Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 8
da yaronta mai surutu, amma Yaya naga wani kyakkyawa fa. Zama Yaya Karima tayi tana ganin yanda take wani lumshe ido tana juyawa.  Ke!! Kina lafiya kuwa?.  Hmm Yaya kenan bazaki gane ba, guy din ya hadu over, sai dai har na tafi ko magana bai yi ba, sai na gefensa da yake over sabi ya dame ni da surutu. Zuba mata ido kawai Yaya Karima tayi tana ganinta.  Yaya ina miki magana ma kin mantar dani! Uhm to nikam nama tafi zanje na siya anko, dan yanzu ko bazaku min ba Uncle zai min. Ta dauki jakarta ta fice daga gidan. A waje takira wayar Suhaima tasa taturamata ankon dan so take taje kasuwa da kanta. Ta dade tsaye a bakin titin amma ba machine, dan dama unguwar ba machine ake samu ba saboda yayi nisa da gari. Tana tsaye wata ba™ar mota ta tsaya a gabanta, sauke glass Win motar akayi, Anas ne da kuma Senate, Wan haWe rai tayi kafin Anas Win yayi magana.  Ah Bhatool ina zuwa haka?.  Bayan tasha zanje.  Ok shiga mu kai ki ko?.  Dama kun bari ai zan samu machine. Bata rai Senate yayi yana mintsinin Anas.  Ah ah baza  ayi haka ba, shiga muje. Madadin ta shiga ta gurin Anas sai ta zagaya ta shiga ta bayan Senate, wani sanyi yaji ya mamaye shi lokacin da ta shiga, sanan yaji bugun zuciyarshi yadaidaita tsaf. jan mota yayi suka nufi hanyar bayan tasha.  Yau ba makaranta ne?.  Bazan je bane, yau zan huta. Ta fada a dakile dan haushin Anas ta fara ji. Bakin Senate na rawa ya furta.  Kahh-rage music Winn.. nan.  Dama yana magana kenan? Na dauka ai kurma ne. tafaWa aranta afili kuma murmushi kawai tayi domin muryarshi kaWai abunso ce. Daganan babu wanda ya™ara cewa komai harsuka isa bayan tasha. Anas ne yace:  A ina za ki sauk a?.  A shagon Alhaji Mala.  Ok. Yayi parking kusa da shagon, ta bud e ™ofa tayi tafice Senate ne yabi bayanta ya fita, da mamaki Ansa ya fito yana kallon Senate.  Senate where?. Šame fuska yayi yana kallon Anas Win, nufan shagon tayi yana biye da ita Anas ma ya mara musu baya. Ankon Suhaima tanuna hoton,Nan aka ciro mata su guda uku.  Nawa ne?.  Ya kama 76k. Bud e jakarta tayi da niyar bada kudin Senate ya mi™a ATM dinsa da sauri, bin hannunsa da ido tayi. Cire kudinsu suka yi suka mata package nashi a leda, ya dauka mata, murmushi ta sakar masa tare da fadin.  Thanks.  You re welcome.  Dai-dai ne, ai kuwa shagon takalma zamu wuce da gyelle idan yaso har da jaka ni ai gaba takaini gobarar titi. Ta fada a ranta a fili kuwa sai murmushi take masa. Bud e baya yayi ya saka mata, Anas da ya zama dan kallo ya ce.  Saura ina?.  Ina ta baku wahala fa da kun barshi ma kun tafi sabida daganan inaso naje wani shago ne. Ta karashe tana dan sosa kai.  Don t take it some bother. Anas Win yasake faWa, shidai Senate sai binta abaya amma baya cewa ko ™ala.  Thanks. TafaWa. Kafin ta nufi shagon Alhaji Nuhu Tata suna biye da ita, duk da yana tsoro amma hakan bai hana binta ba sai dai baya bari su hada ido.  Veils nakeso da shoes and handbag.  Wani colours?. Juyawa tayi ta kalle shi.  