Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 6
zaemah tasa salati lalle haidar na so yamusu abun kunya. Guri kam sai ya kaure da hayaniya kuhayla kuwa dataji motan yatashi natafiya dasauri saitace yah yusuf ina zaka kaimu? Cikin zafin kishi haidar yace ba yusuf din bane so never talk. Gabanta yayi mummunan fadi alokacin harya doshi airport dama timing yake yana shiga ya ja birki ya tsaya sannajln yazago bude motan yayi adaidai lokacin wayan zaemah yashigo yadauka kafin yayi magana tace kiyi hakuri zamuxo yanzu musameki ba abunda zai miki haidar nada problem cewa yayi ae problem dinne yasamen yanzu donhaka karkusha wahalan nemanta zaemah taji gabanta yafadi idonta duk yafito waje tace kayi hakuri ka ajiye yar mutane karka mata illah din Allah. Yace ke kikasani plx kitabbata keyn gydana is safe saimun dawo yakashe wayan yacire sim shima yaciro nashu yakashe duka yacire sim itadai kuhayla duk ta tsorata batasan mezatayi dayaba kaman ta tsala ihu anma ta gagara donhaka ko da ya fusgeta yaje bayan motan yadauko trolley sannan yariko epassport guda biyu ta tsaya tunanin ya akayi yasamu tasan dai zaemah tasata yi sukaje tabada kudi akayi yanzu kuma ikon Allah sai gashi a hannayensa saita fara tunanin da hadin bakin zaemah . Suna jira har lokaci yayi na jirginsu zuwa abuja yayi suka shige. Suna isa abuja dama already yayi booking wani flight again wanda sunso suyi missing don flight dinsu na bauch8 ansamu delay nan da nan suka shiga duk wannan lokacin hannunsa na mandake a hannunta baice komi ba itama shiru tayi atleast for the first time arayuwanta tashiga jirgi donhaka sai kalle kalle take har jirginsu yatashi na zuwa new york yatashi [6/15, 10:31 PM] My Glo: 7 6 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR gurin biki kuwa momy ranta yabaci sosai ga mutane duk ancika taji kunya sosai kuka ne kawai batayiba dkakyar su ramlat suka lallasheta anan aka bawa mutane hakuri duk dahaka momy tace bazaa watse ba tunda ita sukazo taya murna akaci aka koshi sannan aka yi rawa aka watse(nima benaxir da dan gwaggwarona akai natika rawakam balaifi dafatan kuma duk kunyi rawan) Mutanen new york kuwa suna isa ya tsare taxi suka tafi masaukinsu wato gydan su nacan wanda tun mahaifinsa na raye yasiya suna isa yabude kofan sannan yash8ga gydan tsaf tsaf kaman dama akwai mutum aciki. Bawani babba bane ciki da falo ne sai dan veranda dakuma kitchen toilet dun nacikin dakin yabude dakin ya ajiye akwatin sannan yace kishiga duk a tunaninta daki biyune donhaka saitashiga ita abun yadaure mata kai uffan bai cemata ba dazasu taho haryanzu bai gayamata komi akan abunda ya aikata ba sannan yahanata wayanta ita gashi tsoro takeji saboda karya mammaketa donhaka saitaja ta tsuke ganin yafice yasa tabi tayu sallan asuba tunda batasamu tayiba ta kwara ruwa sannan tamike ta kwanta har lokacin bayanan duk dacewa baccinta tayi a jirgi acikin barcin taji alamun ana shafata firgit ta mike ganinsa tayi da tire din abince agabanta yace tashi kici abinci batace komi ba tamike ganin bata furta komi ba yasa shima yazauna taje tayi brush sannan tazo tamika hannu zata hada tea din ya dage tire din yahada dakansa sannan yamiko mata toasted bread guda daya da mug tasha a nutse batare da ta saurareshiba har tagama ci sannan ta ajiye yadauki tire din sannan yafice dawowansa yace meyasa kika makale dashi tadan tsuke fuska sannan tace daka tashi daukoni ai baka barni nadauki kaya ba abun yabasa dariya donhaka sai yace a a kam kidai duba wancan trolley din yafice ganin bayanan yasa tadauko akwatin tafara dubawa wasu tsinannun english wears ne da inner wears lallema mutuminan yana nufin wannan kayan zatayita sawa? Taduba mai dan dama dama rigan hannu daya ne iya gwiwa tanajaj tsaki aranta tana sawa tagama sawa tana shirin mai da kayan kafin tasa hijabinta kawai sai ganin mutum tayi shiru yayi yahadiye wani yawu data makale masa a wuya lalle masha Allah Masha Allah sai maimaitawa yake Allah yabata halitta ganinsa yasa ta tsargu bashiri tafara kokawa da akwatin don taciro hijabinta anma inaa ya makale hawaye ne yafito don hankalinta yatashu barinma dataga tsakani da Allah matsowa kusa da ita yake sai dayazo daf da ita ya sunkuyo kansa