Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
knsa,drawar wajen ya bude da wata key ya dauko wani bunch of keys snn ya fito waje ya kulle main door yabi ya lelleka sashukan iyayensa yaga komi normal ya kashe wutar falonsun,harya kama hanya zaiyi sama ya duba bilti saikuma aransa yaji kamar bazai iyaba. Haka ya dinga yi kwana biyu,zai duba koina a gidan to make sure evrything is gud amma sam sam baiya iya kaiwa dakin su wasime ya kuma rasa kwakwran dalilinsa nayin hakan And sometimes haka zai dingajin kamar yana sha'awar kallon fuskar yarinyar amma haryau dai bai tabbatar da cewa a zahiri ma hakan yakeji aransa ba,shide kullum ransa a bace ne.barinma da saheeb ya soma isarsa da hirarta basa waya na scnds guda bai tambaye lapiyarta ba. Kwana biyu haka in saheeb ya samu time yabiyo ta gidan su haka zaiganshi ya lodo ma wasimé kayan kwamulashe ice creams chokolates biscuits,su wasimé kuwa tuni harta sake jiki dashi hirar kauyensu dana kawayenta kullum tana basa haka zaita dariya yana kulewa kamar sabon kamu. Yanzu inta gansa a gidan da gudunta take zuwa tamasa oyoyo shikuma ya dagata sama, kota tahau kan cinyarsa ta zauna kota riko hannunsa suna hira suna dariya sosai,har cikin ran taheer bason hakan yakei ba shisa kwata kwata baya yarda su zamna a inuwa guda dashi,Mostly in saheeb ya zo saidai suzauna a falo shi yana can sama a dakinshi,zaman su a daki ma tuni ya soke snn duk magiya duk roko haka ya hana saheeb fita koina da ita. After few months Ana washe gari sallah. bilti ce ita kadai ta sako wata atamfar classic mai kyau tana ayyukanta a kitchen Wasimé ta shigo duk jikinta a jiƙe da fitsari da alaman yau bata samu daman yin wankin ba sakamakon ruwan su daya dauƙe "kallo daya bilti tayi mata cikin girgiza kai tace,tab ashe wata baxataje koina ba kenan, yanzun nan fa yaa saheeb dinki yazo kuma ya roki yayanki akan zakuje wajen wasan yara (amusement park) da kannensa gobe. "baki buɗe cikin yanayin murna tace "kice Allah?bakinta taji an buge ta riƙo bakin da sauri tana yamutsa fuska"..bilti tace bana hanaki cewa hakan ba?zanmiki karyane?kamar zatay kuka ta girgiza kai tana zumburo baki..bilti tace"kyaji dashi..kika yarda taheer yasan kina fitsarin kwance zaki gane kurenki.. cikin sauri har kirjinta na daka tsalle ta langwabar da wuya sigar magiya tace "bilti toh dan Allah karki fadamai kinga jiyama ya min ihu waidan naje debo ruwa a famfon waje..kumafa aikana malam musa yay yace in debo masa ruwan alola. "Bilti bata kulata ba,ta dada matsowa kusa da ita tace "toh waishi meyasa baison yara? batare da ta kalleta ba tace wa kenan? Dan shiru tayi kamar me nazari akan wani abu,can snn ta furta ahankli tace "Ɗahiru mana! Da mamki bilti ta kalleta jin yadda ta furta sunansa gatsau babu saƙayawa"kada kai kawai bilti tay tace"shiya gaya miki haka?kanta ta girgiza alaman a'a kafin tace "yaa saheeb ne ya gayamin!kuma ai gaskiya ne..yo inba haka ba toh meyasa kullum ya ganni a waje saiya koreni" saiyace min wani "get out" .kullum saiyace min get out..kuma fa kawu Qasimu ma ranar yace mishi ya dinga koyamin karatun boko Kin tuna? ..cikin tsareta da ido bilti tace eh na tuna kila ya manta ne.wasime kije ki cire kayan fitsarin nan surutun nan naki ya isheni haka,batay wani gardama ba ta fita abunta tayi hanyar waje Tana sako kanta wajen kuwa taci karo da saheeb abakin kofa ayayinda yake kkrin shigowa, ya saka wata casual dress baki da fari ta masa kyau