Reading INAAYA (Riba Biyu) by queen meenali Chapter 24 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tabashi wani sanyayyan kiss dayasashi bude idanuwansa take akanta...

Murmushi ta kuma sakar Masa baisan lokacinda ya Kama fuskartaba ya matse da tasa fuskar Ya hade ta tasa Yana kokarin Hana kansa abinda zuciyarsa ke kasa riqewa.....

Kallon idonsa dasuka sauya Inayah tayi tana shaqar numfashinsa me dumi dayake fita kan fuskarta dake hade da tasa fuskar Yana Hana kansa koma menene a zuciyarsa...

Bakinta takuma mayarwa ta Dora a nasa ahankali atareda zira harshenta ciki ahankali ta lumshe ido tana cin wani zafi cika kanta da kunnuwanta sbd karon farko da bakinta Dana wani ya hadu a rayuwarta........

Yahh salammm Inayahhh my baby why?why?""" Yake fada a qasan ransa Daya Gama kasa riqe kansa tako Ina
Kanta ya Kama da kyau ya kalli fuskarta data fara shiga tsoro da fargaban yanda itama tata zuciyar ke bugawa da qarfi
Kai tsaye yakai bakinsa akan nata ya zura harshensa ciki ya zuqo yawun bakinta ya hadiye cikin bakinsa sukabi moqoshinsa zuwa cikinsa suna tada duk wata tsika dake jikinsa.....

Kwakwalwarta tsayawa tayi cak sbd dumin harshensa dayake laso duk wani lungu dake bakinta Yana zuqa
Take qafafunta sukai sanyi ta sakar Masa jikinta tana sake qanqame bayansa da hannuwanta ke zagaye....

Wani irin Lafiyayyan french kiss yakewa bakinta idanuwansa jajir
Zuciyarsa na budewa da samun abinda taketa dannewa...

Motsawa tayi ahankali tana sake sakar Masa jikin nata
Saijin tayi ya dagata cak dinta zuwa bedroom dinsa.

Shigarsu bedroom din yasata bude idanuwanta dasukai taushi ta kallesa shima nasa idanuwan dasuka sauya ya zuba Mata numfashinsu na haduwa Dana juna sbd gashinsu dake hade....

Tsakiyar gadonsa ya kwantar da ita tareda ranqwafowa kanta Yana kallon idanuwanta zuwa bakinta da qamshinta dake cika hancinsa Yana yamutsa nutsuwar qwanyar kansa.

Qamshinta shine mafi qarfin Abu dayake yamutsa kansa da nutsuwarsa Dan haka yakai fuskarsa ya cusa ahankali cikin wuyanta Yana shaqarta idanuwansa na qara rinewa....

Gangaro da kansa yayi zuwa kirjinta dake sama Yana qasa sbd bugawar da zuciyarta keyi da qarfi ya tsaida kansa agurin Yana shaqar qamshinta da numfashinta lokaci daya tareda Dan dago Kai ya kalli fuskarta da idanuwanta ke rintse sosai ya maida idanuwansa akan kirjin nata ahankali.

Hannunsa dakeda Dan sanyi na wanka dabai Dade da Gama yowaba ya Dora kan wuyanta ahankali Yana shafowa suka ja wani irin numfashi tare ahankali....

Sake safo wuyan nata yayi Yana shaqar qamshinta da qarfi cikin hancinsa idanuwansa na rufewa a wahalce...

Qanqamesa tayi da hannuwanta sbd Jin sanyi da taushin hannunsa na wani irin yawo cikin wuyansa zuwa bayanta
Hakama numfashinsa dake sauka kan wuyan nata zazzabi Mai kasala yake sakar Mata Dan haka take sake qanqamesa tana rufe Ido a kasalance.

Rungumar datake sake Masa yasa yake sake shiga mawuyacin hali Dan haka yakuma dago da fuskarsa daga cikin wuyanta Yana dago fuskarta Yana kallon Dan qaramin bakinta Mai kashesa da maganganunsa yakai bakinsa a Karo na biyu ya Kama bakinta tareda jefa harshensa ciki Yana laso harshenta daya dauki Qamshin mouthwash dinsa na Aesop a kiss din farko...

