Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya haifa ba. A lokacin kaf zanzabira babu wanda bai ga kuskuren mai martaba ba taya rayuwar danka bai da daraja, shi kasan yasan yayi kuskure amma bai yarda ya nuna haka a fuskarshi ba, sannan wani abu da ya kara saka mishi yakinin Yaron yana raye shine a cikin masarautar ya fahimci a cikin mutanen gidan da na kusa da shi akwai wanda yake da hannu a sace Salmanu Faris, Yaro ne mai wayo da rashin yarda duk yadda aka yi da wani sananne aka dauke shi, haka yasa shi kunci da damuwa amma hukuncin da ya ɗauka bai yi nadama ba, sai da aka kwana aka wuni sannan aka kawo mishi gawar wani Yaro an kona shi, wanda zai yi tsawon salmanu Faris.. yadda Mai Babbar daki ta haukace kawai abin tausayi ne, da ta ga gawar amma shi yana ganin gawar ya ce musu. "Salmanu yana raye amma yayi nisa dani!" Haka ya fada daga nan ya ce a rufe zancen wani Salmanu Faris domin yin haka zai saka a tunanin mutane akwai wani abu a ranshi. Haka aka rayuwa tsawon shekaru ashirin da bakwai, an yi gwagwarmaya na bilhakki ya kuma ba za mutane duniya domin nima mishi Faris, a tsawon shekaru nan.babu ranar da baya shiga daki ya rufe kansa, domin yana ji kamar hukuncin da ya yanke daidai ne amma abin yana cizon ranshi kamar yayi kuskure. Al'ummar shi ya fifita akan dansa Babba magajinsa, babu dan da zaka haifa kace baka so amma soyayyar Salman daban ne a cikin Yaransa, mutum ne tun yan Yaro ya iya tafiyar da kowa ya kuma san inda yake mishi ciwo, bai yarda ya bar shi haka ba sai da ya mai da shi abokinsa da suke shawarar mulki da matsalolin gida da na rayuwa, amma yau an wayi gari babu Yaron nan da yake gefensa. Sai yake jin guilt domin yana ji a ransa shine ya kashe dansa ko ya nisanta kanshi da dansa, yana jin wani a shame na ya bada dansa, a tsawon 25yrs ya ji aransa duk abinda aka mishi basu da laifi. Ajiyar zuciya ya sauke ya shiga cikin gidaan koda lokacin zabe yayi Alhaji Nafi'u sune suka yi.nasara tare da wani irin katon magudin zaɓe. Tun kafin labarin ya isa Fada Malam Junaid ya samu don haka shi ya fara kiran Mai Martaba, ya kuma isa fadar akan lokaci. Haka suka jajjantawa juna kafin suka shiga niman rigar kariyar da zasu kare kansu. ** Bayan an rantsar da Musharraf, a jawabin gabatarwa abinda ya fara shine. "A yau gwamnati mai ciki na jahar zanzabira ta tsige sarki Attahiru Shehu Yayari a kujeransa na Sarkin yanka. Sannan ta nad'a Alhaji Rilwani Abubakar Yayari a matsayin sabon sarkin!" Wannan kalaman ya saka Mai Martaba yankar jiki ya fadi, sakamakon bugun da zuciyarsa tayi, ba don maganar ba sai don abinda yake faruwa, a gaban Malam Junaid da Salama abin ya faru amma sai suka daura mishi sharri yadda yasa aka sake bamkado wancan case, koda yake a lokacin Malam Junaid ya sha domin Salama ma da kanshi ya ce faduwa yayi ba a san me ya kada shi ba, haka yasa aka wuce da shi asibiti shi kuma a washegari ya wuce Lagos daga shi da Alhaji Mamman Abba yayari suka wuce USA, suka tawo da Salmanu Farisa, kuma ai dama ya bar musu wasiyya duk ranar da ya fadi su tawo da Salmanu. Ashe bayan tafiyarsu bori aka yi a garin talakawa sun ce basu son Rilwanu kuma haka yasa shima ta janye daga abin domin tsoron kada wani abu ya faru. Lokacin da Salmanu yazo ga Mai Martaba, abu daya yake faɗa mishi. "Ka rike Junaid da Mamman ka rike su zasu zame maka garkuwa yakin nan ba naka kai kaɗai bane ka bi abinda zasu gaya maka, ka kula da amanar da na baka Sadauki na san zaka iya na maka alƙawari ko mutuwa nayi sai Allah ya cika maka shi. A hankali ya sake hannunsa kamar shi dama maganar take jira, haka yayi cuku-cuku ya tura su Jamus. *** Back to the storyline Idanunsa jajjur yayi yana jin kukan Mai Babbar daki, tana faɗin. "Shi kenan Junaidu ya kashe min mijina...... *Kun san me? A a kaso dari na labarin nan ban baku daya ba atow yawwa domin yanzu zamu fara asalin Royal politics hmmm! Bari muga yadda zata kayya* Kishi da kyashi shine mafarin aikata kome, danasani mara amfani zai biyo bayan duk wani abinda yake faruwa. Ku karanta a nutsu zaku fahimci yadda labarin yake... Alhamdulillahi.... *ina mata yan gayu ina mata yan yayi! Tow ku matso nesa ta zo kusa collaboration Tangaza_Perfume tare da Anum∆Luxury Perfume sun zo muku da kayan kamshi gida da na jiki kai ba iya nan ba hatta turaren kaya irinsu.* Mamoul all colors are back in stock. Mamoul turaren turara kaya. Ga kamshi ga kama kaya da gida. Available in; MAMAOUL MADINA, MAMAOUL MARYAM, MAMOUL BADAR & MAMAOUL SABAYA. Each one 3500 *New Drop!* *Nassem Oil – 100ml* Rich, elegant & long-lasting. This premium fragrance oil is everything your collection needs — and it’s only *₦8,000!* *Luxury in a bottle.* | Own Your Scent, Own the Room* *Mosuf 50ml Body Spray* Smooth. Fresh. Long-lasting. Only *₦5000!* ✨💥 Smell amazing, every single day. *DM to order!* *Storm for Him & Her – ₦4,500* each Fresh, fierce, and made to turn heads. Whether it’s *Storm for Him* or *Storm for Her*, you’re getting bold confidence in a bottle — just *₦4,500!* A perfect 50ml to carry your essence wherever you go. Subtle. Powerful. Unforgettable. Now available: ₦2,300 per piece | ₦27,600 per dozen. Available Just DM 08130269641 Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book. *Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:* *MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.* *AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen* *Account Details:* *5921536136* *RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN* *Moniepoint MFB* *POSTING* *Ɗaya: 500* *Biyu: 1000* *Uku: 1500* *DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)* *Ɗaya: 1k* *Biyu: 2k* *Uku: 3k* domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi: *08130269641* Ko *08137311900* Ko kuma *09063467258* Kk An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 13 of 13