Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 8
kafin ta ce.  Bari na kira maka mutuniyar taka, yanzu ta shiga ciki.  To Nagode. Ya fad a dan dama ya rasa ta ya zai fara tambayar ta ina Bhatool. Yaya Karima na k ok arin shiga dakin, Bhatool ta fito sanye da Hijab har k asa Maroon color dinkin jalbab, matsawa gefe Yaya Karima tayi tana binta da ido, dan rabon da taga Bhatool da hijab har ta manta idan ba Sallah zatayi ba. Kamshin turarenta ne ya fara masa sallama kafin tayi sallama tana zama nesa dashi. Amsawa yayi yana d aga kai ya kalle ta, murmushi ta sakar masa wanda ya ratsa zuciyarsa da gangar jikinsa gabaki daya, lokaci daya ya nemi fushi da bacin ran da yake yi ya rasa, yaji zuciyarsa tayi haske furannin cikin sun samu ruwa. Lokaci daya ya tsinci kansa da furta mata.  Kinyi kyau sosai. Murmushi ta masa tana sunkuyar da kai kamar munafuka kafin ta ce.  Nagode.  Ba godiya a tsakaninmu ai. Jinjina kai tayi tana tashi ta mika masa card guda hudu, dan ta kaiwa Yaya Karima guda biyun tace baza su je ba, karba yayi yana kallo kafin ya ce.  Na mene ne?.  Na auren Suhaima ce, da Dinner da Kamu, ko zaka bawa friends naka coz you re also invited. Ta karashe tana komawa gurin da ta tashi ta zauna. Murmushi yayi yana cewa.  In Sha Allah I will be there. Shuru ne ya biyo baya babu wanda ya sake cewa komai, can ya dago kai ya kalle ta yana cewa.  Kina da matsala da wani ne a school naji kuna hira? Sannan waye ya kawo ki dazu?. Da sauri ta dago manyan idanunta ta sauke masa tana cewa.  Kenan ranar kaji komai?. Shuru yayi dan shi kawai yaji ta ce akwai wanda takeso ne, amma ga dukkan alamu da ya tambaye ta yaga tsoro kenan akwai bayani, hakan yasa ya ce.  Eh naji komai. Marairaice fuska tayi ta fara cewa.  Wai fa Dr Hashim ne yake sona. Kalman da ya caki zuciyarsa kenan *SO NA!!!*, ta cigaba da cewa.  Shi ne nace masa ina da wanda nakeso, wai yace bai damu ba ya bani nan da kwana daya nayi tunani ko kuma duk abunda na gani ni na jawowa kaina. Ta karashe tana kallon yanda yanayin fuskarsa ya canja lokaci daya, daga fara a ya dawo bacin rai zalla, amma sai ya dake ya ce.  Shi ne kawai?. Gyada kai tayi tana turo baki gaba ta ce.  Eh. Murmushi ya mata ya ce.  Solve, idan dai wannan ne angama da shafin shi.  Thanks.  Dm. Sannan ya daura da cewa.  Wanda ya kawo ki fa?.  Abdul ne fa, kanina ne uwa daya uba daya.  Ohh =Ø2Þ. Ya fada yana sosa keya a ransa ya ce. Ina kishi da kaninta kenan. Kafin a fili ya ce.  Akwai wani abu ne?. Girgiza kai tayi ta ce.  Bakomai kuma, kawai so nake kuzo events din duka biyu.  Idan shi ne baki da matsala an gama. Kafin ya mike tsaye yana cewa. Nikam bari na tafi. Tashi tayi tana rakasa, a bakin get ta tsaya tana ciki shi kuma yana waje.  Ba ki bani amsa ba. Sunkuyar da kai tayi ta ce.  Accepted. Ta koma ciki da sauri tana dariya.  Yessss!!!. Yana sakin dariya, juyawa yayi sukayi ido hudu da su Anas sun zuba masa ido. Saurin tamke fuska yayi dan yanzu zasu mayar dashi karamin mahaukaci, ai kuwa bai gama ba suka fashe da ihu Anas na cewa.  Senate na Bhatool.  Bhatool na Senate. Cewan Juraij suna sake sakin ihu. Kamar yayi kuka ya ce.  Ku dena kiranta da sunanta ai wannan raini ne. Dariya suka sake yi Salman na cewa.  To Zahra na Senate. Bai kulasu ba ya shiga gida yana kwalawa Mom kira, da sauri Mom ta fito daga daki tana cewa.  