Reading ALAƘAR ZUCI by Mai Dambu Chapter 14 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ya isa haka, tashi ki yi alwala sai ki yi sallah kin ji."" Haka na mike na shiga ban daki nayi alwala sannan na fito na samu ta shimfida min abin"

sallah.

"Wannan sai da ta ga na fara sallah, sannan ta bar dakin bayan na idar ta shigo ta same ni a wurin da"

"nayi sallah na kwanta ina barci, janyo bargo tayi ta lullube ni, ban san me yasa tayi haka ba.. ko kuma tana tunanin idan na farka ba zan iya komawa ba ne, haka yasa na cigaba da barci a wurin."

"Duk yadda naso na cire Ya Hafiz na kasa, domin ko yaya na kwanta sai nayi mafarkin Ya Hafiz da irin"

"azabar da yake shirin min, haka yasa na kasa yarda da kaina balle kowa. Sannan zuciyata tana raya min Hafiz sai zo gare ni."

"Washi gari da sassafe na farka na fara yin Sallah, wanka na yi sannan na duba jakata na dauki magani na"

"sha, turo kofar aka yi na kalli me shigowa. ""Lubnah!"" Ya Ado ya kira sunana, ""Na'am!"" Na amsa mishi, shigowa yayi da mug a hannunsa ya janyo stool ya zauna, yana me mika min kofin. Amsa nayi ina kallonshi. "" Na gode!"" Na furta a hankali, zuba maganin nayi a bakina na sha a ruwan tea din. Sannan na rike kofin ina kallon kofin. ""Naso muje ganin likita yau!"" Kafe shi nayi da idanu, kafin na cigaba da kurban tea din ya cigaba da cewa. ""Amma likitan baya nan, gashi zamu tafi aiki zaki iya zama a cikin gidan nan ke"

"daya ko?"" Gyada kai nayi ina ajiye kofin a gefe guda......."

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: SHA TARA"

"""Me yasa sai na ga likitan to?"" Na tambaye shi a hankali, ina dan karce farcen hannuna, ban damu da"

"zafin da nake ji ba. Ni kaina ban san lokacin da na zama haka ba. ""Saboda ki samu nutswa da kwanciyar"

"hankali zaki ga likitan ™wa™walwa."" ""Na haukace ne?"" Kalaman Ya Hafiz ne suka dawo min. *Ki dawo"

"gare ni, ni daya ne ba zan cigaba da miki kallon abar tausayi kuma mahaukaciya ba! Amma duk wanda"

"zai zauna dake kallon mahaukaciya zai na miki* da sauri na kalli Ya Ado, ""kana min kallon mahaukaciya ce?"" ""A'a ko daya bana miki kallon haka."""

"Kin yarda nayi na fashe da kuka, Ya Hafiz yayi gaskiya tun a Bauchi nake kallon yadda kowa yake"

"min kallon tausayi ko kallon wance rayuwarta ya ™are, haka nayi ta kuka tabbas ina jin ciwo amma ban san yadda zan fitar da zafin ba. Dakyar ya rarrashe ni sannan ya fita, kasancewar maganin akwai na barci tunda na kwanta har suka fita ban sani ba, sai farkawa nayi na ga yar karama not a gefen tiren abincin.."

*Idan kin farka ki karya sai ki sauko akwai me aiki tana zuwa mana aiki sunanta Yemi tana nan Please ki

karya kin ji*

SAN Adamu U.U Jama'are.

"A hankali na wanke bakina na zo na karya lokacin karfe daya saura, sannan nayi wanka na sauya kaya"

