muryar Faridana? Luinshe
ido ta yi saboda jin dadin kalamansa, na yarda da kai amına
fa ba ni na kira wayar ba.
Ni da nake har yanzu dorin-dosano ce ina na kai
wannan matsayin da zan kira ka a waya alhalin na san.a irin
wannan lokaci kana tare da Madam, zo nan ki ji wata
magana. Akwai wata rana ko da ta fi wannan muhimmanci
a rayuwata? ina son ka! Ina son ka Abdul. Nan dadlokacі
Kankanni na kusa zama mallakinka, na yi alkawarin
tsakanina da mahaliccina daga rana irin ta yau naebar
wannan harka, na tuba na koma ga Ubangijina, da yardar
Allah zan kasance cikin tsarkin zuciya in raya sunnar
Ma'aiki (S.A.W).
Kararrawar dakin ce ta shiga kara alamar wani na
bakin kofar.mikewa ta.yi ta rufe jikinta da zanin leshinta da
ke gefe akwatunta ta sakar mishi wani kallo kaısan yanzu ni
taka ce kai daya, babu me kara gane maka surar jikin
matarka. Har ta yi taku daya biyu. "Farida." Ya: kira
sunanta. Juyowa ta yi ta kalle shi, nau'in kallon daetake
mishi ne zai sa ka gasgata gaskiyar Kaunar da take mishi ji
ya yi wani abu ya tsürga mishi, so da Kaunar yarinyar ya
tsurga mishi so kuma na gaskiya. Kamar ya ce dawo ki yi
zamanki. Murmushi ya sakar mata je ki daiki dawo a yau
102
zan fáda mikiiwata kalma da za ta sanyayarıda zuciyarki
harma kiijiicewa kin riga kin gama samun sa'a a rayuwar
duniya harana da ta ranar gobe kiyama
Itamaınurmushin ta sakar mishi, to shi ke na bari
inda wo dimi ji wannan kalma mai kyawurina jin service
din da naaaika ne ya dawo. Wani kallo ya yi mata kamar
ma kar ya dáina kallon nata. Murmushi ta sakar masa gami
da daga mishi hannu (alanar byc-byc) tana dariya ta wuce
abinta. (Hakane din ta tafin ke nan).
Kwanciya ya yi kan gadon ya hada hannayenshita
baya ya dora kanshi, kafafunshi kuma na reto a kasa yana
dan karkada su, idanunshi na lumshe kamar an ce buda
idanunka sai kawai gani ya yi ta nufo shi cikin wanieirin
yanayi da ba zai taba mancewa da shi ba. Har yanzun jikinta aa lulube yake da zanin, tana yi mishi wani irin
mawuyacin kallo, idanunta a bude yake amma kuma kamars
ba kallon nashi take ba, akwai ruwa da suka tarar mata
amma kuma sun kasa zuba.
Kafin ya yi wani yunkuri tuni ta fado kankshi, cikin
wanisirin nishi, kai ya jima ta sauya mishi ta yi mishi wani
irin nauyia "Farida! Farida!!" Ya shiga fadar haka, a
lókacin da y ga ta lumshe idanunta.
Cikin matsanancin sauri ya fisge mayafin jikinta,
abin da ya gani ya yi mutukar razana shi, wuka ya gani
kafecaatsakiyar cikinta, hannayenta biyu na dafe da wukar,
da alama tana kokarin fitarwa ne. Cikin wani irin hanzri ya
murginar dasita ta koma a rigingine: (watosirinm kwaneiyar
nan da ake sanya baya a kasa fuska da komai na gaban jikin
mutum yana kallon sama)) Kanta ya yi cikin zafin nama ya
sa dúka hannunshi biyun ya finciko kakkaifarswukarrdata
103
ratsa fata da tsoka ta kuma ratsa tsakiyar cikinta, jini ne
kawai ke tawowa shaaaaa ya bata fuskarshi da jikinshi baki
daya, a dai-dai lokacin ne haske ya bayyana a fakin ji kake
wal-wal-wal. Ya kidime ya rude ya dago cikin kidima da
razana alamun rashin gaskiya suka bayyana karara a
idanunshi. Sarka ya gani tana reto a kansa, "You are under
arrest." Kakkarfan mutumin da ke tsaye a kansa ya fafa.
Kafin ya ankara tuni jami'an tsaro sun gama cika fakin...
ME GARI YA WAYA Jama'a?
Mu kasance cikin tsari da bin dokokin Ubangiji
cikin tarbiyyar Islama. Sai mu riski kawunanmu cikin
WAYEWAR GARI NA ALHERI'.
TAMBAYA
1.Meye ra'ayinku ga makomar labarin nan?
2. Laifin duk na wane ne?
Ku aiko da ra'ayoyinku ta hannun Al'amin
Bookshop Sabon Titin Mandawari a Kanon Dabo ko kuma
ta adireshina na yanar gizo:- zainabkabir2007@yahoo.com.
Ku saurari kashi na uku nan da lokaci kankani da
yardar Maiduka.
riasy Auw ide BONE
18uw ah atsb en uvid
sned
FAC D
in)
TO
Masha Allah!
Alhamudlillahi!
Tabarakallah!
104 By sina nilas nile ivan
ab 182watidas in the
&01
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels