huamira shi yafi alkhairi sai muce Allah
ya bada ikon zuma saura kuma bikin ya tashi aki gayyatar
mu, dan Allah in abin ya tashi ya zamana mun sani ko ta
hanyar sadarwa ce in kuma munji shiru sai ince dama rowar
48
WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3
ferfesun amarya ake mana gaba daya aka sa dariya to amma fa abin ya daurwa Auwal kai kamar yadda ya daurewa
Hurmaira, abin ya bata mamaki dan basu taba zatan zaiyi
saurin sadddakarwa haka ba, sukuwa saruran da dama
basusan abinda ke tsakaniba nan take murnar abin suka
shigayi
A gaskiya Shafa'atu ma tayi mamaki, daga karshe ta
taya dan uwanta bakin cikin rashin auren Humaira da bai
samu ba, daga karshe ta yi musu adduar Allah yasa haka
shine mafi alkhairi agare su baki daya, Auwal yayi
murmushi yace, ai nima na fara hangen wani abu kuma
jikina yana bani na kusa zama suriki Fahad ya fahinci inda
abokinsa yasa gaba dan haka sai suka kwashe da dariya suka
tafa nan aka shiga shrye-shiryen tafiya gidan Auwal dan
Shafa'atu ta dage ita sai taje ta gano kishiyar Humaira
Humaira tace to sai ki bisu amma mu gidan su kakan ninmu
zamu tafi. Tace Allàh sai dai ku hakura mu je mu dawo
kunga in yaya Auwal ya yi wankan ya shirya gaba sai a
shiga gari ba daya ba Fahad ya ce haka ne fa, to amma na ji
ana ta kaso babu mutum daya. "wake nan fa? Humaira ta kalli kwayar idanshi da kyau sannan ta murmusa tace au Khadija. 'yar kwalliya ke nan, yanzu haka tana can tana ta goge-goge da shafe-shafe Fahad yace Khadijafa kikace shin sunanta ke nan, ko tsokana? tayi murmushi tace amma in baka manta ba na taba ce dakai ina da kanwa nima mai suna Khadija, amma ita halinsu ba daya ba da taka Khadijar.
A nanne suna cikin maganar sai gashi ta shigo tana wani yaukI, habibu yace, "kai yaya Khadija zanga ranar da za'a dena yanga a rayuwa, wato shigar rigar code lace suket din ashoke ta sako masu kalar ruwam kore hakIka shigar ta karbeta yadua ba'a zato kamar yadda ake din kasu matsatstsu sam babu wata surarta da ta bayyana amma shigar ta karfeta.
49
LUBABАН
A nan take Fahad ya sume ya kuma mace har ya far
fado ba tare da kowa ya fahimci inda yasa gaba ba ita
kuwa cikin halin ko in kula tace, yaya Humaira wani abu
na tuno shine na zo in gaya miki dan ma kar in karasa
kwalliya ta ki dizgani. Wannan karamar sarkartaki 'yar
zure da baki tafi da ita ba shine na dauketa, to kar kiga
yanzu na sako ki dizgoni ko ba haka ba 'yan uwa gaba
daya gun aka fashe da dariya, Shafa'atu tace to ai yanzu
kuma kin kunyata kanki da kanki" "a'a babu wata kunya
kun gane ko? Ai ku duka ba bu bako ta juyo ta kalli Fahad
tace, ko bako? nan ma dariyar aka saka, shafa tace, to
kinga tun yanzu ma ganar taki babu gaskiya ke nan kince
babu bako. kin kuma tambayi bako ya baki shada.
A nanne fahad ya nisa ya yi magana yace kaddai ace
baki tantace da sunanaba kuma in badda abinki da ta
kalleni take bukatar sheda daga gareni, ai ni kadai taga
nafi kama da me gaskiya habibu ya yi murmushi yace,
"yaya Fahad ke nan,' tayi karab tace "to yaya fahad kana
dai sheda ko? to bari in je in karasa kwalliyata duk abin
nan Auwal da humaira basu ce komai ba saboda gaba
daya hankalinsu na kan fFahadsaboda lura da sukayi da
irin kallan da yake wa khadija. Ita kuwa da gudu ta koma
cikin gida tana dariya yayinda ya bita galala yana kallo
suna cikin haka Hamida sabuwar 'yar aikin da akayi a
gidan tazo ta durkusa ta ce yaya Auwal mama tana
magana, tace ku duka kuzo tana kiranku ki gaba daya
suka dunguma zuwa falo.
