Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 6
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ๏ปฟ K'AWAR KARUWAI ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ SHORT STORY By FATIMA ABDALLAH KANO (Autar marubuta)๐Ÿ“š _______________________________________fatan za a dau darrisan cikin labarin , abin da ba shi da kyau kuma ai watsi dashi๐Ÿ™ paga 1&2 Wayar daya daga cikin su ce ta fara ringin, inda mai wayar ta dubi wayar , ganin mai kira ne yasata tsaki ta dau wayar ta kashe, wata mai suna Ruma ce ta kalle ta tana cewa, "auuuu farida Alaji nuhu ne fa" farida taja dogon tsakin takaici tana cewa, "rabu da kwarto, wai ni Alaji nuhu zai cewa nake gyara kaina tsabar rashin mutumci , ai wlh ko mutuwa zai ko me zai ban, bazan sake zuwa gidan shi ba, zai san yayi da ni" ta aje maganar tana hucewa kan cingon din dake bakinta, farida ta wai ga ta kalli ummi baby da hankalinta duu yake kan wayar da take dannawa tana cewa, "ummi baby ba kyajina da mutuniyar taki ne"? ba tare data dago kai ba ummi baby tace, " ina jinku mana , ai ruma tunda yace ki gyara kawai ki gyara, shi yasan dalilin ", farida da ranta ya sake baci da maganar ummi baby cikin fusata take cewa, " me kike nufi ", ummi baby tace " aahhhhh ni ba abun da nake nufi , ai kin mayi kokari domin kin dade kina tare da alajinnan duu ya tsufa", farida tai ajiyar zuciya sannan tace "dani yake zancen aiii". Alokacin ummi baby ta aje wayar dake hannun ta tana kallon farida da ruma , tana cizan lebe, ganin hakan yasa ruma tambaya, " ya ne "? ummi baby ta gyara zama akan katifar da take zaune , wanda still bata dena kallon su ba, " ina san fada muku zan koma legas da zama , nayi missing din mutane na, kano ba kamar legos ba ", ruma da farida suka hada ido alamunsu duu maganar batai musu dadin jiba, " ya naga duu kunyi wani iri ne"? ummi baby ta tambaya ruma cikin yayin rashin jin dadin maganar tace, "legos kuma , gaskiya ummi baby ki zaman ki anan", ummi baby ta mike ba tare da tace dasu komai ba ta bar dakin. โšก shin su waye wa 'yannan? sannu a hankali zamusan asalinsu. muje zuwa๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Ba wani babban gida bane, amma tabbas akwai rufin asiri , zaune take a cikin falon gidan, tana danna waya tana murmushi, da alamun tana matukar jin dadin yanayin, alokacin wata dattijuwa mai kimanin shekaru 69 ta shigo falon , wannan tsohuwa idan ka kalleta ba za kace tayi wannan shekaru ba, tana shigowa ta kalle ta, tana cewa, " fadeela kiwa kanki fada wallahi" jin hakan yasa fadeela dagowa tana cewa ," to kaka me ne nayi kuma"? dattijuwar tace ,"tunda naga kina murmushi nasan da wannan KARUWAN ne ba shakka, dan Allah don annabi ki dena kula yarannan, yaran tarbiyya ya za'ai suke zuwa gidan maza suna kwana, amma su ne kawayen ki fadeela, wannan wacce irin rayuwa ce"? fadeela tai murmushi tana cewa, "kaka kenan , suma mutane ne fa, kuma dan Adam ajizine , jawosu a jikin da nake zaisa su gane gaskiya sai kiga sun shiryu", kaka taja tsaki ta koma inda ta fito murmushi fadeela ta sake yiii๐Ÿ˜Š tana cewa," kaka kenan, suma KARUWAI ai mutane ne " batai zaton ranta zai bace cikin wannan lokacin ba saida taji sallamar wanda batai tunani ba, ganin shigowar shi falon da sallama yasa ta takaici saurayi ne san kowa dogo aje da gemu, yasa jallabiya da hularshi taba kaji hadisi, idan kace dashi ustaz bakai karya ba, kawai fadeela ta mike ba tare data amsa sallamar ba ta shige dakinta๐Ÿ˜ฎ saurayin dake rike da jaka a hannunshi yay murmushi yana cewa,"sayyada fadeela kenan, nazo tun daga kaduna dan kee amma wannan ita ce tarba", yay ajiyar zuciya dama yaci ace ya saba da wannan hali na fadeela, kafin ya sake motsawa daga inda yake kaka ta fito , "aahhhhhhh, zakariyya kai ne , ahh sannu da zuwa" , nan take kaka ta tarbeahi cikin yanayi mai kyau. WACE FADEELA? Hajiya mama (kaka) mahaifiyar mlm Ibrahim da Aminu, wanda su Allah ya bata har tsufanta, kafin ace Ibrahim ya rasu mahaifin fadeela, sai ya zama yaronta guda daya ne yanzu wanda yake raye. mlm Ibrahim mutumin kirki ne, ya nunawa fadeela kauna kafin Allah ya dauki ranshi, daman mahaifiyar fadeela tana haifarta ta bar duniya, sai ya zama fadeela ta tashi gurin kakarta Hajiya, wanda yanzu gidan da suke zaune na fadeela ne , fadeela na da hankali a idon mutane da kuma tarbiya, sai dai abin dake son batata wajen mutane kawayenta KARUWAI da take dasu, kanin babanta Aminu yayi iya kokarinshi domin ganin fadeela ta dena kula su, amma abin yaci tura , wanda har gidan shi sai da ya dawo da fadeela, amma ta dena ci ta dena sha, ganin hakan yasa kaka cewa"kar ya kashe mata jika kwalli daya da take da ita, ya dawo da ita gabanta" , aiko fadeela sannan ta samu kwanciyar hankali ko kadan Aminu ba yada nufin cutar fadeela, domin 'yarsa ya dauke ta, duda Allah bai bashi haihuwa ba ya jima yana addu'a yana nema amma Allah bai nufa ba, hakan yasa yake tsayawa fadeela akan harkar karatunta da rayuwar ta hartai aure, duda ta nuna musu sam bata son wanda suke so, ba kuma tare da dalili ba. "ummi baby kin hadu a cikin mata na gaza samun ta biyunki, hakan yasa bazan barki ba domin ko wanne irin yanayi nake ciki da mun hadu nake mancewa da komai" duu yana rike da kugun ummi baby yake wannan maganar, ta dubeshi idanunta cikin nashi tana cewa, "ambassador kenan, to idan baka rabu dani ba aurena zakai ko me"? hannun shi ya cire a kugunta yana taba fuskarta da laushin fuskar ya rikita shi yana cewa," haka zamu ci gaba da rayuwa , amma bana son kowanne na miji ya kusance ki, ni kadai kawai" "aha amma kasan ni ta kowace duu inda zan sami kudi za'a ganni agun" kallon ta yay sama da kasa , sai a lokacin ambassador ya sake kula da suturun dake jikinta, sauri yay ya cire hannun shi a fuskarta yana rintse idanun shi "wow๐Ÿ˜ฑ sweet baby " ya fad`a yana kokarin kai hannu jikinta a'irin suturun da babu duu daya. cikin hanzari fadeela take shiryawa sakamakon tayi muguwar makara a zuwa university, kawai Allah-Allah take ta ganta cikin makaranta, lokacin data fita ta bata lokaci ma kafin ta isa zuwa can, zuwanta har an fito daga lecture, wajen friends dinta ta dosa datai hangensu. Allah ka biya bukatun masu share d`in novel dina ka faranta musu๐Ÿ™๐Ÿ™ __________________________ K`AWAR KARUWAI๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ BY AUTAR MARUBUTA __________________________ Page 3&4 Fadeela na k`arasawa wata a cikin k`awayenta tace ,"K`AWAR KARUWAI an iso ke nan", murtike rai Fadeela ta yi tana kallonta da cewa, "Amina Umar bana san rashin mutunci wallahi, ke kullum yadda zaki b`atan rai shi ne abin nemanki , to wallahi ya isheki", ita ma Aminan cikin zafi ta fara mai da mata da martani, abin kamar wasa mutane suka taru a gun saida aka rabasu, daga bisani Amina Umar ta bar gun cikin hassala, sai ya rage daga Zainab yunus a gun sai Fadeela, nan Zainab