yana baza qamshin tsadadden turarensa as usual,a take taji tayi weak kafafunta suna neman ƙasa daukarta,zuru zuru tayi da idanu cikin zuciyarta taja da baya ta tsaya tace"wayyo Allah na shikenan yau zaisan ina tsula fitsarin kwance? a tsaye cak ta tsaya tana hangensa harya ƙaraso yana washe mata baki,gaba ki daya yay expecting zata taho ne da gudu ta rungumeshi kamar yadda ta saba saiyaga yau bata ko motsa ba,haka ya karaso har gabanta ya tsaya yana murmushi banda bugu babu abunda zuciyarta yakeyi Twerking fingers dinsa a gaban face dinta snn yace"hey Beauty" dan kallansa tayi a sace snn tay karamar murmushi...shima murmushin yamayar mata.."hey yau me ya faru babu oyoyo..ko bakiyi murnan ganina bane? Kanta kawai ta girgiza tanamai washe masa baki tana kallonsa a sama sama tana dan babbasarwa,she really looks weird nd uncomfortable yanata lura da yanayinta ayayinda take ta bobbye wajen jika jikar dake jikinta,duk yabivya rasa meye ne yasa take abu kamar wata marar gaskiya, lekewa yay ta bayanta tayi saurin juyawa nan da nan jikinta Ya hau kyarma Sai can daya leka saiya ga rabin bayan zaninta ajikke,wani gwalo idanuwansa waje yy snn yace"...Holy shit..wato dama abunda kike boyewa kenan toh agarin yaya kika jiƙa jikinki da ruwa?Shiru tayi jikinta sai yy lagwas aranta bazata iya fasalta kalar dadin dataji dabai ganota kai tsaye ba,zai matso kusa da ita tayi saurin ja da baya snn ta soma magana cikin i i na muryanta a sanyaye tace "Nima bansani!ai ruwa ne ya..ya.. Hannunta ya jawo sanda taji kirjinta ya buga da karfi snn ya zare mata ido.."kifadamin gaskiya wato kinje kinyi wasa da ruwa ko?da sauri girgiza mai kai kamar zatay kuka,sam sam batason ya shaki warin fitsarinta sai kicin kicin takeyi akan ya saketa,Tasan inyagane tana fitsarin kwance xataji kunyarsa sosai halama bazata kara iya hade idanu dashi ba. Budan baki yay Zai ƙara tambayarta saiga ƙarar takun tej akansu,ji tayi kamar nunfashinta zai bar gangan jikinta dataga taher din nevyana sauƙowa,a cikin sauri ta fauce hannunta ta matsa can baya a tsorace tayi lumui da fuska tanamai satar kallonsa. alkcin saheeb nata surutunsa akan son wasa da ruwan datakeyi,she is sure taheer din naji,luckily enough saiga bilti ma ta fito..wani sihirtaccen ajiyar zcya wasime ta sauƙe tana godema Allah aranta da biltin ta fito ganin kallon da taher yakei ma wasimen yasa bilti shan jinin jikinta bata tunkaresa ba ta dubi saheeb din tace" ahh saheeb harka dawo ..juyowa yy hannun sa dafe a goshinsa yace "yes dama ba dadewa zanyi ba,amma yanaga wann chicken din ta jika jikinta da ruwa ba taher ya hanata fita wajen ruwan ba,batajin magana fa?bilti ta kakalo dariyar karfin hali ta kalli wasime wanda ta rakuɓe tana ɓari bari duk tabi ta tsorota da irin idon da taheer ya xuba mata. Acikin salon ta cece ta tace,"kije ki cire jikakken kayan nan kiyi sauri kixo kici abincinki,ko amsawa bata iyayi ba a hanzarce ta juya da gudu zata haura sama,"muryan saheeb tajiyo yana cewa beuty kenan dama haka take batajin magana and its cold fa..gata bata son sanyi,bilti tace ai bari kawai kullum sai bakina yay dogo,sauri take zata haura taji an damƙo rigarta ta baya" ..kurwanta ne ya soma daka tsalle daga jikinta snn numfashinta ya soma kkrin yankewa mai gabaki daya,a sasarfe ta juyo ta kalleshi yawani haɗe ransa,dan lumshe ido tayi domin qamshin turaren sa kadai ya isa ya sanar da ita wanene ya damkota tun Kafin aje kan shirun da wajen ya dauƙa"as usual babu wani rahama akan fuskan sa..yace ke?,dirar sautin muryansa akanra yasaka atake hawayenta suka taru acikin idanunta,gwanin ban dariya tace na'am? Dan kau da kansa yay gefe dan kamar yaji zarnin fitsari amma bai wani tabbatar ba".Yawu ne ya taru a bakinsa lokci guda yace Inna sake ganinki da jiƙa ajikinki saina fasa miki kai A tsorace Ta gyada kai da kyar ta iya cewa "toh" yana saketa ta fashe da sassanyar kuka ta haura sama a hanzarce. Wucewa kitchen bilti tayi ta kyalesu awajen Cikin haɗe rai saheeb ya dubesa yace "meye haka zaka wani hantari yarinya ya zakai kace zaka fasa mata kai? Bakasan duk abunda ka fadama yaro yanakaiwa har cikin zcyarsa ba? ..taher baiko kulasa ba ya karasa saukowa daga stairs à tsakiyar falon ya dakata snn yaja ya tsaya yana dan takune fuskarsa "Nifa zarnin fitsari nakeji Bakaji ba?... Saheeb ya kyabe baki Ni banji ba kodai ajikin ka ka debo? juyowa yy yace no kodai qamshin turaren kane haka? Dan Dariya suka fashe dashi,Allah ya shiryeka dan iska. Tej yace ni ba dan iska bane rabani da tsiya. Zama saheeb yay akan kujera "toh how far zaka rakanin ne?kasan gobe zamu fita da yaran nan yaune kawai yakamata muje inga babe din nan. Nemab wajen zama taher yay snn ya kallesa Sincerly speaking frm his hrt yace guy "banajin zan iya zuwa ko ina. Musamman ma wajen da kakeso muje! Wani haɗe rai saheeb yay atake baice uffan va.dan shiru yy can snn ya kalli taher din"guy in tambayeka mana.. Girarsa ya dage sama alaman yanaji... Gyara zama saheeb yay snn yace"taher Waimesa bakada mutuncine? Zaiy magana yay saurin tsaresa tareda haura masa da fada "c'mon taheer yane kamar baka waye ba,we r bigger boys mehn,kana yawa fa.. ...hmm kawai taher ya saki ta gefen bakinshi tare da sakin wata naksashiyar murmushi" ..can yace nide na fada maka, i told u bazanje koina yauba.. Mikewa tsaye saheeb yay Ransa a dan bace "Amma gaskiya bakamin adalci ba..u knw i wnted this to happen..yanzu me zanje na fadawa ƙawar zee baby bayan nagaya mata zanzo mata da babban abokina..kuma her friends wil be dere..comn guy u fucked up!! Dan Allah ka tashi muje. Shiru ya masa kamar badashi yakeyi ba,ran saheeb ya ƙara baci duk tunaninsa alkwarin da yay ma babe dinsa zee baby akan zai kawo Tej sabida ƙawarta datake mutuwar crushing akansa kuma duk yau din nan za'a hadu. A shashance ya kalli saheeb dake tsaye "U knw my words are final right?.. "Fuck ur words... saheeb ya fada a harzuke ransa dagaske ya baci haryana bari bari Ko ajikinshi dan yasan ba alheri aka kulla acan ba tunda aka matsa sosai anaso yaje..aransa yaa dade da yin alkwarin baxai taɓayin harka da yan mata arayuwanshi ba..musamman ma yan mata irinna su saheeb. "Devilsih,spoilt,indecent,nd drug addicts..har abada baijin zai kula irin wayannan. Its 300# subcribe via 0152983148 Mohd surayya sule GTB send ur evidence to 08060712446 Or mtn Pin. 7/25/22, 19:19 - Kawata: FITAR RANA11 Tashi kawai saheb yay zai fita a falon wayarsa ta hau ƙara,hakan ne kawai ya tsayar dashi ganin sunan zee baby na yawo akan screen din yasashi limshe idanunsa dan har wani tsoron dagawa yakei sabida baisan mezai ce mata aynzu ba. shikansa yasan babe din ta mummunan saka ranta akan TEJ gashi abun baiyu masa a yadda yaso ba... kiran na yankewa ta sake ƙira bai daga ba after like 3min saiga tolu ya shigo falon a raƙube ya tsaya daga bakin door sabida kallon da taher ya watsa masa na debar albarka Tuni yy baya baya Yana wani abu sum sum kamar tsohon munafuki Shikansa yasani cewa kayan jikinshi sam basu dace dayana yawo dasu acikin gidan ba,wando ce amma ta jean,kuma three gtr ce wanda aka datseta da almakaci. gata ta matse shi tagaban inda shatin burarsa take tayi baja baja bata da wani zip din kirki duk ya kayayyade ta da igiyan tsumma. Kafafunsa harna rawa ya furta"Gud mrng sir Ya rusuna kai yana gaishe da taheer with full respect wanda ko lokacin sake kallansa bai karayi ba bare ya amsashi, juyawa yy ya kalle saheeb ya gaishe sa shikam ya amsa cikin mamaki yace lpya?.. cikin ynayin sosa kai tolu ya kalli saheeb dib directly yace"oga one fine madam dey look for u for outside gate. Saheeb ya haɗe rai yace "are u sure its me?.. gyada kai tolu yy yace "yes sir.. Baice komi ba ya juya baya yana cizon yatsa cikin kunkuni yanacewa "Shit...ynxu bby bina nan tayi? Taheer dake jinsu yana shiru baice uffan va.. Tolu yace sir mekai tellam say u dey come ba? saheeb ya juyo a take yace yeah..kace ta jirani awajen Wani juyi da ido Taher yay cikin dakewa yace "mene?.. Shima bata ransa yyi Yace " zee baby ne tazo tana waje ko zamujene ku gaisa ne? ..da wata matsiyaciyar harara yabisa, yace "To kaje kace mata tabar kofar gidan nan dan nan ba gidanku bane. "Saheeb bai kulasa ba kawai yay waje ransa a dan dagule..yanata mita shikadai har ya isa bakin gate din ya bude ya fita Tashi taherr yay yabi bayansa dan Allah ya zuba masa zafin rai har baiya iya controling kanshi,sauri yakei amma kafin ya fito ya samu saheeb har ya wuce can waje ya iskesu samun zee yay tare da wasu hadaddun yan mata sun cika mota ga uban loud music na tashi aciki suna wani ihu irinta yan mata masu tasowa marasa da'a da tarbiya Zee Tana ganinshi ta sauko aguje ta zo ta wani rungemsa tana wani irin karairaya jikinta tana langwabewa ajikinshi"shafe sajensa tayi tana cabbulan fuskarshi da wani irin salon dayafi karfin dan shekarunta dabazaifi sha takwas ba"awwnn baby!! yane inata kirar wayarka baka daukawa..dan tureta yy kadan daga jikinshi snn yace"babe u need to go right now?kuje club zanzo in same ku acan. Wani ja da baya tayi a harzuke kamar an dana ma zuciyarta garwashin wuta daya furta hakan 'Babe me kake nifi da zakazo ka same mu? Shi Tej din fa? Shiru yyi bai bata amsa ba"...kedai kije mana! banace zanzo ba? Da dan ƙarfi ya mannota kirjinshi ya janyota kusa inda zata kalli cikin kwayar idanunshi ta gane cewa he is not joking abt it yace "see babe,i dont want him to come out nd find u here kinsan gidan su da akwai doka nd not evryone is alowd here... You understand? Ture hannunsa tayi game da fashewa da tsinannen Dariya irinna rainin wayo Din nan,Baya taja tana hararsa snn ta juya ta kare ma gidansu taher din kallo cikin yanayib gatsine Gani tay ko gidan P.A din ubanta baikai ba,gidan ubanta kuma ya taka wann gidan nasu sau hamsin a kyau da tsari da komi da komi.Yanzu akan wann tsukukun gidan ne har ake saka wani doka?.. Adaidai lokacin data juyo ta fadi wannan kalman tej ke fitowa daga gidan su tare da wani shirgegen belt din sojoji a hannunsa ya riƙe fuskansa bada wasa ba yana dosuso da no nonsense face dinsa dama shi kowa ya shedesa da akwaishi da saurin kufula abu kadan ne yake irritating nasa yaji ya tsana abun har abada,kamar yadda ya tsani dabiun zee kamar mutuwarsa..kuma harga Allah baison harkan saheeb da zee amma saheeb sam yakijinshi wai kawai shi ita yake so. Zee tana