A hankali malam yayi musu bayanin abinda aka
shawarta murna da doki, Auwal ya bayyana a fili Humaira
kuwa kanta a sunkuye wata kunya ta bala'in kamata to
amma bata ji komai bą, da wanda ta ke ji da shi din ma
take kuma tunanin zai kawo musu cikar to ya janye da
50
WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3
kanshi Khadija ta shigo tana yauki, wanda nan take Fahad
ya gane, ba yanga bace abin is nutural tunda ta shiga ya
bita da kallo wanda abba yana lura da-shi hakIka
zuciyarsa ba karamin haske ta karayiba dan hakIka in har
abinda yake zato ya tabbata to kuwa babu wanda yafishi
farin ciki.
A hankali ta karaso dab da Fahad ta zauna ba tare da
ta kawo komai a rantaba anjima anayin bayanai daga
Karshe abba yace in Allahya yarda a jibi za'a maida auran
a kuma maida ita da daddáre cikin zumudl Khadija tace
yauwa Allah na gode maka haba har mutum yaji dadin
zuwa gidan dan uwansa hankalinshi kwance Shafa'atu tayi
dariya tace, ke kuma haka zaki kare da zuwa gidan
yayanki hankali ki kwance bakya fatan ki tafi naki dakin?.
A nan ne cikin zumudI fahad ya ce "a to kema dai
kya fada kallan da Abba ya wurgo masa shi ya tabbatar
masa da tabbas ya gane inda ya dosa nan take kunya ta
kamashi amma maganar hajiyar ce ta dan bashi damar
sararawa a inda tace, "to ke zaman zakiyi? Kai 'ya'yan
yanzu sai a barsu gaba daya suka sa dariya.
Auwal yace to kuzo muje gidan nawa in shiryo ko. in
Allah ya so daga can mu wuce cikin gari kowa yayi
wanka ni kadai ne banyi ba Khadija tace yaya ni dai Allah
ba zani ba kuje ku dawo mu muna nan ni da yaya
Humaira tunda nasan ba zata ba. yaya Shafa'atu sai kun
dawo ko? Tun da ta fara magana Fahad ita yake kallo
saboda yadda take da zakin murya a hankali take magana
amma sai ka jita kau a kunneka kamar kana kusa da
lasifika ga shage zaki kamar kukan gyare.
Abba yace ato ku tashi kuje kwa yanke shawara a can
suna zuwa falon Fahad yace yaya Auwal ai ina ganin
nima babu inda zani tunda idan garin sun ce ba inda zasu
51
LUBABАН
karka samu damuwa in zamu rakiyar yaya Humaira maga
gidan gaba daya suka sa dariya yaya Auwal yace shegen
sama, tsiyar ka ta nan, ta ina muka sami mukami kuma?
yayi da dariya yace haba mutumina da kana daya daga
cikin mutane masu gane magana to amma yanzu kuma ya
naga kana nema ka zama yane (yayin da ya kanne masa
ido ya nuna Khadija da idonshi? Auwal yayi dariyya yace
naji wannan girman kam ya hau kan mu amma а
matsayina na yaya ina umartarka da kazo mu tafi kema
Shafa'atu sai ki zauna ko? Ina mun dawo daga unguwar
ma biya kyaga gidan nawa, babu yadda zatayi a dole ta
hakura.
A hanyane yaya Auwal yace gaskiya handsome naji dadin
hakan Allah yasa a dace saboda haka dubara ta ragewa
mai shga rijiya sai ka hanzarta kafa gwamnatinka da wuri.
Allah ya baka sa'a sun isa gidan suka taradda ko ina kacakaca Sumayya tana daga daki tana ta kwarara baccinta
sam tamkar babu abinda ke damunta kai baka ce wace ake
neman mijinta bane Auwal cikiun jin kunya yace kagani
ko? Wallahi haka nake fama da ita kllum na shiga gidan
nan tun daga soro na ke boll da kwani ka, to har gara in
ina nan ina tsawatar mata bai tasheta ba sai da ya shiga
dakin shi Fahad ya zauna a falo shi kuma ya shiga wanka
ya shirya tukunna daga karshe ya shiga ya tashita.
A fusce ta tashi ba tare da tasan waya tasheta ba hada
ido da Auwal shi ya haifar mata da saurin warewa gami da
dariya sannan cikin doki tace "la Auwal yaushe ka dawo?
Haba Auwalu shine ka tafi duk ka barmu a ciki fargaba
shin ina ka je dan Allah? sannu da zuwa wai gashi banyi
abinci ba, kasancewar ni kadaice bari in dora maka ta nufi
firigin tana budewa wani addababben warin nama ya doko
kafofin hacinshi ta ce nina manta ashefa ban sa ruwan ba
52
WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3
yau duk abin nan shidai idansa na kanta shima fahad kallanta kawai yakeyi koma gana batayi masa ba ko ba taganshi ba, ko kuma ta ganshi doki ganin Auwalunta ta
ya makantar da ita. A'a kuma kiyi zaman ki karma ki wahalar da kanki dan ni a koshe nake ki kasan ko tun yaushe na dawo? tun jiya yanake garin nan ina gidane
kuma zuwa nayi na nemo matata saboda zama ya ishe ni
haka nan take ta kule gaba daya dokinda takeyi ya koma,
tama rasa me zata ce dashi dan bakin ciki yace saboda
haka ni zan fita sai an jima zan dawo wannan bakon da
kika gani a hannunsa Humaira ta sauka kuma da macan
abokina ne.
A hankali ta tafi kan kujeta ta zuna saka makon
wannan jiri-jiri da taji yana kokarin daukarta tama kasa
magana gaba daya ta ringa binsu da kallo har suka fice
bata iya cewa dasu komai ba
A
a suka komane suka samesu su nata hira suna dari ya D
sallamar da sukayi ne yasa Khadija ta sowa da sauri
ta ce yauwa yaya Auwal wai dan Allah ina kula
samari? Shaface nace da ita ni babu ruwana da saurayi takI
yadda dan Allah yaya huamira ba tun lokacin da yaya Auwal
ya sake ki ba nake cewa ni kuwa babu ni babi aure, saboda
maza basu da amana.
Daga nan yaya Auwal yayi dariya yace to wai duk ma
ya kawo wannan maganar a'a Shafa'atu ce dan na bata
hotuna na ta gani shine tace sai na nuna mata na wanda zan
aura ni kuwa nace da ita bani da saurayi taki yadda ni duk
samarin ma na da duk min yi bata.
Daga nan ne su shafa su kasa dariya, ita da Humaira
tace to Khadija Allah ya kama ki kikace da ba ki ta bayin
53
LUBABАН
saurayi ba to tunda bana san su ai daidai yakc, da ban taba yi
ba Allah na gaya miki ni babu ruwana da namiji Fahad yai
dariya yace lallai kin taya Humaira, amma ko ita da hakan ta
faru a kanta ai bata ce ta dai na aurcba tunda ta yadda da
kAddara ko yaya Humaira, to tunda kinkI kula kowa saboda
tsoron saki, ga Fahad dan mutan zamfara shi baya sakin
matar da yake so shi yayi miki Allah ki tambayi yaya
Humaira
Duk kunya ta kama Khadija ta rufe idan ta Auwal yayi
dariya gami da tsaki yace Khadija na fuskanci har yau kanki
rawa yake, jin kanki kike kamar yarinya ya kalli Humaira
yace ji mana ki sameni a mota. yana fita tabi bayan sa Fahad
va fan zame daga kan kujerar ya mikar da bayan sa sosai
sannan yace shafa je kice da su malam mun dawo sahafa
wayayyiyace ta gane manufar yayanta, in bada haka ina
ruwan malam da dawowar sa dan haka sai tayi dariya tace
yaya ai duk sun fice sai mama kwai, a dakin girki bari in je
in taya ta aiki " da kin kyauta.
Da ta fitane Fahad ya kalli Khadija yacc kunya ta ake
jine, shi tayin yayi miki? Dan Fahad ya ban bamta da suaran
maza koya kika gani ta sake rufe fuskarta, yace ya dai kaddai
ace ina ganinki yace, haba ya ina ganinki yes ashe ke no ce
gaki wayayyayiya, amma kina wani abu na 'yan kauye ki
yadda ki aure ni Khadija, in har kika soni kamar yadda nake
sonki babu magnar sa ki a tsakinanin mu auren so igiyar
karfe muta ka raba takalmin kaza kina sona? c ko a'a? ki
bani amsa in ba haka ba in zo in dago ki da kaina in kunya
kikeji.
Da ta lura da cewa da gaske yake sai ya dagotan sai ta
bude yar muryar ta tace shike nan yaya zamafarama, ai
gidace "yauwa Khadija ni nasan ba auren bane bakyaso
mama baki hadu da wanda ya kwanta miki a rai bane sun
jima suna hira kuma hakika sun matukar fahimei junansu
nan take. bai jata da nis aba ya la barta mata labarin
54
WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3
yau duk abin nan shidai idansa na kanta shima fahad kallanta kawai yakeyi koma gana batayi masa ba ko ba taganshi ba, ko kuma ta ganshi doki ganin Auwalunta ta
ya makantar da ita. A'a kuma kiyi zaman ki karma ki
wahalar da kanki dan ni a koshe nake ki kasan ko tun
yaushe na dawo? tun jiya yanake garin nan ina gidane
kuma zuwa nayi na nemo matata saboda zama ya ishe ni
haka nan take ta kule gaba daya dokinda takeyi ya koma,
tama rasa me zata ce dashi dan bakin ciki yace saboda
haka ni zan fita sai an jima zan dawo wannan bakon da
kika gani a hannunsa Humaira ta sauka kuma da macan
abokina ne.
A hankali ta tafi kan kujeta ta zuna saka makon
wannan jiri-jiri da taji yana kokarin daukarta tama kasa
magana gaba daya ta ringa binsu da kallo har suka fice
bata iya cewa dasu komai ba
A
a suka komane suka samesu su nata hira suna dari ya D
sallamar da sukayi ne yasa Khadija ta sowa da sauri
ta ce yauwa yaya Auwal wai dan Allah ina kula
samari? Shaface nace da ita ni babu ruwana da saurayi takI
yadda dan Allah yaya huamira ba tun lokacin da yaya Auwal
ya sake ki ba nake cewa ni kuwa babu ni babi aure, saboda
maza basu da amana.
Daga nan yaya Auwal yayi dariya yace to wai duk ma
ya kawo wannan maganar a'a Shafa'atu ce dan na bata
hotuna na ta gani shine tace sai na nuna mata na wanda zan
aura ni kuwa nace da ita bani da saurayi taki yadda ni duk
samarin ma na da duk min yi bata.
Daga nan ne su shafa su kasa dariya, ita da Humaira
tace to Khadija Allah ya kama ki kikace da ba ki ta bayin
53
LUBABАН
saurayi ba to tunda bana san su ai daidai yake, da ban taba yi
ba Allah na gaya miki ni babu ruwana da namiji Fahad yai
dariya yace lallai kin taya Humaira, amma ko ita da hakan ta
faru a kanta ai bata ce ta dai na aureba tunda ta yadda da
KAddara ko yaya Humaira, to tunda kinkI kula kowa saboda
tsoron saki, ga Fahad dan mutan zamfara shi baya sakin
matar da yake so shi yayi miki Allah ki tambayi yaya
Humaira
Duk kunya ta kama Khadija ta rufe idan ta Auwal yayi
dariya gami da tsaki yace Khadija na fuskanci har yau kanki
rawa yakc, jin kanki kike kamar yarinya ya kalli Humaira
yace ji mana ki sameni a mota. yana fita tabi bayan sa Fahad
va fan zame daga kan kujerar ya mikar da bayan sa sosai
sannan yace shafa je kice da su malam mun dawo sahafa
wayayyiyace ta gane manufar yayanta, in bada haka ina
ruwan malam da dawowar sa dan haka sai tayi dariya tace
yaya ai duk sun fice sai mama kwai, a dakin girki bari in je
in taya ta aiki " da kin kyauta.