Lafiya wannan kiran Senate. Nuna mata su Anas yayi wad an da har yanzu suna dariya ya ce.  Mom ki ce su daina kiran sunanta haka raini ne. Da mamaki Mom ta ce.  Ban gane ba, sunan waye za a daina kira haka?.  Sunan Bhatool suke kira fa babu cewa Anuty.  Ikon Allah. Kafin Mom ta dube su tana cewa.  To dai kunji Anuty Bhatool zamuna kiranta dashi.  Mom ban da ke, su kadai. Bata kula shi ba ta koma dakinta dan dama gyara kayanta take. Ya juya ya kalle su ya ce.  Kuka kara ce mata Bhatool duk sai na kaiku kara police station. Ya karashe yana nufan d akinsa. Juraij ya ce.  Prison za a kaimu kawai yafi ai. Nan ma dariya suka masa, yayi kwafa ya shiga daki ya danna sakata. Bhatool kam, tun fitar Senate ta koma Waki tana famam xancen zuci.  Tabbas Senate mai kyau ne, Wan gayu, mijin nuna wa sa a, mijin shiga taro, idan har nayi sa a na aure Senate mai zai dame ni a duniyar nan?.   Ta yi wa kan ta wanan tambayar.  Babu fa. Ta sake bawa kan ta amsa, tana cikin wanan tunanin wayarta ta hau ™ara alamun kira na shigowa, hannu ta kai ta Wauka tare da Wagawa bayan ta ga Sunan Amrah a kai.  Hello Amrah. Ta faWa bayan Waga wayar.  Bhatool ya garin?.    Normal Amrah is everything okay, na jiki wani kala?.  Not Okay, wallahi Bhatool kuWi nake nema urgently dan Allah ki aramun ko 30thousand ne.  Haba Amrah, ai kinfi ™arfin haka ki bani account Win zansa miki.    Na gode sosai Bhatool, bari na samiki.  Okay. Bhatool ta faWa tare da kashe wayar, yanzu hankalinta ya koma kan na ta bikin dan ta san dai Senate son ta yake, Abinda ya rage kawai ya yi proposing asha biki, . Kai zan ta shi kan munafukan  yan uwan Abbanah, har na hango Goggo larai ta ga Mijinah, su Fure da hari sun suma, ™ila ma ba™in ciki ya kashe su, wallahi ba za a fasa bikina ba ko sun mutu. Bhatool ta faWa tana mi™ewa zuwa Toilet.  Wayarta ta Wauka ta yi wa Senate Sallama ta whatsapp, yana kwance kan gado tun da ta shigo tunanin ta yanda zai yi proposing, sanan shi bai son Auren ya wani daWe ayi a huce wajen kawai, ga kuma matsalal wanan malamin na su da ta ce.  ˜ila fa neil Abuja zan mai da ta kawai. Ya faWa dai-dai lokacin da ya kai hannu zai Wauke wayarsa, sakamakon ™arar shigowar sa™™oni da ta ishe shi. Idonsa ne ya sauka a kan message Winta da ta ce.  Salam Yaya Senate. Da sauri ya shiga yi ma ta Reply da faWin.  Wa alaikussalam Bhatool.    Na am Yaya senate, barka da dare.  Barka Bhatool ya su Yayan?.  Suna lafiya ™alau, ya su Mom?.  Alhamdulillah Bhatool.  Daman Yaya Senate dan Allah Account Win Amrah ™awata xan baka ka tura ma ta 30k, da safe sai na baka Cash, banda kuWi a account kuma Yaya ta hanani fita Pos>ØyÝ=ØOÞ.  >Ø)ÝOkay badamuwa turu.  Na gode=ØOÞd'þ22xxxxxxx42.   *HASASHEN SOYAYYA*d'þ =Ø%Ý>ØyÝ _Imagination of love_     _Stroy and written_              By    Sayyid (Legend's pen) 'þ    *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*     *The Fearless Writers Team*   _Marubuta masu tsage gaskiyya_ *BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü* _Page 17_ Tun a farkon littafina na sanar daku cewa Hasashen soyayya Free book ne, ku bar ni na rubuta shi a nutse amma hakan ya garara, a kullum kuna cemum kuna son complt, ayi agama da huri. Tom Allah ya amsa addu arku, Hasashen soyayya ya zama paidbook amma Vip Paidbook page uku kullum, sabida mu gama shi da huri kafin January. Payment via. 8129553971 Opay Sani Muhammad lawan. Shaidar biya 08129553971 Daga page 22 zamu gama posting Free pages  Ngde. *Bayan kwana biyu* ~~~~Red bricks  Tom yanzu Hajiya daga ganin yarinya sai ku yankw hukuncin gidan da ta fito?. Dad dake zaune kan kujera ya faWa yana kallon Mom dake yan ka masa fruit.  