kallonsa ta wani ja da baya ta ƙime ta dora hannunta a kugu tana zuba yauqi tana wani gatsine up and down wai ita gata babban yarinya wacce bata shayin kowa. Saheeb ya dora hannunshi a goshi ransa a mugun dagule yana kallonta ke waimesa bakijene"babe jeki mana..ki shiga cikin mota kawai kutafi Wani uban harara ta watsa mai a fuska snn tace"haka kawai toh Akan me?kai bari kaji Inkana tsoronsa ni wallhy banaji.Dan haka babu inda zanje..inkaga na barnan to ganin damatace..ta karashe maganan cikin jiji dakai Riko hannayenta saheeb yay yana kkrin janta cikin lallami yana cewa"baby please now.. Bafa wannan maganan akeyi ynxu ba just do wat i ask u to.. cikin zare masa ido da masifar karfin hali ta fauce hannunta Tace "nace baxan barnan bako,dokan kirjinshi tahauyi yana matsawa baya baya"..matsoraci kawai!Saheeb kai wawane tufff,banza..jaki kawai!kare..doki! taheer dake tahowa yanajinsu take idanuwansa suka sauya kala sukayi wani jaaa danji yay kamar washi aka watsa ma wann zagin... matse lababbansa yycda ƙarfi yau Da kuwa shi ne ta zaga haka da saidai uwarta ta haifo wata mai kamanta amma ba dai ita ba. Saheeb kam ko ajikinshi yanata kkrin controling nata ita kuwa sai dada hawa takeyi tun abu na cikin fushi sai tamayar da abun ya dawo kamar wani kokawa a tsakanin su,yana tattaro hannunta tana fixgewa,tana zaginshi tana kaimasa duka yana kaucewa. A daidai wann gabar dukka kawayenta suka sassauko ƙasa kowacce da kalar barazanarta dukkansu su daddame jikinsu da kananan kaya kallo daya kamasu ya isheka ka fahimci cewa ƴayan masu shine ,kuma sakaltattu yan gata,dudu dai bazasu wuce shekaru 17 zuwa 18 ba dan ko zee din datayi girman jiki sosai bata gama cika shekaru sha takwas din a duniya ba,Wanda isowarsu yay daidai da isowar taher wajen" ..wai meyeke faruwa anan ne?daya daga cikinsu ta tambaya tana wani gatsine tana turo kirjinta dayaci uwar acucin dunlop bra gaba Cike da hade rai taheer ya kallesu."Cewa nayi kubar kofar gidan nan yanxu yanxun nan koda matsala ne?Taher na bata amsa dukansu matan suka zubamai idanu kowacce da kalar kallon datakemishi Gabaki daya Farin fatar namiji kabila daban take wajen dauƙe ido,ga taheer agabansu ya hada komi da komi na cikakken namiji, jarumi, kuma kyakkwawa, wanda ko dan sarkin saudiya aka ƙirasa dashi ai zai amsa sunan sabida ya cika kota ina!shi hasken sa ba dau bace tay wani irin pale yellowish colour mai daukar hankli gata tana sheki yana glowing kamar kullum ne ake wankesa da madara daya daga cikin babes din ta zubawa gefen wuyarsa idanu tana kallon tsantsar freshness da kyaun kalar fatar wajen kamar xata shanyemishi jini... Daya kuma tsantsar hasken hannayensa da kafafunsa kawai take kalla... Juyowa saheeb yay yace "guy pls dont do this" Kabarsu yanzu zasu wuce. Ransa a ɓace yace 'right now! cikin runtse ido Saheeb yace guy waimesa kakemin hakane?nace maka thy r leaving..why me? Yace"saheeb this Is not my wish but my compulsion"ai nafada ma,banason tarukucen mata musmmn ma irin wayannan..in suna son ganinka sunsan inda zasuje su sameka amma not here infront of my parents house. Tuni xee baby ta caɓe maganar cikin masifa da nuna izza tana wani hura hancinta cikin zafin zcya .."aikin banza aikin wofi..Da makaho ya rasa ido ai dole yace ido da wari ana wani jiji da talauci da tsiya?meye wannan?ni fa banga gida anan ba, akan wannan Dan tsurkun gidan ne har za'a mana iko sai kace gidan gwal.. Toh dakai da gidan