Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
snn ya lura da alamar mutum a kumshe acikin bargo. Kirjinshi nadan bugu ya karasa wajen a nitse ya zauna a bakin gadon yanamai shafe gumin fuskan sa da tafin hannun sa a hnkli cikin sanyin murya yace "taheer"..kamar acikin bacci wasime ta soma jin motsi amma bata farka ba,juyi tayi kadan. Wanda yasaka saheeb ya kai hannunsa kan bargon Yana kkrin yayewa da small figurenta idanuwan sa sukayi tuamali, ta rungume jikinta tana baccinta so peacefully. Tsayawa yay yana kallonta fuskansa dauƙe da wani irin expression mai taushi da sanyi,sai yaji kamar mafarki yakeyi daya ganta agabansa haka, dan bai taɓayin tsammanin ganinta ananba. Hannunsa yakai saman goshinta so gently ya shiga shafata so calmy idanunsa stiff akanta kamar wanda zai hadiyeta,he is soo much in love with her natural beauty,imagining yake inhar ya sameta nan gaba toh da zaifi kowani ɗa namiji yin burga da matarsa..cos her beauty needs no make up to showcase. .,a hankli cikin mutuwar jiki wasime ta soma bude lumtsatsun idanuwanta da sukayi mata nauyi sunyo luhu luhu tahau warasu ahnkli,kyakkwan fuskansa dayake ta famar kallo tagani agabanta, ya kafe ta da lallausar idanunshi yana murmushi mai sanyi ahankli ta lumshe idanunta da kammanin shi a kwakwlnta,fuskn sa ne ya shiga mata gizo tanajin kamar mafarki takeyi ba reality ba. Sassanyar murmushi mai taushi da narkawa ya sauƙe yana mai hura mata cool air din bakinshi akan fuskarta yana cewa"Beauty!!..hey beauty.Wake up sleepy head. Tana tsinkayo muryansa ta dan zabura ta warware cikin gigin bacci tá mike dakyar ta fado akan kirjinshi tanamai kankame sa." Wani irin kankameta yy ajikinshi kaunarta na dada mannuwa dayin danko acikin ruhinsa da kwakwalwansa. muryan ta a sanyaye yana dan rawa rawa a hnkli tana zamewa ajikinshi tace"Yaa saheeb kaine?..wani lumshe idanunsa yay snn ya dubeta yace "Eh nice beauty na, are u okay baby?..Wani ajiyar zciya ya sauke tun ma kafun ta amsa shi, dagota yy yaga tana ta kkrin sauke hawayenta kasa"..cikin sauri ya riko hannayenta yashiga murza mata su ahankli yana kallonta a zauce hanklinsa a mugun tashe yace"baby yaya jikinki?. Shiru tayi dan batasan mezatace mishi ba wani irin bugun zuciya da tsoro takeji,hawayen da ya makale mata take suka shiga zubowa zirrrrr akan kumatunta,kamar zaiy mata kuka yace"haba mana pls dont cry beauty na,bagani ba, am here for u..namiki alkwari bazan kara bari wani ya cutar dake ba...kamar zai cinyeta yake maganan da tausayawa sosai a cikin kwayar idanunsa daya kafeta dashi,shiru tay kanta na kasa tana kkrin yaarce hawayen ta,dada matsowa yy yace"Toh gayamin yanzu inane yake miki ciwo.. kinaso inkaiki asibiti?dan Dagowa tay da niyyar amsashi, sai bai barta tayi hakan ba yahau share mata hawayenta cikin kulawa,..wani rungumarta ya karayi kamar wanda akace mishi za'a kwace masa ita"yace...cmn beauty speak to me mana!!..ya kikayi shiru..nace inkaiki asibiti ne?..ajiyan zuciya ta sauke zata sunkuyar da kanta kasa ya tattaro habarta ahankli ya matso kusa da ita snn ya dora mata warm kiss a saman goshinta,ya dada dora mata wani agefen kuncinta wani irin shafa lallausar fuskanta ya shigayi ayayinda wani kakkarfan emotions yake debarsa ganin yadda natural beautynta yake dada haska masa kwayar idanunsa yana mai tsagawa har cikin ruhinsa da kuma zuciyarsa a lokaci guda... Wani irin lumshe idanunta tay tanajin karin bugun zuciya,kirjinta na bugawa gaf