Yarinyar fa ™anwar matar barrister ce, kuma kasan matar barrister ai.    Duk da haka fa Hajiya, kawai dan dai kina son yarinyar ne shi yasa haka.  Tabbas kam, yarinyar ta na da shiga rai kuma Wan lalena ne ya kawo ta. Dariya Dad ya yi sanan ya ce.  Shikenan zan sa a yi binciken da ya ka ma ta.  Amma fa ni cikin ™an-™anin lokaci nake so ayi komai a gama. Mom ta faWa sabida ta fuskanci kamar bai shirya aurar da Senate ba, wata dariyar ya sake yi saman ya ce.  Komai saurin ki dai, sai kin jira lokaci ko?.  Eeyh!. Ta faWa kawai tare da ci gaba da haWa masa fruit Win. Senate ne ya fito cikin shiri, ya sha ado cikin milk clour na shadda wacca ta yi matu™ar amsar jikinsa, fuskarsa mai kama da ta larabawa ta fio fes cikin browm clour Win hulal da ya saka, tsintsiyar hannunsa Waure da golden clour Rolex watch, turaren jikinshi ya ™arade gidan baki Waya, a hankali ya tako zuwa falon. Da kallon soyayya Mom ta bi shi, a ranta tana yi masa addu ar kariya da neman sa a an kan komai.  Dad barka da hutawa.  Barka dai Amgo, sai ina?. Murmushi ya yi, tare da yin ™asa da kan sa.  Zanje dinner ne.    Tom Allah ya tsare.  Amin Dad. Ya faWa tare da mi™ewa xuwa inda Mom take, bai ™arasa ba Dad ya ce.  Akwai kuWi a wajen ka ko?.    Eyh Dad akwai. GyaWa kai Dad ya yi, ya ci gaba da shan fruit Win sa, shi kuma ya ™arasa inda Mom take.  Mom zan huce. shafa kan shi ta yi sanan ta ce.  Allah yatsare, a kula mun da Bhatool.    In sha Allah Mom. Daga haka ya fice, motarshi ya hau ya nufi address Win da ta ba shi na wajen kwalliya. ~~~~~~Bhatool.  Amrah, banga gold Wina ba. Bhatool ta faWa tana bincike jakarta.  Innullahi wa inna illahir raji un, Bhatool sake dubawa dai. Amrah ra faWa ana ci gaba da mata kwalliayar.  Wallahi Amrah banganshi ba; Allah yasa gida na bar shi.    Amin dai kam. Amrah ta faWa dai-dai lokacin sa Jannah ta shigo,wacce daman angama yi mata ta kwalliyar ita da Bhatool.  Suhaima ke ce mun wai sun kusa ™arasawa. jannah da ta shigo ta faWa.  Chaii, Amrah ayi a gama miki Waurin nan.    Bhatool ya baki sa Wan kunne ba?. Jannah ra tambaye Bhatool.  Na bar shi gida wallahi.    Ya salam!, yansu ya za ayi?.  Šaurin na wa za a sakko mun da shi har kunne.  Eyh kam hakan zai yi ma. Mai kwalliayar ta faWa bayan ta gama yiwa Amrah Wauri, dai-dai lokacin da kiran Senate ya shigo wayar Bhatool.  Laa kunga yazo.    Waye?. Amrah ta tambayeta.  Senate. Ta bata amsa.  To mu yi sauri kar mu Sata mai lokaci, kun san manyan mutane ba sa son jira. Amrah ta faWa tana haWe kayanta.  To ko mu fara fita ne. Amrah dan ta ™ara faWa.  Ke matsalata da ke hutar ciki. Jannah ta bawa Amrah amsa.  Duk hutar cikin ta dai nima angama mun. Bhatool ta faWa tana sauka daga kujerar kwalliyan, daga nan suka ka Wai su ka fice.  Haka kwai Senate ya ji kwalliyar Bhatool ta yi yawa, gaba Waya ya ji shi wani kala duk ya damu,  Dama ba ta yi ba. Ya faWa a zuciyarsa, a fili kuma ya sakar ma ta murmushi.  Ina yini. Amrah ta faWa tare da Jannah.  Lafiya kalau, ya taro?.    Taro gashi ana ta sha, ya gajiyar jiya?. Amrah ta ba shi amsa, ita dai Jannah tana ™o™arin shiga mota.  Alhmdlh. Ya faWa a da™ile tare da shigewa mota, su ka huce hall Win. Ko a hall Win Senate ya hana Bhatool sakewa, ko ina suna tare yana binta a baya, yan maza na ta kallonta haka shima yan mata na ta kallonsa, zallan kishi kawau ke Wawainiya da shi, ya yu kicin-kicin ya haWe rai, Bhatool kam da ta fuskancin haka sai ta yi banza da shi, ko ina ya yi ta bin na ta.  ~~~~~~Hausari  Toh Isiyaku bari ka ji mun isa har mun yi yawa mu aurar da  ya yan Ahmad, ko da ran Ahmad ko babu ran sa; domin ni ce babba cikin ku. Goggo larai da ke zaune kan kujera yar tsugunno ta faWa, kawu Isiyaku ne ya ce.  To ai Larai wanan zancen banza ne zancen wofi, idan ba mu aurar da ita ga na gida ba wa zamu bawa? duk lalacewa Saddiku Wan mu ne, kuma shi da kan sa ya ce idan an aurar mai Bhatool yar gidan Yaya Ahmad zai nutsu, zai daina shaye-shaye, da wanan yawon tafiya legas Win.    To ko ba zai daina ba tun da ya ce yana son aurenta ai sai an ba shi;dan haka na gama magana, kawai ku haWa kayan nagani ina so ku kaiwa uwarta. Goggo larai ta faWa tare da mikewa tana dafa bango. Furai ce ta kalli Habi su ka kwashe da wata shegiyar dariya, sanan Habi ta ce.  Ina ba™in cikin ganin su Bhatool sun ci gaba.    Wallahi Habi nima haka, ke da ina da dama Karimar ma sai na kaso na ta auren.    Bari muje fa Bhatool gidan Yaya Sadik, ita ma sai ta fito.    Ai wallahi nasan da zarar an aurar da Bhatool ga Yaya Sadik, ta ta ta™are, sai ta hula™anta ta sha wahala, ta gane Allah Waya ne. Dariyar su ka ™ara fashwewa da ita. ~~~~~Senate & Bhatool.  Wai bazaka zauna ka ci Abinci ba?.   Bhatool ta faWa, dan ta fara gajiya da wanan bin bayanta da Senate ke yi.  Na™oshi. Ya faWa murya kamar zai yi kuka, kujera ta samu ta zauna shima ya zauna kusa da ita, sanan ta ce.  Senate mene matsalal wai?. Turo baki ya yi gaba sanan ya ce.  Duk kin yi wani kyau, yan mazan sai kallonki su ke.    To ai kai ma ka yi kyau ko?; kuma  yan mata sai kallonka suke.  Mu ta fi gida.   Legendspen 08129553971 Page 18 *HASASHEN SOYAYYA*d'þ =Ø%Ý>ØyÝ _Imagination of love_     _Stroy and written_              By    Sayyid (Legend's pen) 'þ    *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*     *The Fearless Writers Team*   _Marubuta masu tsage gaskiyya_ *BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü* _Page 18_  Mu ta fi gida kuma?. Bhatool faWa tana kallonsa, shi kuma ya gyaWa ma ta kai.  Ni dai A ah, yaushe mu ka zo haba.    Ni zan tafi to. Tsaki ta ja ta dau jakarta ta fice, shikuma ya bi ta baya gwanda ta yi ta fushin amma bazai jure ganin yadda samarin wajen ke ta kallonta ba, a ™afa ta fara tafiya. Motar ya shiga ya biyo bayanra, ta na ji yana mata hon amma ta yi banza kamar ba ta ji ba, sauka ya yi daga motar ya nufu ta yana faWin.  Bhatool, ki tsaya mana.    Me zan ma?.  Ki tsaya mu tafi gida. Ci gaba ta yi da tafiyarta hankalinta kwance ba ta ko kula shi ba, sai da ta yi tafiya mai nisa sanan ta juyo, ga mamakinta sai ganin Senate ta yi zaune a kan wani tudu yana kallonta, fuskarshi kamar zai yi kuka.  Oh ni Bhatool, mai na kwasowa kai na haka?, shi da zai lallaSani amma shike fushi. Ta faWa a cikin ranta, a fili kam cewa tayi.  Idan bazaka tawo ba zan koma wajen bikina.  