Reading INAAYA (Riba Biyu) by queen meenali Chapter 29 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wanka sbd zatafi Jin dadin wanka toilet dinta sbd idan ba towel din Abbi ba batajin ta taba iya daura towel din kowa a rayuwarta tanada damuwar hakan sosai barema umma yaganah da Bata daura towel se zani Dan haka ta tafi dakinta.

Sabon gadon da aka daura Mata a dakin ta kalla Mai kyau da tsada kaman wancan duk saitaji abinda yafaru jiyan Yana dawo Mata
Take tsikar jikinta ya tashi na tuno zazzafan Al'amarin da wasu daga abubuwan dasuka faru masu dadin da masu wahalar.

Tubewa tayi ta daura qaramin towel dinta ta nufi toilet tashige.

Ruwan zafi tasake shiga mintuna sosai kafin tayi wanka da ruwan zafin ta fito hannunta a kirji dafe da towel dinta sbd Bata daureba.

Batasan da mutum a dakinba Saida takai tsakiyar dakin kafin qamshinsa yafara ankarar da ita ta tsaya cak tareda juyawa ta kalli Inda sofa take....

Fararen Lululemon ne masu tsadar ajikinsa Riga da wando na bacci masu kauri fuskarsa datai wani fresh kaman baby Yana kallonta da idanuwansa dasuka Gama galabaituwa a wunin na rashin ganinta da jinta...

Ajiyar zuciya ya sauke ahankali tareda miqa Mata hannu ahankali yace"

Come here babyn Abbi.

Kallonsa tayi a marairaice tareda qin tahowar tana sake Dan riqe towel dinta Daya sake sauka kadan daga kirjinta tudun kirjinta farare tas suna sake Dan bayyana daga saman.

Tasowa yayi ahankali ya iso Inda take tsaye tareda tayata dafe towel din nata Yana kallon gashin kanta da gaba gaban ya San jiqe gurin wanka ya kwanta Mata a gefen fuska.

Kasa cewa komai yayi ya dago hannunsa daya ya taba wuyanta zuwa kirjinta yaji ba zafi Dan haka ya saki ajiyar zuciya tareda shigar da ita jikinsa ya rungume tsam Yana rufe Ido nutsuwarsa Da Bata jikinsa Wuni guda tana dawowa jikinsa ahankali.

Saida yaji yasamu nutsuwa sosai kafin ya dago da ita daga jikinsa Yana kallon fuskarta da wata tattausan murya da bayason damunta yace"

Yaya?kinci abinci?
Jikin ya Dena Miki ciwo?
Ko zamu koma gurin Dr Anna ne?

Lafewa tayi jikinsa tareda narke fuska da murya tace"

Aa Zata sakemun allura banaso Kuma.

Shafa bakinta da yayi maganar a shagwabe yayi da hannunsa Yana kallon cikin fararen idanuwanta dake bayyanarda kasalar data wuni ciki da rashin kuzari shikuma yanayin idon yaji yasashi jin wani dumi ya Dan taso Masa.

Hannunta ya Kama ahankali suka Isa gaban mirror ya zauna tareda zaunar da ita kan cinyarsa yace"

Akwai sanyi ki shafa Mai sai ki saka Kaya kada sanyi ya kamaki..

Kasa dauke hannunta tayi daga kan towel dinta sbd ba daure yakeba Kuma Bata dauki Babba ba qaramine Dan Bata dauka zaizo dakin nataba a lokacin.

Ganin taqi dauke hannunta akai kuma taqi motsawa yasashi bin towel din da kallo yaga gabaki daya Bai rufetaba cinyoyinta Dake zaune kan cinyarsa sai sheqi suke na lafiyar fata da hutu...

Akan Inda hannunta yake ya tsaida idonsa Yana kallon saman kirjinta dasuka tsole idonsa,.

Oil din Neutrogena ya Kai hannu ya dauka da kansa a gaban mirror din ya zuba kadan a hannunsa Yana cewa"

A Ina zaa shafa man?

