ya kai shi furtawa
NAJNOOR 141
A SADAUKARWA-I
Habib cewa yana sonta? Ga abin da hakan ya
janyo masa!
diYau yana zaune a ofis dinsa yana duba
wasu fayil na wasu sabbin dalibai da a ka
dauka, a hankali a ka kwankwasa kofar ofis
din. Ba tare da ya dago kai ba ya bayar da
izinin a shigo.
Habib ne ya shigo, tare da sallama.b
Kafin Hafiz ya amsa masa sai da ya
dago kai ya dube shi jin muryarsa, nan da nan
ya hade rai a zuciyarsa ya ji wani kunci ya
mamaye sa.
Me ya kawo Habib a ofishinsa bayan
abin da ya yi masa? Ko kuwa yana so ne ya
nuna masa iyakarsa? Murya a cushe ya amsa
sallamar sannan ya maida kansa kasa ya ci
gaba da abin da ya ke yi
IG9 Habib ya nemi kujera ya zauna ba tare
da ya ce komai ba.
salis Suka dauki tsayin mintina biyar babu
wanda ya yi magana a cikinsu, sannan daga
bisani Habib ya kawar da shirun da cewa.
NAJNOOROALA42
SADAUKARWA-1
"Gurin ka fa na zo malam amma ka
share ni kamar ba ka san da wanzuwa ta ba?"
Ba tare da ya kula shi ba ya ce.
"Na dauka ka tarar ina da abin yi ko?
Kamata ya yi kafin ka zo ka sanar min idan ina
da lokacin ganawa da kai sai na sa maka lokaci
ko?"
Murmushin takaici Habib ya yi ya ce.
"Au! Ashe idan ana tuhumar mutum da
laifi har sai ya bada lokaci za a zo a tuhume
shi?"
Wannan furucin da Habib ya yi ya sanya
dole Hafiz ya dago kai ya dube shi, suka
fuskanci juna.
Kallon da ya ga Habib na yi masa na
kaskanci ne sai ya ji gabansa ya fadi, kuma
jikinsa ya yi sanyi, don bai san yadda lamarin
zai kasance ba. Amma da ya ke namijin duniya
ne sai ya mazance ya ki nuna kaduwarsa a
sarari, ya се.
"Idan har tuhuma ake ai hukuma ake
sakawa a tsakani, ba katsalandan ake wa
hukunci ba
NAJNOOR 143
SADAUKARWA
Ya mayar da kai ya ci gaba da nazari
fayil dinsa. Habib ya cе.
"Dadina kuma da wanda ake tuhuma
karfin halin tsiya... Tambayoyi ne zan yi mak
دو
idan kana da lokacin amsa min..
Kafin ya karasa Hafiz ya tare shi.
"Idan kuma ba ni da shi fa?"
"Sai na rike tambayoyi na, nasan dai k
tambayoyin za su amfana gudun fadawar
tarkon wahala!"
To bari mu ga ME GARI zai way
akwai auren ko babu?
An fa dauko ko ya za a karkare?
Sai na ce mu buda littafi na biyu wan
tare suke da na dayan, don jin yadda za
kasance, shin. ya SADAUKARWAR za
kasance?
Mai kaunarku koda yaushe.
Mommyn Faanah
Naja'atu Haruna Sale
(Matar Nura Sada Nasimat Kt)
NAJNOOR144
Littattafan marubuciyar:-
RASHIN JINI
SADAUKARWA
INA HUJJAR TA KE?
KAZA DA HATSI
WUTAR DAJI...
SUNANMU DAYA
BAHAGON HUKUNCT
Bugawa da yadawa
MADAKIN GINI BOOKSHOP
Kasuwar Kurmi, Kano City. 08036527328, 07068361426, 07037690966. 08104059156
Cover Graphics
Anka-Graphics fagge 07030319787
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels