cikin bakin ciki ba tare da kasan
hanayar da kabi ka war ware mashi ita ba.
Yallabai in har ka aureta, to ni ka taimaka ka warkar mani da
matsalata, ka dauka tamkar ace nice cikin da take ciki na zo na
nemi alfarmar ka aureni, kuma na samu sa'a ka amince, saboda
jinkai irin naka da adalci, ina fatan bukata ta zata biya ba tare da
na kara shiga wata matsananciyar rayuwaba,"
Ya dauki kofin lemo ya kurba ya dawo da shi ya ajiye, ta
kasa ido naga ya kalleni, "ya sunanta?" "Ilalimatu," "suna mai
kyau, mai dadi, amma ki sani ni zuciyata tafi son naki sunan,
sannan kuma tafi jin dadin sa, na kalleshi, mai makon ya kalleni
sai naga ya koma ya kwanta jikin kujerashi, tare da dauke kallan
kasan ido da yayi mani, izuwa gefanshi.
Yayi murmushi, "Hamida, kamar yanda kika ce ni mai jin Kai
ne da adalci, da son jama'a, haka maganar ki take, amma in gaya
maki gaskiya a wannan harkar ba zan taba jin kai ba, saboda
magana ce ta aure, sannan ki gaya mata ni Mustapha ina da matar
da zan aura, tunda dadewa, amma ki gaya mata cewa, wacce ta
aiko itace matar Mustapha, saboda baka, ta sake aiko wata."
Ban fahimceka ba? Dama ta t ba aiko wata bayan ni?" yayi
murnushi, "ko mai kike yi Hamida birgeni kawai kike, saboda ke
macace mai natsuwa da nuna baki san anayin abu ba, ina son ki je
ki tambaycta, wacece ta aiko tsakanin jiya da yamma zuwa yau da
safe."
Ya dago ya dauki lemo ya Kara kurba ya daga kofin sama
"kada kiyi tunanin zan yi maki adalci akan wannan maganar adalci
daya zanyi mata, shine inyi mata addu'a Allahya bata wanda ya
fini wanda kuma zai sota, kamar yarda take sona, sannan kiyi mata
godiya ta musaminan game da irin son da kikace tanayi mani,
sannan ki gaya mata, ina matukar sonta, amma so irin na addinin
musulunci.
Watau son da Allah ya halarta tsakanin musulmi da musulmi
amma ba son aure ba, tsana da ita, aure ba zai taba yiyuwa ba,
saboda ina da wacce ta riga ta sace mani zuciyata, yayi shiru, ya
naga kin bata ranki Hamida, ko baki ji dadin maganganuna ba
ne?" "ya za ayi inji dadinsu yallabai,
24
Kasan fa ni mace ce, amma na kawar da kunyata da Allah
vayi mana mu mata, na tako har wajanka kai namiji na zauna gani
ga ka, na daga idona nace ina son ka auri mace yar Uwata mai
kunya, anına ka kalli kwayar idona kace mani a'a.
Naja kujerata na mike, "Allah ya bata wani, kai kuma
nagode, dama sai da nacewa Halimatu ina tsoron wulakanci gashi
kuwa tasa na zo na siya da kudi na, na dan taka kadan, nagode
saurara ta da kayi, amma maganar zumuncin mu, ina son ya kare
daga yanzu." juya na cigaba da tafiya.
Magana naji anayi a bayana, ita tasa kuma na tsaya, "ke fa
kika ce, mu tsaya mu fahimci juna, sannan kinyi mani alkawarin
zaki saurari tawa alfarmar da nike nema a gareki, amma ki sani ni
ba bakon zati bane, ko kin cikin tafiyar nan, zan iya gaya maki,
yayi danshiru "lamida ki sani, ke ce mace ta farko da zuciyata ta
amince da ita, kece mace ta farko da gangar jikina ta anince ta
hadu da ke, ke ce wacce kullum mafarkina inga na aureki, auma
kuma wani ikon Allah, kece mace ta farko da ta taba tunkarata da
maganar wata na sona ba ita ba.
Ya dan yi gaba kadan, sannan ya juyo ya ka'leni,"ke nan ke
Hamida bakya so na ko kuwa ba irin mazan da kik so bane ba ni?,
yayi munnushi, amma yanzu dan girman Allah, ina son kiyi mani
wata alfarma, ni ma in har kika yi mani ita, zan hakura da ke," ya
kika gani,""wacce alfarma ke nan?"
Ina son ki zo muje gidana, in nuna maki wani abu, sannan in
har na tabbatar (you don't love me) ni ma zan yarda da auran
wacce zuciyarki ke so,"""ba zai taba yiyuwaba in bika gidan kaba,
kasan dai bai dace ba," "kwarai kina da gaskiya, amma ki sani dan
iska ake tsoro, ba wanda tsoro Allah yayi mashi yawa a zuciyaba.
"Ai ba kaiba, jama a nike tsoro kada su ganni da kat, "yayi
murmushi," ba wanda zai ganki, amma inaso ki dinga jin tsoron
Allah a koda yaushe, ba wai tsoron mutane ba, ba abinda mutun
zai yi maki matsawar kin rike gaskiyar ki amma shi Allah a koda
vasuhe so muke mu kara tsoronshi.
Shiru nayi ina tunanin alkawarin da na dauka, nayi tunanin
yanzu fa ya zama dole in ina son cika gurina sai na hada da
yaudarar shi, meye yaudara?"na tambayi kaina, wanda hakan yayi
dai dai da maganar Mustapha da naji a kusa dani.
25
"ba komai ki saki zuciyarki dani zaki sameni mai nike makı
amanar jikin ki," ba da son zuciyata ba, amma ya zame mani dole
in je gidan Mustapha, saboda in samu in shigar da bukatar
Halimatu.
Mota ta muka shiga ni da Mustapha har gidanshi, muna isa
get din farko, sai naga wasu masu bakaken kaya, duguwar riga
kwat "court" sun taso da sauri, ya zuge gilashi ya daga masu
hannu, sai naji sunce "okey sir"
Get na biyu ma da muka isa, haka naga anyi mana, sai da
muka yi tafiya mai tsayin gaske, sannan naga mun iso kofar gidan,
banyi mamakin haka ba, tunda dama Halimatu ta bani labarin
gidanshi, duk da tace ba shiga tayi ba.
Muna isa kofa ta bude da kanta, wata doguwar hanya na gani
kamar yanayin hanyar jirgin kasa, na ga wasu abubuwa a
tsakiyarta masu tayoyi, ya umarcini da in hau saman abun, banyi
gardama ba na haye gudun da yake yi ne yasa naji kaina na
juyawa.
Tun ina daurewa sai naji na tafi lau zan fadi, Mustadha naji
yayi saurin tareni ya hadani da jikina, nayi alamar zan dago
amma sai naga gidan nata juyamani, jin ıbun ya tsaya kamar yarda
jirgı ke tsayawa yasa na samu na dago, amma sai na dinga ganin
jiri ta ko ina, dole na mayar da kaina jikin Mustapha na kwantar.
Muna shiga sai naga falo katon gaske, amma kayan cikinsa
ma juya mani sukeyi, sai dai wani sanyi daya ratsa manı jiki, har
sai da tsirkar jikina ta tashi, na san dai AC ce, amma bani da
hankalin da zan gane ko wace ire ce ita.
Kujera ya samu ya kwantar dani, yayi sauri ya dauko ruwa a
firij ya tsiyaya a kofi ya sa mani a bakina, idona na rufe na shanye
ruwan nan, ya zauna gefena yana ta daddafa mani kai, yana fadar
sannu "rashin sabawar da baki ba ce ta janyo haka, zaki koma dai
dai yanzu."
Nasa hannu na dan ture hannunshi, "sannu, ki dan kwanta
mintina kadan, ko in kaiki daki ne?, na girgiza masa kai alamar
a'a, na dan zame kadan na kwanta, tare da dafe kaina na mayar da
idona na kara runtsiwa.
Na samu sama da minti goma a haka, a hankali na bude
idanuwana domin in ga ko na koma dai-dai, amma abun dazu shi
26
na ke rani har vanzu a idanuwana, nan take fa sar hankalna ya
tashu saboda tunanın bryu da ya fado mani a zuciyata
Na farko kuwa shine, ko Mustapha yayi mani hakanc domin
va bata mani rayuwa, ko kuwa hodar yankar kai ce aka fesa mani
na dan daga kaina, duk da juyawar da yake, sai naga hanga
Mustapha ba, samu nayi da kyar na mike tsayc, ban tsaya ха
takalma ba, balle daukar jaka, na dai yı kokarin na rike makullin
motata gam a hannuna.
