An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
GaniGa
Wanes
NA
ZAHRA U BABA YA
(Mrs. Dan Ringim)
GANI GA WANG..
2
NA
ZAHRA'U BABA YAKASAI
(Maman Shureem)
08020863615
1
Copy right © ZAHRAʼU B. YAKASAI Mallaka (m) ZAHRA'U B. YAKASAI
SHEKARAR BUGU:
2008
2
GANI GA WANE...2
Y
adda wutar ke ci bababa, ita ta sanarwa da
jama'ar da ke unguwar cewa wannan gida
ana neman taimako, duk da cewar unguwa ce ta ma su
ido da kwalli ba wasu jama'a ba ne da yawa a wajan
hakan bai hana taruwar Jama'a ba, nan da nan sun
soma zuba ruwa domin ganin sun kashe wutar, amma
wani abin mamaki yadda wutar ta ke sake ci gaba da
ci tamkar fetur su ke zubawa, tuni makocinsu ya yiwa
jami'an kashe gobara waya don su zo su taimaka.
Ummu da ke harabar gidan ta zare kamar wata
mahaukaciya fadi ta ke "mijina, mijina ya na ciki ku
taimake ni ku fito dashi." Sai a lokacin aka san da
mutum a ciki, yadda wutar ke ci ya sa mutane kasa
shiga don duk wanda ya ga yadda wutar ke ci zai
tabbatar ba za ta bar komai a ciki ba, saboda haka
kowa gani ya ke duk wani abu da ya ke mai raine to
ba zai fito a raye ba tuni har 'yan gidan su Nazir sun
zo Anas tare da Yayan Shema'u Kabir da ya dawo
daga karatu su su ka fara zuwa, Kabir ya ce "Ina
Shema'u, ina Nur?" Yayin da Anas ke kiran su, nan
dan'uwansa ai sai a lokacin Ummu ta ce itama tana
ciki wani kukan kura ya yi tare da nufar cikin gidan
nan da nan aka rike su domin daga shi har Anas sun
fita hayyacinsu, sai a lokacin 'yan (fire service) su ka
iso isowarsu ke da wuya su ka soma abin da ya kawo
su bayan shigarsu cikin gidan sun yi nasarar dauko
Shema'u da Nur da hayaki ya sumar da su abin zai ba
3
ku mamaki in na ce muku 'yan kwana-kwana sun kasa
kashe wutar nan an dai samu an dauko Nazir shima
tuni har an yi asibiti dasu, gobarar tun bayan sallar
isha ta faru amma har karfe dayan dare wutar tana ci
wutar ba ta daina ci ba sai da ta cinye dukiyar gidan
tsaf an yi nasara dai ba ta ci rai ba shi kuwa maigida
da matarsa tuni sun ya da zango a gadon asibiti.
Duk da cewar wutar ba ta kona su ba, amma
jikinsu ya yi wani irin dabbara-dabbara gaba daya ba
sa cikin hayyacinsu dan Shema'u daga ta farko ża ka ji
ta ihun wuta wuta sai da ta kwana uku aka samu ta
dawo cikin hayyacinta tun da aka kaisu asibiti Ummu
ba ta taba leka in da Shema'u da Nur su ke ba bare asa
ran za ta yi musu sannu, ita kuwa Ummu babu abin da
ya same ta sun ci gaba da karbar magani na sha da na
shafawa satun su biyu sannan aka sallame su dan
yanzu fatar jikinsu ta soma koma wa normal.
Bayan an sallame su gidan su Nazir su ka nu fa
wato family House wayansu na da dai yanzu anan
Anas da matarsa su ke kuma duk dakunan gidan da
mutane saboda yanzu samarin gidan yawancin su anan
su ke zaune da iyalinsu, dan sun-yi aure daki daya ne
babu kowa a ciki bedroom ne da toilet, Nazir da
matansa biyu ga daki daya ne ya za'ayi wannan zaman
ko da ya ke ya na da gidajen da ake haya a ciki amma
ai ba aje a tashi mutum katsan ba, Anas ne ya ce ya
kamata a cika gidan haya tunda gaskiya waje ya yi
4
kadan, amma sai Hajiya ta ce ba zai yiwu ba, a bari
Alhaji ya dawo tun da baya nan gobarar ta faru.
