Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ke karanta ta. Tsakar gida Abba yafito sabida falo dayasa Rahima ta gyara, zama yayi kan wani plastic chair yaciro wayarshi number Sameer yakira, ringing daya zuwa biyu Sameer yadaga cikin girmamawa yace "good afternoon Sir" murmushi Abba yayi duk inyaji muryan Sameer saiyaji inama danshi ne yanason yaron, cikeda natsuwa Abba yace "ya aiki son" "Alhamdulillah Abba" Sameer ya kirashi da Abba jin yasake kiranshi da Son for the second time, dan shiru Abba yayi kafin ahankali yace "ahhhhmm Sameer I need a favour from you" da sauri Sameer yace "me kakeso Abba?" ahankali Dady yace "inaso kazo please and give Rahima more counseling, naga yanda ranan ta natsu taji maganan ka and it work, today is the fourth day tun bayan abin nan haryau bata karashan komiba cus tana kan idona ne 247 sabida ina bata kulawa da attention na mussamman, she really don't look good, nasan I can take her to counselling centre but banson nayi hakan ne Sameer, I see you kaman wani babban dana, kaman babban wansu Siddiqa, I know I might be asking much but please help me help and save my innocent girl life kaji your words might be more powerful in her mind than mind, pl....." kafin yakarasa cewa please Sameer yace "please Abba karka rokeni, I will do that for you, in sha Allah duk inna taso daga aiki daga yau zan dinga zuwa and talk to her for like an hour saina tafi, karka damu Abba" cikin wani irin yanayi na so Abba yace "Allah yamaka albarka Sameer, nagode Son" murmushi Sameer yayi yace "sainazo, sorry her phone na tare damu tun ranan, will also bring it for her, sai anjima Dad" ahankali Abba yace "sai anjima Sameer". Wuraren 8 Bayan Sallan isha'i Sameer ya iso gidan yana sanye dawani yadi na voyal Ash yamai kyau sosai, da kanshi Abba yafito ya shigo dashi cikin farin ciki, Study shi Abba yakaishi dan yanaso Rahima tasaki jiki ta saurari maganan shi takuma amsa tambayoyin shi should incase zai mata, inhar tana dakinsu yasan bata saki jiki tai magana ba, baban study room ne da shelves ne zagaye a bangon da littafai yacika su dam, sai table da desk, da desktop kekai saikuma wani dogon kujeran cushion mai 3 seater lumtsetse, kan kujeran Abba yanunamai yace "zauna lieutenant bari naje na kirata, bama tasan zakazo ba, nakawo ku nanne sabida inaso koda tanada wata tambaya tama and ta amsa naka tambayar comfortably without the fear of zamu iya jinta ko wani kagane" gyadamai kai Sameer yayi yace "nagane Abba" "bari na aikota, nagode Sameer" Abba yay maganan yana fita daga study room din yay flat dinsu, kofa yabude ya shiga Rahima dasu Siddiqa da Mummy ne zaune afalon suna kallo tana makale da Mummy, tana sanye dawani half gown din kanti kaman yar yarinya maroon daya mata shegen kyau dan yawanci irin kayan Mummy kesai mata, kallon Rahiman Abba yayi yace "jeki dauko Hijabin ki kizo nan" ya kalli Mummy yace "tashi ki hadamata kayan kwalama dazata kaima bako a tray" da sauri cikeda mamaki Mummy tace "bako? Wani bako kuma Rahima tayi? Y'ata batada saurayi" cikin kosawa Abba yace "ba saurayi bane Lieutenant Sameer ne tashi kihado" da sauri Mummy ta tashi daga kan kujeran, cikeda mamaki tace "Lieutenant Sameer Abban su? Ina yake to? Mesa bai shigoba" cikeda fada Abba yace "jeki dauko mana I will tell you everything inkin kwantar da hankalinki anjima bakiga akwai yara anan ba, jeki hado mata please yana study room" wucewa kitchen Mummy tayi tunani fal aranta, me Abba yakira lieutenant yama Rahima? Why is he here? Hado komi tayi a tray dambun nama da cucumber drink dasuke dashi tafito lokacin Rahima itama tafito sanye da hijabin ta mai hula milk color, Hulan ma yadan mata