gabanta ya tsinke yafadi don har numfashinsu yahadu rufe ido tayi don batasan mezaiyiba da hankali yasa hannu yazare hijabin sannan yariko ahannunsa yace ba a sa hijabi agydannaj sai inzaayi sallah. Bude idobta kawai taganshi ajikin kofa kuka ne kawai batayiba cikin danshin murya tace kayi hakuri don Allah bansaba ba yace oho ke kikasani yarufo kofan dafa kanta tayi gashu shikadai ne hijabi saikuma wanda tazo dashi jiya dama tana cike dashi tasa kaya tsaf kaman amarya anma haka yajata har abuja haka a abuja ne ganin mutane sun isheta da kallo kowa yace tayi kyau yasa yaciro wannan hijabin yabata tasa[6/15, 10:31 PM] My Glo: BAR RAINA ALLURA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Koda suka idar nidai ina daga gefe kukan kuhayla ne ya matsoni naleko gani nayi tana kuka anma bawan Allah nan lallabinta yake har yakaita bandaki duk shiru tayi taja hadiyan zuci sannan taci gaba da kuka haka dai yagama yazo yadireta akan gado sannan yadauko tawul ya gyra mata jikinta yafeshe jikinta da turare sannnan yashafa mata lotion mai kamshi itadai kunya kaman ta nutse kasa haka dai suka samu yaciro trolleynta yadauko wata shegiyar riga yasamata duk abinda yakey8 kaman doll baby yahado mata tea mai zafi tasha ta koshi duk da kunyanshi datake ji Tundaga ranan nafara lura dazu soyayya akeyi zallah suna makale da juna kullum basason rabuwa hatta cin abinci tare suke ranan sunzauna kawai tace namanta ban tambayeka ba kagayamin ya kukayi da yah yusuf? Yayi murmushi mekika mayar dani? Tace babu kawai inaso nasanine yace toh kiranshi nayi danaga dagaske yake nace masa muhadu muka hada appointment damuka hada sai namishi bayani don Allah dagaske sonki yake don inasonki ne da aure yayi dariya yacemun wlh duk sashi zaemah tayi kinsan zaemah yarinyannan da rikici wai ita tace yafara nemana don asamu a janyo hankalina kuhayla tayi dariya har cikin ranta taji dadin yadda zaemah tayu maganinshi tace toh da na fara sonshi fa? Dasauri yatoshe bakinta tareda cewa bazai yiwuba don kuwa kina sona sai dai idan kina fake soyayya. Tace nidai baamin adalci ba haka dai suka rinia tadi [6/15, 10:31 PM] My Glo: BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR satinsu uku kuhayla tayi bulbul alokacin tadamu takoma gyda anma daya tashi umrah yawuce dasu satinsu daya suka dawo ta jida tsaraba kam balaifi suka iso garin bauchi hajiya ce tabada mota a daukosu suna isowa anyi abinci kala kala su zaemah sune akan gaba kome akaci akasha kaman wani get together kowa yasa kuhayla agaba tayi jiki tay8 bulbul tayi kyau hajiya tace kawai daga gun biki bawwn Allah ya kinkimeki yagudu ba sallama kuhayla sunkuyar dakai tana murmushi shikuwa yawani hakikance agefe guda, anan bayan sungama momy tabada mota aka kaisu gyda kuhayla dazata shigane zaemah ta tsayar da ita tayi addua sosai Allah yasa gydanta ne har abada sannsn tashiga suna shiga zaemah tace kuzaun zanmuku magana suna zaune taciri wasikan da sadiw yabari tabawa haidar tace karanta kabawa kuhayla yakaranta sannan yamika mata duk jikinsa yayi sanyi idonsa tayi jajur kuhayla kam tana karantawq tana kuka lalle sadiq yacika aboki mai amana zaemah tace kuhayla ki yafeni yaah yusuf ba sonki yakeba nasashi yasoki don mujanyo hankalin haidar ne kiyi hakuri duk abunda namiki wlh inaso naga nacika alkawarin dana dauka wa kaina akan sadiq ne kunga yanzu burina yacika zan iyayin aure kuma yah yusuf suna soyayya da rahama donhaka aurenma tare zaahada don Allah don girman Allah haidar karike kuhayla amana albarkacin sadiq kacire wannan halinka na girman kai da policy agefe haidar yanajinta duk zuciyarsa tamutu har suka samu tagama komi kuhayla tacika gelenta da hawaye [6/15, 10:31 PM] My Glo: BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Kinfita tayi shikuma yaki zama guri daya yashiga yafita karshe kam ma zuwa yayi yazauna agefenta ta matsa yakara matsowa haka suka rinkayi harta isa jikin bango abun ya isheta tunda take baitaba bata mata lokaci irin wannan karonba donhaka ta mike tafara sauke masa Nifa ba yar iska bace kadaukoni da mutunci ka kawoni wani gari ka rufe ka kwace wayanta not even that kaje without my consent andaura aure i said nothing yet yanzu kazo kana nema kashiga