kai ba ka san
Kaddara ba Me ya sa ba za ka hakura da ita ba ka zabi wata
macen ka aura? Ca nake matan ga su nan a gari sai wace ka
zabai? Wallahi gwanda ka yi gagawar tuba tun kan ta Allah ta
kasance a gare ka.
24
Kansa na sunkuye ya ce. Ammar hakika ba ka san so ba.
wallahi ni kaina ña san abna kyautawa to amma ya zan yi da
rama zuciyata a ko yaushe Hanifa take so da da yadda zan yi in
ureta daga zuciyata da na yi.... ya katse shi da cewa, In ka so za
ka iiya cire ta man daga zuciyarka ta hanyar fin karlin duk wani
abin da zuciyarka ke so mutukar ba alheri ba ne, amma meye
amfanin wannan rayuwar da ka sa kanka ka saka 'yar-mutane a
ciki? Shin wai ita kaddai ce ma a duniva da ba zaka iya cire ta
daga zuciyarka ba? shi ma ya katse shi, nidai ya isa haka ka
kyale ni kawai amma wallahi har abada ba zan daina son ta ba.
ya ce-shi ke nan sai ka je ka yi ta son ta har yaumut takun. Ya
lice cikin fushi a ranar kam be yi bacci ba yana nazarin hanyar
da zai bi ya tsamo abokinshi daga wannan halakar.
Ranar wata asabar da hantsi Hanifa da Abdulzahir suma
falo suna kallon tashar Melody Arabia da yake gaba dayansu
sarakan son wakokin larabawa nelta yi sa`a wakar mutuniyarta a
ka sako wato Nancy Ajram. Cikın wakarta (Badrki fuwai)
hakika tana mutukar son zabiayr a dalilinta ne ma take son ta
ayarci Kasar ta ta haihuwa wato gypt. A wannan lokaci sai ya
samu kansa da son kyautata mata domın kara nuna kaunarsa gare
ta. Yana son hanifa yana kaunarta so marar iyaka dan hak ba ya
Kaunar duk wani abu da zai munana mata. Kusna yinin yau a
gidan Malam Sa'ad suka yi ba su wuce gida ba sai da ya biya da
ita ta Shopping Centre ya yi mata siyayya kama daga suttura
zwa kayan kwalam. Musamman da ya fuskanci ita ma'abociyar
sa atamfa ce ga shi kuma suna yi mata kyau fiye da duk wani
nau'in kaya da za ta sa ya jido mata su musamman Super tun da
ya fhaicmi ta fi son su. Haka ya yini ya kwana yana rainonta duk
abin da za tayi sai ya hana ta wai kar ta wahalar mishi da baby.
Haka kawai sai ta ji yana ba ta tausayi dan dai ita ma ta faranta
masa ta tashi da asba ba tare da ta bari ya sani ba salla kawai ta
yi ta nuli kitchen kafin Karfe tara na safe da yake baya karyawa
85
da wuri tuni ta kammala hada mishi lafiyayyen breaktast Ba
wanı abu tayi ba ila Chips with mix grill wato hadinsu dankali da
su Koda da hanta, plaintain da su albasa. Bayan shi kuma ta v
grileld chicken (hadin gashasshiyar kaza) sai madarar soya beans
da ta yi musu a madadin ruwan tea. Nan da nan ta gyare jikinta
ta hade cikin shigar da ta san ya fi so wato atanfa. Ta feshe cikin
shigar da ta sna ya fi so wato atamfa ta feshe lahirin gidan da
turaren Kamshi na wuta. Ya yi mamaki da ya tashi ya ga irin
break din da ta hada mishi ga tsaleliyar kwalliva da tayi duk
domin shi ya ji dadin haka har ya kasa boye farın cikınsa a ranar
dai ko fita be yi ba m ka gan su tamkar su dore a haka rabon da
ta yini a gida har ta mance hakika tana son Abdul illa son
Mas'ud tare da son zuciyarta ya rinjaye ta ama in ba haka ba me
Mas'ud zai nunawa mijinta? Ita kanta fta san da hakan.
A satin ne tafiya ta kama Abdulzahir ya bukaci su tafi
tare kamar ta amince ko dan faranta matan da yake yi amma da
ta tuna hallin da za ta sa tauraron zuciyarta a ciki sai ta fasa. Ta
kawo mishi kabli da ba'adi kamar yadda ta saba dole ya amince
ba don ya so ba tun da ko kafan ba ya son ya tursasa ta a kan
abin da ba ta ra ayi.
A ranar Alhamis suka yi sallama ya tafi. Ta ji dadin
tatiyar tasa musamman da yake ya jima bai yi taliya ba sai
wannan akron yanzu kam ta san za su more rayuwarsu. Ta yi wa
Mas'ud waya yau kam ya same ta a gida maigidan ba ya nan ya
so va ki amma ta nuna masa ba wani abu suka shirya yadda za a
yi ya shigo ba tare da wani ya fahimta ba.
Mısalin karfe tara kamar yadda suka tsara ya iso gidan
be je da mmota ba saboda dalilan tsaro tana jin isow arsa don ya yi
mata waya ya iso sai ta yi kokarin janye hankalin Malam Idi
megadi ta hanyar sa shi wani aiki daban har suka fakaici idonsa
ya shige 86
Dattijon yana ji yana gani aka mai da shi karamin yaro abin har ya ba shi dariya, su suna ganin sun yi mishi wayoke
nan ba su san duk abin da suke yana lura da su ba. ba ma wai yau kadai ba sai dai kawai ya dauke kansa ya yi takaicin yaddR yarinyar ta sa kanta a cikin wannan mugunyar rayuwa. Hakika
yarinyar ta bata wayonta ga dai kyau Allah ya nuna mata amma
ya zama na banza, haka nan ga ta da sanin darajar mutane da
kyautala musu a ko yaushe ya russuna zai gaishe ta sai ta hana
shi maimakon haka ma ita ta kan russuna ta gaishe shi. ga ta da
yawan kyauta wannan dalili ya sa tuntuni ya kasa sanarwa da megidan halin da iyalinsa ke ciki. A yawancin lokuta yakan yi kamar ya kira ta ya yi mata nasiha amına sai ya ji tsoron hakan
musamman in ya tuna ita a ganin ta ba ta san ya san halin da take ciki ba. Ga shi dai megidan ya danka mishi amanar gidan yaron
kuma yaron kriki ne yana ganin kimar mutane gami da kyautata
musu yakan tuno badakalar da ya ji kwanaki sun yi da kanwarsa.
ya fahimci hakan ne ta yadda ya ji yana dukan kanwar tashi yana
rutai cikin fada. in ya tuno da wannan yakan ja bakinsa ya Bake ko dan gudun kar ya rasa aikin da shi da iyalinsa suka dogara da shi. Tun da a ciki yake samun dan abinda zai ci da su amma a yau kam ya yi alkawarin da zarar ya dawo zai sanar da
shi airana ba a bar wasa ba ce ga shi abu ya kai har a kawo kwarto gida, ranar da megidan ya gane hakika zai fauke shi dattijon banza.
A kayataccen falon Hanifa da aka cika shi da kayan alatu tamkar fadar wata diyar hamshakin Basarake duk kuna megidan ya kawata mata fakin. Tana kishingide a cinyar Mas'ud daga itá sai Sleeping Dress mai bayyanar da surar jikin bil'adama Shi kuma yanaye da gajeren wando da singlet farare ya dararrashe tamkar a turakarsa yake, ga girkunan da ta shirya masa nan wanda ko fara ci be yi ba a barbaje a falon. Sautin kida kawai ke tashi a cikin TV wannan karon tashar Mazikka. Suke
87
Yallo wanda suke haska kaset din zabiyar nan wato (Samo Zean)
cikin wakarta ta `Ayali`.
Wanann wakar ma tana daya daga cikin wakokin da
take so. Tana daga kwance tana bin wakar ga sanyin AC da ya
karade fakin zuciyoyinsu suka kasance cikin tsananin nishadi
tare da Kiyast.. yada za su raya daren a yau daren da suke ganin
ya li kowanne. Yana wasa da gashin kanta gami da tantande
kumatunta tamkar ya samu Sweet kwatsam sai suka ju an danna
Door Bell kararrawa na Kara alamar wani zai shigo. Sun dade a
haka ba tare a suns aki juna ba har dai ta yi karfin hali ta mike ta
nuli kofar a fusace. Ta san ba me masa wannan aika-aikar sai
Dije me kula da Walid, Kila ta kawo shi ne tun da lokacin
baccinsa ya yi da yake a gurinta yake kwana. Amma kuma yau ta
gargade ta da kar ta zo ta buga mata kofa mutukar ba nemanta ta
yi ba shi ne dan wulakanci ta zo ta katse musu jin dadin
rayuwarsu. Ko tunanin daukan mayali ba ta yi ba ta bude a
fusace.
Abin da ta gani ya yi mutukar razana ta inda
numfashinta yake kokarin daukewa. ba wani ta gani ba face
mutumin da ya danka ragamar rayuwarshi. amanarshi.
mutumcinshi duk a hannunta. Mutumin da yake son ta ya
Kaunace ta yake kuma mutukar kishinta kazalika uban dan da ta
Isuguna ta haifa, wato dai masoyinta kana maigidanta
ABDULZAHIR, Hakika ta kasa tantance a wane yanayi
fuskarsa, kamanninsa kai da ma gangar jikin baki daya take.
Kaka tsara kaka! In ji masu karin mağana ya za ta
kasance ke nan? Ku biyo nil cikin kashi na biyu don jin yadda za
ta kaya. Jama'a meye ra'ayinku? Ina jrian ra'ayoyinku dama
gyara ko suka, la hannun Al'amin Bookshop ko ta nambar
wayata, Mai Kaunarku,
Zainab Kabir Biroman
88
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
LAMARIN SO.. 1, 2, 3 & 4
ILAR ZAMANI 1, 2 & 3
KANGIN RAYUWA 1 & 2
JIYA BA YAU BA 1, 2 &3
AUREN SADAKA 1, 2 & 3
KARYA TA KARE 1& 2
SAKAYYA 1 &
ZUCIYA BA TA DA KASHI 1 & 2
PRINTED BY:
AL-AMIN B/PRINTING & PUBLISHING COMPANY
No.: 156 S/TITIN MANDAWARI KANO CITY. 08028411703
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels