Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
Itz B Y ebrerheem:🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *DAN KARUWA* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *writen by zahra surbajo* *11* Batare da tunanin komai ba ya tura kofar dakin ya shiga. "Nana tun a falo nake ta sallama amman shuru,bade kunyi bacci da wuri ......."maganar ta makale a bakinshi sanda yay arba da ita tsirara agabanshi tana lashe baki. Runtse ido yayi da sauri yana korar shaidan,ya juya da zafin nama ze fice daga dakin. Ita ma da sauri ta kamo shi,ta fada jikinshi Kokarin tureta yakeyi amman taki turuwa ta makaleshi kam. Kokawa sukeyi sosai nana sekace me karfin doki,tuni ta yage mishi rigar jikinshi, Hydar abun yafara bashi tsoro dan ya lura ma sam bata cikin hayyacinta. Rungumeshi takeyi tana shafashi tana kamo hannunshi tana dorawa kan haq dinta da nufin yayi fingering dinta,amman fafur yaki amincewa da hakan. Kuka ta rushe dashi me tsanani ta ruko hannayenshi tace. "Kataimakamin kayi sex dani wlh wlh wlh in bakayiba mutuwa zanyi,wlh mutuwa zanyi" Yadda idonta ya juye ne yasa haydar yarda bata tare da hankalinta. "Nana me kikasha daya jefaki cikin wannan yanayin?" Kokarin hade bakinsu take shikuma yaja da baya da sauri. Janta yayi kan gado,ya kwantar da ita,shima ya kwanta ya janyota jikinshi yafara karanta mata ayoyi daga alqurani me girma, Itako shafashi take tayi,ya daure yaci gaba da karanta mata akunne Sannu a hankali karfinta ya fara raguwa,wanda zuwa can ta kwanta sharab akan gadon tana jan wani dogon numfashi alamun tayi bacci. Godiya hydar yayi ga Allah sannan ya mike,yaja mata bargo ya rufeta. Kan gadon da sultan ke kwance yana bacci ya matsa,be tabashi ba dan yaga alamun dadin baccin yakeji,addua ya tofa masa sannan ya juya ya fice daga dakin,zuwa dakin fahad. Wanka yayi yasauya kaya yayi alwala yazo yafara nafilfili,yana rokon Allah kan yaba nana lfy. Agidan ya kwana,inda nana ma batasan ya shigo gidan ba. Fitowa tayi fes da ita dauke da danta duk sunyi wanka,bame cewa itace jiya ta fice cikin hankalinta. Mamakine yakamata na ganin hydar zaune a falo yana kallon wani shiri da akeyi da safe a tv. Murmushin karfin Hali tayi tace. "Hydar kaine da sassafennan,hala jiya dare kayi ahanya yasa bakasami damar biyowa tanan ba" Murmushin karfin hali yayi yace. "Eh nana,yanzu na shigo naga baku tashiba" Wuri tasamu ta zauna sannan ta mika mishi sultan. "Su baffan basu amince ba ko?"nana ta wurgo mishi tambayar Cikin natsuwa ya shaida mata duk yadda sukayi. Hawayene masu zafi kebin fuskarta,dakyar yasamu tai shuru . "Nana jiya kinyi bakine?"hydar ya jefo mata tambaya. Murmushi tayi tace. "Hajiya ce tazo har tai mana wanka nida sultan wlh naji dadi" Agigice yabita da kallo yace. "Ta baki wani abu kinci ne ko kinsha?"yatambaya Nana cike da tsoro tace. "Eh ta bani wata laya na hadiya,sabida tace abinda ya faru tsakanina da fahad asirine shine ta amsomin taimako" Azabure yamike tsaye yace. "Why nana,meyasa kika anshi taimako daga hajiya,kinsan me hakan ya haifar miki kuwa jiyan" Shuru tayi tana ware idanuwa. Shiko hydar safa da marwa yafara yi acikin falon yama rasa ta ina ze fara. Key din motarshi ya dauka yafice da sauri. Nana tsorone yagama kamata,batasan inda maganganunshi suka nufa ba. Takasa gane alkibilarsu su dukan,kada ta zauna fa suyi kokarin salwantar da rayuwarta. Tsorone ya kamata ta mike da sauri ta dauki danta ta goya. Ta fada daki ta debi kayan sawarsu. Ta daukosu tasa amota.wacce fahad ya siya mata. Jan motar tayi da mahaukacin gudu ta fice daga gidan,dan gaba daya sun gama firgitata. Shiko hydar yana fita,gidan malamin sarki yanufa,bayani yamasa naduk abinda ya faru. Bayan dogon nazari yagano meke faruwa dan haka wani ruwan rubutu ya bashi yakai mata tasha. Godiya hydar yayi masa sannan yabaro gidan cikin jin dadi ya nufo gidan nana. Nana ko tana ficewa ta kama wata hanya wacce ko zaa kasheta batasan ina zata kaita ba itade kawai umarnin zuciyarta take bi. Bayan doguwar tafiya se gani tayi ansa welcome to Gombe state. Sosai tsoro yakamata,dan haka guri tasamu tayi parking. Bin garin tayi da ido tana kallo,ita koda wasa bata taba zuwa garinba. Motar bakin glass ne yasa bame ganinta,dauko sultan tayi ta bashi nono,yasha ya koshi. Sannan ta fara nazarin ina zata bi. Shiko hydar da saurinshi yashiga falon gidan yana kwalamata kira amman shuru bata amsa ba. Agigice yafara nemanta acikin gidan sede ko ina batanan,yana shiga dakinta yatabbatar da hakan ganin komai a warwatse. Da gudu yafito zuwa gurin megadi,yatambayeshi. Bashi tabbaci yayi data fice daga gidan. Rasa abunyi hydar yayi kawai seya duka agurin yafara kuka,sekace karamin yaro. Muje zuwa Surbajo for life.[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *DAN KARUWA* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *writen by zahra surbajo* *ayi hkr naje biki ne kwana biyu yasa kuka jini shuru* 11 *family over anything,my blood sisters love you for no reason,Nusaiba Abdulkadir Danmadaki,Rahmatu Muhammad mahmud,khadija sulaiman,Asmau muhammad mahmud,Balaraba sani ibrahim(bugaje),Aisha maman pretty,Amina sunusi Ahmad,bilkisu sunusi Ahmad,Asmau Abdullahi shareef yako,Aliya shareef gambo yako,Asiya muhammad mahmud,Ni'ima Abdullahi,Sumayya mas'ud madobi,Amira mas'ud madobi,ako da yaushe ina sonku Allah yabarmu tare yakarama zumuncinmu karfi amin* *page 11* Kifewa agurin nana tayi tana kuka,cikin kukan take fadin. "Hydar kode da gaskene abinda suke cewa akanmu,kaina ze fashe narasa ta ina matsalarnan take"takara maganar cikin kuka. Cikin dauriyya hydar yace. "Nana ba gaskiya bane batun su,ki kwantar da hankalinki bakin iyayenmu ba abinda ze mana sabida bamu da laifi," "Taya hydar zan iya kwantar da hankalina,taya zan fara rayuwa da dan da ubanshi yace ba nashi bane?wazan ba dan ince nashine?"cewar nana cikin kuka. "Kibani,jinin fahad jinina ne,bazan taba wulakanta zuriarmu ba,nidashi abu daya ne" Shuru nana tayi tana ta kukanta. Takawa hydar yayi yaje ya dauki jinjirin data ajiye yana kuka. Daukar yaron yayi ya kureshi da ido,tausayinshi yakamashi sosai. Adduoi yayi masa sannan yamasa huduba da sunan me martaba. Afili kuma yace ma nana. "Allah ya raya mana me martaba,alkunyarshi sultan" "Amin" nana ta furta da dusasshiyar muryarta. Ajiye shi yayi kan cinyarta,sannan ya juya ya fice da sauri. Nana mikewa tayi dakyar,rike da danta ta haura sama. Ruwan wanka ta hada musu me zafi,ta kwantar da yaron bayan ta tofeshi da adduoi. Ta shiga toilet,ta jima tana gasa jikinta,sannan ta