Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ˙ŝ1- *HASASHEN SOYAYYA*d'ŝ =Ĝ%Ŭ>ĜyŬ _Imagination of love_ _Stroy and written_ By Sayyid (Legend's pen) 'ŝ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ĝ‹Ŭŝ=ĜÚÜ* _"˜ungiyar Marubuta masu tasawa, Rubutunmu shi ne tafiyar da ke wuce lokaci, mu ne masu Waukar harshen gobe a yau. Marubuci ba ya zana kalma kawai, sai dai ya zana mafarki a zuciya, ya maida shi haske ga al'umma. Wannan shi ne alwashinmu a matsayin mu na matasan marubuta. Taken mu shine Waga darajar Marubuta masu tasawa."_ <Ĝ;ß<Ĝ;ß<Ĝ;ß *The Fearless Writers Team* _Marubuta masu tsage gaskiyya_ *BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ĜOŜ=ĜĞÜ* Hasashen soyayya free book ne,amma ga masu bukatar complete #500 ne, zaku iya magana ta wanan lambar 08129553971. _Page 01_ Labarin rayuwar Bhatool Senate,Soyayya mai Wauke da salon burgewa, rayuwar aure mai cike da hargitsi da ruWani. Matashiyar buduruwa ce wacce a™alla zata kai shekara 22 zaune a backseat na motar ™irar GLK, tana sanye cikin atamfa Super holland mai adon ja da touch din green, fara ce kyakkyawa tagani tafaWa, tana da tsayi amma ba doguwa can ba, dara-daran idanunta masu matukar kyau, haka ™ananan pink lips dinta masu Waukar hankali, green veil ta yafa sai kuma ™aramar handbag da takalmi golden cloud, wuyanta yasha manya sar™o™in gold haka yatsunta. Yau ne fitar ta farko tun bikinta da aka yi, sati uku da ya wuce, bikin wata coursemate Winta akeyi wacce sukayi amarci a lokacin bikinsu, hakan ya sa ta fito. Tunda driver yayi parking motar tasu wacce a wajen rubuta lamba aka rubuta *Senate* gaba Waya hankalin yan matan yayo kan motar, driver ne ya fito daga wajen da yake tare da buWe mota ™ofar inda take zaune, hill sheo Winta ne ya fara fitowa kafin kuma ita ta fito, ai tuni wajen ya ruWe da faWin.  Fatima senate! Fatima senate!!. ~ Asalin labari ~ Fatima Ahmad Ishaq shine asalin sunanta, haifaffiyar garin Yobe state cikin unguwar Nyan ya, Mahaifinta Malam Ahmad dan kasuwane mai rufin asiri yayi aure tare da matarsa Habiba da yara guda uku. Karima itace babba, sai kuma Fatima da ™aninta Abdulwahab wanda tsiran shekara Waya ne tsakaninsu,hakan yasa suka zama abokan tsama na gaske. Cikin yaran Malam Ahmad Allah ya jarabceshi da son Fatima, tun baya iya bayyanawa har ya fara, Habiba tayi duk ™o™arinta wajen kar ya bayyana hakan domin zai iya kawo saSani cikin yaran nasu. Sunanta Fatima amma ana kiranta da Bhatool, Bhatool ta taso yarinya mai rawar kai, gayu da kuma iyayi, ko magana Bhatool take abun tsayawa a kallane, bare kuma tafiya da yanayin rayuwarta. Wanan rawar kai ta Bhatool taja mata rashin so daga Sangaren mahaifinta, wa´anda dama basa wani ™aunar mahaifiyarta tun farko, saSanin Karima wacce take shiru-shiru bata da wata damuwa, tana da ha™uri. Haka shima Abdulwahab, bashi da wata damuwa, idan kaga damuwarshi ko hayaniyarshi to da Bhatool ne, domin shi a yanayin rayuwarshi ma bashi da hayaniya, shiru yafi yawan maganarshi, Bhatool ce kaWai kansashi magana harda faWa da hayaniya. Karima nada shekara sha takwas, Bhatool sha shida, Abdulwahab kuma nada sha biyar. Allah yayiwa mahaifinsu rasuwa sakamakon hawan jini daya dameshi. Lokacin da rashin lafiya taci ™arfinshi, yahaWa amininshi Alhaji Aminu da Abdulwahab man yanuna masa harkokin kasuwanci, domin yasan yana mutuwa ´a´ansa da matarsa sun rasa gata, yasan halin ´an-uwanshi ciki da bai, haka bayan ya haWa Abdulwahab da Alhaji Aminu yanemi Alhaji Aminu daya raba dukiyarsa gida uku, ya ajiye gida biyu zuwa sanda ´an uwansa zasuyi rabon gadonsu na son zuciya, sai yaWora Abdulwahab akai yasan zaikula da kanshi da ´an-uwanshi. Haka kuma acikin gida bashida magana sai dai.  