tana haki tana fadin Mama kare u Aysha za ta
dake ni a sa'ilin ne yatinyar ta kawo mata duka da sart
69
tsohuwa iya ta kare ta a'a 'yata yi hakurı kar ki buge ta a
yayın da yarinyar ta rigime sai ta rama dukan da tai mata
varinya Fatima kuwa ta makalewa iya tana darıya gmi da yı
mata gwalo to fa suka sa iya a gaba suna kokarin kayar da ita.
isowar Al.haji Nasir ya lura da tabargazar da 'yan tagwayensa
suke shirin aiwatarwa da sauri ya isa gare su tare da Kokärin
kaiwa iya daukı tana shirin kaiwa Kasa yar saurin tallafe ta ta
saddakar yan varan sun kai ta Kasa warwas amma kuma sat
ta hanu ya tare ta sannu Baba yi hakuri kin ga tabargazar da
jikokinki suke shirm aiwutar miki ko?
La dago gami da murmushı asailin da sukai arba da
juna gaban taba dr wani dammmm.!". wani irin abu ya
tuga mata 11 ido kawai to da alama shu-ma akwai
wanm sabon &a tavaniski kansa a ciki yar saroro ya kasa
cewa komat
Tsohuwar ee dar ta ce ba komai yaro waye be san
sha anım yara ba. Aysha ta bi mahaifinta yayin da Fatinma tt
makalewa iya shi kenan baba kin sami 'ya ya ko yar jikalle
ni jika nake da ita meye sunankı ne yarinya? Fatima ta ce da
ita Ayya ashe me sunan manyа се.
Taro yai taro waje ya cika ya batse da matayen
Kusoshin gwamnatin Kasar nan a dai-dan lokacin ne uwar taro
ta fra jawabin gediva ga jamalar da suka zo. Tin bayan fara
jawabin nata tsohuwa iva tai Kuri tana kallon ta tabbas babu
tantama natar tau matukar burgeta lafazinta kalamanta duk
abin dubane mace me hikima da basira ga sanin darajr dan
adam ilahirin jama'r dake wajen me Karti dame Karamin Karti
a mиnce suke a idanunta babu wani banbanci atsakanr.
To sat dai ta ba a nan kadat hankalinta va tsava ba
matiy.wa daga cikı va talallaka ne gurin mutumin nan da
wane abu ke Asirga mata a duk lokacn da ta kalle shi yana yi
70
mata kamanni da wani mutum can da ya gabata tabbas tamkar kwabo da kwabo suke to amma ina ba shi ba ne mutumin da
tai amannar ko a wane halı yake yanzu tsufa ya cimmasa
kamar yanda ya cimmata.
Duk da cewa shi ma wannan dìn ya dan manyanta to
ama akw ai yanayin ktruciya a gare shi da mutum yana
maimaita kuruciyarsa ko kuma ta ce da akwai mutumin da
tsufa bai cimmasa da ta yi amannar shi ne amma ina! Shekaru
sun ja.
Kyakkyawar matar wacce da alama daular da take ciki
пe ya бoyс shekarun da ta mallaka ta kammala jawabinta
sa'ilin da ta ke shirin sakkowa, da sauri matashi ya isa gare ta
gami da riko hanunta tamkar wacce larurar nakasa ta same ta
sai dai ba komai ne ya janyo hakan ba illa nuna tsattsar
biyayya da kuma Kaunar junansu suna shirin sakkowa ne wani
matsahin ya kawo nashi daukin tin kanya Karasa wani ya biyo
baya, a tsakanin ma ta da maza said a dai-dai mutum takawas
suka rufa wa dattijuwar baya ba wannan ne ya fi ba ta mamaki
ba face tsananin kamannin da ke tsakaninsu inka cire
banbancin shekarun da ke a tsakaninsu da ba ka iya banbance
su, to fa abin mamaki sai dai ba su yi kama daya da
dattijuwar ba yanayinsu kamanninsu kai dama komai ya fi yi
ma tsohuwa iya da na wani mutum can da ya ya gabata.
Duk da hakan wanan mutumin nan dai da ta fara gani
ta ke kuma rike da 'yarsa ya fi yi mata kamanni da mutumin
can da ya gabata to sai dai ba tsohuwa iya ce kadai ke iya
banbance hakan ga al'umma kam iyalan gidan nai musu gizo
ta yadda ha sa iya tantance tsakaninsu.
Daya bayan daya yaya da ilahirin jikokin
kamillaliyar dattijuwar suka rufa mata baya bataliya guda
tabbas kowa ya san su da wannan hafin kai ba ka taba jin kan
72
36
su. abin va bres alunmar da ke wajen suka dau tafi rat-rat
rat.. A dar-dan lokacin da 'matashin kana mafi shekaru a
cıkınsu suķai ido hudu da tsohuwa iya a lokaci guda dukkansu
suka ji wani dammmm.... A zukantansu, a kan idon ta suka zо
suka shige ayari guda. Sai da tai kwalla saboda tinawa da nata
đan da ta yi tausayin kanta ya kamata hakrka kamillaliayar
dattijuwar na sahun gaba cikin jerin matan da suka yi sa ar
rayuwa.
Taro ya tashi lafiya daukacin jama'a sun waste sai
tsirarin yan uwa na jiki iyalan Dr. Sa'ad na shirin bankwana
domin a safiyar gobe za su dage Oshogbo saboda kartún yara
dattijuwr da ta zamto mamallakin me gidan ita daya tilo a duk
fafin katafaren gidan ta tafi kirawo me gidan domin sallama
da matar babban amininshi tare da ahalinta.
Da fara'arshi ya shigo kasancewarsa mutum me sakin
fuska cikin barkwanci ya fara da cewa a'a yau kuma su Mars.
Sa'ad ne a gidan namu ai mun yi fushi why not za ku zo mana
a Rurarren lokaci in har shi Sa'ad din akwai uzururukan da ke
gabansa ke kuma fa? Tai marumushi afuwan, afuwan sarkin
mita an girma ba a san an girma ba in har ni ban ce miki haka
ba ke ko b za k ice min haka ba ji be ki fa ke ala dole baki
tsufa ba bayan tini tsufan ya cin maki, ya cimma na dai ko?
Ta fada tana dairya, A'a ajiya saudat, me gidana yana nan
daram ta bude baki haka za ki се HАЛYA AYSA bayan
mijinki za ki bi to aike ma tsufan ya cim maki ki gama duk
wani zagaye zagayenki amarya ce dai sai ta zo sai mun
warware dabaibayin da kika sawa wannan tsohon mijin naki
kai ko wa yake yayin tsoho ma yanzu? Har kike wani sissinke
shi ko da yaushe.
72
Koma dai meye ALHАЛ ABDUL ZAHIR NA A YSA
ne ita kadai domin daman tin filazal nata ne kwace dai aka
riga aka yi mata.
Kwanyar tsohuwa iya na shiryc-shariycen tarwatsewa
sakamakon zantukan da kunnuwanta ya jiye mata idan dai har
ba karya suka jiye mata ba a yau kam ubangiji ya sake sada ta
da mutumin da ta fidda rai da ganinshi mutumin da yake da
mutukar kima da daraja a zuciyarta mutumin da so da
Kaunarshi ba zai taba gushewa daga zuciyar ta ba.
A dai-dai lokacin ne shi ma ya lura da 'yar tsohwuar
da ke gefen wajen take ya tsuke bakinshi gami da jin nauyin
kokarin sakin layin da ya yi yana shirin barin wajen da sauri
ta mike cikin wani irin yanayi me ban tausayi tana taku kamar
za ta kifa saboda rashin kwarin jiki da kuma tsufa ta sha
gabansa ta ja ta tsaya alokacin da Hjaiya Sadat ta bude baki
cike da ta'ajibi me ke damun tsohuwa iya ne?domin tan a lura
da sauye-sauyen da ta samu a yinin wannan yammaci.
Abb....... Duulll1 .!!! tsohuwa iya ta fada cikin
rawar murya ciikin wani irinmatsanancin sauri ya kai
dubanshi gare ta Abadn abidin muryar ba za ta taba bace masa
ba. To sai dai fa yanayin kamanninta ya yi kokarin birkice
masa da har yake tuhumar kansa anya macen da ya sani ya ke
kuma zaton ita ce macen da yake ganin ba za ta taба басе
masa ba ita ce wannan? Tabbas hakikatan ita ce sai kawai
hawaye ya shiga zubo masa yana me girgiza kai sakamakon
kamannin daya ganta a ciki Ha.... ni..... faaaa!!! Shi ma ya
fada cikin rawar murya, ke ce haka, k ce haka Hanifa? Ba ta
iya cewa komai ba sai girgiza kai da ta yi tana me cije
la66anta hawaye ne kawai ke shatata daga idanunta kai sai
kuma gani akai ta yi kasa luuu....., babu ko alamun numfashi
a tare da ita tabbatar ta suma. A'a shi din ma sai gani akai yai
73
Kasa hiu......, to be suman ba to amma ba shi da maraba da
mutumin da ya suman.