Yanda yake kissing dinta da a mayace cikin zafi Amma tsananin so da kaunar dayake Mata ya Hana yayi gaggawa cikin wata irin zazzafar kauna kissing din ke gudana a tsakaninsu sbd itama yagama juyar Mata da Yar qaramar kwanyarta...

Saukan hannunsa cikin rigarta yasata kusan sumewa a jikinsa sbd wata irin shafawa yake bin cibiyarta zuwa saman kirjinta ahankali Yana Jin duniyarsa na juyawa gaba daya....

Kasa taba kirjinta yayi sbd wani mugun shock dayaji Yana Neman bugasa kansa Dan haka ya dago Yana kallonta da jajayen idanuwansa dasuka Gama sauyawa ya Kai hannu ahankali zai zame rigarta gaba daya saiya dakata cak tareda lumshe ido ya rintse ahankali......

Janye hannuwansa yayi tareda mirginawa gefe ya zube kwance tareda rintse idanuwansa Yana sauke numfashi Mai zafi Yana kokarin dawo da kansa hayyacinsa Dan yasan yau kam yayi loosing control na kansa gabaki daya akan Babynsa.

Itama lafewa tayi gefensa gabaki daya jikinta a mace Dan ko iya bude idanuwanta bazataiba sbd mutuwar jiki da tsoron Daya Gama cikata koina.

Mintuna kusan Tara ya dauka ahakan Yana seta kansa kafin ya tashi zaune ahankali batareda ya juyoba ya nufi toilet ya shige.

Ruwan dumi yakuma sakarwa kansa sbd bayajin akwai abinda zai qarasa kwantar dashi sai ruwan.

Bai wani jimaba ya fito wannan karon da bathrobe blue ajikinsa ya kalli Inda take kwance ta lafe da alama bacci zatai ahakan.

Boyayyan numfashi ya sauke ahankali tareda nufar gaban mirror ya Dan fesa body mist kadan da Mai shima kadan ya nufi closet dinsa ya Ciro fararen pyjamas ya sakata.

Gadon ya nufo ahankali tareda zaunawa ya kalleta cikin kulawa yaga bacci yafara daukanta ya sauke ajiyar zuciya tareda Kai hannu ya shafa kanta ahankali yace"

Inayah¿
Dare yayi tashi muje ki kwanta kada bacci ya daukeki anan...

Bude idanuwanta tayi ahankali tareda kallonsa idanuwanta da bacci aciki dakuma sauran yanayin dasuka so Shiga
A shagwabe tace"

Abbi anan zanyi baccin ni.

Galabaitattun idanuwansa ya zuba Mata cikin kulawa yace"

Zakifi Jin Dadi a dakinki Nan bana kwana da AC a kunne zakiji zafi...

Maqe kafada tayi tana cewa"

Zan kwana ahakan Zan Saba ai tunda tare zamuna ringa bacci.

Shiru yayi baikuma cewa komaiba sbd zancen data fara yankowa.

Ahankali ya gyara Mata kwanciyar da rufa ya tashi yakoma kan sofa ya zauna ya zuba tea din da aka kawo Masa tun tuni baishaba
Yafara kurba ahankali Yana Shiga tunani.

Ya jima agurin zaune tsawon lokaci Batareda yaje ya kwantaba yanajin tayaya zai iya barin wani Abu yashiga tsananinsa da Babynsa,

Baimasan tayaya hakan zai iya faruwa tsakaninsuba.....

Maida idanuwansa yayi kan makeken Lafiyayyan gadonsa datake kwance tana baccinta hankali kwance cikin tattausan farin quilt Mai taushin gaske.

Sai dare sosai ya tashi ya nufi gadon ya kwanta a natse gefenta yakai hannu ya kashe hasken dakin gabaki daya.

Juya Mata baya yayi ahankali sbd Qamshin Turarenta dayake yamutsa duniyarsa gabaki daya.

Ko ahakan Saida ta jima kafin bacci ya daukesa...


Qarfe biyun dare ta farka sbd zafin dake damunta ta zare rigarta ta koma ta shige bargon takoma baccinta.

