ta ce a'a illah ka tafi da Salima don zaman nata
anank bashi da amfani mai yiwuw a mijinta ya bugo mat waya azo
bata nan ai kaga ba yaji dadi ba.
kwaarai haka ne ke Salima taso mutafi tund akinga jikin
nata sai kuma gobe kya dawo.
Yaya Salima taso abarta amma su Baba suka hanata
donyasan ab ayi musu duk abin da suka zartar shike na nk mu tamu
isa muce a'a ba.
Mukayi sallama d ayaya ta tafi.
47
Shiru makatau har yamma banga Yusufa ba hankalina ya
yi bala`in tashi na shiga wasi wasin ko lafiya sai wani Likita ne ya
shigo ya dubani ya shgia tambaye tambayenasa na wofi ni dai kawi
aamsa masa nake amma walahi Eashida ba a son raina ba ya gama
aunre aunensa ya kallan ya ce har yanzu dai ba ki bari jininki ya
saukaba yadda kae so ba kina ta faman tunani mai irin ciwon I ba'a
son yaring adamun kansa.
Inna fa ta fara tashin hankalinta ta ce don Allah likita yaya
za'ayi jinin ta ya sauka? Ya kalli Inna ya ce cikin fara'a kwantar da
hankalinki Umma laifin ba daga gunmu bane daga gun Hindatu ne
Inna ta kallan sannanta kalli likitan tacde likita ban ganeba? Ina
nufin tan sa wani abu a ranta shi ne matsalar.
Inna ta kallan ta marairaice kamar zara yi kuka ta ce haba
Wahiddah me ki ke so ne? Naace ni Inna bana son komai kuma ni
bana tunanin komai lafiya ta kalau.
Ina fa lafiya ga fa abin da likita ya fada to ni bana tuna
komnai Inna sai ke. Ta danyi dariya ta ce idan kin ason kwanciyar
hankaliina kina kuma son nwa to Wahiddiah ki bari jinin nanki ya
sauka.
Na ce to Inna naji. Lokitan ya ce zan je na gayama likitan yadda mukayi saboda dama shi ya turoni.
Naji haushi ashe dama yazon amma yaki shigow aina nan
ian ta ta faman d asons aa da tunanin son ganinsa.
Dama sharrin da namiji ne yasaba da zarar ya kula ka na
sonsa to lokacin iya shegensa zai fara.... Inna ta katseni to aiba zakini magana ba Wahiddah don Allah ki cire tsiyar dashi Hajara
suka yi maki yanzu ina laifin wanda ya aiko maki da katun nan
yaro sarcece amma ki ce bakya sons haba Wahiddah.
Kofar ta bude wani lebuar ya shigo da wata jakar leda mai kyau ya gaida Inna sannna ya mika min lekdar ya ce gashi akacee a
bawa Wahiddah.
Mamaki ya kamani na ce waye ya baka Mallam? Yac
ebansan shiba yanzu dai yaban ya koma.
Na ce kuma baka sanshiba? Eh bansan shi ba.
Na ce to na gode si anjima. Ya kada kai yafice.
48
Inna ra yi saurin kwabe ledar ta ce ke karki bude sai kin yi
addu a wa ya sanı ma ko bom ne suka aiko maki nayi dariya na ce
Inna ke nan babu wani bon ai ab'a sabko bom a cikinleda sai dai a
ambulan
TO bani ni na fito maki da shi? Na ce ni kum ain rasaki ai
gwara ni na mutu Inna Allah ya kiyaye an san mutuwa na kan
kowa amma insha Alllahu sai dai kuga mututwa ta ba dai ni na ga
ta kuba.
Inna ra yibismillah ta buda ledar sai naga Inna da dariya
nima cikindariyar na ce Inna menene ciki? Ta ce ungo idonki ya
gane maki ni bazna iya wannan shirmen na kuba na 'yan boko bara
naje nayi alwala.
Na karbi ledar cikin hanzari na buda babu komai sai
Snakes Juice sai wasu katuna guda uku duk na taya fatan alheri
daga Yusuf sai kuma guntuwar takarda da ya yi dan jawabi mai
kamar baima sanniba kamar haka:
Wahiddah.
Yaya kika kara ji Allah ya kara sauki ya kuam kiyaye
gaba Allah ya baki lafiya yayya Inna ian fata suna lafiya?.
Wahiddah kamar yadda kikace na hakura da ke to na
hakura Allah ya hada kowa da rabonsa.
Ga sabon likita nan dake karkashinma zai ringa dubaki in
kin ad adamuwazai gayan da bana son nazo ki ganni ranki ya baci.
Ki huta lafiya ko da aohan ma kuskurene kuma na gane
kuskure na don ku mata baku son shishshigi.
Ki huta lafiya.
Dr Yusuf Saheed.
Gabana ya ballako na firfito da ido kamar na tsohuwar
mayya sai da Yususf yaga na kamu da sons a sanna zaice ya fasato
kuwa bai isa ba na fada a kufule.
To in bai isaba dole zanyi mas ahaka na shiga kallon
wasikar ta Yusuf kamar wat zararriya cikin ikonl Allah nayi
tawakkali nasa n kawai fada ya yi ba wai da gaske yake ba amma
duk da haka raina ya baci.
Na tattara masa komatsansa a ledar na samu na dan danna
irin kararrawar nan da ake kiran Nos don taimako ai kuwa sai ga
49
Saratu ta shigo ta kallan atce me kike so Wahidddah jikinne? Na ce
mata a'a donALlah yar takarda nake so da biro in zasu samu?
Ta ce mai zai hana bara naje na kawo maki ta fita na
mayar da kwalar da ke shirin zubo min.
Saratu ta shigo ta ce gashi na karba na ce na gode amma
don Allah karkiyi nisa. Ta ce to bara na jiraki, ta koma kan kujera
ta zuan.
Na shiga rattabanma Yusuf amsa kamar haka:
Yusuf kake ko wa? Kai bari na gaya maka an gaya maka
ana canza wa tuwo suna ne Uhm har kaban dariya me kake nufi ne
kana nufin ni na soka?.
To bari na gaya maka ban name kaba kai kayi rawarka da
kidan ka kaasan ban nemekaba ba kuma zan name kaba Allah ya
hada kowa da rabons akamar yaddaka fada.
To aini dama Allah ya hadani da nawa kai ne dai kaki
nema kuma da wuya ka samu a irin matsayin halinka.
Ko ka shigo inda nake ko kar ka shigo duk baii dameni ba
wan san ma meyas aa suka kawoni wannan matccecn
mayayaudarin asibitin ba. Well bani da lokacinka ga kayan kanan
bana so ina ga dai babiya bill dina?
Wahiddah Maddo.
Na nunke takardar na jefa acikin kayan an bawa Saratu na
ce don Allah ki bawa Dr Yusuf kice yaya ce taban shi ne na diba
masa ki dawo ki karbi naki.
Ra yi godiya ta karbi ledar ta fice nayi ajiyar zuciya na ce
shike nan ta faru t akare ana kukan targade sai kuma ga karaya ta
samu.
Inna ta fito ta ce ice ko kinsan wanda yakawo dsakon? Na
ced bata ya yi banan dakin bane sunzo sun karba Inna ta ce ko da
naji aike da g asama ni ko nayi kwancyata raina na ta faman tsukud
aırinwahalar da nake fuskanta.
Gaskiya kam abin naku aziman anya laabrinb nan namu
zai gamu a yau?
Ina fa ai dole ki dada kwana ko ki haukura inkin kuma
zuwana karrasa maki.
50
Ina ai zama dan sai naji fuluwar daka to yaya Yusuf din
vaji da kiak aika masa.
Wahiddah ra yi gyaran murya ta ce a yand aya gayan caya
yi kamar daga gidan wuta ka akiko masa da sakon ba zai shiga ya
yi kamar awannan don fargaba ayce nadama yazo yanayi to yaya
akayi?
Da saratu ta bashi godiya ya yi mata ta ficeya buda
zuciyarsa na faman harbawa don kfargaba ya buda ya fara karanta
wa kamar yadda na rubuta masa hankalindsa ba karamin tashi ya
yiba nan da nan ya shiga sallallami da fargaba ya ce "Oh Wahddah
wace irin yarinya ce ne?" duk da yasan na kamu ad sonsa amma ya
nga ya gama saduda shi ke nan mun rabu cikin takaici y,ayi jifa da
kayayyyakin ya nufi dakiinda nake ga mamakin sa bani aba
dalilina to fa yaya ke nan? Ya tsaya ya yi jim can ya kwalama Nus
kira ya ce ke ina mara lafiyar nan dakin?
Ta ce yallabai ai sun tafi gida tun dazu.
Ya zazzaro mata ido yauce waye ya sallamet a? DR
wallahi bansaniba. Kuma baku tsayar da ita ba me ye amfaninku?
DR naga sun fita da Saratu.
Saratu mazaw kiramin ita tazo ofis ta saman yafice a
fusace yanzun yaya zaiyi ya shaw o matsalar hasalima inaFaruk ne?
Saratu ta shigo cike da fargaba ta cegani yallabai ian fat lafiya?
Ya doka mata harara ya ce (Kya hey) wato me ya faru? Yallabai kamar yaya me ya faru? Ina Wahiddah? Wahiddah
waccece kuma haka? Ya mikE tsaye a fusace ya ce look young kidy ina Wahiddah marar lafiyar dakina uku?
Oho Wahiddah tatafi gida ta ce ka sallame ta... nayi me ta ce? Tacfe ka sallleme t a shi ne na rakata ta shiga tasi don iyayenta
ma basu zoba sai mamanta ta matsa su sutafi dole suka tafi.
Ya koma ya dafe kai ya shiga tunani kala kala DR lafiya?
SsNan da nan Yusuf ya mike ya dauki makualllan motar
sa ya nufi gida shi kansa zazzabi yake ji saboda a zabar wulakancin da Wahiddah ke mas aya kuma rasa yadda zaiyi.
51
Haka ya isa gidansu kamar wanda ya yi jinyar sati daya
sai jan ido kawai yawuce kai tsaye falon gidan nasu ya fadakan
kujera ya yi lamo kamar wanda aka aiko masa da mala'ikan
mutuwa.
SHajiya fatima tak fito fda niyyar zam aganin dan nata a
haka ta san ba lafiya cikin sauri ta ce kai Yusuf lafiyaka kuwa?
Ciki n rawar murya ya ce Momi bana jin dadi zazzabi na ke
yisanyi na kewji Momi kasha min asin nan don Allah.
SHajiya Fatima ta shiga salati ta ce Oh ni Fatima yau nag
masifa isuhu kan ason kasha kanka sabod amace? Momi ki daina
fadar haka ni nasan Wahiiddaah na sona muskilanci kawai yasat
yimin haka.
Me kuma ya faru? Momi taki yadda dani to ka hakura
amn da ita acece ne haka? Momi ko ke kika ga Wahiidadadah
zakio so ta a matsayin surukarkik to Yusuf tunda bata son ka me
zan da ita nima Momi naga ya miki tana sona illah tana fushi da ni
ne awai da zaerara ta huce shi ke nan.
Tashi muje na raka ka dakinka ice ko kacjki abinci?
Momi bana jin yunwa.
AI kamar turi ciwonYusuf ya shahara kafin gari aywaye
Yususf ya zam ada kyar ma yake iya tashi hanakalin Momi ya
tashi nanda nan tasa aka kai Yusuf asbitin gun aikinsa nanfa
ragowar likitoci suka dukufa akansa sun rangada mas aallaurai har
uku san nan da robobin ruwa dukka a hannuwansa.
Momi ta zari waya ta buga ma Faruk kan yazo maza maza
asibiti tana son gainsa.
Faruk ya ajiye wayar ya nufo asibitin a gigce ya samu
momi na faman kallo n dannanat Momi lafiya me ya same shi?
Ina zansani Faruk Yusuf zai kasha kansa sabodakawar
matarka Yusuf ya zomn ba'a hayyacin sa ba don Allah Faruk kai ni
gidansu Wahddan an n na ganta da kaina na roketa ta so dana
ko.... Momi ba sai kinje ba zani na taho da ita don Allah ki
kwantar da hankalinki komai zai zama dai dai.
Momi ta marairai ce tace 'a a Faruk gwara muje tare kila
tafi zuwa don Allah muje tare shi kadai ya ragen?
52
Babu komai zanje na taho maki da ita nayı maki Alkawari
ya fice shi kansa bai san yadda zai tunkari Wahiddah ba saboda ya
riga yasan halina Faruk ya yanke shawarar gaya wa Abba na.
Muna isa gida ni da Inna Abba da direban mu zasu kai
mana abinci ganin mu Abba ya dogaro da sandarsa yazo garemu
saboda ciwon kafa da yake fama dashi.
Da murnar sa ya tare mu yace yaya haka Safiya? Inna tace
an sallame mu ka ganta nan ra yi tas, sai rigima ta kallan tana
dariya.
Abba yace to 'yar auta bara naje na sa a kawo maki yana
ciki da kan shanu ayi maki farfesu sai kuma me ki ke so bayan
nan?
Abba Lemo da Ayaba na fada a sangarce. Abba yacde kin
samu Wahiddah.