A dai-dai lokacin ne Nasir ya shigo rike da hannun
Zahara abin dayake kwadayi yake fatan sake gani shi gani
yashe akasa babu ko alamun numfashi a tare da shi kanta ya
yi gami da jijjiga ta wayyo kaka, kaka me yasa za ki tafi ki bar
ni Alhalin ina me begen sake ganinki bayan jikina na bani
akwai wani sirri a tsakanina da ke baiwar aLlah, shi ma din
sai ya zube kasa kamar matacce. A lokacin ne kuma Zahara
tai arba da tsohuwa iya ita din ma kanta tayi tana kuka a
sanadiyyar hakan nema ta matsawa mahaifinta ala dole sar ya
kawo ta gurin sabwuar kakar da tayi.
Abin mamaki wannan lamari da daure kai yake
hankula da zukatan ahalin ginda ya tashi to wai duk me ya
janyo hakan? Abin dasuke tuhumar kansu da shi kenan, to sai
dai duk ba wannan ba kekarin ceto rayukansu shi ne gaba da
komai.
Kusan kowa din ya dawo hayyacinsa illa tsohuwa iya
da har yanzu ba ta farfdo daga dogon suman da tayi ba. Dakin
ya rage daga Alhaji Sa'ad da me dakinsa hajiya Saudat sai
Uban gayyar me gida Alhaji Abdul-zahir dattijo me cikar
kammala tare da me dakinsa dattijuwar kirki hajiya Aysa.
Abin d ya fara fit a daga bakin tsohuwa iya a sa'ar da
ta farfado shi ne cikin yanayi me nuna alamun nadama ta fara
cewa Abdul ka yafe min, ka yafe min abin danai maka ka yafe
min cin amanar da nai maka ka ka afuwanta min ko na sami
sassaucin zunuban da na ja zawa kaina zuciya ta ba za ta taba
gushewa daga bakin ciki gami da nadamar abin data aikata ba
Abdul na ha'inceka na cuce ka na cuci kaina na cuci kuna
daukacin zuri'ar mu. Na yi nadama a lokacin da ya kure
demahaifina ya mutu da bakin cikina ubangiji ya karbi
こ
ruhinsa yana me fushi da ni mahaifiyata ta ba zama duniya
tare da sauran 'yan uwana sakamakon bakincikin da na hadda
hadda sa musu, wanda ya haifar musu da babbar tawaya a
gare su.
Dare daya zuciya ta debe ni ta rinjaye ni na bi zabin
ta na sanya kaina ga halaka cikin sabon ubangiji na kuma
afka kaina cikin Kazamar rayuwa kazanta mafi muni zina
ba! Ni Hanifa ban kyautawa kaina ba kuruciyata ta tafi a
banza wajen aikata 6arna SON ZUCIYA da sha'awaeshawae gami da biyewa da namiji (da ya kai ni ya baro) ya
kai ga kai kaina ga halaka. Mas'ud ya cuce ni, ya cuce ni ya
yaudari rayuwa ta ya 6ata kundin tarihin rayuwata yai min
mummunan karantsaye a rayuwa ta akarshe ya wulakanta
ni ya ince ni ya guje ni bayanda ya tseare daga kasar baki
daya. Be bar ni haka ba sai bayan da ya hadda samin ya
haifar min da mumınunar cuta a gare ni.
Cutar da a dalilinta al'unma ta kyamace ni ta
tsangwame ni daukacin dangina suka kyamace ni babu me
tausayawa halin da nake ciki dole ta sani barin garina na
haihuwa wurin da ya kasance tushen rayuwa ta Abdu! na yi
rayuwar wulakanci da kaskanci tabbas na yi wulakantuwar
da ban taba zaton dan adm zai tyi ta ba na shiga kunci da
matsin rayuwa hakika na dandani musiba me tarin yawa
tabbas na cancanci wnannan hukunci.
Sakamako na kenan karshen me aikata Garna a ban
kasa kenan hakkin iyaye da mijin da na ha'inta kafai ya
ishe ni.