Da ta fitanc Fahad ya kalli Khadija yace kunya ta ake
jine, shi tayin yayi miki? Dan Fahad ya ban bamta da suaran
maza koya kika gani ta sake rufe fuskarta, yace ya dai kaddai
ace ina ganinki yace, haba ya ina ganinki yes ashe ke no се
gaki wayayyayiya, amma kina wani abu na 'yan kauye ki
yadda ki aure ni Khadija, in har kika soni kamar yadda nake
sonki babu magnar sa ki a tsakinanin mu auren so igiyar
karfe muta ka raba takalmin kaza kina sona? e ko a'a? ki
bani amsa in ba haka ba in zo in fago ki da kaina in kunya
kikeji.
Da ta lura da cewa da gaske yake sai ya dagotan sai ta
bude yar muryar ta tace shike nan yaya zamafarama, ai
gidace" "yauwa Khadija ni nasan ba auren bane bakyaso
mama baki hadu da wanda ya kwanta miki a rai bane sun
jima suna hira kuma hakika sun matukar fahimci junansu
nan take. bai jata da nis aba ya la barta mata labarin
54
WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3
rabuwarsa da Khadija wanda shi bai sani ba tuni taji labarin
a gurin su Shafa'atu da Humaira, dama tun jiya Humaira take
addu'ar Allah yasa su so junansu.
Da ma ita Khadija tun zuwansu ta yaba dashi to amma
tana sharewane dan katta bada kanta a gunshi suna cikin
hirarsu ne Maryam ta shigo da gudu tace yaya Khadija wai
ku fito ku tafi ku kadai a ke jira yaya shafa'atu ma tana
mota. A ranar nan har bayan karfe tara dare suka kai, suna
zaga dangi, wani gidan ace yanzu su abbanki suka tafi wani
kuwa sun rigasu zuwa, duk inda akaje sai murna da barka da
arzikin dawowar Humaira ana ta sakawa Auwal da alkhari
da yaje ya taho da ita.
a
Duk inda su abba sukaje kuwa sai su fadi mai da aure
jibi tarewa da daddare kowa yaji sai yayi murna mai da
auren, ba yan sun dawo gida suka tarad da abincin su
shirye dama tuni su Abba sun ri gasu dawowa suka zauna
kowa ya lodawa tunbinsa iya abinda zai iya dauka suka yi
sallar isha'I da yake ita kadai ce ta rage musu bayan sun idar
suka zauna suna ta hira abinsu sai misalin sha biyun dare ne
abba ya leki yace wai ke ba zaki kwanta bane? Kai Auwaliu
nazaka tashi ka tafi gida ba sai dare yayi sosai, yanzu fa sha
biyu tayi.
Dama jiya mamanka tace anan ka kwana, kai sai kace
wani yaro karami alhalin kasan abinda ya dace in har
hankalin ma tarka ya tashi fa? Cikin daki da zumudi yace
Abba wallahi Fahad ne yake san Khadija, Allah kuma ya
hada jinim su yace kai amma naji dadl Allah yasa haka shine
mafi alkhari amin. ka tashi ka tafi haka nan gobe ka dawo
kuma ya kamata ku kwanta haka sam Auwal bashi da niyyar tafiya to amma yanzu tunda Abba yace ya tafi, akandole zai
tafi dan ya na jin nauyinsa nan yayi musu sallama ya bukaci
Fahad ya zo yaje can ya kwana Fahad yayi dariya yace Allah
ya tsareni da kwna gidan yaran surukai gaba daya sukasa
dariya Humaira ta murmusa tace yaya Auwal ke nan ko ni 55
LUBABАН
nazo in taya kane? da kuwa kin kyauta in kuma naki
bankyauta ba?" "a. kan ya karasa abinda
yake niyyar fada yaji murya Abba yana ce dashi kai fa nake
jira rufe gida za'ayi ya fita da sauri yana fadin gani nan
Abba sai da ya biya ya yiwa su malam sallama ya je yayiwa
su mama sallama, sannan ya tafi akan dole badan ya so ba.