Ni da Inna muka shiga ciki yaya Salima na falo ta
barar ashe mukayi sallama cikin hanzari yaya Salima ta amsa
hade da murna tace Wahiddah oyo oyo oyo oyo na dan fada jikinta
Inna tace to a dai yimata a hankali kar a turmushe ta.
Mukayi dariya yaya ki ka kara ji? Yaya naji saukI yaya
naku jiki? Alhamdulillahi don allah Wahidah a kiyayi gaba kinji
ko? Naji Yaya.
Yaya DR gaskiya yana dea girmama jama'a ga kirki sai
nake ganin kamar shine na hoton nan ko shi ne?
Na kalli yaya Slima n ace yansu haka shine ta karen kallo
cike da mamaki tace me ki ke nufi d ayanzu haka? Shine
Wahiddah rigimarki yawa gareta watoma baki saniba ke nan kNayi
shiru Inna kina junmu fa? Yay Sawlima ta tambayi Inna to Salima
me zance bafna son rigima ki kkyale ta in ra yi wari maji. Tunda a
bin nata shegantakane ai ra yi biyi babui wannan sarcecen saurayin
zai zaunane yana jiran turatu uwar iko har ta aminc kafin ra yi
masa izinin fitowa akan wata lalurar abanza da wacce ta ke yi
domin nata ta kwace mata saurayin da ta ke so ba yau su Najir zasu
zo ba ra yi masa bayani na gaji Salima ke ma kiyi shiru da da bakin
ki.
To Umma ni ba zuwa gidda yayi yace yana sona ba kawii
daga kawo takarda isa na amince masa? To amma ai ya nuna yana
53
sonki ktun a asibitin ko ? ama ki ka wulakanta shi kawai akan
awta ko ba haka ki ak ce ba? Haka ne amma amma ai Inna bai
kuma furta wab ba ko ke ki ak sani.
Inna ruwa biyu ne fa yaya za'ayi na aure shi? Iye da kyau
ke kuma ruw ana wa ce? Ai mu 'yan Nigeria ne... To Madan naji
babu aure a tsakanin ku ko kuwa uwarsa ba 'yar Nigeria bace?
Inna 'yar Nifar ce Buzuwa ce babansa kuma ba Indiyane kin ga ya
fi karfina.... Ke rufan baki kbar a mai fare maki gindin yazo ni na
gajiji da musu duk a cikin ku ke kakdai ce Allah yaban daban
taurin kai da zuciy;ar tsiya.
Na mike naji yaya Salima nac ewa kuma zuciyar mara
amfani me ye zsuciya da abin da kake so? Na waiwayo a dan
krazane yaya akayi Yaya tasan ian son Yusuf na ce ni bance ina
son sa ba Yaya.
Naji ai kara gaba ta Inar ce in ra yi wari maji na wuce ba
tare da na kumaq magana ba.
Kan gadonaw na fada direct na shiga tunanin Yusuf ko
yaya yake yabnzu wacce irin zuciya ce da ni ne? Naja tsaki na
shiga tuna maganganiun da Yusuf ya yagayan. Kawai na share
nace yaje can jya karata karatuna zan komaw.
Na juya kawai na shga baccinaw magana na shiga ji sama
- sama tun ina ji a hankali har na fara jiyo maganara Yaya Salima
so sai aina gaya maki Inna wata ranma Wahiddah kan tsinanninyar
zuciyar ta sai ta kasha wani.... ke bana son mugun fata Addu'a ya
kamata ki yi mata ba fata ba.
Kai Faruk saboda Allah son ta yake ko ko yaudara ce ta
ku ta maza kar na tirsasata taje kuma a wulakantan 'ya.
Nan na mike gaba na faduwa me ya faru da Yusuf kuma?
Nan da nan na rude na kasa zsaune na kasa tsaye na jiyo maganar
Faruk yace wallahi Innayana sonta kn san ni abokin sa ne ba kuma
zan yi maku karya ba ko don mutuncin da ke tsakanin Hauwa da
fWahiddah ba zansa nima a cuce ta ba a gaskiya Yususf na gari ne.
To amma naji tana manemin mata ne kaga ke nan
mayaudari ne? faruk ya murmusa yace Ina Yusuf jAllah hore masa
kyau da ilimi ba laifinsa bane laifin 'yan matanne donm shi yace
54
bazai furta da bakin sa yana son inace ba har sai in shi ya gani ayc
eyana so kuma da aure.
Sai akan Wahiddah mukak tabbatar kin yadda ya mato a
kanta amma takI bashi hadin kai munyilallashi amma a banzaw
hasalima ca ra yi ida n muaka kumja yima ta zancensa zata yi fada
damu.