Shiriya ta Allah ce a karshe ina me farin cikin sheda
maka ubangiji madaukakin sarki ya shirye ni ya ganar da ni
75
gaskiya gami da ikon binta rayuwa tan a sadaukar da ita
kacokan wajen bautar ubangiji tare da neman afuwarsa.
Abdul na yi kuka na yi takaici na yi nadmar abin
dana aikata maka hakika na yi nadamar abin d na aikatawa
rayuwata ka yi hakuri ka yi hakuri ka afuwanta min ko na
sami rabauta ranar gobe kiyama da fadin haka tsohuwa iya
ta zube bisa kafafunsa tan a me neman afuwa.
Ya isa, ya isa Hanifa ya fada shi ma yana
kukakaronfarko na dora lefin kacokan a kanki har ban a
tinanin akwai ranar da zan yafe miki yankan kaunar da
kikai min amına daga baya na fahimta na gane cewa ba
haka ba ne babu wani me lefi da ya fice ni Abdul zahir
dalili kuwa shi ne hANIFAyarinya ce ta kwarai me hankali
da nutsuwa da sanin ya kamata yarinya ce da ta sami
ingantacciyar tarbiyya ta kuma tashi a kanta me kokarin
tsare kai da bin dokokin ubangiji yarinya ce da ta tashi da
ilmi na addini take kuma kokarin aiki da shi kar ba zan
taba mance da afarkon haduwar mu ba awani kantin sai da
kayan kwalam ba zan iya tunawa da ainiyin sunan wajen ba
dai to abin dai ba zai taba 6ace min ba dai shi ne kalmar
nan nn da kika fara fada min sa'ar da na nuna ina sonki
baki munafunce nib a baki ha'ince nib a kin bayana min
gaskiyar akwai wanda kike so kuka kuma yi alkawairn
aure da shi in hakura mana Hanifa? Amma ina na kafe na
nace duk da tabbacin gaskiyar abin dake zuciyarki da kika
bayyanan SON ZUCIYA da son kai ya kai ni ga kasa gane
hakan.
Alhalin a daidai lokacin akwai yarinyar da muke
niyyar aure da ita yarinyar da ta tsaya tsawon shekaru.
Tsimayina dare daya ZUCIYA ta rinjayc ni na yakice tana
76
ci amanar kaunar da ke tsakaninmu na yaudari rayuwar ta
saboda kawai SON ZUCIYA har zuwa dai lokacin da auren
mu ya tabbata na raba abin dake tsakaninku Ashe ban sani
ba zan iya raba kaunar da ke tsakaninku ba.a karshe nai
sanadiyyar afakawar ki cikin musiba da tabewar rayuwa
duk waye sila ni Abdul zahir tin farko da nai hakuri da ke
ban bi son zuciya tta ba da duk hakan ba ta faru ba hakika
duk, mutumin da ya bi SON ZUCIYARSA zai ga ba daidai ba domin na bi son zuciyata na bijirewa yarinyar da ta
kaunace nit a saudakar da rayuwar ta gare ni amma a
karshe na butulce mata ya ko zan ga da kyau?
Ya dan numfasa sannan ya ci gaba da cewa dan
haka ina so nai amfani da wannan dama ni ma na nemi
afuwar ki ki afuwanta min musibar dana jaza miki ni kam
na yafe miki na yafe miki Hanifa ya karashe maganar da
kuka.
Ita ma cikin kukan ta ce Ubangiji ka afuwanta mana
baki daya. Abadan abidin Abdul ba zan taba tuhumar ka da
wani lefi ba lefi na wane wallahi lfinawane ni Hanifa.
Ya karkata ga kallonshi zuwa ga matarsa, Aysa yau
ga tsohuwar matata Allah ya sadamu yau ga mahaifiyar
Walid (Nasir) ta bayyana kana abokiyar karatunki ina fatan
kin fahimta.
Tana share hawaye gami da shesshekar kuka ta ce
Hanifa yanzu ke ce haka, yanzu ke ce kika koma haka
Hanifa? Wace irin rayuwar kunci kike ciki haka? To
zahirin gaskiya idan ka ha ka tara su za ka yi zaton a haife
ta haife ta in ma hhar ba kai wannan tinanin ba tabbas za ka
iya danganta ta matar da ta girme ta ta ba ta shekaru masu
tazara duk da cewa ko zamanin da sukai karatu Aysan ta
77
girme mata. To itama Aysan dai girma ya cim mata to
amma ba ta kai ga kaiwa matakin da tsohuwar Abokiyar
karatunta ta kai ba.
Tsohuwa iya ta ce Ni ce Aysa ni ce Abokiyar
karatun nan taki kin ga yanda rayuwa ta maid a ni ko?
Rayuwa kenan a duk inda ka dauke ta haka zą ta zo maka
sai kuma suka rungume juna gami da wani irin yanayin
kuka me karya garkuwa dan adam.
Cikin yanayin jimami ALhaji Sa'ad ya ce rashin
sani rashin sani ya fi dare duhu a tin farkon lokacin da
Allah ya hada mu da wannan baiwar Allah nake mata
kallon sani duk da cewa sai a dau tsawon wani lokaci ban
ganta ba toamma na kasa gano ko hango duk wata hanayar
da na ke zaton na san ta Allah sarki Ashe ban sani ba
tsohuwar matar Aminina ce tabbbas rayuwar wanan baiwar
Allah abin a tausaya mata ne ta shiga cikin matsin rayuwar
dalilin hakan na tausaya mata na dauko ta daga wurin da
take almaji'rci a filin Allah subhanau wa ta'ala wurin da ya
zamto muhallinta ita ma Hajiya Saudat ta tofa albarkacin
bakinta Abu na farko da aka fara yi shi ne, sada tsohuwa iya
da gudan jininta.
Nasir (Walid) Tabbas ya san akwai wani sirri da ke
ta tsakanin sa da wannan baiwar Allah to ama tinaninsa be
taba kawo hakan ba kai ko a mafarki be taba zaton mama
Aysa ba ita ce gyatumar da ta tsuguna ta haife shi ba
sakamakon rikon gaskiya da kaurin da ta gwada masa babu
wani fifiko a tsakaninsa da 'yan uwansa. Kai a yawancin
lokuta ta fi nuna kulawarta a gare shi fiye da sauran 'yan
uwansa (ka ji halin Kwarai na mutanen da).
78
Atin bayan rabuwar Abdul zahiri da Hanifa rayuwar
sa ta sanya ya tsani mace ya kaurace musu baki daya
tsawon shekaru yana wanna mataki mahaifansa sun shafa
fama da shi akan haka har zuwa sanda komai ya warware
masa ya gano rashin kyautawarsa ga tsohuwar matarsa.
A krshe dai AUre ya tabbata da tsohuwar
masoyiyarsa bayan da me gidan ya mutu ya barta da yara
biyu to sai dai ya sha wuya ya sha gwagwarmaya kafin ya
samo kanta, kauna ce ta fisabilillahi ta afuwanta masa ya
hada ya rike ta tae da 'ya'yanta suka ci gaba da zma cikin
so da kunar junansu. A halin yanzu tana da 'ya'ya tsakanin
mata da maza har guda bakwai da suka Haifa da Abdul ban
da bataliayar jikokin da take da su. An kai ruwa rana kafin
tsohuwa iya ta amince don sada ta da garin ta na haihuwa
cikin gatanta.
Har kullum korafin ta nauyi da kunyar abin data
shuka a baya ba zai bari ta iya ido hudu da danginta ba
dama al'umar garin su baki daya tabbas za a tuhume ta da
silar tarwatsewar zuri'ar malam Sa'ad da uwa uba kunyar
Aabin data shuka a baya. tsohon mijinta yai mata nasiha me ratsa-jiki tai kuka! Fai-godiya ga ubangiji da ya mai da ita
mahaifarta to sai dai me? Ta riski garin nasu ba kamar baya
ba babu ahaifinta babu mahaifiyarta, 'yan uwanta dama
yawancin tsoffin danginsu in ka cire Malan Iliya babu
wani da yai saura daga ciki. Galibi wadan da ta tarar daga
wadan da suke sa'ointą ne ko kuma suka kasa da ita sai ko
wadan da aka Haifa a gabanin ta to yanzu dai tsararrakin
nata su ne dattijan zuri'arsu.
79
Tai kuka, tai kuka sa'ar da ta ga ainihin gidan
mahaifinsu ayashe fili ne fetal ya ruga ya zama kango sai
ko dattin gidajen jama'a da ake watsawa (Shara).
Ganin malam lliya yai rauni domin tini ya makance
ya riko hannunta ya a me kuka Hanifa ki yi hakuri, ki yi
hakuri abin damukai miki ba mu kyauta ba bamu riki
zumunci ba wanda inda sa'adu ne ba zai wa zuri'ar mu
haka ba kowanne irin kuskure suka yi a maimakon mu
rungume ki mu nusar da ke hanya madaidaiciya sai zafin
zuciya ya kwace nu mu kai fushi da ke mu ka yasar da ke
wanda yai silar binki duniya.
To ina so in amfani da wannan dama in godewa
ubangiji da yai min nisan kwana ya kuma sada ni da-ke a
yau ni Iliya ina me neman afuwarki a madadina da sauran
'yan uwana.
Baba kabar fadin haka lefina ne ban kyautata muku
ba hakika na 6ata kundin tarihin zuri'arımu ku yafe min
baba a lokacin da ta fashe da kuka. A son Alhaji Abdul
Zahir ya tafi da tsohuwar matarsa gidansa amma ina!
Hakan ta kasa samuwa a ka sa amsa bukatar sa mutukar na
kasance a tare da kai abadan abidina mikin da ke zuciyata
ba zia taba gushewa ba, ba kuma zai taba warkewa ba.
Abdul na yi ksukure na yi babban kuskure a rayuwa tan a
kuma yi babban rashin da ba zan taba maye gurbinsa ba.
Duk da tsufan da ya cimmani wallahi Allah kenan zan so
sancewaa tare da dkai skamakon so da Kauanrka da na ke
maka kauna ta hakikatan tin tsawon shekaru na fahimci
hakan me ye burina da ya huce na kasance a karkashinka to
amma ina! Hakan ba zai yiwu ba domin aure ya harmata a
tsakaninmu abadan abidin. 8o
To shi ma ha fahimci hakan yak umma san hakan
kazalika abin nan da take cikin zuciyar ta shi ne a
zuciyarsa. Abadan abidin ba zai ta6a samun macen da yake
so da kauna kauna kamar ta ba, to amma ina a yau ta
harmata a gare Shi SON ZUCIYA DAI BACINTA sun bi
son zukatansu sun aikata ba dai-dai ba.
Da hakan ba ta samu ba dan ta kana gudan jininta
da yake mutukar ji da ita yake kuma kyautata mata ya nemi
alfarmar ta koma gareshi tare da iyalinsa nan din ma ta
kiya.
Burinta da a barta cikin danginta da ta kaurace
musu shekaru da dama abu mafi soyuwa a gare ta ta koma
gidan mahaifinta don karasa takaitacciyar rayuwar da tai
saura a gare ta amma hakan ba za ta samu ba kasancewar
gidan kango ne a halin yanzu.
Aikin naira cikin dan kankanin lokaci aka tayar da
gini akai mata kasaitaccen gini na zamani a dai ainihin
mutsugunin mahaifinta mutsugunin da aka tsuguna aka
haife ta aka cika shi da kayan alatu na gani na fada to sai
dai wannan ba shi ne a gabanta ba bautar ubangiji da
neman gafarar shi ne gaba da komai a rayuwarta (Toko can
baya din ma ba ta kasance cikin matan da kyale-kyale ke
rauda su ba).
Nasir (Walid) Ya cika da me biyayya me jin kan
mahaifansa yana kyautatawa mahaifiyaarsa dai-dai da
yanda shhari'a ta tanadar ko yaushe yana tafe shi da
iyalinshi wurin mahaifiyaar shi duk da ni san da ke
tsakaninsu domin neman albarka yana wahalata mata yana
hidim ta mata dama daukacin zuria'rsu, daukacin zuria'rsu
addu'a ce a tsakanin su da ita a sanadiyyar ta sun yalwata
21
a
sun kasance cikin wadata da godiyar ubangiji har kullum
addu'a ce a tsakaninsu da dan uwan su Marigayi malam
Sa'ad.
Haka abin yake gurin tsohonme ginda ta yana kula
da ita ya na hidimta mata ita dama daukacin danginta sun
zamewa juna tamkar surukai saboda alkunyar da ke
tsakanin su haka nan dangin tsohon me gidan ta
zumuncinsu ya inganta sun nemi afuwar ta a bisa abin
dasuka mata a baya. Abin daya shige ya riga ya shige.
duk lokacin Jikokinsu babu me jin kai da son zumunci
gami da kyauta ta musu irin Nasir.
