riketa a hannu faya
daya hannun kuwa hularshi cce ya yi fururu,da kasa da alama kasar
kabarin babanmu ne ya wuto mutanen dake falon wadanda suke
mishi ta'aziya ya shigo cikin dakin inna ya durkusa a kasa bai-iya
cewa komai ba, kuka kawai ya ke yi ana bashi hakuri Hajiya tana
gaya mishi bayan tafiyarku kai Alhaji sai kuma Aisha ta haihu inna
kam tana kwance ko motsi bata yi tamkar dai bata jin duk abinda ke
faruwa, lekowa aka yi aka kira Yaya Ahmad cewar mutane suna
isowa, gara ya fito ya tashi ya fita sai da dare ya y nisa Ibrahim ya
shigo ya yiwa Inna da sauran mutanen da ya tarar ta'aziyya yana fita
kuwa ya turo Sa'a ta kirani a dakin Yaya Ahmad na sameshi suna
zaune tare shi kam Yaya Ahmad ya tsayar da kafafunwashi ya
rungumesu da hannayenshi guda biyu ya dora ha6arshi akansu ya
zubawa yatsunshi na kafa ido tamkar bai taba ganinsu ba ina shiga
na zauna na makure wuri daya a hankali Ibrahim ya ce ya ya muka ji da hakuri Suhaila na soma zan yi mishi kuka sąboda duk da wani
a cikin kalmar Yaya hakuri? Da na yi yau har yanzu ta ki ta yi mun dadi cikin sauri ya ce dakata ki ji Suhaila a daina yima baba kuka
haka ya isa, a bishi da addu'a, in sha Allahu mutuwarsa hutuce a
gareshi na rantse miki baba ya tabbatar mun da cewar kalınar 39
shahada ita ce ta zama maganarshi ta karshe, kuma dazu muna jin
abinda babansu Lamidi yake ſadi ni da Ahmad a wurin karbar
gaisuwa cewar shi ko kadan bai kawowa baba mutuwa ko da likita
ya ce in akwai abinda yake son fada ya gayawa dan uwanshi da ya
nuna shi kawai ya dauka wani abu suke son yi mishi kuwa
maimakon baba ya bar wani sallahu yana jin an gaya mishi haka sai
kawai ya fara salati ya yi sau biyu, ya kai na uku kawai sai suká ji
shiru likita ya ce musu ya rasu ya ce shi kam kidimewa ya yi ya
rinka cewa a'a wacce irin mutuwa ne haka? Ashe haka ake
mutuwa? To me zai samu kuka a kowane lokaci tunda Manzonmu
(SAW) ya gaya mana cikawa da kalmar shahada alama ce ta samun
rahama mu yi ta bin shi da addu'o'i mana don ya kara sanin cewar
ya bar 'ya'ya na gari masu kaunarshi a duniya tsawon lokaci
Ibrahim yańa yi mana nasiha ni da Yaya Ahmad. nado Washe gari da safe hukumar makarantarmu ta
wakilanta suka zo mana ta'aziyya suka kuma bayar da rubutacciyar
takardar ta'aziya a madadin hukumar makarantarmu, ranar da
babana ya yi kwana uku ranar mutanen Bengazi suka iso kakana
Mallam Ahmad da kanin babana Baba Hamza da kanin mahaifiyar
baba wanda babanmu yake kira Kawu Mudi tare suka zo Yaya
Ahmad ne ya shigo ya gayawa Inna isowarsu ya kuma karbi đan
jariri ya kai musu shi a inda aka saukesu ina kwance jikin inna
wacce kwanaki ukun mutuwar mijinta suka figeta suka maida ita
tamkar wacce ta shekara tana jinya, amma don karfin hali sai na ji
ta ce Allah sarki baba ya yiwo tafiya mai wahala ga nisa ga bakin
ciki na tausaya mishi da aka ce an gaya musu rasuwar Alhaji ta
share hawaye Hama tana hada mata tea ta ce to ya ya za a yi?
Sai da Jama'a suka ragu ni da Inna muka shiga dakin dasu
Mallam Ahmad suka sauka cikin girmamawa, Inna ta gaishesu suka
yi wa juna ta'aziyya sai inna ta ce mishi oh baba sai da ka zo? Ga
girma gashi tafiya ba mai dadi ba, ya gyara zama ya ce e, Aisha na
zo ne in ziyarci Mahmud a kabarinshi na kuma je dazu Ahmad ya
kaini daga nan in yi miki ta'aziyya in sanya miki albarka ke da
'ya'yanki kullum kalmomin Mahmud a game da ke alheri ne, ranar
da daddare mun hadu a dakin Inna mun zauna shiru Hama ce kawai
mai wani motsi itama gyara yaro take yi muna cikin wannan hali
babansu Sa'a ya shigo yana yiwa Inna bayani kan basussukan da
40
akc bin babanmu wanda ya ce an gama biya saura shi wanda yake
bi wannan kuwa ido kawai za a sa in sun kawo a karba idan basu
kawo ba shi kenan ta cc mishi to Allah ya saka mishi da alheri ya
dan zauna kadan yana Kara yi mata nasiha kafin ya fita.
Ranar da babanmu ya cika kwana bakwai ranar aka radawa
jaririnmu suna Mahmud sunan babanmu da aka mayar mishi da
daddare muna dakin inna dukanmu ni da Yaya Ahmad da Ibrahim
muan falon a zaunc inna da Hama tare da innarsu Sa'a suna can ciki
sai muka ji sallamar Alhaji Ali yana shigowa ya ce maza in kira
mishi Alhaji Isma'ila na je na kirashi muka dawo tarc, muka tarar
yana ccwa ila mutuwa fa Aisha da kika ganinta ba zafin mutuwar nc
ya fi komai daga hankali ba al'amuran dakc biyowa bayan
aukuwarta shi ne abinda ya fi komai kona zuciya don haka ni
abinda nake so dake shi ne ki yi hakuri ta ce mishi to baba, babansu
Sa'a ya zauna sai Alhaji Ali ya ce mishi mutancn nan sun kafc kan
za su tafi da Suhaila Yaya Ahmad da Ibrahim gaba daya suka hada
baki suka ce Suhaila...Alhaji Ali ya ce e, babu yanda ban yi dasu ba
har gabatar musu da zancen Ibrahim n ayi na ce ko za su yi bikinta
kafin su tafi tunda sun ce hasu amince da barin 'yarsu budurwa ba,
to sun ki sun ce ba zai yiwu ace duk zuriyar Alhaji ta dawo kasar
nan ba don haka na amince su tafin sai a shirya mata gobe za su
koma gida Hama ta saka salati ta barkc da kuka, Yaya Ahmad ya ce
in zuciyar baba suke so ni zan bisu Suhaila bata san rayuwarsu ba ta
yi maraicin mahaifinta sati guda yau annan a rabata da uwarta da
mutanen da ta saba rayuwa a cikinsu da wanne zata ji? Alhaji Ali ya
ce don ka bisu ba zai hanasu tafiya da ita ba, kuma in dukanku kuka bisu wa zai zauna tarc da uwarku? Wa zai kula da dukiyar ubanku? Tunda sun matsa a barsu kawai in muna raye ai zata dawo, Ibrahim
ya ce gaskiya ba za su tafi da ita ba ai ni tun jiya don dai baba ya hanani ne in ajin shi baba Hamza yana cewa wai su fa a wurinsu abin kunya baba ya yi daya baro kasar shi saboda mace don su a
ganinsu wannan dabi'ar kaji-ne gashi ya kawo musu 'ya'ya nan kasar ya mutu ya bar musu su to ni na rantsa ba za su tafi da Suhaila ina kallonsu ba, domin baya cikin biyayya da kyautatawar da baba ya ce a yi musu.
Babansu Sa'a ya yi shiru tsawon lokaci sai ya ce to ni inda
sun dan sassauto an sasanta da su ai da sai aji in ma wani kwadayi
41
shahada ita ce ta zarna maganarshi la karshe, kuma dazu muna jin
abında babansu Lamidi yake fadi ni da Ahmad a wurin karbar
gaisuwa cewar shi ko kadan bai kawowa baba mutuwa ko da likila
ya ce in akwai abinda yake son fada ya gayawa dan uwanshi da ya
nuna shi kawai ya dauka wani abu suke son yi mishi kuwa
maimakon baba ya bar wani sallahu yana jin an gaya mishi haka ваi
kawai ya fara salati ya yi sau biyu, ya kai na uku kawai sai suká ji
shiru likita ya ce musu ya rasu ya cc shi kam kidimewa ya yi ya
rinka cewa a'a wacce irin mutuwa ne haka? Ashc haka ake
mutuwa? To me zai samu kuka a kowanc lokaci tunda Manzonmu
(SAW) ya gaya mana cikawa da kalmar shahada alama ce ta samun
raharna mu yi ta bin shi da addu'o'i mana don ya kara sanin cowar
ya bar 'ya'ya na gari masu kaunarshi a duniya tsawon lokaci
Ibrahim yana yi mana nasiha ni da Yaya Ahmad.
Washe gari da safe hukumar makarantarmu ta nadо
wakilanta suka zo mana ta'aziyya suka kuma bayar da rubutacciyar
takardar ta'aziya a madadin hukumar makarantarmu, ranar da
babana ya yi kwana uku ranar mutanen Bengazi suka iso kakana
Mallam Ahmad da kanin babana Baba Hamza da kanin mahaifiyar
beba wanda babanmu yake kira Kawu Mudi tarc suka zo Yaya
Ahmad ne ya shigo ya gayawa Inna isowarsu ya kuma karbi dan
jariri ya kai musu shi a inda aka saukesu ina kwance jikin inna
wacce kwanaki ukun mutuwar mijinta suka figeta suka maida ita
tamkar wacce ta shekara tana jinya, amma don karfin hali sai na ji
ta ce Allah sarki baba ya yiwo tafiya mai wahala ga nisa ga bakin
ciki na tausaya mishi da aka ce an gaya musu rasuwar Alhaji ta
share hawaye Hama tana hada mata tea ta ce to ya ya za a yi?
Sai da Jama'a suka ragu ni da Inna muka shiga dakin dasu
Mallam Abmad suka sauka cikin girmamawa, Inna ta gaishesu suka
yi wa juna ta'aziyya sai inna ta ce mishi oh baba sai da ka zo? Ga
girma gashi tafiya ba mai dadi ba, ya gyara zama ya ce e, Aishá na
zo ne in ziyarci Mahmud a kabarinshi na kuma je dazu Ahmad ya
kaini daga nan in yi miki ta'aziyya in sanya miki albarka ke da
'ya'yanki kullum kalmomin Mahmud a game da ke alheri ne, ranar
da daddare mun hadu a dakin Inna mun zauna shiru Hama ce kawai
mai wani motsi itama gyara yaro take yi muna cikin wannan hali
babansu Sa'a ya shigo yana yiwa Inna bayani kan basussukan da
40
garcsu akan tafiya daitan don ni na lura shi llamza ya fi Baba son
tafiyar tata, Alhaji Ali ya ce tunda dai 'yarsu ce abinda kawai ya
kamata mu yi shi ne mu rabu laſiya a basu ita. Yaya Ahmad zai yi
magana babansu Sa'a ya cc dashi da Ibrahim su fita suka tashi suka
fita, Alhaji Ali ya cc Aisha ta amsa mishi na'a baba ya ce su Mallam
Ahmad suna son tafiya da Suhaila, 'yar su ce ki dubi girman abinda
ya samcki na rasa mijinki ki yi hakuri kar ki daga hankalinki kan
wannan watarana sai labari ta ce mishi to baba tsawon daren nan
Hama kwana ta yi tana kuka inan ta kuwa tunda ta kwanta ta juya
bayanta tana fuskantar bango bata sake cewa kowa komai ba da
asubar fari llama ta tashi tana shirya mun kayana a manyan
jakukkuna guda uku, muka idar da sallar asuba na yi wanka na
sanya doguwar riga na rufe kaina da gyalenta inna tana zaune bakin
gadonta tana baiwa danta nono Alhaji Ali ya shigo da saurinshi ya
cc Aisha mutanen nan za su tafi ga motar da muka daukar musu ta
iso kina da wata magana ne? Ta ce a'a baba bani da wata magana ya
ce to na gode Allah kuma ya yi miki albarka ya baki mafita ta
alberi, ta ce amin, ya juya zai fita ya ce to fito Suhaila, Hama ta
miko mun kunshin dake hannunta ta ce ga gwala-gwalanki Suhaila
ki san inda kika adanasu wannan kuwa suturunki ne a ciki akwai
kuma kudi a ciki ki rike kafin wani ya zo ganinki, hawaye suna
zuba a idona na ce ban son komai, Hama ta ce to in za ki kwalliya
fa? na soma kuka sosai na ce na rasa babana yau kwana takwas a
yau kuma zan rabu da uwata da 'yan uwana da karatuna zan tafi
wani garin da ban san kowa ba, sannan ki ce in zan yi kwalliya? Na
yi miki alkawarin har abada ba zan sake yin kwalliya ba, na je na
durkusa gaban inna ta sunkuyar da kanta tana kallon jaririnta na ce
bani warawaranki inna bata yi magana ba ta miko mun hannunta na
zaresu na mayar a nawa cikin karfin hali na ce ki yi hakuriki yi ta
addu'a, Allah ya jikan babana ta ce amin na fito falo Hama tana
tashe da kayana na ce ki bayar da kayana sadaka Allah ya kaiwa
babana ladan nasa hannu na dauki hotona ni da babana da Yaya
Ahmad a wurin liyafar makarantarmu na jawo zanin inna dake ajiye
kan kujera na nade shi na fita waje, Peogeuat ce tana tsaye tuni har
sun shiga ciki sun zauna, Alhaji Ali da babansu Sa'a suna tsaye
daga cikin gidansu Sa'a ina jin ihun Ibrahim da kokarin dayake na
tunbuke kofarshi ta hanyar jijjigata da iyakacin karfinshi na
42
Labbatar babanshi nc ya kullcshi da kwado yana jin an tayar da mota
ya shiga kwala mun kira Suhaila da iyakacin karfinshi har muka bar
unguwarmu in ajin muryar Ibrahim.
RAYUWATA A BENGAZI
Ina zaune a inuwar da ta sauko daga jikin dakin Mallam
Ahmad kukan sharbe nake yi yau kwanana ashirin da uku a
Bengazi kullum sai na ga abinda ya tuna mun da teacher IHakeem,
maganganun daya yi ta gaya mun agame da mutuwar mahaifi a
wancan lokacin jinshi kawai nake yi ya yi ta yi mun kwatance wai
yana so in gane yanda abin yake amma ina? Ban ganc komai yanzu
nc nake ganin abina a zahiri, "Baki taba ganin abu mai tonon asiri
ba irin mutuwar mahaifin Suhaila." Tcacher ne ya taba gaya mun
wannan maganar, gani yanzu a Bengazo na zo da zama garin da
tsawon zamana da ubana bai ta6a kawoni ba, wai yana gudar min
wahalar tafiya, na zo cikin maraici gashi babu tausayawa ko yau da
safen nan da kyar Mallam Ahmad ya kwace ni a hannun kanin
babana Hamza wai zai zaneni da bulalarshi da yake dukan rakuma
saboda sakarcina ya yi yawa, matarshi ta turani lambu naje na kasa
ciko kwando da tumatur duk da bororon dana nuna mishi a hannuna
na dalilin diban tumatur din da na yi kwana biyu da suka wuce bai
gamsar dashi ba, sai jaddada mun yake yi nan ba Nigeria bane su
basu lamuntar sakaci da lalacewar don haka in an yi abincin kar a
bani bayan ma ni ba iya cin abincin nasu nake yiba, tun zuwana ban
taba jin cikina yayi nauyi ba, kullum da yunwa nake yawo ga aiki
babu hutu, kullum sai motsewa nake yi ga bakin cikin mutuwar
mahaifina ga na rabani da uwata da dangin da ake yi ga ni cikin
matsananciyar damuwa ban san halin da mutanen gidanmu ke ciki
ba, gashi an ki a cika alkawarin da aka yi na sanyani a makaranta
daga zarar mun iso Bengazio wai na yi karfin hali na je na tambayi
baba Hamza yaushe ne zan fara zuwa makarantar, sai kawai ya
tambayeni wai da ake damunshi da maganar makarantana Mahmud
ya yi karatun-boko ne? Ko kuwa bai yi arziki ba a duniya? Ban taba
jin wanda ya ambaci sunan ubana ba haka gatsau don haka tun daga
ranar baba Hamza ya zame min abin tsoro, Mallam Ahmad ya leko
ya ganni a inuwar dakinshi ya yafutoni da hannunshi don bai son aji
ya kirani na tashi na bishi cikin daki ya zauna a bakin gadonshi na bono na koma kan buzunshi na durkusa ya jawo wata leda ya miko
43
mun gurasa na cc uh uh, yunwa zai kamaki in ji shi na soma kuka
Malam ka taimakcni ka mayar dani wajen mahaifiyata, shhhhh,
abinda ya fadi kenan lokacin da ya ji motsin wucewar baba Hamza,
na yi maza na yi shiru don na tuna zagin da Baba Hamza ya yi mun
ni da uwata, lokacin da na yi rokon a maidani wurinta a gabanshi, a
yanzunc na ganc yanda babana ya rayu yana son baba Hamza yana
yi mishi alheri shi ba haka yake son shi ba ni kama zuwana Bengazi
ne na gane uba daya suka hada uwa kowa da tashi amma ban taбa
jin hakan ba a wurin babana, shi kam kanina Hamza abinda kullum
nake jinshi yana fadı kenan.
Na tsunduma cikin wahalar rayuwa a yanzu kullum ni ke
tatson nonon rakuma in dandaka ciyawar doki in debo kayan lambu
ba kuma wannan ne abinda ya fi komai kona mun zuciya ba irin
kullum sai baba Hamza ya kirani ya nunawa wani ga yarinyar nan
ka ganta da kyau watana biyu Malam Ahmad ya kwanta jinya, gashi
dai yana da mata amma shi da gauro babu bambanci ban taba ganin
ja'irar mata irin Rabita matar Mallam Ahmad ba wuni take yi bata
leka dakin da yake ba tana zaune suna hira da matar baba Hamza
Hindu in ajin, Hindu tana cewa Rabita baba dai ciwo ya yi zafi kila,
dai tafiya ta zo, kowa ya huta Rabita ta yi tsaki ba mutuwa zai yi ba
bakin cikin mutuwar danshi ne yake nukurkusashi maye, ina nan
dai ina zaune sai na ci gado tunda ubana ya dauki kuruciyata ya
bashi to ni ma sai na ci dukiyarshi ni ko ya gane ina satar mishi
zinari nema oho? Ya dauke kullin ya 6oye, Hindu ta zaro ido ta ce
kina satar mishi zinari? To lalle zan gayawa Hamza don ya san
zinarin da yake sawa a lissafin shi kina sacewa, rikici ya kaure a
tsakaninsu ni kam su dukansu biyun bana ganin mutuncinsu shi
yasa wuni nake yi ban bude baki na yi magana ba, in ba agaban
Malam Ahmad nake ba ko aikana suka yi karba kawai nake yi in
tafi in kuwa na dawo in mika musu ba-tare da nace musu gashi ba,
zagewa nayi na yi ta jinyar Mallam Ahmad in yi mishi wanka in'yi
mishi wanki in share mishi daki in turara gurasa in bashi ya ci in
naje tatsar nonon rakuma, in dan boye in kawo mishi don wani abin
mamaki shi ne sam baba Hamza baya Kaunar Malam, kamar ba shi
ne ya haifeshi ba, sati biyu yana kwance sai kuma ya samu sauki.
Mun shaku kwarai da Malam muna kuma matukar son juna
na hakura da cewa a maidani gida ganin yanda hankalinshi yake
44
tashi, tausayin rayuwarshi na ke yi inna tuna irin yanda bubana keji
dashi gashi ya mutu ya bar shi da wani shaidani wai da ganin yanda
wata rana muka tashi bamu da kwabon kashewa, yasa na tsunduma
koyon sakar dardum in na yi aikin gida na gama sai in jc in yi saka
in na tara sai in je in sayar in kawowa Malam kudin ya ajiyc mana,
da kuwa na ganc baba Hamza yana yi mishi bincike irı ya ga kudi
ya kwashe sai na koma 6oyesu cikin bujen siket dina wanda tun
zuwana Bengazo Baba Hamza ya bani shi na saka har yau kuwa shi
ne a jikina sai in zan yi wanki ne sai in cire shi in saka doguwar
rigata dana zo da ita.
Duk rayuwar da nake ciki ban ta6a sanin ina cikin ni'ima ba
sai a ranar da baba Hamza ya dawo tarc da wani mutum mai kama
da rakumi ya cewa Mallam Ahmad baba wannan shi ne Sharif
abokina da na ce maka zan daura musu aure shi da Suhaila, duk da
tsoron Baba Hamza da nake ji kasa yin shiru na yi a gabanshi da
Sharif din na ce baba bana sonshi, ya yi tsalle ya rufeni da duka da
hannunshi tititim tititim, da kyar Malam da Sharif suka kwaceni na
koma gefe daya na zauna ina kuka shima ya zauna yana haki, na
dago idona wai in kara ganin Sharif sai naga ni yake kallo yana
ganin na kalleshi ya yi maza ya yi mun murmushi jajayen
hakoranshi da-suka sha goro da fure suka bayyana gashi da ido a
kwarmi tsoronshi ya kamani na yi maza na kawar da kaina, babu
yanda Malam bai yi ba da Baba Hamza kar ya daura mun aure da
Sharif amma ya ki ya ce wai ban fi matarshi komai ba, kuma wai
baba na bai fi Sharif arziki ba don rakuman shi sun kai dubu, a haka
aka daura aure da Sharif na tare a wani busasshen kauye wanda
babu yanda zan yi in kwatantashi gaskiya ne Sharif arzikin rakuma
ne dashi amma irin arzikin nan da gara babu dashi tunda wahalarshi
kawai ake yi ba a cin amfaninshi gashi babban abin haushin shi ne
ko ibada akan kari ba a samun damar a yi saboda aiki matar Sharif
Basma 'ya'yansu bakwai mace mai tsananin kishi sai dai ganin
yanda mijinta bai dada ni da kasa ba yasa ta kwantar da hankalinta.
Gidansu Sharif girmanshi yana da yawa, don akwai iyaye,
yayu, kanne, duka c iki tunda aka kaini gidan Sharif sau daya na yi yaji ban sake ba saboda ban ji da dadi ba, dukan tsiya baba Hamza
ya nada mun wanda na yi kwana da kwanaki ina jinya da kyar na warke, a zamana a gidan Sharif kullum sai na tuna lFunke Faraye in 45
ce ita kam tana can tana karatunta ni kam gani anan ga yanda
rayuwata ta zama gashi tun zuwana babu wanda ya biyoni na
tabbatar suma duniya ta juya musu baya, kamar yanda ta juya mun
lokaci mai tsawo muka dauka muna fafatawa da Sharif kafin ya
samu cin ma burinshi na kawar da budurcina sai dai yanda
bankwana lafiya ba ranar haka shima don kuwa har wurare biyu na
gantsara mishi cizo wanda na tabbatar tabon zai dade bai bace ba,
farkon zamana a gidan Sharifya yi nufin cika alkawarin da ya yiwa
Mallam Ahmad cewar ba zai rinka turani gona ba, tare da matansu
amma da Bamsa ta yi tawayc matan gidan suka mara mata baya
suma suka ki zuwa gona suka cc suma aurc suka zo yi aure kuma
bai fi aure ba don haka tilas Sharif ya sani tafiya gona tare da
matansu, wata irin rayuwa nake yi da ban ta6a snain dan adam na
yin irinta ba, abin takaici kuma shi ne wai in na kwanta maimakon
in rinka mafarkin gidanmu kullum a mafarkin Funke Faraye nake
na kasa sanin dalili, maſi yawancin lokaci inna samu damar zama
hotona ni da babana da Yaya Ahmad nake daukowa in zubawa
hoton ido ina kallo in ce ya kai babana in taba fuskarshi da hannuna
kullum kuwa sai hawaye sun zubo mun inna yi hakan in ce mishi
kullum sai na yi maka addu'a a sallolina guda biyar a cikin dare ma
ina tashi in yi maka addu'a, Allah dai yasa addu'o'ina suna samunka
ba zan gaji da yi maka addu'a ba domin kaunar ka agaremu, tsawon
zamanmu da kai muna cikin rufin asiri daga rabuwarka da mune
komai ya tarwatse manana daga wannan lokacin ne muka gane lalle
akwai kalmar "WAYYO DUNIYA!" In kuwa na shafa Yaya
Ahmad cewa nake yi ya kai dan uwana na dai san kai mai kauna ne
don haka bana jin zafinka don baka biyoni ba, na sani kuma duniya
ta juya muku baya kamar yanda ta juya mun na sani kuma kuna
cikin ambaton "WAYYO DUNIYA! babban abinda ya dameni a
yanzu shi ne anya kuwa zamu sake saduwa? Hoton nan shi kađai
nake gogewa shi kadai ne bana barin kura ta rufeshi don shi ne
kadai nake gani in dan ji. Duk da artabun da muke yi da Sharif
kafin wani abu ya hadamu a hakan kuma wai sai gani da ciki,
al'amarin duniya dameni ni kam a ganina ban taba gani ko jin
labarin wanda duniya ta yiwa juyin danwake irina ba. Laulayi da
ciwace-ciwace iri-iri amma basu sa an dauke mun zuwa gona ba,
ran nan mun je cin auduga na yi aiki na gaji sai na samu gindin
46
bishiya mai inuwa na kwanta in dan huta sai kawai na yi mafarki ai
mun sake gamuwa da Funke Farayc a wata gasar har ta sake bugeni
na fito daga dakin gasar ina kuka, mai tsanani sai ga teacher
Hakcem yana rarrashina, yi hakuri ki daina kuka, za ki rama ne,
yana cikin rarrashin nawa na ji an dada mun duka firgigil na yi na Lashi zaune naga matar Sharif a kaina na ce yaya kika dada mun
duka haka? Ta gatsina fuska, ta ce au to yi hakuri ba zan sake ba, na
sani da na bisu mun tafi mun bar ki anan in yaso kya tashi cikin
dare ki ganki daga ke sai kuraye, dole na yi shiru don kar gobe ma
in yi barcin su tafi su barni muna tafe ina tunanin mafarkina na kalli
Keton cikin da nake turawa na tabbatar ni kam ba zan sake buge
Funke Faraye a karatu ba, tun da na baro iyayena ban taba yin fada
da kowa ba saboda duk abinda za a yi mun sai in ga ba komai banc
da zan tsaya ina tashin hankali, akanshi shi yasa duk tsiyar matar
Sharif zaman lafiya muke yi.
Ran nan na wayi gari bani da lafiya, ban gayawa kowa ba sai
da na haifi diyata mace tukunna suka ji kukanta na koam Bengazo
don yin wanka bayan an yi suna Aisha na sa Sharif ya sanya mata ni
kuwa sai nake kiranta Inna. Zagi sosai baba Hamza ya yi mun wai
akan ban sa mata sunan matarshi ba, gashi dai in ina son Sharif ina
son mutuwata to amma kuma son yarinyar nake yi kullum sai na
gyarata, watana uku a Bengazi ran nan Mallam Ahmad ya sanya
ranar komawana gidan Sharif na yi ta shiri na gasa mishi gurasa na
tara mishi na kai inna wajen mai hoto ya daukar mun ita, ita kadai
na dawo Mallam Ahmad ya yi mana sayayya ba kadan ba ana gobe
zan koma gidan Sharif muna hira ni da Mallam Ahmad yana gaya
mun yi ta haihuwarki Suhaila gashi kin fara da mace, kwanan nan
zata zama abokiyar shawarki in kika haifi 'ya'ya da yawa za su
mantar dake kewar 'yan uwanki da kike ciki na ce mishi to Mallam
na koma gidan Sharif na koma rayuwar da na riga na saba da ita
komai yi nake yi kamar yanda matan gidan