A kan cinyarta yafara shafawa ahankali Yana bin cinyoyin da wani irin shafan mai Yana kallon fuskarta..

Wani irin shafan mai yake Mata Wanda yasata kallonsa da sauri Tana marairaice fuska Jin shafar na tada tsikar jikinta alokaci daya...

Bata firgita ba Saida taji hannunsa cikin towel din shafarsa takai kan cibiyarta zuwa cikinta da sauri taja numfashinta dayaso daukewa tana rufe idonta da qarfi.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107[11/15, 2:26 PM] Hajiya Qarama: *_65_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Ahankali da qyar ta iya cewa" Abbi" cikin qaramar murya tana riqe hannunsa daya Isa saman towel dinta daga ciki.

Tsoro takeji sosai Saidai yanda yake matan Yana saka jikinta mutuwa tareda kasala sosai..

Juyo da ita yayi akan qafafun nasa Yana cigaba da shafa Mata Mai a wuyanta zuwa kirjinta tasake qanqame towel dinta ya kalli hannunta tareda yimata wata shafan man a gaskiyar bayanta a kidime ta saki towel din tana sargafo wuyansa sbd baya datayi Zata zube Dan kuwa yafin hannunsa a tsakiyar bayanta da Babu Kaya yayi mata wani irin shafa shock ya sakar Mata
Shikuma Yana sarkafo wuyansa ya mannata da kirjinsa Yana lumshe ido cikin wani shauqi me dadin gaske.

Bayanta yafara bi da shafa zuwa wuyanta Yana sauke wata wasu numfashi masu dumi Yana shaqar asalin qamshi fatar jikinta Dake Dan Qamshin shower gel dinta me tsada data gamo wanka dashi....

Dumin zafafan numfashinsa dayake sakar Mata a wuya suka sake gigitar da ita tsigan jikinta na tashi ta janye daga jikinsa tana fidda numfashin tsoro....
Janyewar datai yabasa Daman ganin kirjinta da kyau ya zuba musu ido yanajin kansa na qarasa birkicewa Dan kuwa har wani zillo kwanyarsa keyi acikin kansa....

Hannu yakai akansu ya Kama Yana lumshe ido tareda Kai Baki akai yafara yanda yakeso dasu kaman zai rasa ransa....

Hawaye tafara tana Kiran sunansa cikin tsoro dakuma rawar jikin abinda yake Mata din Dan kuwa Babu Inda baya mazari ajikinta da irin abinda yake Mata din....

Sake Kiran sunansa tayi murya a kakkarye bata gama Kiran sunanba ya dago fuskarsa ya Kama bakin da nasa Yana zuqo yawunta dasuka fara tsinkewa sbd Shiga yanayi na tsoro Dana zazzafan abinda ke tasowa daga jikinta....

Kissing dinsa yafi komai kashe jikinta sbd Babu Inda harshensa Baya shiga cikin bakinta ya zaqulo komai Dan haka take jikinta ya saki Yana ganin hakan ya tashi da ita ajikinsa suka nufi sabon gadon ya kwantar da ita Yana qarasa jefar da towel dinta Daya Dade da sauka....

Ganinsu kan gado yasata dawowa hayyacinta ta bude Ido da sauri hawaye na fara gangarowa ta girgiza Masa Kai tanason yin magana Amma ya kasa barinta ya sake jone bakinsu guri Daya Yana cusa hannunsa daya cikin gashinta Mai santsi da tsayi.

Kuka tafara sosai Jin komai na jiyan na Shirin sake maimaituwa ga wani irin rawa da gurnani da Abbin keyi Daya sake rikitata tafa Kiran sunansa tana turesa Amma Sam Baya wani ganewa Bayan sunayenta Babu abinda yake fada....

Masifar datake ji yau din kusan irin ta jiyance sbd radadin ma na yau yaqaru sbd fami ne yayi Mata agurin...

Kuka takeyi sosai shima kusan kukan yakeyi tana rokonsa Yana rokonta ahaka ya ringa yawo a duniyar Babynsa daqyar ya iya kwatar kansa ya zube gefe tareda shigewa jikinta ya qanqameta sbd idan baiyi da gaskeba ya qwaci kansaba babyn tasa bazata iya daukaba ta galabaita sosai.

Kuka takeyi har lokacin Mara sauti sosai Dan haka Yana samun qarasa dawowa daidai ya dauketa suka nufi toilet,

Yauma tare suka Shiga ruwan zafin Kuma har lokacin kuka take Masa tana qin kallonsa sbd kunya da zafi Dama fushi dashi.

Sbd ita tasamu taji ruwan zafin yasa ya ringa shiga ruwan tareda ita sbd kukan Rigimar datake ya Hana ko tsayuwa da kanta ta iya Yi ga jikinta yayi zafi sosai da alama zazzabinta yakuma dawowa.

Saida jikinta ya Dan sake sbd ruwan zafin kafin suka fito ko yau dinma Kaya kawai ya saka Mata suka wuce dakinsa ya suka kwanta ta dasa sabuwar rigamar jikinta na ciwo koina duk hankalinsa yabi ya tashi yafara rarrashinta Yana tambayarta Ina da Ina ne yake ciwon Amma takasa fada sai qananun kuka da hawaye take masa qarshe dai zaunawa yayi tsakiyar gadon ya janyota jikinsa ta kwanta yanda zataji Dadi da saukin jikin datace koina Yana ciwo ahaka bacci ya dauketa daqyar Bayan duk tagama dama Masa lissafi da rigimarta.

Saida ya tabbatarda ta jima da baccin kafin ya zame ya kwanta da ita a jikin nasa yaja musu tattausan quilt dinsa suka shige Yana sauke ajiyar zuciya tareda kissing goshinta ahankali yana cewa"

Babyn Abbi rigima.


Sallar asuba ma latti sukai Amma ba sosaiba sunayi suka koma suka kwanta bayan yabata magani Tasha da rigima da komai haka ya lallabata suka koma baccin.

Har guraren 10 Babu Wanda yaga Inayah Kuma daga Haj umma har umma yaganah suna shakkar tambaya sbd gudun abinda akai wancan karon kada ran MAJEED ya baci,
Hakama ko umma yaganah dake shiga dakinta yau din ta Kama kanta taqi zuwa dubota sbd batasaniba ko MAJEED din Yana ciki,
Bare su zubbi da dama yanzu ko aikin gyaran dakin Inayah zataje saita tabbatarda ko Inayah Bata dakin tunda akai auren Inayah din da Abbinta.

Haj umma dai tayi tsit takasa magana itama gashi ko MAJEED din basuji motsinsaba bare ganinsa.

Yau ko breakfast dai kusan kowa nasa yayi tsakaninsu biyun daganan kowacce tayi zamanta a dakinta.

Inayah kuwa sai 10:12 ta farka daga baccinta ta Dan motsa tana sake gyara kwanciyar a jikinsa kafin ta bude idanuwanta ta dago ta kallesa ahankali shima ita din ya kalla sbd ya Dan Dade da tashi Amma Bai saukaba sbd baccin datake a jikinsa kaman baby bare dama shi Babyn tasa ce.

Ahankali cikin Yar shagwaba tace"

Abbi Ina kwana?¿

Shafa fuskarta yayi da bakin da yayi maganar tareda sakin kyakkyawan murmushi yace"

Kin tashi lfy?
Yaya jikin?
Ya Dena ciwo koina?

Girgiza Kai tayi tana tashi zaune ahankali daga jikinsa a shagwabe tace"

Aa haryanzu yanayi.

Zamu koma gurin Dr Anna ne?

Girgiza Masa Kai takuma Yi duk da wata irin sabuwar azaba takeji agurin Dan kuwa yayi Mata tsami ma gurin ko tashi zaunen datayi cikin azaba tayisa.