Habiba ki kulamun da yarana, ki tsaya kai da ™afa su samu ilimi da rayuwa mai kyau. A cikin ´a´ansa kuma bashi da magana sai.  Ku haWe kanku, kuzama tsintsiya Waya maWauri Waya, kuso junanku, ga kuma amanar ´ar-uwarku nan Bhatool ku kula da ita, takasance mai rauni, Abdul Allah ne gatanku, kaine gatansu, kazama gatanta,kar kabari ko sau Waya tayi kukan rashin mahaifi. Sai yajuyo ga Karima itama ya fara.  Karima kizama babba, komai ki Wauka Bhatool ™anwarki ce mai kuma rauni, ki zama yayata ™warai a gareta, karki bari ko sau daya tayi kukan rashi na. Da irin wa´anan kalaman yake kwana yake tashi, kowa yasa ba dasu a cikin gidannan, ranar da zaiyi magana ta ™arshe dasu ya tarasu baki Waya, ya fara magana.  Karima, Kamar yadda nasha faWamiki ke ce babba,Allah ne gatanku kece na ™annenki, Allah zai buWamiki, domin ki kula da ™annenki, ga Bhatool nan ako yaushe ina faWamiki, dan Allah dan Annabi karki bari koda sau Waya tayi kukan rashin mahaifi.  Fatima! Karima yayarki ce, Abdulwahab ™aninki ne, inaso ki haWa kiyimusu biyayya kai Waya shida yayarki, ki maidashi yayanki, Bhatool koda sau Waya karki bijire musu, nasan bazasu taSa barinki kiyi kukan rashi na ba.  Abdulwahab! Kaine ™arami amma Allah ya baka girman, kazama uba a garesu, kazama bango a garesu, kubi umarnin mahaifiyarku sau da ™afa, Abdul ko sau Waya karka bar ko Waya tayi kukan rashi na.  Karima banida abinda zance miki, kiyi tarbiya a wajen yaranmu, amma ako yaushe ina faWamiki amanar Bhatool. Shuru sukayi baki Waya, sun saba jin irin wannan maganar awajenshi, amma na yau sai yayi musu daban, harta Bhatool dake jindaWi idan yayi irin wanan maganar amma yau sai abun yazo mata wani kala. A daren ranar Alhamis wayewar garin juma a Allah yayi mai rasuwa, wacce ta kiWima iyalanshi haka kuma ´an-uwanshi sukazo sukayi ta ihu, bayan kwana uku sukace sunaso araba gado. Malaminsu na bogi suka Wakko yazo yayi rabon ha inci da son zuciya, ya kwashe rabi da kwata na dukiyar yabasu, ™arshe dai gidan da suke ciki suka tsira dashi. Bayan ´an-watanni da rasuwarshi Alhaji Aminu, ya buWewa Abdulwahab babban shago a kasuwa, bayan yayi mai tsallake-tsallake a makaranta ya tsira da takardar gama secondary. Abdulwahab ya fara kasuwanci, kuma Allah ya dafa mai aciki, Karima da fatima sun cigaba da makaranta, suna rayuwa cike da nutsuwa abubbuwa daya ba sufi ™arfinsu ba. Ana wannan matakin ne kuma ´an-uwan mahaifinsu wa´anda basu sake bibiyarsu ba, tun mutuwar mahaifinsu suka zo da bu™atar sunason aurar da Karima da Bhatool, a lokacin Karima nada shekara sha-tara zuwa Ashirin ita kuma Bhatool tana da sha bakwai. A lokacin akwai wani mutumi da suka haWu da Karima lokacin tana aji na farko a makarantar kwaleji ta, Shehu Sule collage of Health science shiyasa da sukazo da maganar, Maman tace musu Karima nada wanda takeso amma Bhatool ba yanzu zatayi mata sure ba, domin ko secondary school bata gama ba, sanan shekarunta basu kaina wacce zata yi zaman aure ba, ga kuma halinta na rawar kai ba kowanni namiji bane zai zauna da ita. Wanan kalami na Mama ya tayar da tashin hankali babba ba ™arami ba, a cikin ahalinsu domin su akwai wanda ma sukesu subawa yaran a cikin ´a´ansu dasuka lalace, sanan kuma