Lokacin sallar asuba Yana tashi da ita ajikinsa yafara cin Karo ta shige jikinsa gabaki daya ta rungumesa tana baccinta hankali kwance.

Lumshe ido yayi tareda zubawa fuskarta Ido yayi Mata kallon kusan mintuna uku kafin ya zame ahankali ya tashi ya wuce toilet.

Brush yafara Yi kafin su alwala yafito ya sauya kayansa zuwa jallabiya ya fice zuwa qaramin masallacin gidan nasu.

Bayan fitarsa bada jimawaba itama ta tashi dayake dama ta saba tashin asuba kan lokaci Kuma shine ya koyar da ita hakan harya Zama jikinta lokacin sallah nayi Zata farka.

A toilet dinsa tayi alwala ta fasa sabon brush tayi ta fito tayi sallarta anan Takoma ta kwantawarta....

Jin rigarta na damunta ta zareta daga saman tabarta a kirji ta shige quilt Takoma baccinta sbd sanin abbinma baya dawowa wasu lokutan da wuri daga masallaci wani lokacin gym yake tsayawa Yi a gym room dinsa.

Koda ya dawo baiyi tsammanin zai sametaba Dan ya dauka Zata koma dakinta kodan nauyin abinda ya faru dasu jiyan.

Bai lura da itaba sbd har lokacin dakin Babu haske sosai Dan haka ya zare jallabaiyarsa dagashi sai dogon wandon kayan baccinsa ya hau gadon tareda shigewa rufa sai kawai yaji mutum aciki..

Hannu yakai Dan tabbatarda ita dince ba zato hannunsa ya sauka kan tattausan kirjinta da rigarta ta zame tabari.....

Dagashi har ita dake bacci wani mummunan shock suka Shiga Musamman shi da kusan bugawa kansa yayi...

Janye hannunsa yayi da sauri Yana dauke Kai daga kallonta ya kwanta Yana lumshe idanuwansa batareda yace komaiba.

Itama idanuwanta ta bude zuciyarta na Dan harbawa sbd hannun Abbinta yasata dukkanin jikinta mutuwa.

Juyowa tayi ta zubawa kyakkyawar fuskarsa datake sake narkar da zuciyarta akan kishinsa ta saki wani qayataccen murmushi Mara sauti tareda matsowa jikin nasa ahankali ta shige tana zura hannuwanta ta zagayesa ahankali tace"

Good morning Abbi.

Bai bude idanuwansa ba ya shafa kanta ahankali cikin kulawa yace"

Morning.

Murmushi takuma sakewa tace"

Best morning ever...

Bude Ido yayi ya saukar akanta Yana kalla batareda yace komaiba sai lumshe ido dayake akai akai.


Bacci takuma komawa abinta shima ahakan yayi bacci Mai Dadi har kusan qarfe goma Basu karfaba Saida wayarsa ta ringa zuba ringing kafin ya tashi..

Wanka yafara shiga Kai tsaye sbd ganin time yaja Kuma yanada baqin dazai gani yau din office.

Yana cikin wanka ta farka Dan haka itama Kai tsaye ficewaa tayi zuwa bedroom dinta sbd yau garau takejinsa Zata iya leqawa asibiti.

Tana fitowa Babu kowa a main Palo Dan haka dakinta ta nufa Kai tsaye ta fada toilet tayi wanka tana Jin farin ciki koina aranta.

Tana fitowa daureda towel brown taji salatin Haj umma na tashi da qarfi hakama umma yaganah kaman suna magana cikin daga murya da tashin hankali.

Kasa tsayawa komai tayi ta fito a rude daureda qaramin towel din tana zaro ido cikin tsoron meke faruwa sbd su gidan Basu Saba da hayaniyaba.

Tana fitowa dukkaninsu idanuwansu suka dawo kanta
cikeda mamaki da tashin hankali suke kallonta Baki sake..

Da sauri umma yaganah da hankalinta yafi na kowa tashi ta kalli Inayah din tace"

Ina kikaje tun daren jiyan Inayah????

Haj umma ce ta karbe da cewa"

Wlh idan Bata fada Inda tajeba yau duka Zan Mata a gidan Nan idan su Basu taba dukankiba sbd gata Ni yau Marinki zantayi sai fuskarnan Taki Takoma jajir sbd bazan iya kallon wannan shirmen dake faruwaba a gidan nan,

Tun tsakar dare yaganah tace taje dubo jikinki Bata samekiba,

Zuwanta uku bakya dakin bakya gidan anduba koina bakyanan,

Yanzu tunda safen Nan ankira Dr Abdul yace bakizoba Kuma baacan kika kwanaba,
Hakama hafsat ankira tace bakizoba,

To Ina kikaje?
Wace rayuwa Zaki saka MAJEED Kuma yanzu da damuwar wannan sabuwar dabiar?????.......

Cikin takaice Inayah ta kalli Haj umman kafin ta juya ta kalli umma yaganah datake kallon MAJEED Daya fito lokacin
Ta sake maida kallonta kan Haj umma tace"

A dakin Abbina na kwana gurinsa meyesa Baku duba canba???

Maida kallonta tayi kan Abbin tana ciko idanuwanta da Hawaye tareda Bata fuska hawayen na saukowa tace"

Abbi Ni ko a Australia na taba kwana ba gida bane?

Haj umma tace saina fada inda nakwana Ni kafada Mata agurinka na kwana...

Dan dafe gashinsa yayi daya fara Masa wani irin nauyin abinda take fada din.....

Ganin haka ta fasa kuka tana kallonsa kafin ta maida kallonta kan Haj umma datai mutuwar tsaye zatai magana cikin kuka tana riqe towel dinta dake Neman faduwa ba tsammani su Haj umma sukaga yayi saurin riqe Mata towel din tareda kallonta cikin Ido a natse da qaramin sauti yace"

Ya Isa menene na kuka anan Kuma?

Ni Abbi ka fada Mata Inda na kwana taji da kanta....

Naji ya Isa kukan kije ki saka kaya sanyi zai kamaki ahaka....

Haj umma ya juyo ya kalla cikin takaita Rigimar yace"

Umma please tayaya zaku fara tunanin Inayah Zata iya zuwa wani gurin ta kwana....

Umma yaganah ya kalla Yana Dan sake kokarin danne 'dacin da zancen yayi Masa yace"

Tayaya zaku fara wannan tunanin akanta?
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107[11/10, 4:37 PM] Sweet sis: *_56_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Umma yaganah kinfi kowa sanin halinta da tarbiyarta tunda sbd ke ne kika riqeta...

Haj umma please for God sake haryanzu Inayah yarinyace ki Dena biyewa wautanta haryanzu kaman babyna c....
Umn I mean she's too young for all ths manya manyan maganganun.."""

Haj umma kasama cewa komai tayi Dan Kuma ai kaman Al'amarin yafi qarfinta tun bayan barin Inayah gurin takasa dauke idonta akan hanyar databi shiyasa ma maganganunsa ba duka ta fahimtaba Dan tashiga tunani Kuma.

Umma yaganah Kam sanyi jikinta yayi duk da Daman Bata taba kawo wani banzan tunani ko zargin komaiba akan Inayah Dan MAJEED dinne kawai zai nuna Mata sanin Inayah Amma kome zaa fada ko akawo Mata tasan Inayah bazata taba aikata wani banzan abuba bare kawo tunanin ta kwana wani gurin,

Dama tunda ta sanarda Haj umman Bata gantaba hajiyar ta ringa fada tana masifa tareda fadan maganganu marasa Dadi akan Inayar shine fa tafara Kiran MAJEED din a waya Dan ta sanar Masa komai yasan matakin dauka tun kafin 'yar tagama lalacewa ya miqawa uwarta ita tunda so take abata 'yar saiga wannan sabuwar maganar.

Barin palon yayi Kai tsaye ya nufi dining room sbd bawani lokacin zai bataba yanada gurin zuwa.

Yana Zama Haj umma ta iso itama ta zauna tana kallonsa fuskarta ba walwala ko kadan magana zatai dashi.

Umma yaganah Kam Bayan Inayah tabi dakinta
Tana shiga ta tadda Inayah din na shiryawa hankali kwance sai Qamshin khumrahs masu Dadi da Black opium dinta ke tashi.

Kallonta umma yaganah takeyi dakyau tace"

Inayah kinsan idan Baki nutsu kin Dena wannan shashancinba Zan Dena biye Miki,

Meyesa Zaki tsaya gaban mahaifiyar ABDULMAJEED kice Mata a dakinsa kika kwana?

Kallon umman ta juyo tayi a sanyaye tace"

Umma yaganah kiyi hakuri bafa Karya nakeyiba wlh acan na.....

Kinga banson ji amma ko can kika kwana be kamata ki kalleta ki fada Mata hakanba
Shi kansa MAJEED din kunya kike sakasa agaban mahaifiyarsa.

Shiru tayi umma yaganah tayita yimata fada kafin tadawo nasiha da rarrashi.

Hakuri Inayah ta Bata kaman yanda tasaba duk qanqantar lefi Bata Jin gazawa ko nauyin cewa ayi hakuri.

Cikin fluid Palazzo black da milk Waverly wrap top ta shirya sai scarf da qaramin veil data nado akanta suka fito tareda umman fes da ita fuskarta ba kwalliya Amma lip balm dintanda eyeliner dinda shine abinda yake qarawa kyakkyawar farar fuskarta kyau koyaushe.

Sun shigowa dining room din akanta idanuwansa suka fara sauka
Itama kusan akansa idonta ya sauka din.

Murmushi tasake Wanda yasashi dauke Kai ahankali yana Dan gyara maqoshinsa dayaji Yana bushewa take..

Haj umma kallonta tayi tana Dan Kama kanta Dan maganarta datayi da majeed din akan Inayah dataga kaman Babu abinda yake ganewa idan akan lefin Inayah ne,

Tarasa masifar datafi Inayah a rayuwarta sbd akanta 'danta ya zabi yabarta shekarun baya Kuma ko yanzu idanba bude Masa Ido yayi akan munafurcin maceba zai sake rufewa ne.

Zama INAYAH tayi gefen Abbin tana satar kallonsa
Shikuma gabaki daya indanuwansa nakan wayarsa dayake duba Sako saidai kusan hankalinsa baya kan wayar yanajin qamshinta na shiga hancinsa Wanda ya talasta Masa ajiye wayar gefe tareda juyowa ya kalleta da idanuwansa dasuka sata Jin tsikar jikinta tashi saidai takasa iya juyowa ta hada idon dashi sai kawai ta maida hankali kan serving dinsa tanajin idanuwansa akanta Wanda shikuma idanuwan Haj umma na kansa tana kallon ikon Allah dayafi karfin bawa.


Har aka Gama cin abincin yau Babu Wanda yayi magana sai Inayah data bude Baki tabawa Haj umma hakurin abinda yafaru dazu cikin sanyi da son hajiyar ta hakuri.

Shiru hajiyar tayi taqi amsawa...

Aje spoon dinsa yayi tareda miqewa tsaye can qasan maqoshi yace musu saiya dawo.

Yanayinsa kobai fadaba yasa Haj umma jikinta yasake sanyi da Al'amarin Dan kuwa tasan zuciyarsa ta sosu ne da shirun dataiwa Inayah.

Inayah ma miqewa tayi ba damuwa a fuskarta tace"

Umma yaganah na tafi Abbina zanbi ya ajiyeni,
Haj umma bye...

Handbag dinta ta sauka tareda wayarta tabi bayansa.

Ko data fito harabar gidan motar data gani setin kofa tasan shine zaiyi tuqin da kansa Dan duk aka fiddota to shine zaiyi driving da kansa Dan haka ta nufo motar Kai tsaye ta shiga gaba.

Zaune yake cikin motar da alama ita yake jira kenan ko Bata ambataba Abbinta yayi niyar kaita aikin da kansa.

Tada motar yayi tareda juyowa ya kalleta
Ya maida idanuwansa ya zuwa shigar jikinta Yana kalla....

Ahankali yace"

Ina coat naki?