naku sai insaka a walakntaku.. Kaji ko taheer?...yatsa ta nunamai cike da bushe idanunta"...Kasanni kuwa..i think ure yet to knw who i am,am the unshakable zee...bana gudu bana ja da baya kuma tsoron kowa...yau inna ga dama saina saka anrushe gidan nan mark my words,sainasa anmaida wannan ragajajjen gidan naku ta dawo toooka... Bata ƙarasa zancen ba taji saukar wata gangariyar mari wargajaujau akan dandamalin fuskarta Layi ta soma yi,snn jiri ya debeta zai kwaɓata akasa kawayenta suka rirriketa,suna furta inna lillahi,zee dake riƙe da kanta Bata taɓa sanin cewa dagaske ne ana iya kallon yan wuta suna tsinan wake sabida zafin mari ba saiyau, kuka ta saka mai ƙara hannunta dafe da kuncinta. kawayenta duk ransu ya ɓaci zasuyi magana kenan ya bisu da wata tsawa "No one is talking to u bitches! Wata ta yarda tay magana anan saina tattaka ta. A lokaci guda gabaki dayansu suka rife bakinsu suka tsuramai ido.. Babu abunda xee take sai rabza uban kuka jini da majina duk sun wanke mata haɓarta Saheeb ne yajanye hannunta cikin sauri suka doshi inda motar su yake ya bude ya jefata aciki...wani irin kuka ta kara fashewa da shi Ta kallesa da jajayen idanunta,acikin fushi mai tsanani tace sakarya kawai!Wallahi saheeb saika ramamin Ko ni inje in rama dakaina Juyowa yy ransa a bace Yace "shut the hell up. Meya hanaki ramawaa dazu? Shiru tay tacigaba da rabza kuka kamar andaketa Taheer Yana huci ya juya ya kalle kawayenta daga can nesa inda suka tsatsaya tsuliyarsu a zage, Bulalansa ya kuma zargewa ya faudeta wa iska tayi kara feewww "snn ya haɗe ransa yace ku kumafa?ubanwa kuke jira anan?ko kuma zakusa a rushe gidan ne in zazzane ku? Daga wann ta kalle wancan sai wannan ta kalli wancen atare duka sukayi yaƙen fargaba. Turancin karya kowa tasako saiji kake ana "no..issakay...sai anjima bros!kaga tafiyarmu Tsaki yaja snn ya koma ƙofar gidansu ya tsaya kikam yana kallonsu har suka tada motar suka tafi.wani fuuu ya wuce cikin gida Ko ajikinshi bai damu ba dan sunsaba indan wannan ne. Yasan in akayine saheeb yace zaiyi zuciya ya shareshi kwana biyu bazai masa magana ba. .kada kafadarsa yay irin kodata faru baidamu ba..dakinsa ya nufa ya dauƙi jakar karatunsa snn ya bar gidan,barrack din sojoji ya dosa inda ake musu cikakken medical classes dinsu ,bai dawo ba sai wajajen tara na dare Samu yay har an kammala dinner,yau bilti tay wani lafiyayyen tuwon eba da miyar egushi da yaji barkwano da dagedagen kifi, dan kadan yaci snn ya koma dakinsa yacigaba da koyan zanensa,dan aranshi so yake yaga yay kkri ya jajirce snn yafi kowa kwarancewa a fannin sanin tsala tsala na gangan jikin dan adam da kuma dukkan wani jijiyoyin da suke cikin kwakwalwa. Karatunsa na farko dayay acan baya general surgery ya karanta a can makarntr su ta sojoji,shekara hudune kacal,yanzu kuma ya dawo takan area of specialization dinsa which is neurosugeon Wato likitan cututtukan dake cikin kwakwalwa. Wanda shine ahalin yanxu yafi kowani course a medical line wuyan sha'ani..ba kowa yake iya jure yinshi ba sai daddaya. Burinsa arayuwa shine ya zamto "surgeon general" kamar yadda suke ƙira a a fannin sojoji. Cos Thats when u wll be the most fast_fowarded physician,nd perfom life saving treatment while at war field.nd also combat diseases with immidiete effect so that soldiers will progress to the next health care level. Bayan haka Kuma araywansa yana son yaga yay kudi,He really wants to be rich, ko dai