Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 7
Sa'ad HMohd ita ce kuma 'ya ta fari a gurinshi. Ambassador Sa'ad Mohd kwararran dan boko ne ya rike many ar. mukamai a fadin kasar nan har zuwa lokacin da ya zama jakadan najeriya a kasar Amurka, ya dau tsawon shekarn takwas a can har zuwa lokacin da ya dawo gida najer yi ritaya ya tsunduma harkokin siyasa a halin yanzu daya daga cikin jiga-jigan mutanen da suka kafa jam yv da ke rike da gwamnatin kasar nan, ana mutukar girman a shi da daraja shi domin dattijon kwarai ne, haka nan kun a a na damawa da shi a cikin al'amuran kasar domin fitacce kana shaharararren dan kwangila ciki da wajen kasar nan. Sun yi aure da matarsa h. Kaltum shekaru da dama da suka gabata, 'yar kabilar Kanuri ce, kabilar da suke da alaka da jinsin Larabawa yayin da shi kuma Ambassador sa'ad yake dan kabialr bare-bari, dan haka duk dai kusan kabila guda suka fito. Haj. Kaltum tana da ilimin zamani, а yanzu haka ma'aikaciya ce a Ministry of Works (ma'aikatar ayyuka) a tun farkon aurensu sun yi tsarini iyali saboda samun ci gaba da karatunsu, da kuma akidar nan irin ta bature na rashin son haihuwa da wuri a farkon aure wato lokacin da mutum yake ganiyar kuruciyarsa. To sai dai hakan kuma ya zame musu matsala, domin ba wai 17 tsarin iyalin abin kadai ya tsayawa ba, a'a har ma da hana haihuwar dungurungum, tsawon shekaru suna neman haihuwar ido rufe tare da yin addu'a ga Sarki Allah har dai zuwa lokacind a Allah ya karbi addu'arsu ya nufe su da haihuwar Hcedaya, a lokacin shekaru sun ja ma'ana sun manyanta. So da gata kam an gwadawa wannan yarinya, ta tashi cikin so da kulawar iyayenta amına fa babu cikakkiyar farbiyya sakamakon gatan da aka gwada mata abin da take so shi za ta yi shi kuma za a aiwatar mata babu kuma mai iya kwabar ta. A bayan Heedayan ne ta kara haihuwar fa'iza da fa'izu a lokacin Heedayan tana da shekara tara, a bayan fa'iza da fa'izun ne ta kara haihuwar fiddausi to daga nan ne haihuwar ta tsaya. Muna iya cewa rabon zuri'a ne ya kai shiga auren Aunty Na'ima matar da gaba daya ba ta da 'yanci ko kadan a gidan Ambassador Sa'ad Mohd kamar yadda ba ta da kwana a tsakaninta da maigida in ko ka ga ya kusance ta rabo ne ya gifta wannan shi ne zaman lafiyarta a gidan domin Haj. Kaltum mace сe me tsananin kishi da za mu iya kiransa da har ya 6aci, ko da yake a halin yanzu ta kwantar da hankalinta tsangwamar da ake wa Aunty Na'ima ta saukaka tun da ta fahimci matsayinta a gurin maigidan, zama ne ake yin sana kowa tasa ta fisshe shi babu mai shiga hurumin wani. Kamar inda Haj. Ta so ta kuma nuna a yi zaınan hakan, ci da sha dai kam da sauran kyale-kyalen duniya babu wandaAmbassador bai mata har ma ga altrkar zuri'a da Allah ya ba ta wato Mardiyya 'yar sheka a shida da kuma Mabruka 'yar shekaru hudu, dan haka ta vi hakuri ta kwantar da zuciyarta domin Allah ba ya zalunci, wata rana 18 zai bi mata kadinta, duk da cewa ba shi ne zabinta ba, akwai mutumin da suka shafe tsawon shekaru suna soyayya dare daya Ambassador Sa'ad Mohd ya ture gwamnatinshi sakamakon abokanan tafiyar da ya budewa mahaifanta musammanda yake masu karamin karfi ne a wani 6angaren kuma muna iya cewa da rashin wadatar zuci. Wannan dalili ya sanya ta hakura domin mahaifanta su suka jaza