ta fara rarrashinta tana bata hakuri nan ne Zainab ta d`auko zancen Zakariyya , " wai Fadeela ya Zakariyya ne ya fa kira ni yace yazo ko kulashi baki ba , wa kike da shi sama da Zakariyya, to ni wallahi na fara gajiya da da sulhu kawai zance masa ya hakura", Fadeela ta kalleta tana cewa,"na tsani Zakariyya, kin ga shi dai d`an uwana ne amman wallahi duk san da na ganshi raina yana kuna, kuma da kike maganar wa nake dashi banda Zakariyya kisa ido zaki gani cikin Alaji mansur da Aliyyu sai na auri wani", Zainab tai ajiyar zuciya tana cewa, "to Allah yasa ai mutanen kirki ne, Allah ya mana Zab`i na gari". Anan gidan k`anin baban Fadeela kuwa Aminu zaune yake cikin falonsa yana rarrashin matarshi dake rusa uban kuka," dan Allah ki yi hakuri Jamila duk yadda Allah ya jarrabi bawansa babu yadda ya iya , kuma haihuwar nan wallahi Allah yana sane damu ki dena kuka", yaja dogon numfashi yana cewa, "ni wallahi ma babban abin dake damuna Fadeela ce , nauyi ne a kaina na kula da yarinyar nan kuma ina iya bakin iyawata, tun da ta fara kula wannan K`ARUWAN๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒsam hankali ba ya kwanciya, gashi ita ma Inna wani zubin bata san ina mata fad`a ina tsoron taja mana abin kunya", matarshi Jamila tai ajiyar zuciya tana k`arasa goge guntun hawayenta tana cewa," kasan Fadeela yarinya ce mai hankali da tarbiya, kuma tasan me take ,Allah ne yasan dalilin had`ata dasu wata kila ta zamto silar shiryuwarsu", Aminu yace," zan je wa Inna da maganar aurenta tunda Zakariyya na san ta kawai a bashi domin mun yarda da tarbiyarshi", Jamila tace ,"Allah yasa hakan ne yafi alheri, amma Fadeela yarinya ce mai ilmi idan Zakariyya ya sameta ya more ". Anan gidansu Ummi baby abinci suke ci suna hirar mazajensu๐Ÿ˜ฅ Ruma ce tace ," ni fa inajin zan yi tafiya zuwa gombe", rasssss gaban Farida ya fadi ta tsaya tana kallon Ruma, ganin hakan yasa duk suka kwashe da dariya suna kallonta Ruma tace ,"Hmmm ai ni da gombe har duniya ta nad`e",Ummi baby ta kalleta tana cewa, "mutum da mahaifarshi kina fa da 'yan uwa a can", Farida tace " tom ke kina zuwa Niger ne ?garama ni bani da iyaye", fad`owar Fadeela d`akin ne yasa su shewa suna murna ta kallesu cikin girmamawa tana cewa, "wato kun manta dani saboda kuna gudun nasihar da nake muku ko, da zaku bi ta tawa ku tuba kubi Allah domin wallahi kuna da sauran lokaci", shek`ewa da dariya sukai irin ta 'yan bariki ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜…๐Ÿ’ƒ Ruma ce ta kalli Fadeela tana cewa," ke Fadeela mufa bamajin kira mun san dad`in karuwanci mun san kowanne na miji, kawai idan zaki fad`o ayi da ke shi ne magana", Ummi baby tace ,"kwarai kuwa domin da zaki karuwanci wallahi zaki wataya yadda kike da sama da kasan nan duk kin fi mu fa, kina da kayan aiki Fadeela kawai ki fad`o", Farida tace, "nima dai abin dana gani ke nan kin dad`e kina burgeni", Ruma tace," to kinji kina burge mata bare kuma maza", tafawa sukaiโœ‹suna dariya๐Ÿ˜‚ Fadeela tace ,"Hmmm Allah ya ganar daku gaskiya amman wallahi ina ji muku tsoron mutuwa ta riskeku a haka babu abin da zaku ce da mahaliccinku," Ummi baby tai tsaki tana kallon Fadeela,"ni nan ma da kika ganni garin babbar harka zan koma , saboda wannan taron da ake na kyawawan KARUWAI ya kusa, zamu je mu shoshale mu iskance da mutanen mu", "wa iya zu billah", Fadeela ta fad`a Ummi baby ta kwashe da dariya tana cewa nifa yau gidan wani