Saukowa yayi kan gadon tareda miqa Mata hannu ta Kama saidai bazata iya dogon motsiba take tafara hawaye tana cewa"

Abbi bazan iyaba zafi....

Dawowa yayi kan gadon cikin tsananin kulawa ya shafa fuskarta Yana cewa"

Ok,ok basai kinyi kukan ba Zan daukeki da kaina.

Rungumota jikinsa yayi tareda daukanta ya sauko gadon da ita suka nufi toilet,
Brush ma tana jingine jikinsa ya Dan rungumeta tayisa da rigima da komai sbd wai har qafafunta sunyi nauyi Bata iya tsayuwa sosai.

Suna Gama brush agurin fitsari ta dinga zuba Masa kuka tana qanqamesa qarshe dai azabar datai yawa suna fitowa baida zabin Daya wuce Kiran Dr Anna.

Wankama kasayi tayi haka suka fito daqyar ta iya Zama shima akan cinyarsa sbd zaman anan yafi sauki sauki.

Kafin Dr Anna ta iso yanason tafara cin wani abin Amma taqi saima kaman sabon zazzabi dayake taso Mata.

Daqyar yaga isowar Dr Anna
Dan haka ya kamata da tata suka fito palon saidai maimakon tabiyo ta kofar dazata kawota palonsa direct daga harabar gidan saita biyo ta palon cikin gidan.

Dole acan suka sameta tana ganin fitowarsu ta taso tana Dan murmushi takama Inayah din suka zauna tafara tambayarta.

Guri yabasu yakoma palonsa,
Tashi daga palon sukai suka koma bedroom din Inayah acan ta dubata daqyar sbd gurin Kam an qarasa gogesa Dan harda dinki Kam Dole sai anyi yau gashi kaman tasani tazo da kayan dinkin.

Inayah na Jin abinda Dr Anna zatai Mata jikinta yafara rawa hankalinta yatashi tafara kuka.

Daqyar Dr Anna ta iya farawa sbd kasa tsayawar da Inayahn tayi aikuwa tana farawa Inayah ta qwala ihun kuka tana cewa abarshi bataso...

Ihunta yasa Haj umma dake zaune ta rasa abin Yi abin duniya ya isheta ta fito a gigice tana rarraba idon lafiya?
Wane balain ne yasamu Kuma.

Umma yaganah ma hankali tashe ta fito tana son qarasawa dakin Amma Kuma saita fasa ta tsaya tana tunanin taje kokuma kartaje sbd Batasan meke faruwaba.

Wani Gigitaccen ihun kuka Inayah takuma saki tana Kiran sunan Abbi da umma yaganah tana cewa bataso Dr Anna ta barta.

Ihun nata ya sanyashi fitowa daga palonsa zuciyarsa kaman Zata Fado waya yakeyi Amma Baima kasheba ya ajiye wayar ya fito.

Ganinsu Haj umma na rarraba Ido Musamman ma ita tana tsoron kada MAJEED ya kashe 'yar mutane sai ganinsa sukai ya fito daga palonsa Yana kallonsu zuciyarsa na tsalle
Take haj umma tasaki ajiyar zuciya a boye kafin tasamu karfin halin cewa"

To meya samu yarinyar Nan kuma da safiyar Nan?

Bai tsaya jinsuba ya wuce dakin Kai tsaye tareda bude kofar yashiga
yana ganin abinda Dr Anna ke Mata ya dakata agurin tareda juyar da Kai Dan bazai iya ganin baby Inayah cikin wannan azabar ba..

Ya Salam" yafada cikin tsananin damuwa da kaunar Babynsa
Hankali tashe yace"

Dr ba wani abinda ya kamata ne se wannan?

Dan dakatawa Dr Anna tayi sbd Inayah din Tama kasa tsayawar ayi abinda ya kamata ta dago ta kallesa tace"

Dole sai anyi Mata dinkin Gaskia,
Amma takasa tsayawa ko zaka Dan rarrasheta ta tsaya.

Qarasowa yayi ahankali batareda ya iya kallonsuba ta gefenta ya zauna tareda daukan tissue Yana goge Mata zufa cikin kulawa yace"

Baby Inayah ki Dena kukan Zata Miki ahankali....

Kuka takeyi sosai tace"

Baayi ahankali Abbi azaba ne dashi sosai nidai banaso abarni haka bazan Karaba,
Abbi bazan Karaba wlh ko dakinka Ni bazan Kuma zuwaba..Dan Allah abarni haka.

Hawayenta yake sharewa Yana rarrashinta Amma takasa denawa duk tabi ta rikice.

Kasa riqeta yayi sbd bazai iya ganinta cikin wannan halinba yace abar dinkin kawai shima bayaso.

Dr Anna kuwa tace aa wannan Dinkin shine daidai dole se anyisa.

Bazai iya ganinta cikin azaba ba Dan haka ya fito Dole umma yaganah ce ta riqeta akai Mata dinkin,

tayi ihu,tayi kuka,tayi mutsu mutsu da barin zance kala kala na cewa bazata sake yarda da Abbin ba,bazata sake barinsa yazo dakinta ba nasa dakinma bazata sake zuwaba.

Sulalewa Haj umma tayi Takoma daki sbd kunnuwanta Dake Neman kurumcewa
kala Bata samu Daman fadaba ga MAJEED din da alama ko kansa baya ganewa sbd halinda take ciki.

Kallon umma yaganah Dr Anna tayi Bayan tagama Tai Mata wasu alluran bayan na farko tace"

Kada tashiga ruwa masu zafi sosai sai dinkin ya warke
Kuma please kada ta koma gurinsa saita warke gabaki daya.

Maganunguna ta bawa umman ta fito tana kallonsa Yana zaune palon a lame saidai a zahirinsa kaman zai cire kansa yakeji tsabar Neman bugawar dayake da halinda Babynsa ke ciki.

Murmushi ta sakar Masa tareda sake fada Masa abinda ta fadawa umma yaganah ta wuce.

Bayan tafiyar Dr Anna ta jima jikin umma yaganah tana kuka da ajiye zuciya kafin akasa zubbi ta hado Mata tea da Dan chips shima daqyar taci Tasha magani ta kwanta sai bacci.

Tana yin bacci umma yaganah ta sauke ajiyar zuciya tana miqewa tsaye tareda kallon curtains din dakin dasuke qasa kaman fizgesu akai kokuma riqewa akai da qarfi suka balle.

Bata tsaya wani dogon kalle kalleba a dakin ta fice Bayan ta rufe Inayah din da bargo.

Tana fita ba jimawa yashigo dakin ganin tasamu bacci yayi kissing idanuwanta dasuka kumbura ya sake gyara Mata rufarta ya fice.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/15, 2:26 PM] Hajiya Qarama: *_66_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Yana barin dakin Bai samu nutsuwa sosaiba Saida ya koma dakinsa ya daga waya ya Kira babban Likitan Daya sani mutuminsa ne sosai a Australia yayi Masa bayanin halinda Inayah din ke ciki
Dr Aron yayi Masa bayanin ba komai bane cikin qanqanin lokaci Zata warke sumul idan tanashan magani da kulawa.

Umma yaganah kuwa kitchen Takoma da kanta ta dorawa Inayah din farfesun qoda da hanta Mara ruwa ko sai veggies kawai.

Kafin tagama tana kitchen anty Hafsat suka iso itada Safnah da mimi dubiya duk da Mimi da Hafsat basusan menene ciwon na Inayah ba anty Hafsat ce kawai tasani Kuma itama hankalinta tashi yayi da umma yaganah ta sanar Mata anyiwa Inayah din dinkine.

Sai bayan azahar ta farka jikinta a sanyaye ba qwari sbd tsamin da jikin yayi,

Tashi zaune tayi ahankali tana Dan rintse Ido sbd ciwon dake jikin nata.

