Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 6
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels WANDA YACE NAMIT UBANENA Lubabah (Mrs Ado Dauda Bichi) LUBABАН HAKKIN MALLAKA (M) LUBABATU YA'U BABURA DON KAI Ala kulli halin mai gida uban 'yayana Abubakar Adamu (baffa) Rukayya Adamu (murfat) Rahama Adamu (umaima) Zainab Adamu (najla) GODIYA Ta tabbata ga sarki Allah, mai kowa mai komai, ala kulli halin, da kuma iyayena Allah ya saka muku da alkhairi. Godiya ta musamman ga yayuna. GAISHEKU Sadiya Garba yakasai (auren jari) Bilkisu yusuf ali (sai wani ya zubar) Amina Aliyu gaya (wayafi lefi) Fatima aminu baba (auren kisan wuta) Jamila Ibrahim nabature (mutunci madara) Ai... atu Aliyu (makirci) Zainab Auwal (ZUHURA) Zainab İawan (maza basu da tabbas) Jamila (hafsat) ZAINAB MS SANI) FATAN ALKHAIRI MAJE-EL-HAJEJ HOTORO IBRAHIM DAURAWA (HAWAN) 2 WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3 lokci daya jikinta ya kama karkarwa, tabbas dole A abin ya tsoratata, wand ahar ta shiga tunanin an ya ba hadin baki akiyi ba da shi fahad din, dan kawai su mata haka su hadata da tsohon mijinta.. dan in har ba wani ne ya ganta yaje ya kai masa labarin ba, tana ganin ba bu yadda za'ayi yasan tana garin na zamfara da zama. Alhalin ita a saninta duk tsawan shekarun da suk adauka bata tabajin ya taba ambatar garin zamfara ba haka kuma tunda suke bata taba jin cewa ya ce yana da wani abokin ba da sunansa yayi kama da fahad ba, har garama tasan yana da aboki mai suna faisal, to amma ai wannan ta sanshi ko labarin makarantar su zai mata sau da yawa labarin nasa yafi shafar wani waishi hand son boy, da hakan yake nuna mata cewa shine abokinsa mafi kusa dashi a makaranta, koda yake bai taba sanar da ita sunan sa na gaskiya ba. A hankali Auwal ya sulale ya zauna dirshan a kasa bisa kafet, amıma duk da haka idanshi kyar akan Humaira, sam ya kasa ce da ita komai fuskarsa cike da matsanancin mámaki dan kuwa shi a tunaninshi bai ta ba tunani, har akwai inda zata je ta iya sakin jikinta haka, har tayi kiba ta kara murjewa, ta koma takar yarinya 'yar shekara goma sha takwas ba. Haka kuma tabbas da za'a umarceshi da cewa. ya rantse da abinda zai kashe shi cewa duk inda humaira taje bazata iya soyayya da wani da namiji ba, to kuwa zai rantse da hakan harma ya kara da fadin "in tayi hakanma kada Allah ya bashi rabon duniya da na lahira, kamar yadda sauda yawa, wasu marassa tunani suke yiwa kansu du'a'i sai gashi tun ba'akai ko ina ba ya ganta tana soyayya da wani hankalinta kwance. Tamkar bata taba kamuwa da san wani da namiji a duniya ba. Anya kuwa mata suna da alkawari? 3 LUBABАН Amma su fahad gaba dayansu soro-ro sukayi su na kallan ikon Allah, domin babu wanda ya fahimci meke faruwa. Bayan ga wani abokinsu, shima dai abokin sagir din ne yace kaga shegen kwai, yanzunnan kagama cika baki akan babu matar da har yanzu kake ganinta da gashi da kwarjini, irin matarka ta farko har kana Ikirari da cewa ka rufe soyayya a duniya, har sai Allah ya dawo maka da ita har kana fankamar in har baka ganta ba kai da aure har abada don matar da ka aura bama ka hada ta a jerin mata, don tsabar wulakanci, sai gashi da yake Allah ba'a masa gatse tun ba a kai ko ina ba ya hada ka da son wacce baza ka samu ba, tashi daya ka kidime ka dimauce. A gaskiya, irinku illane shiga daku gidaje shi ya sa fa ni bana daukar abokina zuwa gidana duk da cewa ban ajje wata macen a zo a gani ba, balle fahad da ya shiga kogin soyayyar ya nutsa ya famjamo. ya kamo mace daya da daya samun irinsu