Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 6
kuhayla nayi, donma Allah yabata kyau hakan yasa yadada fitowa akullum kara kyau take, samari kuwa da ya aka kare dasu balle yanzu, data koma gyda ma kullum acikin sallama ake, inna harta fara gajiya, taimakon da haidar yake musu har lokacin bai bari ba kullum sai ankai musu don kudi yasa a account guda, kuhayla kuwa yanzu harkan manyan yan siyasa ne abu bada garaje ba, zaemah aikinta na kyau, rahama ma tana nata, ahankali yaa yusuf yafara gwadawa kuhayla so, babu yadda zaemah batayi tasashi yahakura ba anma tsum yaki, kullum suna makale a chatn ko suna tare idan yana gari, zaemah kanta yayi zafi tarasa yazatayi domin kuwa danuwanta wanda anyi anyi yayi aure yaki saboda baida budurwa zata zaba? Ko kuma haidar wanda tayi alkawari wa sadiq zata sashi ya auri kuhaylan wanda daga baya ma guduwa yayi, duk kanta yayi zafi gashi tazo tafara aiki a babban asibiti. Dake garin bauchi kafin ummanta takarasa mata asibitinta Watarana haidar yafito daga office yadanyi sallah yaci abinci kawai saiya kunna instagram yana lellekawa kamar yadda yasaba, explorer yashiga saida gabansa yafadi daya hango hoton kuhayla dasauri yashiga mamaki takamashi, wannan hoton fuskanta ne tayi balain yin kyau, yakara dubawa yanabin sauran hotunan nata abun mamaki nan yaji wani abu ya tokareshi azuciyansa, dakyar ya hadiye yawun dake bakinsa, hannunsa ne yafara bari don hoton daya gani, kuhayla ce azaune sai yusuf agefenta yana murmushi itama haka, sanye da abaya tasaka “”my bunch of happiness” dayan wayansa yadauko yadanna zaikira zaemah yatuna cewar yayanta ne bazata ji dadi ba donhaka tuni yadanna layin kuhayla tana dauka tareda sallama don batasan wayeba batada numbanshi na can kasar waje, cikin raunin murya mai alamun fushi yace kije kicire wannan hoton bai saurari mezata ce ba yakashe wayan, [6/10, 9:28 PM] Adda bena: 6 3 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tarike wayan tana kallo tayi iya tunaninta tarasa waye, kodai mr. Right ne? Itakam tamanta wen last sukayi magana dashi don numbanshi kullum akashe ne haryau baikara kunnawa ba, toh kuma taga numban waje, baridai suhadu da rahama, instagram din tahau ta tsaya kallon kowani hoto taga bawanda tayi shigan banza balle ace tacire, tadai ga alamun kaman wanda suka dauka da yaa yusuf ne taja tsaki oho dai koma waye ai sai yayi introducing kanshi not giving me laws nd orders donhaka kawai saita sauka, shikuwa gogan yana can yana refreshn yaga wanne tacire wanne tabari, har bacci ya kwasheshi agun baiga tacireba, kodaya farka yaduba yaga batacireba saima wani data kara sawa shima itada yusuf dinne, yana zaune a mota tana zaune agefensa suntoshe da glass tasaka “out” salati yafarayi don gefen kansa ne yafara ciwo wurga wayan yayi dakarfi ji kake tasss, gata iphone 6 screen din fashewa tayi tsabar taji buguwan bango, yatashi da karfi yature table din dake gabansa wanda duk kayan glasses ne na abinci ji kake tassss tasss. Mai aikinshi ce miam tashigo wata baturiya kyakyawa haka tashigo dasauri sannan tace common plx!! Tarikoshi anma damka daya yamata yawurgata gefe yaje jikin bangon yarinka buga kansa, dakyar takira emergency line nan akazo dawuri abunku da kasar bature aka rikeshi da kyar aka fita dashi sai asibiti suka bashi gado, nan takira gyda alokacin momy hankalinta duk yayi kan dawainiyar bikin ramlat da akeso afara, tanajin meya faru duk tabi tarude tarasa yazatayi. Karshe cewa tayi kaninta uncle kabir yayi booking flight yaje yaga menene, inhar nadawowa gydane adawo dashi, ko da haidar ya farfado idan yatuna abunda yafaru sai yaji gefen kansa tana masa ciwo sosai, kaman zata tsage tuni yarike gefen kan [6/10, 9:37 PM] Adda bena: 6 4 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR likitan yamasa magana akan ya kiyaye kansa daga damuwa. Anma haidar kam yayi taurin kai, andai samu jiki tadanyi sauki with d help of allurai da akamishi, uncle kabir sai bayan two days ya iso. Mumy minti talatin yayi yawa zata kira bini bini takira first born nacikin damuwa babu yadda baayi dashiba yafadi meke damunsa yaki yafada,xaemah takira miam tamata bayani dalla dalla tagane cewa awaya ne aka bata masa rai anma bata gane waye ba saida rahma da kuhayla suke tadi kuhayla take kiran numban haidar akan rahma tagayamata na waye tuni zaemah takaraso tareda cewa numban haidar ne dayakira meyace, kuhayla tazaro ido tadafe kirji tana cewa na shiga uku zai kasheni abun yaso yabawa su zaemah dariya anma saita dake tace meye. Wlh anty kirana yayifa baicemin uffan ba kawai yace “kije kicire wannan hoton” tace nifa jikina ne yabani na instagram ne don baima ce instagram dinba, nasan bansa hoto a dp na na whatsapp da bbm ba, zaemah tace toh kincire? Muga hotunan takarbi wayan tadudduba murmushi tayi dontagane meye mika mata wayan tayi tareda cewa karki cire kibarsu ahaka, kuhayla tadai tsorata tace anya bazaimin tsiya ba kuwa anty? Tace kiyarda dani mana, dahaka suka rabu Aranan aka sallameshi uncle kabir na tunanin hanyan dazaice mishi yashirya yatafi nja, saikawai gani yayi yafara tattara kaya wai nja zaitafi, dadi uncle kabir yaji yafita yamusu booking flight sannan yasiyo wata iphone din yamika masa, yakarba tareda cewa thnk u, yaduba date din tafiyansu washegari ne 9am gani yake yamasa nisa, kuma kaman mintsini tsaf yakara downloadn instagram donyagani yagadai mata batada niyyan cirewa lalle zai je yamata tsiya [6/10, 9:51 PM] Adda bena: 6 5 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Kuhayla kuwa bacci ya gagareta tayi iya tunaninta tagane cewa shine mr.right domin duk da muuryarsa adashe ce yayi maganan zahiri shine. Duk tabi ta tsorata kenan duk wannan hidiman shiyake musu? Meye dalilinsa? Sannan meyasa yace tacire hoton?,wani hoto yake fada? Indai nata dana yusuf ne kenan yana taya sadiq kishi anma ai sadiq yarasu yakamata yabarta, tsoronshi da fargabanshi duk taciketa, gashi idan tana gabansa bata iya kwakywan numfashi tsabar kwarjini dayake mata, koda yusuf yakira baiwani fahimceta sosaiba don kaman batada lafiya dole yakashe wayansa, Washegari haidar suka kamo hanya, direct abuja suka sauka yakara daukan flight sai bauchi don bazai iya jiran wani abuba, yana isowa bayan sun isa gyda wanka yayi yafito alokacin gyda yacika tam, su rahama da kuhayla sunata ciki bawanda yalura yadawo sai momy ta sunkuceshi sukayi falo tace yafada mata damuwansa, budan bakinsa yace momy aure nakeso kimin, shiru tayi dom kamar ba lafiyansa ba tace dawa? Yadan sosa keya kaman mai jin kunya anma dai yace kuhayla! Idonta tazaro taruko kirjinta ka sha wiwi ne? Yaxaayi kanemi yarinyan da abokinka yanema wannan hauka ne bata saurareshiba ta fice adakin, ko ajikinsa don yasan ko sama da kasa zata diro toh lallai dole a aura masa kuhayla bazai tsaya kallon wani na faranta mataba, yana fita adaidai lokacin idonsa yanufi kan kuhayla wacce suke rikici da rahama akan wazai tuka mota, itadai rahama tace bazata tukaba itama ramlat taki suna kan musun momy takira rahama tana