gaf,sumthing doesnt really feel right haka kawai ta somajin bata son wann abun da yake mata,muryanta na rawa rawa tace,"yaa saheeb ka kyaleni"..kabari...gaba daya idanunshi yay jaa akanta sai shafa lallausar fatar fuskanta yakeyi yana mai goga labban bakinshi akan kumatunta cikin wani irin yanayi,zuciyarsa ji take kamar ta kawo nesa kusa yaga harya mallaketa a matsayin matar sa Hannunta tasaka tana kkrin turasa amma sai ya dada matsota jikinshi sosai,kuka ta fashe dashi jikinta na rawa,duk sai taji ta firgita da yanayin sa..tace"yaa saheeb kabarni dan Allah ni bana son wann abun!!yi yay kamar baijita ba ya hade goshinsa da nata gently yana dada shafata,a dai dai yana shirin kai lips dinsa kan nata, adaidai lokacin taheer ya tura kofar ya shigo yana kallonsu...... #Table shakers...me zakuce ne😂😂🤌🏻 FREE PAGES REMAIN 3 INAKANA SON CIGABA SUBCRIBE TO A READING GROUP "300₦ VIA 0152983148 MOH'D SULE SURAYYA GTB ,08060712446! 7/25/22, 19:19 - Kawata: FITAR RANA 18 _Happy birthday to me,(surayyahms)_ _"Today 26th may i celebrate myself for being able to take off the mask i wear out and knw who i am underneath,for being vulnerable enough to accept my flaws nd knw dat those are wat makes me human nd real,.for being confident enough to cherish my strenght witout hiding or minimizing them cos they are my beautiful gifts to share with the world.nd For being brave to say i knw wat,and oll of it."sumtimes i can be messy,full of shits nd mistakes,my undying forgetfullnes,despite that, "im soo proud of me,proud of who i am, nd proud of wat im becoming and dats wat i call selflove!"..happy birthday to impecable me..longlive nd prosperious 365days in health nd wealth for decades SUSU,HBD SURAYYAHMS#._ A sandare taheer ya tsaya yana kallon saheeb da tsananin mamakin sa a yanayinsa,ji yay kamar ana sare masa gangan jikinshi da takobi,wani runtse idanunshi yay game da dunkule hannayensa ayayin da wasu mahaukatan jijiyon dake hannayensa suka harzuka sukayi tauri suka wani murmurdu.. atake jikinshi ya soma kyarma bacin rai da baƙar kishi su suka hadu suka makantar dashi baiya ganin komi agabanshi sai duhu duhu yanajin wani abu mai tsananin ciwo da radadi na tsaga masa kahon zuciya. A duk inda taher ya kasance wasime takan ji alaman hakan ajinin jikinta sabida ƙarin bugun zuciya da mummunan faduwar gaba,atake atake taji ta ƙara tsorata,kkrin ture saheeb takeyi shikuma yana bijirewa,tana waigowa kuwa saita hade ido da taheer a tsaye akansu kamar wani fatalwa, wani irin ja da baya tayi tanamai kara sautin kukan ta a mugun rude tace"wayyo Allah na"Nifa bana son haka..bana so..bana so. Tafada tana tutture saheeb din shikuwa bai lura ba,kkri yake yi don ya jawota jikinshi,sam taki tahau matsawa baya baya tana kkrin hankarar dashi cewa taheer ya shigo yana kallonsu Can baya baya ta matsa har sanda ta jingina bayanta da jikin gadon ta rakuɓe snn ya farga,a dan fizge saheeb Ya juya sai caraf suka hade ido da taheer dake kallonsa cikin wani irin rikitacciyar yanayi mai tsoratarwa. Baisan sanda ya miƙe tsaye ba,kallon juna suka tsayayi,agaggauce jikinshi yahau rawa with so much guilty consience duk ya daburce ya rasa abunda zai fara cewa. Dan Lumshe idanunsa Yay cikin neman wa kansa karfin gwiwa,wani huhhhh ya sauke tukikin numfashi snn ya daure yace "Taheer! Hannu ya daga masa azafafe alaman baison jin komi. Bai fasa ba yace " Taheer im sorry abt this.. "Look,is not what u think okay?bayani