An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
WATTO DUNIYAMaj. Hafsat C. Sodangi
(Mrs Abdullahi Dabai
WAYYO DUNIYA!
Na
HAJ. HAFSAT C. SODANGI
(Mrs. Abdullahi Dabai)
P.O. Box 727 Jos-Plateau State
GODIYA
Crodiya ga Allai nadaukakin sarki mai kowa mai komai.
bua alherinsa agare
odiya pa isa hakuri dan da yake yu Ailalı ya kara
akanininu
TUKWICТ
Tukwicin littafic na HASSAN MIGA ne 448/447 Bay
Masallacin Abacha. lavi na biyu
JINJINA
Na jinjinawa Musa Sodangi A.1.G. Abuja
SADAUKARWA
Ga iyayena Alhaji Cindo Sodangi da Hajıya Fatima Sodangi
Allah ya saka muku da alheri, amin.
GORO
Ga kanina Muhd Bello Sodangi (University of Jos)
Na'ura mai kwakwalwa
ANKA-GRAPHICS FAGGE
08028182466
2
English unit two page eleven abinda ke rubuce kenan a jikin allonodiya 'yan aji hudu kowa ya bude litafinshi
malamin ya bayar da umarnin gaba daya kowa ya shiga bude shafin
da ake magana akaj
Malamin dake karantarwar wani dogon saurayine siriri
wankan tarwada idanuwanshi sun dan shiga kwarmi kadan gashi da
'yar siririyar wushirya zai iya kaiwa shekaru ashirin da uku a
duniya, wai zai karanta mana? Malamin yayi tambaya kusan
dukkan yaran ajin suka daga hannu nine! Nine kowa yana son
malam ya nuna shi Malam ya yi murmushin gamsuwa, ya cc to duk
ku sauke hannaycnku bari ni in za6o wadanda zasu karanta mana
tunda naga alamar kowa ya iya ina jin ya ſadi haka gabana ya fadi
na kara sunkuyar da kaina kasa don fargabar abin da na san zai faru
gaskiyar magana ita ce na tsani teacher Hakeem Lamido kamar
yanda shima na labbalar yana nuna mun tsana a sarari ya tasani a
gaba ya hanani rawar gaban hantsi ya takurawa rayuwa ya hanani
holewar dana saba yi a makarantar kafin in zo aji hudu ajin da ya
zamo mun tamkar kurkuku don takura kafin isowata wannan ajin
wanda ya zamo shi ne na Hakeem Lamido ni 'yar lelen malamai ce
dama daliban amma a yau har tsoron zuwan Litinin nake yi in kuwa
aka ce yau Juma'a ne to ni kam dadi ne yake kamani don na san
gobe Asabar jibi Lahadi duka ba zani makaranta ba, ga babana da
wata irin hikima sau biyu kawai na yi mishi karyar rashin lafiya na
shiga cikin bargo Innata mai laushi na ruhu sai bayan tafiyarshi
kasuwa na tashi na yi ta wasana ranar da na sake na ukun sai ya ce
wai in shirya ya kaini asibiti a yi min allura, ni kuma gani da dan
banzan tsoro ko sunan allura bana son jin ana ambata kusa dani tun
daga ranar ban sake karyar rashin lafiya ba na gwammace in zo
makarantar kawai teacher Hakeem ya yi wacce ya ga dama dani,
farin jinine dani wurin ticocinmu da daliban makaranta dama
sauran jama'a saboda irin kyakkyawar halittar da Ubangiji ya yi
mun tun ba yau ba tun ina 'yar karamata nake jin mutane wadanda
nake bakuwa a garesu in suka ganni suna cewa tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya ni'imta wannan yarinya da kyakkyawar halitta
wasu kuwa cewa suke yi an ce duk mutum tara yake bai cika goma ba to amma a yanda aka daidaita halittar wannan yarinya su kam
suna ganin ta wuce goma har ta kai ashirin gani 'yar shagwaба а
3
gidanmu don kuwa ni kadai ce 'ya mace wurin iyaycna sauran
ba kusa ba don
yayuna dukkunsu maza-ne sunkuma girmeni nesa
haka Innata hata gajiya da tsabtaccni a makaranta har kyautar
falibar da tali kowacce tsabta nakce ci gani gwana wajcn iya
wasanni da tsalle-tsalle don haka duk lokacin da za a tura dalibai
filin stadium a irin muhimman ranakun nan da kasa takc tunawa da
su nice akan gaba wajen farcti don nan ma in gwanacc amma duk
wannan a banza wurintcacher Hakccnı Iamido don kawai wai bani
da ilimi ko da yakc ni kaina tuni na san ban iya komai ba wannan
ba sai an gaya mun ba don wani lokacinma har manccwa nake yi da
an yi wani karatun sai in na ji yaran ajin suna ta yi in ganc anan ajin
aka koyar ni ce dai kawai ban lura da lokacin da aka yin ba, haka
nan kullunì bani da lokacin yin rubutu in muna aji ina 'yan ciyc-ciус
na na kayan kwalam din da Innata ta ke zuba mun cikin jakata ta
makaranta in kuwa muka fita brcak ina gama cin abin da nazo dashi
sai in nufi wurin wurin wasanni rubutu na kuwa kullum tabita nake
baiwa ta yi mun ita kuwa sai in biyata da naman kaji ko agade a
lokacin brcak hakannan ban cika halarta aji ba lokacin karatun
addini saboda shima malamin ya matsa mun kullum sai ya tasheni
ya ce in yi mishi karatun daya koyar in kuwa n akasa sai ya sanya
bulalarshi mai shiga jiki ya zaneni lura da hawayen idona da tabita
ke yi yasa ta gane kullum sai an bugen ita kuwa sai ta labarta mun
ccwar su kam idan suka je wajen nasu karatun babu duka don kowa
ya iya tun da babu wuya wakace kawai tun daga ran nan kuwa na
koma zuwa ajin kiristoci mu yi ta cashc rawa muna wakokinmu
masu dadi, amma duka wannan ya faru nc kafin zuwana ajin sarkin
zalama, sarkin sa ido da bin diddigi, tcacher Hakecm Iamido ai ina
isowa ajinshi ko sati guda ban rufa ba ni ban ma san ya riga ya
gancni ba sai gashi wai har ya gane abinda ke faruwa ran nan mun
tafi ajujuwan karatun addini muna cikin cashewa mai koyar damu
yana cikin kwatanta mana yadda zamu rinka tafiyar da muryoyinmu
da hannaycnshi muna binshi a hankali kafin ya tabbatar mun iya ya
bamu izinin daga murya sai ga techer Ilakeem a bakin kofar yana
neman izinin fitar dani daga wurin malamin rikicine ya kaure a
(sakaninsu mai koyarwar yana ccwa teacher IHakeem bai isa ya fitar
dani ba, don kuwa ina da 'yancin zabarwa kaina addini, tunda
Nigcria kasace mai 'yanci ta kuma baiwa kowannc dan kasa damar
4
e
ya zabarwa kanshi addinin da yake so babu takura, kallon da
teacher ya yi mishi ya fi gaban a kirashi uku kwabo sai ko goma
kwabo, ya shigo cikin ajin ya kamoni ya ce wa mai koyarwar
'yancin da kake magana akai bai shali yara irin wadannan ba,
Suhaila a yanzu dole ne ta bi addinin da ta ga iyaycnta sun ayi in
kuwa na sake kamaka da laifin yaudarar yara kanana to ina tabbatar
maka maganar ba zata tsaya tsakanina da da kai kawai ba zan sanar
da iyayen yaran yana fito dani ya kaiwa Malam mai Arabic ni ran
nan Allah ne ya rufawa Malam asiri da teacher bai buda baki уa
hadiycshi ba, don kuwa tashin hankalin da ya yi mishi mai yawa ne
ya zargeshi da lailin yin sakaci da dalibanshi yana barin wurin
kuwa malam ya shiga tsala min bulala ina ihu ko a jikinshi sai cewa
yake yi wato wai ke nan takadaracc ko? Kina so sai kin fata min
aikna kafin hankalinki ya kwanta to jikinki zai gaya miki, tund aga
ran nanan ban sake leka ajin nasu ba teacher lakeem kuwa ya Kara
tasani a gaba, jarrabawarmu ta farko a aji hudu ni ce na zo ta talatin
da hudu, T'abita kc zaunc a kusa dani a bencinmu ta yi ta talatin da
biyar Ladi kusa da 'l'abita ta yi da shida sai Indidi a jikin bango ta
zo ta talatin da bakwai amma wai don tsam bai ji haushin kowacce
a cikinsu ba sai ni maimakon ya yi la'akari da cewar ni cc na fi
kowa kokari a bencin sam bai lura da hakan ba, a ka'idar
makarantar mu aka ambaci sunan lamba na daya nc a bashi kyauta
tarc da tafi har zuwa na uku daga nan kyauta ta karc sai kawai a
rinka krian suna ba tarc da an bata kyauta ba in ka bude kaga
abinda ka samu to haka tcacher Hakcem ma ya yi amma yana zuwa
kan nawa report book din sai ya bude ya cewa yaran ajin Suhaila
Imam ita ce ta talatin da hudu yara ku yi mata ihu ku ce mata shame
to you Suhaila gaba dayansu suka ce shame to you Suhaila. Ku
sake, ya kara basu wani umarnin suka kara cikin muryar da tafi ta
dazu sai da suka yi sau uku sannan maimakon ya bani a hannuna
yanda ya yiwa kowa sai kawai ya wurgar a kasa, na tsuguna da
nufin in dauka amma na kasa mikewa tsayc saboda bakin ciki ranar
yau ita ce ranar farko dana fara sanin lallai da gaskene akwai wulakanci a duniya, har yara suka watsc ina nan wurin a tsugunne
ina kuka tarc da zubawa report book din ido a kasa kawata ta B. Class Zainab Zakari ita ta kamamun hannu ta dagani na mike tsaye ta sunkuya ta daukar min report book din ta rungumeni a kafada 5
muna tafiya a hankali tana kara bani bakuri har ta rakoni gida ni da
ita muka hadu muka labartawa Inna abinda teacher ya yı min, Inna
ta fusata kwarai ta ce wannan ba komai banc illa wasa da kin jini
wanda bata ga dalilinshi ba, lunda ita a saninta na karshen aji ake
yiwa irin wannan ibun amma shi bai sa an yiwa na karshen ajin ba
sai ni, don haka bari babana ya dawo zata gaya mishi in ya so a yi
mun canjin makaranta tunda dai wannan malamin baya sona ni da
Zainab muka yi murnar jin maganar Inna muka ce c Inna kwatakwala baya sona ko dariya yake yi idan na kalleshi sai kiga ya yi
maza ya tsukc fuska Inna ta ce to ana me irin wannan lsangwama to
ya ci kanshi ya sha bakin ruwa.
Sai dai kuma da babnna ya dawo Inna ta labarta mishi abinda
Icacher ya yi mìn shi kam abin bai bashi haushi ba, dariya ya bashi
ya ce babu abinda zai sa in canzawa Suhaila makaranta akan
wannan in ta ji zafin abinda yasa aka yi mata to ta dage ta rinka yin
karatu ta gani ko zai sake sawa a yi mata ihu Inna ta shiga mita kan
wai babana bai damu da wulakancin da teacher yake yi min ba ya
cc c shi kam bai damu ba don kuwa bai taba ganin inda gyara
kayanka ya zama sauke mu rababa.
Tunda babana bai amince da canjin makaranta ba tilas da
hutu ya kare na koma makaranta to gashi har yanzu abin babu
sassauci sai ma abinda ya karu tunda muka dawo ka'idane kullum
sai teacher ya tasheni ya kuma sa yaran ajin su yi mun ihu ko ele in
har ban bashi amsar tambayar da ya yi mun ba har wata waka ya
sasu suke mun wai Suhaila yanga ba ilimi.
Suhaila Imam na ji kamar daga sama an kirani na yi firgigit
na dawo cikin nutsuwata na bar tunanin abinda teacher ya taba yi
mun a baya na fuskanci abinda ke shirin faruwa yanzu tunda shi ne
ya kirani ko bata zo bane? IDa karfi yayi tambayar yara suka wage
bakunansu ta zo teacher gatanan tana sunkuyar da kanta don kar ka
ganta, ni kuwa sai binsu da harara nake yi Suhaila 'Stand up' ya fabi
umarni na mike tsaye wani abinda yake kara sani jin haushin
teacher nan shi nc babu damar ka jishi ya yi Hausa tamkar ba
Bahaushe ba komai nashi na Turanci ne in banda ina jinshi da
sauran teachers suna Hausa a waje ni kam da na dauka baya jin
Hausar cikin Turanci yake mun magana, daina hararar mutane ki
kalli littafin da ke gabanki ko kuma in sa wannan ruler dake
6
hannuna in tsole miki wadannaun idanuwan nakı da kike lumshewa
tamkar kina shirin barci, ya nuno min ruler na yı maza na sunkuyar
da kaina Kasa ina kallon rubutun littafin dake gabana, shiru ban iya
ccwa komai ba "Rcad ya kara bani umarni shiru ban cc komai ba
kin kasa ne? Na gyada kai haushina ya kara kamashi okey juya ki
gayawa yaran ajin abinda na koya miki ki rinka gaya musu idan aka
saki karatu kika kasa akan dole na juya ina kallon yaran ajin na ce
musu yara na kasa karatun yau ma kuma dama cand kunsan ban iya
komai ba, ina gama fadın maganar kuwa suka kwashc da dariya
suka ce shame to you Suhaila ku yi mata waka suka soma tafi suna
ccwa yanga ba ilimi Suhaila yanga ba ilimi na koma na zauna
hawayc suna zuba a idona shi kuwa ko ya lausaya mun tsawa ya
daka mun "Who ask you to sit common stand up" na mike tsaye har
sai da darasin ya kare ban samu na zauna ba, ana goge mishi allo
zai rubuta sabon darasi ya juyo ya kalleni dauko jakarki ki zo nan
gabana ga bencinan yana nuna mun da dan yatsanshi shiga tsakiyar
su ki zauna, na shiga tsakiyar yara biyu dukansu maza kuma
iyamurai na zauna, ina gyara jakata yana gaya min idan ba ki yi
hankali dani ba sai na cire miki kunne daya don ban ga amfanin
lafa-lafan kunnuwan nanki ba tunda basa daukar karatu, ina zaune
tsakanin Eze, Ebika da-Bonboy Emanuel na kai matuka wajen cika
ji nake tamkar in hadiyi zuciya saboda bakin ciki sai teacher ya
juyo ya kalleni murmushi ya yi saboda ganin yanda na hada fuska,
ya ce zanga karshen bakin nan naki mai kama dana Aku ba kya
gajiya da magana yanzu kwua cikin biyu tilas ki yi daya ko dai ki
koyi turanci ko Inyamuranci don ki rinka hira da abokan zamanki
ko kuwa ki wuni shiru bakinki a rufe ni duk wanda kika yi adiai ne
a wurina har ya yi shiru sai kuma ya ce "Eze will you like to marry
a Hausa girl?" Ya ce yana murmushi da yake shakiyin yaro ne ya shiga sosa keya shi cikn turanci ya ke cewa teasher zan aura mana
ai babu mai iya mayar da kyautar Suhaila in an bashi ita, sai kawai
in dage in koyi Hausa in kuma koyi shan miyar kuka, gaba daya
yaran aji suka dauki tafi suna ihu tare da wakar sannu Eze na Suhaila sannu Eze na suhaila, shi kanshi teacher Hakeem dariya
sosai ya yi kafin ya dakatar da shakiyancin nasu ya kara kallon Eze
yana murmushi ya ce tana dai burgeka kenan? Eze ya ce yes sir she
is always clean always beautiful, always cute, teacher ya ce to na
7
baka ita amma bisa sharadin ka koya mata karatu in'har ka kasa zAn
Rwaceta in baiwa wani kuma no problom in ji lize an gama wannan
bidirin kenan sai ga monito ya zo da takarda mai dauke da sunaycn
noise markers wato masu surutu a ajin ya mikawa teacher yana
budata na ji ya ce Suhaila and her group na tashi na je gaban aji
Tabita ta fito Ladi da Indidi ma suka fito ya kallemu ya ce ai na riga
na tarwatsa kungiyar taku lunda na dauke shugabarku a cikinku don
haka monito kaisu su wankc toilets na wajen mata ya tasomu a
gaba, toilct dake sashin mata goma sha biyu ne mu hudu ya raba
mana uku uku ukun farko nc nawa su Tabita har rige-rigen daukar
bokiti da tsintsiyar za6ori sukc yi ni kuwa ina tsaye daga can nesa
ina tunanin yanda za a yi in iya shiga wannan bayan gidan har in
wanke shi a iya sanina ban ta ba zuwa kusa da sashin da bayan gida
yake ba a tsawon zamana a makarantar tuni su sun gama nasu aikin
har sun koma aji saura ni da monito ne a tsaye shiga mana Suhaila
ki yi maza ki gama kinga anata karatu a aji mu muna nan a tsaye ya
miko mun zabori ya ciko mun bokiti da ruwa, wai yana nufn
taimakona ko gezau ban yi ba, balle in yi yunkurin wankewa tun
yana rarrashina har ya shiga yin ihu ya ga ba zai biya mishi bukata
ba, sai kawai ya kamani ya wurgani cikin bayan gidan wai ya ga
tsiya da gudu na juyo kanshi na bankeshi tun kafn in kai inda nake
son tsayawa na soma kwara amai, mai yawa, yi nake yi ina karawa
ina kuma kuka mai tsanani tsoro ya kama monitor ya tasoni agaba
ya dawo dani ajin yana cikin yiwa teacher bayanin abinda ya faru
na sake kwaro wani aman, teacher ya yi maza ya ja baya don kar in
wanke shi Subhanallahi, yake cewa tsuguna tsuguna, Suhaila ya
tsugunar dani sai da na yi na gama ya kama hannuna zuwa gindin
famfo ya tayani na wanke bakina da fuskata ya je "kiost" din dake
kusa ya sayo robar ruwan swan tare da tom tom ya dawo ya sameni
"stop crying Suhaila is enough" ya bani handkachif dinshi na goge
fuskata ya bude robar ruwan ya mike mun karbi ki sha na karba na
sha ya kuma bani bararren tom tom ya ce ungo saka a báki sannan
ya miko min wasu cikin hannunshi ya ce zuba wanna'n a aljihunki
na karba na zuba ya kalleni cikin kulawa ya ce kece Suhaila abin
haushinki yana da yawa yake, ba kya kishin kanki kina nema ki
bata wayonki, ni na san yanda Ubangiji ya kyautata miki halittarki
zai wuya ace bai baki basira ba, amma kin je kin hada kai da
8
dakikan yara kuna sakarci tare ke kin ga ke dasu daya ne, har suna
janki kina zuwa wajen karatun addininsu anya ba a shagwabaki da
yawa agidanku ba, kuwa Suhaila? Shiru na yi ina kallonshi gashin
kanki kadai Suhaila ya isa ki tsaya ki yiwa Ubangiji godiya da ya
ni'imtaki dashi ballc ya yi miki komai mai kyau ga ſatar fatarki in
kin lura zaki ga daban take da sauran fararen da kike gani in kina so
mu shirya dake to lalle ne ki maida hankali akan karatu na boko
dana addini in kuwa ba haka ba to zan bakı wahala don tunda na
gane kyama garcki kullum kika kasa karatu wanke toilet zan sa ki
ko kuma in sayo kwado in rinka kulleki a ciki sai an tashi in budcki
kin ji ko baki ji ba, na cc naji ya ce, to tunda kin sha iska kin dan
samu nutsuwa, mu koma ajin na ce mishi to muka dawo aji muka
tarar tuni monitor ya wanke aman da na yi na koma kan bencina
kenan aka kada kararrawar brcak yara suka yi waje suna ihu "is
break time" ina kici-kicin fito da food flast dina yayin da su Tabit
sukc makale jikin kofa suna jiran ſitowata don ni ke kawo mana
abin lashe baki.