tafitya kuhayla ta sunkuyar dakai tana chatn funcikanta yayi dakarfi yatusata a motansa dake gefen gurin yarufe, sannan yashiga shima yaja motan dakarfi dama main gate din abude ne, yawuce da ita duk ta tsorata yaukam karyanta yakare zaici ubanta, dakarfi Yake tuka motan harsuka fita hanyan airpot road kafin ya tsaya, idonta arufe dontagama tsorata, yabuga steyering dakarfi sannan yace wayace kidauki hoto da yusuf? Tayi gumm duk ta tsorata bata bashi amsa ba, yakara daka mata tsawa badake nake magana ba? Tayi shiru kanta a sunkuye fitsari ne kawai batayi ajikinta ba, ya damko kanta wanda harda gashinta ya fincika baki gayamasa kina da miji bane? Zaro ido tayi [6/11, 8:54 PM] Adda bena: 6 6 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tadan tsume fuska ta fusge kanta gabanta nafadi tace, ta ina nake da miji? Bansan wani miji ba! Shiru yayi yana tunani lallema yarinyannan tadena tsoronshine? Gabanta fadi yakeyi don hankalinta yabi yatashi tana jirane kawai ya sauke mata mari anma taji shiru don haka kawai ta tsaya kallon yatsunta har yasamu yakare mata kallo, shiru yayi don tagama kashe masa jiki sannan yace baidace ace kina kamilallar mace ki tsaya kina daukan hoto da namiji ba, tayi shiru gabanta nafadi tana tunanin amsan dazata bashi, zuciyanta na cemata kartaji tsoronshi its tym ta kwaci yancinta, tadan mutsuke ido sannan tace toh gani nayi soyayya muke dashi kuma ba haramun bane tunda ba tabani yayiba, ko inna tasan dashi. Shiru yayi lallai yarinyannan wuyanta yayi kwari, yace nidai nagayamiki kiji ko karkiji miko wayarki, bata miki masa ba donhaka yasa hannu ya fusge. Yaduba iphone din yaga bawani app akai ya duba samsung din saiyaga instagram hawa yayi yaje yagoge dukkan hotunan dake kai, sannan yaje whatsapp yaga bta chatn dakowa sai yusuf din, donhaka yaduba dakyau. Yayi dltn numbanshi awayan yakuma goge whatsapp din, instagram dinma yagoge bbm yabari shima don yaga yusuf bai yayi duk wanda suke contact dinta yasan dasu, abun mamaki baya karewa daya mika mata wayan ta tsaya kallo, tunda shi ya saya badole yamata rashin mutunci ba, ta dauki wayan tacire memory card dinta sannan ta ajiye masa wayan tabude kofan motan tafito yana tsaye yana ganin ikon Allah agabanshi ta tari napep tashige, tana shiga ta rike kirjinta don fadowa ne kawai baiyiba, tsabar tsoro da fargaba, tace muje malam, shidai haidar mamaki ta addabeshi lallai halin rayuwa kenan abun mamaki [6/11, 9:18 PM] Adda bena: 6 7 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Gydansu ta wuce bata tsaya komawa gydan bikinba, tana tunani da fargaban mezai biyo baya, mezai mata?tsoro duk yabi yaciketa, tana ahiga ta wuce daki wanka tayi tayi sallah sannan tadauko wayanta Allah sarki tunanin sadiq ne yacikata tana kallon wayan tana hawaye. Tasan da yana raye haidar bazai musguna mata ba kamar yadda yake mata yanzu, akarshe baccinta tayi, Shikuwa haidar yafi minti talatin a zaune yana tunani, duk hankalimsa yatashi baitaba tsammani wuyan yarinyannan zai riqa har haka ba, baitaba zaton haka zata dawo ba, tacanja gaba daya tadena tsoronshi yarike kansa don yarasa mezaiyi guda daya, fuzgan motan yayi dakarfi. Gydansu zaemah. Yawuce yana shiga yaci karo da yusuf yana fitowa, yayi iya kokarinsa yadanna kishinsa anma ina saidaya bayyana, yabashi hannu sugaysa anma haidar yamake hannu, yashige abun yabawa yusuf mamaki, lalle akwai wani abu ko ya bata mishi rai ne baisani ba oho sai Allah, yana shiga yaga zaemah alokacin tadawo daga gydan biki dan ko kaya bata cire ba, yace inada magana dake tabiyoshi babban falo sannan suka zauna, yace. Kinmanta amana da sadiq yabaki tayi shiru sannan tace wani amana daya? Don yanada yawa, yayi shiru kaman zaice yafasa don abun yamishi kama da rainin hankali yace na karki barta. Ta wulakanta, bakiga tafara hulda da maza bane? Zaemah ta katseshi tareda cewa in maza u mean yusuf? Don bata hulda dakowa sai shi kunya yaji dayatuna aashefa yayanta ne,yaace no zaemah daz not wat i meant, wlh bahaka bane tace no nagane, luk u have no rgt katakurawa yarinya, i tot ka tsaneta? Den y d blabbering? Ya yusuf baaa bare bane balle kace kana kareta, yayi shiru sannan ya sunkuyar da kai yace zaemah i love her, i love her wit ol my soul, i love her but didnt realise it sai yanzu, am sorry for d past, [6/11, 9:28 PM] Adda bena: 6 8 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tace yanzu kam koni ban isa nayi ruling kuhayla ba, she has a life, she is studyn, duk dakai kabiya mata, but baidace ba kabarta tasamu life and carrier, ayadda kake nuna mata tsana y would u expect her to love you; rayuwa kenan shiyasa baaso kanuna tsana wa mutum no matter how u feel, lyf could turn upside down u dnt knw wer tomorrow will tek u, gashi duk da cewa u helped her aboye but kyankyaminta dakayi from day 1 bazata manta ba, donhaka babu yadda zaayi haka kawai kasa na tursasa yarinya baason ranta ba, yayi shiru duk jikinsa yayi sanyi, komeye he is willing to give up, if zaisameta,but zaemah bata saurareshiba, haka yagaji da zama don tafiya tayi tabarshi agurin, azuciyanta tana murna data shiga daki harda tsalle tana murna da haidar yafara nuna kaunarsa alamun yaga zai mutu kenan, tadau wayanta takira kuhayla tana dauka tace saurareni kiji abinda kikayiwa haidar kinyi daidai, tunda yamiki wulakanci abaya its tym ki gwada masa isarki, karki bada kanki tashi daya zai rainaki kija aji kema, ki gwada masa cewa kema macece mai ji da kanta babu namijin dazai zauna ya juyaki, kuhayla tace toh anty nagode sosai wlh, ko da yawuce yana tafiya kuka ne kawai bauyiba ranan masu kawo masa abinci da matsifa suka fita da abincin dan yasauke musu balain dake ransa ne, [6/11, 9:42 PM] Adda bena: 6⃣9⃣BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Mumy kuwa tayi iya tunaninta ta rasa yazatayi, ko da ta tashi suka gama maganan da ramlat da rahama suka gayamata yadda ya tsani kuhayla daga farko da yadda sadiq yake fama, momy ta jinjina tuni tasaka aranta lallai inbawani ikon Allah ba haidar bazai yadda ya auri kowa ba inba kuhayla ba domin kuwa don tasan halin sa sarai, wannan bakin halin nashi data tsana ace mutum yanason abu anma sai yanuna kyashi tukun yayi? Kuhayla ajiye maganan haidar tayi agefe duk dacewa kowani lokaci tana tunawa dashi, don ma tun lokacin baikara kiranta ba, tadaisan he is upto something anma tarasa menene, tafito tatari napep tace atbu, suna tafiya anma mai napep yalura da e550 dake binsa abaya, ya ce hajiya wancan fa kaman ke yakebi, tace wuce muje karka kulashi tagane sarai shine donhaka harya isa kofan atbu tasauka tabashi kudinshi taje bakin titin tagwada musu id card tashige, tana ganinshi yabiyo bayanta yana tafiya ahanakali duk tabi takulu, tun tanaji tsoro yanzu tadena don zaemah tagwada mata yanzu ne yadace takwace hakkinta tagwada masa shes not cheap, har school of science yaraka ta abaya, taje ta tarar ma da mutane dayawa tana shirin shiga taga wani captain dinsu dama batayi submitting assighnment dinta ba ta tsayar dashi suna magana akan