sai an tona! A nanne sagir yasa dariya harda doka kafa ya ce, "kai fahad dan Allah ka koma da matar ka shegen kaya, kar yayi ta zarce don ya shide da yawa sai kace makahon da ya warke wallahi sam ya fita daga cikin hayyacinshi A kidime cikin hanzari ya zaburo, tamkar wanda aka mintsina ko mahaukacin da ya dawə hayyacin shi, ya nufi fahad har karkarwa Yalwa yake yana zuwa ya zube a gabanshi yade, na gode na gode hansan boy dan Allah ina kasa momin humaira?" ya sakeshi a rude ya nufi sagir yace "sagir wanna itace Humaira matar tawa da nake baka labari "Nan ma sakinsa yayi ya nufi gaban humaira ya zube a kasa idonshi duk ya cika da kwalla, ya shiga magana cikin rawar murya yace, humaira shine kika gudи kika barni ashe Humaira dama zaki iya rabuwa dani? Humaira kidubeni kigani zaki yadda Humaira na rame 4 WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3 nayi baki duk nafita daga kamannina saboda rashinki Wallahi Humaira ko rasuwar Alhaji bata kidimani kamar yadda tafiyarki ta rikidaniba, saboda nasan Alhaji amsa kiran Allah yayi, kuma ita mutuwa tana kan kowa sannan kuma ita mutuwa shahadace to amma kefa? A gaskiya bani kadaiba Humaira kin ruda kowa tunda kowa bai-san halin da zaki fadaba.Saboda Allah abinda kikayi kin kyauta kenan ki gudu kibar iyayen ki da danginki, mu masoyanki kin gujemu haba Humaira abinda kikayi kin kyauta ke nan? A hankali ya mike tsaye ya fara ja dabaya yana kada hannu idansa ya kada yayi jajur yana fadin Humaira kin ban mamaki ban zaci zaki yimin haka a rayuwaba wallahi ban zataba.Humaira kin cuçeni kin cuci rayuwata.Handsome kayi hakuri yajuya a gaggauce gudugudu sauri sauri da nnufin ficewa. A cikin zafin nama da gaggawa Fahad ya riko hannunshi yace haba Auwalu menene haka? Kake nema ka maida kanka kamar mahaukaci, Auwal ya shiga fizgefizge yana gir giza kai,idansa ya kada yayi jajur gaba daya ya laa daga cikin hayyacinsa, Fahad ya girgizashı cikin rudani, da daga murya yace haba Auwalu wai meke damun kane? Sannan kuma ya sassauta murya yace haba Auwalu katsaya inzo mutafi dan duk na gane inda kasa gaba saboda Humaira bata boyemin komai ba,kada 6acin rai ya gusar maka da imaninka. A hankali ya juya ya kalli su sagir yace, "Don Allah Sagir kuyi hakuri, su kuwa-sai kawai suka bishi da kallo, sabøda sun kasa fahimtar komai,ya juyo a sanyaye ya ce humaira ku tashi mu tafi kallo daya zaka masa kasan abala'in razdne yake, kan humaira tunda ta zube a Kasa take shrbar kuka, baya ga kudundune kanta da tayi, 5 LUBABАН ta tashi a sanyaye, ko gabanta ba ta gani Shafa'atu ce ta riketa har suka fice ko sallama ba suje sun yiwa matar sagir ba sukaje suka shige mota suka tafi A kan hanyta fahad ya sauke shafa'atu ya ce ta wuce gida. Ga sunan zuwa zasu biya ta gidan shi fahad din ya kuma gargadeta da ccwa saura ta taje ta labartawa su Hajiya ta bari zasu zo da kan su, su duka kai tsayc suka wuce can gidan fahad din. a shigarsu gaba dayansu a falonsa na baki suka D zauna duk cikinsu babu wanda yake cikin walwala kowa idon shi ya kada yayi jajawur baya ga ita da take ta faman rasgar kukaş wanda ita tuni hankalinta ya kau daga abinda zai faru face kukan rashin Alhaji sai dai ta rasa ta inda zata fara yi wa yayannata Auwalu magana, balle ta tambayi mutuwar alhajin sannan ga ba la'in tau saya masa da tayi sakamakon tsananin ramar da yayi tabbas yayi rama ta ban mamaki, jikinsa ya nuna a galabaic yake, sai dai tufafin da ke jikinsa ne zuwa agogon sa tafi kan hularshi har ka gangaro kan takalminsa, kallo daya zaka musu ka tabbatarwa kanka