Please key din motar zan dauko kayan. Mikawa Anas yayi bai yi magana ba kuma kansa a sunkuye, fita Anas yayi dan dauko kayan, yayin da shi kuma ya isa kusa da ita dan ganin wani yana mata magana hakan kuma ba karamin taba zuciyarsa yayi ba. Ganin ya tsaya kusa da ita ne yasa ta kalle shi. Y an matan shagon sai ganinsa suke dan duk inda Senate ya shiga abun kallo ne, namiji iya namiji ga kyau ga hali ga k asaita uwa uba farin jini. Dawowa Anas yayi yana bata kayan, cirowa tayi tana kallon colour kafin ta kalli pink din jaka da takalmi ta ce a kawo, haka ma taga maroon da brown, gyalle kuma ta dauki shentili baki da brown. Lissafa kudin kayan suka yi aka ce.  64k. Nan ma kafin ta ciro kudi Senate ya bada ATM an cire. Tsaya kallon shi tayi a ranta tana fadin.  Akwai Capacity ba laifi, shima kila Abba ya basa amanar nawa ne, amma shi sai yanzu ya bayyana. Hada kayan suka yi daya daga cikin yaran shagon ya dauko musu, fita suka yi suna jerawa tana ta danne-dannen waya, aka saka kayan a baya.  Nagode sosai fa Allah ya biya. Kallam da ya fara shiga zuciyarsa kenan ya zauna.  Bansan ina zaku yi ba na katsai muku tafiya.  Don t worry, yanzu ke ina za kiyi?.  Gida zan tafi.  Ok shiga mu kai ki. Shiga tayi kafin suma suka shiga.  Wani unguwa?.  Nyan ya. Hanyar suka nufa tana musu kwatance har suka isa. Fitowa tayi tana bud e bayan ta fito da kayanta, Senate ya fito yana jin zuciyarsa na harbawa tamkar abun da yake buk ata yana nisa da shi. Jin an zuba mata ido yasa ta ce.  Nagode sosai sai anjima.  Uhmm yaushe za ki dawo gidan Barrister?.  Bani da lokaci kawai duk sanda naji inason zuwa nake.  Ok sai anjima.  Nagode. Da haka ta shige ciki.  Senate shiga muje.  A nan zan zauna.  Lover boy, muje gobe ma zaka ganta ai. Numfashi ya sauke kafin ya shigo motar. ~~~~~~ Tana shiga Main falon ta tarar da Abdulwahab da Mama suna zaune.  Rayuwa dadi, dadi! Rayuwa dadi! Wayyo dadi! Wayyo dadi! I m so happy! I m so happy, dama haka rayuwa take idan wani yakika wani zai sonka, y an uwana sun kasa rike amanar da Abbana ya basu yayin da wasu bare suke rike amanar hannun biyu.  Ke! Waya baki kudi kika siya kayakin nan.  Mama kenan! Kyautata wacce ba a tsammani tana zuwa daga masoyi ne wanda yassan soyayya kuma ya damu da mai son shi.  Tambayar ki fa ake?.  Abdulwahab ka min shuru a nan, wait tukun ni sa arka ce ma.  Lallai yau Bhatool ta samu duniya.  Ai da kaki bani kudin Allah ya turo wanda ya bani. Ta fada a asalin yanayinta na isa da izza.  To waye ya baki?. Cewar Mama tana zuba mata ido.  Mijin Yaya Karima da kuma wani Kyakkyawan saurayi.  Waye ne shi din?.  Bazaku gane ba. Daga haka ta tattare kayakinta ta nufi daki.  Ni yanzu ba mutumiyar banza bace da kudina a aljuhu& .. Legends pen 08129553971. Masu bukatar complete kofa a bude ta ke. 6- *HASASHEN SOYAYYA*d'ş =Ø%İ>Øyİ _Imagination of love_ _Stroy and written_ By Sayyid (Legend's pen) 'ş *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹İş=ØÚÜ* *The Fearless Writers Team* _Marubuta masu tsage gaskiyya_ _Page 06_  Bazaku gane ba. Daga haka ta tattare kayakinta ta nufi daki.  Ni yanzu ba mutumiyar banza bace da kudina a aljuhu.  Abdul yarinyar nan fa sai an dakatar da ita, rawan kanta ya fara yawa.  Hmmm Mama yanzu kana magana zata kwanta ta fara burgima tana fadin ita sam ba a kyauta mata, daga karshe ma ta ce amanar da abbana ya baku baku rike ba.  Haka za a zuba mata ido?.  Mama zata daina fa, komai lokaci ne. Ya daura da fadin.  Sai dai wani abun da yake burgeni da ita bata kula maza bare har ta bari a bata mata suna, iya iskanci ta dai a gida ne da kuma gurin kawayenta, sai Yaya Karima kuma.  To! Allah ya shiryar da ita.  Ameen. Akan gado ta zuba kayan tana video din su, WhatsApp group nasu na iya yen Team nasu ta shiga tayi posting tana caption da *bayan ni sai wacce? Saura dinki kawai ya rage min guys* Nan da nan Amrah ta gani.  Kina wuta ina binki da fetur, yarinyar nan akwai capacity ba laifi. Jannah da itama yanzu ta hau online tagani, voice ta danna da wuri.  This gurl Wallahi kina bamu a jikinmu, da nayi calculation over a 150k fa.  Dey play yara, remain dinki shi ma zai kai 50 ko?. Ta tura tana danna musu emojin dariya. Suhaima ta danna Video call, nan kowa ta shiga aka fara hira, sai hura mata kai suke chan da hiran nasu yayi nisa ne ta furta.  Ina zamu kai dinki ne? Coz inaso a cire ni sosai a samu a fitar da shape kamar zasu fito a kayan.  Ke!!! Ki bari kawai gobe a school muyi maganar. Cewar Suhaima tana kashe kiran.  Dama naje wajen Winki, sunbiya kudin. Kokuma karson zuciyata yayi yawa. Tafada a ranta bayan sun kashe wayar.Cilli tayi da wayar ta nufi toilet. ~~~~~~~~~~ Red Bricks Yana kwance a kan gadonsa ya rungumi filo idanunsa a rufe, yayin da Anas ke zaune kusa da shi yana fama magana.  Senate yanzu ko maganar kirki ka gagara yiwa yarinyar nan, haka za a yi soyayyar. Mantar dashi yayi ya sake rungume filon a kirjinsa yana lumshe ido.  Senate are you okay kuwa?.  Anas barni, ka hanani kallonta me kyau sai damuna kake.  Wait a ina kake kallonta?, don t tell me that you re imagining her?. Bar masa kan gadon yayi ya dawo kan kujera dake tsakin ya dunkulu a ciki yana rufe ido, dariya Anas ya saka yana kallon shi tare da ficewa daga dakin. Momi da fitowarta daga kitchen ta kalle shi ta ce.  Are you okay? Laughing for?.  Momi Senate mana! He s gone crazy, wai fa imagination nata yake tun da muka dawo.  To why not yaje ya same ta.  Momi yanzu zai fara I m scared. Ya karashe yana kwaikwayon yanda Senate yake. Dariya kawai Momi tayi ta nufi dakin nasa, Anas kuma ya tafi gida dan dare yayi. ~~~~~~~Washe gari Tun 7:35 ta gama shirinta dan zuwa makaranta, fitowa tayi hannunta rike da wayanta ta rataya handbag dinta. Wajen daining ta nufa tana kallon su kafin taja kujera ta zauna.  Mama ina kwana?.  Lafiya! har kin shirya?. Gyada mata kai tayi.  Kai baka iya gaisuwa bane? Ko baka san akwai manya a nan ba?.  Bhatool da alamu daga jiya zuwa yau akwai kwayar da kike hambuda ko?.  Bana son raini irin naku na yaran zamani, yanzu kai Abdulwahab zaka dubi cikin idona ka fadamin zancen banzan nan tsabar raini da fitsara.  Yau din kuma Fati? Da alamu bakya buk atar komai a gurin shi ko?. Mama tafaWa ganin yanda ta za™e sai rufe ido take wai ita babba. Tashi ma tayi ta dauko wayarta da jakarta ta fice bata kula su ba, murmushi kawai Abdulwahab yayi Mama ta bita da addu a. Tana fita ta samu machine ta hau, boss stop ya kaita ta bashi kudinta kafin ta hau wani machine zuwa Makaranta. Direct gurin garden ta isa ta zauna akan resting bench, wayanta ya fara ruri ta dauka.  Rich kid ban ganki ba.  Ina resting bench. TafaWa tare da kashe wayar. Isowa gurin ta su Amrah sukayi suna fadin.  Sai da ke yar kuna bakin wake, tamu ba irin tasu bane. Dariya suka kwashe da shi kafin ko wacce ta samu guri ta zauna sannan Suhaima na fadin.  I can t believe wai har kin gama siyan komai na auren, remain dinki fa. Gyara zama tayi tana kallon su daya bayan daya.  Ba abun surprise bane fa, kudi ne zai yi magana. Shigowa haraban Makarantar yayi tare da yin parking ya nufi gurin garden, bugun zuciyarsa ne ta fara sauyawa ta soma bugu da sauri sauri a hankali ya furta.  Bata shiga ajin ba kenan. Inda ya saba zama ya zauna yana ciro wayansa ya soma dannawa.  Ni fa yanzu bani da damuwar komai, yau kuma sai 2-4 muke da shi, so ina gamawa zan ware gida kawai, dan wannan yaron sai ya bani kudin dinki ban isa ba bazan kashe kudina ba kuma. Dariya suka yi Jannah na cewa. Kina son kudinsa kuma kina ce masa yaro Bhatool ke fa sai shiriyar Allah.  To ai Yaron ne tun da kam na girme shi, a kudi ne kawai ya girme ni, kuma idan bai bani kudin nan ba yau sai Hizba. Taba ta Amrah ta soma, buge hannunta tayi.  What dalla kina mintsini na.  Dalla ke baki iya gulma ba, ga can Guy din nan fa yau ma ya sake zuwa. Idan ta nuna musu suka kallo Jannah na dariya k asa-k asa.  I think guy din nan yana son daya daga cikin mu ne.  Idan ma daya daga cikin ku yake so ai is not forbidden ko?. Shiru ita dai Bhatool ta yi tana zuba masa ido ko giftawa bata yi Jannah na dariya da fadin.  Wata fa ta fola.  No ba falawa nayi ba fadawa nayi gaba daya. Murmushi ya yi yana gyara zaman shi tare da kiran Salman.  How far?.  I m waiting for you fa. Sanyayyar muryansa ya daki dodan kunnen ta. Tashi tayi tsaye ta kalle su.  Guy din nan ya kamata yau na tambaye shi me yake zuwa yi.  Bhatool dawo ki zauna ko kin manta school ne? Kowa kan iya zuwa yayi harkan gaban shi, mu da kullum muke zama a nan an taba yi mana magana ne, let him.  Maybe ta fada love ne. Jannah tafaWa tana dariya ™asa ™asa.  Jannah daily talk naki kenan Love. Cigaba da hiran su suka yi amma hankalinta ya dawo kansa, duk ta gagara nutsuwa kawai so take taje taji dalilin bibiyar ta din da yake, dan ta fara ganewa bibiyarta yakeh.  Ke ban iya barin bala i yayi sleep ba, ko barni naje. Bata jira amsarsu ba tatashi. Jiyayi zuciyar ta buga da wani mugun ™arfi, da sauri ya juyo idanunsa suka faWa cikin nata.  Hey. TafaWa tana zama, jikinshi ne yafara rawa ™afafunshi na ™akaWawa, amma ya ™ureta da idanu.  Senate!!. tafaWa sakamakon jiya taji ankira shi da haka, wani sanyi yaji acikin zuciyarshi gaba Waya a rayuwarshi baitaSa jin wani yakira sunanshi dai-dai ba kamar haka ba.  Yeyes. YafaWa tare da sauke ajiyar zuciya kamar yau yafara magana a rayuwarshi.  Kaine kenan, anan school Win make?. Girgiza kai yayi alamun  A ah , sai a lokacin ta tuna cewar baya magana.  Ko Anas kake jira?.  A ah, Eh. YafaWa duka da sauri, murmushi tayi sanan tace.  Okay nagode faa.  Dame?. yafaWa yana kallonta ciki da mamakin yanda yakejin shi complete kaman yasamu duk abinda yakeso a rayuwa.  Jiya mana ko kamanta?.  A ah wanan baby komai.  Tom zantafi. TafaWa tare da tashi ta koma cikin ™awayenta. Dai dai lokacin da Salman yazauna yana faWin.  So my man is now fall in love. Girgiza kai Senate yayi sanan yace  No. Karfe goma cif ya tashi ya bar Makarantar. Juyawa tayi dan ganin ko yana nan taga wayam, numfashi ta sauke kafin ta ce.  Muje capteria. Legends pen 08129553971,masu bukatar complete kofa a bude take. 7- *HASASHEN SOYAYYA*d'ş =Ø%İ>Øyİ _Imagination of love_ _Stroy and written_ By Sayyid (Legend's pen) 'ş *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹İş=ØÚÜ* *The Fearless Writers Team* _Marubuta masu tsage gaskiyya_ _Page 07_ A Hanyar Cafeteria ne Amrah tace  Wancan gayen mai kyau ne.  