mata saboda kawai kwadayi da son abin duniya dan haka ne ma ba ta da wani kima a idanun Hajiya da ma su kansu 'ya'yanta, gaba daya a raine take a idanunsu. Barrister Heedaya ta yi karatunta tun daga free nursery har zuwa university a cikin kasar nan sai dai fa makarantun ne na 'ya'yan masu da shi, dan haka ta samu ingantaccen ilimi musamman da yake yarinya ce mai hazaka. A halin yanzu tana aiki a kotun Nafi'u da ke Court Road. Shekaru biyu ke nan da fara aikinta sai dai muna iya cewa ta shiga da sa'a sakamakon kwarewarta da hazaka da take nunawa a duk lokacin da take da wani case (shari'a) dan haka ne ma ake mutukar ji da ita, kamar yadda ita ma ta hakikance wa zuciyarta ita wata ce kuma 'yar wani ce. ***** ***** Ya sheko motar a guje a dai-dai titin Lamido Cresent. Ttitin da ya kasance (one way) wato hanya daya, yana shirin karya kwanar da za ta sada shi da titin Giginyu. Motar nan da matasan 'yan mata 'ya'yan masu da shi suke hawa ta kunno kai, ita ma cikin gudun take sai dai ba kamar tashi ba, kallo daya ya yi wa motar ya gane ta, cike da keta 19 ya kure maleji gudu yake kamar zai tashi sama. Ya yo kanta gadan-gadan kamar zai bi ta kan motar, ta diririce ta rude ta ma rasa meye abin yi ta yi surrender har ma tana hango ta a kushewarta. Ya rage a tsakaninsu bai fi taku goma ba cikin matsanancin hanzari ya dau ke kan motar ji kake kuuuuu! Ta yi gefen hanya yayin da ta ja dogon numfashi sai da mai motar ya shige ne sannan ta gane ko wanene. Zuciyarta ta shiga tafarfąssa da wani irin kuna. Dariya yake har da dukan sitiyarin motar, kai Allah ya isa Waheed ka cuci yarinyar nan, ka ga ko in da ta firgice? Murmushi kawai ya yi yana ci gba da tukinsa ko da yake shi ba ma'abocin dariyar ba ne, hankalinsa na kan titi ya ce, first round ke nan, saura second round wa ya isa ya ja da ni Samir? kar ka mance fa dan takalar fada ma sai mu kashe hanyar kuma dole a kauce a ba mu hanya ballantana wannan da nake kan ka'idata, ya dube shi da kyau har yanzu fa ina takaicin abinda ya faru kwanaki, ya yi kwafa duk ran da wata yarinya ta kara gigin yi min rashin kunya sai ta gane kuskuranta. Tana isa gida ta fada kan gado sai kuka, kuka kam sosai da sosai mutumin nan kam yana shiga huruminta ya takura rayuwarta ya mare ta alhalin ko iyayenta ba su taba bugunta ba. Ta tsane shi ta tsane shi sai kuma ta nuna masa kuskurensa, zai kuina fahimta ko ita wace ce nan gaba kadan. Suna tare da Tahir yana dada jaddada soyayyarshi gare ta a hanyarsu ta zuwa Royal Garden da ke titin Nassarawa daura da asibitin, kamar ko yaushe dai babu wani shinge a tsaknainsu, zaune suke daf da daf da junansu, suna shayar da junansu kankarar madara (lce cream). Wa 20 $ ya taba min ke Heedaya? Ido ta tsura mishi tana son fada mishi damuwarta tana kuma shakkunsa, ta sani sarai ba shi da hakuri ko kanknai zai iya yin komai a kansa, wanda hakan zai kara kaurin suna a gurin mahaifinta ta sani sarai be karbu ba a wajen Dadinta kai har ma da Momy dinta duk da cewar ba su nuna a fili karara ba illa dai suna bi da ita sannu a hankali ne. a ra'ayinta duk mai son ta ya so Tahir dinta, dan haka take ganin za ta sami matsala da iyayenta tana son Tahir finta fiye da zaton dan adam. Ya kara kusanto ta menene Heedaya?" gaya min kar ki rufe ni? gaba daya