yafara masa akan asalin abunda ya kawosa na qudirin basa hakri akan abunda ya faru da wasime jiya. Gaba daya taheer ya kasa daurewa dan shikadai kawai yasan Zafin dayakeji a zcyarsa yanzu. Yi yy kamr baiji saheeb ba,kuma dagsken ne baijinshi,duk wani maganganun daya furta baiji ko daya ba tsabar yadda zcyarsa ta raunana tayi baƙi kirin har gani yake kamar zaiiya hallaka saheeb ya kuma kashe shi har lahira inyace zaiyi fada dashi koya dokeshi. gabaki daya kishin matarsa da damuwa suka taru suka cunkushe masa zuciyar sa,ransa tay matukar lalacewa,a rayuwarsa sam bai san meye so ba,bare ma yasan zafin kishi. amma ayanzu haka a lokaci guda yakejin wayannan feelings din duka biyu suna azabtar da shi,ya rasa meyasa ma tun farko bai dauki aurensa da muhimmanci ba?whats it bcos she is just a girl?..he deeply regrets his decision right now. Akan mema yasa zai boye aurensa?who the hell is saheeb,nd who is the whole world to judge him over his personal life?yanzu ne yasan yayi kuskure da wawanci mai girma,at same time he was feeling confused abt his emotions,tun usuli shi bamai tsoro bane,akan harkan rayuwarsa baya shayin uban kowa shikansa yasan da hakan,amma sai yaga akan wasime kominshi ya sauya ya lalace,tsoro da nauyin zuciya su suka danneshi suka hanashi nunawa duniya cewa ita din tashi ce,kawai dai yasan bai shirya ma tarban abun bane. Maybe He just accepted it wholeheartdly dominya faranta ma iyayen sa rai ne Kuma yasan zaiyi zaman soyayya da wasime ne sabida ya samu rahmar ubangiji da kuma lada. Aure at his young age to a younger gender ba abu bane wanda xai shirya masa cikin gaggawa,he need this little time to compose himself,hes tryng so hard to be true nd to make sure of what he is about to feel for her..the strees of telling his friends is just waht he neva wanted to confuse him or confuse his decision to accept her. Yana son inhar zai amshe wasime arayuwan sa toh ya fison ya sake ranshi ne gabaki daya ya amsheta,ya kuma sota da xcyarshi,snn ya kaunace ta,Ya bata dukkan wani kulawa da kariya domin Allah badon kowa ba. A tunaninshi hakan bazai taɓa yuywa ba inhar ya fallasa alakrsu wa duniya musamman ma wa abokansa,yasani dayawa acikin su zasu saka masa kokonto acikin zucyarshi,wasu zasu mocking dinshi suyi masa dariya sabida ayi nishadi,wasu kuma zasu karkatar dashi ga barna wanda yasan inyay hakan zai iya cutar da ita. Shima din yarone haryanzu amma yasani sarai cewa da akwai yaranta sosai ajikjn sauran abokansa inda ya bayyana musu yay aure da zasu iya lalata mishi tunaninsa da shawarwarin banza. Saidai bai taɓa tsammanin yarintar harda saheeb aciki ba Asalin silar fara abokantar su da saheeb sabida halayyarsu ta kamun kai yadan zo kusa ne,dan shi saheeb baiya nuna cewa shi yarone sabida sunada kudi kuma baiya nuna gazawarsa a fili rayuwan big boys yakeyi kafin nan yazo ya soma shan giya,taheer baiji dadin hakan ba amma ya bar hakan ne akan saken iyaye da kuma tarbiyan banza da aka basu irinna yaran da aka ɗasa musu son rayuwar nasara,da tsara musu shi acikin tsarin rayuwarsu,sai aka jefar da koyarwan addini da al'ada aka nuna musu wanncan rayuwar nasarar itace rayuwar masu ilimi da wayayyu. Tunda saheeb ya soma shan giya kominsa ya lalace,ya soma sex da yan mata...duk aganin sa hakan ba komi ba is just a way of life kowama inyaga dama zaiyi. sumtimes Yakan dauke taheer ne a matsayin wanda baisan dadin rayuwa ba,kuma dan talaka wanda baisan dadin duniya