Shema'u da Umma suna zaune a dakin da ya ke
nasu katuwar katifa ce a shimfide a kasa, Nazir ya
shigo hannunsa rike da carbi alama ce daga masallaci
ya ke, ya samu gefen katifa ya zauna, Nur ta tafi
cinyarsa ta zauna ta na son yin wasa da carbin
hannunsa ya sakar ma ta ya na yi mata wasa, Shema'u
ce ta katse shirun ta ce Yayana, wata muguwar harara
ta saki tare da jin tsaki ba ta kalle ta ba bare ta tanka
ma ta, ta ci gaba da maganarta in da ta ke cewa,
yayana yanzu dai kana ganin zama cikin gidan nan
haka zai yiwu daki daya, kasan dai zaman Musulunci
mu ke yaya zamu ringa kasancewa in lokacin bacci ya
yi? Nazir ya yi gyaran murya ya ce, ni da nufina in
dare ya yi sai in tafi cikin kannena samari, in ringa
kwana kunga sai ku sake, Ummu ta zumburi baki ta
ce ba zai yiwu ba, Shema'u ta ce gaskiya kai ma za ka
takura me zai ha na kowacce ta tafi gidan su in ya so
duk lokacin da Allah ya nufe ka da gyara gidan sai mu
dawo, hauka ma kenan in ji Ummu, ke tafiya ta kama
amma ni zama daran, Nazir ne ya ce, ku meye haka
kun manta cewa yanzu ba a gidanmu mu ke ba, ba zan
dauki kananan maganganu ba, ta zumburi baki ta ce
to kai darling ya ma haka zata yiwu ya ce ai shawara
ce kowa ya kawo tasa tunda ta bayar ke ma ki ba da
taki ta ce darling ni ina ganin abin da ya kamata shi ne
wacce ta ke da miji sai ta kwana tare da shi wacсе
5
kuma ba kwanan ta ba ne sai taje dakin 'yanmatan
gidan ta kwana amma mu tafi gida ko kai ka kwana
wannan gurin ai babu tsari, ta na jin Nazir ya amince
da hukuncin Ummu tasan an yi niyyar wulakantata,
shiru ta yi ba ta ce komai ba, sai ji ta yi ya ce gobe ku shirya muje can gida don kowa ya ga irin 6ar nan da
wuta ta yi mana, kowacce ta aika gidansu gobe so mu hadu aje ko wacce ta ce to, da ya ke tun da gobarar ta
samu hankali bai kwanta ba tunda dai masu gida na asibiti.
Washe gari da safe misalin karfe goma 'yan
uwan kowacce sun zo aka cika mota aka tafi, sun shiga harabar gidan mota daya ce ta kone motar Ummu ce sun yi mamakin konewar motar saboda san da wuta ta tashi ba ta yi harabar motoci ba, aka shiga cikin gida falo ya yi baki kirin, rufin gida ya cin ye
shi kansa gidan wani waje duk ya rufta saboda a zabar
cin wuta, wani abin mamaki da ya faru shi ne 'yan
uwan Shema'u su na bude dakinta da ya ke rufe ko
alamar hayaki bare ka sa ran dakin ya na cikin gidan
nan aka yi gobara gaba daya salati su ka saka su na
fadın ikon Allah, nan fa hankalin 'yan uwan Ummu
yayo wajansu su ma dai abin ya tsima su da gudu ta yi
kicin nan ma komai ya na nan kamar yadda ya ke ta yi
garcji in da kayanta su ke a jibge nan ma su na nan
tsaf! Wannan gobara da ta faru Shema'u ba ta yi asarar
ko yanki ba babu wani abu nata da ya yi wuta, haka
motocin mijinsu su ma su na nan in ka dauke wannan
6
kayan Ummu babu komai sai toka duk uwar dukiyar
nan wuta ta cinye su ikon Allah kenan.
Ai kuwa jikin Ummu ya dauki tsima ita da
mahaifiyarta yanzu Ummu ba ta da komai nan fa su
ka ce sam su ba za su yadda ba Shema'u ta aiko musu
da yasin mai fuka-fukai, kan kace meye wannan waje
ya yamutse da fadace-fadace saboda yadda 'yan uwan
Ummu su ke 6arin bakaken maganganu don masu
zafin rai irin sun soma ba wa hammata iska Shema'u
kuwa ban da kukan takaicin kazafin da aka yi ma ta
ba ta komai, nan da nan Hadiza kanwar Nazir ta yi
waya gidansu ta fadi abin da ya ke faruwa, nan fa su
Hajiya su ka taho an yi sa'a su Anas su na nan da su
aka taho nan dai su ka ba da hakuri aka tattara aka
taho gida.
Abu kamar wasa magana ta yi tambar kc'ina
Shema'u ta yiwa Ummu yasin mai fuka-fvkaj igima
ta tsananta dan wannan karo Kabir YayShenz'u ya
yi aniyar karbar mata 'yancinta Shema'u ta yi matukar
takura cikin gidansu Nazir domin abun ya shafi 'yarta
Nur babu mai daukar ta duk gidan sun yarda in ka
dauke wan mijinta da matarsa sai ko Anas da matarsa,
abun ya yi tsamari gurin mijinta dan ya tattara ta
yawatsar shi ko kunyar iyayana baya yi dan Shema'u
ta koma kwana cikin kannansa mata Ummu ce kawai
me miji dan abin haushi ba ta cas bare as, Shema'u ce
baiwa ita ke musu girki saboda su dama can gidan su
Nazir ba sa hada girki da surukansu, wannan abu ya
7
kan damu Shema'u saboda ba ta da takamaimai gurin
zama sai dai cikin dare ta kwana tana kuka, abin ya
damu Aysha matar Abubakar ta fada masa da ya samu
Nazir ya yi masa nasiha, sai cewa ya yi yaya ba na son
katsalandan a rayuwa ta abu wanda ya shafi zumunci
mu yi shi amma ni ba na son shisshigi cikin harkar
iyalina, saboda haka yau shi ne karshe kar ka sake
saka bakin ka cikin abin da ya samu iyalina, ai kuwa
Abubakar ya yi fushi sosai har ya gargadi matarsa kan
shiga harkar Shema'u, nan fa Aysha itama ta fita
harkarta don ta ji haushin abin da Nazir ya yi wa
mijinta.
Shema'u ta sami Nazir cikin daki ya na kwance
ta na shiga ya hada girar sama da ta kasa ya ce lafiya
ki ka shigo ba na fada miki zaman wucin gadi kike
kafin Alhaji ya dawo ba ta ce na ji nazo neman
alfarma ne ya zuba mata ido ba tare da ya bata dama
ba ta ce ka ga Musulunci bai bar komai cikin dubu ba,
sai da ya bayyana komai kuma ni ba jahila ba ce nasan
komai tun da a iya dan nawa sanin........ya daka mata
tsawa ya ce, sai ki fada min jahili, ta dan yi murmushi
mai kama da yake, ta ce ni a iya tarbiyar da iyayena
su ka ba ni ba su ce in daga muryata fiye da taka ba,
ya yi tsaki ya mike daga kwanciyar da ya ke dai dai
lokacin Ummu ta fito daga toilet ta kama kugu ta rike,
tarbiyar banza har wata tarbiya ce da ke tarbiyar zuwa
gidan 'yan bori da bokaye, an fada miki duk yawon
asiri dca kuke yi bamu sani ba a yau an wayi gari ki
8
rasa abin da za ki yi wa bakin ciki sai kayan daki to
ina mai sanar miki sai na ninka mata wanda ya fi na
da, saboda haka ki fice min daga daki kar ki sa ke
shigo min, Ummu ta ce 'yar mutsiyata masu shegen
kwadayi da bin 'yan tsibbu ba su san komai ba,
Shema'u wacce hawayen ta ya ke zuba ta ce Nazir
Allah ya na jin duk irin tijarar da ku ke min ni kuma
nasan Allah zai sai min kuma shi ya yi alkawarin duk
wanda aka zalinta in ya roke shi zai saka masa, ta
daga hannu ta ce Allah na roke ka ka gaggauta
bayyana gaskiya kowa ya gani ta juya har zata fita ta
juyo su ka hada ido da Nazir, Nazir a yau ni Shema'u
ni ce makiyarka ko za ka gane kuranka, ta juya ta tafi.