Gefenta ta nuna Masa tana cewa"

Gashinan tareda handbag Dina.

Motan yaja suka fice Yana maida hankalinsa kan driving dayakeyi saidai qamshinta na neman rarraba hankalinsa Wanda ya rasa meyasa hancinsa yake daukan qamshinta komai kankantarsa tun ba yanzuba.

Suna Isa asibitin ya ajiyeta tareda kallonta yayi Mata ta kula yaja motar ya wuce itama ta shige akan idon umma Hadiza data Kira umma yaganah tace Mata Inayah din na hanyar zuwa aiki.

Inayah Bata qarasa shigaba Hadiza ta iso gurinta tana kallonta cikin kulawa ta Kira sunanta.

Inayah na ganinta ta sake murmushi tana cewa"

Good morning.

Dariya Hadiza tayi tana kallon yanda farin ciki ke kwance kan fuskar Inayah din tace"

Yaya jikin?
Harkin warke wannan farin cikin na fuskarki fa?
Nasan bazai wuce na Abbinki Daya kawoki bane.

Kallon Hadizan tayi tareda sakin murmushin Daya qarawa fuskarta kyau tace"

Harkin sanni haka da wuri?

Dadin maganar Hadiza taji ta riqo hannun Inayah din tana sake murmushin farin ciki tace"

Bakida wuyar fahimta Ayshatouh sbd bakida wahalalliyar zuciya da rayuwa halin mahaifinki kika dauko baida damuwa ko kadan duk yanda rayuwa tazo Masa karba yakeyi hannu babbiyu...

Sanyi jikin Inayah yayi ta zame hannunta ahankali tana cewa"

Allah yaji qansa"

Amma zuciyarta har lokacin batajin Hadizan da mahaifinta data ambata kaman yanda takejin Abbi daya cike gurbindaya kamata su zauna a zuciyarta duk da ko ahakan yanzu tanajin kaunar Hadiza aranta.

Bata shigaba daganan ta juya tabar Inayah itama Takoma gida.

Inayah ma shigewa tayi tana waya da Neesah datake kiranta suna maganar wani abun dabam.

Sai yamma tadawo gida a Dan gajiye Kuma Hadiza ce tadawo da ita gida batai Mata tayin shigowaba sbd haryanzu Abbinta baice komaiba akanta da Hadizan itama Hadizan Bata damu da shigarba sbd tanason bashi lokaci da kansa ya sauko ya Bata Daman kasancewa da yarta aduk lokacinda taso hakan.

Tana shigowa ta taradda Dr farhat a gidan Bata wani damuba sbd Abbinta yace Mata ba auren zeyiba Dan haka Babu abinda ya shafeta da Dr farhat.

Fuska ba laifi ta tsaya ta gaidata tunda sosai ta girmeta ba kusaba.

Haj umma ta kalla itama cikin girmamawa ta gaidata kafin ta qarasa gurin umma yaganarta ta Dan rungumeta tareda Mata sannu da gida ta wucewarta zuwa bedroom dinta.

Wanka tafara Yi ta sanya gajeran wando Mai Fadi blue da light vest ta fito bayan tayi sallar la'asar ta nufi kitchen gurinsu zubbi tasa Salimat ta dafa Mata noodles da kwai taci acan suna Dan Mata fira tana dariya sbd tanajin dadin firarsu
Suma sunajin dadinta sbd ba ruwanta acikinsu sakewa take tana dariya idan suna Mata fira da labari masu ban dariya.

Sai gab da magriba ta fito kitchen din sbd ta Dan saka hannu a aikin tace Zata fara koyan girki sosai sbd Abbinta tanason Nan gaba itace zatana Masa abinci.

Koda ta fito har lokacin Dr farhat Bata tafiba Haj umma tace tunda magrib tayi ta tsaya tayi sallah anan suyi dinner da ita tukuna.

Itama Bata wani musaba ta zauna din sbd tanason ganin MAJEED koba komai sbd gobe tafiya zatai zuwa Abuja daga can Kuma Zata koma Australia Amma duka daka bazata wuce wata dayaba zuwa biyu Zata dawo gida gaba daya tunda aurenta da MAJEED din yanata sake kankama.