sunsami labarin yanda kasuwancin Abdulwahab ke haSaka a kasuwa, amma Mama ta d age ta tsaya sosai domin tasan aure shine cikon rayuwar ´a mace, to baza taso akai su inda aure zai wahalal dasu ba, bata taSa magana akan hukuncin da suka yanke akan yarantaba sai yanzu. Badan ransu yaso ba, Bashir ya gabatar da kansa a matsayin wanda yake son Karima, aka saka lokacin aurensu wata shida. Su da suka za™e akan sai an aurar da yaran baka ™arajin bakinsu ba, sun koma gefe sai Mama suka bari da ´an-uwanta, daman kuma Maman mai tanadace. A haka bikin Karima yazo da mijinta Bashir wanda yake ma aikacin NNPC, a lokacin wannan bikin ne Bhatool taja magana mai tsayi cikin ´an-uwanta domin abunda tayi, tayi Winkuna irin wa´anda ake gani a jikin ´an film da kuma mutanen da akewa kallon ´an-iska su *Zuge darling*, *Show me your back* da sauran Winkuna, hakama eyelashes (gashin ido) a wanan lokacin a iya idanun ´an film ake ganinshi sai kuma wa´anda ba musulmai ba, ga kuma karin gashi na brazil mai-jar kala. Wannan abu ya jawa Bhatool magana sosai da sosai, wasu nacewa tazama ´ar iska, wasu na cewa zata zama,haka akayi biki aka tashi kowa da magana a bakinsa. Haka rayuwarsu Bhatool taita tafiya, tana samun duk wata kulawa a wajen ´an-uwanta baki Waya, barima yanzu da Karima ta yi aure kuma mijinta irin mazajen nan da ake kira *mijin marainiya ne*, domin duk wata bu™atar data ´an gidansu ya Wauke mata, ya tsaya mata akan karatunta harta kammala, yanzu haka yana ciku cikun buWemata clinic ne. Haka shima Abdulwahab yazama babban Wan-kasuwa mai nasibi, gashi yaro amma da manyan ´an-kasuwa yake mu amala, ya koma karatu part-time a yanzu haka akwai shagona guda biyu bayan na farko da akabuWe musu. A Sangaren Bhatool ma, yanzu ta girma kyawunta ya ™ara fitowa, gayu da iyayi sun™aro amma yanzu sun haWu da ilimi da wayewa, komai nata classy ne. A yanzu tana first year a jami ar Yobe State University (YSU), tana karanta Entrepreneurship. A yanzu haka suna first semester ne sababbun Walibai, ™awayenta guda uku ne wa´anda suma gani sukayi halinsu yazo Waya kuma tana burgesu yasa suka nemi ™wance da ita, domin Bhatool akwai farin jini. ~~~~~Unguwar Red Bricks Makeken gida ne iya ganinka, ya gaji da haWuwa tundaga girman shi, yanayin tsaruwar shi da kuma adon shi. Gida ne irin flat house amma mai girma sosai da sosai, part Waya ne mai girma da kuma tsaruwa. A cikin gidan wani ™aramin part wanda a ™alla shima yayi girman wani gidan, kyawawan samari ne guda biyu, Waya fari Wayan kuma ba™i. Farin baya kama da mutanen Nigeria gaba Waya, yafi kama da mutanen ™asashen larabawa,amma yanayin sumar shi yana akwance kuma ya zubo har zuwa wajen giransa kamar na ´an Korea. Lips dinsa pink ne sosai da sosai kamar baitaSa kai wani abu bakinsa ba, girarsa a cike take da gashi kuma ba™i ne huluk, Wayan kuma ba™ine, kuma mai kyau amma kuma baikai ko rabin kyan farin ba, ba™in ne yake ta magana amma farin ya yi shiru.  Senate magana nake fa. Shiru ya™arayi amma idanunsa nakanshi, ko ™iftawa bayayi.  Idan bazakayi magana ba I will leave.. Girgiza masa kai yayi alamun  A ah  To talk. A hankali yafara magana yana buWe karamin bakin kamar mai koyan magana.  Bud-die. Wata iriyar murya mai mugun sanyi da sanyaya zuciya.  Basan ta ina zanfara ba.  Fara ta ko ina, Senate.  Idan naganta zuciyata canja bugu take, tanayi da ™arfi kaman zata fito, and I'm scared. Ya™ara faWa cikin sassanyar muryarsa, kallon shi ya yi sannan ya ce:  Wace?.  Idan bangantaba bana jindaWi, zanjini empty, Idan nayi nesa da ita zanji kamar I'm leaving what I love the most.  Senate who is she?. Girgiza kai Senate Win ya yi sannan ya ce:  Actually I don't even know her name.  A ina kake ganinta?.  School.  Which school?.  ( YSU).  What take you to Yobe state university, Senate?. Girgiza kai yafarayi kamar ™aramin yaron dayayi laifi aka kamashi, sannan ya ce.  Naje wajen wani secondary school mate Winane da mamansu ta mutu, time Win ina Cyprus, shine naje yimai gaisuwa ya ce muhaWu school Winsu.  KafaWawa Momy?.  Nope naso faWamata amma nakasa Anas, shiyasa nakiraka inajin tsoro. Murmushi Anas yayi domin yasan tabbas dagaske Senate Win najin tsoro, domin haka allah yayi sanyi kamar ™aramin yaro, magana ahankali sanan babu abinda take tsoro kamar mata, amma fa yanada zafi sosai idan yatashi Waukan zafin, he is cool but difficult to handle.  You know you have to tell her ko?, dan bazan yi advising naka ba daga baya kaje kace nina hanaka faWamata.  I will okay, but please Anas what do you thinks is this?. Dariya Anas Win yayi sanan ya ce.  Might be you fall in love.  Love. Senate ya faWa aWan tsorace.  Yes. Anas ya faWa tare da ficewa, kwantawa yayi kan gadonsa tare da rufen idonsa, amma itaWin yagani Wazu cikin ™awayenta suna hira tana ta dariya amma cike da yanga da kuma gayu, bude idon yayi sannan kuma ya sake rufeshi. ~~~~~~ Yobe State University (YSU) Bhatool da team Win ™awayenta zaune wajen da suka saba zama suna hira, Waya cikin ™awayen nasu mai suna Jannah ce ta ce:  So yanzu ankon yakama 78thousand kenan, Kuma payment Win cikin satinan za ay. Daga kai sukayi sannan Waya maisuna Amrah ta ce.  Nan da 2weeks bikin, amma gaskiyya Suhaima baki kyauta mana ba, aiko engagement Win kyafaWamana muzama cikin shiri, yanzu ina zamuje mu samu dubu Wari da motsi. Dariya wacce aka kira da Suhaima tayi sanan ta ce.  Time Win da muka shigo school Winan ai anyi engagement Win, kuma nasan ku big girls ne sannan kuna da rich-boyfriend's they can afford anything for you. Sai a lokacin Bhatool ta bud e baki ta yi magan.  Amma Suhaima kinci kai, kina tunanin samarinmu kemana wannan sutturar, to ni wallahi Yaya Karima da Abdulwahab ne, kuma nakaisu bango banji zasuyimun naki.  Nima dai nakai Anty bango, banjin zatayi mun. Amrah ta faWa tanakai hannunta kan cinyar Bhatool tana taSota da alamun gulma.  What?. Bhatool ta faWa tana dukan hannun Amrah.  Have you girls notice this guy. Amrah ta faWa tana nuna musu Senate da baki wanda ke zaune Wan nesa dasu yana danna wayarsa, amma hankalinsa nakansu kuma zuciyarshi na bugawa da saurin data saba.  Yes. Jannah ta faWa sannan ta™ara cewa.  Kusan 3weeks kenan.  Nikam bantaSa kula dashi ba. Cewar Bhatool cikin ranta, domin da gaske bata taSa kula dashi ba.  Gaskiyya yadaWe yana bibiyarmu, namayi tunanin Waya cikinmu yakeso. Suhaima ta faWa, tana kallonsu shiru Bhatool tayi na ´an-mintina saikuma ta ce.  Ku barshi Allah yasa gobe yazo. Daganam suka tashi sukabar wajen, shi kuma yayi shiru na cankuma ya ce.  I have to tell my Mother. Daga haka ya tashi ya nufi motarsa ya wuce gida, su Bhatool kam wata lectures Winsuka shiga, sannan su a tsarinsu koda sungama lectures basa tafiya gida sai shida, kullum fitar takwas komawar shida. ~~~~~Red bricks A makeken main falo Winta ya sameta, wanda yasha ado da tsadaddun royal chairs, datijuwar mata wacce kuWi da ilimi suka Soye shekarantu, domin a kallon farko zaka iya cewa batafi shekara 30 ba wanda a zahiri takai shekara 45, farace itama mai kamanni da larabawa, tana sanye cikin wani Wan ubansu lace maroon clour. Shigowa yayi ba tare da yace da ita ko ™ala ba, zama ya yi nan kujera tare da haWe hannayensa biyu ya zuba tagumi. Matsowa ta yi kusa dashi tare da sa hannu ta cire mai tagumin da ya yi.  My prince, what is going on?. Kallonta yayi idanunshi cike da ™walla, a hankali ya buWe baki ya ce.  Mom! I'm scared.  What happen, and what are you scarring for?.  Mom the girl.  Which girl?.  Mom Idan na zauna kusa da ita, zuciyata na bugawa da ™arfi kamar zata fito, idanta tashi zata fice zanji kamar ina nesa da abinda nakeso, idan banje naganta ba banajin daWi, I don't know what to do Mom.  Nutsu kaji! Faamun komai from the beginning. Legends pen 08129553971 2- *HASASHEN SOYAYYA*d'ŝ =Ĝ%Ŭ>ĜyŬ _Imagination of love_ _Stroy and written_ By Sayyid (Legend's pen) 'ŝ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ĝ‹Ŭŝ=ĜÚÜ* *The Fearless Writers Team* _Marubuta masu tsage gaskiyya_ _Page 02_  Mom Idan na zauna kusa da ita, zuciyata na bugawa da ™arfi kamar zata fito, idan ta tashi zata fice zanji kamar ina nesa da abinda nake so, idan banje naganta ba banajin daWi, I don't know what to do Mom.  Nutsu kaji! Fa amun komai from the beginning. Shiru yasa ke yi sai kuma bakinsa dake karkarwa, jawo shi tayi tare da Waura kanshi akan cinyarta ta fara shafa masa gashi. A hankali ya fara sauke ajiyar zuciya, sai da yaWau kusan minti goma sannan ta fara magana. ~~~~~Usman Yunusa Ahmad Shine asalin sunansa, haifaffen garin Yobe state Damaturu kamar yadda mahaifinsa yake. SaSanin mahaifiyarsa dake yar asalin garin kano. Alhaji Yunusa babban mai kuWi ne wanda akaf garin Yobe asandashi da kuWinsa. Babban Wan kasuwa ne wanda yake kasuwanci har kasashen ™etare. A lokacin da yaje Kano gudanar da wani harkar kasuwanci ya haWu da Zainab wacce yaji ta kwanta masa arai kuma ya yi magana da iyayensa da ´an-uwansa sukayiwa nata magana akasaka lokacin aurensu. Bayan anyi auren suka fara gudanar da rayuwar aure mai kyau da tsafta, Yunusa na bata lokacinta a matsayinta na iyalinsa, haka itama tanayi masa biyayya iyakacin yinta, sukan ware lokaci sufita ™asashen ™etare. A wani lokaci da sukaje ™asar Dubai suka daWe wajen wata shida, a lokacin ne Zainab tasamu ciki. Yunusa yayi murna sosai da sosai hakama ´an-uwansa da kowa da kowa. Sai da cikin yakai wata bakwai sannan sukabar Dubai, suka tafi Korea inda ananne kuma ta haihu, yaron yaWakko kammanin mahaifinsa amma yana yanayi da larabawa kodan a ™asarsu akasami cikinsa, haka kuma gashin kasan ya yi kama dana ´an korea. Bayan yaron yayi wata Waya suka huce Saudi Arabia alokacin aikin hajji suka gudanar da Hajjinsu, sannan suka dawo gida. Usman ya taso cikin gata- gata na gaske domin Usman ko zaman sati biyu cikakke bayayi a Nigeria, Nursery School kawai yayi anan amma ko primary school Winshi acan south korea yayi, lokacin dasuka tafi tare da Mahaifiyarsa. Wacce bata dawo ba sai da yashiga Junior secondary school. Sai da Usman ya gama Secondary school kuma yatafi Madina ya had e haddarshi daganan kuma yakoma Cyprus ya cigaba da karatunshi. Usman ya dauko sanyin hali dana mu amala irin na´an South Korea, idan yana magana kamar mai koya, tafiyarshi dai yanayinta cike da ™asaita, bashida fushi ko kaWan amma idan yayi fushi tashin hankaline domin bai iyaba. Usman yanas on wasa, ya iya wasa da yara sosai sannan kuma yanason yara, ko dan shikaWai ne wajen iyayensa, sannan yaransa yasa ko da yaushe gidansu yake cike da ´a´an-´an uwa. Tun a south korea Usman yasamu sunnan  Senate sunnan da ya karSa yakuma Worawa kansa, duk da wani wanda yasanshi to da wannan sunan ya sanshi.  Senate Anas cousin Brother Win shi ne, Wan wajen ™anwar Momy wanda Usman take matu™ar ™auna, yayarda dashi sama da kowa, Usman baya iya doguwar magana da mutane, Daga Momy saikuma Abba domin idan yana tare da Mahaifinsa yakan zama serious cikakken mutum, kowanan sanyin maganar bayayi,saikuma Anas yana magana da Anas sosai da sosai domin gani yake bashida wani Wan-uwa kamar Anas. Tsiran shekara biyu ne tsakaninsu, shiyasa Usman yake gani kamar Anas Win ™aninshi ne. Senate yana da abokai guda biyu, Salman da Juraij, sukam sun iya rayuwa dashi a yanda yake, sun haWu da Juraij a south Korea ne a primary school, shi kuma Salman abokin Juraij ne na gaske, hakan yasa suka zama abokai. Senate bai taba jin rashin daWin zama dasu ba, domin suna fahimtarshi akan komai, abokaine na ™warai, yana Cyprus mamansu Salman ta rasu, hakan yasa ranar da ya dawo yaje gidansu, anan yafaWa masa yana school. Kai tsaye Senate yatafi School Win. Shigar shi makarantar ya kira Salman waya, Salman dake lectures yayi text.  Wait me at the Garden Okay kawai ya ce, Sanan ya nufi Garden Win. Tun shigowarshi makarantar yaji bugun zuciyarshi ya canja, ya™aro amma ya ala™anta hakan da yawan mutanen dake ciki, wani saurayi yagani yana tafiya, da sauri yace masa.  Assalamu alaikum, Garden please?. Hannu gayen ya Waga masa tare da nuna masa Garden Win, godiya yayi masa sannan ya wuce. Shigarshi Garden Win ™arin bugun zuciyarshi.  Yasalam. Yafurta dai-dai lokacin da yashiga Garden Win, sakamakon wani irin bugun da zuciyarsa tayi da mugun ™arfi. Guri yasamu ya zauna bugun zuciyarna daWa tsananta, runtse idonsa yayi tare da fara sauke ajiyar zuciya, sautin da ya fara jine yafara rage bugun zuciyar, a hankali sassanyar muryarta ta shiga cikin kunnensa, ™wa™walwarsa ta yi masa record and save Winta a lokaci Waya.  Wani yaron zai cewa bazaiban ba, aikuwa na kwanta a ™asa na ™walla ihu ina faWin, Abba yau nayi kukan rashinka, kafin na™arasa yayi sauri yatoshemun baki yana faWin yi ha™uri Yaya nawa zan baki. Dariya ™awayenta suka saki sannan Suhaima ta ce.  Gaskiyya baki da kirki, duk ™o™arin da mutanen nan suke akanki gun mutuwar mahaifinku amma sai kince kinyi kukan rashinshi.  Aikin ga ko Abdulwahab ko Yaya Karima, ke har Umma ma idan inason anko sai na kwanta a ™asa nace nayi kukan rashin uba, last time Umma cewa tayi naita kukan rashin uban, amma nace mata nayi mafarki Abba yace bazaiyafe musu ba, ai Wallahi bayan anko Abdulwahab harda kaini Shopping. Dariyar suka ™arayi sanan Amrah ta ce.  Nikam wallahi Yaya Sulaiman yafi Wanyen kashi Woyi, ai ban isaba.  Ke waya faWamiki Abdulwahab Win Yayanane, ™aninane fa shiyake bini amma shine mai kuWin. Dariya suka sake wanda ko da yaushe idan suka zauna a wannan seat Win basu da aiki sai hira kala kala, daganan kuma ajuye gulma. Kalmar rashin Mahaifi ta Bhatool tashiga cikin zuciyar Senate tasamu waje ta zauna gamgam, wanna hirar tasu itace ta dinga saukarmai da yawan bugum zuciyar harta yi dai-dai, hankalinshi nakan Bhatool da ™awayenta, hankalin yan mata Yobe State Universtity nakan Senate. Wayarsa ce tahau ™ara da sauri ya Waga yana faWin:  Man how far.  Kana ta ina acikin Garden Win?.

Chapter 1 of 8