na
cigaba da zaman jiran karfe takwas tayi, in fita falo, ko naji sanyi a
zucivata.
Takwas har da minti goma sannan nayi shirin fita falo, ko
ince zuwa gaishe da su Daddy na, karar waya da ke gefen gadona
ita tasa na dawo na zauna gelan gadona tare da daukar waya.
Assalamu alaikum, nani an fada a cikin wuyar, na amsa
sallama, tare da gaisuwata nima cikin nutsuwa, jin ance "don Allah
nan ne gidansu Hamida." shi yasa gabana ya dan fadi, amma
saboda waya ce sai na d'aure na amsa da e nan ne, ko latiya?"
Nan take naji anyi saurin gaisheni, na amsa, tare da cewa dan
Allah in har ba damuwa, ina son ayi mani magana da ita." "ba
wani damuwa, amma yanzun hakan ma da Hamida kake magana.
kana iya cigaba da maganar ka.
"Madam dama yallabai Mustapha ne bashi da latiya, kuma
vaki zuwa asibiti sanna vaki varda a kira likitan ya duba shi. har ya
kasance mama tayi fishi da shi, yanzun haka ma bai sani ba na
bugo maki waya, saboda ya hana a gayav aa kowa, ni kaina binkice
na dinga yi har na gano nambar wayar gidan ku.
"Tun yaushe ya kwanta rashin lafiyar?" "kwana shi sha biyu
kenan a kwance." "me ke damunshi""muma bamu sani ba tunda
va Ki yarda a kaishi asibiti balle a ga me le sameshi.
"To shikenan ganina zuwa, anma kada ka gaya mashi, ya
amsa da to, tare da yi mani sallama. Na kara jan jikina na jingina
da gefan gado, domin in tunana dubarar da zanyi in fita har ta
kasance na samu na ziyarci gidan Mustapha.
Na daga kai na kalli agogon gefen gadona, takwas har da rabi
tayi, anma ba wata dubara, nan take na tuna da Halimatu, nayı
sauri na janyo kan waya na dora a cinyata na daddana zuwa gidan
su Halimatu.
Bayan mun gaisane na ke gaya mata cewa Mustapha ya aiko
in je kan magananmu, amma na rasa hanyar da zan bi in tambaya in
fita, gashi asabar din da muke ciki bamu da wata lecrue (darasi) а
makaranta, nan take Halimatu ta hada mani dubara da cewa in ce
zamu wani hotel yin aikin gwajn (pratical) din 11 Fconomies.
49
Naji dadin shawarar Halima, nan mukayi sallama da ita da
sunan in na dawo, zan bugo mata waya tajı yarda mukayi dashi. Ina ajiye waya, sai dakin Mamana, na gaisheta, tukuna nace mata "mama na manta in gaya maki tun jiya, ni sai ma yanzu da na bugawa Halimatu waya ta tuna mani, amma ni da na manta dama
yau zamu jarrabawar aji kala-kalar abinci a hotel din shariton.
"A'a ashe yau. abincin gayu za'aci," nayi dan murmushi,
"mama dan Allah ki tambayan mani Daddy ya barni in tafi da mota," "a'a ba ruwana, kije ki tambaya da kanki baban naki yana
nan, ni yanzu in naje, sai yace nice ke son ki tafi da ita, kinsan dai halin Alhaji."
"Mama dan Allah,""Allah ba ruwana, ki je da kanki ki gaya mashi, in kece ma zaifi barinki baki, daga nan ki gaya mashi zaki
fita kada yayi fada, "nace 'to', na mike na tafi bangaren Daddy.
Na sameshi kishingide kasa, saman kafet, na tsuguna na gasheshi, tare da shaida masa yanda na shaidawa manıa ya fanyi
shiru, "me yasa baki fada ba tunda wuri?, Daddy muma jiya aka
gaya mana, ni kuma dá na dawo gida sai na manta," "daga yau а
kiyaye, bacin aikın makaranta n: da ba inda zaki"lita.
Nace "kayi hákuri Daddy, ba zan kara ba," "to shikenan a
kiyaye, kinga dai in da zaki wajene na manyan mutane, ki mutunta
kanki, banda sa kanan kaya na yan lhotel din kina jina," nace E
Daddy." Ya dauko kudi bandir biyu ya miko mani na yan na ira ashirin ashirin sababbi, "ki rike a hannunki, saboda shan mai, Ya danyi shiru, kwana nawa zakuyi kuna zuwa?" nace "kwana bakwai, to a kiyayc, ki karbi makullin hannun hajiya, banda tukin ganganci," kinsan bana son kina tuki, yanzu ma
saboda naga wajan manya zaki shi yasa na baki, a dawo da wuri,
da kun gama," nace to Daddy, nayi mashi sallama na fita.
Cikin dan guduna da mota na samu na isa get din gidan Mustapha, tun a get fin gidan na fahimci masu gadinsa hankalinsu
tashe yake, da gudunsu suka iso suka bude mani get, har da zubewarsu kasa, domin kawo mani gaisuwa, abu ga yaren mutane.
a
Misalin karfe goma saura minti goma sha uku, na taka kafata
a cikin fala Mustapha, yau kam laliya ta kalau na shigo gidan,
sakamako canja motar gudun shiga gidansa da yayi, daga kana tsaye ya mayar da ita yar kamar motar da zaka zauna ciki.
50
Dan jagorata watau Abdurashid, yana gaba ina binsa a baya
har dakin da Mustapha yake kwance, tun daga bakin falon farko
kuwa yaransa ne a tsaitsaye, suna kawo mani gaisuwa.
Muna shiga dakin kuwa, mutum uku ne a tsaye a kansi cikin
yaransa, banda Jabir dake tallabe da kansa a cinyarsa, gaba dayan
su suka gaisheni, sanna na isa na tsaya gefe daya, tare da gaisawa
da Jabir, amma ko alamar motsawa Mustapha bai yi ba,
Na sunkuyo kadan, "yallaba,' yallabai ya bude idanuwansa a
hankali, ya dan kalleni, "sannu" nace masa yamayar da idansa ya
lumshe, na juyo wajan Jabir wai me ke damunshi?" "ni ma ban
sani ba, isowata kenan, shima Abdul rashid ne yayi mani waya
dazu yake gaya mani cewa ba shi da lafiya, cewa yayi Mustapha
ne ya hana a gayawa kowa, kinganni nan kullum sai nayi masa
waya, amma sai ace yayi tafiya, kota hannunsa ma kasheta yayi,"
Nan muka dan tattauna, sannan ba tare da bata lakaci ba,
Jabir ya kira likitanshi ta wayar hannu, daga nan ni kuma na koma
falan dakin mustapha na zauna saboda wanka da naga Jabir zai
shigar da Mustapha.
Minti ashirin a tsakani sai ga likita ya 23, ba wani abu da ya
samu Mustapha inji likita face rashin cin asinci tunani da yayi
mashi yawa, hakan yasa likita bai bayar da wani magani ba, sai na
karin ruwa da ake sha, sau shidda a rana, sai kuwa (pain reliver)
sai kuwa magani kawo sha'awar cin abinci(Vitamin B)
Sai fadar a dinga bashi abu mai dumi, kamar shayi kenan,
haka likita ya tafi ya barmu da Jabir munata fama da Mustapha, da
kyar ya sha shayin da yan magungunan, bayan dan wani lokacine
muka fito daga dakin barcin Mustapha zuwa babban falanshi.
Duk fa abinda ake har yanzu Mustapha bai yi mani cikakken
kallon minti daya ba, yanda ma, na lura, da ya kalleni sai yayi
saurin kawar da fiskashi, hakan sai naji tana dan sosa mani rai,
saboda tunanin ko Mustapha ya daina sona kenan? Balle in samu
shigar da Halimatu gareshi.
Har karfe daya da rabi na rana, muna zaune da Jabir munata
hira, bayan munyi salla ne, ya ci abinci ya dan tilasata Mustapha
ya fan ci, yayi sallama da mu ya tafi, wanda kafin hakan ba yarda
baiyi da ni ba in ci abinci na ki
51
Aя Мustapha na jinmu muna mahawarar cin abıncın.
armmma bam ko kalleni ba. balle yasa haki in cı, hakan yasa labır na
fita da mintina ba su fi gonaba, nima na mike tsaye, da nryyar
taliva
Ya dan juyo da kanshı daga kwanciyar da ke ya kallenı, "ina
zakı "na daure fiskata, "gidanmu, "ban isa in hanakı tafiya ha.
amma varda kıka yi manı ne banı dadin sa ba a zuciyata, kamata
vavi ace kin aıye komat na zucıyarkı kinyı manı sannu mai kyau
ko naji dan sanyi a zuciyata, amma shekenan, ba komai kı rya
tafiva hakan mana gode," ya juyar da kansa gefe daban.