"na fito parlourn kasa, mai aikin ce tana ta aiki a kitchen din. Lekata nayi ma ga tana faman kwashe abinci a cikin kular. ""Good Afternoon Ma!"" Ta gaishe ni, gyada kai nayi ina amsa mata a hankali. Barin kofar nayi na dawo parlourn na zauna a kujeran, lekowa tayi ta ga ina zaune amma na kurawa tv parlourn idanun kuma ba a kunna ba, tana fitowa ta kunna. Sannan ta koma wurin karfe biyu ta fito tana fadin.. ""Zan koma sai an jima!"" Gyada mata kai nayi, ta fita na koma na kwanta sai lokacin na nufi zan kwanta na manta ana kashe tv don haka na saka kai zan fita daga tv aka ce. ""Kin zata zaki iya gudu ne?"" Da harshen turanci. Domin film din da turanci ake yi amma sai tunanin da nake na Ya Hafiz ya juye min irin muryansa. ""Nace kin zata zaki iya guduwa ne? Kin dauka idan kika gudu ba zan iya samo ki bane? "" Yadda na tsaya jikina yana rawa na kasa juyawa gani nake kamar yana bayana. Hawaye ne ya shiga zubo min a hankali na ji motsin takunshi har har gabana.Wani irin rikicewa nayi tare da zubewa a kasa ina jin kamar zuciyata zata fita. Kukan da nake naji ya makale sakamakon ce min da yayi. ""Shiiiiii!"" Hadiye yawun bakina nayi tare da rintsa idanuna, ina me saka hannu bibbiyu na kare fuskata. ""Ya isa haka, bar kuka na gaya miki duk inda kika shiga zan binciko ai, ya isa bar kukan nan ko sai na mare ki ne?"" Ya fada da karfi, ja da baya bayi ya mike tare da zare belt din jikin wandonsa, ya d'aga belt din zai zuga min na fasa wata irin kara me firgitawa, wanda yayi daidai da shigowar Ya Ado yayi mantawa ne ya dawo gidan. Ganin halin da nake ciki yasa shi isowa gare ni, duk na firgita na fita hayancina sai ihu nake, yayi maza ya rungume ni. ""Ya Isa Lubnah ya isa haka. Gani nan Yaya Adamu ne, ya isa bar tsoron haka gani nan a tare da ke. "" Kara rungume shi nayi tare da kifa kaina a gefen kafad'arshi, ina faWin."" Ya nimo ni, wallahi na"

"ganshi."""

"Wayarshi ya cire daga aljuhun rigarshi ya shiga kira da shi. "" Doctor ba wani likita ne?"" Daga can ta ce"

"mishi. "" Yanzu nake son kiranka ya dawo!"" "" Ok gamu nan zuwa! "" Ya kashe wayar. Jan hannuna yayi zuwa sama ya dauko min hijab dina tare da maganin da nake sha, sannan ya riko hannuna ya kai ni cikin mota, kafin ya kara komawa cikin gidan ya dauko file din da ya manta, sannan ya rufe gidan ya nufo"

motar muka bar cikin estate din.

"Sai da ya fara zuwa office Winsu, ya bada file din sannan ya dawo ya wuce da ni asibitin, lumshe"

"idanuna nayi har muka isa asibitin koyarwa na Jami'ar Lagos, a wurin parking muka samu Aunty Zakiya tana jiranmu, riko hannuna tayi muka cigaba da tafiya, har cikin asibitin can bangaren likitan ™wa™walwa, muna shiga likitan ya ce mana. ""SAN da kanka?"" Yana kallon yadda na koma bayan Aunty Zakiya ina mai boye fuskana. ""Ku zauna, Doctor ke kuma wuce bangarenku!"" Murmushi tayi tana faWin. ""Shi kenan"

"Doctor!"""

"Fita tayi tana faWin. ""Dady idan kun fito ka kira ni."" ""Ok Maamah."" ""Why not ki dauke shi kawai!"" Yana"

"maganar idanunsa yana kaina. ""Zakiyah ta gaya min sakonka tun jiya, dalilin da yasa na katse abinda nake yi kenan na dawo."" Murmushi yayi, yana kallona. ""Auta ko?"" ""Eh ita!"" Ya Ado ya bashi amsa, cigaba yayi da aiki da computer dinsa. ""Lubabatu Usman Umar Jama'are ko?"" Nan nayi mamakin yadda aka yi yasan sunana. ""26 yrs!"" Daga nan ya zuba min idanu. ""Wannan kibar taki tun da kina da ita ce?"" Kallon Ya Ado nayi, rike hannuna yayi. ""Daga baya tayi kibar!"" ""Tow Adam ai naga duk Yaran gidanku babu me"

"kiba sam!"" Ya fada yana cigaba da aikinsa. ""Eh dukkanmu bamu da kiba, itama daga baya tayi shi."""