To a ™afa zamu tafi?. Harara ta maka mai sanan ta ce.  A me muka zo?.    To ai kin ™i shiga motar.  Šakko mu tafi. Juyawa ya yi ya nufi motar ita kuma ta bishi da kallo.  Ga mutum har mutum amma sai shashanci kamar wani ™aramin yaro. Motar yakawo inda take sanan ya buWe ma ta ta shiga, haWe rai ta yi ba ta ce ko ™ala ba dan haushin senete ne fal a ranta, dan wallahi gobe ma ba zata bashi katin dinner ba.  Oh wa ma ya aike ni. Ta faWa a ranta.  Bazaki kulani ba?.    Wai wane irin abu kakemun haka, kamar ™aramin yaron, ni banajin yin magana.    Ki yi hakuri. Ya faWa yana cuno baki gaba.  Me ka yi mun?.  Na baro ki daga wajen biki, Bhatool wallahi ina son ki, so mai tsananim gaske mai kuma nauyi, Bhatool bazan iya jure ganin maza na kallonki ba, Bhatool a kowanne dare kafin na kwwnta sai na yi kukan rashinki kusa da ni. Bhatool ban san so ba sai lokacin da na sanki, ban san zan iya tunkarar mace ba sai a kan ki, Bhatool ban san zan zama sakarai a kan mace ba sai a kan ki. Bhatool ban san zan iya kuka a kan mace ba sai a kan ki, Bhatool son ki ya shige ni a lokacin farko, ya mamaye rayuwata ta yadda banajin zan iya rayuwa ba tare da sautin bugun zuciyarki ba.   Shiru Bhatool ta yi, duk kalaman Senate suna shiga sassan jikinta, suna ratsa ™ashi da Sargonta, wani irin san yi yana mamayw rayuwarta. Tabbas Senate abun a so ne, Senate mai son ta ne, ita kan ta ba ta tuna lokacin da son Senate ya shige ta, sai da tasan ya yi wa zuciyarta kamun da cire shi zai zama babbar wahala.   Bhatool bana jin akwai abinda zai gagari sadaukarwa sabida ga soyayyarki. Kalaman da suka dawo da ita daga tunanin da take.  Bhatool nu dake haWin Allah ne, ki yarda da ni, zan baki gata, zan baki kula, zan baki soyayya, zan zame miki bango da zaki jingina da shi a rayuwa, zan zame miki tsananin da zaki taka ki samu nasara a rayuwa, zan zame miki matattakalal da zaki taka ki samu al-jannah, Bhatool zan zame miki abokin rayuwa na har abada,  Bhatool ya kira sunata a ™arshen maganar. Šagowa ta yi amma ta kasa kallonsa.  Šago ki kalli idona dan Allah. A hankali ta Waga idanunta ta sauke su a kan na sa.  Bhatool..    Na aam.    Bhatool ki so ni dan Allah, Bhatool na miki al™warin soyayya mai tsafa fa iganci, na miki al™warin sadaukar da komai nawa domin siya miki farin ciki Bhatool. ˜asa ta yi da kan ta, ta fara wasa da yatsunta.  Ina sonka Senate. Ta faWa a cikik ranta, a fili kam shiru ta yi, amma kalaman senate suna amsa kuwa a cikin kunnuwanta, tabbas ta cika mai sa a da samun senate.   Kin yi shiru Bhatool.    Na am. Ta faWa a Wan tsorace.  Ba ki ce komai ba.    Na ce mana.    Banji ba sake faWa.  Allah ka ji. Dariya ya yi sanan ya ce.  Banji ba fa.    Na ce Eyh.  Eyh, me?. Shiru ta yi tare da yin ™asa da kai.  Ba zaki ce komai ba?.    Ina son ka nima. Wani sanyi Senate ya ji a cikin zucoyarsa, daman kuma amsar da yake sa ran ji kenan, godia ya yi wa Allah a fili sanan ya ce.  Bhatool na yi miki al™warin ba zan taSa bari ki yi kuka ba, bazan ta Sa bari ki ji babu daWi ba, zan fara ta miki da komai nawa, in Allah ya yarda Bhatool. (Uhm, ni kam na ce Team senate and Bhatool ku yi screemshot Win wanan alkwari na senate ku ajiye shi, dan wata rana ku dinga tuna mai=ØÞ=ØÞ) ~~~Red bricks. Mom ce ta kalli Dad dake zaune yana danna waya, sanan ta ce.  