fito. Yaron ta dauka shima tayi masa yanata kuka,kukan shi ne ya isa kunnen hydar da shigowarshi kenan. Da gudu ya haura saman dakin rai abace ya tura kofar yashiga. Yace. "Me kikewa baban nawa,da yaketa kuka haka?" "Wanka fa nake mishi hydar me zan mishi?" Zama yayi akasa rike da yaron,yana rarrashinshi. Ahankali ya maidashi cikin ruwan suka masa wankan tare. Bayan sunmasa wanka hydar yabata shi ta shiryashi sega da ya fito fess dashi. Mikewa hydar yayi yace. "Ku zauna nana,zanje rimin kuru ne,inga su baba insha Allahu zan fahimtar dasu" Dadi nana taji sosai dan tasan hydar nada fada gun iyayenta. Yana fita ta kulle kofar,ta zauna ta fara gwadawa sultan nono,ayko carab ya amsa yafara sha. Duk da tana jin zafi ba kadan ba amman dole ta daure,yaci gaba dasha. Tana gama bashi yayi bacci,ajiyeshi tayi ta nufi kitchen dan samawa kanta abinda zata ci. Acan ko nata bangaren hajiya babba,dama ta jima da turawa bokanta na india wani ayki da takeso ayi akan nana,to kwatsam segashi sakon shi ya iskota. Dan ayken data tura,wasu layoyi guda biyu ya bata kana na ya shaida mata. "Daya agabanta zaa turashi dayan kuma hadiyewa zatayi,yace matukar kikayi haka zakisha mamaki" Sosai sakon yayiwa hajiya dadi,dan haka bazatai sanya ba,dole taje ta aywatar dashi. Asace ta fuce ta nufi gidan nana. Nana na zaune taji ana nucking,adan tsorace ta mike taje ta leka,ganin hajiyace yasa nana ajiyar zuciya taje ta bude mata kofar. Da faraa hajiya ta shigo falon. Zama tayi,nana ta duka ta gaisheta cikin biyayya. Cike da kirsa hajiya tace. "Nana abinda ya faru bemin dadi ba,wlh hankalina yatashi,amatsayina na uwa,yasa na fita nemomiki taimako,wlh ance sihiri ne aka muku " Shuru nana tayi tana zare ido,dakyar tai karfin halin cewa. "Wlh naga alamar hakan,amman na barwa Allah ya bayyana gaskiya" Dafata hajiya tayi tana murmushi,tace. "Hakane shiyasa Allah ya tona asirin,ga wainnan taimakone,sahihi ki sha wannan yanzu,shi ze wanko sihirin cikin ki,sannan kin haihu ba wani gyara irin na gargajiya da aka miki dan haka ni zan miki yanzu nan,ay da na kowane," Godiya nana tashiga yi mata,sabida wanda ya fada rijiya aka miko mishi takobi rikewa zeyi. Sa ta hajiya tayi ta kunna heater a dakinta,ta tara ruwa me zafin gaske. Hajiya tajata toilet ta fara wanketa da towel tana gasa mata jiki,da zafi sosai amman nana najin dadi ajikinta. Tana gamawa ta tara mata wani ruwan tasa su detol kamar gaske tasa tashiga ciki ta zauna,tasata ta ware kafa,tana ganin ta ware din cikin hanzari ta dauko layar data kulle gefen zani tayi kamar tana duba nanar ne taga ko ta karu,ayko tai wuf ta cusa layar agaban nana. Nana bata kawo komai aranta ba dan tunaninta haka akema masu jego in anshiga musu wanka,batasan ta tura mata wani abu a gababa. Haka sukai wankan suka fito. Ruwa hajiya taba nana acup da yar karamar layar tace ta shanye. Sosai nana taji dadin jikinta,tayiwa hajiya godiya tai musu sallama akan gobe zata dawo. Hydar ko tunda ya isa garin be samu fuska gurin iyayen nana ba dole ya hakura ya dawo ranshi abace. Nana bayan fitar hajiya,ta fara jin wata matsananciyar shaawa na taso mata kamar zatayi hauka. Wanka ta sake komawa tayi ko zata sami sauki amman ina kan gado ta fada,tana birgima,tana matsa boobs dinta,tana lashe lebe,ta rasa ya zatayi namiji kawai take bukata ko waye shi yayi sex da ita. Hydar ne yayi sallama falon gidan ba kowa,da yake dare yayi se ya dauka ta koma dakine,dan haka lekawa dakin yayi domin yamata bayanin yadda sukayi da iyayenta. Da sallamarshi ya tura kofar dakin,cike dajin tausayin nanar ya shiga dakin. Tirkashi!!!! Muje zuwa Yawan comments yawan posting Surbajo for life.