"Haka ya cigaba da aikinsa. ""Yanzu me yake damunta!"" ""Dawowa nayi na same ta tana kuka da"

"ihu, tare da boye kanta kamar wani zai dake ta."" D'aga mishi hannu yayi ya ce mishi. ""Malam fita ka gama naka aikin kalle mu daga jikin window."" ""Amma Ahmad!"" ""Tow zo ka duba ta mara mutunci a ko ina sai ka nuna min halinka na lauyoyi! "" Ya fada yana mikewa, kujeran da Ya ado ya mike ya zauna tare"

"da fuskantata. Fita ya Ado yayi ya zuba mana idanu ta window glass din,"

"Daukar wayarsa yayi ya turawa Ya Ado.. *Ka kalleta da kyau, sannan ka saka idanu akanta akwai"

"abinda nake son ka fahimta please* sannan ya ajiye wayar, yana kallona duk da ban san me yayi da wayar ba, amma jikina yana bani wani abu yayi. "" Lubnah! "" Ya kira sunana, har lokacin ina karce farcen hannuna. "" Ya razana ki?"" Shiru nayi ina karce farcen, sake tambayar yayi, ban bashi amsar ba. "" Baki jin zafin farcen ne baki ga jini yake yi ba? "" Ya tambaye ni. "" Gaya min meke damunki?"" Muryana tana rawa na bude baki zan yi magana sai nayi shiru. ""Kina son Ado ya sake asarar da yayi yau ya cigaba da faruwa saboda ke ne?"" Kallon window nayi ina kallon Ya Ado, ""asara kuma?"" Na tambaye shi. ""Wata Shari'a yake yayi mantuwa karshe ya ajiye shari'ar saboda halin da kike ciki! Don haka idan baki son haka ya kara faruwa gaya min meke damunki?"" ""Shi ne yake zuwa yace ba zai tab'a rabuwa da ni ba."" Na fada ina jin kuka na zuwa min. ""Waye kenan?"" Ya tambaye ni, ""Ya Hafiz!"" Na fada ina karce farcen da yayi jini, "" yana ina? "" Ya tambaye ni, "" Bauchi!"" Nace mishi,"" Idan ni na yarda, waye zai yarda kina ganin Ya Hafiz?"" Kallonshi nayi kafin na sunkuyar da kai. "" Sau nawa kike ganin shi?"" ""Jiya da yamma sai da dare sai kuma dazun."" "" Yana razana ki ne?"" Hawaye ne ya zubo min ya ce. "" Ba zai tab'a rabuwa da ni ba! "" Shiru yayi yana kallon yadda nake share kwalla. "" Me yasa baki yarda kin yi nisa da ba zai iya zuwa gare ki ba. """

"Hawaye ne ya zubo min nace mishi. "" Zai zo!"""

""" Ciwonki yana jini!"" Ya dauki tissue ya bani na nad'e hannun, sannan ya mike ya nufi wata drower ya"

"ciro wata yar box ya tawo gabana yana me saka handglove. Ya dauki abinda treatment ya fara wanke min hannu. "" Babu zafi ne?"" Ya tambaye ni, ""Bana jin zafin ne! "" Kura min idanu yayi. "" Baki zafin spirit din ba?"" Girgiza mishi kai nayi, sai da ya gama sannan ya mike tare da Waukar wayar landline, ya kira wata a cikin wayar. ""Ok ina jiranki! "" Can sai ga wasu nurse biyu sun zo. ""Ki saka mata drip"" da wasu allurai, sannan ya kalli window yayiwa Ya Ado alama da ya shigo, koda ya shiga zama yayi yana faWin. ""Doctor Ahmad lafiya kuwa?"" Komawa yayi ya zauna a kujeran da kyau yana juyawa kujeran. ""Kanwarka"

"bata da lafiya, duk da tana shan magani amma da gaske bata da lafiya da zata fahimci me ake so da ita."""

"Gyara zama Ya Ado yayi ya ce mishi.. ""Za a fitar da ita ne wani wajen?"" Girgiza kai Doctor Ahmad yayi"

"ya cigaba da cewa. ""Kanwarka tana dama da cutar Deja'vu"" shiru Ya Ado yayi kaman mai son tuno wani abu kafin ya kalli Doctor Ahmad ya ce mishi. ""Kai naso sanin wannan kalmar amma na rasa inda na santa!"""

"""A bayyane yake wannan kalmar ba wata babba bace amma tana da matukar hatsari ga lafiyar dan"

"Adam, bari na maka misali akwai wani lokaci zaka ga kamar ka tab'a ganin wani abu ko wani wuri amma baka tab'a zuwa wurin ba, wani lokaci kuma mutum zaka gani baka tab'a ganinsa ba amma zaka ji a ™wa™walwarka ka tab'a ganinsa!"" Inji Doctor Ahmad, gyada kai Ya Ado yayi yana faWin. ""Anyi haka! Kuma"

"sai yanzu na fahimci sunan. To meye alakarshi da Lubnah! Tana gane gane ne?"""

Gyada zama Doctor Ahmad yayi domin yana son yayiwa Adamu UU Jama'are. Ya ce mishi.

"""Wannan yanayi da yake bayyana ganin abin da bai taSa faruwa ba amma mutum ya Wauka ya faru ko"

"yana faruwa da shi ana kiransa da Dιjΰ vu (furucin Faransanci ne da ke nufin ""An riga an gani"")."

"Dιjΰ vu wani abu ne da ke faruwa a cikin ™wa™walwa, kuma kusan kashi 97% na mutane sun taSa"

fuskantar shi a rayuwarsu. Masana kimiyyar ™wa™walwa da jijiyoyin jiki (Neurology) suna da ra'ayoyi

"daban-daban game da abin da ke haifar da shi, amma ga manyan dalilai:"

1. ˜wa™walwar ˜wa™walwa (Memory Glitch/Misfire)

Ana ganin Dιjΰ vu na faruwa ne lokacin da wani Sangare na kwakwalwa ke yin aiki ba daidai ba na Wan

lokaci:

* Rikicin Ma'aji da Sanin Sani: ˜wa™walwa tana da wurare biyu daban-daban: wanda ke adana

"abubuwan da suka faru (™wa™walwar ajiya) da wanda ke ba mu jin cewa muna da masaniya da wani abu (sanin sani/familiarity). A lokacin dιjΰ vu, wata™ila Sangaren da ke ba da jin cewa an saba da abu (sense of familiarity) ya kunna, ba tare da Sangaren ™wa™walwar ajiya ya kunna don tuna ainihin lokacin da abu ya faru a baya ba. Wannan yana haifar da jin cewa an gani/an saba da abu, amma mutum ya kasa gano"

lokacin da wurin da abin ya faru.

* Shiga Cikin ˜wa™walwar Ajiya Mai Tsayi (Short-circuiting): Wasu suna ganin cewa sabon bayani da ya

"shigo cikin kwakwalwa na iya Waukar wata gajeriyar hanya zuwa wurin ajiye ™wa™walwa mai tsayi,"

maimakon bin tsari na al'ada. Wannan yana sa sabon abin da ke faruwa ya zama kamar tsohon abin da aka daWe da adanawa.

2. Tsallake KarSar Bayanai (Split Perception)

Wani ra'ayi kuma shi ne cewa dιjΰ vu na iya faruwa lokacin da mutum ya karSi bayani daga muhalli sau

"biyu a jere, amma a wata hanya daban-daban:"

"* Kallon Farko na Rashin Kulawa: A karon farko da ka ga wani abu ko ka shiga wani wuri, wata™ila ba ka"

"mai da hankali sosai ba, ko kuma ka gani ne a cikin rabi-rabi (misali, daga gefen ido ko lokacin da ka shagala)."

"* Kallon Biyu Cikin Kulawa: Lokacin da ka sake kallon abu Waya, ™wa™walwarka ta danganta shi da Wan"

"bayanin da ta Wauka a farkon kallon da ba ka kula sosai ba. Wannan yana haifar da jin cewa an riga an gani, saboda a gaskiya an gani, amma ba ka tuna shi a sarari ba."

3. Jinkirin Bayanai (Delayed Processing)

"Wata ka'ida ta ce bayanai na iya shiga cikin kwakwalwa ta hanyoyi biyu daban-daban, kuma idan Wayan"

"hanyar ya isa ya Wan makara kaWan fiye da Wayan, ™wa™walwar za ta fassara abin da ya isa da farko a"

"matsayin ""yanzu,"" sannan kuma abin da ya makara a matsayin ""tsohon abin da aka riga aka gani."""