yanayinsa ya canja yana mutukar son beauty din nashi kamar yadda ba ya so ba kuma ya kaunar duk waniabun da zai tashi hankalinta. Ta sauya dabara domin bayyana mishi gaskiyar lamarin akwai fitina a cikinsa, ta sani sarai dan tara tsatsi ne ba shi da hakuri ko kankani. Ta dube shi ka kwantar da hankalinka ba wani abin daga hankali ba ne kawai dai a kan lamarin aurenmu ne ina ta kokari Dad ya amince min aurenka. Ya lumshe ido bayan da ya ji sanyi a zuciyarsa tare da tabbacin duk rintsi duk wuya Queen of Beautyn na tare da shi. Ya riko hannunta na gode Heedaya na yarda da kaunar da kike min, fatana mu sami nasara har ma ki zamanto mallakina. A ranar kam za ki sha mamaki. Sanye take cikin Shadda Ghalila launin makuba an mata dinkin surfani, dinki ne irin na 'ya'yan masu da shi da aka yi shi da zare mai mutukar daraja launin azurfa (Silver colour) dinkin mai yalwa ne ko da take 'yar zamani ba ta cika saka matsattsun kaya ba, ra'ayinta ne komai nene? A kafafunta akwai takalmi wanda ya Kara fito da kwalliyar tata kamar ko yaushe dai mayafin nata na gefen kafadunta, 21 yayin da ta kafe dauri da ya yi mutukar fito da ar kyakkyawar fuskar tata. Ta yi parking a dai-dai Spring Time Store da ke titin Hadejia ta fito hannuntarike da jakar polo (polo style) jakar da 'yan jatan zamani ke yayi, to sai dai mai tsadar ce (original) ba ta gama-garin ba ce). Ta leko da kanta jikin window din, tun dake kin ki fitowa sai ki yi ta zama ciki tun da haka kika zabarwa kanki. Samira ta yi murmushi na ji dai a dai je ba zan yi rakiyar ba haka kawai a sani yin abinda ban shirya ba. Ba da dadewa ba mota kirar marcedes (B.M.W. 7 Series) ta kunno kai ta yi parking a harabar kantin daf da inda motar take, yana kokarin zuge gilashin motar suka yi ido biyu da ita harara ta kwado mishi shi ma hararar ya kwadomata ya shige cikin super market din ta kada kai bayan da ta dawo daga dubanshi sai kuma murmushi ya kufce mata za a yi ta kare domin babu abin da zai hana su haduwa kamar yadda babu abin da zai hana ta ci zarafinshi kamar yadda ta alkawarta hakan, kai ko ita din ma tana iya cin zarafinsa muddin kawartata ta kasa daukar musu ramuwar gayya bisa wulakancin da ya yi musu. Cikin isa da kasaita yake takun, ya yi kyau ainun domin shi me kyau ne shi kansa ya yarda da hakan duk da cewa bai cika haske ba amma kuma yana da wani irin kyawu mai daukar hankalin jama'a, cikin kankanin lokaci matasan 'yan natan da ke cikin kayatattan kantin hankalinsu ya karkata gare shi, amma ko ya kula ko ma ya nuna ya san suna yi domin shi dan shariya ne miskili ne da bai cika son hayaniya ba. Ta gama duk abin da take ta juyo da zummar isa gurin Accountant dan biyan kudin siyayyar da ta yi, ta zo 22 1 daf da wani layi siyar da tsadaddun turaruka layin da ya fi kowanen girma a kayatattan kantin shi ma ya gama abinda yake ya juyo da niyyar wucewa cikin rashin sani ya bangaje ta tamkar da gayya tun daga jaka zuwa kayan da ke hannunta suka zube, tsabar kudin da ke cikin jakar ‘yan naira dubu-dubu suka tarwatse a wajen. Cikin hanzari ya juyo da zummar ba ta hakuri, ko kafin ya ce mata wani ąbu sunkwiyawa ya yi da niyyar kwashe mata farnar da ya yi mata. Ta sani rashin sani ne ya sa shi yi mata haka domin bai lura da wadda ke kan hanyar ba sai ba ta