[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *DAN KARUWA* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *writen by zahra surbajo* *nayi mistake din number,last page* *13* Nana gama karewa gurin kallo tayi,kamin ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya. Dora sultan tayi akan kafada ta bude motar ta fice. Gurin wata me tuwo tuwo ta karasa,da sallamarta. "Baiwar Allah don Allah tambaya nikeyi"nana ta fada cikin tausasshen harshe. Kare mata kallo matar tayi sannan tace. "Allah yasa nasani" "Inda zan samu gidan haya nake nema don Allah"cewar nana bakinta na rawa. Murmushi matar tayi tace. "Lah ay ba damuwa inde wannan ne,bazawarina dillali ne na gidaje,dan jirani in wanke kafata se in rakaki gurinshi". Cike da jin dadi nana tace. "To nagode sosai" Wanke kafa matar tayi sannan ta gyara mayafinta tacewa nana . "To muje yarinya,sede da dan nisa naga kamar bazaki jure tafiya akafa ba" Nana murmushi kawai tayi sannan tace. "Muje gurin motata semu tafi aciki" Baki bude matar ke kallon nana,dam bata dauka da mota tazo ba. Nana shiga motar tayi,matar ta zagaya itama ta shiga.nana ta mika mata sultan ta rike mata ta tada motar suka nausa cikin garin gomben. Tafiyar minti talatin sukayi,sannan suka iso gurin mutumin. Sosai yaji dadin zuwan nanan,dan haka be bata lokaci ba yamusu jagora zuwa wani matsakaicin gida na zaman mutum daya. Sosai gidan yayiwa nana kyau,kudinsu cas tabiyasu na shekara biyu.sannan tayiwa me tuwo tuwo ihsani. Dillalin tafiya yayi gamida shaida ma nana ze turo me gyaran wuta da daddare in ya dawo daga gurin aykinshi yazo ya gyara mata wutar gidan. Godiya nana taimasa yatafi. Gyara gidan tayi fes ita dame tuwo tuwo,sannan taja ta zuwa kasuwa dan ta nuna mata hanya. Duk abinda take bukata na amfanin gida ta siyo,amota guda aka hado kayan aka kawo mata gida. Ladidi me tuwo tuwo ce ta taimaka mata suka kimtsa gidan fes,ko ina se kamshi yake. Se dare ladidi ta tafi,nana se godiya take mata. Bayan tafiyar ladidi,nana wanka tayi sannan tayiwa sultan ta shiryashi ta kwantar dashi kan gado,ayko tuni yayi baccinshi. Nana ko shaawarta ce ta fara motsa mata,rasa inda zata sa kanta tayi. Duk buge bugen da zatayi ta gama amman abun gaba yakeci. Tuni ta gama fatali da duk wata sutura ta jikinta. Tana cikin wannan halin ne habib me gyaran wutan ya shigo gidan ya tsaya tsakar gida yanata sallama. Kamar a mafarki nana ta jiyo muryar namiji,dakyar ta iya amsa sallamar gamida yimishi izinin ya shigo.cikin dakin. Batare da tunanin komai ba yayi ya shiga dakin bakinshi dauke da sallama. Kwance take akasa tsirara,hannunta akan gabanta tana wasa dashi,dayan kuma ta rike boobs dinta dashi. Habib tuni shaidan ya kawata mishi nana,dama gashi dan duniya ne,binta ya dunga yi da ido,yana kisma dadin da nana zatayi,ganin irin niimar dake fita ajikinta. Dan kauda kai yayi,nana ko wani nishi take na