zazzafan Alaji na nufa , dan haka bari na tashi nai wanka", Ruma tace," ai nima yau ba a gida zan kwana ba akwai babbar harka, wai Farida ya kika k`are da Alaji Nuhu ne ,"? Farida tace, " rabu dani da kwarton banza kinji",dariya suka sake yi yayin da Fadeela ta d`aga hannu sama tana cewa๐Ÿ‘,"ya Allah ka shirya mu ka shiryar da k`awayena su dawo hanya su koma wajen a halinsu su yi rayuwa mai kyau ", dariya suka k`ara tintsirewa da ita suna tafawa da junansu โœ‹๐Ÿ˜‚ "sai mu fitattun Karuwai uku๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ karuwanci dad`i",๐Ÿ˜‚ Shin wace Farida , wace Ummi baby wace Ruma ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ share and comment my fans. Allah ka biya bukatun masu share d`in novel dina ka faranta musu๐Ÿ™๐Ÿ™ __________________________ K`AWAR KARUWAI๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ BY AUTAR MARUBUTA __________________________ Page 3&4 Fadeela na k`arasawa wata a cikin k`awayenta tace ,"K`AWAR KARUWAI an iso ke nan", murtike rai Fadeela ta yi tana kallonta da cewa, "Amina Umar bana san rashin mutunci wallahi, ke kullum yadda zaki b`atan rai shi ne abin nemanki , to wallahi ya isheki", ita ma Aminan cikin zafi ta fara mai da mata da martani, abin kamar wasa mutane suka taru a gun saida aka rabasu, daga bisani Amina Umar ta bar gun cikin hassala, sai ya rage daga Zainab yunus a gun sai Fadeela, nan Zainab ta fara rarrashinta tana bata hakuri nan ne Zainab ta d`auko zancen Zakariyya , " wai Fadeela ya Zakariyya ne ya fa kira ni yace yazo ko kulashi baki ba , wa kike da shi sama da Zakariyya, to ni wallahi na fara gajiya da da sulhu kawai zance masa ya hakura", Fadeela ta kalleta tana cewa,"na tsani Zakariyya, kin ga shi dai d`an uwana ne amman wallahi duk san da na ganshi raina yana kuna, kuma da kike maganar wa nake dashi banda Zakariyya kisa ido zaki gani cikin Alaji mansur da Aliyyu sai na auri wani", Zainab tai ajiyar zuciya tana cewa, "to Allah yasa ai mutanen kirki ne, Allah ya mana Zab`i na gari". Anan gidan k`anin baban Fadeela kuwa Aminu zaune yake cikin falonsa yana rarrashin matarshi dake rusa uban kuka," dan Allah ki yi hakuri Jamila duk yadda Allah ya jarrabi bawansa babu yadda ya iya , kuma haihuwar nan wallahi Allah yana sane damu ki dena kuka", yaja dogon numfashi yana cewa, "ni wallahi ma babban abin dake damuna Fadeela ce , nauyi ne a kaina na kula da yarinyar nan kuma ina iya bakin iyawata, tun da ta fara kula wannan K`ARUWAN๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒsam hankali ba ya kwanciya, gashi ita ma Inna wani zubin bata san ina mata fad`a ina tsoron taja mana abin kunya", matarshi Jamila tai ajiyar zuciya tana k`arasa goge guntun hawayenta tana cewa," kasan Fadeela yarinya ce mai hankali da tarbiya, kuma tasan me take ,Allah ne yasan dalilin had`ata dasu wata kila ta zamto silar shiryuwarsu", Aminu yace," zan je wa Inna da maganar aurenta tunda Zakariyya na san ta kawai a bashi domin mun yarda da tarbiyarshi", Jamila tace ,"Allah yasa hakan ne yafi alheri, amma Fadeela yarinya ce mai ilmi idan Zakariyya ya sameta ya more ". Anan gidansu Ummi baby abinci suke ci suna hirar mazajensu๐Ÿ˜ฅ Ruma ce tace ," ni fa inajin zan yi tafiya zuwa gombe", rasssss gaban Farida ya fadi ta tsaya tana kallon Ruma, ganin hakan yasa duk suka kwashe da dariya suna kallonta Ruma tace ,"Hmmm ai ni da gombe har duniya ta nad`e",Ummi baby ta kalleta