har yanzu dinke yake a hakar kudi. Da suka zazzauna a kalla sunfi minti talatin babu wanda zaice akwai mutane a falon, sakamakon shiru da sukayi, kowa ya kama gabanshi a babin tunani. An kuma rasa wanda zai fara magana, sai zuwa can Fahad ya dago kai ya dubi Humaira ya daga murya, a hankali, ya kuma raunane yace, "Humaira kukan ya isa haka, karkije ki jawowa kanki wani ciwon dan Allah kiyi shiru, ya kamata ace mun tsaya mun nutsu mumu duka, domin mu fuskanci abinyi ya juya-ya kalli auwal yace. 6 WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3 "Da farko dai Auwal' zan fara da yi maka ta'aziyyar Alhajin da naji ka fada, koda yake in nayi amfanmi da labarin da Humaira ta bani zan iya danganta mutuwar ga mahaifinka auwalu Allah ya jikansa ya kuma gafarta masa yasa aljanna fiddausi ce makomarsa. Auwalu hakika dole hankalin kowa ya tashi dan gane da 6atan humira saboda humaira yarinya ce kamila mai kamun kai ga hankali, nutsuwa, da kuma sanin yakamata, tunda a ranar da humira ta sauka a garin zamfara, wato tun ranar da ta baro garin Kano ta ke hannin mu ko kuma ince take hannin iyayena. Amma dai-dai da rana daya ban taba jin ance ga abinda tayi ba. Kamar yadda banji wanda ya kosa da itaba. Don wallahi humaira yarinya ce mai shiga rai a hankali dole fitar ta yai wuya. Auwalu a yanu dai na fuskanci cewa kaine tsohon mijinta da ta bani labarin irin soyayyar da kukayi da ita. Kadda ka zargeta hakIka na tabbabta kana ranta ita ma, sai dai kuma abinımda ba'a rasa ba. Da farko abin ya dauremin kai da naga ashe kaine yaya Auwaldin da ta ke bani labari. Saboda kan in ganeka a yanzu na dauki mijinta na farko a wawa sakarai dan babu yadda za'ayi Allah yayi kyauta da mace irin humaira da ta cika ka'idojin nan guda hudu da amabi ya amma ba sai ka sami daya daya cikinsu sannan ka auri mace wato annabi ya horemu da mu auri mace dan kyanta, dan dukiyarta da nasabarta da kuma addininta to amma sai ya jinjina mana da mu auri mace dan addininta shi yafi to amma humaira ta hada duka, amma harka biyewa mace da 6acin zuciya ka saketa alhalin kana sone da cewa Duk matar da ta cika hakuri in ta tashi Gacinrai bata iyaba. Kuma kana sane da cewa mac sai ku shekara goma 7 LUBABАЋ da ita wani bai ji kanku ba amma a duk lokacin da kaso tashi hankali a gidan ka, ka ambacu kishiya. Duk hakurin mace wuyarta ka furta kalmar kishiya yanzu zaman lafiya ya ragu, sai dai ku shiga takun saka ke nan, wallahi duk mata haka suke matar da bata nuna kishi da hauka bama in za'ayi mata kishiya, to ka tabbatar wa kanka 'yar aljannace, irin. wadanda babu tambraya, to amma duk abinda zata nuna maka in ka jure shi kenan in kabita a hankalima wallahi sai tazo tafi amaryar kwantar da kai, sabida tunfarko ba halinta bane. To shine abin ya dau remin kai duk yadda kuke da ita har ka yadda bacin rai yasa ka sake ta akan matar da kake Ikirari da cewa ba sunta kake ba, asalinma hada ka akayi da ita. Kuma ga yadda ta siffan tamin ita bata da wani kyan 'ya mace, sai dai ban sani ba ko tana da babban kyau wato hali da addini. Dan kuwa hali na gari da addinin gaskiya sune gaba ga duk wani kyan fuska ko diri na diya mace komin kudin ta komin talaucinta. Daga nanne Auwal yayi farat yace, wallahi Handsome halin ma bata dashi sallah da azumi kuwa dole ce akan musulmi saboda haka bani da tabbacin bisa addininta tunda ni dai naga tana aikata abinda Allah ya hana wallahi handsome duk dai mu bar abin nan a kaddara tun ran gini tun ran zane amma ai yanzu na gane kure na a nanne gaban fahad ya fadI badai yana nufin