yaushe yadace tayi submitting, jitayi ankamota. Tabaya ana shirin janta tagane shine don bawanda yake mata wanan wasan, ta fincike gyalen sannan tace meye haka? Nan da nan idon kowa yafada kansu, kunya yaji baisan lokacin daya sake ta ba, tajuya tacigaba da magananta alokacin jira take ya kwada mata mari, don batayi zaton mutane zasuji taba, muryarta har rawa yake, shiru yayi yakoma mota, buga steyering yarinkayi dakarfi tunda uwarsa ta haifeshi baitaba ganin wacce ta disgashi kaman kuhayla ba, baitaba jin kunyan mutane har haka ba, dakarfi yaja motanshi yawuce tagane ranshi yabaci takira zaemah tana mata bayani duk hankalinta yatashi zaemah tace da baki masa tsawa ba, anma karki damu zanyi handling, takashe wayan itakuma kuhayla har lokacin hankalinta bai kwanta ba wani zuciyan nacewa tamishi txt tabashi hakuri anma tadaure tadanne zuciyanta [6/11, 9:53 PM] Adda bena: 7⃣0⃣BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Zaemah takira haidar tana gaysheshi atunaninta tanaso taji yamata maganan kuhayla anma taji baice komi ba, sai itama batace komi ba kuhayla na komawa gyda ta tarar da azeemah inna ta tsigaleta tanata kan fada, wai ace wata almost uku anma azeemaa shiru inna ranta yabaci sosai, donhaka tuni ita kuhayla ta watse ke daga nata bakin cikin tafara bawa inna hakuri. Anma inma taki hakuri azeema kuka take tayi wai mijin yasakota, inna tace ta tashi tabar mata gyda wato idan bai saketa bazatazo ba? Lallema tarainata mita take tayi tagagara yin shiru tabbas azeema bata kyauta ba, tadauki namiji ta sa asaman zuciyanta shiyasa yabata mamaki sosai don kuwa koranta yayi da yaranta yakaro amarya wai tana masa dauke dauke, Dakin kuhayla azeema taa tare duk bakimciki ya taru yacikawa kuhayla, tarasa yazatayi Haka tajera sati bataga haidar ba bataga kammaninsa ba, sannan itakanta zaemah abun yafara bata tsoro don tanaganin yashigo hannu karya kufce don da wa ita akayiwa bakowa ba, haidar yaki yanuna mata komi zaixo suyi tadi anma yaki yayi maganan kuhayla itama taki ne domin kar yaraina kuhaylan, abinda yabata mamaki ganin tusuf tayi yasha shadda, saiga haidar shima suka shiga mota daya abun yadaure mata kai, to meke damunsu? Hmmn lallaima ina zasuje? Asaninta dukkansu bamai sa shadda haka, tace ina zuwa? Cikin faraa sukace gombe, tace yinme? Bakinsu ahade sukace neman auren kuhayla, kallonsu dukkansu biyu tayi, waye daya acikinsu yakeso waya so waya hakura? Subhannalahi tace [6/14, 4:35 PM] Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Haidar yayi murmushi sannan yace tambayata zaayi. Angayamiki zan hakura da kuhayla ne. Itadai shiru tayi azuci kuwa kaman ta fadi kasa don murna. Aikuwa suna fita tafara tsalle tadau waya tabugawa rahama tare dacewa muhadu agydansu kuhayla anjima. Dayamma kuhayla tadawo makaranta kawai ganinsu tayi dariya tayi tareda cewa anma kun tsammacen zaemah tace shigo muyi magana serious zance suka rufu adaki alokacin axeema bata gydan tashiga makwabta, nan zaaemah tace mata toh haidar suntafi tambayanki angayamiki kuwa? Kuhayla ta dafa jirji subhannallah wlh bansaniba but yaudai naga mijin anty lami yazoshi suna magana da inna, don dana shiga falonma korata tayi, inna sai farin ciki take, tana cewa angayama ta wanda yake taimakonmu kusan shekara yanzu haka, zaemah tace toh shine ingayamiki saiki gode Allah, kuhayla tadan tsuke fuska sannan tace haba saikace dama soyyayyanmukeyi? Nifa gani nake arashin yah sadiq yake sona don karwani yafara sona, anma akanme ana zaman lafiya mutum yadaura