Teacher ya zauna kan kujcrarshi ya fiddo robar ruwan swan
tare da gyada mai gishiri yana ci har na rungumi food flast dina zan
fita sai ya ce mun dawo ki zauna anan ki yi break dinki na ce to na
dawo na zauna na bude na dauko cinyar kaza soayaiya ta yi shar
gwanin sha awa na ajiye robar lemon lulu a gefe na soma yagar
cinyar kazar sai da na cinycta na kankwada lulu sannan na sake
jawo wata cinyar tcacher ya kalleni yayi murmushi ya ce wato sakarcin da kikc zuwa kikc yi a makarantar nan baya ba Innarki
haushi Suhaila har gara take shirya miki idan za ki zo, to babu laifi
zan nemi gidanku in ga yayunki in yi magana dasu idan babarku
tana shagwabaki ai su ya kamata su sa ido akan karantunki kina da yayu? Na ce e, Iekensu Tabita ya damu teacher ya ce wai wadannan
leken me suke yi miki haka? Na ce tare muke cin abincin break ya
cc to ai kin cinyc, na yi sauri na dauko ina nuna mishi na ce a'a
bana iya cinycwa ba akwai agade da miya a ciki ka gani ya ce to
maza mika musu ki dawo na kai musu na zo na zauna, ya ce haba gaskiya suke bin ki yuuu duk inda kika shiga suna biye dake sun rike miki da jaka na gama ciyc-ciyčna na dauko tishu ina goge bakina ya mika mun gyada ungo dora wannan gyadar akai ki ji irinta na karba na murza na watsa a bakina na tauna ta
9
na jita cau
dau gishiri sai da na ji kunnuwana sun yi motsi nasa hannu na sosa
ya kalleni yana murmushi kema ta yi miki dadi ko? Na сс с, уa сс
to kakata cc takc soya mun ita kin taba jin kirarin da ake yiwa
gyada? Na gyada kai muna alamar e, ya ce to yi mun in ji na yi
sauri na ce gyada gyada gyada mai sihiri a barc a ga biyu a murza a
ga hudu a hure a ga 'yar guguwa ta lashi ya tauna aji gardi na dauka
na burge tcacher sai na ga wai hararata yake yi ya ce da karatune da
na san ba za ki rikc ba, ba ki gaya mun yayun naki ba. Na cc akwai
uku masu rai a yanzu wasu ukun kuma sun rasu amma dukansu
maza ne ni kadaine mace ya gyada kai yana cewa shi yasa Inna take
ji dake ko? Ina babban yayanki? Na cc yana karatu a jami'a ya zare
ido yana mamaki uhun wayc kuma? Na cc mai binshi yaya Ashiru
zai gama sccondary school bana a lFGC, yake sai yaya Ahmad yana
GGSS Kuru aji hudu ko SS 1 daga sune sai kannensu uku su kuma
duk sun rasa suna kanana, ya ce Allah ya jikansu na ce amin ya ce
amma dai kin san ba irin karatunki suka yi ba ko Suhaila? Wai don
in dan burgeshi sai na ce mishi e ai a jikin kyallen dake office din
hcadmaster wanda ake rubuta sunayen daliban da makaranta ke
alfahari dasu akwai Bashir Imam shi ne yayan nawa wanda yake
jami'a shi ne kuma ya yi wannan zanen dake ajiye gaban tebur din
headmaster na kan sarkin Nigeria dawaki biyu da miki a tsakiyarsu
zuba mun ido yayi sosai yana kallona Bashir Imam ya ambaci
sunan cikin nazari mai tsawo, sorry Suhaila zan tambayeki babanki
mutumin kasar nan ne? Na girgiza kai tare da cewa a'a ya sake
kallona wato ke kanwar Bashir ce? Bashir ya yi Federal
Government College Kuru a Potiskum, Yobe State ko ba shi bane,
na ce shi ne ya sake kallona wato ke kanwar Bashir ce shi ne kike
wannan shirmen lalle zan kara sanya kafar wando daya dake Bashir
ya yi headboy a kakin ni ina binshi a bayane ya rigani gamawa da
shckara daya ban taba lura na gane kuma kama ba sai yanzu kin
fishi farar fatane kawai kadan, kuma shi ban san asalin garinshi ba
na dai san yana amsa Plateau State ne kawaf kinga wancan dogon
ruler dake jingine wanda yake nuna mun din tare da cewa e, to shi
zan rinka rafka miki kafin in sa monito ya kulle mun ke a toilet din
da ya turaki yau ki yarda in sake tambayarki wani abu ki kasa bani
amsa ki gani ya galla min harara tare da tsaki na yi nadamar gaya
mishi ccwar ni kanwar yaya Bashir ce da na