Nayi tsayuwar wajan minti biyar, amma bai ko juyo ba, har
na yi taku uku da nufin in lita, amma wai sai na sarmu zuciyata da
kasa fita, ni kaina nasan yanzu son Mustapha ya shiga zuciyata, ina
Kokarin nunawa Mustapha bana sonshi, saboda in samu ya so
Halimatu ta.
Na tsaya na juyo na kalleshi, yanda naganshi kwance ga ba
kowa wanda zai kula dashi, shi yasa naji tausayinsa ya ratsa mani
zuciya ta, na dawo hankali na ajiyc jakata gefe tare da gyara,
mayafin kaina, nazo na tsuguna gal'an kujerar da yake kwance.
Hunnuna na rawa na dafa gashin kanshi, laushin gashin
kanshi ya ratsa jikina gaba daya, na dan mayar da ajiyar zuciyata a
boye, tare da dan lumshe idona da budewa.
Ni kaina ba zan iya fadar yanayin yanda miryata ta kira
sunan Mustapha ba, tare da dan Kara nutsar da hannuna a cikin
gashin kansa, ya juyo a hankali ya kalleni, tare da dan lumshe
idonshi ya bude.
Sorry" nace masa, maimakon ya amsa, sai naji ya dura nashı
hannun a kan nawa, nadan nemi janye hannuna, "me yasa? ni ba
dan iska bane Hamida, nayi dan murmushi, "ni ma ban fada ba.
tafiya zanyi shi yasa, "nifa ki barni a haka?
"Zanyi kokarin turo maka Halimatu in naje," ke baki so na ke
nan?"" na danyi murmushi, "ina dai tausaya maka, na zame
hannuna na mike,"tausayina kawai kike ji lamida?" na daga
masa kai, alamar e, "ni sai in ga kamar ma bakya tausaya mani,
"saboda me kace haka?".
"Saboda ba kya sona, ina ga wanda ake so shi za'a tausaya
wa" na danyi murmushi, "in na turo maka Halimatu zaka samu
52
kulawa da tausaya wa masu tsana "ya tashı zaune da
hanzan, tare da kiran, "bana so, bana so, kada ki kara fadar sunan
wanna yarinyar, in ba so kike in wulakanta kiba yanzu nan,
To sai na danyi shiru, saboda tuno kalamar momin
su Halimatu, "Allah huci zuciyar yallabai, kaifa babbane, amma
zaka tsaya kana biyc maganata ni yar karama a gareka, amma in nа
bata maka rai ayi mani afuwa," "to kada ki kara fadar sunan
wannan yarinya a gabana," "in sha Allahu an daina, ko ni ba zaka
Kara ma gani na ba, balle sunanata;"
"Ina zaki?" "bako ina, naga dai ya dace har nima inyi nesa da
kai, gudun kada zuciyata ta kamu da sonka, alhalin nasan ba zai
taba yiyyuwa in aure ka ba, saboda gudun haduwa da azabar
Allah.
"Na zo na tsuguna nesa da shi, "kayi hakuri, ka yafe mani
duk abubuwan bacin rai da nayi maka, ka kwanta Allah ya baka
lafiya, na gode da saurarata da kayi a baya, har a yanzu, Allah ya
Kara taimakon ka, tare da daukar maka alkawarin addu'ar Allah va
saka maka da mata ta gari, wacce ta fini komai, na gode soyayyar
da ka nuna mani wacce na sani da wacce ban san ba."
na mike, "nagode, na juya na tafi, "Hami da, naji ya fada a
sanyaye, ban tsaya ba, "dan Allah ki tsaya ki saurareni dan girman
Allah, "na tsaya ba tare da na juya ba, va zo ya wuce gabana ya
zauna ya jingina da bango.
"Ba zan iya tsayuwaba, ya fada a dai dai lokacin da vake
gyara zama, sai da ya natsu, sannan ya fara magana, "nasan navi
kuskure Hamida, da na ki tsayawa in saurari bukatarki, in ina da
hanyar rabuwa da ita in zauna mutattauna, sannan na biyu nayi
wauta ta gaske da ban tsaya na tambayeki gaskiyar zuciyarki ba.
Amma duk da haka ina neman alafarmarki, ki dan banı lokaci
in samu sauki, amma fa tare da taimakon ki, bayan na warke sai
mu zauna a natsu muyi maganar, a lokacin sat in tambayeki
gaskiyar zuciyarki, anma yanzu ki taimaka mani in warke.
Ya dago kai ya kalleni, "kiyi hakuri ki huce don Allah," nan
take sai naji zuciyata ta kara son Mustapha, "nı bakayi mani laifi
ba," "nasan nayi maki laifi sosai, amna ki huce, in kuwa kin huce.
kada ki tali yanzu, ki tsaya ki Kara kula da ni, kinga bani da kowa
mai kula dani, sai Hajiya. 53
Amma Mustapha na jinmu muna mahawarar cın abıncin,
amma bai ko kalleni ba, balle yasa baki in ci, hakan yasa Jabir na
fita da mintina ba su fi gomaba, nima na mike tsayc, da niyyar
tafiya.
Ya dan juyo da kanshi daga kwanciyar da ke ya kalleni, "ina
zaki?" "na daure fiskata, "gidanmu, "ban isa in hanaki tafiya ba,
amına yarda kika yi mani ne banji dadin sa ba a zuciyata, kamata
vayi ace kin ajiye komai na zuciyarki kinyi mani sannu mai kyau
ko naji dan sanyi a zuciyata, amma shekenan, ba komai ki iya
tafiya hakan mana gode," ya juyar da kansa gefe daban.
Nayi tsayuwar wajan minti biyar, amma bai ko juyo ba, har
na yi taku uku da nufin in lita, amma wai sai na samu zuciyata da
kasa fita, ni kaina nasan yanzu son Mustapha ya shiga zuciyata, ina
kokarin nunawa Mustapha bana sonshi, saboda in samu ya so
Halimatu ta.
Na tsaya na juyo na kalleshi, yanda naganshi kwance ga ba
kowa wanda zai kula dashi, shi yasa naji tausayinsa ya ratsa mani
zuciya ta, na dawo hankali na ajiye jakata gefe tare da gyara,
mayafin kaina, nazo na tsuguna gal an kujerar da yake kwance.
Hunnuna na rawa na dafa gashin kanshi, laushin gashin
kanshi ya ratsa jikina gaba daya, na dan mayar da ajiyar zuciyata a
boye, tare da dan lumshe idona da budewa.
Ni kaina ba zan iya fadar yanayin yanda miryata ta kira
sunan Mustapha ba, tare da dan Kara nutsar da hannuna a cikin
gashin kansa, ya juyo a hankali ya kalleni, tare da dan lumshe
idonshi ya bude.
Sorry" nace masa, maimakon ya amsa, sai naji ya dura nashi
hannun a kan nawa, nadan nemi janye hannuna, "me yasa?" ni ba
dan iska bane Hamida," nayi dan murmushi, "ni ma ban fada ba.
tafiya zanyi shi yasa," "nifa ki barni a haka?".
"Zanyi kokarin turo maka Halimatu in naje," ke baki so na ke
nan?"" na danyi murmushi, "ina dai tausaya maka," na zame
hannuna na mike, "tausayina kawai kike ji lamida?" na daga
masa kai, alamar e, "ni sai in ga kamar ma bakya tausaya mani,
"saboda me kace haka?"
"Saboda ba kya sona, ina ga wanda ake so shi za'a tausaya
wa na danyi murmushi, "in na turo maka Halimatu zaka samn
52
kulawa da tausaya wa masu tsana "ya tashı zaune da
hanzan, tare da kiran, "bana so, bana so, kada ki kara fadar sunan
wanna yarinyar, in ba so kike in wulakanta kiba yanzu nan,
To sai na danyi shiru, saboda tuno kalamar momin
su Halimatu, "Allah huci zuciyar yallabai, kaifa babbane, amma
zaka tsaya kana biyc maganata ni yar karama a gareka, amma in na
bata maka rai ayı mani afuwa," "to kada ki kara fadar sunan
wannan yarinya a gabana," "in sha Allahu an daina, ko ni ba zaka
kara ma gani na ba, balle sunanata;"
"Ina zaki?" "bako ina, naga dai ya dace har nima inyi nesa da
kai, gudun kada zuciyata ta kamu da sonka, alhalin nasan ba zai
taba yiyyuwa in aure ka ba, saboda gudun haduwa da azabar
Allah.
"Na zo na tsuguna nesa da shi, "kayi hakuri, ka yafe manı
duk abubuwan bacin rai da nayi maka, ka kwanta Allah ya baka
lafiya, na gode da saurarata da kayi a baya, har a yanzu, Allah ya
Kara taimakon ka, tare da daukar maka alkawarin addu'ar Allah va
saka maka da mata ta gari, wacee ta lini komai, na gode soyayyar
da ka nuna mani wacce na sani da wacee ban san ba."
na mike, "nagode," na juya na tafi, "Hamila, naji ya fada a
sanyaye, ban tsaya ba, "dan Allah ki tsaya ki saurareni dan ginman
Allah, "na tsaya ba tare da na juya ba, va zo ya wuce gabana ya
zauna ya jingina da bango.
"Ba zan iya tsayuwaba," ya fada a dai dai lokacin da yake
gyara zama, sai da ya natsu, sannan ya fara magana, "nasan nayı
kuskure Hamida, da na ki tsayawa in saurari bukatarki, in ina da
hanyar rabuwa da ita in zauna mutattauna, sannan na bıyu naУL
wauta ta gaske da ban tsaya na tambayeki gaskiyar zuciyarki ba.
Amma duk da haka ina neman alafarmarki, ki dan banı lokacт
in samu sauki, amma fa tare da taimakon ki, bayan na warke sat
mu zauna a natsu muyi maganar, a lokacin sai in tambayekı
gaskiyar zuciyarki, amma yanzu ki taimaka mani in warke."
Ya dago kai ya kalleni, "kiyi hakuri ki huce don Allah," nan
take sai naji zuciyata ta kara son Mustapha, "ni bakayi mani laiti
ba,""nasan nayi maki laifi sosai, amma ki huce, in kuwa kin hucе.
kada ki tali yanzu, ki tsaya ki Kara kula da ni, kinga bani da kowa
mai kula dani, sai Hajiya. 53
Ya danyı shuru, gashu Vaazu hatva tayı fishi da ni, ganinki kuma yası Jabur va tati, ke kuma da zan ganr in ji sanyi, kema gashn zaki tafi, ya yunkura ya tastu, dan Allah ki koma."
"Na juya na koita na zauna, ya Kara so shima ya kwanta, ya juyo ya kalleni, "abinci, "na koshu, "sai naga ya bata fiska, alamar
in yara za suyi kuka, "zanyi maki kuka, nima in ki shan maganin, "nayi dariya, saboda yanda yayi, "hiar naji dadi da kikayi dariya
saura abinci."
Zuwa karfe biyu na yannia har Mustapha ya dan warware, ni kuwa sau uku ina talasta shi sai da yaci abinci, yanayin Mustapha
ya nuna mani, shi mutum ne mai son a kula dashi, a takaice dai
shagwababbie ne na gaske.
Hakan tasa cikin dan yininan naji zuciyata ta kara kamuwa
da Kaunarshi, gashi shima dukkan kulawarshi ya dora ta a kaina,
saboda na fahimceshi, ko motsi nayi idonshi na kaina, duk da bashi
da lafiya, na aiyana a zuciyata cewa lalimatu ta more miji, nima
Allah ya bani kamar shi.
*** *** ***
Kwana bakwai kullum sai na z gidan Mustapha domin in
samu sona ya Kara kartafa a zuciyarshi, hakan zai bani damar
samun shigar da bukatata a gareshi ta auran Halimatu, na kuwa
samu.
Saboda mun shaku sosai da Mustapha, soyayya mai karfi ta
shiga tsakaninmu, da Mustapha, nayi imani ba wani sauran
takamar da zai yi mani ta ya rabu da ni, tunda nabi ta hankali
kwance na siye zuciyarshi ba tare da na biya kudi ba.
Har ya zamanto, ko motsi nayi, sai yayi kamar yasa ihu,
gudun kada in ji ba dadi a zuciyata, in kuwa nace zan tafi gida sai
ya kwanta wai shi zazzabl ya dawo, hakan da yake yana kara sa
yana shiga zuciyata ni ma, sar ya zamanto sai da lallashi muke
rabuwa da shi.
Yau ne ranar cikon kwana bakwai, wanda tuni na riga na
gama shirya yanda zanyi in na koma gida a yau, watau na sako
kyautar da Mustapha ya bani ranar da na fara zuwa gidanshi a but
din motata, da sunan yau da na koma gida in baiwa Daddy in ce
kyautar da na samu ne.