min karan tsana, ni ko sunyi tambayanma bada izini ba bazaa yarda ba don gaskiya yadda yanunamin kenkemi dinnan bazan yarda ya kara disgani. Ba, yafi matsayina, rahama tadan bugeta sannan tace ke ko kunyana bakyaji yayana nefa uwarmu daya ubanmu daya kuhayla ta rufe ido sannan tace awh sorry yaruwa wlh bahaka bane [6/14, 5:10 PM] Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR acan gombe kuwa da haidar. Da yusuf da mijin lami dakuma kawun haidar yaah kabir suka tattara sukaje har gydan kawun kuhayla malam.babayo , sunsami tarba mai kyau kam sannan aka sanar da malam babayo abunda ya kawosu, (inbaku manta ba nace muku dangin mahaifinsu kuhayla basa sonsu tun rasuwar abba. Donhaka ganin cewa haidar akwai alamun kudi don daga motoccin dasukazo dakuma kayan jikinsu sai yaji kyashi alokacin shikadai ne mal.isa bai karaso ba wanda duk cikin dangin malam isa shime mutumin da bai yar da zumuncin dake tsakaninsu ba,) malam babayo yace awh kunzo maganam wancan yar ne? Ayya toh fa inaga akwai matsala, hardar har gabanshi ya tsinke yafadi sannan yaa kabiru yace meya faru baba? Malam babayo yace so mukeyi tagama makaranta tukunna, haidar ysyi shiru tunda atuninansa shi yasaka kuhaylan a makaranta, saidai insuna dawani hujja baigama tunanin hujjanba yaji malam nacewa anma akwai yanuwanta na gurina bari akirasu kagansu, sai kuduba ko zaa dace don ita wancan din wasiyan mahaifinta ne, haidar tundaga nan yagane tashin hankalin dasu kuhayla suke ciki lalle sunshiga ukuba ta dangin uba, yaa kabir yace a a bakomi basai ka kirasu ba, wancan din dai adalilinta mukazo. Sallaman mal.isa sukaji anan yazauna aka gaggaysa, kwata kwata malam babayo baiji dadin xuwan malam isa ba, aikuwa yaa kabir yasanar da mal. Isa abunda ke tafe dasu dakuma abinda malam babayo yamayar mal.isa yaji kunya sosai yabasu hakuri yana cewa kuyi hakuri. Ni banga dalikin dazai sa saita gama makaranta ba. Asalima makarantan aidaga baya tashigeta. Donhaka ni banison tashin hankali waye zaizama waliyi? Ni zan waliyarta kuhayla adaura aure anan yanzunnan inkun amince. Haidar dadi yaji wanda tun da aka haifeshi baiji ba. Yaa kabir yace ni kanin mahaifinsa ne kamar yadda nafada muku daga farko. Anma yanzu barin kira sauram yanuwa muji mezasuce kubamu dan mintuna. Donhaka saisu malam babayo suka fice haidar da yusuf baki har keya ayayin da yaa kabir yakirasu momy yasanar dasu tashin farko momy cewa tayu ae duk da babu shiri. Anma tunda jumaa ne sai adaura a masallaci. Nan aka buga wa yanuwa tunda lokacin karfe 11 ne dasukazo kwana sukayi kafin suka zo gydansu kuhaylan dasafe, yanuwan haidar tuni kowa yafara shirin tahowa daurin auren da ba notice. Koda su malam babayo suka fita ya tsaya yana kumbure fuska, wlh baka kyautamin ba [6/14, 5:59 PM] Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFCE CE NA BENAXIR OMAR Malam isa yahada gabas da yamma sannan yace dadin abun danuwanka ne kake masa wannan abun. Inbahaka ba awani dalili yarinya tasamu miji zaka kora mata shi:? Don kawai kabwa yaranka daka gagara nutsuwa don kabasu tarbiya, wannan ba yibane yanzu zankira uwar kuhaylan muji ai dama takiran yaudasafe tacemun wannda zai zo tasanshi yataimaks sosai, donshi yasa kuhaylan a makaranta, anma agaban idonshi kaana mishi karya wai wasiyan ubanta, kaji tsoron Allah, yanzu dakayi musu karya wani girma zaka samu a idonsu? Shidai baice komi ba duk jikinsa yayi sanyi, har suka koma ciki inda yaa kabir yace musu ae sun yarda adaura, nan da nan akafara shiri, karfe daya an