Sam ba na gannin komai, amma haka na cigaba da tafiya, ni
dai ban san yarda aka yi ba, sai dai ji na nayi na kai karo a jiki
bango, na koma baya na fadi Kasa, da kyar na tunano "innalillahi
wa'inna'illahim raji'un, na samu na fadi uku, a ta hudu naji na
Kara komawa Kasa kicha.
Da karli na dinga kiran Daddy, Daddy, Daddy, wanda ina
fada, tare da dafe kaina hannu duk biyu, gangar jikina kuwa jinta
nayi tana juyawa kamar yarda fankar sama ke juyawa, na kara
fadan "innalillahi hafe da kara kwallawa Daddy na kira.
Muryar Mustapha naji har da kamar yana gudu, yana kiran
abuhanallahi, bani da wata dubara, ko karti a jikina, balle in samu
n yunkura in gudu, ina jin shi, ya zo ya dagoni da sa irı "Hamida!
Hamida!!" ban iya amsawaba, na dai ji an direni a kan wani abu,
ko gado dai ko kujera.
Sai naji tashin muryarsa sama sama, haka kuma naji kamar
muryar jama'a ta karu a cikin falon, ina ji ana daddafa mani kai,
daga nan kuwa ban kara jin komai ba.
Kimanin karle shabiyu da rabi na rana na farka mikewa
zaune nayi da saurina tare da fadar innalillahi watinna ilaihim
raji'un, Mustapha na ga ya taso da saurinsa, wanda ke zaune а
wata kujerar kushin mai kallona,
Yayi sauri ya rike ni, "Hamida, Hamida, tabbas gani na ya
dawo, hankalina ma yana jikina, jirrin da nike gani ma babu shi a
tattare dani nayi sauri zan mike ya kamani ya rike, "zauna, tsaya,
tsaya, ina ni kuwa sai doke hannunwanshi nice kamar wala
mahaukaciya,
"ma yaudari, mai yankan kawunan jama'a dama ka kawon
nan ne dan ka yanke mani kai," ya samu ya rikeni gam a dai da
27
"ba komai ki saki zuciyarkı dani zaki sameni mai nke makı
amanar jikin ki," ba da son zuciyata ba, amma ya zane mani dole
in je gidan Mustapha, saboda in samu in shigar da bukatar
Halimatu.
Mota ta muka shiga ni da Mustapha har gidanshi, muna isa
get din farko, sai naga wasu masu bakaken kaya, duguwar riga
kwat "court sun taso da sauri, ya zuge gilashi ya daga masu
hannu, sai naji sunce "okey sir"
Get na biyu ma da muka isa, haka naga anyi mana, sai da
muka yi tafiya mai tsayin gaske, sannan naga mun iso kofar gidan,
banyi mamakin haka ba, tunda dama Halimatu ta bani labarin
gidanshi, duk da tace ba shiga tayi ba.
Muna isa kofa ta bude da kanta, wata doguwar hanya na gani
kamar yanayin hanyar jirgin kasa, na ga wasu abubuwa a
tsakiyarta masu tayoyi, ya umarcini da in hau saman abun, banyi
gardama ba na haye gudun da yake yi ne yasa naji kaina na
juyawa.
Tun ina daurewa sai naji na tafi lau zan fadi, Mustadha naji
yayı saurin tareni ya hadani da jikin:a, nayi alamar zan dago
amma sai naga gidan nata juyamani, jin ıbun ya tsaya kamar yarda
jirgi ke tsayawa yasa na samu na dago, amma sai na dinga ganin
jiri ta ko ina, dole na mayar da kaina jikin Mustapha na kwantar.
Muna shiga sai naga falo katon gaske, amma kayan cikinsa
ma juya mani sukeyi, sai dai wani sanyi daya ratsa manı jiki, har
sai da tsirkar jikina ta tashi, na san dai AC ce, amma bani da
hankalin da zan gane ko wace ire ce ita.
Kujera ya samu ya kwantar dani, yayi sauri ya dauko ruwa a
firij ya tsiyaya a kofi ya sa mani a bakina, idona na rufe na shanye
ruwan nan, ya zauna gefena yana ta daddafa mani kai, yana fadar
sannu "rashin sabawar da baki ba ce ta janyo haka, zaki koma dai
dai yanzu."
Nasa hannu na dan ture hannunshi, "sannu, ki dan kwanta
mintina kadan, ko in kaiki daki ne?, na girgiza masa kai alamar
a'a, na dan zame kadan na kwanta, tare da dafe kaina na mayar da
idona na kara runtsiwa.
Na samu sama da minti goma a haka, a hankali na bude
idanuwana domin in ga ko na koma dai-dai, amma abun dazu shi
26
keani har vanzu a idanuwana, nan take fa sai hankalına ул
tasht saboda tunanın biyu da ya fado mani a zuciyata
Na farko kuwa slune, ko Mustapha yayı manı hakane domin
va bata mant rayuwa, ko kuwa hodar yankar kar ce aka fesa mani,
na dan daga kaina, duk da juyawar da yake, sai naga hanga
Mustapha ba, sanu navı da kyar na mike tsaye, ban tsaya sa
takalma ba, balle daukar jaka, na dai yı kokarin na rike makullin
motata gam a hannuna.
Sam ba na gannin komai, amma haka na cigaba da tafiya, ni
dai ban san yarda akı yi ba, sai dai ji na nayi na kai karo a jiki
bango, na koma baya na fadi kasa, da kyar na tunano "innalillahi
wa'inna'illahim raji'un, na samu na fadi uku, a ta hudu naji na
Kara komnawa Kasa kicha.
Da karli na dinga kiran Daddy, Daddy, Daddy, wanda ina
fada, tare da dafe kaina hannu duk biyu, gangar jikina kuwa jinta
nayi tana juyawa kamar yarda fankar sama ke juyawa, na kara
fadan "innalillahi hade da kara kwallawa Daddy na kira.
Muryar Mustapha naji har da kamar yana gudu, yana kiran
abuhanallahi, bani da wata dubara, ko karfi a jikina, halle in samu
n yunkura in gudu, ina jin shi, ya zo ya dagoni da sa irı "Hamida!
Hamida!!" ban iya amsawaba, na dai ji an direni a kan wani abu,
ko gado dai ko kujcra.
Sai naji tashin muryarsa sama sama, haka kuma naji kamar
muryar jama'a ta karu a cikin falon, ina ji ana daddafa mani kai,
daga nan kuwa ban kara jin komai ba.
Kimanin Karfe shabiyu da rabi na rana na farka mikewa
zaune nayi da saurina tare da fadar innalillahi watinna ilaihim
raji'un, Mustapha na ga ya taso da saurinsa, wanda ke zaune a
wata kujerar kushin mai kallona,
Yayi sauri ya rike ni, "Hamida, Hamida, tabbas gani na ya
dawo, hankalina ma yana jikina, jirrin da nike gani ma babu shi a
tattare dani nayi sauri zan mike ya kamani ya rike, "zauna, tsaya,
tsaya, ina ni kuwa sai doke hannunwanshi nice kamar wata
mahaukaciya,
ma yaudari, mai yankan kawunan jama'a dama ka kawon
nan ne dan ka yanke mani kai, ya samu ya rikeni gam a dai dat
27
lokacın da na mike tsaye, na tsuguna na fara hauka nitna, V
tsuguno. "Hamida, ya fada da karfi
Na dago kaina na kalleshi, nan take sai naji na kasa cigaba da
abinda nike, hakan tasa na duke kasa na sa kuka, ya tsuguno, ya
kamani ya kwantar a jikinshi," Hamida iam not Inresponsible
man," wallahi bawanda ya taba shigowa gidana yayi haka sai ke,
Hamida kiyi hakuri akasi aka samu, ya dagoni ki daina kuka,
ni mai kaunarki ne, Hamida son in aureki yafi komai yawa a
zuciyata, ba zan taba cutar da ke ba, yasa hannunshi (daya yana
goge mani hawayena.
"Please ki daina kuka, kina kara tayar mani da hankali,
kalleni Hamida, kiga abinda idanuwana da fiskata zasu nuna
maki," na dago idona na kalleshi, "me kika gani? A cikinsu? Na
mayar da kaina zan sunkuyar, yasa hannuwanshi ya tallabe
kumatuna, "kinga ba abinda ke cikinsu sai sonki da kaunarki."
love you Hamida, hakan dake zuciyata ba zai taba sa in cuce
ki ba, nayi saurin lumshe idanuwana, numfashin sa naji dai dai
hancina nayi dan sauri na karasa zama sosai, tare da girgiza kaina,
"bakya sona ke?," na daga kaina, saboda me ke baki sona?"