zai mai da matarsaba, saboda haka cikin hanzari sai yace. Dama ai masu iya magana sunce rabon wani shi ke kashe wani, Auwal ya dubi Humaira yace humaira kinki kice komai Alhalin na ssanar dake cewa Alhaji ya rasu. A kalla ko ba zakimin magana ba ai kya yadda mu jajantawa junanmu ya tashi a hankali yanufi gabanta yazauna a kasa 8 WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3 kan kafet yace, Humaira Alhaji ya rasu baki tambayeni su mama da Abba, da kannenmuba hakika shirun da kikayimin shi zai dada dugunzumani dan Allah Humaira kimin magana, ko rasuwar babanmu mujajanta mana. Dama tamkar mai jiran kiris, dan haka itama sai ta zamo daga kujerar tazauna a kasa,ta shiga rera sababbin baitikan kukan, yaruko hannunta a raunane yace Humaira Allah yayiwa Alhaji mutuwa, wallahi 'yan dabane suka haura ta sama suka caccaka masa wuka, don kawai ya na sanar da gwamna baban su Sumayya gaskiya, yau kimanin wajan wata shida kenan, tun tafiyarki da kamar kwana talatin da biyu, Har yau bincike ake ankasa gane wanda yasa ayi kisan, wallahi mun tabbata ba'a matsabane dan maban su Sumayyar aka barwa bin ciken wallahi naso in dawo da binciken hannuna abban ya hana dan mu duk muna zargin baban na tane. To amma sanin gai bu sai Allah. Da har zasu tafi da ni, amma Allah ya kiyaye a nanne to Hanyar ta dafo kai idanta jawur tace saboda me zasu tafi dakai" "Humaira saboda nayo binciken dama akawai cutar da akeson ayiwa abanıa ki aka bukaci Alhajin ya amincс a shirya zan bar da shi to da ya ki amincewa be shine sukа lababa suka matsanta akan sai sun bi duk hanyar da zasu bi su ja ra'ayinsa doni dan siyi amfani da yin garkuwa da Sumayya ta hanyar aurar min ita sai ta ci gaba da bugun cikin ki dani ta gano sirrin mahaifin ki sosai dan susan sirrin dukiyar shi to bayan an yi auren namu ne suka kara matsa masa, akan alhajin ya kine shine suka zo da wasu takardu, duk ta shirya cutar abbane, akan yasa hannu ko su kasheshi, akan ya kI sa hannunne sukayi masa yankan rago. Adede nanne ya saki kuka mai tsima zuciya. 9 LUBABАН Da farko Humaira din dif tayi, zuwa can ta saki ajiyar zuciyar a gaggauce a inda aka fashinci dauke wuta tayi na dan lokaci sannan taci gaba da kukan tace,yaya Allah ya jikan Alhaji. Allah kuma ya kara mana dan gana da hakurinsa. Allah yasa aljannar fiddausi ce makomarsa. HakIka yaya nayi wauta ba ta kadan ba, yau da, zafin kishi ya fitar da ni daga hayyacina har ya tsuntsinkamin tunanina, ya rabani da imanina, azahiri gaskiya sai yau na gane kuskure na Da farko na dauki Alhajı akan baya sona, tunda har yasa akamin kishiya na manta da kulawa da kauna ta zahiri da ya nunamin tun farko, hakIka nayi kuskure bana kadan ba na sake kwado yamin kafa a yau yaya nayi dana sani dana sa ni maras amfani, tunda yau babu ran Alhaji kuma Alhaji duk yayi hakane dan ya raba ımahaifina da sharin mugayen wanda har ya rasa ranshi. Yaya na shiga uku don Allah kayi hakuri yace, "haba humaira babu komai dama naka Allah ya shirya kuma komai yana da sanadi dan na tabbata duk ba kin ciki nan da kike ciki zakiyi matukar farin ciki idan na baki labarin cewa а yanzu mama ta koma gidan abbaıki ya'kuma dauki duk sauran kannena, shi ya nau Nauyinmu baki daya Dan Allah duk wannan ba hukuncin Allah bane? don Allah ki yarda ki bini muma mu koma mu mai da auren mu. humaira har yanzu ina sonki. so kuma na gaskiya wanda babu sirki a cikinshi kinga wannan ma isharacс Allah ya nuna mana. Da farko fahad dum yaji a kunnuwansa da ga bisani sai kuma yaji gaba daya ya sun dau kara sakamakon neman