Cikin hikima ta dauke kayanta daga dakin da
suke ta maya 6angaren matar Anas, a nan ta zauna
kamara me gyarawa shiga kicin da Aina'u ta yi shi ya
ba ta damar ficewa daga gidan ta kofar baya, gidan
iyayanta ta nufa, Shema'u ta kuduri aniyar rabuwa da
Nazir, don ba shi ba ne dan autan maza ba.
Shema'u ta shiga gidan su dauk da akwatinta a
hannu ta samu mahaifiyarta tana aikin tsintar
shinkafa, Yayanta Kabir ya na zaune su na hira ta yi
sallama ta shiga su ka zubo ma ta ido saboda ganin ta
da aklwati da rana fatsal-fatsal ga wata uwar rama da
tayi, koda ya ke duk halin da ta ke ciki sun sani,
amma suna jiran Alhaji su ke dan ganin an kawo
karshen rigimar, ta durkusa ta gaida Nana
mahaifiyarta sannan Yayanta Kabir ya ce lafiya kuwa
9
na gtanki haka, uwa wacce aka kore ina ki ka baro
Nur? Sai a lokacin ta tuna ashe fa ta bar Nur, take ta ji
hawaye ya sako ma ta, ta saki kuka mai ban tausayi
Kabir ya daka mata tsawa ya ce ki juya ki koma
gidanki mai kika taho yi, jikinta na rawa ta fadi halin
da ta ke ciki shi ya ce ki taho, ta ce a'a to saboda me ki
ka taho kin san Allah ban da ina jin tausayinki da sai
na zane ki, ya ji ba a gidan nan ba tun kafın Baba ya
dawo ki juya don nasha in ya na cewa bai hafi 'yar da
zata yi yaji tazo ta zauna masa ba, in kuwa ta zauna ya
tabbatar auranta ya mutu har ta gama idda a gidan
miji, maza ki juya kun san mu mata nan fa Nana
mahaifiyarsu ta hau shi da fada wai ai sai ya bari
Babansu ya dawo, domin abun da ake mata ya yi
yawa, ko da ya ke shima ya ji haushi amma dole ne ya
sa shi yi ma ta haka don yasan Babansu babu wasa a
al'amuransa.
Ai kuwa Shema'u da tasan abin da Babanta zai
mata da ba ta soma fitowa ba, bayan dawowar
Babanta ya ci abinci mahaifiyarsu ta sanar da shi
zuwanta, ya yi kiranta ya tambaye ta itama ta sanar da
shi dattijon arziki ta in da ya shiga ba ta nan ya ke fita
ba, ya ce sai ta bari Alhaji Yusif din ya dawo in yaso
komai ma sai ayi shi amma yanzu ta tashi ta tafi Nana
ta ce ba ta koma ita kadai ba, ai sai a rakata ya kwalla
kira Dayyib, Dayyib, dan matashin saurayi ya taho
wanda ba zai fis ha bakwai ba, ba shi ya ke bin ta ba
da wani a tsakaninsu Dayyib ya durkusa ya ce gani
10
Baba, ya ce yayarka ce tayi yaji ina so kazo ka mai da
ita gurin mijinta, ka kuma ba shi hakuri saboda
fitowar da ta yi ba tare da izininsa ba.
Dayyib ya ce, Baba Yaya Kabir ya na nan fa ya
ce tsarina kenan duk wacce ta yi yaji kaninta ne zai
mai da ita, in taji haushi gaba ba za ta kara ba, in
kuma ta kaso auran randa ta samu miji sai kaninta ya
yi mata waliyi Dayyib daga yau na wulakantaka kai
ne waliyinta, Dayyib ya na dariya ya ce taso in maida
ke ta mike ta na ta kuka wai ya zata yi da rayuwarta
ne yanzu Dayyib kaninta shi zai maida ita lallai kam
daga yau ba za ta kara ba sun zo soro Nana na bata
baki ta daina kuka yayansu ya yi kiran Dayyib sai
cewa ya yi Baba ne ya aike ni yaya ce tayi yaji zan
maida ita, Kabir ya leko ya na dariya cikin ransa da
zuciyarsa san ban ji dadi ba amma shi kansa tsarin
Baban nasu ya yi masa dadi.