yawa dan hijabin na komawa baya, hijabin da rigan jikin nata tsawon su daya duk awurin guiwa suka tsaya mata, karasowa wurin Abba tayi tace "gani Abba" karban tray din yayi daga hannun Mummy yabata karba tayi tana kallonshi yace "kikaima bakon dake study room dina sanan ki zauna, nakirashi yamiki magana ne kinji saiya baki izinin kitafi sanan zaki taho" gyadama Abba kai tayi yace "yauwa good gurl, now go" wucewa tayi tafito tareda zura White slippers dinta tana tafiya ahankali yanda tarike tray din yasa kana ganin riganta ta both side ahaka take tafiya ahankali har study room din Abban, knocking kofan tayi tarike tray din da hannu daya ta bude kofan ahankali ta shigo tareda maida kofan tarufe tana kallon fuskan Sameer din jitayi duk ranta yabaci, duk idan ta kallai saita tuna yanda yazuba mata ruwa akai, ahankali takarasa gabanshi yana binta da kallo tundaga kafa harkai ta jawo stool din gefen kujera ta ijiye tray akai sanan ta tashi tana goge hannunta batare data kalleshi ba tana kallon hannun tace "Abba na yace nazo zakamin magana gani" binta yay da kallo batare daya cemata uppan ba, kana ganinta kaga stupid shagwababbiyar marajin yarinya, jin shiru baice mata komiba yasa ta dago kanta ta kallai hada ido sukayi faduwa gabanta yayi sosai, da yatsa yanuna mata kujeran gaban table din Abba alamun ta zauna, ahankali takarasa ta zauna taja hijabinta danya rufemata guiwa. Da kafa ta murza baki cikin fushi takosa yamata maganan dazai mata tatafi abinta, glass cup yadauka data kawo yadau juice din jikin jug din yazuba kadan a cup yadauka yakai bakinshi yana kallonta, dagokai tayi ta kallai hada ido sukayi hakan yasa ta dauke kai da sauri tace "ni bacci nakeji kayi sauri kamin maganan" cigaba da shan juice dinshi yayi harya shanye dan wanda yazuba ya ijiye cup din kan tray yaciro wayarshi ya shiga daddannawa, ganin har lokacin shiru bai cemata komiba yasa ta kumbura sosai kaman ta tashi tarufe shi da duka dan rainin wayau kawai, almost 20min baice mata komiba hakan yasa ta tashi fuuuu tai kofa tasa hannu zata bude tafita. "dawo ki zauna a inda kike" yafada ko alamun wasa babu akan fuskarshi da sauri ta juyo ta kallai har lokacin kanshi nakan wayan dayake dannawa, batare daya kalleta ba yace "I said ki koma ki zauna inda kike ba ki tsaya kallona ba" a kumbure ta juya a zuciyan ta tace "maye kawai har yasan ina kallonshi" zama tayi ahankali tana shafa fuskarta, yakai almost 10min sanan ya ijiye wayan agefe yadago kanshi ya kalleta, babu ko alamun murmushi akan fuskarshi yace "inhar kina inda kike you must learn to behave properly, banson rashin kunya banson raini da kallon banza, I don't play with kids so ki kama kanki" ji tayi jikinta na rawa sabida ayanda yamata maganan amma ta daure bata nunamai ba, ta shiga wasa da yatsun ta, kai tsaye yace "mesa kike shaye shaye?" shiru tayi kaman bataji shiba hakan yasa yace "I need answer" duk idan yay magana sai gabanta yafadi, cikin wani yanayi tace "nima ban saniba, zuciyana keso saisa" kallonta yayi for a while sanan yace "dole ne saikinbi abinda zuciyan ki keso?" kallonshi tayi kafin ta girgiza mai kai ahankali, yanda tayi yasa yadan rage harshness din muryan shi yace "are you missing something?" gyadamai kai tayi ahankali, hakan yasa yace "what are you missing?" girgixa mai kai tayi hawaye sun cika idanunta, dan shiru yayi yana kallonta, sassauta murya yayi yace "talk to me" cikin wani irin murya datai rauni sosai tace "I hate wat I miss" shiru yayi yana kallonta dan her statement are a lil bit confusing, she is missing something and she hates what she is missing, shiru yayi yana kallonta ganin yanda take sosa idanunta dasuka cika da hawaye