komen da yaji Auwal nayi hakida kishi bala'ine, ya fada a ransa. Tabbas humaira tayi gaskiya kishi zai iya fidda maka imaninka domin kwata-kwata ji yayi ya daina 10 WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3 tunanin wani tausayi a gareshi fice tsannin kishin da yaji ya farmasa. Nan take ya shi ga duba a gogo ya dubi humaira yace. Auwalu dan Allah kayi hakuri in je in maida ita gidan in dawo sai muci gaba da tattaunawa. Dan ina gudun malam ya dawo gida ya tambaya ace bata nan, kuma yaji labarin ni na fita da ita hakika mu duka ranmu sai ya baci, daga ni har ita tun da bai sanma abinda ke faruwa ba, dan kuwa na gargadl shafa da kada ta fada. kai kuma daga bisani na kaika ku gaisa dan ya hana mu shiga da abokan mu gidan, to amma in nayi masa bayanin ka ba zai hana in kaika ba. Dan haka kuyi hakuri kagani kaina ina san tafiya abuja yau saboda ana min neman gaggawa amma in sha allahu gobe ko jibi zan dawo dan mu warware matsalar. Kuma dama zan dawo ne akan ta fiyar mu can kanon, saboda daman shirin maida ta muke yi. Auwal yayi matukar farin ciki da yaji cewa ana shi rin maida humaira Kano a hankali ya dago kai ya dubeta fuskarsa cike da tsanani murna duk ta cika da annuri ya ce da ita, "humaira babu komai ku koma gida ni ina nan dan babu inda zani har sai sun gama abinda sukeyı muntafi tare. Daga nan ne ta dan bude sirriyar muryarta a hankali tace, "yama za'ayi haka alhali kana da iyali, wanda na tabbata yanzu bazata rasa ciki ba, zaka zo nan ka zauna aisai ka rudata ka kuma ruda matan gidan, ni a ganina ka tafi kawai tunda muma muna nan tafe." "Dan kari lallai kema da gan-gan kike ai ko baku shirya tafiyaba, ai kuma kunsan ba bu inda zan tafi, wallahi kafata "atarki iyakti ina da iyali da suka wuce ke ne a rayuwata?" "c haka ne amma ni a yanzu ba matar ka bace, kaga babu wani wauyina da ya rataya a kanka, itace dai take da katan nauyi akan ka, baka gudun fargaba ya 11 LUBABAН janyo mata wata matsalar, kafasan illar fargaba gurin mace mai ciki, nasan da haka to amma kya bari ta sami cikin tukunna. kuma ni bance dole tana da cikiba, kinga ku ta shi, ku tafi kawai karma kisa malam din ya dawo ya muku fada amma ni tafiya babu inda zani ina fatan kin gane ya juya ya mikawa fahad hannu ya ce, to handsome na fa gode kwarai da gaske, sauran godiya kuma, sai ka dawo duk da cewar Auwal ya fuskanci soyayyacе matsananciya a tsaka ninsu amma sai ya nuna tamkar babu wata soyayyar da ta shiga tsakaninsu danshi yasan babu ta yadda za'ayi ya hakura ya bar masa. Anan dai sukayi sallama suka ta fi. da fitar su gaba daya suka shiga mota ba tare da wani yace da wani uffan ba, sai da suka danyi nisane sannan fahad yayi gyaran murya a hankali ya ce da Humaira, Humaira wato ke sam ma baki damu da bacin rai naba ko? HakIka ita kanta ta lura da hakan dan kusan tunda shafa'atu take bata labarin irin 6acin ran Fahad bata taba ganin ba irin na yau gaba daya ya daure fuskar tayi murtuk babu wani alamun walwala a tarc da ita.tabbas ga wanda ya sanshi da fara'ar sa to kuwa ya guji duk wani tsananin 6acin tai nasa domin hatta kmanninsa sauyawa suke ita kanta ta dake ne kawai, kuma dadin dadawa ta dan ganta abin ne da yana taya su jimamin rashin da akayi. Daga nan yaci gaba da cewa "to humaira ba wai kin gamu da tsohoin mijinki ba har ya na karkarwa a kanki, wallahi sam bai isaba dan babu abinda zai rabani da kew danshi san karya yake miki tunda har ya iya rabuwa da ke ni kuwa fa wallahi ba tashin hankaliba Allah yasa wuta zaki doramin aka dan tsana banga dalilin da