4. Dalilai Masu Ala™a da Jiki

"Dιjΰ vu kuma na iya zama mai ala™a da yanayin jiki, kamar:"

* Gajiya ko Rashin Barci: Rashin hutawa ko damuwa na iya shafar yadda ™wa™walwa ke aiwatar da

sabbin bayanai da ™wa™walwar ajiya.

"* Epilepsy (Ciwan Jijiyoyi): A wasu lokuta, musamman idan dιjΰ vu na faruwa akai-akai, yana iya zama"

"alama ta ™ananan canje-canje na lantarki a cikin wani Sangare na kwakwalwa da ake kira temporal lobe, wanda yake da ala™a da ciwon farfaWiya (epilepsy). Amma ga yawancin mutane masu lafiya, ba alamar wata babbar matsala ba ce."

"A ta™aice, Dιjΰ vu shine kuskuren jin sanin sani (false sense of familiarity) da ™wa™walwa ke yi a lokacin"

"da wani abu sabo ke faruwa."""

"Shiru Ya Ado yayi kafin ya ce mishi. ""Haka yana da ala™a da ciwon damuwa kenan?"""

Ajiyar zuciya Doctor Ahmad yayi yana me mikewa daga kujeran da yake kallon Ya Ado ya ce mishi.

""""

"E, akwai yiwuwar a sami ala™a tsakanin Dιjΰ vu da ciwon damuwa (anxiety), amma ba a kowane hali ba."

Ga bayanin yadda alakar ke kasancewa:

1. Dιjΰ Vu Na Yau da Kullum da Damuwa (Normal Dιjΰ Vu)

"Ga mutane da yawa, fuskantar Dιjΰ vu lokaci zuwa lokaci (misali, sau Waya ko sau biyu a shekara) ba"

alama ce ta damuwa ko wata babbar matsalar ™wa™walwa ba ce.

* A lokacin da yake faruwa: Dιjΰ vu na iya faruwa a lokacin da mutum yake cikin damuwa (stress) ko

"gajiya (fatigue/rashin barci). WaWannan yanayi na iya shafar yadda ™wa™walwa ke aiwatar da bayanan da suke shigowa, wanda hakan zai iya haifar da wannan gajeren kuskuren ™wa™walwar ajiya (memory"

glitch).

2. Dιjΰ Vu Mai Ala™a da Ciwon Damuwa (Anxiety Disorder)

Mutanen da ke fama da ciwon damuwa mai tsanani (Generalized Anxiety Disorder - GAD) ko ciwon

firgita (Panic Disorder) na iya samun dιjΰ vu akai-akai ko kuma su Wauke shi a matsayin wata alama mai ban tsoro.

* ˜ara Mai da Hankali: Mutumin da ke da damuwa yakan mai da hankali sosai ga abubuwan da ke

"faruwa a cikin jikinsa. Idan Dιjΰ vu ya faru, wanda yake da damuwa zai iya fassara shi a matsayin wata"

"barazana ko alama ta hauka, maimakon kuskuren ™wa™walwa na al'ada. Wannan yawan tunani da fassarar da ba daidai ba na ™ara tsananta damuwa."

* Depersonalization/Derealization: Ciwon damuwa mai tsanani na iya haifar da wasu yanayi masu ala™a

kamar:

* Depersonalization (Jin Cewa Ba Kai bane): Jin cewa ba ka cikin jikinka ko duniyar ba gaskiya ba ce.

* Derealization (Jin Cewa Duniya ba Gaskiya ba ce): Jin cewa abubuwan da ke kewaye da kai ba gaskiya

ba ne.

"* WaWannan yanayi na iya kara kama da Dιjΰ vu ko kuma a fassara su a matsayin wani abu na daban,"

wanda hakan zai ™ara wa mutum damuwa.

3. Idan Ya Zama Akai-Akai Ko Mai Tsanani

Ya kamata a nemi shawarar likita idan Dιjΰ vu ya zama:

* Aka-akai: Yana faruwa sau da yawa a cikin wata guda ko mako.

"* Mai Tsanani: Yana faruwa tare da alamun ban mamaki kamar zazzabi, jin jiri, ko rashin sanin inda"

mutum yake.

"* A irin waWannan lokutan, dιjΰ vu na iya zama aura (alamar farko) ta wani ™aramin ciwon jijiyoyin jiki"

"(kamar temporal lobe epilepsy), wanda kuma ya bambanta da damuwa."

"A ta™aice, damuwa na iya haifar da gajiya da rashin barci waWanda ke ™ara yiwuwar Dιjΰ vu ya faru."

"Amma musamman, damuwa na iya sa mutum ya firgita da fassarar Dιjΰ vu a matsayin wata babbar"

"matsala, wanda hakan ke ™ara masa damuwa."""

"Cikin son sanin wani hali Lubnah take ciki ya ce mishi. "" Ahmad wani hali Lubnah take ciki?"" "" Adam"

kanwarka tana fama da

"Depersonalization, tana jin kamar ba ita ba ce, tsaya kana waje me ka ga take yi da nake tambayarta? """

"Shiru yayi kafin ya ce mishi. "" Na ga tana karce farcen ta."" "" Good tana ganin ita kamar ba ita ba ce, bata jin zafi ko ciwo idan ta jiwa kanta ciwo, bata yarda da kanta ba kamar yadda take kallon kowa, sannan abinda ya faru da ita yana hunting dinta har shi Ex dinta tana jin kamar yana nan kusa da ita shi yasa take samun attack na Deja'vu akai akai, idan aka cigaba da haka zai haukata ™wa™walwarta domin bata yarda da cewa duk abinda yake faruwa da ita kamar gizo bane gani take kamar a zahiri yake faruwa da ita. Idan har aka tsallake wannan matakin bata dawo hayacinta ba, abu na gaba da zata fara shine Derealization,"

"shi kuma mutum bai yarda da kome a duniya ba, kowa ma ya gani zai cutar da shi ne. """

"Dafe kanshi yayi yana faWin. "" Innalillahi wainnalihir rajoun, Innalillahi wainnalihir rajoun, Ya Allah na"

"tuba ka sassautawa baiwarka. Ahmad gaya min me ake bukata?"""

"Gyara zama yayi yana faWin. "" Baya ga maganin da zan daurata a kai, zata fara ganin Doctor Dijah Bala,"

"wata Therapist ce, a nan Lagos take, zata na bata shawara da yadda zata dawo tunaninta."" "" Zai dauki wata nawa kafin ta dawo daidai?"" "" Tabdijam tow idan har aka samu kulawar da ya dace zata iya dawowa a kasa da wata shida, kai idan ba a samu yadda ake so ba, zata iya kaiwa shekara ko fi da haka ya danganta da inda take, a rage hayaniya da tashin hankali. Soyayya take bukata a yanzu duk abinda zata gani ya sakata nishadi, sai abu na gaba shine mu saka Allah a cikin lamarin ta, Addu'a karatun Alqur'ani, azkar. Sauraren tafsirin malamai daban daban both hausa and English, zuwa wuraren shakatawa da dan tafiye-tafiye idan da hali SAN nasan kana da hali ma, a kaita ko Umara ne, taimaka da"

sakata farin ciki yadda zata ji itama mutum ce...........

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: ASHIRIN CHIB"

Ajiyar zuciya Ya Ado ya sauke deep inside dinsa ya kalli Doctor Ahmad for while kafin ya lashe busashen

"lips dinsa. Ya ma rasa me zai ce, sannan daga ina zai fara? Daga shi har Zakiyah basu zaman gida. A"

yadda ya fahimci bayanin Doctor Ahmad Lulu tana bukatar wani a kusa da ita kada ya cutar da kanta.

"""Condition dinta baya bukatar zaman asibiti, idan tana tare da wani a gefenta, zata fi samun sauki da sakewa kuma ko bata magana wasu abubuwan zasu sauya sosai."" Gyada kai Ya Ado yake yana jin kamar ya isa Bauchi ya rataye Hafiz a hankali ya ce mishi. "" Me ya haifar da haka? "" Ya tambaye shi kamar zai yi"

kuka.

""" Domestic violence and abuse anxiety, yake haifar da haka, daga yadda namiji ya mai da mace kamar"

abin huce haushinsa tow daga nan irin wannan abin yake faruwa. Ka ga bata gaya min cewa yana dukarta ba amma daga yadda take ganinsa zai tawo yasa na fahimci girma da yadda ta fuskanci rayuwa a hannunsa. Wai ma waye shi ne haka ya lalata mata rayuwa haka? Kasan ba sai namiji ya kwanta da mace ko yayi mata fyade bane lalacewar rayuwa namiji ya mai da mace kamar dan uwansa namiji wurin duka

da cin mutumci yana haifar da irin wannan abin.