damu ba, amma ko da ta dube shi ta kara dubanshi sai ta fahimci ko wanene, take ta sauya lamarin ta kudurta yi mashi kaskanci da wulakanci na ramakon abin da ya yi mata a yau din nan. Al'ummar da ke cikin kantin musamman matasa da samari hankulansu ya yo wajen, ta dube shi cikin raini da wulakanci yayin da take karkada mukullin motarta a saitin kunnuwansa, dakata malam ta ce masa a lokacin da yake hanzarin tattare mata takardun kudin,wanda hakan ya nuna tamkar mara gaskiya. Gafarta malam dan tsabar iya sane (sata) har a cikin super market cikin bainar jama'a sai ka gwada sana'arka? ko kunyar idanun jama'a ba ka ji? ko da yake barawo fa an ce ba shi da ta ido (kunya) ga shi ko yau Allah ya gwada min. Cikin hanzari ya saki takardun kudin yayin da ya fago fuskarsa cikin sauri dan ganinme kokarin kulla mishi wannan dungumemen sharrin. Baki ya bude haaaa.... irin dai na an kama ka kanka wani aiki mara kyau ba ka kuma da yadda za ka yi, wanda a nashi bangaren matsanancin Gacin rai da mamakin tuggun yarinyar ne ya kama shi. Yana kokarini magana wani matashi ya datse shi, haba 23 Malam ba ka da tacewa kunyar wannan halin 6era da ka gawda a bainar jama'a bai ishe ka ba? wata matashiayr kuina ta kara da cewa, dan Allah ji be shi mutum har mutum amma kuma da halin bera. 'Yan mata kar wannan ya ba kimamaki nawa ne suke haka ki gan su tsaf-tsaf kamar gaske da kin zaga kuwa za ki iske su da halinbera cewar wani matashin. Taku take cikin' kasaita ta kewaye shi ta dauki jakarta wani kallo take mishi mai dauke da raini da wulakanci, ta fito da ragowar kudin da suka yi saura ba su zubo ba sababbi fil 'yan naira dubu ta watso mishi daga fuskarsa har zuwa jikinshi, ga su nan ka hada da'wadanda kake tatarewar duk na ba ka, fatana ka kintsu ka nemi sana'a ka ja jari da su, ko al'umma su huta daga wannan halayyar beran da kake gwada wa. Da fadin haka ta fice daga katafaren kantin yayin da daukacin matasan da ke wajen suka hau shewa har ma da sowa wadansu kuma ke fadin ai kai malam mai halin bera gaba ta kai ka wai gobarar Titi a Jos. Takaici gami da kunya ne suka baibaye shi har ma ya kasa katabus. Cike da matsanancin nishadi ta ruske ta a motar zuciyarta ta yi fari kal, babu wani bacin rai, ta dube ta ta kuma duban ta, wai murmushin me kike yi ne haka"? tun da ta san ita ba gwanar dariyar ba ce, ba ta amsa ba sai da ta dare kan kwalta ta fara habarto mata, dariya ta saka har da kyakyacewa kai mutuniyar kin biya ni wallahi kin min daidai dan iskan mutum kawai haka kawai ya janyo mana wulakanci a bainar jama'a. Ba za ma ki ce haka ba sai kin ji abin da ya yi min kwanaki. Ta labarta mata baki ta rike kai 24 lallai kam ya cancanci haka, kin ga gaba ya kiyaye ya san ba fa kowace kake iya takawa ka wuce lafiya ba. Kai tsaye gida ya wuce unguwar da za shi ya fasa ta, ya ma rasa mai yake masa dadi, tabbas zai wulakanta rayuwar yarinyar nan a duk laokcin da damar hakan ta zo masa. Cikin daurewar fuska ta isa sashen nata, sai da ta kwankwasa kofar sannan aka bude, ta dan fadada fuskarta shigo mana Hcedaya, ta kau da kai dama Dady ne yake kiran ki. "Ni.? ta tambaye ta. Ta dan waiwaiga akwai wani ne bayan ke a nan? Da fadin haka ta wuce abinta. Aunty Na'ima ta kada kai cike da damuwa ta isa sashen mai gidanta kowa