zai sa in iya 12 WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3 tunanin wani tausayi a gareshi fice tsannin kishin da yaji ya farmasa. Nan take ya shi ga duba a gogo ya dubi humaira yace. Auwalu dan Allah kayi hakuri in je in maida ita gidan in dawo sai muci gaba da tattaunawa. Dan ina gudun malam ya dawo gida ya tambaya ace bata nan, kuma yaji labarin ni na fita da ita hakika mu duka ranmu sai ya baci, daga ni har ita tun da bai sanma abinda ke faruwa ba, dan kuwa na gargadl shafa da kada ta fada. kai kuma daga bisani na kaika ku gaisa dan ya hana mu shiga da abokan mu gidan, to amma in nayi masa bayanin ka ba zai hana in kaika ba. Dan haka kuyi hakuri kagani kaina ina san tafiya abuja yau saboda ana min neman gaggawa amma in sha allahu gobe ko jibi zan dawo dan mu warware matsalar. Kuma dama zan dawo ne akan ta fiyar mu can kanon, saboda daman shirin maida ta muke yi. Auwal yayi matukar farin ciki da yaji cewa ana shi rin maida humaira Kano a hankali ya dago kai ya dubeta fuskarsa cike da tsanani murna duk ta cika da annuri ya ce da ita, "humaira babu komai ku koma gida ni ina nan dan babu inda zani har sai sun gama abinda sukeyı muntafi tare. Daga nan ne ta dan bude sirriyar muryarta a hankali tace, "yama za'ayi haka alhali kana da iyali, wanda na tabbata yanzu bazata rasa ciki ba, zaka zo nan ka zauna aisai ka rudata ka kuma ruda matan gidan, ni a ganina ka tafi kawai tunda muma muna nan tafe." "Dan kari lallai kema da gan-gan kike ai ko baku shirya tafiyaba, ai kuma kunsan ba bu inda zan tafi, wallahi kafata "atarki iyakti ina da iyali da suka wuce ke ne a rayuwata?" "c haka ne amma ni a yanzu ba matar ka bace, kaga babu wani wauyina da ya rataya a kanka, itace dai take da katan nauyi akan ka, baka gudun fargaba ya 11 LUBABАН janyo mata wata matsalar, kafasan illar fargaba gurin mace mai ciki, nasan da haka to amma kya bari ta sami cikin tukunna. kuma ni bance dole tana da cikiba, kinga ku ta shi, ku tafi kawai karma kisa malam din ya dawo ya muku fada amma ni tafiya babu inda zani ina fatan kin gane ya juya ya mikawa fahad hannu ya ce, to handsoте na fa gode kwarai da gaske, sauran godiya kuma, sai ka dawo duk da cewar Auwal ya fuskanci soyayyace matsananciya a tsaka ninsu amma sai ya nuna tamkar babu wata soyayyar da ta shiga tsakaninsu danshi yasan babu ta yadda za'ayi ya hakura ya bar masa. Anan dai sukayi sallama suka ta fi. da fitar su gaba daya suka shiga mota ba tare da wani yace da wani uffan ba, sai da suka danyi nisane sannan fahad yayi gyaran murya a hankali ya ce da Humaira, Humaira wato ke sam ma baki damu da bacin rai naba ko? HakIka ita kanta ta lura da hakan dan kusan tunda shafa'atu take bata labarin irin bacin ran Fahad bata taба ganin ba irin na yau gaba daya ya daure fuskar tayi murtuk babu wani alamun walwala a tare da ita.tabbas ga wanda ya sanshi da fara'ar sa to kuwa ya guji duk wani tsananin 6acin tai nasa domin hatta kmanninsa sauyawa suke ita 'kanta ta dake ne kawai, kuma dadin dadawa ta dan ganta abin ne da yana taya su jimamin rashin da akayi. Daga nan yaci gaba da cewa "to humaira ba wai kin gamu da tsohoin mijinki ba har ya na karkarwa a kanki, wallahi sam bai isaba dan babu abinda zai rabani da kew danshi san karya yake miki tunda har ya iya rabuwa da ke ni kuwa fa wallahi ba tashin hankaliba Allah yasa wuta zaki doramin aka dan tsana banga dalilin da zai sa in iya 12 WANDA YACE NAMIJI UBA NE 3 rabuwa da keba, saboda haka kiyi tunani babu ruwana da wata dangantakar da take tsakanin mu

Chapter 1 of 6