sosai, Murya chan kasa calmly yace "what are you missing Rahima?" fashewa tayi da kuka sosai kaman tambayan take jira tafashemai da kuka, ko kyafta ido bayayi kallonta yake, sake maimaita tambayan yayi yace "what are you missing Rahima?" murya chan kasa tana goge hawaye tace "My Mum" da sauri Sameer yace "your Mum? But you just left her inside I think" girgixa mai kai tayi ahankali tace "ba itaba my mother" tana fadin haka ta fashe da kuka sosai tace "she hates me sosai and I hate her too, she is a bad person, bata chanchanci zama uwata ba, wicked woman, I hate her kaman yanda itama ta tsaneni, kowa baya sona, su Ya Siddiqa, Ya Zeena da Ya Luba, da Abba duk basa sona, everybody hates me, the only person that love me is my Mummy, ita kadai kesona aduniyan nan, she is my everything, my happiness, kwanciyan hankalina, my best friend, ni am tired of everything, I feel like dying, nagaji am so sad, so sad" tafashe da kuka ta daura kanta kan gwiwanta tana shesheka. 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫 _CHASING THE HEART CRAVINGS_ Doesn't favor you always 💔 ✍️ M Shakur 2️⃣5️⃣ Takai minti biyar kanta nakan guiwanta kuka take, Murya chan kasa yakirata. "Rahima" dago kanta tayi ta kallai idanunta sunyi jajir sosai yace "what happen to your mother? Mesa kika tsaneta?" wasu sababbin hawayen ne suka shiga zubomata tasa hijabin kan fuskarta tana gogewa hakan ya bayyana da rigan dake jikinta sosai, ahankali yace "ba kuka nace kitasani agaba kinamin ba, what happen to your Mum?" share fuskanta tayi tass sanan ahankali tace "basa tareda Abba, ranan data bar gidan Abba was ranan datamin shegen duka, bansan mena mata ba tagama waya a phone I was watching cartoon a falo kawai tazo tahauni da duka tabugani da bango sai ihu nake, yanda take dukana yasa gateman dasu Mummy da Siddiqa had to come to my rescue but taki bari suyi saving dina tace musu ita ta haifeni ko kasheni tayi ita ta haifen, ganin nasoma finding breathing difficult tun ina kuka ina cemata Mummy yakuri nakasa yasa Mummy tai maza takira Dady dake wurin aiki ga abinda ke faruwa, kafin Dady yadawo bana gani da kyau ma, but I could barely hear muryan Abba yana cemata takashemai yarinya wlh saiya daureta agidan yari, and I heard Mummy saying zai iya tunda ma ya daure ubanta, yabata saki kota wurgani arijiyan nan, daganan I don't know what was happening, nasan nabude idanuna naga Mummy nacemin dagayau ita ba mahaifiyata bace that ita in as much as she is concern ko za'a kwana ana tambayanta bata taba haihuwa ba, she is not my mother and I am not her mother, ta tsaneni da duka zuciyanta sanan ta tsani mahaifina da duka zuciyanta bani ba ita har abadan ta juyar dani bansan meya faruba but I felt sharp pain a hannuna kota burgeni ne oho, all I know is natashi daga bacci naganni a ICU da Abba da Mummy sunsa wanan kayan da ake shigowa ICU dashi, ansamin wani abu awuya ga dauri a hannuna da kafana nasan duk ita tamin dukan dan I tot nama mutune, nayi rayuwa almost for a year asibiti gida asibiti gida, karyan datamin sau uku ana sake ballawa ana gyarawa daga baya ma na hausa Abba yakaini akamin daurin dan na asibiti yakiyi, I use to ask Abba ina Mummy na cikin fushi zai cemin karna kara tambayanshi ita, Mummy was my only friend, ita kadai kesona duk intaga ina kuka she will always come to me dress me up and take me to shopping, saloon and ice cream shop, she give me anything danace inaso kafin ma nafurta, she love me love da Mamana bata taba nunamin ba, she always put me to sleep deep down my mother na raina, lokacin da Abba yasaimin waya na labe adakina the first person dana fara kira was my Mum cause na had dace number ta tun ina yarinya, I....I......called.....her" tafashe da kuka sosai, murmushi tayi irin mai ciwon nan muryan ta na rawa sosai tace "ta daga wayan tacemin hello, saida hawaye ya zubo daga idanuna after six years rabona da ita naji muryan ta ranan for the first time, fashewa nayi da kuka ahankali, cikin kuka nace mata Mummy ina kikaje kika barni? Mummy why did you leave me is Rahima" fashewa dawani irin kuka tayi da kyar ta iya tsagaitawa tace "kasan menene she really forgot me, could you believe she was asking me wai wace Rahima waye Rahima, bandamu ba dan I was so excited nace mata is me, Rahima her daughter, her bulbulyoyo cus that's the name the name she use to call me with da ita yarinya, tsaki tayi tace she don't know me ta katse wayan, da sauri nakira ta back harsau uku bata dauka ba, she picked ana hudun I said Mummy ahankali, wani irin ihu tamin dat ni mahaukaciyan wani gari ne zan dinga kiranta Mummy, she hates me, this should be the last time dazan kirata ta zageni stupid girl. I carried my eyes out, subsequently haka nake kiranta once in a while dan kawai naji sanyi araina she always cursed me, the last time I called her was ranan nan dana shiga rest room, I told her to come and get me she said is should rot a headquarter dinku for all she cares stupid gurl, I felt pain I regret calling her nima, my mum is a bad person wlh she don't deserve to be a mother, she is heartless, cruel, wicked, and a dev......." " is okay!" Sameer yafadi ahankali yana kallon yanda take kuka, saida tai kusan na minti goma sanan yace "all this are not enough reason yasa kiyi embarking on shaye shaye ba, cause it will ruin your life and kill you, duk problem din dakike dashi always face Allah ki gayamai, you are too young to understand some situations and circumstances in this life, stop believing drinking this and that shizai sa ki manta da damuwanki, ki natsu and concentrate on your studies wata rana zaki zama wani abu da Maman ki zata dinga nunaki a TV tace dats my daughter" dan murmushi tayi tasa hannu ta goge hawayen daya zubomata tace "wlh bazata taba cewa haka ba" girgiza kai tayi cikin wani irin yanayi na mugun ban tausayi cikin murya mai raunin gaske tace "ta tsaneni sosai, sosai" wani iri Sameer yaji zuciyanshi tamai he is not a weak hearted person dawuya yanunama abu yataba shi amma saida yaji tabashi tausayi, koma menene tayi koda shaye shayen ne her mother baikamata tabata wanan treatment da tsanan ba, and Allah will definitely ask her dan this small girl is hurt, ahankali yace "tashi kitafi kicema Abba ina jiranshi anan" gyadamai kai tayi ta tashi tawuce yabita da kallo, saida takai bakin kofa hartasa hannu zata bude kofan yakira sunanta ahankali. "Rahima" ahankali ta dago jajayen idanunshi ta kallai gabanta yadan fadi, Murya chan kasa yana kallonta in the eyes yace "don't cry again okay" gyadamai kai tayi very slow tawuce tafita daga dakin, samun kanta tayi da tsayawa ta goge idanunta tass sanan tawuce tai flat dinsu, Abba da Mummy kadai tagani a falo kafin ma Abba yay magana Mummy tace "kin dawo ina Sameer din?" ahankali tace "yana study room" ta kalli Abba tace "Abba yace yana jiranka a wurin" da sauri Abba yatashi yafita, tahowa tayi ahankali ta zauna kusada Mummy dake binta da kallo kafin ahankali ta daura kanta kan wuyan Mummy ta shige jikinta, ahankali Mummy tace "maganan me kikayi da Sameer? Me yagaya miki?" murya chan kasa tace "kan drugs" da sauri Mummy ta dagata tace "me kikacemai to? Hope baki tonamin asiri ba?" girgixa mata kai tayi, hakan yasa Mummy tace "to meya saki kuka idanunki sukai ja?" maida kanta jikin Mummy tayi tace "fada yamin" shiru Mummy tayi tana hamdala