Wane gaye kuma?. Suhaima ta tambaya its dai Bhatool ba face ko ™ala ba amma tabbas ta yarda Senate mai kyau ne. Sai ™arfe 06:00 na yamma suka bar YSU daman su kullum shigar 08:00 fitar 06;00 ne ko sun gama classes Win su haka zasu zauna suyi ta surutu. Alla Alla take ta koma gida domin ta karSi kuWi wajen Abdul, wani Sari na zuciyarta ma cewa take taje can kasuwar suyi ta ta watse, a haka ta samu ta ™araso gida. Da sallama a bakin ta kamar abun arzi™i ta ajiye jakarta ta Wauki tsintsiya tana faman shara.  A ah Bhatool sharan me like?. Murmushi tayi ta cigaba da sharar tana faWin.  Yanzu idan ban gyara gidan nan ba wa zai gyara, idan ban taya uwata aiki ba wa zai taya ta. Kallonta sosai Mama tayi sanan face  Banbu ™aci aikin ba Bhatool balle nan da ´an mintina kizo kina cemun ban ri™e amana ba nasaki aiki, idan wani abun kikeso kawai faWi. A jiye abun sharar tayi tana faWin  Wallahi Mama so nake kisa yaron can Abdul yaban kuWin Winki.  Ke yanzu fisabillahi Bhatool baki da wata magana sai abaki abaki, ke ko tanadi baki iya ba?.  Ta nadin mene, naga dai ha™™in kune ki ciyar da ni, ku tufatantar dani sanan ku ilmantar dani haka zalika ko kaini Wakin Miji, sanan kuma gashi Allah yabani ™ani mai mai kuWi, Sister na tana auren mai kuWi sabida nice Nan banza zan zauna na yi tanadi. Baki Mama ta ri™e sanan tace  Uhm ke ba bamza bace. daga haka ta koma Waki, itama Bhatool ta Wau jakarta ta shige Waki. ~~~~~~~Red bricks  Mom please introduce me to her. Kallon Senate Mom tayi, wani kululin takaici kamar ta kwaWe shi, wanan sanyi halin nashi yayi yawa.  Senate wane introducing yarinyar da na kawo maka har gida, akwai wani introducing da make Sukata?.  Mom yau tayi mun magana, amma ba a soyayya ba, I want you to introduce me to her as lover.  Senate idan nayi introducing dinka as her love, sai na dinga raka ka zance ina yi maka hira ko?,bayan kunyi aure sai na koma gidan ko?. Girgiza kai yayi sanan yace  Ba haka ba Mom, ina so ne tace mun tana so na  Sabida ita ta rako mata duniya ko, kaine yaka mata kayi proposing da kanka, and please ka nemi Anas ya taya ka ka barni na huta. Shiru yayi kamar zaiyi kuka, idon sa ya ciko da ™walla, bakin shi ya fara rawa.  Ya Allahu. Momi ta faWa tare da tashi ta matso inda take, hannu tasa akan ka faWar shi sanan tace  Senate what?. .  Mom I so much loved her, I'm always going far.  I know kana sonta but yaka mata ka nemo soyyarta da kanka, shine zata so ka ta ga girman ka as her Husband.  Mom taya zanyi hakan?.  Kabani two days kaji. GyaWa mata kai yayi daga man ya tashi ya nufi Wakinshi, Anas yaje gidan su kasancewar Maman shi ta dawo daga Kano. ~~~~~Nyanya Zaune take kan ™aramar kujera a tsakar gida, Mama kuma na daga gefe kan abun sallah, hankali Bhatool na kan waya tana chatting tare da zaman jiran Abdul ya dawo ta karSi ha™™inta, ita ko acikin gadonta ne. Sallama yayi ya shigo hannunsa ri™e da ledar da ya siyo fruit wanda wanan abu ne wanda kullum sai ya siyo, Tashi tayi tana faWin  Yaya Abdul sannu da dawo wa. Kallon ta yayi sanan yace  Yawwa sannu Yaya Bhatool ya makaranta ya gida.  