Dayyib har cikin gida ya shiga ya gaida Hajiya
sannan ya tambaye ta ko yaya Nazir ya na nan ta ce e
ya na nan ya ce ya na san magana da shi, falon Hajiya
suka zauna a nan Dayyib ya gaishe shi tare da ba shi
hakuri akan tafiyar da ta yi-ba tare da izninsa ba
amma yarar ya na da fasa ba dan ya yi wa Nazir
jirwaye mai kamar wanka san nan kuma ya ce ga
matarka ne komai kayi ma ta kai da Allah, ba dan ba
ma santa mu ka dawo da ita ba a'a illa saboda abu
uku, na farko darjar aure na biyu aminci iyayanmu na
uku, hakkin makota in ka cutar da ita Allah ba zai
11
kyale ka ba ya mike ya yi musu sallama jikin Nazir ya
yi sanyi knain kanin bayansa shi yazo ya ke tunasar
da shi abubuwan da ya kamata ya duba, a ranar da da
daddarc Nazir ya kira Shema'u ya bata hakurı tar da
cewa ita zata kwana dashi, ai kuwa jin ccwa Ummu za
ta tafi dakin yara ta kwana sai ta langwane wai ba ta
da lafiya kan in kaga yadda ta ke murkususu ai ka
rantse haihuwa zata yi a ranar dan akanta su ka kwana
sai asuba ta warke.
A yau da yamma Allah ya yi dawowar Alhaji
Yusif mahaifin Nazir da ga Cairon ai tun cikin dare ya
samu labarin yasin mai fuka-fukai da Shema'u ta
aikawa Ummu, Dattijon arziki ya yi murmushi ya ce
Allah ya kiyaye tunda dai fuka-fuukan basu tafi da ran
ba Hajiya da ke ba da labari ta cika ta yi fam ta ce kai
fa Alhaji ba a taba hira mai dorewa da kai ba sai ka ba
wa mutum haushi ya kalle ta ya ce Hajiya haushi na
baki tace wallahi na ji haushi ya ce to shi kenan ya
miko hannunsa ya ce to bani abina ta ce me? Ya ce
haushin mana, ai ba ta san sanda ta sa dariya ba.
Jin dawowar Alhaji ke da wuya sai ga
mahaifiyar Ummu ta bayyana ina ta ce san ita wallahi
sai ambiyata dukiyarsu da wuta ta cinye saboda yasin
aka aiko musu, Alhaji Yusif ya ce wai wa ya ce muku
yasin aka yi muku ta ce ga shaida nan ita me yasa ko
tsinken ta bai kone ba, sai na Ummu? Ya ce, wai ba
ki san kaddara ba, ai Alhaji wannan ba kaddara ba ce,
ya ce yanzu ni wannan magana na kashe ta kije kiyi
12
total ko kayan sun kai miliyan nawa zan biya, amma.
daga yau kar in kara jin wannan magana, Hajiya ta ce
ta yi wannan amma yarta ba za ta zauna da Shema'u
ba don ta tabbatar dan suma ba a zaune suke ba da
tuni wutar har Ummun sai ta ci ai kishi ba hauka ba
ne, ran Alhaji ya 6aci ya ce to shi kenan ni ban gane
abin da kike nufi ba, kina nufin ko wacce a bata
gidanta ko kuwa ai in anyi wannan ma ba tsira aka yi
ba, ina jin ki fadın abin da kike so ina son Nazir ya
rabu da Shema'u ko kuma ni ya sakar min 'ya don
yanzu kafarta kafar 'yarta, Alhaji ya yi murmushi ya
ce to kin yanke naki hukuncin kenan a matsayinki na
uwar Ummulkulthum ko to ni mahaifin Nazir ina
tabbatar miki ni ba irin iyayan da za ki juya ba ne,
abin da naga zan iya ce miki shi ne, in kin tafi da
Ummu to wallahi kin yanke igiyar auranta kaf don
kuwa ta rabu da Nazir rabuwa ta har abada saboda
haka ni na gama magana ai kuwa sai Umma Hajiya ta
saka kuka wai saboda bare ya ci mutuncin ta ya cе
Shema'u ba bareba ce in da kika san 'yar cikina haka
na dauke ta da ita da Naziru babu banbanci.