ba. Mai girman kai da jiji da kanshi sabida taheer bai taɓa yunkurin nuna wani abun duniyar da saheeb ya mallaka yana burgeshi ba,.duk shakuwr su da shi da wuya kaga taher acikin tsabgar saheeb musamman in abun ya shafe abun duniya ko matsayi..ther y just cool friends for good snn jininsu ya hadu sabida sukan iya tolerating juna. Ya tuna tun farko washi ya soma jin shaukin fallasawa alakar sa da wasime kodama xai karfafa masa gwiwan sa akanta, amma ta dalilin yawan shan giyansayasaka shi ya fasa maganan yy shiru. wani runtse idanunsa yayi cikin tsananin fushi yana huci mai karfi game da jin haushin kansa matuka akan kuskuren da yay na boye masan tun farko. .,da hannun sa dake bari yay pointing bakin kofa ransa matikar bace, in ransa na bacen, yasani sarai baxai iya aikata wani nagartaccen hukunci ba,ahankli yace wa saheeb... "Malam kazo ga hanyarka!. Jikin saheeb duk yay sanyi gwiwarsa ya sace Ya juya kadan ya kalle wasime data kanannede kanta ta takure waje guda tana kuka sosai. Wani abu yaji yana tsarga masa na tausayin halinda ya jefa ta aciki,tun daga kansa har xuwa tafin kafarsa yake jin sacewar jiki da karyewan xcya,ji yay kamar baxai taɓa iya hakura da ita ba har abada. Wani Tsawa mai karfi taheer ya daka masa sanda ya tsorata ya dawo hayyacin sa cikin gaggawa, ransa a matukar bace yace "Bakaji na ne eehhh?nace kazo kaficemin a daki na and i dont want to repeat myself again... a take saheeb din Ya dauki wayarsa ya rike zuciyarsa na tunxirasa Da karyay shiru ya kyale taheer duk dama yasan shine baiyi daidai ba dago jajayen idanunshi yay ya dube taheer din da tsagaren rashin kunya atattare da shi,cikin yanayin shan qamshi ya dan daga kafadunshi tare da kyabe bakinsa a raunane,cikin sauke ajiyan zcya yace" its okay I will go now"ya dada gyara tsayuwar shi, ya wani hade ranshi.."amma kasani zan sake dawowa ko badan kai ba sabida wasime.look taher, in bazaka tsaya ka fahimce ni ba toh shikenan ni banga amfanin bata lokaci na anan danakeyi dakai ba. I just told u wat brought me here,nifa xuwa nayi kawai dan nabakahakuri akan abunda ya faru jiya mu sasanta junan mu But Why are u over reacting?dan kawai kaganni ina comforting dinta? Ai ba wani abu marar kyau kaganni ina aikata mata ba, i was only tryng to.. tryng to... you knw.... calm her down,yess calm her,to be her emotional support...which im sure u wont do dat for her! Duk wani farinciki da jin dadin yarinyar nan ka datse sabida yadda kake daukar kanka so high kana sassaka ma rayuwarta dokoki,kana wani nuna iko da ita kamar kai ka haifeta..man is not fair u knw..yarinyace yakamata kabarta tay abunda take so da duk wanda take so so that she wll be happy,kowa ma yay yarintarsa itama zamanin ta ne yanzu u cant take that away from her.. Barin fadama gaskiya taheer,nifa banajin dadin yadda kake takurawa rayuwar yarinyar nan.. Come to think of it She is not even ur blood sister or.. ur prisoner..Karka dauka wai ina cin fuskar ka ne,a'a, Abunda yake cikin rainane dole in fada maka cos were friends in ban fada maka gaskiya ba banajin akwai wanda zai gayama kuma kaji. Atake idanun taheer suka ciko da ruwan hawaye, is asif ba ataɓa gaya masa Maganganun da suka bakanta masa zuciyarsa kamar wann ba. Budan baki yay zaiy magana sai hawayen san tsilli daya ya sauka hannun sa yasaka cikin gaggawa ya yarceshi a zcye,jikinshi take yahau rawa muryansa a matukar araunane yace." " Saheeb pls leave,i dont want to fight