gabanta shi ne
yanzu ake fuskanta ba a barin kowa
shiga inda take saboda gaban nata ba'a
rufe shi a bude yake haihai, zaka ji tana
ihu tana sambatu na irin biye-biyen
bokayen da ta yi suka janyo mata
sanadin fadawa cikin wannan matsalar
tare da da na sanin da ba ya da amfani.
Ciwon ya yi tsanani har Mujeeb
ya soma tunanin Kasar da zai fita da ita
ko don darajar 'yarta Waleeda amma ba
don halin ta ba a irin cutar da shi da ta
yi tare da abokiyar zamanta da ta riketa
da 'ya'yanta tsakani da Allah, amma ba
a gani ita kullum cutar da Muneeba ne
burinta sai gashi a kanta abin ya kare.
Cikin dare wata talata Allah ya
amshi ran Suwaiba ba tare ma da
Hajiya Harira ta sani ba, har sai da
Mujeeb ya shigo duba ta da safe ya ga
rai ya yi halinshi, wani abin tsoro gaba
daya halittar Suwaiba ta canza ta koma
189
WATA KUSAN 4 Rahmatu Hassan Zaria
tamkar biri, sannan duk ta bi ta fige
gashin kanta da na gabanta kafin ta
mutu.
Yana gayawa Hajiya Harira
Suwaiba ta rasu sai ta cakume shi ta
kwarma ihu ta shake shi wai karya
yake mata da kyar aka kwaceshi a
hannunta numfashinsa na fita da kyar
da kyar.
Ita kuwa a guje ta kwasa ta fita
tana ihu, wani mai motar yashi ne ya
turmusheta don ta shige shi ne shi kuma
motar babu birki dole yana ji yana gani
ya bi ta kanta, ta yi rugu-rugu don kanta
fit ya fice daga gangar jikinta.
Tare aka shirya su da diyarta
Suwaiba, aka sallace su aka kaisu
gidansu na gaskiya aka barosu daga su
sai halin da suka aikata a duniya (Ya.
Allah kasa mu cika muna masu Imani
tare da mutuwa akan aikata alkhairi
amen).
190
WATA KUSAN 4 Rahmatu Hassan Zaria
****** ****** ****
Gidan Mujeeb komai ya yi daidai
hankula sun kwanta, an sami ci gaba
tare da karuwar arziki, matsala daya ke
damunsa na larurar Goggo wanda babu
irin maganin da ba'a yi ba amma abin
ya ci tura.
Muneeba ce ta tsaya sosai wajen
kula da lafiyarta da cin abincinta da
shan magungunanta idan Muneeba na
hidima da ita sai tayi ta tsiyayar
hawayen namadama tana shi wa
Muneeba albarka tare da neman
gafararta na irin muzgunawa da tayi
mata da wasu muggan abubuwan da ba
sa iya faduwa.
Munceba cewa ta ke yi, "Wallahi
na yafe maki Goggo, Allah ya yafe
mana gaba dayanmu, in banyi miki
hidima ba wa zai yi miki? Ni din wa
zanyi wa, WATA KUSAN ai tafi wata
ni diyarki ce ina auren danki sannan
muna zaune tare a gida daya, dole nice
zan fara taimakonki katin wani yazo ya
taimakeki'. Mujeeb na tsaye bakin kofa
191
WATA KUSAN 4 Rahmatu Hassan Zaria
suke wannan maganganun bata san ya
shigo ba sai ganinsa tayi yana sharer
hawayc sai ta iso ta shiga lallashinsa
don kwarai ya damu matuka da ciwon
Goggon.
Asibitin da ya je ne na Egypt nan
ya shirya kai Goggo za su tafi tare da
shi da Muneeba da duka yaransu sai
Karime cikin 'yar rakiyar na su don
kula da Hameeda da Haneefa.
Ranar alhamis da marece ne
jirginsa ya daga su Tara Mujeeb,
Goggo, Muneeba, Karime, Waleeda da
Bilal da Hilal sai Hamecda da Haneefa.
Da fatan zasu dawo lafiya tare da yin
nasarar abin da ake nema.
MASHA ALLAH LAKUWATA
ILLA BILLA MU HADU A LITTAFI
NA GABA (BAKAR RANA!!!!)
192
WATA KUSAN 4 Rahmatu Hassan Zaria
DANDANO DAGA BAKAR RANA!
Tun asalin tasowarta bata san
komai ba sai neman ilmin addini da na
Zamani hakan ne ya bata dammar
haddace Al'qur'ani mai girma.
Ma'essha yarinya ce mai
tsananin kyau mai daukar hankali, ga
kyawün diri jiki hakan ne ke fizgar
mazan da ke nuna son aurenta, ita kuma
ra'ayinta auren mai addini ba mai
Kyale-kyalen duniya ba a haka ne Allah
ya hadata da namiji mai hatsabibin
kyau ga hatsabibin halin dake sace
zuciyar mata amma sam ya kasa sace
zuciyarta, a haka ranar da take
mafarkinta zuwanta don ta zame mata
ranar farin ciki ta zame mata BAKAR
RANA!!!
KU BIYO RAHMAN ZARIYA
193
*
SANIN HНA 1,2,3 HUJJATA 1,2,3
MENE AIBUNА?
ALKAWARIN DA CIWO 1,2
NA YI BIYAYYA 1,2
* WA YA CUCE NI? 1,2
* BAYAN WUYA 1,2
★ SAIHAM 1,2
* MU YI HATTÄRA 1,2
* AUREN MANUFА 1,2
* SIRRIN GIRKE-GIRKE 1,2
MIJIN ARO 1,2
ILLAR KUSANCI 1,2,
DON MA'AUBATE
WATA KUSAN 12
MUHAMMAD SANI BOOKSHOP
CHARANCI ROAD KASUWAR BARCI
080332684404,07089897389
AL-MUSTAFA BOOKSHOP
BAKIN TOVN IHP S/GDL TAK
08026570893, 08130616029
ABUBAKAR
RABPU WUSE BOOKSHOP
Wuse market zone I Abuja
08030777669, 08091331166
No Ag 1 Anguwar nim
orket Kaduna
08023607345
SABİU NAFI'U BOOKSHOP
Behind Kofar Doka Central Motor Fark, Zane
08028341964.
AMIN BOOKSHOP
Layi Na Hudu Bayan Masallacin Abacha
A.A. Rimi Market, Kano
Inside Club 69 Garejin Hayi-Hayl
Shelk Abubakar Gumi Central Market Kaduna. 07066706030,08029846981
D
ZAZZAU VENTURES
General Printing & Publishing
08028401199, 08035336868
Block A 36 Inner Idear T/wada Zaria.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels