Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels WATTO DUNIYAMaj. Hafsat C. Sodangi (Mrs Abdullahi Dabai WAYYO DUNIYA! Na HAJ. HAFSAT C. SODANGI (Mrs. Abdullahi Dabai) P.O. Box 727 Jos-Plateau State GODIYA Crodiya ga Allai nadaukakin sarki mai kowa mai komai. bua alherinsa agare odiya pa isa hakuri dan da yake yu Ailalı ya kara akanininu TUKWICТ Tukwicin littafic na HASSAN MIGA ne 448/447 Bay Masallacin Abacha. lavi na biyu JINJINA Na jinjinawa Musa Sodangi A.1.G. Abuja SADAUKARWA Ga iyayena Alhaji Cindo Sodangi da Hajıya Fatima Sodangi Allah ya saka muku da alheri, amin. GORO Ga kanina Muhd Bello Sodangi (University of Jos) Na'ura mai kwakwalwa ANKA-GRAPHICS FAGGE 08028182466 2 English unit two page eleven abinda ke rubuce kenan a jikin allonodiya 'yan aji hudu kowa ya bude litafinshi malamin ya bayar da umarnin gaba daya kowa ya shiga bude shafin da ake magana akaj Malamin dake karantarwar wani dogon saurayine siriri wankan tarwada idanuwanshi sun dan shiga kwarmi kadan gashi da 'yar siririyar wushirya zai iya kaiwa shekaru ashirin da uku a duniya, wai zai karanta mana? Malamin yayi tambaya kusan dukkan yaran ajin suka daga hannu nine! Nine kowa yana son malam ya nuna shi Malam ya yi murmushin gamsuwa, ya cc to duk ku sauke hannaycnku bari ni in za6o wadanda zasu karanta mana tunda naga alamar kowa ya iya ina jin ya ſadi haka gabana ya fadi na kara sunkuyar da kaina kasa don fargabar abin da na san zai faru gaskiyar magana ita ce na tsani teacher Hakeem Lamido kamar yanda shima na labbalar yana nuna mun tsana a sarari ya tasani a gaba ya hanani rawar gaban hantsi ya takurawa rayuwa ya hanani holewar dana saba yi a makarantar kafin in zo aji hudu ajin da ya zamo mun tamkar kurkuku don takura kafin isowata wannan ajin wanda ya zamo shi ne na Hakeem Lamido ni 'yar lelen malamai ce dama daliban amma a yau har tsoron zuwan Litinin nake yi in kuwa aka ce yau Juma'a ne to ni kam dadi ne yake kamani don na san gobe Asabar jibi Lahadi duka ba zani makaranta ba, ga babana da wata irin hikima sau biyu kawai na yi mishi karyar rashin lafiya na shiga cikin bargo Innata mai laushi na ruhu sai bayan tafiyarshi kasuwa na tashi na yi ta wasana ranar da na sake na ukun sai ya ce wai in shirya ya kaini asibiti a yi min allura, ni kuma gani da dan banzan tsoro ko sunan allura bana son jin ana ambata kusa dani tun daga ranar ban sake karyar rashin lafiya ba na gwammace in zo makarantar kawai teacher Hakeem ya yi wacce ya ga dama dani, farin jinine dani wurin ticocinmu da daliban makaranta dama sauran jama'a saboda irin kyakkyawar halittar da Ubangiji ya yi mun tun ba yau ba tun ina 'yar karamata nake jin mutane wadanda nake bakuwa a garesu in suka ganni suna cewa tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya ni'imta wannan yarinya da kyakkyawar halitta wasu kuwa cewa suke yi an ce duk mutum tara yake bai cika goma ba to amma a yanda aka daidaita halittar wannan yarinya su kam suna ganin ta wuce goma har ta kai ashirin gani 'yar shagwaба а 3 gidanmu don kuwa ni kadai ce 'ya mace wurin iyaycna sauran ba kusa ba don yayuna dukkunsu maza-ne sunkuma girmeni nesa haka Innata hata gajiya da tsabtaccni a makaranta har kyautar falibar da tali kowacce tsabta nakce ci gani gwana wajcn iya wasanni da tsalle-tsalle don haka duk lokacin da za a tura dalibai filin stadium a irin muhimman ranakun nan da kasa takc tunawa da su nice akan gaba wajen farcti don nan ma in gwanacc amma duk wannan a banza wurintcacher Hakccnı Iamido don kawai wai bani da ilimi ko da yakc ni kaina tuni na san ban iya komai ba wannan ba sai an gaya mun ba don wani lokacinma har manccwa nake yi da an yi wani karatun sai in na ji yaran ajin suna ta yi in ganc anan ajin aka koyar ni ce dai kawai ban lura da lokacin da aka yin ba, haka nan kullunì bani da lokacin yin rubutu in muna aji ina 'yan ciyc-ciус na na kayan kwalam din da Innata ta ke zuba mun cikin jakata ta makaranta in kuwa muka fita brcak ina gama cin abin da nazo dashi sai in nufi wurin wurin wasanni rubutu na kuwa kullum tabita nake baiwa ta yi mun ita kuwa sai in biyata da naman kaji ko agade a lokacin brcak hakannan ban cika halarta aji ba lokacin karatun addini saboda shima malamin ya matsa mun kullum sai ya tasheni ya ce in yi mishi karatun daya koyar in kuwa n akasa sai ya sanya bulalarshi mai shiga jiki ya zaneni lura da hawayen idona da tabita ke yi yasa ta gane kullum sai an bugen ita kuwa sai ta labarta mun ccwar su kam idan suka je wajen nasu karatun babu duka don kowa ya iya tun da babu wuya wakace kawai tun daga ran nan kuwa na koma zuwa ajin kiristoci mu yi ta cashc rawa muna wakokinmu masu dadi, amma duka wannan ya faru nc kafin zuwana ajin sarkin zalama, sarkin sa ido da bin diddigi, tcacher Hakecm Iamido ai ina isowa ajinshi ko sati guda ban rufa ba ni ban ma san ya riga ya gancni ba sai gashi wai har ya gane abinda ke faruwa ran nan mun tafi ajujuwan karatun addini muna cikin cashewa mai koyar damu yana cikin kwatanta mana yadda zamu rinka tafiyar da muryoyinmu da hannaycnshi muna binshi a hankali kafin ya tabbatar mun iya ya bamu izinin daga murya sai ga techer Ilakeem a bakin kofar yana neman izinin fitar dani daga wurin malamin rikicine ya kaure a (sakaninsu mai koyarwar yana ccwa teacher IHakeem bai isa ya fitar dani ba, don kuwa ina da 'yancin zabarwa kaina addini, tunda Nigcria kasace mai 'yanci ta kuma baiwa kowannc dan kasa damar 4 e ya zabarwa kanshi addinin da yake so babu takura, kallon da teacher ya yi mishi ya fi gaban a kirashi uku kwabo sai ko goma kwabo, ya shigo cikin ajin ya kamoni ya ce wa mai koyarwar 'yancin da kake magana akai bai shali yara irin wadannan ba, Suhaila a yanzu dole ne ta bi addinin da ta ga iyaycnta sun ayi in kuwa na sake kamaka da laifin yaudarar yara kanana to ina tabbatar maka maganar ba zata tsaya tsakanina da da kai kawai ba zan sanar da iyayen yaran yana fito dani ya kaiwa Malam mai Arabic ni ran nan Allah ne ya rufawa Malam asiri da teacher bai buda baki уa hadiycshi ba, don kuwa tashin hankalin da ya yi mishi mai yawa ne ya zargeshi da lailin yin sakaci da dalibanshi yana barin wurin kuwa malam ya shiga tsala min bulala ina ihu ko a jikinshi sai cewa yake yi wato wai ke nan takadaracc ko? Kina so sai kin fata min aikna kafin hankalinki ya kwanta to jikinki zai gaya miki, tund aga ran nanan ban sake leka ajin nasu ba teacher lakeem kuwa ya Kara tasani a gaba, jarrabawarmu ta farko a aji hudu ni ce na zo ta talatin da hudu, T'abita kc zaunc a kusa dani a bencinmu ta yi ta talatin da biyar Ladi kusa da 'l'abita ta yi da shida sai Indidi a jikin bango ta zo ta talatin da bakwai amma wai don tsam bai ji haushin kowacce a cikinsu ba sai ni maimakon ya yi la'akari da cewar ni cc na fi kowa kokari a bencin sam bai lura da hakan ba, a ka'idar makarantar mu aka ambaci sunan lamba na daya nc a bashi kyauta tarc da tafi har zuwa na uku daga nan kyauta ta karc sai kawai a rinka krian suna ba tarc da an bata kyauta ba in ka bude kaga abinda ka samu to haka tcacher Hakcem ma ya yi amma yana zuwa kan nawa report book din sai ya bude ya cewa yaran ajin Suhaila Imam ita ce ta talatin da hudu yara ku yi mata ihu ku ce mata shame to you Suhaila gaba dayansu suka ce shame to you Suhaila. Ku sake, ya kara basu wani umarnin suka kara cikin muryar da tafi ta dazu sai da suka yi sau uku sannan maimakon ya bani a hannuna yanda ya yiwa kowa sai kawai ya wurgar a kasa, na tsuguna da nufin in dauka amma na kasa mikewa tsayc saboda bakin ciki ranar yau ita ce ranar farko dana fara sanin lallai da gaskene akwai wulakanci a duniya, har yara suka watsc ina nan wurin a tsugunne ina kuka tarc da zubawa report book din ido a kasa kawata ta B. Class Zainab Zakari ita ta kamamun hannu ta dagani na mike tsaye ta sunkuya ta daukar min report book din ta rungumeni a kafada 5 muna tafiya a hankali tana kara bani bakuri har ta rakoni gida ni da ita muka hadu muka labartawa Inna abinda teacher ya yı min, Inna ta fusata kwarai ta ce wannan ba komai banc illa wasa da kin jini wanda bata ga dalilinshi ba, lunda ita a saninta na karshen aji ake yiwa irin wannan ibun amma shi bai sa an yiwa na karshen ajin ba sai ni, don haka bari babana ya dawo zata gaya mishi in ya so a yi mun canjin makaranta tunda dai wannan malamin baya sona ni da Zainab muka yi murnar jin maganar Inna muka ce c Inna kwatakwala baya sona ko dariya yake yi idan na kalleshi sai kiga ya yi maza ya tsukc fuska Inna ta ce to ana me irin wannan lsangwama to ya ci kanshi ya sha bakin ruwa. Sai dai kuma da babnna ya dawo Inna ta labarta mishi abinda Icacher ya yi mìn shi kam abin bai bashi haushi ba, dariya ya bashi ya ce babu abinda zai sa in canzawa Suhaila makaranta akan wannan in ta ji zafin abinda yasa aka yi mata to ta dage ta rinka yin karatu ta gani ko zai sake sawa a yi mata ihu Inna ta shiga mita kan wai babana bai damu da wulakancin da teacher yake yi min ba ya cc c shi kam bai damu ba don kuwa bai taba ganin inda gyara kayanka ya zama sauke mu rababa. Tunda babana bai amince da canjin makaranta ba tilas da hutu ya kare na koma makaranta to gashi har yanzu abin babu sassauci sai ma abinda ya karu tunda muka dawo ka'idane kullum sai teacher ya tasheni ya kuma sa yaran ajin su yi mun ihu ko ele in har ban bashi amsar tambayar da ya yi mun ba har wata waka ya sasu suke mun wai Suhaila yanga ba ilimi. Suhaila Imam na ji kamar daga sama an kirani na yi firgigit na dawo cikin nutsuwata na bar tunanin abinda teacher ya taba yi mun a baya na fuskanci abinda ke shirin faruwa yanzu tunda shi ne ya kirani ko bata zo bane? IDa karfi yayi tambayar yara suka wage bakunansu ta zo teacher gatanan tana sunkuyar da kanta don kar ka ganta, ni kuwa sai binsu da harara nake yi Suhaila 'Stand up' ya fabi umarni na mike tsaye wani abinda yake kara sani jin haushin teacher nan shi nc babu damar ka jishi ya yi Hausa tamkar ba Bahaushe ba komai nashi na Turanci ne in banda ina jinshi da sauran teachers suna Hausa a waje ni kam da na dauka baya jin Hausar cikin Turanci yake mun magana, daina hararar mutane ki kalli littafin da ke gabanki ko kuma in sa wannan ruler dake 6 hannuna in tsole miki wadannaun idanuwan nakı da kike lumshewa tamkar kina shirin barci, ya nuno min ruler na yı maza na sunkuyar da kaina Kasa ina kallon rubutun littafin dake gabana, shiru ban iya ccwa komai ba "Rcad ya kara bani umarni shiru ban cc komai ba kin kasa ne? Na gyada kai haushina ya kara kamashi okey juya ki gayawa yaran ajin abinda na koya miki ki rinka gaya musu idan aka saki karatu kika kasa akan dole na juya ina kallon yaran ajin na ce musu yara na kasa karatun yau ma kuma dama cand kunsan ban iya komai ba, ina gama fadın maganar kuwa suka kwashc da dariya suka ce shame to you Suhaila ku yi mata waka suka soma tafi suna ccwa yanga ba ilimi Suhaila yanga ba ilimi na koma na zauna hawayc suna zuba a idona shi kuwa ko ya lausaya mun tsawa ya daka mun "Who ask you to sit common stand up" na mike tsaye har sai da darasin ya kare ban samu na zauna ba, ana goge mishi allo zai rubuta sabon darasi ya juyo ya kalleni dauko jakarki ki zo nan gabana ga bencinan yana nuna mun da dan yatsanshi shiga tsakiyar su ki zauna, na shiga tsakiyar yara biyu dukansu maza kuma iyamurai na zauna, ina gyara jakata yana gaya min idan ba ki yi hankali dani ba sai na cire miki kunne daya don ban ga amfanin lafa-lafan kunnuwan nanki ba tunda basa daukar karatu, ina zaune tsakanin Eze, Ebika da-Bonboy Emanuel na kai matuka wajen cika ji nake tamkar in hadiyi zuciya saboda bakin ciki sai teacher ya juyo ya kalleni murmushi ya yi saboda ganin yanda na hada fuska, ya ce zanga karshen bakin nan naki mai kama dana Aku ba kya gajiya da magana yanzu kwua cikin biyu tilas ki yi daya ko dai ki koyi turanci ko Inyamuranci don ki rinka hira da abokan zamanki ko kuwa ki wuni shiru bakinki a rufe ni duk wanda kika yi adiai ne a wurina har ya yi shiru sai kuma ya ce "Eze will you like to marry a Hausa girl?" Ya ce yana murmushi da yake shakiyin yaro ne ya shiga sosa keya shi cikn turanci ya ke cewa teasher zan aura mana ai babu mai iya mayar da kyautar Suhaila in an bashi ita, sai kawai in dage in koyi Hausa in kuma koyi shan miyar kuka, gaba daya yaran aji suka dauki tafi suna ihu tare da wakar sannu Eze na Suhaila sannu Eze na suhaila, shi kanshi teacher Hakeem dariya sosai ya yi kafin ya dakatar da shakiyancin nasu ya kara kallon Eze yana murmushi ya ce tana dai burgeka kenan? Eze ya ce yes sir she is always clean always beautiful, always cute, teacher ya ce to na 7 baka ita amma bisa sharadin ka koya mata karatu in'har ka kasa zAn Rwaceta in baiwa wani kuma no problom in ji lize an gama wannan bidirin kenan sai ga monito ya zo da takarda mai dauke da sunaycn noise markers wato masu surutu a ajin ya mikawa teacher yana budata na ji ya ce Suhaila and her group na tashi na je gaban aji Tabita ta fito Ladi da Indidi ma suka fito ya kallemu ya ce ai na riga na tarwatsa kungiyar taku lunda na dauke shugabarku a cikinku don haka monito kaisu su wankc toilets na wajen mata ya tasomu a gaba, toilct dake sashin mata goma sha biyu ne mu hudu ya raba mana uku uku ukun farko nc nawa su Tabita har rige-rigen daukar bokiti da tsintsiyar za6ori sukc yi ni kuwa ina tsaye daga can nesa ina tunanin yanda za a yi in iya shiga wannan bayan gidan har in wanke shi a iya sanina ban ta ba zuwa kusa da sashin da bayan gida yake ba a tsawon zamana a makarantar tuni su sun gama nasu aikin har sun koma aji saura ni da monito ne a tsaye shiga mana Suhaila ki yi maza ki gama kinga anata karatu a aji mu muna nan a tsaye ya miko mun zabori ya ciko mun bokiti da ruwa, wai yana nufn taimakona ko gezau ban yi ba, balle in yi yunkurin wankewa tun yana rarrashina har ya shiga yin ihu ya ga ba zai biya mishi bukata ba, sai kawai ya kamani ya wurgani cikin bayan gidan wai ya ga tsiya da gudu na juyo kanshi na bankeshi tun kafn in kai inda nake son tsayawa na soma kwara amai, mai yawa, yi nake yi ina karawa ina kuma kuka mai tsanani tsoro ya kama monitor ya tasoni agaba ya dawo dani ajin yana cikin yiwa teacher bayanin abinda ya faru na sake kwaro wani aman, teacher ya yi maza ya ja baya don kar in wanke shi Subhanallahi, yake cewa tsuguna tsuguna, Suhaila ya tsugunar dani sai da na yi na gama ya kama hannuna zuwa gindin famfo ya tayani na wanke bakina da fuskata ya je "kiost" din dake kusa ya sayo robar ruwan swan tare da tom tom ya dawo ya sameni "stop crying Suhaila is enough" ya bani handkachif dinshi na goge fuskata ya bude robar ruwan ya mike mun karbi ki sha na karba na sha ya kuma bani bararren tom tom ya ce ungo saka a báki sannan ya miko min wasu cikin hannunshi ya ce zuba wanna'n a aljihunki na karba na zuba ya kalleni cikin kulawa ya ce kece Suhaila abin haushinki yana da yawa yake, ba kya kishin kanki kina nema ki bata wayonki, ni na san yanda Ubangiji ya kyautata miki halittarki zai wuya ace bai baki basira ba, amma kin je kin hada kai da 8 dakikan yara kuna sakarci tare ke kin ga ke dasu daya ne, har suna janki kina zuwa wajen karatun addininsu anya ba a shagwabaki da yawa agidanku ba, kuwa Suhaila? Shiru na yi ina kallonshi gashin kanki kadai Suhaila ya isa ki tsaya ki yiwa Ubangiji godiya da ya ni'imtaki dashi ballc ya yi miki komai mai kyau ga ſatar fatarki in kin lura zaki ga daban take da sauran fararen da kike gani in kina so mu shirya dake to lalle ne ki maida hankali akan karatu na boko dana addini in kuwa ba haka ba to zan bakı wahala don tunda na gane kyama garcki kullum kika kasa karatu wanke toilet zan sa ki ko kuma in sayo kwado in rinka kulleki a ciki sai an tashi in budcki kin ji ko baki ji ba, na cc naji ya ce, to tunda kin sha iska kin dan samu nutsuwa, mu koma ajin na ce mishi to muka dawo aji muka tarar tuni monitor ya wanke aman da na yi na koma kan bencina kenan aka kada kararrawar brcak yara suka yi waje suna ihu "is break time" ina kici-kicin fito da food flast dina yayin da su Tabit sukc makale jikin kofa suna jiran ſitowata don ni ke kawo mana abin lashe baki. Teacher ya zauna kan kujcrarshi ya fiddo robar ruwan swan tare da gyada mai gishiri yana ci har na rungumi food flast dina zan fita sai ya ce mun dawo ki zauna anan ki yi break dinki na ce to na dawo na zauna na bude na dauko cinyar kaza soayaiya ta yi shar gwanin sha awa na ajiye robar lemon lulu a gefe na soma yagar cinyar kazar sai da na cinycta na kankwada lulu sannan na sake jawo wata cinyar tcacher