Ai kune manya , ya kasuwa kawo na ri™e ma. ta faWa tana karSar ledar, kamar abun arzi™i ta shiga kitchen ta Wakko plate ta zuba, suna zaune ta kawo musu ta ajiye tana faWin.  Yaya ya kasuwa?.  Kasuwa mungode Allah, ya makaranta. Murmushi tayi sanan tace  WallaHi Alhamdulilah, Yaya. Shiru ne ya biyo baya Kafin Abdul yace  Yawwa Mama Wazu ake faWamun Goggo Larai ba ta ji daWi ba, ina ga yanzu zanje na duba ta ko?. Dariya Bhatool tayi sanan face  Abdul kanada shishigi a rayuwar ka, mene haWin ka da wanan matar?.  Ubanki Bhatool yayar mahaifin naku, uwa Waya uba Waya zaki ce mene haWin ku da ita, to kisani har ke za aje dubiyar nima gobe zanje.  Ai shikenan, da shi wanda ya bada amanar, da amanar da ya bayar aka hada aka zage, Abbana ka mutu ka barni inda ba aso na, ina da ba ™auna ta ko ™aunad farin ciki na, Abbana ka mutu ka barni wajem wa´anda basa sauke hakkinka akaina, Abba ba samun sutura abinci kawai suke banI. Kuka take sosai kamar gaske, gaba Waya jikin Abdul yayi sanyi, tashi yayi yadawo kusa da ita.  Bhatool kiyi ha™uri yanzu me aka yi miki. Kuka take yi sanan tace  Yanzu nazo da anko aka kasayimun aka barni, yanzu kuWin dinki ma an hanani so ake naje titi nayi bara.  Waye ya hanaki, kin tambaye ni ne? . Girgiza kai tayi sanan tacee  Nasani Yaya Baza ka bani ba.  Yanzu tashi ki shirya muje gidan Goggo Lami Win sai mu biya wajen mai Winkin na bashi kudin. Mi™ewa tsaye tayi tare da kar ka We jikinta ta shige Waki, Girgiza kai kawai Mama tayi sanan tace  Allah ya kyauta. Bayan mintina kaWan ta fito cikin wata doguwar ta wani lace, irin Winkin nab da amare keyi sai zuba uban kyalli take, ankon bikin wata ™awarta ne shima da tashin hankali akayi mata shi wajen dubu saba in amma tun da akayi bikin ta watsar ba ta ™ara Waukan shi ba sai yau.  Bhatool ina zaki da wanan kayan?. Takalmin ta mai tsini ta ajiye ™asa tana faWin  Zani gidan ma™iyana ai gwanda nasa ka ka ya masu kyau, yanda ba™in ciki zai ™arasa Goggo Lami ta mutu har lahira.  Innullahi wa inna illahir rajiun, ni Habiba wanan yarnya Allah yakawo mata sau™i da nutsuwa da kuma hankali, walallahi ko da wasa wani yazo neman auren ki sai na bashi kuje can ku ™ara ta. Dariya Abdul yayi yana faWin  Mama da ´ar ta.  FaWi ka ™ara Mama da ³ar ta, ´an bakin ciki. Ficewa yayi itama tabi bayanshi tana faWin  wallahi kafin mu ™arasa sai na siya sabon cover Win waya mai kyalli dan wallahi so name bakin ciki ya ™arasa munafu kar matar naman ~~~~~~ Red bricks Senate ne zaune cikin Wakinshi tare da wani kyakyawan saurayi wanda take sanye cikin ™anan kaya, saurayin ne ke magana yana cewa.  Senate you're so annoying wallahi, na dawo daga Cyprus ba ka barni na samu isashen hutu ba kace kana da magana kuma nazo kasani a gaba.  Am sorry Juraij, Na faWa soyayya. kallon shi Juraij, sabida Juraij ya nada baiwar Fahimatar Senate ssosai da sosai.  Who is the lucky girl. Murmushi Senate yayi sanan yace  Sunan ta Bhatool I mate her last three months but ba mu taSa magana da ita ba sai yau, I mean yau da kanta tayimun magana.  Hahaha. Juraij ya faWa sanan yace  Muga hotonta kuma yanzu me make tunanin yi.  I don't know. Ya faWa yana nuna mai hoton ta dake kan screen Win wayarsa wanda ya dauke ta a makaranta ba ta ma sani ba.  This Girl?. Juraij ya faWa cike da mamaki. Legend's pen 08129553971 8- *HASASHEN SOYAYYA*d'ş =Ø%İ>Øyİ _Imagination of love_ _Stroy

Chapter 3 of 8