Daga tafine Fahad shima ya mike ba dan ya gajiba ko
dan yana jin bacci ba a'a dan kada yai abin kunya a gidan
surukai ya kalli Khadija ya ce ba rakiya?"tace, haba yaya
Fahad nan da dakina ka sai an raka ka? Murmushi yayi
yace kinsan ni bako ne har yau ban gane masaukun ba ni
da za muje ki kwana acan mi kwan muna hira ai da na so
kinga ko tashi nayi gobe kyamin jagora duk inda zani tayi
dariya tace ko?" sai ka bariu sai ai tar makantar ta kamata
murmushi yayi yace hanka kina ganin idona a bude ne? ai
ni ban sani ba kasanbcewar tuni sonki ya makantar da
zuciyata nayi zatan idanuwan ma sun rufe.
Daga kanda zaiyi dan ya karasa yiwa Khadija
magana sai suka hada ido da Humaira wani irin kallo mai
kunshe da harara ta sakar masa wanda babu wanda yasan
dalilin haka sai ita nana take ya sunkuyar da kansa. cikin
tafiyuar sassarfa ya juya ya ce shi ke nan ni zan tafi sai da
safenku ko?.
Da gari ya waye bayan-sun kammala cin abinci kowa
yayi wankansa ya shirya ana zaune a falon ta hira da
tattauna al'amarunran ko mawar Humaira dakinta sai ga
Auwalu ya shiga duk da cewar yayi wanka ya shirya
kuma ya shiga ta alfarma amma haka bai boye tsananin
6acin ran dake fuskarsa ba wand duk cikin su babu wanda
bai fuskancihalin da yake ciki ba abba ne ya fara
tamabayarsa da cewa malam Auwalu ya dai na ganka
haka lafiya?" "wallahi abba tun jiya banyi bacci ba
56
WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3
Sumayya ta hani sakar da bala'inta a yanzu haka ta tafi gida
wai ita ba zata zauna da Humaira ba.
Dan kari cewar hajiyar su Fahad, ana wata ga wata ba
inji mama taci gaba da cewa yanzun nan fa kai muke jira
kazo ku tafi kaduna ku dauko yaran nan (wato ya'yan gurin
Auwalu, kasancewar tuni wata 'yar kanwar mama tazo ta tafi
da su, kasancewar bata taba haihuwa ba) to amma yanzu an
fasa bayan kun koma da matar ka kawai ku dauko su kai ni
wannan rigingimu sun isheni wallahi malam yayi dan gyaran
murya gami da murmushi yace ai maman yara in kika duba
duk wannan abin isharace duk abubuwan in kuka bisu da
sannu a hankali zaku gano irin kaddarar da sandin faruwar
abubuwa da dama.
Da farko, in kuka duba bun auren ki da abban yara
zakiga akwai ishara da kaddara da sandi duk a cikinsa ki
duba ki gani da farko ba san abban kikeyi ba amma aka
daura miki shi a matsayin auren dole. Amma zamanki dashi
ke kanki kinga ishara iri ri tunda Allah ya nuna miki shi
cikakken mutum ne mai sonki da zciya daya. Wanda a
lokcin saboda ya shiga wahalhalu, a hannun Alhaji baban
Sumayya, saboda shi talakane amma duk kudin da aka bshi
da wahalar da yasha gamai da barazabnar daukan ran da'a
kayi yi masa amma hakan baisa ya hakura da ke ba.
Don haka kinga irin isharar da kika gusha daga baya
kuma kinga akwai kaddara haihuwar yarinyar nan sannan
kaddarar rabuwar kuece ta kawo sanadin auren Humaira da
Auwal, Allah ya kawo ishara anan hakika da ita mama taso
abban, da zai yi wuya auren su ya rabu amma da yake Allah
shine Allah sai ya sa masa son ita kuma ya sa mata ki yayya
domin su rabu ta kama ta auri uban yaran nan har ta
hayayyafa ta kuma aurawa 'yarta dansa saboda ya kasance
shine sandin kubutar da kai đaga kaulin su Alhaji.
