tambaye ta, yana barin parlourn. A waje na same su, gaban motar na shiga tun muna Yara idan zamu fita da Abba tow gaba nake shiga. Al'adar zaman gaban mota ya kama ni. Don tun Iram tana jin haushi har ta daina ta fahimci ina son zaman wurin ne kawai ba don wani dalili ba. Ta kofar Jami'armu, muka wuce ina kallon yadda aka cika kofar musamman yan jarida. Wayar Abba ce tayi ƙara. "Dauka yayi yana faɗin. "Ina kan hanya ne?" Daga can aka ce mishi. "Nafi'u Abubakar Shaiba ke magana." "Nace maka ina hanya ne." "Ina jiranka." Kashe wayar yayi yana faɗin. "Muje na ajiye ki Iram!" Sai da ya ajiyeta sannan ya dawo ya ajiye ni saboda tafiyarmu ba daya ba ce. Lokacin da ya kawo ni.."Kada na ji kada na gani!" Gyada kai nayi har cikin station din ya rako ni. Daurewa nake amma kuka nake son yi, ina shiga ya fita.
***
Emirate meeting
Karfe yake d'agawa a hankali yana sauraren labarin safiya na gidan Tv Z, a hankali yake ƙara d'age karfen, yana jin mutuwar ya d'aga karfen kenan ya kusan subucewa ya fado kirjinsa, Faruq ya tare.."Sir!" "Na gode!" Ya furta yana tashi daga table din, idanunsa yana kan tv hoton dalibar da ta kashe kanta. "Ina file din?" "Suna study room!" Ya fada yana fita daga dakin. Goran ruwa ya dauka ya bude murfin ya fara sha a hankali. Shigowa Faruq yayi yana faɗin. "Gashi Sir!" Amsa yayi yana kallon file din farko. Ajiye goran ruwan yayi ya fara bude na farko. Kafin ya d'ago kai Faruq ya ce mishi. "Wannan shine na haɗin gwiwarsu!" Wato file din da yake hannunsa. Ajiye shi yayi ya dauki dayan file din. "Wannan kuma na rabuwarsu!" Shima nan ya ajiye, kai hannunsa yayi zai dauki na karshen sai ya fasa. "Shi kuma yana dauke da wasu." a hankali ya janye hannunsa yana me d'ago kwayar idanunsa akan agogon hannun Faruq. , shima kallon agogon yayi. "Taron majalisar fada!" Faruq ya fada yana kallon agogon hannunsa a karo na biyu. Shiru yayi yana nazarin abinda zai wargaza zaman amma yasan haka ba zai yiwu ba. "Baby!" Nadiyyah ta kira sunanshi tana tsaye a bakin kofar, gaishe ta Faruq yayi ya bar dakin. "Good morning Baby!" Idanunshi yana kan file sai da ya yi kamar bai ji ba, kafin ya ce mata. "Morning!" Cikin wani irin muskilanci da yake ji da ita yau ta motsa masa. "Baby nayi wani abu ne?" D'ago kai yayi ya kalle na wani dakika, kafin ya cigaba da kallon file din. "Kayi hakuri Baby." Magiya take tana ƙara bashi hakuri don ita tasan laifinta, ya hanata shiga anyhow tana zuwa gaban Faruq amma Nady bata ji, kayan barcin jikinta da suka kwana da shi ne har yanzu bata cire ba, da yake b a gantali zata je ba. Shi yasa take zaune har lokacin bata yi wanka ba. Yana da wata dabi'a yana son tsafta ya ga mace tayi wanka da safe ta shirya ko bata yi makeup ba, haka yana mishi dadi ta san halinsa sarai. "Baby bari nayi wanka." Bai ce mata cikanki ba ta bar dakin. Bin bayanta yayi da idanu, bai san me Nady take amfani da shi ba, kwana biyu nan idan tana kusa da shi sai yayi ta jin wani irin hamami. Wani bangare na zuciyarsa ta ce mishi. *Ko don bata yi wanka ba ne?* Mikewa yayi shima da file din karshe ya nufi dakinsa.
Cikin mintuna ƙalilan yayi wanka ya shirya tsaf, sannan ya saka wata shadda dark blue, ya ajiye mata farar hula, sai takalmin baka hafcover, turare kala uku ya Ciro daga cikin closet dinsu, Shumukh, Musk Khabib, sai na karshe clive Christian, ya fesa na karshe a hankali. Sannan ya mai da ya rufe, kallon fuskarshi yayi a madubi yadda ta fito fayau. Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya kwashi phones dinsa ya fito, a bakin kofar ya samu Faruq a tsaye, mika mishi wayar yayi, ya amsa da sauri. Nufar dakin Nady yayi cikin nutsuwa ya kai hannunsa kan handle din kofar ya tura a hankali, towel ne a jikinta tana shafa mayukan gyaran jiki, ga wasu wanda zata hadiya. Daga bakin kofar ya tsaya yana kallonta. Ban da yana da uzuri da ya tsaya sun cancare. "Baby ina zaka?" Ta juyo gare shi gaban nan babu towel ta sake karkad'a mishi bulla-bullan Boons tayi wanda yake ganin kaf duniya babu macen da zata kai Nady dinsa kayan jiki da iya gyara jikinta. "Fada!" Ya fada yana jan kofar dakin. "Baby Hasina James Nakewa zata zo!" "Don't go out!" Ya fada a kasaitacce. "Baby please!" Share ta tayi ta bar gidan. Tsaki tayi tana faɗin. "Lokacin da zan je na dawo kana ina?"
Tunda suka isa fada kusan babu matashin sai shi, duk sai yake jin shi a matukar takure, ga kayan da bai saba sakawa ba, ya kakamawa kansa. Duk da yana jin hiransu amma bai ce uffan ba domin ya fahimci babu wanda yake son yayi magana. Alama yayiwa Faruq ya sunkuyo. "Zan tafi!" Ya furta a hankali, kafin ya mike, ya zuba hannunshi duk biyu a aljuhun rigarshi. "Salmanun Faris ya zaka fita ba a gama meeting ba?" Kallonsu yayi da kyau. Ya kalli agogon hannunsa. Kafin ya motsa baki ya ce musu. "Na ga hiran taku bata kare ba ce." Ya fada zai juya. "Gaskiya hiran bata kare ba ce, ba yau ka saba juyawa ga asalinka ba, idan ka gadama ka zauna ayi maganar da kai idan kaso ka tafi." Kafada ya d'agawa Magajin garin Zanzabira wato Alhaji Rilwanu Abubakar Yayari. Ya cigaba da tafiyarshi. "Faris!" Jin muryan Wazirin Babansa Alhaji Mamman Abba Yayari yasa shi dakatawa. "Dawo ka zauna gwamnati ta bada wa'adin kwanaki a fitar da sakamakon wanda zai cigaba da rike kujerar masarautar nan." "Baba Waziri duk yadda kuka yi daya ne." Faruq ya faɗa. Kafin ya gyara tsayuwarshi ya cigaba da cewa. "Sir Faris yana da aiki a asibiti ne, sannan idan aka yi hakuri tunda mai Martaba yana raye bai kamata a ce an zabi wani sarki ba sai dai a bada rikon kwarya, wanda Babu wanda suka dace da wannan rikon ƙwarya kamar Alhaji Mamman Abba Yayari ko Alhaji Kabiru Hamud Yayari wato Baba Galadima, cikin ku biyu zaku iya zabar wanda ta dace, wannan shi ne ra'ayin Ubangidana." Dama shi kan ya bar fadar cikin gidan ya nufa.
"Kai kaskantaccen kare, kasan me kake cewa?" Inji Baba Salama. "Ba kalamanshi ba ne sallama, na wancan dan iskan Yaron ne. Ai shi kenan ga ku ga kujeran rikon kwarya daga nan ayi juyin mulki. " Inji Ahmad Rilwanu Abubakar Yayari da ga Rilwanu Yayari. "Kai ka bar nan kaga yara ne anan? Waye ya kira ka? Kada ka sake ce zaka yi rashin d'aa anan." Cikin wani irin fisga ya bar fada yana jin matukar ya hadu da Salmanun Faris sai ya cusa shi lahira ko baya so! Murmushi Alhaji Rilwanu Abubakar Yayari yayi ya ce musu. "Kusan dan yau ne?" Mikewa Galadima yayi Alhaji Kabir Hamud Yayari ya ce. "Ina taya Alhaji Mamman Abba Yayari murna Allah ya taya shi riko!" "A'a Kabiru Kada muyi haka da kai." Murmushi yayi ya ce mishi. "Anyi haka Ubangiji ya tayaka riko!" Take fadawa suka lullube shi ana faɗin. "Gyara kintsi Allah ya taya Sarkin rikon kwarya riko." Mikewa Ajiyar, Turaki, Barde da dan masani suka yi tare da shi kanshi Rilwanu Abubakar Yayari suka bar Fadar ransu a bace. "Kabiru akwai matsala ko?" "Baba sarki babu matsala, an gama kome babu wanda zai iya maka koda haushi ne." Inji Faruq.
Kallonshi Mai Babbar daki tayi kamar ta rufe shi da duka, "Me kake nufi? Akan me yasa zaka bar mulkin ga wasu? Akwai wanda ya dace da rikon kwarya bayan kai ne?" Gutsirar apple yayi ya kalleta da fararen idanunsa. "Allah ya huci zuciyarki!" Ya fada a hankali. Yana cigaba da cin apple din, tasan tun kafin ya b'ata matukar ba shi ya zo da magana ba duk abinda zaka yi sai dai kayi, amma ba zai tab'a tsawaita maganar bakinsa ba. Musamman idan ya san ya sosa maka rai. Kara Bluetooth kunnensa tayi ya ce. "Hmm!" "Ka ji duk abinda ya faru ko?" "Hmm!" "Alhamdulillahi yadda ka yi tunanin haka ya faru Sir, sai dai akwai matsala rayuwar Alhaji Mamman Abba Yayari yana bukatar kariya." "Hmm! Shi kenan!" Ya kashe wayar. Ya zuba idanun yana son magana amma kuma bai san yadda zai gaya mata ba sai ya mike. "Zan shiga asibiti!" "Ubangiji ya tsare ya bada abinda aka fita nima!" "Allahumma Amin!'" ya furta a hankali duk da haka sai da ya sake murmushi domin yana jin dadin addu'ar da take mishi.
***
Khlas
Tunda Abba ya ajiye ni, nake kuka dakyar nayi shiru sannan n a shiga cikin gidan rediyon din. "Ikhlas?" Juyawa nayi ina kallon Yeemar. "Kin shiga office din Yallabai?" Girgiza mata kai nayi. "Me ya same ki?" "Ba kome"na furta mata. "Ok jiya matar nan ta tashi kura ki je ki same shi." Gyada kai nayi na nufi office dinsa, yana shafa sankonsa yana ganina ya mike. "Ke Zainab Junaid Gobir yai zaki bar aikin da kike." Kallonshi nayi da jajjayen idanun kafin na watsa mishi harara. "Idan na bar nan ina zan tafi?" "Oh miki!" "Kasan waye Abbana!" "Ita kuma Mijinta dan sarki ne!" "Tow ina ruwana idan matar sarkin ce da kanta, ka ga ni bana son magana!"
Fitowa yayi daga inda yake ya ce min. "Don Allah ki je ki bata hakuri ki rubuta wasikar ban hakuri." "Saboda nayi sata ko wani abu mara kyau? Zaginta nayi? Ba zanje ba wallahi." "Don Allah muje ni zan raka ki!" Wani malolon takaici ya kama ni na ce mishi. "Kasan Allah ba zan je sai dai ta mutu idan hakurin da zan bata ne zai saka ta rayu!" Na wuce abuna. Yasan ba zan bada hakurin ba haka kawai ace na bata hakuri naga dai ba wani abu nayi ba ba da za a ce dole na bata hakuri..
**
"Kana da Yara mata ƙanana a cire Iram yata ce, ita Zainab fa? Waye zai kare ta?" Murmushi Malam Junaid Gobir yayi ya ce mishi. "Kasan tun fil azal bana tsoro, sannan bana jin tsoronka balle abinda zai samu Yarana. Abu daya zan gaya maka ka sake wani abu ya tab'a min Yarana tow kuwa garin nan yayi mana kaɗan. Sannan mu koma kan Point din da ya ni. Ka dakatar da shirinku na cikin Jami'a, sannan idan har binciken da nake ya tabbata kana da hannu mutuwar yarinyar nan lamarin ba zai mana kyau ba " Malam na fadar haka ya mike zai bar office din. "Ina da labarin kun gana da Salmanun Faris." "Eh Nafi'u wani abu ne? Akwai wani abu ne da kake bukata bayan haka?" Girgiza kai yayi yana dariya ya ce mishi. "Kasan duk wanda ya san wani abu akan mu Junaid Gobir karshensa mutuwa ne na rasa me yasa na kasa maka kome!" Dariya Malam Junaid Gobir yayi ya ce mishi. "Ni Allah ne yake tsare da ni, kai kuma ka kama wani ne." "Junaid Gobir bari na gaya maka wani abu matuƙar baka yi a hankali damu ba, zaka sha mamaki, Yarka Zainab itace mutum na ƙarshe da suka yi magana da Joy!" Ya fada yana kallon Malam Junaid Gobir, "and so what? Hannu kuka nuna mata sai na ga bayanka in Sha Allah." Daga haka ya bar office din, kurawa kofar idanu yayi kafin ya dauki wayarshi ya ce. "Ku firgita yarinyar. Ita ce wacce suka yi wayar karshe da ita."
Ajiyar zuciya ya sauke, duk soyayyar da kaunar da suka yiwa Juna yau an wayi gari sun tsani juna.
***
Tun jiya da ta basu labarin Ikhlas suka sha alwashin zasu dirko zanzabira su ci Ubanta. Tunda suka iso suka ci abinci sannan ta kalle su. "Yanzu ya zamu yi ?" "Tinah Jushua ta ce mata. "Babe taya zaki ce me zamu yi? Ai radio station din zamu mu mata bura uba idan aka ce sai tazo tow kuwa ba zata zo ba." Mikewa suka yi su ukun suka fita.
Muna cikin shirin rana mudun aiki. Suka shigo har cikin dakin shirin. "Kuyi hakuri ta gama zata fito yanzu!" Haukar da take yi ne yasa dole na katse shirin Yeemar da Ummi Jos suka amshi shirin, na fito yadda na tsare su da Idanu yasa suka fara auna min zagi, dariya nayi na ce musu. "Ku fita ko na muku rashin mutunci."
Shiga tsakaninmu aka yi aka yi ta bala'i wai sai sun dake ni, ba yau na saba jan rigima ba amma n ayau ya bani mamaki duk sun sha alwashin sai sun bani mamaki. Ni kuwa yatsar tsakiyar hannuna na nuna musu, tare da musu dariya ko ba kome na basu ciwon kai. Duk da ance matar dan sarki ne sai abun yayi ta bani mamaki duk da son rayuwa irin nawa na sai naga yanayinta bai wani burge ni ba, cikin jan.fada na ce mata da karfi. "Ki bi a hankali domin na ga kanki yana rawa idan kika sake na san waye mijinki sai na aurenshi na ga yadda zaki mahaukaciya kawai." Wani irin juyowa tayi ni wallahi na zata hauka tayi da ta wani fallo a guje ta nufo, yau na san na dibo bala'in da yafi karfina. "Nadiyyah" kawayenta suka rike ta Ni kuma Mubaraka ya ja hannuna zuwa cikin office dinmu.
"Kina hauka ne? Akan me daki gaya mata haka? So kike ta kashe ki ne? Amma yau na tabbatar da yarinta na damunki wallahi." Ya fada yana rufe kofar da yake bugawa, "wallahi sai na kashe ki sai dai ban ganki ba sunanki gawa." "Oh dai sai ka auri Mijinki nayi yadda nake so mahaukaciya!" Wani bugu tayiwa kofar da karfi tare da ihu. "Sai na lalata miki rayuwa dai na kashe ki!" "Oh dai nunar rana kawai!" Ihu take har da dukar kofar da karfi. Dakyar ta bar wurin ni kuwa me zan yi badan dariya ina kara zolayarta.. dakyar suka bar gidan rediyon din. Kafin na fito ina jin raina fesss ai haka nake idan ka saka musu a lungu na hana shi sakat. Karfe biyar na tashi, bakin hanya na fito wasu mutane na hango a cikin wata mota kawai sai naji zuciyata bata kwanta da su ba, kun san me? Duk da masifata ina da azabar tsoro wallahi. Musamman da na tuna mutuwa Joy, sai na tsinci kaina da wani irin tsoro amma da na tuna da cewa bai zama dole a nime ni ba, yau a labarin duniya da aka gabatar ba a yi wani zancen mutuwar ba, haka yasa na ji ba dad'i, komawa nayi cikin gidan rediyon din, na zauna tare da kiran Abba nace ya turo min Malam Babangida ya zo ya dauke ni. Ina zaune a wurin shida saura sai gashi, na fita na shiga motar ina kallon inda motar take nace mishi. "Malam Babangida ka ga wancan motar gani nake kamar ni suka zo dauka dazun mun yi fada da wata mata ne ta ce sai ta dauki fansa!" "Yaushe zaki girma ne? Ita da ta kula ki tafi kowa sakarci wallahi!" Ai kuwa ta tashi motar muka shiga tafiya yana an kare da su. "Hmm ke suke bi fa!" Ya fada yana kallon motar. "Ki saka sit belt!" Kafin ya rufe baki na saka. A wani haukace ya fisgi motar da wani gudun da sai da naji kamar kayan cikina suna juyawa ai kuwa suka rufa mana a guje. Gudun da muke yi yasa bakiɗaya hankalin mutane ya dawo kanmu musamman yadda motar da take bin bayan mu itama take bin ku kamar zata tashi sama. Ni dai nasan na juya kallon motarmu,amma ban san me ya faru ba sai ji nayi kamar bana cikin duniyar ko wani abu oh....
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
https://wa.link/qhi0wb
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍
*Wannan shafinku ne, Mom Sayyid da masoyiyya ta, ta group din Family housa Fans sako ya iso ta hannun Mamyna na gode muku, yadda kuke bibiyar littafin nan gaskiya ina godiya da muku fatan Alkhairi💕😍🥰*
04
#Hostage
Sarawar da kanshi yake ne yayi sauki, a sannu sannu ya bude idanunsa akan file din, sannan ya shiga addu'a a zuciyarshi domin yaƙi da kuma shaidan. A hankali yake bude file din yana nazarin abinda yake ciki. Wayarshi ya janyo ya kalli agogon wayar kusan karfe daya saura na dare. Yayi mamakin yadda aka yi ya zauna har haka, amma kuma abu daya ya kasa fahimta. Shine taya suka shigo cikin gamayyar tattalin arzikin jahar. Kamar an san tambyar da yayi yana bude next page sai ga bayanin nan tar. Kafin karfe uku na dare ya gama karanta file din tas, sai ma koma da yayi jikin kujeran ya zauna yana juyawa. Wannan shine dalilin da yasa ake farautar rayuwar Malam Junaid da Mai Martaba, wani takarda ya ciro a cikin file din kusan duk saboda ita ake bala'in rikici tsakanin mutanen fada. Tafukan hannunsa ya saka ya rufe fuskarshi, yana jin kamar ya tattara na shi ya nashi ya bar wannan gidan da rayuwar al'ummar cikinsa domin ta haka ne zai rayu cikin salama. Yana nazarin yadda zai fitowa lamarin ya ji kiran sallah farko, ta shi yayi ya nufi ban daki yayi alola tare da gabatar da sallah nafilla, shi mutum ne mai yawan ibada haka yasa kome na shi yake zuwa mishi da sauki. Mika lamari ga Ubangiji ba a abu me sauki ba ne, duk da irin kalubalen da ya fuskanta, amma har yau baya jin nutsuwa da inda yake, yana zaune ne kawai saboda Iyayensa. Hatta yan uwansa da danginsa kallonsu yake kamar zasu iya cutar da shi a kodayaushe, shi yasa kaf duniya bai yarda da kowa ba a bangaren abinci kamar Chef Brandy, domin ya tunda ya mallaki hankalinsa da kuma inda yake rayuwa suka daukar mishi Mr Brandy yana mishi girki.
Iskar bakinsa ya fesar yana me d'ago fararen idanunsa, ya kafawa hoton Mr Johanna idanu da Matarshi, murmushi sune mutanen da ba zai manta dasu ba a iyakar rayuwarsa, knocking din kofar aka yi sau biyu yayi gyaran murya turo kofar Nadiyyah Jamil Chiroma tayi tana tafiya kamar wata yarinya karama. A hankali ta isa gabanshi. Rungume shi tayi tana sauke ajiyar zuciya. Dumin hawayenta ne yake jika gaban rigarshi. "I'm real sorry, ba zan kara ba, ka yafe min ba zan iya rayuwa babu kai ba." Rungume ta yayi yana shafa bayanta. A hankali ya shiga bubuga bayanta, har tayi shiru. "Prince!" "Hmm!" Ya ce mata. "Me ya hanaka barci?" "I miss you!" Ya furta mata yana, kallon lokacin domin an kusan shiga sallah. "Lokacin sallah yayi!" Ya fada a hankali yana cire ta a jikinshi, ya nufi waje. Itama anan tayi sallah, sannan ta kwanta a wurin barci yayi gaba da ita. Karfe bakwai saura ya shigo ya ganta kwance kan abin sallah, ɗaukarta yayi ya mai da ta saman gado, sannan ya tattara abin sallah ya ninke. Wayarshi ya sauka bayan ya zauna a bakin gadon. *Kayi cancelling din duk wani abinda nake da shi yau, ina bukatar hutu da iyalina.* Turo mishi da sako Faruq yayi. *An gama Sir*
Ajiyar zuciya ya sauke, kasancewar dakin da duhu bai d'aga labule ba, janyo ta yayi jikinshi bayan rufa musu bargon, a hankali hannunsa yake yawo a kugunta zuwa kirjinta, yadda yaji tudun kirjin yasa shi tunawa last year rigima suka yi ta yi da ita zata je ayi mata plastic surgery, ji yadda kirjin ya zauna das kamar an kafanshi, sumbatar wuyarta yayi ta ce mishi. "Prince i miss you, musamman yadda kake tab'a duk wani part na jikina haka yana saka ni jin like kamar dan kai aka yi ni, Duk mazan duniyar nan mata nake kallonsu. Babu namiji bayanka, kuma ba za ayi wani namiji da zai kama kafarka ba" tongue dinsa ya zura cikin kunnenta, yana wani irin karad'a mata, numfashi ta ja tare da mika tana amsar sakonshi yadda ya dace. "Rayuwata da mutuwata zan baka domin farin cikinka, please eat like hungry beast. Drag me yadda ya maka, kai ɗaya ne daga kai babu wani." Mikewa yayi ya zauna yana kallonta, "Kin sha drugs ko?" Ya faɗa deep serious, yanayin shi kawai zaka kalla kasan yana cikin b'acin rai. "Why are mad for me?" Kura mata idanun yayi, a sanin da ya mata da aurensu lamarin bai kai haka ba, amma a yanzu ta zama wata iriyar da baya gane mata, da mace zata gane karfin da Allah ya mata na sha'awa da jure bukatar namiji da ba zata sha wani maganin ƙara kuzari ba, amma ita Allah ya mata lafiya, rungume shi tayi ta baya. Tana shafa karfafan kirjinshi me cike da gargasa, wanda saboda samun wuri sun kwanta sun yi luff, gashi kana ganinsu zara-zara. "Sorry Baby da kyar nayi barci jiya Baby I need you." Girgixa kai yayi tare da sauka a gadon ya nufi closed dinsa, kamar mahaukaciya haka ta bishi tana wani irin magagi. Bude wata drower yayi ta kai mishi wani runguma, ciro wani chain yayi ya riko gashin kanta, tana ganin haka ta kama dariya, halo bai tsaya ba ya tunkud'ata gado, ya dauki chain din nan da dan mukuli ya shiga daureta, dariya take yi tana faɗin. "That's My prince, kada ka ji tausayina kada ka ragwanta min, fuc**k me, f**ck my ass." Yadda take abin shi baya so domin ya gama fahimtar wannan shaye-shayen ya tab'a mental health dinta, a ranta tana ji idan bata sha ko tayi wani abu ba, ba zata tab'a gamsuwa ko shi ya gamsu ba. Duk da haka yana jin dadin mu'amala da ita domin ita ce macen da ta fara sani a rayuwarsa, duk da yadda ya same ta bai mishi dadi ba, amma haka yake jin zai iya zama da ita, domin ta tsallake sauran abokan sharholiyanta, ta ce taji ta gani, ta bar tarin dukiyarsu ta ce ta ji ta gani, ita shi take so bakin fata. Ta zauna da shi. Tun daga goshinta yake abu daya har zuwa inda ya shiga bin ta kamar mayunwacin zaki, kamar yadda ta ce kada ya tausaya mata kada ya ji kome yayi yadda yake. Kamar yadda ake sarrafa yar baby haka yake juyata yana gwa***gwale, wnada ita kanta tunda take da shi bai tab'a warware ta haka ba, saboda karfin abun da suke numfashinta kokarin barin jikinta yake. "Nady why?" Ya fada da karfi tare da marin Ass din ta. Domin doggy style tayi, daga yadda take zubar da ruwa kamar an bude famfo ya gano Shot aka mata, tun 7am suke abu daya ya san idan ba injection ya mata ba, ba zata tab'a barin shi ya huta ba, ga wani mahaukacin yunwar da yake ji, janye jikinshi yayi ya barta tana numfashi amma tana ihun ya cigaba. Janyo drower side bed din yayi ya fito da kwalbar allura ya fasa sannan ya ja, ya ɗan karkad'e kai, sannan ya nufeta bata kawo Allura zai mata ba ya caka mata a gefen hannunta na dama, sannan ya daura daga inda ya tsaya. Cikin abinda
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 13