"saboda Halimatu""wacece haka kuma?"
Wacce nike kauna a zuciyata," "ni kuma ke nike so ba ita ba,
yaya ke nan," "in har da gaske kana sona, ina son ka mayar da
sona akan wacce nafi kauna a duniya, in har kana son farin ciki
.na יי
"Ba zai yiyyuba," "saboda me?" "saboda sonki shi kadai ne a
zuciyata yau shekara biyar ke nan ina sor. ki lamida, kuma har
yau ban samu wata wacce naji ina so haka ba saike Hamida." Duk
maganar da muke a hankali take fita kamar muna yiwa junan mu
raďa, ni kuwa har yau na kasa bude idanuwana balle inyi second
look" a kwayar idan Mustapha wacce ke fitar da wani abu a cikinta
mai kama da kibiya tsare idanuwa.
Jin ya kara matsowa tare da rike hannuna a hankali, shi yasa
naja baya daga zaune, ""mustapha, lalimatu nada kyau, ta lini
kyau tana da duk abinda kake gani a jikina ka soni, ta ma fini
komai, itama babanta na da kudi, ni kuwa babana talakane, in har
ka auri Halimatu, zaka zamanto cikin jin dadi, har yali wanda kake
tunanin samu a wajena. 28
Mustapha ina son Halimatu fiye da son kowa a duniya, in har
ka fitar da iyayena, kasan kuwa zanfi kowa son in ganta cikin farin
ciki "har ni Hamida kin fi sonta dani?" "dama ni ban
taba kawoka a zuciyata ba, balle har inji ina sonka, a kullumn nafi
kawoka a zuciyata a matsayin mijin Hali.
Yayi saurin janyoni jikinsa, "jikina ya riga ya fara haduwa da naki, Karya kike kice bakya sona, nayi sauri na janye
jikina na mike tsaye, sai a lokacin naga ba mayali a jikina balle
dankwali, na bata fiska sosai, "me yasa ka cire mani mayafina? Ko
kayi zatan ni ma irin mutananka ce, to in gaya maka ni ba yar
IS
"me ya kawo wannan maganar Hamida?, su waye kuma
matane na? "Yayi tsoki ya mike ya fice daga dakin, na koma na
zauna a gefen gado na tallabe kaina da hannuwana, tambayoyi na
jerowa kaina a nan take, "me yasa na biyo Mustapha gidanshi?, me
yake nuli kuma da haka, me yake nuti dani yake so ba ilalimatu
ba, me Halimatu zata faukeni in har ta gane Mustapha ni yake so?
Me yasa Mustapha yayi mani saurin fishi haka?, ni Hamida
yayı zanyi da alkawarin da na dauka tsakanina da Allah? zan
kuv a gama da duniya lafiya, in har naci amanar Halimatu? Wani
abu da na samu kaina zuciyata na aiyano mani, shine jin Mustapha ajikinta
Na goge hawayen da suka kawowa kumatuna ziyara, na mike
na nemi dan kwalina da mayafina, amna ban gansu ba wani
haushi ya dirar mani a zuciya, na tafi a hankali na tsaya jikin
madubi na kalli kaina daga sama har Kasa, naga cikar halittar da
Allah yayi mani, nayi imanin ko ita kadai ta isa ta sa Mustapha va
soni a vanzu
Sai a lokacin ma na lura da gashin kaina na daure ma ba
madaurin a jikinshi, gashi duk ya wargaje a saman kafaduna har
izuwa, bayana, na wai ga na waiga, da gaske ba ko dan kwalina a
dakin, haka zan fita Mustapha ya Kara ganina ahaka? Gani ba abin
in kwance zanan jikina in lullubaba, to mazaunin zanan in rufeshii
da me?,
Kamar an ce Kara waigawa, sai na hango wani farin yanki an
rufe wani abu da shi, na kuwa tati, na kwaye farin yankın sai naga
29
ashe jirin akwatuna ne, a zuciyata nace oho dai na samu makarin
jikina.
Sai kuma in fita ta ina? Zucita take tambayata, na bita inda
naga Mustapha ya fita bayan na rufe jikina da farin yanki hannuna,
na fita, amma, sai na rasa inda zan bi, gabas kofa, yamma kofa,
arewa kofa, kudu ma kofa, tashin hankali, abinda na lada a
zuciyata.
Sai na bi ta gabas, a ganina ko mutuwarce ta zo, gara t
sameni a hanyar gabas, wata sabuwa, na fada a zuciyata, saboda
ganina na bulla wani katan daki mai kyan gaske, na waiga na waiga ba kowa a ciki, sai na ji nadan tsorata.
Na fito da sauri, na bi kofar arewa, wani kayataccen falo na
samu, mai kama da shirin gidan turawan ingila, nice harda lalleka
kujeru ko zanga mayafina da sauran kayana, koface gaban falan
sai na budeta, wani daki ne shima, a'a, nayi baya da sauri
Na fita, sai na kama kwalla wa Musatapha kira, sai naji gaba
dayan gidan na mai maita abinda nike fadi, sai na kara tsorata, duk
na fara rudewa, ana kokarin bin kofar yamma, sai naga Mustapha
da saurinshi, ya fito ta kofar kudu,
Nayi wani irin mugun sauri naje na rikc shi, "fitar dani daga
wannan gidan, gidan dodanni ne",
Yayi yar, dariya "tsaya tsaya!! Tsaya lamida kada ki ruda
kanki, a karayin na dazu gida da kika ji yana amsawa, dama kome
kankantar gidan in dai ba mutane a ciki, da kayi magana sai ya
amsa.
Yaja hannuna muka koma baya, dakin da na fito muka kona
"wannan dakin yara ne, in Allah ya bani su, Amma na bangare na
gaba dayan wannan bangaren da muke ciki, shine bangarena, ba
wanda naba izinin shigarshi sai iyalina.
Ya bude dayar kofa a ciki, bandakine nan, dakin ba komai
cikinsa sai durowar jikin bango, sai madubi da gado, family Bed, a
gefenshi ne ma naga a kwatuna.
Muka fita, gabas mukayi inda naga dakin dazu, muna shiga
ya jingina jikin bango ya nade hannayensa a kirji, (this is
Hamida's ROOM) ya fada cikin wata yanayin mirya mai kama da
ta marar lafiya. 30
Ma'ana in kin zo sashena, ga dakinki nan, na watgo na
hararesn, vavi mumushi." "ni kaina nasan lokacin milkina da
takamata va wuce tunda nasa ran zanyi aurc, nasan mulki yanzu ya
koma hannun ki Hamida amma dai ayimani adalci."
"Kana son ka dinga yaudarar kanka, da kake sani a zuciyarka,
wanda kasan hakan ba zata taba faruwa ba a kanka, ka dinga
KoKarin fadawa zuciyarka ta tsaya ta dinga yin adalci, akan duk
abında ta taunana, ko ta ayyanowa kanta." "ya isa naji zo mujc.
Duk wanda yasan dakin matan masu hali, to ya aiyano shi a
zuciyarshi, cewa dakin da muka shiga ya fishi, ba wani
shahararrun kaya bane a cikinshiba illa, wani gadan da ban taba
ganin irinsa ba, tare da madubinsa, ba durowar jiki bango amma ga
wata durowa nan tsaye, wacce irin daya suke da gadon mai murli
hudu.
Sai kuwa jerin akwatuna da suke tsaye da gindinsu guda
takwas, duk iri daya, gefan "side-bed" kuma dan kawatin saman
su "kit, banda fitulun gefen gado da suke tsaye suma,
Kafet ne mai laushin gaske malale ko ina dakin kamar dakin
vara 'a na baro, ko ban bude kofar gefensa ba, nasan dai landaki
ne.
Muna fita sai Rofar arewa, in da na samu falan dazu dana
shiga, ya kalleni, "dakina kenan, ya kawar da fiskarshi gefe, na
waiga na kalla, ni kaina nasan na shigo gidan turawa, a yau, yayi
gaba ya bude dakin da na bude dazu, dakine wanda nasan shine
dakin Mustapha,
"This is for you and Me only" ya kalleni ta kasan ido ya
dauki kallanshi daga gareni, duk da nima nasan kallan takama
akayi máni ban kalleshi ba nima na bashi amsa, "you usually for
get Halimatu why?" baccin kasan itace abokiyar rayuwarka in
Allah ya yarda".
Bai kalleni ba shima ya cigaba da yin maganar shi, "lokaci
nda nasan aka gina mani gidana, da sunanki aka gidana shi, har
yanzun kuma kisa a zuciyarki ke ce matar gida nan ya taka zuwa
wajen makunin fitila, ya danna.
A tunani na litila zai kara kunnawa, sai naga wani abu ya fito
ta cikin bango, in kara kallo sai naga hotona ne ya fito kaina ko
dankwali babu, ina wata irin dariya, na waigo na kalleshi "wannan
31
fa?"" nasame shi ne yau shekara bıyu ke nan," "ya akayı ka samu?" "saboda ina son me hoton shi yasa nayi kokari na sameshi."
Yayi murmushin da ta kasan ido kawai ya kalleni bayan murmushin, "ba shi kadai bane, ya danna wani waje, sai ga hoton
mu da shi wanda aka dauka ranar "Send off, "me yasa kayi mani haka?" "saboda ina so kawai,"
Ya juya yayi baya, dole tasa na bishi a baya, muka shiga kofar kudu da naga Mustapha ya fito dazu, falone babba na kama
neman mayafina da sauran kayana, amma babu, na kalleshi, "ina
kayana in tafi gida" "ba yanzu zaki tafi gida ba sai mun gama
zagayc gidan nan, kin yarda ni ba dan yan kar kan bane, sannan
kin amince ni ba dan iska bane, ni gida zantafi tukuna sai muyi
maganar da ta kawo ki, saboda har yanzu ban san inda kika dosa ba."
"To ina kayana? "suna Babban falo na farko gidan, wannan
kuwa, falon karbar lyalinane, nan dakin da kika gani, nawane ni da
matata Hamida, nan kuwa ai kin ga mayi hira da 'yayanmu, na
farko kuwa dama na karbar baki ne kawai, amn'a wadanda suka
cancanci shigowa gidana.
Amma baki na huldar kasuwanci na, nasu falon nacen farkon
gidan nan, kafin ma a shigo kofar fita, a zuciyata nace, tashin.
hankali. Wannan gida, Haliamatu ta bani, ko ina kofa, muka tali,
muka bi wata siririyar hanya, sai gamu mun hillo wani falan,
amma shi yafi duk sauran da na gani girma sosai, muna shiga na
hango takalmana da mayafi, nayi sauri na je na dauki mayafina, na
zame farin yankin da ke rufe a kaina na rufa mayafina.
Na dauki jakata, dankwalima a ahnnu, yayi murmushi, "sai
ina kuma?," "na bata fiska "sai gida ko," ya girgiza kai alamar a'a.
"a'a nan kake son zan kwana? KArfe daya da rabi, fa" "wanda yayi
dai dai da lokacin, sallah da cin abinci, saboda haka ya zama dole
ayi mani sallah farko a gidana, in fara cin abinci da iyalina ya biyo
bayan sallah."
Na bata rai, na daure fiska, na kalleshi sama da kasa, "ba zan
ci ba, ba zan yi sallah ba, ni ma ina da gidan mu, can zani inyi,
"duk maganar ba ta zafi bace ba, Allah huci zuciyarki,"
32
Ya juya,"zo muje ki karasa ganin gidana, muka fita daga
falan muka bi wata 'yar hanya, duk dai cikin falan, sai gamu a
wani bangaren da ba komai a cikinshi sai dai tayal da ke dauke
ido,
"Nan kuma sashen amaryata ne, dakuna uku ne duk ba komai
a ciki, sai katan falo wanda duk tattare suke a waje daya amma,
kofofin dakunan a cikin falan suke "daki daya na matata, daya
ya'yana daya, na bakinki na jiki, ko yan 'uwa, arma in kin fita
daga nan, ina da sashe daban na bakina, inda nike taryar
mahaifiyata, watau sashen taryar mahaifiyata da yan 'uwanta. Shi n
ma babban falone da dakuna biyu, sai wata rana in kin zo
zan kaiki ki gani, yanzu na lura duk hankalinki yayi gida, gara
muci abinci, muyi sallah sai muyi maganar da ta kawoki."
Dole tasa nayi sallah, amma na kasa cin abinci saboda kunya,
ina jin ganin haka yasa, yace yana zuwa, fitarshi ce ma tasa na dan
ci kadan shima dan ina jin yunwa,