you.kafice min anan ...nace ka fice min a dakina...i dont want to tear u into pieces for all the rubbish u just said right now.. Tsorata saheeb yay yaja da baya yana mai mamakin yanayin daya gansa aciki,whats all this?akan dan wann maganan ne ran soja zai baci har haka?yasan taheer da taurin zuciya.. These whole reaction amazed him,yasha mamakin ganin tsillin hawayen sa matika. Tsayawa yayi cikin sake saken maganganu aranshi,bai hankara ba saiga taheer ya iso har gabanshi ya tsaya kamar wani iskan guguwace ta jefoshi.. Hannunsa yaja da karfi ya turasa gaba yace " i said u shud get the hell out of here. Atake Saheeb ya dago kai Zaiy magana ya kara turasa bakin kofa da karfi yanamai daka masa tsawa "Kafita min nace" A lokacin saiyaji ya kasa daurewa yafara masa ihu a zafafe Yana cewa"Oh Saboda yarinyar ba jina bace kuma ba yar uwata bace shiyasa kake neman freedom din da zaka lalata min ita? U said u were tryng to calm her down while actually ure tryng to kiss her wht the hell was that huhn? Or was that ur emotional support?..no tell me..the emotional support that u said i cudnt give her..indai har hakan da kakeyi da karamar yarinya wanda bata mallaki hanklinta ba shine emotional support toh kada Allah ya bani zuciyar da xan iya aikata mata hakan... Kirjinshi ya bubbuga cikin zafin rai yana cigaba da cewa"Saheeb u should be very careful of what ure saying to me.. Its hurts me soo much dat i trusted u enough to let u feel free around my family,...and dis girl da kake cewa ina takura ma rayuwarta ina saka mata dokoki she is more than jus a blood or a sister to me..."dan shiru yay snn ya kyale idanunsa daya ya cika da zafin bacin rai yafara saukar da raunataccen hawaye.. Tsaywa yy gaba da gaba Looking directly into his eyes with deep calmnes nd sincerity,a hankli ya sharce hawayen sa snn yace "This girl ure seeing here is my lawfully weded wife saheeb, na aureta ne agaban kowa da kowa kafin mukazo nan tare. "She is sorely my responsiblity.,nine kadai nake da iko da ita a duniyan nan sama da uban kowa,nd u have no right wat so eva to question me on how i choose to go abt it. Nasan nayi Kuskure. kuma kuskure na dayace danayi shiru banfada maka ba,kuma na amshe hakan a matsayin rauni da gazawata. saheeb, i admit dat na kasa bayyana maka alakata da yarinyar which was very wrong of me to dat to u, but now ive seen d consequences nd thank you for showing me d whole of it. Daga yanzu bazan kara bari maza irinka suzo min kusa da matata ba Cos u cant even respect age boundries u dont have any respect for me or urself ... So ynzu inda ace ita ba komi na bace da haka kenan zakayi banxar rayuwan nan da ita? U wanted to kiss her kanaji tana cewa bata so but u ignore her..are u mad? Nd U open ur filthy mouth to tell me am not been fair to her?Toh Inaga bawan Allah irinka marar girman kai da jiji dakai daka ke neman ka lalata tarbiya da rayuwar karamar yarinya?how can i describe you right now...wah does dat make you by kissing her? A pathetic,disgusting human being...? Saheeb dakejin kansa kamar zai kunce yay hauka,ɓari ɓari kawai jikinshi yakeyi kamar wanda aka jona dukan ilahirin jikinshi da electric shock,ga ac na busawa amma zufa sharkab yakeyi, tsabar razana da mamakin abunda taheer yagama furtawa bai iya dauke idanunsa akan bakinsa ba, nd upon all wat he said to him dasuka gama gigita mai kwakwala abu dayane yafi raunana sa yaji kamar har abada bazai taɓa yarda da hakan ba, Wai taheer ya aure wasime...?no no double imposible muryan sa ararrabe kamar wanda yake shirin zaucewa ya dubi taheer din da tsananin mamaki ayanayinsa yace "Kace Wasime is ur wife? Taheer ya tamke fuska yace "yess" she is. . Da baya baya saheeb yaja kamar wanda zai fadi kasa snn ya tsaya a razane yana gatsala ma taher wani tokararriyar kallo,muryansa araunane yace "ta yaya hakan ya faru? I mean ure just lying right?..look..taheer nasan ban aikata daidai ba okay.But u dont have to say this to drive me away..comon men, i love this girl..she makes me happy..i love being around her...i wnt to give her the best of evrything and more...badai dai bane kamin karyan wai ka aureta danka raba mu fa.. Shiru taheer yy baice mishi uffan ba,saidai saheeb ya balain razana da abubuwan dayake kallo acikin kwayar idanun taheer din. Jikinshi harna ɓari ya nifi kan gadon yaje ya same wasime data dunkule kanta tana kuka sosai Kanta ya dan shafa hannun sa harna rawa zcyrsa a karye yace"Wasimé?. Dagowa tayi dan bata saba jin ya kirata da sunan ta ba.Tsayawa yay yana kallon ta duk ta razana idanunta sun kumbura sunyi jaaa sabida kukan datakeyi ahankli ,hannayen ta ya riƙo gently yace hey" "Wai..wai Dagske ne kinada aure?nd wayane mijin naki...kifadamin gaskiya taherr ne? Share hawayenta tayi a hankli snn ta fashe masa da wani irin matsanancin kuka, cikin sauke sheshheka mai zafi ta rufe idanuwanta da tafin hannunta snn tace "Ni..ni..nifa bansan komi ba...ai anono ne alokacin da mukabar kauyenmu ta kawoni wani gida anan naji anacewa wai aure nima za'ayimin kamar yadda akama wa ƙawayena. Shine...shine..anjima muna zaune, su.. su.. Matar qasimu,da shi din suka zozzoo harda shima... Shine ..shine .. akace har anyi auren,sai sai aka kawoni nan gidan ..Innono na ta tafi ta barni inata kuka amma taki ta dawo. ..Wani matsanancin kuka ta kara fashewa dashi"..Saheeb dake kallonta sai yaji kamar duniyarsa ne aka rushe masa gabaki daya... Daurewa yy snn ya mike tsaye yana sauke ajiyan zciya mai nauyi yace "Dont worry girl is not ur fault toh kiyi shiru Kidena kukan kinji?. Tahowa yay gaban taheer snn ya takarkare ya dauke sa da wata hamshakiyar mari. Taheer ya dafe wajen yace ."What d hell? A zuciye Saheeb yace "I hate u.. Rama marinsa yay tayau ya dorawa saheeb akan fuskansa,snn ya wawuso Wuyansa ya cakumo shi a tsantsane yace "okay fine !!Lets do it outside amma ba agabanta ba. Wani turesa saheeb yayi sukayi waje shakure da junan su har suka iso tsakiyar falo basu sake juna ba...kowanne acikinsu yahau dokin zuciya sunata huci akan juna. Akan gadon wasime ta fada cikin rushewa da wani irin kuka mai tsananin karfi tanajin rudani da firgicewa. Daga falo kuwa mummunan cacar bakine ya kaure a tsakaninsu ran saheeb ya mugun raunana ya baci sosai,a zafafe yace ma taheer"Ure a bloody fucking lier,Wallhy karya kakeyi baka aureta ba I knew u just wanted to drive me away with this shit,wawa kawai..wai dole ne saika hada wannan gagurumin karyan kafun ka rabani da ita? Raxana bilti tayi dajin muryoyinsu a wannan yanayi,cikin sauri tabar abunda takeyi ta fito daga kitchen din cikin gaggawa ta same su ahakan Wani shakuresa taheer yay idanunshi sunyi wani jaajazi cikin bacin rai da huci yace""Take it anyhow u want to. I dont bloody care... Nide na fada maka yarinyar nan matata ce kuma a matsayina na mijinta dagayau na datse duk wata alakar ka da ita..inkuma kakijina jikinka ne zai gayamaka Turesa saheeb yay