Mimi ce cikin kulawa ta ringa Mata sannu tana tambayarta Yaya jikin nata,
Safnah ma cikeda kulawa tayi Mata ya jiki
itadai ba bakin magana saidai Kai kawai datake dagawa ahankali..

Anty Hafsat kuwa tanason yimata magana da dama Amma ganin su Mimi yasa batai dinba ta Bari sai Inayah din da ita suna  su Daya.

Kallon anty Hafsat tayi fuskarta a Dan marairaice ta bude Baki tace"

Anty Hafsat zanje toilet ki taimakamun.

Jin hakan yasa Mimi ficewa daga dakin ta nufi dakin Haj umma Dan su gaisa tunda Koda suka shigo sun tsaya su gaisa Amma tana toilet gurin wanka,
Safnah ma bin bayan Mimi tayi Dan gaida Haj umman su dawo.

Suna fita anty Hafsat ta Kama Inayah dake tafiya ahankali kaman me koya suka nufi toilet.

Fitsarin datai shima kusan Jin take kamar tayita kuka tana dorawa Abbi laifin.

Ruwan dumi tashiga na Yan mintuna kafin tayi alwala ta fito tana tafiyar ahankali batareda an taimaka mataba sbd ruwan data Dan Shiga din ya rage Mata radadi kadan Kuma taji Dan sauki saukin radadin.

Sallah tafara Yi tana idarwa ta gyara zamanta ahankali tana daukan wayarta da kusan massages dinsa ne suka shigo duk a jere gasunan Yana tambayarta Yaya jikin nata tareda kalmar

"I'm sorry babyn Abbi"

Karanta sakonnin kawai tayi batareda ta maida Masa amsaba zubbi takawo Mata farin cous cous da farfesun da umma yaganah tayi Mata sai ruwa Mara sanyi.

Ta 'dan ci abincin sosai sbd rabonta da cin abincin arziki tun shekaran jiya da wainnan abubuwan suka fara samunta.
Tana gamawa anty Hafsat ta Bata magani Tasha daga Nan tasake Dan sakewa su Safnah na dawowa daga gaiso Haj umma suka fara Yar fira sama sama Mimi na sake tambayarta meke damunta shiru kawai Inayahn tayi sbd Batasan me zatace ba kokuma ta fada wani ciwon daban Wanda zaisa zancensu ya Zama biyu itada anty Hafsat Dan Batasan me tacewa su Mimin na damunta ba.

Fira sukayi ringa yimata dukkaninsu a dakin umma yaganah suka koma sbd umma yaganah din datace su koma can cikin dubara sbd dakin na Inayah yanzu kaman na mijinta ne tunda Yana kwana ciki ga curtains din dakin da Safnah ta nace da tambayar meya samesu suka katse da qarfi haka¿

Babu Wanda ya sani bare ya bada amsa amsa
Inayah data sani amsar Bata faduwa daga bakinta jiya Abbinta ya balla gado yau Kuma tace damqi curtains ne sun balle¿

Suna dakin umma yaganah sunata fira Haj umma na Palo zaune masu sauya curtains sukazo suka wuce bedroom din Inayah din aka gyara ballewar da akaiwa can Inda suke daga saman aka maida curtains din suka fita suka wuce yau dai Bata ce ko kalma daya ba Ido tabisu dashi harsuka Gama suka fice,
Ko MAJEED Dake gidan, shima yashigo dasu Bata tambaya ba sbd gudun jin abinda zai bata ruwa.

Su Mimi a Nan suka wuni se magriba suka wuce aka bar anty Hafsat ita Saida tayi Isha a gidan ta wuce Bayan tasake tattaimakawa Inayar tasake shiga ruwan dumi da sauran abubuwan dazasu taimaka Mata gurin warkewa da wuri.