tana cewa, "mutum da mahaifarshi kina fa da 'yan uwa a can", Farida tace " tom ke kina zuwa Niger ne ?garama ni bani da iyaye", fad`owar Fadeela d`akin ne yasa su shewa suna murna ta kallesu cikin girmamawa tana cewa, "wato kun manta dani saboda kuna gudun nasihar da nake muku ko, da zaku bi ta tawa ku tuba kubi Allah domin wallahi kuna da sauran lokaci", shek`ewa da dariya sukai irin ta 'yan bariki ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜…๐Ÿ’ƒ Ruma ce ta kalli Fadeela tana cewa," ke Fadeela mufa bamajin kira mun san dad`in karuwanci mun san kowanne na miji, kawai idan zaki fad`o ayi da ke shi ne magana", Ummi baby tace ,"kwarai kuwa domin da zaki karuwanci wallahi zaki wataya yadda kike da sama da kasan nan duk kin fi mu fa, kina da kayan aiki Fadeela kawai ki fad`o", Farida tace, "nima dai abin dana gani ke nan kin dad`e kina burgeni", Ruma tace," to kinji kina burge mata bare kuma maza", tafawa sukaiโœ‹suna dariya๐Ÿ˜‚ Fadeela tace ,"Hmmm Allah ya ganar daku gaskiya amman wallahi ina ji muku tsoron mutuwa ta riskeku a haka babu abin da zaku ce da mahaliccinku," Ummi baby tai tsaki tana kallon Fadeela,"ni nan ma da kika ganni garin babbar harka zan koma , saboda wannan taron da ake na kyawawan KARUWAI ya kusa, zamu je mu shoshale mu iskance da mutanen mu", "wa iya zu billah", Fadeela ta fad`a Ummi baby ta kwashe da dariya tana cewa nifa yau gidan wani zazzafan Alaji na nufa , dan haka bari na tashi nai wanka", Ruma tace," ai nima yau ba a gida zan kwana ba akwai babbar harka, wai Farida ya kika k`are da Alaji Nuhu ne ,"? Farida tace, " rabu dani da kwarton banza kinji",dariya suka sake yi yayin da Fadeela ta d`aga hannu sama tana cewa๐Ÿ‘,"ya Allah ka shirya mu ka shiryar da k`awayena su dawo hanya su koma wajen a halinsu su yi rayuwa mai kyau ", dariya suka k`ara tintsirewa da ita suna tafawa da junansu โœ‹๐Ÿ˜‚ "sai mu fitattun Karuwai uku๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ karuwanci dad`i",๐Ÿ˜‚ Shin wace Farida , wace Ummi baby wace Ruma ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ share and comment my fans. Allah ya biya bukatun masu share d`in novel d`ina๐Ÿ‘๐Ÿ™ _______________________________ K`AWAR KARUWAI๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ BY AUTAR MARUBUTA ____________________________________ Page 5&6 Farida 'yar asalin Gombe ce da bata da iyaye , tana zaune gurin k`anwar babarta wacce take zaman aure tare da azzalumar kishiyarta,lokacin da tafiya tai tafiya hatta ita kanwar mahaifiyarta Farida sai da ta tsaneta ta gaji da ita saboda makircin kishiyar , Farida ta shiga mummunan yanayi babu wanda ke sata farin ciki ko damuwa da bukatunta, a karshe sanda zata rasu ta gane komai makircin kishiyar ne , ta bawa Farida hakuri ta nemi yafiyarta, bayan ta rasu Farida bata iya jurar wannan kuncin ba da tsana ta mussaman, hakan yasa ta fito yawon duniya inda taci karo da Ummi baby, nan suka zaba Ummi baby ta bata labarinta mahaifinta mai kudi ne a Niger yana san ta , kuma ita ma tana alfahari dasu sosai , bata kaunar bacin ransu ko a kwana a tashi mai faruwa ta faru kan Ummi baby saurayinta ya yi mata ciki , hankalinta ya matukar tashi , bata san inda zata sa ranta ba idan iyayenta suka gano wannan maganar hakan yasa tai kokarin zubar da cikin , amma a lokacin suka sami labari , nan Ummi baby ta rasa inda zata sa kanta , ba za ta juri ganin iyayenta cikin bakin cikinta ba , hakan yasa tun da ta fita bata dawo ba , bata sake wai wayar gidansu ba , nan hankalinsu ya sake tashi aka riinga sanarwa guri-guri da duk inda ya dace amma basu sami dawowar Ummi baby ba suka hakura . Nan suka fara karuwanci su har suka koma makaranta, inda anan ne suka sami Fadeela a matsayin K`AWAR SU suka yaba da kokarinta amma daga karshe suka dena makarantar suka kama harkarsu yayin da kuma suka sami Ruma wanda tun asali Karuwa ce ta taso cikin wata karamar hukuma dake jahar kano ta bayyana musu mahaifinta yana raye , amma yayan mahaifinta shi ke juya komai nashi , ya hanata karatu azzalumi ne shi kuma babansu yana masa biyayya saboda hakurinshi , a karshe yayan babanta ya tilasta mata kan sai ya yi amfani da ita , Ruma tace ga garinku nan ta baro masa garin ta tsinci kanta a wannan hali . Nan suka saba komai nasu tare , ita kuma Fadeela ta kasa rabuwa dasu ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ tana ganin nasiharta zata tai make su a rayuwa , ta yi dasu ma su koma gidajen iyayensu amma sun ki , haka dai suka ji suka gani zasi rayuwarsu. DA Aminu da Inna ne cikin gidansu Fadeela bayansun gama gaisawa Aminu ya mik`a wa Inna takardun gidan da suke zaune mallakin Fadeela suna cikin hirarsu Fadeela ta shigo cikin babban shigabi har kasa ta kai ta gaida baba Aminu ya amsa cikin girmamawa "to Fadeela ga takardun gidan " Inna ta fad`a tana mik`a mata Fadeela ta kalli Inna tana cewa, "Inna ki aje a gun ki", Inna ta maida takardun jikinta tana adanawa. Baba Aminu ne yace ," yawwa Inna , ya maganar Zakariyya da Fadeela domin yaron nan jininmu ne kuma yana san Fadeela ", Fadeela ta murtike fuska tana kallon Inna Inna ba tare data kula da yanayin Fadeela ba ta fara magana ," to Aminu yanzu dai Fadeela tana karatu a bari idan ta kammala sai ai maganar domin shi ne burin mahaifinta, Allah ya jik`anshi", "amma ni Inna bana san Zakariyya fa ", Fadeela ta yi maganar tana durkusar da kai ", to wa kike so ba za ki samu sama da Zakariyya ba , bazan zauna na zuba miki ido ba kina girma kina yawo da Karuwai har ki ja mana abin kunya ", Inna ta aje maganar cikin haushi tare da sake fad`in ," zamu zauna a kan wannan maganar Aminu in yaso tayi auren taci gaba da karatun", wani bakin ciki Fadeela taji ya tokare mata zuciya.๐Ÿ’” Yanzu dare ne wajen karfe goma Ruma da Fadeela ne tsaye bakin titi ga dukkan alamu abin hawa suke jira babu jimawa wasu motoci fara da blue sukai parking a gabansu, Farida tsaki tai kawai tana kallon mai tuk`a blue mota tana haraararshi tare kuma da bud`e kofar ta shige suka tafi Ruma ma farar motar ta nufa tana dariya mai motar ne shi ma cikin murmushi yace ,"yau dai wannan murmushin ya tabbatar mini zan huta akwai tanadin da akai mini", ba tare da tace komai ba ta shige motar tana masa wani kallon bariki ,"yau hotel nake san zuwa", murmushi ya sake yi yana cewa, "yanzu kuwa hajjiyata", ya tuk`a motar suka nufi hotel nan daga zuwansu suka ringa tanbad`arsu da iskancinsu niko nace ba a yi a gabanmu ba ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿƒ๐Ÿ˜‚. " wai dan Allah Fadeela me yasa kike yiwa Zakariyya haka ne",? Zainab ta fad`a ranta a b`ace ita ma Fadeela kallonta ta yi rik`e da wayarta a hannu tana cewa, "wallahi Zainab na tsani Zakariyya, bana san shi fiye da tunaninki", Zainab ta rik`e hab`a tana cewa," ikon Allah! Yanzu mene ne abin gudu wajensa Fadeela ",?Fadeela wani murmushi

Chapter 1 of 6