"Sannan idan har mace zata iya kawo batu gabanka a matsayinka na nata, tana bu™atar a shiga"

"lamarinta ne wai me ya same ta ne!?"" Ajiyar zuciya Ya Ado ya sauke ya ce mishi. "" Ahmad kasan me? Iyaye da mu ne, muka aikata haka domin kuwa Yarinyar nan tasha zuwa ki har kirana aka yi ana gaya min nazo na raba auren kanwata tana shan wahala."" A hankali ya Ado ya warware mishi duk abinda ya faru. "" Kune kuka kashe yar uwarku, sannan iyaye suka goya muku baya, a gaskiya ba zan boye maka ba kun zalunci yarinyar nan."" Yadda take magana zaka fahimci har cikin ransa haka ne, sannan ya ce mishi. "" Ka je ka Wauke ta, sannan da kace kun nima mata aiki waye ya gaya maka yanzu aiki ne matsalarta? A yanzu"

"ita kanta bata san waye ita ba, kuyi kokarin ganin kun dawo da ita hayacinta. """

"Mika mishi hannu yayi suka sake musabaha, sannan ya saka kai zai fita ya ce mishi."" Zan bawa Zakiyah"

"sako ta kawo maka! "" "" Na gode! "" Daga haka ya bar ofishin Ahmad din, shima dama ba wai yazo aikin ba ne, jin Adamu zai zo yasa shi zuwa. Ba zai tab'a biyan Ya Ado abinda ya mishi ba. Kowani mutum yana da yadda kake jinsa a rayuwarka. A lokacin da aka sako shi a gaba sakamakon mutuwar wani mara lafiya aka jingina mishi laifin wanda ya kai da har ana ™o™arin kwace mishi lasin dinsa, Ya Ado ne yayi ta Shari'a har barazana zai da aka mishi amma ya tsaya sai da yayi nasara, sannan ya dawo aikin a lokacin ya kara tafiya karo ilimi tun lokacin yake son ganin ya kyautata Ya Ado domin biyan shi abinda ya mishi, s yanzu"

haka zumunci suke da family dinsa da na Ya Ado.

"Ina zaune Ya Ado ya zo ta rike hannuna muka tafi har wurin Aunty Zakiyah, ya ajiye ni ya tafi sayo min"

"magani, yana dawowa muka wuce gida, bai kai ni gida ba sai da ya wuce da ni wurin saloon. ""Zakiyah ma zata zo anjima ki zauna anan kin ji!"" Babban wurin saloon ne da span. Zare hijab dina nayi, na lullube kirjina na cigaba da zama daya daga cikin masu aikin tazo ta tsafe min kitsona tana murmushi ta ce min."

"""Ke Fulani ne?"" A yadda tayi maganar kamar ta saba ganin gashi mai yawo balle ni nawa gashi ja ne"

"kuma akwai cika da tsawo, gidansu Abba muka yo domin mazanmu ma sun fi mu yawan gashi, amma"

"ana yawan cewa ni nafi su gashi. Zamana da Ya Hafiz yasa gashin ya koma baya. Haka ta wanke min tare da tsame min. Muna zaune sai ga wasu yan mata sun shigo, gaskiya sun yi kyau kamar wasu hurul ain, saboda kyau da gayu ga wasu maid da suke dauke musu da jaka suna bin bayansu, tare da wasu security service karti majiya karfi, daga yadda suke tafiya tare da wasu yan mata uku kamar kawayen juna ne."

"Wurin zama suka wuce alamar can ne VIP, yadda masu aikin suka yi ta shiga da fita. Me da hankali nayi kan madubin gabana, matar ta ce min. ""Madam ayi miki kitso ne?"" Idan aka bar gashin ma addabata zai"

yi domin wani lokaci ji nake kamar na yanke shi na huta. Shafa gashin tayi da ya sauka har gadon bayana.

"A hankali ta fara busar da gashin, sannan tana gamawa ta dauko abin kitso. Ina zaune wani delivery"

"Man ya

Please Login or Register in order to submit comment