54
karfe daya na rana na isa gidan Mustapha, saboda lacture da
na shiga karfe sha biyu (darasi) a makaranta, yana zaune a babban
falansa, da gani kasan jikinshi yayi sauki sosai, nayi sallama na
shiga.
Zane da rigane a jikina na dinkin daga ina kika fito,' na samu
kujcra na zauna tarc da yi mashi ya jiki, ya amsa mani da cewa da
sauki, kayan da na kawo masa, na tashi na jerasu a firij, ina
gamawa, na dawo na zauna, tare da fara yi masa magana.
"In ba zaka samu damuwa ba, dan Allah ina son yau ka gaya
mani shawarar da ka yanke a kan Halimatu, saboda ni daga yau
zan daina zuwa dubaka, tunda naga ka samu sauki, amma in har
kaga da sauran lokaci, ba damuwa zan iya jiranka."
Ya koma ya kara kwanciya cikin kujera, tare da ajiyar
zuciyarshi, "lallai yau lokaci yayi da zan gaya maki iya gaskiyata,
gaskiya ta kwaya daya, itace ba zan iya auran wannan yarinya ba,
sai kuma wace bukata?."
"Babu wata bukata sai ita, tunda kuma ka riga ka gama
shawararka, shikenan, sai dai ince Allah hada kowa da rabonshi,
na alheri," na imike a sanyaye, "zan tafi,' ya mike "me yasa zaki
tafi?" "me zan zauna yi, dama abinda ya kawoni gidan ka kenan,
kuma ka gaya mani zaman me zanyi kuma."
"Ke ba zaki aureni ba kenan?" na daga mashi kai alamar e,
"saboda me?, Bani da halin kirkine Hamida?, ko dan ni ba
cikakken ba haushe bane ba? Ko dama ke baki sona, don kawarki
kike zuwa wajena?"
"Duk wannan bata taso ba, amma ni dama can ba sonka ni ke
ba, ina yi maka duk wani mutunci ne saboda Halimatu "dan Allah
ki daina fadar sunan wannan yarinyar a gabana, kina kona mani
zuciya.
"ba dole in ambaci sunan halima ba, saboda ni inna fadi
sunanta zuciyata nayi mani dadi, tunda bani da wanda ya fita duk
fadin du. "ya isa, "ya daga mani hannu, kina son ki
rikita mani lissafi, shin wai wama ya ce ki zo mani gida?.
Nayi kokarin cire ki daga zuciyata, ne shi yasa na daina
nemanki, hakan ne ya dan janyo mani rashin jin dadin zuciya a
baya, me yasa kika zo, ni na aika ki zo ne? da zaki tsareni kina
gaya mani bakar magana, ko ni.
55
"Ba sai ka wulakanta ni ba, zan fita daga gidan ka, dатя
shirin fita nike, sam ba zanga laifin ka ba, nasan lalimatu ce ta
jan. "fita, fita dan Allah, in kin tali, ki aurcta ma, ni ina
ruwana, amma a daina amabatar sunanta я диђипя
Fita don Allah.
"Amma wallahi ban san kai baka da mutunci ba, sai yau, "ni
Hamida?" "kai mana" "ke kinsan ko ni waye kuwa?" "nasan kai
mutum ne dan uwana, sai me, dama irin wannan kwashe kwashen
da ake kawo mana a gari, su ke zuwa su nuna mana sun fimu
matsayi a ga.
jin ya juyoni da karfi, shi ya hanamin kammala magana ta,
"ke kalleni sosai ki gani, ki gane da wa kike magana," "ya wuci
kai Mustapha, wanda bai san mutunci ba, ai ni.
Wani lafiyayyen mari ne ya ratsa mani kwakwalwata, abin da
ban saba ji ba a rayuwata, jinshi yau kuwa sai ya zame mani bakon
al'amari, sai ya zamo duk na rude, na rasa ina zan sa kumatuna inji
sanyi,
Na zame kasa na durkushe, na dinga tattallabc kumatuna
kamar mai sabon kamun ciwon hakori, sai da na dauki minti biyar
ina jinyar kumatuna na dama, hade da i lona da danyatsansa ya
dan shafa, sannan na iya daga kai na ganshi durkushe a gabana.