da kowa na falon ta sami waje ta zauna bayan da ta gaishe da Hajiyan da ma shi kansa Alhajin, amma kuma yaran ko kallo ba ta ishe su ba. Na'ima Alhajin ya fada. Ta dube shi da sauri na'am Ambassador. Zo nan mana ki zauna. Ya nuno mata kujerar da ke kusa da shi. A darare ta zauna jikinta sai rawa yake, ba ta san dalili ba a duk lokacin da suke tare da Alhajin ta kan kasance cikin firgici da tsoro har sai ta bar wurin shi take iya samun relief, duk da cewa Alhajin ba wani halin rashin kirki yake gwada mata ba, me ya sa haka ne? ta kan tambayi kanta a yawancin lokuta. Ya dube ta, Dazu Abba (wato mahaifinta) ya zo min da wata matsala kamar yadda ya fada min yayanki Habibu ya sami inatsala a wajen da yake sana'a har ma an kore shi shi ne yake neman tallafi daga gare ni, to ni kuma na yi nazari na ga babu wani aiki da zan iya samar mishi tun da ba shi da zurfin ilimi amma kuma ga wasu kudi na ware ki kimtsa sai ki kaiwa Abba tun da shi ma ya yi min complain 25 zai bar zukatansu, Allah ya sani ta auri Alhajin ne don biyayya ga iyayenta amıma ba wai don wata manufa ba. ta tina masoyinta Mubarak da suka shafe tsawon shckaru suna soyayya dare daya Allah ya yi musu wannan canji, alhalin gab da bikinsu, saboda kawai shi talaka ne da ba shi da komai ba shi kuma da kudin da zai bawa iyayanta sai dai rufin asirio Allah. Hawaye ne yake kokarin zubo mata sakamakon tunano da kyakkyawar rayuwar da suka yi mafarkin shiryawa ita ua sahibinta Mubarak. Soyayya mai karfi tana ci gaba da wanzuwaa tsakanin Heedaya da Tahir, a duniya babu mahalukin da ta fi so irin Tahir, tana yi masa so da ba shi da iyaka har ma wani zubin muke ganin kamar ya gota nashi duk da cewa shi ma fa ba baya ba ne. Wannan karon sanyevtake cikin English wears da suka yi mutukar yi mata tsari kamania koyaushe hili shoe ae a kafafunta ta yi kyau ainun ta dana yane kanta da mayafin da ma iya cewashida babu banbancinsu kalilan ne. Gashin nan nata sai sheki yake ya shas gyaran kanti(saloon) a harabar gidan abincin na mutanen Rasar Sin da ke daura da asibitin Nassarawa "Hong Fu" ta yi parking da motarta, taku take irin nasu na 'ya'yan hutu tamkar tausayawa kasar da take bisa kanta take. Tana isa kantin kamar hadin bakiesaisidoxya yi yo kanta gayun da suka ci suka hade sai kwadayin abotaeda tsaleliayr yarinyar suke, to amma fa babu fuskar hakana idanutna, ta daure fuska ta sha kunu musamman da yake tana sanye da farin gilashi wanda ya dada fito da kyawun fuskarta ya kuma kwarjanta ta. Duk haduwar samarin 27 1 wajen kallon su take sama-sama, tamkar mai kallon kashi kai tsaye Reception ta nufa domin yin take away ta zo za ta gifta ta gefensu ke nan ya hango ta, zungurar sa ya yi Waheed ga fa mutuniyar taka nan. Wa ke nan?" ya fada a lokacin da yake waigawa tsaki ya ja gami da daure fuska sam ya tsani koganij yarinyar. Sai kuma fuskarsa ta fadada da murmushi da ma iya kiransa da na mugunta. Bayan da wani tunani ya zo mishi ciza lebe ya yi gami da kaďa kai gami da yin murmushi, kadai ya san abin da hakan ke nufi a gaban faffadan teburinsu makure yake da kayan lambu (fruit) cikin hanzari ya 6allo ayaba ya bare ya fakaici idon mutane ta inda ya tabbatar ta nan za ta bi ya cilla 6awon. Samir ya dube shi gami da buda baki har ma da girgiza masa kai