dudda dama tasan Rahima bazata taba tonamata asiri ba but she was worried tazaci aure Abba yake kokarin hadawa tsakanin Rahima da Sameer din dan wlh ko zasuyi tsiya da Abba bazata yardaba, babu yar da Sameer zai aura agidan nan dan she has goody goody plans akan Lieutttt. Bude study room din Abba yayi ya shiga da sallama kusada Sameer ya karasa ya zauna yace "Sannu da aiki Son, ya kukayi da ita?" dan ajiyan zuciya Sameer ya sauke yace "acikin all maganganun da nai da Rahima, 90% of her problem dana lura shine she is missing her Mum" da sauri Abba yace "her Mum kullum fa tana makale da mamanta" dan kallon Abba Sameer yayi yace "I mean her Biological Mother" shiru Abba yayi kaman an dauke nepa ya tsaya chak yana kallon Sameer, ahankali Sameer yace "Abba ina mahaifiyar Rahima? What happen between you two? Mesa batazuwa ganin Rahima ko Rahima bata zuwa ganinta, mesa Rahima don't know anything about the whereabout of her Mum? Rahima is not a small gurl anymore don't you think she deserves to know something akan inda maman ta take?" Sameer dukya koromai tambayoyin yana kallonshi yanda yay shiru yana kallonshi, ahankali Abba yasa hannayenshi ya shafe fuskarshi kafan me shafa addu'a ya fuzar da iska tareda dago kanshi ya kalli Sameer yace "ni nasan in as much as Rahima tasha nonon mahaifiyar ta dole ta tambayeta dole kuma tai kewanta watarana komin ko irin soyayyan damuka bata, tsakanin uwa da y'a sai Allah, Allah kadai yasan irin bond din dayay creating tsakanin su" yadanyi shiru tareda fuzar da iska yace "mata na biyu ne da, wanan Mummy dakasani Lieutenant ba ita tahaifi Rahima ba, yaranta uku dani, Siddiqa, Zeenatu da Lubabatu, Rahima dayar matata mai suna Safa ce ta aureta, bafulata na ce yar gombe but anan Abuja duk aka haife su, Rahima kadai muka haifa tare muka rabu" Abba yay shiru looking so much worried, ahankali Sameer yace "mesa ta tsani Rahima Abba, what happen between them?" girgixa kai Abba yayi cikin wani irin yanayi yace "matsalan Safa bada Rahima bane, danine, nita tsana sama da komi aduniyan nan shine tsanan data mini ya shafi yarda muka haifa nida ita, am sure batada wayanda ta tsana aduniyan nan kaman ni da Rahima" cikeda mamaki Sameer ya kalli Abba yanaso ya tambayi more question amma bayaso yay intruding into Abba's privacy hakan yasa yay shiru, dagokai Abba yayi ya kalleshi yace "Sameer na dauke ka amatsayin my first son zan fadamaka komi" yadanyi shiru sanan ya nisa yace "Safa is from a very very wealthy home, iyayen ta are super rich, mun hadu tanaso na sosai nima ina sonta she don't mind a lokacin inada mata da yara uku lokacin banma riga nazama judge ba amma ta aureni, uwargidana tarigata haihuwa ta haifi Lubabatu kafin after two yrs itama muka haifi Rahima bata kara haihuwaba, munada almost 8yrs da aure nazama judge tafi kowa murna, she loves me sosai, ana haka munada 11-12 yrs da aure a lokacin Rahima was just 12yrs a case come to my table EFCC suna charging her father and her mother akan money laundering da fraud, innalillahi bantaba shiga matsala irin na lokacin ba hankalin Safa yatashi she refuse to believe iyayen ta yan damfara ne suna damfaran turawa and to tell you the truth her parent were guilty dan sabida surukai nane I took my time nai investigating case din to the core nagano gaskiya they're really guilty of their act, I was on a hot sit, gefe daya in laws dinane iyayen matana data haifamin beautiful daughter gefe daya yan damfara ne, Safa kullum ba dare ba rana kuka takemin akan nama iyayen ta rai karna yanke musu hukunci dazaisa suje gidan yari, tunda nafara aiki in this my profession bantaba take gaskiya nabi karyaba, dudda inason Safa I had