saukar hankali tana kara bude kafarta dakyau. Jakar kayan aykinshi habib ya ajiye,a hankali ya taka zuwa gurin nana. A hankali ya dora hannunshi kan haq dinta,ya fara shafawa. Ay nana ji tayi wani dadi da natsuwa na taso mata. Habib ko kara bada kaimi yayi dan karshe har bakinshi yasa yana tsotsa nana na ihun dadi. Cikin sauki ya cire kayan jikinshi, ya afkawa nana. Shi ihu nana ihu dan su kadai sukasan dadin da sukeji,koya yayi yumkurin kyaleta se yaji wani sabon dadinta yakeji,ayko kwana yayi akanta yana gumurzu. Kiran sallah ne da aka fara yi ya fara shiga kunnen nana,a hankali bacci yayi awon gaba da ita. A hankali habib ya zare jikinshi anata,ya nemo kayanshi yana kokarin sawa,kamar ance ya dubi dick dinshi. Ayko sharkaf ya ganshi da jini,agigice yake kallon jinin sannan yakai dubansa ga nana,itama jinin ne ajikinta. Ayko tsoro ya kamashi dan ya dauka ciwo yaji mata. Ko jakar katan aykinshi be tsaya dauka ba ya fice daga gidan. Kukan sultan ne ya farkar da nana. A hankali komai daya faru daren jiya ya fara dawo mata akai. Ayko ta fashe da kuka tana fadin. "Allah nayi zina ka yafemun,wlh bada son raina haka ta faruba,ka yafemun"ta kara rushewa da kuka. Sanin da tayi ba kyau daukar yaro da janaba ajiki yasa ta mike ta shifa bayi ta tsarkako jikinta,tayi wanka sannan tazo ta shirya ta daukeshi. Kukan taci gaba dayi tana rokon Allah. Haka rayuwar taita tafiya,tun habib na gudun haduwa da nana har takai yanzu agidan yake kwana yake wuni. Amfani yake da ita tamkar matarshi ta aure. Cikin kankanin lokaci sega nana har wani kyalli take na musamman. Koda ladidi ta fahimci abinda ke tsakanin nana da habib bata hanata ba,illa ma wasu customers data karo mata. Yanzu nana a rana seta kwanta da mata goma,batare da damuwar komai ba. Sosai sultan ke kara wayau da girma. Nana nason danta kamar rai.bata ciyar dashi daga kudaden da take samu abariki. Dam motar ta ta siyar,tasa kudin abanki domin danta da bukatunshi ********************** ⬇ ************************** ********** Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.aihausanovels.com.ng Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post. Email > aihausabooks@gmail.com ******* FOLLOW US ****** Facebook: Ai Hausa Novels Twitter: Ai Hausa Novels Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels WhatsApp Number: 09017242889 Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu. ********************** ⬇ ************************** *************** Ai Hausa Novels **************** ********************** ⬆ ************************** Surbajo for life.[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *DAN KARUWA* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *writen by zahra surbajo* *masu neman page 12,mistake nayi gurin numbering nasa 11 har so biyu,so cikinsu ne 12 din yake,ngd* *15* "Nifa gaskiya yarima na fara gajiya,taya aure shekara goma amman ko batan wata ban taba yiba,gaskiya da sake"cewar faiza dake tsaye kikam akan fahad tana masifa, Dan cikin yan kwanakinnan masifa da balai kawai take nema dashi. Dafe kanshi yayi dake sarawa,ya dago rinannun idanunsa yace cikin sigar rarrashi. "Haba faiza me yasa kika kasa yarda da kaddara ne,haihuwar nan fa ba ni nake rabawa ba,sanin kanki ne inda ni ke rabawa da tuni na