Neesah da Anty Hafsat sunyi dariyar Inayah din harsun gaji Amma dai anty Hafsat Bata nunaba Neesah kuwa zagewa tayi tayi abarta a vidcall dasukai tana cewa"

Babes, stitches fa?
Are you for real????
Wlh Nima inason hakan idan time Dina yayi....ihun dariya takeyi tana sake mamakin Inayah data kasa magana sai Bata fuska da cewa"

Abinda yafi stitches dinma Zaki samu idan dai bakinki bazai rokarwa kanki Alkhairi ba,
Anfada Miki ba stitches dinma da sauki ne bare anyi?
Ni bani ba sake yin sex na rufe bazan qaraba.

Dariya Neesah keyi tana sake mamakin yanzu Abbinsu ne da wannan aikin.

Suna Gama waya bayan tafiyar anty Hafsat tanason komawa dakinta tayi wanka ta kwanta Amma takasa sbd fargabar yauma Abbi zai iya zuwa Kuma tasan sauran azabar dazata biyo bayanta
Dan hakan ta qi tafiya Dole toilet din Umma yaganah tayi wanka bayan tasaka zubbi taje ta dauko Mata towel da kayan baccinta.

Ta gasa jikinta sosai tareda shiga ruwan dumi tagama ta shirya cikin kayan baccinta masu kauri ta haye gadon umma yaganah ta kwanta abincin dare dama tun anty Hafsat na Nan sukaci.

Umma yaganah data gamo firarta a dakin Haj umma tadawo ta tadda Inayah kwance kan gadonta ta lafe tayi bacci abinta
Kallo ta bita dashi tana sakin murmushi tace"

Dama waya fada Miki barno gabas take¿
Ai hakan yamun daidai daga yanzu Zaki rage rawar kan tunda kinsan asalin menene auren yanzu sauran haihuwa itama ki sani saimu samu lafiyar bakin Nan naki.

Toilet ta wuce bayan ta kashewa Inayah din wutar dakin tayo duk sauran abinda zatayi tayo alwala ta fito Dan sun saba basa kwanciya sai sunyi alwala Kuma wannan din duka MAJEED ne ya koyar dasu ya sabar musu da hakan.

Kan gadon ta kwanta tareda Inayah din dayake gadon Gabba ne
Addua kawai tayi ta shafawa kanta da Inayah Tai baccinta itama.

Da asuba umma yaganah da fada da komai suka Shiga ruwan zafin sbd Inayah dake maqalewan bataso
Haka ta bude Mata Ido batari suka shiga ruwan ta Dan jima ciki kafin tayi alwala ta fito tayi sallah.

Tana idarwa komawa tayi ta kwanta batareda ta kunna wayarta data kasheba Dan tasan Abbinta Kira zaiyitayi itakuma ko muryarsa shakkar ji takeyi batareda ta warkeba sbd tasan muryarsa na shiga kunnenta zuwa gurinsa zatayi sbd tayi kewan ganin Abbin nata.


Sai qarfe goma ta tashi Kuma a Nan takuma wanka ta saka wata qaramar Riga Mara nauyi da tsayi sosai
A daki aka kawo Mata breakfast dinta tayi tana gamawa ta koma gadon ta haye tanason kunna waya Amma ta daure taqi.

A nasa bangaren a zaune yaga safiyar ranar tayi sbd ko rufe Ido yayi idan ba ganinta zaiyiba radadin budesu yakeji,

Wayarta Bata Shiga,
Massages dinsa ba reply,
Yayi yawon dakinta a cikin daren yakai so biyar Kuma Haj umma na jinsa duk zagayen yawon dayake
Amma tayi shiru tana mamakin ikon Allah ikon Gaskia.

Qarfe goma yasan tana tashi yawanci Dan haka karfe goman ya fito a shirye cikin ash brioni suit da black Christian louboutin fullcover shoes yafito Yana fidda wani sahirtaccen qamshi me sanyi da Dadi fuskarsa a natse saidai zuciyarsa a hargitse take rashin ji ko ganin Babynsa.

A dining sukai breakfast shi dasu umma Amma Babu Inayah
Ya kasa daurewa ya Dan dago a natse ya kalli umma yaganah yace"

Yaya Inayah?
Ya jikinta?

Nauyi ne ya rufe umma yaganah da Haj umma data saki Baki tana kallonsa har zai iya tambayar jikin Inayah a gaban idonsu bayan kowannensu yasan menene matsalar Inayah din.

Cikin Jin nauyi umma yaganah tace"

Taji sauki alhmdllh
Tayi breakfast dinta Takoma bacci ma.

Baiji komaiba yace"

Ok Allah yaqara Bata lafiya.

Amin" ta amsa kafin tadan gyara zamanta da kallonsa tace"

MAJEED Nima inason zanje maiduguri sbd anyi rashe rashe da bikukuwa duk bansamu najeba yanzu tunda ga Haj umma Nan saina samu naje nadawo.

Dan tea dinsa ya kurba ahankali tareda ajiye cup din,

Bayason tafiyan umma yaganah koina ko Ada can sbd kada Inayah ta shiga kadaici ko kadan
Amma Kuma tafiyan nata yanzu baida doguwar damuwa sbd baby Inayah Zata dawo karkashin kulawansa idan umman Bata Nan zai zamu kulawa da ita da kyau ko yasamu nutsuwa.

Ahankali ya kalli umman yace"

Ba damuwa Allah ya tsare,
Muna gaida familyn
Idan nafita yanzu za'a siya Miki ticket din jirgi..
Yaushe ne zakiyi tafiyan?

Ni yauma idan ansamu ticket din zanje.

Dagowa yayi ya kalleta a natse ganin kaman son take tayi tafiyar da sauri itama.
A natse cikin kulawa yace"

Badai wani matsalan komai umma?

Murmushi tasaki tana qarasa cinye yamball din bakinta tace"

Bakomai MAJEED kawai dai nason tafiyar ne.

Ok" kawai yace Yana sake Mata fatan sauka lfy.

Tun Bai fita ba anan yakira yace asiya Mata ticket.

Kudi ya saka Mata a account dinta saidai kawai taga alert bayan Kuma akwai kudi hannunta masu Dan yawa.

Bayan fitar MAJEED Haj umma dataga tafiyar umma yaganah dai ta tabbata sai taji kewan gida itama na kamata koba komai zamanta daga ita sai Inayah rigima zasuta Yi tasani.

Ita Kam umma yaganah tafiya takeson Yi tabasu guri sbd ganin sun takurawa majeed din a gurin kulawa da matarsa gwara abari su samu yanda suke so na kwana biyu tukuna.

Da yamma umma yaganah driver yakaita airport ta wuce
Inayah Babu kalan kuka da Rigimar da bataiba akan umman kada ta tafi koina Amma umma ta lallabata ta wuce.

Bayan tafiyar umma yaganah Rigimar Inayah yasa ba girma ba arziki Dole Haj umma ta dawo rarrashinta ganin Babu kowa ko MAJEED dinma bai dawoba har lokacin sbd baqin turawan dasukeda taro dasu tun safe.

Rigimarta tasa zazzabi Dan saukar Mata haka Haj umman ta lalace gurin lallabata har dare
Sai gasu har ruwan zafin ma data Shiga Haj umman ce ta taimaka Mata a wunin.

Tsabar rikitarda ita da Inayah tayi har ciwon Kai takeyi itama take tafara tunanin tafiyarta wlh sbd bazata iya wahalar Inayah ba kafin umma yaganah ta dawo Dan tasan rikitata Inayah zatayi 'yayanta su rasa gane kanta.

A dakin Haj umman ta kwanta bayan zazzabinta ya sauka ta dawo daidai.

A jigace Haj umma tayi Shirin kwanciya tayo alwala tayi sallar ishai tana idarwa akai knocking kofar dakin Kai tsaye tasan MAJEED ne sai alokacin ya dawo kenan.

Basa damar shigowa tayi ya bude ahankali cikin nutsuwa ya shigo sanye cikin hoodie fendis Riga da wando milk dasukai Masa kyau sosai kaman ba bacci zaiyiba sbd komai yasaka

Please Login or Register in order to submit comment