A
Duk wani abu da tya samu yak an ta'alaka ne wajen
tallafawa danginta dama al'umma baki daya, ka kusan
komai ta samu komai ta ke da shi take za ta sadakar da shi
ga ma bukata a ko da yaushe baka rasa gidanta da
mabukata zai yiwuya ta wuni da wani abu da ta samu ta
kuma kwana da shi ba ta da ta sadakar da shi ba.
A duk lokacin da ta sam;u wata muhimmiyar
kyauta daga tsohon mijinta ko daga gurin danta ta kan yi
kokarin gina sadakatul jariya domin ta sadakar da shi ga
mahaifanta 'yanuwanta abisa nema musu rahamar ubangiji
duk wani abu da take sadakar da shi ta yi shi ne da wannan
niyyar.
Nasir dai be taba ganin mutum me kyauta da
alkhairi gami da kyauta yi irin mahaifiyar sa ba mace me
halin kwaraiabin kwatance ga al'umına ya lara da duk wani
abu da ta samu daga shi ko mahaifinsa ta kan sadakar da
shi ne nan take a duk lokacin da yai mata tam;bayar hakan
ta kan ce ina yin haka ne domin nemawa iyayena tare da
'yan uwana rahamar ubangiji wannan abu kadai nake ganin
82
7
zan musu domin wanke zukatansu daga kuncin da na jefa
su a shekarun da suka gabata sannan kuma ni kaina ina me
fata da neman gafarar ubangijii abisa kuskuren da na aikata
a can baya.
Zuluminta damwuarta be wuce ranar da zai gano
wani abu mafi muni a rayuwar da ta aikata a baya ba,
tabbas ranar ba ta da idon dubansa.
Wane abu ya kamata ya aiwatar a rayuwarshi da ya
wauce kyautatawa mahaifansa tabbas babu wani abu da ya
huce wannan in baya ga biyayya ga Allah da manzonsa. A
duk lokacin da ya sami alkhairi a cikin sana'arsa ta
kasuwanci yak an ware kaso daya bisa uku domin aiwatar
da sadakatul jariya masalaltai ne makarantu ne kai da dai
sauran su duk domin cika burin mahaifiyaarshi.
Shi dai ya sani ya kuma fuskanta mahaifiyarshi ba
ta ji da dadi a rayuwar ta ba ma'ana ta shiga cikin kangin
wahala dan haka ya zama dole ya mutunta ta ya daraja ta ya
bata duk wata kima da musuluncı ya tanadar ımata kana ya
kyautata mata gami da tausaya mata (dame biyayya kenan
me neman albarka) har kullum sanya albarka сс а
tsakaninsa da mahaifiyarsa.
Matar mahaifinshi matar da baya raba tsakaninta da
mahaifiyarsa tan a nan da matsayin nan na ta a zuciyarshi.
Cikin dan kankanin lokaci rayuwar Tsohuwa iya
rayuwar ta ta inganta tan a sanin kulawa ta kowarne
Gangare Allah ne kadai ya san adadin mutanen da suke ci
akarkashinta tsohuwa me tarin sani atin zamanin
kuruciyarta ta sauke alkur'ani me girma ta kuma yi
kokarin haddace shi Allah be nufa ba sai girma ya
cinmata, a halin yanzu hafiza ce domin ta haddace
83
alkru'ani me girma dai-dai gwargwado ta san fassararsa
haka nan manya da Kananan littattafai na addini tana
daurek da haddarsu kamar su fikhu, risala, Ish mawi da
dai sauransu.
Ta bude makaranta ta matan aure dama 'yan mata
harda kanana yara a gidan da ya zamto tushen ta, kana
matsugunin mahaifinta, a duk fadin zagayen, garin babu ba
a kuma taba samun makarantar da ta kyankyasar da
hazikan dalibai irin ta6a makaranta ce da tai shuhura wajen
dora al'uma bisa turbar shari’a mat a da dama sun fadaka
sun ilmanta sun koma bisa hanya madaidaiciya. Makaranta
ce da tai shuhura ake kuma ji da ita duk dai a karkashin
shugabancin tsohuwa Hanifa.
Duk wani biki ko wani muhimmin taro a kan
gayyato ta domin gudanar da nasiha ga 'yan uwa musulmi.
A tarihin wannan zınanai ba a taba samun mace me tarin
shekaru haka