idar da sallah jummaa, aka bada sadaki dubu hamsin wanda mal.isa ne ya yanke sannan aka daura aure, bawanda yakai haidar jin dadi alhamdulilah yasamu biyan bukata yanzukuma zaiga yazaayi amasa rashin mutuncin, nan aka fara shirye shiryen dawowa malam isa yace akan sutafi idan yashirya yayi magana amarya ta tare, Inna tana daki malam isa yakirata yasanar da ita tayi hamdallah tayi godiya, tana kashewa saiga mijin lami shima yakira akayita tayata murna. Ita a lokacin uwar gayyan tana makaranta, batasan ya akecikiba, rahama ce takira zaemah ta sanar da ita akan cewa andaura auren su kuhayla, zaemah tana kan gado har kasa ta yi sujjada hawaye na zuba a idonta tayi godiya sosai, [6/14, 7:29 PM] Adda bena: [6/14, 7:26 PM] Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tagode wa Allah daya gwada mata wannan rana, tace sadiq burinka ya cika ya Allah taki tafadawa kuhayla gwara taji daga gurin wani nata , ahaka dai akasamu lami tashigo tana cewa kuhayla wacce shigowanta daga makaranta kenan, kishirya mijinki zaixo abun yayi wa kuhayla wani iri donhaka saitace meya faru? Tace mijinki wanda aka daura aure dashi, kuhayla tace babu ai, lami tace idan bakisaniba gwara kisani donhaka shirya yanzu zaixo, kuhayla bataji dadiba don taso tabari saita rama wulakancin dayamata kafin ta amince , anma bayadda ta iya Haka inna lami tashiryata tsaf anma shiru haidar yaki xuwa, yakuma ki yakirata abun yakara bata mata rai, haka tabi tahakura, sannu sai gashi anfara shirin biki,, saidai yakira zaemah yabata kudi sannan yaci gaba da hidimarsa, abu dai yayiwa kuhayla zafi har akashiga satin bikukuna, don inna bata taba mata maganan an daura mata aure ba ita adole kunya irin nasu na fulani lami ce ta tare take mata bayanin komi dama tun kuhayla na karama inna namata taro, tun da takai azeemah gydan aure donhaka taron yamata amfani duk da haidar yace zaiyi komi, azeemah ma tagama iddarta, sunfara shirye shirye irin nasu na tarewa. Haidar dama yana da gyda a gra, nan da nan yasamu ya dura kaya aciki na alfarma,wacce zatayi tinkaho dashi inna bata zauba sake ba, itama tayi nata gwannintan don ta hada kaya iya gwargwado, acikin satin duk akafara yiwa kuhayla gyran jiki, tasha kyau, tayi bulbul, mumy taso. Tayu dinner anma kir haidar yace shikam baisan da zance ba, mumy kuwa tahada abunta tabada kaya akai wa kuhayla, tadau makeup artist takai mata, aka gama , shiganta na milk nd green tasha kyau sosai. Tubarkallah, haidar shiru yayi baice misu komi ba lokacin tafiya tayi aka yi comboy akazo diban amarya da kawayenta, su ramlat da rahama da nana da zaemah din kuhayla kam ba kawayeake dasu ba, aka tafi gurin dinner, ana tsaye akan anajira amarya tafito daga mota duk kawaye sunfito ana gyra stage kawai yakarbi mukkulin hannun yusuf dama yusuf ne yakawosu, ji akayi antashi da mota kam anfice da amarya (kumin hakuri sisters insha Allah nadau alkawari gobe zan karasa muku lbr nagama tas!, nagode da bday wishes i love you all Allah yabar zumunci, naso karasawa yau anma inada test shiyasa nabi nayi rabi, gobe zamu gama insha Allah,) [6/14, 5:59 PM] Adda bena: 7⃣3⃣BAR RAINA ALLURA KARFCE CE NA BENAXIR OMAR Malam isa yahada gabas da yamma sannan yace dadin abun danuwanka ne kake masa wannan abun. Inbahaka ba awani dalili yarinya tasamu miji zaka kora mata shi:? Don kawai kabwa yaranka daka gagara nutsuwa don kabasu tarbiya, wannan ba yibane yanzu zankira uwar kuhaylan muji ai dama takiran yaudasafe tacemun wannda zai zo tasanshi yataimaks sosai, donshi