baki,don Allah ki kwantar da hankalinki kar kisamin hawan jini" Tabe baki tayi gamu da dan guntun tsakinta tace tana fari. "Wai ma,to seka fadawa wata bani ba,kasan de inde yarda da kaddarane,nafika kokartawa tunda na zauna dakai sama da shekaru goma batare da batan wata ba,kaiko matarka Nana tsawon watanni goma sha daya kawai ka iya zama da ita sabida tsabar yiwa Allah butulci yabaka haihuwar kace ba naka bane sabida rudin duniya,wlh fahad na gama zama dakai dan ina gudun inzo in haihu nima kace ba nawa bane,tunda kasa an kori hydar watakila ni in nayi cikin kace na me martabane" Tassssssssss fahad ya dauketa da wani gigitaccen mari,wanda besan sanda yayiba. Rike gurin faiza tayi cikin fushi tace tana kuka. "To me yayi saura ay duk wanda ze iya yiwa kaninsa uwa daya uba daya sharrin kwanciya da matarsa wlh ze iya yiwa uban daya kawoshi duniya" Fahad kasa jure maganganun faiza dan haka rufeta yay da duka yana fadin. "So ba hauka bane faiza,son da nake miki be baki damar cin mutunci na ba,ke wacece da zaki dunga zagina,wlh ki shiga taytayinki". Dakyar faiza ta kwaci kanta ta gudu dakinta ta kulle. Tun daga ranar zaman lfy ya kaura agidan kullum cikin fada suke, Fahad hakuri yake da faiza dan har ya gaji da dukanta, Sometimes yanason yayi tunanin nana amman daya fara kanshi ke ciwo yake hakura. Yarasa meke masa dadi. Sannu a hankali kullum yana kwatantawa har Allah ya bashi saar fara tunanin nana da jaririnta. Sosai zuciyarshi ke shaida mishi be musu adalci ba,yakamata yayi bincike kan ya yanke musu hukunci. Tun daga ranar ya fara kukan rashin nana,tabbas ya zalunceta. Gurin me martaba ya nufa,da kukanshi. Sosai hankalin sarki ya tashi ganin yarima fahad me jiran gado na kuka Cike da kulawa ya tarbeshi yace. "Fahad meke faruwa dakai kake kuka haka,?" Cikin kuka fahad yace. "Me martaba,nana nake tunawa da danta da hydar,tabbas bamu yi musu adalci ba,wlh ba haka yamata muyi musu ba,mun yanke hukunci batare da bincike ba" Ajiyar zuciya yayi yace. "Fahad zancenka gaskiya ne,dan nima kwanakin nan wlh har mafarkinsu nakeyi,gaskiya bamuyu daidai ba,amman inshaAllahu zamu gyara kurenmu" Nan de me martaba yashiga kwantarwa da fahad hankali cikin kalamai masu dadi. Anata bangaren kuwa hajiya babba,cikin kwanakin nan wata mahaukaciyar shaawa ce ke taso mata wacce ta kasa gane dalilinta. Duk iya kokarinta nason ta danne dole ta kasa seda tayiwa me martaba korafi akan yadunga kusantarta akan lokaci. Duk yadda yaso ya gamsar da ita sam bata gamsuwa. Ganin ya kasa biya mata bukatane yasa ta yankewa kanta hukunci akan abinda ya kamata tayi. Tofa Sultan yau yana gida,bashi da makaranta,nana kuma batanan tafita sab goginta. Tsintar kanshi yayi dason yimata kwalemar dakinta. Ayko nan danan yafara fito dakomai na wankewa ya wanke,na gogewa ya goge. Wata tsohuwar akwati ya janyo,wacce tayi kura ba kadan ba,kakkebeta yayi,sannan ya bude ya fara ciro kayan ciki. Wata tsohuwar waya ya gani aciki,tsintar kanshi yayi da son kunnata. Yana kunnawa ko yaga ta kawo. Tana gama kunnuwa sakwanni suka fara shigowa wayar abun har tsoro yabashi,dan sakwannin sunfi guda dubu biyu. Jira yayi suka gama shigowa tass,sannan yafara dubawa. *Hayaty* Shine sunan dayafi daukar hankalinshi. Inda duk sakon daya bude na ban hakurine da nemam yafiya. Acikin sakwannine ya fahimci fahad ke turowa. Ya fahimci irin tsantsar nadamar da mahaifin nashi yayi. Sakon dayafi yawa acikin wayar shine na *V,I,P* Koda yabude yawancin sakon cigiyane da rrtrashi kan nana ta dawo gida,daga hydar. Hakade yay tabin sakwannin yana budewa yana karantawa yana kuka. Hydar kwance agidanshi dake california rike da wayarshi kamar kullum yasaba seya kira number nana duk da bata shiga amman kullum seya kira. Yauma kiran number yayi,kamar a mafarki yaji tana ringing. Wata zabura yayi ya mike tsaye,ya rike wayar da kyau,kamar ance zata fadi. Sultan dake zaune yana duba sakwanni kamar a sama yaji wayar na ringing. Agigice yabi wayar da kallo kirjinshi na bugawa da mahaukacin sauri. *VIP* shine sunan daya bayyana akan wayar. Tabbas ya fahimci kanin mahaifinshi ne ke kiran shin kashewa zeyi koko dagawa zeyi? Muje zuwa Surbajo for life.[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *DAN KARUWA* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *writen by zahra surbajo* *You are dazzling and gorgeous, you are attractive and sensuous. You are beautiful and pretty, you are stunning and lovely. You are charming sweetheart I love you a lot,get well soon my other half Fatima Abubakar Radda.* *16* Jiki asanyaye sultan ya daga wayar.ya kara akunne. Hydar agigice jin an daga yace. "Hello nana,haba nana don girman Allah me yasa in zaki guji kowa ni me nai miki fisabilillahi da zaki gujeni" Sultan baki na rawa yace. "Uncle,sultan ne ba ita bace" "What!!!?sultan fa kace"hydar ya tambaya cikin karaji. Kuka sultan ya fashe dashi najin dadi yace dakyar. "Eh nine,ni na kunna wayar yanzu batanan ita ta fita" Hydar ganin tsayawa dogon mgn ma bata lokacine kawai cewa yayi. "Kuna ina ne sultan,yi sauri ka sanar dani a ina kuke" Sultan ba tare da tsorom komaiba ya bashi full addrs. Kashe wayar yayi da sauri bayan ya gama fada masa ya kasheta gaba daya yamaidar mata da ita cikin akwatin yaja akwatin yakai daki. Maida komai yayi muhallin daya dace. Fess gidan yayi kyau in banda kamshi ba abinda yakeyi. Se dare nana ta dawo.tana shiga falo ta tarar da komai fess sosai ranta yay mata sanyi taji danta ya shiga ranta sosai. Wanka tashiga tafito ga mamakinta sultan se murmushi yake mata wanda sabanin da in ta dawo har kuka yakeyi na takaici in yaga tana wanka. Ita de lamarin na sultan be mata ba tana zargin akwai wani abu da yake boye mata. Shiko hydar yana kashe wayar,da gudu ya fada daki ya hado tarkacenshi daze bukata.yafice da gudu zuwa airport. Yanada automatic visa,dan haka ticket ya siya zuwa nigeria. Se dare jirgin su ya tashi zuwa nigeria. Gab da asuba suka sauka a nigeria Abuja. Booking yayi na jirgi me zuwa gombe wanda se da rana ze tashi. Zaman jira yayi a airport din. Nana ko tun dare ta lura tsohon akwatinta taganshi ba yadda ta barshi ba,dan haka kosawa tayi gari ya waye ta bude taga me akayi da akwatin. Asubar fari ko bayan ta yi sallah ta janyo akwatin ta bude. Gabantane yayi mugun faduwa ganin jakar wayarta abude. Da sauri ta janyo wayar ta kunna. Wacce rabonta da kunnawa watanni biyu kenan,dan tana kunnawa duk bayan wata biyu,ta karanta sakwannin hydar. Koda ta fara bincika wayar ba wata alama da ta gani dan sultan duk ya goge dan kar ta gane. Hankalintane ya kwanta ta maida wayar mazauninta . Shiryawa tayi ta ficewarta kasuwancinta. Batare da tunanin komai ba. Sultan ko kasa fita yayi ko kofa dan jikinshi na bashi yau uncle dinshi zezo gurinsu. Karfe uku na yamma hydar ya iso kofar gidan su sultan bayan bakar wuya dayasha kan ya gane gidan. Kanshi tsaye ya shiga cikin gidan dan ya kosa yasanya nana acikin idonshi da sultan. A tsakar gida ya hangi sultan na zaune ya kurawa kofar shigowa gidan idanu. Zumbur sultan ya mike tsaye yana karewa mutuminbdaya shigo gidansu kallo. Wani sanyine ya ziyarci zuciyar hydar yarda jakar kayanshi yayi ya budewa sultan hannu alamun ya iso gareshi.dan ko baa fada masa ba ya gane shine sultan dinsu. Da gudu sultan ya isa jikin uncle din nashi yana kuka.shima kukan yake suka rungume juna . Sun jima ahaka kamin sultan yayiwa uncle din nashi jagoranci zuwa cikin falon gidan. Shide hydar yakasa yin shuru dan haka tambayar sultan yayi. "Sulti ina mommyn ka ko bata nanne?" Sunkuyar dakai sultan yayi yana wasa da yatsun hannunshi. Sake maimaita tambayar hydar yayi,kawai se sultan ya fashe mishi da kuka.me tsuma zuciya ya fada jikinshi. Rungumeshi yayi shima zuciyarshi na kuna,ko be fada masa ba yasan matsalar nana nanan har yanzu. Ji yayi kamar ze mace dan kunar da zuciyarshi ke mishi.amman bashi da yadda zeyi. Tare suka ci abinci da sultan sukaje masallaci. Har sallar ishai tare sukaje. Hankalin hydar sam baa kwance yake ba,ya kosa nana ta dawo gida ganin dare yi yake. Karfe goma na dare nana ta shigo gidan.cikin shigar rashin mutunci me bayyana surarta. Abakin kofar shiga falon taja ta tsaya cak kamar wacce aka tsikara. Shinshine shinshine tashiga yi alamar tanason tantance kamshin me takeji. A hankali tagama gano kamshin menene,cikin siririyar muryarta tace. "Hydar,"gamida lumshe ido domin ya fado mata arai,kamshin turarenshi kawai takeji. Bude idanunta tayi a hankali,jin da tayi kamar akwai mutum a kusa da ita. Fess ta sauke idanunta akan fuskar hydar wanda ya kafeta da ido hawaye na bin fuskarshi. Agigice ta yar da jakar hannunta ta fara ja da baya tana nunashi da hannu. Cikin kukan takaici hydar yace. "Why nana,?why?" Kasa ci gaba daja bayan tayi ta tsuguna agabanshi ta hade hannayenta biyu ta dukar dakai tana kuka. Shima kasa cigaba da tsayuwar yayi ya tsuguna agabanta yana kukan. Sun jima suna kuka kowa ya kasa magana,nana ko kunyar hada ido take da hydar shiyasa takasa dagowa. A hankali hydar yace. "Nana khadija me kikewa kuka?," Kasa bashi amsa tayi se kukan take sake yi. Ganin bata da shirin denawa ne yasa ta mika hannu ya dagata yajata suka shiga falon inda sultan je zaune shima yana kuka. Muje zuwa Surbajo for life.[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *DAN KARUWA* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *writen by zahra surbajo* *17* Duk yadda hydar da sultan sukayi gurin rarrashin nana tai shuru taki yin shurun. Ganin bata da niyyar yin shurun ne yasa hydar fita falo yayi zamanshi. Wayarshi ya ciro ya kira wani sukai magana cikin harshen turanci. Ya dan jima yana maganar kamin ya kashe wayar. Kwanciyarshi yayi akan doguwar kujerar,be jimaba bacci yayi awon gaba dashi. Sultan ko jikin maman shi ya kwanta dan gani yake kamar

Chapter 3 of 5