alamar kar ya yi haka.harararshi ya yi gami da saka mishi dan yatsanshi a bakinshi, kada kai ya yi yana me murmushin tuggun da abokinshi yake shirin kullawa tsagerar yarinyar. Ta gama duk abin da za ta yi ta nufi hanyar fita, taku take cikin isa da takama tana kallon kowa sama-sama a kuna wulakance, ji take ajinta ya dari na kowa a wajen. Samir din ne ya fakaici idanu ya watsa sassanyar nonon shanun (yoghurt) da ke hannunsa saitin inda abokınshi iya yarda bawan ayabar Waheed din ne ya daga ıshi babban dan yatsansa alamar ya biya shi. Rashin sani ya fi dare duhu, za ka tabbatar da hakan ne sa'ilin da rashin sanin ya kwashi sunkuceciyar yarinya kana sarauniyar kyawu Barrister Heedaya a lokacin dunduniyar dogon takalıminta maikama da mashi ya taka bawon ayabar da aka ajiye shi domin ta, santsin ayabar da santsin nonon ya hadu ya kwashe ta ji kake shuuuuu... ikon 28 1 zai bar zukatansu, Allah ya sani ta auri Alhajin ne don biyayya ga iyayenta amına ba wai don wata manufa ba. ta tina masoyinta Mubarak da suka shafe tsawon shekaru suna soyayya dare daya Allah ya yi musu wannan canji, alhalin gab da bikinsu, saboda kawai shi talaka ne da ba shi da komai ba shi kuma da kudin da zai bawa iyayanta sai dai rufin asirin Allah. Hawaye ne yake kokarin zubo mata sakamakon tunano da kyakkyawar rayuwar da suka yi mafarkin shiryawa ita qa sahibinta Mubarak. Soyayya mai karfi tana ci gaba da wanzuwa a tsakanin Heedaya da Tahir, a duniya babu mahalukin da ta fi so irin Tahir, tana yi masa so da ba shi da iyaka hanıma wani zubin muke ganin kamar ya gota nashi duk da cewa shi ma fa ba baya ba ne. Wannan karon sanye take cikin English wears da suka yi mutukar yi mata tsari kamar koyaushe hill shoe ne a kafafunta ta yi kyau ainun ta dan yane kanta da mayafin da ma iya cewashi da babu banbancinsu Kalilan ne. Gashin nan nata sai sheki yake ya sha gyaran kanti(saloon) a harabar gidan abincin na mutanen kasar Sin da ke daura da asibitin Nassarawa "Hong Full ta yi parking da motarta, taku take irin nasuna 'ya'yan hutuatamkar tausayawa kasar da take bisa kanta take. Tana isa kantin kamar hadin baki saivido ya yi yo kanta gayun da suka ci suka hade sai kwadayin abota da tsaleliayr yarinyar suke, to amma fa babu fuskar hakana a idanutna, ta daure fuska ta sha kunu musamman da yake tana sanye da farin gilashi wanda ya dada fito da kyawun fuskarta ya kuma kwarjanta ta. Duk haduwar samarin 27 kallon kashi wajen kallon su take sama-sama, tamkar mai kai tsaye Reception ta nufa domin yin take away ta zo za ta gifta ta gefensu ke nan ya hango ta, zungurar sa ya yi Waheed ga fa mutuniyar taka nan. Wa ke nan?" ya fada a lokacin da yake waigawa tsaki ya ja gami da daure fuska sam ya tsani koganij yarinyar. Sai kuma fuskarsa ta fadada da murmushi da ma iya kiransa da na mugunta. Bayan da wani tunani ya zo mishi ciza lebe ya yi gami da kada kai gami da yin murınushi, kadai ya san abin da hakan ke nufi a gaban faffadan teburinsu makure yake da kayan lambu (fruit) cikin hanzari ya 6allo ayaba ya bare ya fakaici idon mutane ta inda ya tabbatar ta nan za ta bi ya cilla 6awon. Samir ya dube shi gami da buda baki har ma da girgiza masa kai alamar kar ya yi haka.harararshi ya yi gami da saka mishi dan yatsanshi a bakinshi, kada kai ya yi yana me murmushin tuggun da abokinshi yake shirin kullawa tsagerar yarinyar. Ta gama duk abin da za ta yi ta nufi hanyar fita, taku take cikin isa da takama tana kallon kowa sama-sama a kuma wulakance, ji take ajinta ya dari na kowa a wajen. Samir din ne ya fakaici idanu ya watsa sassanyar nonon shanun (yoghurt) da ke hannunsa saitin inda abokınshi iya yarda bawan ayabar Waheed din ne ya daga ashi babban dan yatsansa alamar ya biya shi. Rashin sani ya fi dare duhu, za ka tabbatar da hakan ne salilin da rashin sanin ya kwashi sunkuceciyar yarinya kana sarauniyar kyawu Barrister Heedaya a lokacin dunduniyar dogon takalminta maikama da mashi ya taka bawon ayabar da aka ajiye shi domin ta, santsin ayabar da santsin nonon ya hadu ya kwashe ta ji kake shuuuuu... ikon 28 Allah ba ta dire a ko ina ba sai a gaban teburin abokin fadannata dai-dai kuma saitin fuskarsa. Hannayenshi na rungume a kirjinsa yayin da kafafunsa ke mike yana dan karkada su, gira ya daga mata gami da yi mata wani irin murmushin da ita kadai ta san ma'anarsa, shi ko Samir hardewa ya yi hannunshi na rike da kofin tangaran me dauke da ragowar yoghurt din da ya watsa dan dai ta gane tuggun daga gare su yake, shima din dariyar yake yayin da daukacin al'ummar wajen ke dariya har ma da kyakyatawa. Ta dube shi ta kuma dubi kanta gaba daya ice cream din da ta siyo ya bare a jikinta ragowar kayan kuma sun tarwatse a wajen. Har yanzu dai murmushin yake mata me dauke da tsagwaron keta a cikinsa, ta rasama menene abin yi sai kawai ta 6arke da kuka yayin da Guys din wajen suka dada kwashewa da dariya.haba beautyi! Beauty kamar ki da kuka? Galibansu sun fahimci tuggun da matasan samarin sukakullo mata, sun yi kuma na'amn da hakan, ko banza sun fanshe musu kallon raini da wulakancin da yarinyar ta yi musu sun kuma yi maganin tsagerun yaran 'ya'yan masu kudin nan da suke jin kansu kamar me. Har ma sukan wulakanta al'umma. Wasunsu kuma ba su ga dacewar hakan ba saboda abin da ka yiwa 'yar uwani ko kanwar ni kai ma za a yi wa taka. Matasan samarin suka tashi suka bi ta gefenta suna masu yi mata dariya da kuma kallon ke fa ba ki isa ja da mu ba. Sai da suka hau kwalta sannan ya daki kafadunshi, kai gaskiya fa abokina mun bonsa yarinyar nan da yawa kaibama mu kyauta ba. Haka ne ko? ya tambaye shi, ya ci gaba a ganina ma ko rabin-rabin fansar abin da ta yi min 29 ban dauka ba. Take yaba shi labarin abin da ya gudana a kwanaki a Spring Time Super Markci. Baki ya rike kai! Kai!! Kai!!! Ka ce yarinyar nan tai maka kata'i, sai kuma ya kwashe da dariya, kai dariya sosai da sosai kai amma fa yarinyar nan kwallon shegiya ce, wallahi ta yi maka illa da yawa, idan fa da tsautsayi ya gifta da idon sani shi ke nan fa ta cuce ka.ya kara kyakyaccwa da dariya, me halin 6era? Kai ta gama da kai Waheed. Daure fuska ya yi, ya ishe ka haka Samir bana son wulakanci, yakasa daina dariyar, a'a Waheed kyale ni in dara inkuma cashe, ka sani sarai halina ne me yasa ka gaya min? ya ciza lebe abin da ya guda ke nan tun farko shi ya sa ya ki bayyana masa. Burki yaja ya tsaya cak, sauka ka ba ni waje, dan iska kawai shegen son kudinka na tsiya ya hana ka hau motar arziki, haka ne? haka ne. Ya mayar masa cikin fusata. dariyar dai ya kara yi, na dai ji ba

Chapter 2 of 7