Nifa bangane inda wanan zancen nala ya dosa ba, me kake nufi?.  Wai mene baki gane ba, tun Wazu muna ta maimaita zance Waya.    Shi Justice audun mai ya ce, har da zaka ce baka amince da auren Senate ba, wane abu ya binciko a game da yarinyar?. Mi™ewa Dad ya yi sanan ya ce.  Nima ban san me ya gano ba, amma tun da ya ce mun akwai matsala to kin san dole akwai, dan haka ba zan taSa yarda Wana Waya tak ya yi aure waje mai matsala ba.   Yana faWin haka ya shige ciki, ta shi ta yi ta bi bayan sa ta na faWin.  To mene yasa bazai faWi matsalal ba sai dai ya ce akwai matsala, sanan justice Audu ai ba shi yake da ikon yin bincike a kan matar da Senate zai aura ba ko?.    Ban san lokacin da kika fara mayar mun da magana irin haka ba, kin sani, na sani justice Audu abokin kwarai ne, tun kafin na sanki na san Audu kuma yakasance abokin shwara a kowanne lokaci, kuma kema a haka kika ta so. Daga page 20 zamu gama free pages, ranar littinin in sha Allahu zamu shiga paids page, kuma 3 pages za a dinga posting kullum. 8129553971 Opay sani Muhammad lawan Shaidar biya tanan  08129553971 Legendspen. *HASASHEN SOYAYYA*d'þ =Ø%Ý>ØyÝ _Imagination of love_     _Stroy and written_              By    Sayyid (Legend's pen) 'þ    *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*     *The Fearless Writers Team*   _Marubuta masu tsage gaskiyya_ *BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü* _Page 19_  To amma ko da yake abokin kwarai kawai sai ya ce yaro ba zai auri yarinya ba, kuma babu wani ™wa™warran dalili. Mom ta faWa bayan ta shigo Wakin da Dad yake.  Kina so mu ci gaba da maganar kenan, to nima ban san dalilinsa ba, kuma shi nake jira nan yanzu zai zo.   Ta shi ta yi ta fice ba tare da ta ce ko ™ala ba, sai dai Senate da ta gani tsaye ya yi matu™ar ba ta tsoro.   Har ka dawo?. Ta tambaye shi.  Eyh Mom, wace yarinya ce ba za a aura ba?.  Wai Bhatool. Da sauri ya matso kusa da ita sanan ya ce.  Me yasa Mom, Bhatool fa ta ce mun tana sona.    Nima Senate ban sani ba, wai Justice ne ya ce masa da matsala.  Ba dai tare da Bhatool ba ko?, Bhatool ba ta da matsala Mom.  Ka nutsu ka kwantar da hankalinka, sanan ka yi addu a ka ji.    Thom Mom. Ya faWa tare da shigewa Sangarensa, zama ya yi gefen gado yana faman tunani.  Yanzu idan aka ce bazan aure Bhatool ba, na yi ya da rayuwata, na yi farin ciki a kan me?. Hawaye ne su ka fara gangarowa ta kuncin sa, sanan ya fara addu a.   Allah Ka sani ina son Bhatool, kai ne ka samun soyayyarta, Allah ka malakamun ita, Allah ka ba ni Bhatool a matsayin mata, ka ba ta ikon yi mun biyayya ka ba ni ikon kyautata ma ta, Allah ina son Bhatool, Allah ka so ta, Allah ka kula da Bhatool, ka mallakamun ita har ™arshen numfashi na ya Allah.   ~~~~~~Bhatool. Tun da Senate ya ajiye ta a gida ta shigo kai tsaye Wakinta ta nufa, ba ta ko bi takan Yaya Karima da mijinta ba, kalamansa sai yawo suke mata a kwanyar kanta, wani farin ciki na ratsa zuciyarta, ta na ji kamar tafi kowa sa a a duniya domin samun Senate abu ne mai girma, wayarta ta Wauka ta shiga groups Winsu. Ta tara da sa™™onin da yawa sa tarin hotona, Jannah sai tsiya take ma ta wai Baby Senate ya sa ta a gaba sun tafi, Suhaima ce ma ta tanka, amma Amrah bata ce komai ba, sallama ta yi musu sanan ta ce.  Yan uwama ku ta ya ni murna, Senate ya furta mun kalmar so tare da

Chapter 7 of 8