Abu kamar wasa Alhaji tunda ya ke da matarsa
ba su taбa sabawa ba, sai akan wannan magana
sabodo ta ce ya ci mutunci 'yar uwarta akan 'yar aboki
sa'ar da akayi Alhaji tsayayyen mutum ne kuma kaifi
daya, abu fa ya yi tsamari saboda Hajiya tasa 'ya'yanta
kaf sun daina kula Shema'u kuma ta dawo da Ummu
kwana dakin ta sannan ta yanke duk wata hulda ta da
13
mijinta ita kuwa baiwar Allah Shema'u ba ku ga irin
cin mutuncin da Nazir ke mata ba, amma ya zata yi
haka ta zauna har su Aysha haushin ta suke ji saboda
gani su ke in su ake wa abin da ake mata ba za su
zauna ba, sai dai in dare ya yi ta yi ta kai kukanta ga Allah, Nazir fa ya rikice saboda ba shi da nutsuwa
kawai shi ya rabu da Shema'u shi ne burinsa saboda
yadda Hajiyansa ta takura shi.
Duk fa wannan abu da ya ke faruwa iyayan
Shema'u sun sani saboda ga gida ga gida fa amma
mahaifinta bai yi magana ba saboda gani Alhaji Yusuf
bai yi masa ba, Anas shi ya fada wa Alhaji cewa ya na
gani raba auran Nazir da Shema'u zai fi ya ce saboda
mc? Ya cc Alhaji a gaskiya hakkinta kawai ya isa ya
kai Nazir wuta, nan fa ya fada masa abubuwan da ya
sani har da yajin da ta yi da saka kaninta ya dawo da
ita, Alhaji ya ce shi kenan Anas zan dauki matakin Karshe.
Alh. Yusif ya tara Nazir da iyalansu kuma kowa
da wakilinsa in da Dayyib ne ya je da Alhaji Jibrin kin
zuwa ya yi haka ya ki wakilta Kabir a gaskiya wannan
abu ya sosa ran Alhaji Yusif saboda shi a ganinsa ba
su dauki maganar da muhimmanci ba, tunda kanin ta
ne yazo amma sai ya danne, bayan an yi addu'a Alhaji
Yusuf ya ce abun da ya ke faruwa nasan saboda na ce
zan biya kayan da su ka kone dai magana ta mutu,
amma abu ya ki yanzu ni na yanke magan zan sa wani
Malami da ya ke min addu'a ya yi istihara a gano
14
dalilin tashin wutar saboda naga basu yadda da
Kaddara ba abin da ya sa na taraku shi ne idan wuta
Allah ne ya aiko da ita shi ke nan idan kuma ta na da
wani sababi to kusani wallahi kowa musabbabinta zan
daga maganar kowa ya ji saboda ya kunyata
mutuncinsa ya zube mahaifin Ummu ya ce shi duk bai
san wannan badakala da akc yi ba, in dai kayan daki
ne zai sake mata wani a bar maganar Hajiya ta се
wallahi sai an yi ai dole ne ma a gano ko waye in
Allah ya yarda sai Allah ya toni asirin mutum Alhaji
ya kalli 1Dayyib ay ce kai ba ka ce komai ba Dayyib ya
ce ai i babu abin da zan cc sai dai in yi addu'a akan
kowa ye ya yi sanadin faruwar hakan addu'a Allah ya
shiryc shi ya kuma ganar dashi tun da daga yaya har
ita Ummun an zama daya kaga ko wayc abu ya faru
akansa ba zamu muso ba saboda haka Allah ya shiryi
kowa ye a cikinsu in kuma daga Allah ta ke Allah ya
maida nunkin din abin da aka rasa gaba daya su ka сс
amin, Alhaji ya ce Nazir ba ka ce komai ba, Alhaji
duk abin da zan ce kun riga kun fada a nan dai su ka
yi addu'a kowa ya kama gabansa.
Alh. Ya fadawa Malaminsa abin da ya faru ya ce
shi kenan zai zo amma yau da yamma zai tafi Umara
sati biyu zai yi in ya dawo zai ja da masa ya ce to.
A yau tun safe Ummu ta ke nakuda babu yadda
Nazir bai yi a kaita asibiti su ka ce a'a wai a gida zata
haihu, ai kuwa ba ta haihu ba sai bayan magariba
Allah ya ci ka mata burinta ta sami abin da ta ke
15
kwadayi wato namiji, kunga rawar