Na girgiza kaina, in tabbata da gaskiyar abinda kumatuna
yaji, har yanzu dai da ragowar radadin zafin marin da na sha, sai a
lokacin na tambayi kaina, da cewa me yakeyi tsugunc a gabana",
badai ya bani hakuri ba, na mike a sanyayc na bi ta gefenshi, na
nufi kofar fita, dama ko jaka ta ban ajiye ba,
Takalama na ma, a hannun na kwashi kayana; rashın kunyace
ko, rashin mutunci ne yasa Mustapha kiran sunana?, in tsaya in
saurareshi, yake nufi, ko kuwa inyi mashi me? Hakan yasa ban ko
yi niyyar tsayawa ba, nayi gaba abina.
Cikin yar motar gudun nana mai kama da lifta, na shige na
vauna, kafin ya karaso in da nike, na riga na yi gaba, ko tsayawa
banyi ba, nayi hanyar kofar fita daga gidan, sai da na je bakin
mota, tukuna na tsaya nasa takalmana, tsayawa bude mota, shi ya
dan bata mani lokaci har ya taraddani a bakin mota.
56
Kamani yayi da saurinsa, nayi sauri na fizge jikina na shige
mota, "Hamida," da ya fada, tayi dai dai da jan motata da nayi da
gudu, har wani kuu........" tace, nayi gaba abina.
Nayi tafiya mai nisan gaske sannan na tsaya, in dan huta, na
duba fiskata a madubin gaban mota, na ganta lafiya kalau, shi dai
dan ja da gefen idona yayi mani, sai a lokacin naga dan digon
hawaye sun kutso kai zasu fito daga kwayar idanuna.
Na mayar da idanuwana na lumshe domin su karasa
gangarowa in ji sanyi a zuciyata, na rabka wani ashar din da na fi
shckara goma sha biyar banyi shi ba, ba wani nayiwa shi ba, illa
Halimatu, saboda duk ita ta janyo mani cin wulakancin da namiji
da ba namijina ba.
Na maya da kaina jikin sitiyarin mota, na kwanta, na cigaba
da zubar da hawayen da ba gunjin kuka, "me yasa, me yasa nayi
wa Mustapha rashin kunya da har ya kai ga marina?, tambayar da
nayiwa kaina kenan.
Saboda banga laifin Mustapha ba, tunda ni naje har gidansa,
nayi mashi rashi kunya, waya janyo mani haka ni Hamida?,
Hi limatu, lallai-yau zan sanarwa Halimatu cewa taje tıyi kamfai
diuta da kanta, tunda nayi kokarin gabatar da ita gareshi
Na tashi motata, na nufi: (9-11 super market) "na siyo snacks
kayan toye toye da ka tutukan, taya murna (Congratulation card)
nasa aka hade mani su cikin kwali daya aka nannade da takardar
nade kayan kyauta ta bature "Wrapping sheet" saboda kada kayan
toye toyen su ruguje, kafin in isa gida.
Na bude but din motata na hadasu da kyautar da Mustapha
yayi mani ranar da na fara zuwa gidanshi, ban zame ko ina ba, sai
gidan su Halimatu, ina isa wai batanan, amma yanzun zata dawo,
na gaishe da momi, na zauna tare da nuna alamar gajiya a jikina.
Gaskiya momi ba zan iya cika alkawalin da na dauka ba,
saboda ina shan wahala akashi, ga wulakanci kala-kala, ai Allah na
gani nayi kokarin cika alkawalin da nayi, amma har yau na kasa,
ai dai Allah ba zai kamani da laifi ba ko momi?.
Momi naga tayi murmushi, "baki da wata hujja duk da
addınin musulunci yana bamu dama, amma har yanzu ke da saüran
ki," "momi har karyafa nike yiwa iyayena domin in ga na cika
mata alkawalinta, kai ni momi fa na gaji," "duk da haka kiyi
57
kokari kiga kin kara bayar da yar wata himmar, amma yanzu yayi
kusa da yawa, na kice kin gaji.""
Muna haka Halimatu ta shigo har da gudunta ta haye cınyata,
na tureta tare da "ki karasa kasheni dama wahalar alkawali na
neman kasheni daga tsaye, ta dan yi dariya, taso mu je daki kedar
yar uwa, inji, inji, in an dace."
An tace mai? Sai dai wulakanci da nake tsintarsa da kwaya
kwaya", "ke dai zo mujc." Muna shiga na zai yanewa Halimatu
duk yarda mukcyi