yasa kuhaylan a makaranta, anma agaban idonshi kaana mishi karya wai wasiyan ubanta, kaji tsoron Allah, yanzu dakayi musu karya wani girma zaka samu a idonsu? Shidai baice komi ba duk jikinsa yayi sanyi, har suka koma ciki inda yaa kabir yace musu ae sun yarda adaura, nan da nan akafara shiri, karfe daya an idar da sallah jummaa, aka bada sadaki dubu hamsin wanda mal.isa ne ya yanke sannan aka daura aure, bawanda yakai haidar jin dadi alhamdulilah yasamu biyan bukata yanzukuma zaiga yazaayi amasa rashin mutuncin, nan aka fara shirye shiryen dawowa malam isa yace akan sutafi idan yashirya yayi magana amarya ta tare, Inna tana daki malam isa yakirata yasanar da ita tayi hamdallah tayi godiya, tana kashewa saiga mijin lami shima yakira akayita tayata murna. Ita a lokacin uwar gayyan tana makaranta, batasan ya akecikiba, rahama ce takira zaemah ta sanar da ita akan cewa andaura auren su kuhayla, zaemah tana kan gado har kasa ta yi sujjada hawaye na zuba a idonta tayi godiya sosai, [6/14, 7:29 PM] Adda bena: [6/14, 7:26 PM] Adda bena: 7⃣4⃣BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tagode wa Allah daya gwada mata wannan rana, tace sadiq burinka ya cika ya Allah taki tafadawa kuhayla gwara taji daga gurin wani nata , ahaka dai akasamu lami tashigo tana cewa kuhayla wacce shigowanta daga makaranta kenan, kishirya mijinki zaixo abun yayi wa kuhayla wani iri donhaka saitace meya faru? Tace mijinki wanda aka daura aure dashi, kuhayla tace babu ai, lami tace idan bakisaniba gwara kisani donhaka shirya yanzu zaixo, kuhayla bataji dadiba don taso tabari saita rama wulakancin dayamata kafin ta amince , anma bayadda ta iya Haka inna lami tashiryata tsaf anma shiru haidar yaki xuwa, yakuma ki yakirata abun yakara bata mata rai, haka tabi tahakura, sannu sai gashi anfara shirin biki,, saidai yakira zaemah yabata kudi sannan yaci gaba da hidimarsa, abu dai yayiwa kuhayla zafi har akashiga satin bikukuna, don inna bata taba mata maganan an daura mata aure ba ita adole kunya irin nasu na fulani lami ce ta tare take mata bayanin komi dama tun kuhayla na karama inna namata taro, tun da takai azeemah gydan aure donhaka taron yamata amfani duk da haidar yace zaiyi komi, azeemah ma tagama iddarta, sunfara shirye shirye irin nasu na tarewa. Haidar dama yana da gyda a gra, nan da nan yasamu ya dura kaya aciki na alfarma,wacce zatayi tinkaho dashi inna bata zauba sake ba, itama tayi nata gwannintan don ta hada kaya iya gwargwado, acikin satin duk akafara yiwa kuhayla gyran jiki, tasha kyau, tayi bulbul, mumy taso. Tayu dinner anma kir haidar yace shikam baisan da zance ba, mumy kuwa tahada abunta tabada kaya akai wa kuhayla, tadau makeup artist takai mata, aka gama , shiganta na milk nd green tasha kyau sosai. Tubarkallah, haidar shiru yayi baice misu komi ba lokacin tafiya tayi aka yi comboy akazo diban amarya da kawayenta, su ramlat da rahama da nana da zaemah din kuhayla kam ba kawayeake dasu ba, aka tafi gurin dinner, ana tsaye akan anajira amarya tafito daga mota duk kawaye sunfito ana gyra stage kawai yakarbi mukkulin hannun yusuf dama yusuf ne yakawosu, ji akayi antashi da mota kam anfice da amarya (kumin hakuri sisters insha Allah nadau alkawari gobe zan karasa muku lbr nagama tas!, nagode da bday wishes i love you all Allah yabar zumunci, naso karasawa yau anma inada test shiyasa nabi nayi rabi, gobe zamu gama insha Allah,) [6/15, 6:31 PM] My Glo: 7 5 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Dasauri

Chapter 5 of 6