ince to lead a peaceful nd comfortable life with his family.shiyasa aransa bai taɓa tunanin zai ƙarayin wani aure ba dan kwata kwata baida ra'ayin auren mata biyu Tun yana dan yaro ya kuɗurta hakan a zciyarshi kuma haryau wann burin nasa tana nan, Kullum insuna hira saiya fadawa mamansa shi mace daya kawai zai aura kamar dai yadda yaga baban sa Qasimu yy,yaji ance mace daya babansa ya nema arayuwarsa kuma itace wannan mahaifyarsan daya aura. ...shikuma sai gashi abun Baiwanizo masa cikin sauki ba,gashi wai har yay auren,da kuma unkwn girl a lokacin da bai taɓa yin tsammani ba,ya dauka rayuwa zata aramai lokacin dazai tantance matar dayake so a zuciyarshi ne snn ya aureta suyi rayuwarsu mai tsananin dadi mai cikke da soyayya da sassanyar shakuwa. Saidai tunda lamarin nan yafaru tsakaninsa da wasime tuni yafadawa zucyarshi weda he likes it or not wasimen ce dai kawai matarsa ta har abada.he most have to learn how to love her danshi gani yake kamar baida zcyar da zaiso mutane biyu equally.. Dan sosai ya fahimce kalar zuciyarsa,aganinsa zucyarsa wawiyace bata iya son abu ba,kamar yadda bata iya ɓoye ƙiyayya ba..zcyarsa inta tsane mutum toh fa bata sarara masa. Shidai koma yayane shi zaiyi hkri da wannan qaddarar daya riga ya doreshi da wasimé ya kuma saka ta zamto tamkr rabin jikinshi. He neva expected this but its ok..ai yarinyar ma is not dat bad ta fuska Halayyarta ne kawai bazai iya cewa komi akai ba...Dama can shi baida wani babban buri ajikin ƴa mace, baidamu da sai ya samu tsaleleya kyakkywa ko doguwa fara maya yar wace da wane ba All he needs is a simple pretty girl dazata masa biyayya snn ta kula masa sosai da iyayensa ababen kaunarsa,shisam baidamu da kyan mace ba tundashi din kyakkwane sosai. Ƙarfe biyu da rabi na dare yau yay bacci.bai farka ba sai wajen to six ƙarar alarm clock ya tadashi lokacin har an fito daga sallan subh,a cikin sauri ya tashi firgit ya shiga toilet ya doro alwala yazo ya gabatar da sallahn nashi a dakinshi Shikadai Yau da wani irin nishadi da murna wasime ta farka,yau zasuje yawo da amininta yaa saheeb,yau ji take kamar hajji za'a kaita ta shafo dakin ka'aba,tsabar doki da diddiri yau batayi wani gamsashen bacci ba. tun ana kirar asubahin Fari ta farka ta sauko daga kan gadonta ta kwashi kayan datay fitsari ta dukunkune su ta yo dasu hanyar fita waje ,acikin sanda take tafiya babu ko takalmi akafafunta.sadaf sadaf tasaci jiki don karma bilti taji motsinta ta farka ta bude kofar baya a hankli dan karya ƙara tayi waje,da sauri taje bakin tap ta kunna kan famfo sai shaaaa ruwa mai sanyi ya soma zuba,wani jan zcyarta tayi sama jin tsabar snyin ruwan,tsugunawa tayi awajen kamar yadda ta saba ta hau wanke kayan fitsarinta ta,saidai yau bata wani dade awajen ba ta dawo cikin gida. Lkcin babu kowa koina yay shiru,dan Daga ido tay sama snn ta kalle agogo taga ana neman karfe bakwai na safiya ahnkli ta dawo cikin dakinsun toshe da bakinta sabida iska tana ɓari barin sanyi,jagwab ta jike jikinta da ruwan sanyi, numfashinta sai hawa da sauƙa yake ta kuma kakkame jikinta saboda muguwar sanyin ac dayake busa iska acikin dakin. Kayan jikinta ta sauya cikin sauri izuwa towel snn ta miƙe wai zata shiga wanka,a daidai lokcin bilti tay juyi cikin bacci daga kanta keda wuya ta hango wasime na sauri sauri zata shiga cikin bathrum A cikin gigin bacci bilti ta daka mata tsawa tace"Ke wasime? ..tsayawa cakkk tayi daga

Chapter 7 of 15