ya kalleni yayi murmushi ya ce wato sakarcin da kikc zuwa kikc yi a makarantar nan baya ba Innarki haushi Suhaila har gara take shirya miki idan za ki zo, to babu laifi zan nemi gidanku in ga yayunki in yi magana dasu idan babarku tana shagwabaki ai su ya kamata su sa ido akan karantunki kina da yayu? Na ce e, Iekensu Tabita ya damu teacher ya ce wai wadannan leken me suke yi miki haka? Na ce tare muke cin abincin break ya cc to ai kin cinyc, na yi sauri na dauko ina nuna mishi na ce a'a bana iya cinycwa ba akwai agade da miya a ciki ka gani ya ce to maza mika musu ki dawo na kai musu na zo na zauna, ya ce haba gaskiya suke bin ki yuuu duk inda kika shiga suna biye dake sun rike miki da jaka na gama ciyc-ciyčna na dauko tishu ina goge bakina ya mika mun gyada ungo dora wannan gyadar akai ki ji irinta na karba na murza na watsa a bakina na tauna ta 9 na jita cau dau gishiri sai da na ji kunnuwana sun yi motsi nasa hannu na sosa ya kalleni yana murmushi kema ta yi miki dadi ko? Na сс с, уa сс to kakata cc takc soya mun ita kin taba jin kirarin da ake yiwa gyada? Na gyada kai muna alamar e, ya ce to yi mun in ji na yi sauri na ce gyada gyada gyada mai sihiri a barc a ga biyu a murza a ga hudu a hure a ga 'yar guguwa ta lashi ya tauna aji gardi na dauka na burge tcacher sai na ga wai hararata yake yi ya ce da karatune da na san ba za ki rikc ba, ba ki gaya mun yayun naki ba. Na cc akwai uku masu rai a yanzu wasu ukun kuma sun rasu amma dukansu maza ne ni kadaine mace ya gyada kai yana cewa shi yasa Inna take ji dake ko? Ina babban yayanki? Na cc yana karatu a jami'a ya zare ido yana mamaki uhun wayc kuma? Na cc mai binshi yaya Ashiru zai gama sccondary school bana a lFGC, yake sai yaya Ahmad yana GGSS Kuru aji hudu ko SS 1 daga sune sai kannensu uku su kuma duk sun rasa suna kanana, ya ce Allah ya jikansu na ce amin ya ce amma dai kin san ba irin karatunki suka yi ba ko Suhaila? Wai don in dan burgeshi sai na ce mishi e ai a jikin kyallen dake office din hcadmaster wanda ake rubuta sunayen daliban da makaranta ke alfahari dasu akwai Bashir Imam shi ne yayan nawa wanda yake jami'a shi ne kuma ya yi wannan zanen dake ajiye gaban tebur din headmaster na kan sarkin Nigeria dawaki biyu da miki a tsakiyarsu zuba mun ido yayi sosai yana kallona Bashir Imam ya ambaci sunan cikin nazari mai tsawo, sorry Suhaila zan tambayeki babanki mutumin kasar nan ne? Na girgiza kai tare da cewa a'a ya sake kallona wato ke kanwar Bashir ce? Bashir ya yi Federal Government College Kuru a Potiskum, Yobe State ko ba shi bane, na ce shi ne ya sake kallona wato ke kanwar Bashir ce shi ne kike wannan shirmen lalle zan kara sanya kafar wando daya dake Bashir ya yi headboy a kakin ni ina binshi a bayane ya rigani gamawa da shckara daya ban taba lura na gane kuma kama ba sai yanzu kin fishi farar fatane kawai kadan, kuma shi ban san asalin garinshi ba na dai san yana amsa Plateau State ne kawaf kinga wancan dogon ruler dake jingine wanda yake nuna mun din tare da cewa e, to shi zan rinka rafka miki kafin in sa monito ya kulle mun ke a toilet din da ya turaki yau ki yarda in sake tambayarki wani abu ki kasa bani amsa ki gani ya galla min harara tare da tsaki na yi nadamar gaya mishi ccwar ni kanwar yaya Bashir ce da na

Chapter 1 of 7