to do the right thing nai sentencing nasu to 10yrs life in prison da fine worth 350million dollars, ranan Safa takusan karaman hauka a court dan taje, haka aka tattare mamanta da baban ta aka fito in front of that court mahaifiyata tace mata inhar ita ta haifeta, inhar ita yar halas ce yarsu, sanan yarta data dauketa aciki na wata tara babu abinda zata kara zama tayi da mutumin da kuma yar wanda ya tura iyayenta gidan yari na tsawon shekara goma, dagayau bata bashi, inhar tacigaba da sonshi to ita ba yarsu bace aka jasu akai mota dasu, mota Safa ta shiga tayo gida, the next thing was Mummy su Siddiqa da masu gadi sun kikkirani waiga Safa zata kashe Small Rahima of 12yrs, she knows ina mutuwan son Rahima she can get to me inhar ta tabamin Rahima shine ta shiga dukan yarinyar nan, wai ta tsaneta ita ba mahaifiyarta bace tadena kiranta da Mummy harna iso nasamu Rahima kaman ma tamutu, I was angry nakusan dukan Safa amma na daure dan I can never hit my wife I told her ta kashe min yarinya itama saina kaita gidan yari kaman yanda nakai iyayenta, shine ta daga Rahima ta bugata da jikin rijiya Rahima ta sume warwas, I had to slap the hell out of Safa, takama rigana ta barka so kawai take nabiye mata muyi dambe dan she was pain yanda na sentencing her parent to jail, tace min wlh inban saketa ba saita kashe Rahima right this instant inyaso taje wajen iyayenta duksu hade a prison, at long last saida nabata saki biyu sanan tarabu dani nadau Rahima Mummy su Siddiqa tabini da sauri muka kaita asibiti tama yarinyar nan karaya uku, wuya, hannu da guiwwa" yay dan shiru sanan ya nisa yace "Sameer kaga Mummy su Siddiqa nan, abinda tamin in this life banjin akwai wata mace dazata taba iyamin ba, saisa I can give that woman the whole world bandamu ba, ita tatayani kulada Rahima tabata motherly love, to the extend tazo taso Rahima sama da nata yaran, bata taba barin Rahima tai lacking abuba, kafin nama Rahima ita tamata. " _ina bin book dinan daki daki, sannu sannu bata hana gobe zuwa, hope u guys are enjoying it VIPs_ 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫 _CHASING THE HEART CRAVINGS_ Doesn't favor you always 💔 ✍️ M Shakur 2️⃣6️⃣ "I thought sabida Rahima was still a small girl then lokacin da whole incident din yafaru tamanta da komi bazata wani damu da zance mamanta ba, but today am hearing something da bantaba expecting ba, and bansan yanda zan bulloma lamarin ba cus nasan maman ta don't want anything to do with her, ta tsani Rahima all because of me, banmasan inda take yanzu hakaba dan nasan government sun amshe gidansu anyi auctioning da other property nasu all together, so I have no idea inda takoma, all I know tundaga ranan bansake samunta awayaba, kaman blocking dina tayi, and I don't think mahaifiyar Rahima nama nan Abuja, dan inda tananan nasan one way or the other bazata taba boyun mini ba, saimun hadu kokuma sai anganta anfada mini" shiru yayi yana sauke ajiyan zuciya sosai Sameer yaji yabashi tausayi, ahankali yace "okay a ajiye wanan a one side Abba, I think, though I don't know what is between yayinta da ita, but she has this perception cewa Mummy kadai kesonta kuduk baku sonta, I think all what Rahima needs is love, in aka jata aka sata ajiki she will be able to manta da komi and zata dena shaye shayen and live happily like kowani girl in her age" gyadamai kai Abba yayi yace "hakane Sameer, bazanma karyaba Sameer all my children ina sonsu sosai ma kuwa, bana daukan wanan kyautan princesses dinan da Allah yamin da wasa, bansake ma Rahima fuska ne sabida Rahima ta taso da zafin kai, rashin ji da rashin kunya, original rashin kunya ma ba fake ba, as

Chapter 12 of 15