rayuwata banason haka ko kadan. Ka tattarani ka mayar dani gydanmu inbaso kake kaga tashin hankali ba yadda take matsifan saiyaji yakara sonta gashi tamanta duk jikin datake boyewan matsifa yasa tamike a tsaye yakare mata kallo ganin cewq ba magananta yake sauraro ba illa jikinta yake kalla taja guri tazauna har lokacin haice komi ba wanda hakan yakara bata mata rai ganin wani bakin abu yayi a hannun riganta yasa hannu zai cire juyowan dazatayi ta make hannunsa karka yadda katabani karka fara baice komi ba yasauke hannun yatashi yafice Toh haka take kasancewa kullum baitaba gwada mata daoilin dayasa yakawota ba kullum tunsafe zata tsigeshi har dare yanajinta bazaice komi ba duk wani laifi data masa yana ji tana fada da abubuwan daya mata wanda suka bata mata rai shibai taba fahimtar haka ba sai alokacin lalle dole duk yadda dan adam yake ka kasance ka mutunta shi ko bakasan waye ba gashi yahanata waya da gida takaici goma da ashirin gwara shima yakira inna daga baya yabata hakuri yace yayi hakanne don yanason lokaci da matarsa don su fahimci juna inna tace bakomi zaemah ma da momy duk yakirasu daga baya alokacin duk sunhuce ita cewa matayi dama dalilin daka damen tayi epassport kenan? Yayi dariya yace naga bakinku ahade ne gwara danayi haka dakin wargazamin plan. Kuhayla zaman hakan ya isheta tundatazo bata leka kofar gyda ba kullum dasafe akwai wanda suke zuwa suyi aiki sutafi saikuma girki anma bayan haka magana ma baya hadata dashi ita harta gaji da surutunma gani take yamayar da ita mahaukaciya shikuma yayi hakane donta cire duk wani grudges datake dashi akanshi randa ya fahimci ta saduda nan yafara nashi style din. Yana shigowa yayi wanka yayi sallah sannan yazauna agefenta wayan inna yadanna suka fara gaysawa jin da inna ne duk hankalinta yatashi tace don Allah kabani baikulata ba yacewa inna lafiyanta lao zataji yakira zaemah ma haka abun yakawota har wuya mikewa tayi zata kwace wayan yahado da ita saikawai tafado akirjinsa wani dankwali tarufe jikinta dashi don karyaga jikinta cirewa yayi jikinta duk yamutu don kuwa dama gajerar wando ce ajikinsa duk gashin jikinsa luf luf . Kunya takaici tarasa wanne takeji anma yariketa gam yace kinaso nakira miki inna? Tuni ta wage hakora sannan tace ae m yace toh zauna anan wato gefen cinyansa tajikin gadin tadan dotsana tamike tareda cewa don zanyi waya da innata shine zakace sainazauna? Wani irn abune wlh banason wulakanci mita kam sai yi take tagagara shiru mikewa yayi yariikota yatoshe bakinta da nasa. Nidai benaxir ficewa nayi abun na manya ne [6/15, 10:31 PM] My Glo: BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR data tafi suka rakata. Kuhayla tazaga gydan taganshi babba lalle sunmata kokari.gida kamar wata yar gwal anjera kaya tubarkallah ba laifi taduba gydan sosai dan dagwas washegari taje gun inna tayi murnan ganinta ga azeema ma agefe suka yi ihunsu itada kannenta suka gama har suka nutsu ta raba musu tsaraba sannan ta kwana dakyar gogan ya yarda. Washegari takoma Wata biyu saigashi ansa bikin rahaama da yusuf saikuma zaemah da muktar dinta wanda yayi zaman jira har masha Allah. Ramlat tahaihu awatan anan kuhayla tafara nata mrn sickness din aka tabbatar tana da ciki haidar yayi murna sosai. Don yanzu jiyake kuhayla tazama gangar jikinsa ga tsabta ga nutsuwa da iya shiga da iya girki duk da tana zuwa makaranta anma bata rageshi dakomiba. Datazo tasan shiyake musu komi nagyda taji takara sonsa. Tafio da tire a hannunta tana tafiya yace duk wani kikewa rangwada? Tace inbakaiba wa waye zanyiwa ya kare mata kallo kina nan yar ficika agun sai rikici ta kwashe da dariya sannan tace BAR GANIN ALLURA KANKANUWA KARFE CE kana min kallo kqllo ko toh gashi na mamaye suciyar taka. Ya jinjina kai lalle hakane na jinjina miki suka rungumi juna don dadi.alhamdulilah Nagode muhadu bayan sallah Allah karbi ibadunmu na azumi. Nagode dukkan masoyana nagode muku inasonku both maza da mata right from masu kirana dakuma na blog dina harda whatsapp nd fb nagode nagode. Na sadaukar da labarinnan wa MARYAM SHUIBU DANKAMA(ummu zaemah). Kinfi karfin yar uwa agareni nagode miki Allah yabar zumunci An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 6 of 6