a zuciye saida bilti ta rikice taja da baya,ransa a matukr zafafe yace."Pls get out,.. kai waye da zaka gayamin haka?kaidin banza..Wallah baka isa ka datse alakata da wasimé ba...to hel' with ur bloody marriage She is mine Taher zai mangaje shi bilti tayi saurin shiga tsakanin su jikinta harna rawa a tsawace tace What is wrong with u kids?taheer meye haka? Saheeb ashe bakada hankli.. A tsawace Yace ni inada hanklina saidai ki gayama wannan yaron haka, domin kuwa ba zallan rashin hankli ke damunsa ba harda hauka daga bayan bilti taherr ya nuna mai yatsa jikinsa yana wani vibrating da bacin rai yace.. "I will deal with u bastard" Bilti tace ya isa haka! Stop all this nonsense. Over what?da girmanku zaku tsaya cece kuce bazaku tsaya ku fahimce juna ba. Bata gama rife baki ba saheeb ya tsareta da cewa tayaya taher zai rainamin hankli bilti? Nasan nayi kuskure amma ai bani na aikata ba budurwa tace ta taba yarinyar nan...nd today i was just tryn to comfort her..dan kawai yazo ya ganmu tare shine zai wani dau abun da zafi ya kawomin wani karya da shirmen cewa ya aureta dan kawai ya raba ni da ita? Arayuwa waye baiya kuskure taheer..kowama nayi,Amma baidace kace ka datse alakata da wasime sabida faruwar wayannan abubuwan ba. And how cud you even lie to me dis way..."bilti aikema kinsan wasime tsoronsa kawao takeji yanzu haka in aka bincika shinefa ya shiryamata wann karyan yace ta fadamin ya aureta dan na yarda na rabu da ita,wallh kaji kunya taheer...kuma bari in fada maka i wll stand for her no matter what,kai baka isa ka rabani da ita ba...ure nothing.. cikin tsaresa bilti tace "Saheeb ya isa haka. Calm down nd Listen to me...shiru yay yana mai sauƙe nannauyar ajiyar zuciya ransa na dada baci ganin yadda taheer yay banza da abubuwan daya gama furtawa its obvious maganan baiko darashi ba bare ya bashi haushi A nitse bilti tajanye saheeb daga tsaye ta zaunar da shi akan kujeraSaida taga yadan nitsu snn ta dafa kafadunshi cikin lallami Tace saheeb kurika yin hakuri da junanku,dama rayuwa yar zo mu zauna zo mu saɓa ce,amma kasani Akan maganan auren sa da wasime lallai haka zancen yake babu wani karya aciki. Dan haka iname neman alfarmanka da kayi hakuri ka sassauta zuciyarka kubi komi ahakli ku sasanta kanku ayi zaman lumana,matar taheer ai tamkar kamar matarka ce...yanzu meye amfanin abunda kukeyi dan Allah' Hawaye ya soma sauƙewa, "bilti kina nufin dagske yakeyi ya aureta ? . Gyada mishi kai tayi snn tace eh..da aurensa akanta...pls u guys shud try to understand each oda.. Taheer dake tsaye yaja tsaki,yace ki kyalesa kawai karma ya fahimci hakan..ba shi dan iska ba ne?Toh wallhy zan nuna maka cewa nafika iskanci Duk sanda na kara ganinka a kusa da matata wallahy saina maka mummunan illah.. Tsaye bilti ta mike cikin dakamai tsawa tace "Taheer !!! No more words from u .. Ransa a bace ya mayar mata da amsa yana cewa"To ya tashi ya fice min agida na mana ni na gaji da kallon jahili wawa irinsa . Mikewa saheeb yay with so much pain a zucyarsa Yana mai nuna sa da yar yatsa yace"Taheer mark my words U will regret this...kaje da wasime.. Ka dafata ka sha. FITAR RANA..faduwarsa! Shima nuna masa yatsar yay snn yace "I will regret nothing" Kuma zan dafata incinye ta babu abunda ka isa kayi,Inkaga dama daga yau har abada karka sake kulani saheeb..FITAR RANA..faduwarsa!nine maganin haukarka kuma duk wanda ya fasa shiga tsabgata badan halak bane. Fuuu saheeb ya

Chapter 12 of 15