Daga nan ku duba kuga shi kansa auren Auwal da
Sumayya kaddarace kuma sandin ne Allah ya kaddara ba
57
LUBABАН
abinda zai iya raba soyayyar Auwalu da ta Humaira har sai
ya sako da kaulin auren nan, wanda shi kansa auren banyi
shi nc bisa sandin kubutar mahaifin ita humairar ba tare d
kowa ya sani ba a inda kaddarar saki ta shiga tsakaninsa da
Humaira sai aka kuma nuna muku wata isahara in da Allah
ya sakc nunawa isharar kuwa itace gata yanzu mun gani
wato auren Khadija da Fahad.
Dama tun farko Allah yayi iyace matarshi kuma sanadin
rabuwar auren Humaira ce zai haifar da hakan dan da bata
zoba da haka bata faru ba, duk da cewar akwai hanyoyi da
dama da Allah zai iya hadasu, to amma Allah ya zaбі
wannan hanya nc domin ya nuna wata isahra da zata sa kowa
ya daina jin haushin kowa.
Don haka komai kaga ya faru ga bawa kaddarace, da
mai kyau da marar kyau musamman a bangaren auratayya
duk kaddarar da ta wanzu, zakiga akwai wata isahara zata
faru duk inda kaddara ta ke ishara na manne da ita sanan ta
na tare da sanadi walau agaban ta ko bayanta. Don haka yana
da kyau ko mai ya faru ga bawa a zuna ayi tsam da rai
zakuga akwai abinda Allah yake nufi, dan haka mu rage
mummunan zato a zukatan mu domin alkhairi ta wanzu a a
gare mu.
Dan haka mu kiyaye ko don gaba, dan da ya wa mutane
basa yadda da hakan mausamman mata ta taßangaren aure
da yawa mata sun kasa yadda da kaddarar aure saboda tsabar
san kansu da sukeyi alhali kuna sane da cewa Allahma da
ayce ayi aure sai da yace ku auro bibbiyu, uku,uku, hudu
sannan yace in ba zakuyi adalciba ku auro daya kuma sauda
yawa su mata su suke jawowa kanmu shi auren kansa ya
kasau kashi biyu wani dole ne take sashi yi wani kuma, aure
ne yake zomasa ba tare da san ranshi ba sai dai Allah ya
nuna masa wata isahara ta iya yiyuwa mace ta dade tana yi
maka alkhari baka gani sai Allah ya hada kada matar da zata
wahalar da kai domin ka gane kimar matar ka ka kuma
58
WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3
darrajarta to kunga irin wanna auren ma ai bai dace mace ta
daga hankalimta ba.
Danni a tunana in har kaga mace na hauka in za'ayo
mata kishi t o bata yadda da kanta ba ko da yake wani lokaсі
mu mazan mu muke jawowa, saboda in muka tashi yin auren
sai idan mu ya rufe mu shiga aiwatar da wasu abubuwa na
babu gaira babu dalili wato kai zaka kara aure alhalin ana
gane adalcin mumuni tunda ga neman aurensa matarsa in har
ganin wani banbanci to irin haka kuwa in taci gaba da
kwantar da hankalinta zata tsinci sakamako mai kyau kuma
dara jar ta ta na nan.
Dan haka dan Allah Humaira a kara sa hakuri a zuciya
hakuri shine ginshikin zaman gidan miji dama duniyar baki
daya. Komai ya faru ga bawa mukaddari ne ya kalli
Shafa'atu yace, harku da kuke shirin yin aure kiyi aure da
zicuyar manya ba da rawar kai ba, ke kuma in kin koma ki
zauna da kishiyarki lafiya mui cusa kishin son ma'aiki da
addininmu sabanin kishi dake Addabarku ku mata a yanzu.
Dan kuwa sai kaga mace sam bata da kishin kanta, ta
maida kanta ballagaza, kowama kawarta ce kowa abokin
tane, ba mutunta aure ba daraja miji dan kamin kanki ma
dara ja mijinki ne, baki damu da bukatar sa ko damuwarsa ba
bakisan halin da ya shigaba ba kuma ku damu da 'yayan sa
ba sam ba kishi n kai balle na addini sai ya tashi aure