Wanka Inayah tafara Yi kafin tayi sallar magriba ta zauna tana yiwa Abbi txt din be dawoba.

Tana tura sakon reply dinsa ya shigo Mata Ada alama wayar ba hannunsa sakon yashiga.

Murmushi tasake tana karanta abinda ya turo,

"Ina tareda cm"

Love you my Abbi" kawai ta tura Masa tareda ajiye wayar ta miqe ta nufi dakin umma yaganah.

A Palo ta taddasu har Haj umma da Dr farhat Dan haka gurin umma yaganah ta Isa ta zauna tareda kwantar da kanta a cinyarsa tana cewa"

Umma kaina na ciwo kadan..

Dan fara massaging kan tai tana cewa"

Rigimarkice datai yawa
Ki rage sai kan ya Dena ciwo akai akai.

Dr farhat ce ta saki murmushi cikin kulawa tace"

Gaskiyar umma ne Inayah kullum cikin daga hankalinsu Haj umma kike da umma da rigimarki kaman ba likita ba...

Dariya Mai kyau Inayah tayi tana cewa"

Babyn Abbinta ce fa Ni,
Idan na Dena Masa rigima waye zai masa?
Kullum Ni zanyi tayi Ni kadai,
Kuma haj umman ce take daga hankali akaina?....

Cikin raba Kai da wahala Haj umman itama tace"

Daman Kam bazan iya daga hankali akankiba na na Hana kaina bacci a banza,
Su dai dazasu iya suyita fama...

Amma Kam maganar rashin ji da kema kike sane kike gashinan kina cewa zakici gaba dayi,
Yana Tara qananun Yara Dole Zaki dawo hankalinki.....

Shigowarsa batasa Inayah fasa maganaba tace"

To ai Ni nayi Rigimar nawa 'yayanma idan sunzo suyi tasu,
Mune zamuyita Masa rigima Yana rarrashinmu.....

Dangwale bakinta umma yaganah tayi tana hanata karasa fadar sauran maganar.

Yallaban kuwa yi yayi tamkar baiji abinda suke fadarba sbd zancen nasune dan ya lura Haj umma ita kesa Inayahn fadan wasu maganganun batareda taji nauyin fadarsuba.

Kallonsa Inayah tayi daga kwancen datake tareda sakar Masa murmushi tana cewa"

Abbi sannu da shigowa.

Kallonta yayi tareda amsawa cikin kulawa.

Su Haj umma ya gaidar shima tareda zaunawa a 2 seater Yana amsa gaisuwar Dr farhat batareda ya kalletaba sbd idanuwan Inayah dake kansa kaman ta taso ta rufe Masa Ido Dan kada ya kalla Dr farhat din Kuma yanajin idanuwan nata akansa.

Kasa Haj umma ce ta kallesa cikin kulawa da murmushi kan fuskarta tace"

Kaman gobe ne naji kace zakai tafiya Abuja right?
Dr farhat ma goben Abuja Zata acan gidan juwairiyyah Zata zauna munyi magana da juwairiyyahn kafin jibi tabi flight dinta na wucewa gaba daya...

Tunda kaima can din kayi inaga zaifi sauki ku wuce taren ka gaisa sosai da 'yan uwanka daga can..

Washe Baki Dr farhat tayi cikin Jin dadin maganar tana kallon MAJEED din a natse.

Dan gyara murya yayi kadan kafin ya kalli Haj umman Kai tsaye yace"

Flight din yamma zanbi ba buqatan ta tsaya jiran tafiya Dani.

Miqewa yayi zai wuce ciki Umma yaganah tace"

Angama shirya dining bazaka tsaya kaciba kafin ka shige??

Sai alokacin ya juyo Yana kallon Inayah yace"

Ok.

Inayah yake kalla ta hade fuskarta sosai idanuwanta ma kokarin cikowa da hawaye suke.

INAYAH...."ya Kira sunanta a natse Wanda hakan yasa su Haj umma kallonta
Umma yaganah Kuma miqewa tayi ta nufi dining Dan qarasa duba abinda aka jera kafin kowa yazo.

Kasa dagowa tayi Saida yakuma Kiran sunanta cikin kulawa sbd yasan Zata iya rikicewa da rigima yanzu..

Dagowa tayi tareda miqewa tsaye batareda ta kalli kowaba ta nufi gurinsa ta tsaya gabansa ta dago ta kallesa da idanuwanta dasuke yagar zuciyarsa da dafinsu tace"

Abbi Nima zanje abujan kaga bantaba zuwaba.

Kallon Zaki kasheni yayi Mata ahankali kafin ya girgiza Mata Kai ahankali Yana cewa"

No,
Muje dinner is ready.

Wucewa yayi gaba ta tsaya zuciyarta na shiga damuwa da rigima saidai wlh batajin Zata yarda yaje ba da itama saidai yafasa tunda Dr farhat bazata iya hanata tafiyarba suje can su qarata a gidan anty juwairiyyah din Amma Abbinta tunda Zata iya hanasa tafiya Koda rigimarta bazata Bari yajeba saidai yaje da ita.

Haj umma ce ta kalleta tace"

Karki yarda naji kin tada rigima akan tafiyar Nan ki dagawa bawan Allah hankali a banza ko tausayinsa bakyaji sai anyi magana kice Abbinki ne ke Babynsa ce.....ba baby ba wlh 'yar tsana.

Kallon Dr farhat tayi tace muje kici abinci kafin ki tafi farhat kinji.

Ajiyar zuciya Dr farhat ta ajiye kafin tace"

Haj umma inaga Bari kawai na tafi basai na tsaya cin abincinba zanje na qarasa shirina kafin kigama magana dashi akan tafiyar idan ya amince.

Ok shikenan Saida safen Inshallah Zan sake Masa magana yanzu.

Kallon Inayah Dr farhat tayi tace"

Bye Inayah.

Batareda ta nuna bacin Rai ko wani abunba itama ta juyo bayan tafara tafiya tace"

Allah ya tsare hanya Dr farhat.

Tana fadar hakan ta juya ta nufi dining room Haj umma na bayanta tana kallon kayan jikinta cikin takaici.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/10, 10:03 PM] +234 703 623 7917: *_57_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Suna shigowa ya Dan dago ya kallesu
Ya tsaida kallonsa kan kayan jikinta da masuda wani kauri leggings ne black Daya kwanta a siraran cinyoyinta sai vest me Dan Fadi Bata kwanta ajikinta ba..

Dauke kansa yayi tareda maidawa kan abincin da umma yaganah tagama zuba Masa ya dauki spoon a natse yafara ci.

Itama gefensa ta qaraso ta zauna ta kallesa zatai magana ya dan lumshe fararen idanuwansa ya bude tareda girgiza Mata Kai yana cewa"

Kici abinci tukuna kafin magana daga baya.

Shiru tayi tareda gyara Zama tana zuba abincin.

Ganin yakusa Gama cin abincinsa ya tashi yasa Haj umma kallonsa tace"

MAJEED inason magana dakai zuwa anjima kafin kashige.

Ok Inshallah" yace Yana daukan lemon juice Mara sanyi sosai yasha kadan ya ajiye tareda daukan tissue ya goge bakinsa tareda miqewa Yana cewa alhmdllh.

Yana barin dining din ya fice daga gidan gabaki daya sbd akwai Inda zaije.

Yana barin gurin Haj umma tafara gamawa itama ta tashi tabar Inayah da umma yaganah.

Kallon umma yaganah Inayah tayi tana Dan Bata fuska tace"

Umma bin Abbi zanyi abujan nidai bazan iya zaunawaba tunda Haj umma tafara maganan zaije tareda Dr farhat nasan takurasa zatayi Kuma Ni bazan yardaba.

Numfashi umma ta sauke tana dagowa ta kalli Inayah tareda hango kishi me zafi dake cinta Kuma ita kanta tasan manufar Haj umma tayin hakan Dan haka bazata Hana Inayah binsaba indai shine yace zaije da ita Amma yanzu rigima kawai zasuyi tayi itada Haj umman su sakasa

Please Login or Register in order to submit comment