Rabu da ita shashahsar kawai. TO me ya sameashi yanzun
har aka kwantar da i bayan lafiya muma rabu da shi jiyan?
Inna bazaki gane ba tun a jiyan ya kamu da ciwon ganin
halin da Wawhiiddah ke ciki yasa shi jin Sakin dole a tsammanins
a zata hakura ta so shi su so tjunanasu to bansan abinsd a ya faru a
kuma ciwon ya dawo masa. Shine ya kuma fada wa rashin lafiyar.
Oh ni Safiyya. Bara naje naw ganta ian zuwa Faruk ba
kommai Inna nayi saurin kudundunewa Allah tilas ni bacci nake
Inna ta turo koafar ta shigo ta karen kallo sannan ta taban kaf anayi
buru s kamar ban same ta ke ba.
Inna ta shiga dakata tace ke tashi rigimammiya na mike
ina murje wain I bacci tace mike don Allah shukar da kika shuka ta
fito mar akunya.
Inna me kuma nayi yanzun dtunun da na dawo ake cewa
nayi laifi doinAlllah Inna kuyai hakuri?
Kina son nayi haduri? Eh nace mata. To maz a ki shirya
kuje asibiti gun Yusuf kinga ya shi can kwance ba lafiya duk
dalilin ki iye Wahiddah anya ace ke kadaio ina ta faman da ke.
TO inna zani amma fa don ke walllahi. Naji Autata sai ki
ringa bari a anajin kanmu. Bana sonmk to bara na shirya.
Inna ta fita da murnarta nan na shigta tausaya ma Ysusuf
too amma shi ya jawo ai jifa magangunun d aya gayan inama ban
mai da mas ada wasikar d aya rubutan ba.
Banyi wanka ba hoda kawai na murza na fan shafa jan
bakina Fuful na saka holan dina ja da shudl dinkinnsitela na kafe
daurin dan kwalina na yaf ashudinmayafii datakalmi shudio mai
dan tudu amma bashed a tsini na fito falo Faruk da ganinaa ya saki
murmjushi na dko na dake ato nanuna masa dole akayimin, bai
damuba ya shiga yima Inna godiya Innatacf ba komai Faruk ka
gaida Hauwan zata ji Inna.
55
Na bishi a baya kawai.
Bayan mun shiga mota mun fau hanya sannan yace ranki
ya dade gimbiya Wahiddah. Na dan kalle shi nace atre da naka
sarkın ya kIn mayaudara.
Yayi Jariya yace kai Wahiddah me yayi zafi haka? Kai
kayimin zaf da kazo me yasda kuke yimin hakane? Haba
Wahiddah kamar ba musulma ba ana baki kin akkIn karba why?
Saboda ba sona yake ba.
Waye ya gaya maki8 any way in munje kika ga halin da
ya shiga kya tabbbatar d aYusuf masoyi ki ne.
Ban kuma tamka masa ba shima haka har muka je asibitin
yayi fakin muka fito muka nufi daik na musamman ind aaka
kwantar da Yusuf. Faruk ne ya fara shiga ina binsa a baya. Hajiya
Fatima na fara gani kyakykyawar mace kamar danat ta waiwayo ni
d faraa'a tataso kuma ta kama hannuna ta zaunar da ni kusa da i'a
tace watro ke ce ki ke son dana ko? Ta fada cikin alamar nuna
kaunarta gareni ke ko kema Balarabi yace dole mana Yusuf ya
rude tubarkallah don Allah Wahiddah me yasa bakya son Yusuf?
Tambayar ra yimin nauyi sai kawai na sunkyarda kaina
kasa ina murmushi na kasa magana.
Tacekibar jin kunya ina so ki gayan gask yarki don Allah
kina sonsa ko a'a kinga in bakya son s a nasan yadda zanyi na
shawo kansa ko da da Addu'a ne Allah ya rabashi da sonki sabod
ahaka gaskiyarrki nake son ji.
Na kalli Faruk d aya zuban na mujiya sannan koma kallon
mutumin da tafi so fiye da kanta gashi kwance dalilinna ga kuma
matar da zwata kira ta surukart a na rokonta ta zama mai son dan
ta.... Yaya ki ka yi shiru Wahiddah? Ba komai Momi karo na
farko ke nkan da nayi mata magana tun bayan gaisuwa.
Kamar yaya ba komai kina sonsa ko ko a'a babu kunya
tsakanin mu sai gaskiya.
Nace Momi albarkacinki ian son Yusuf tsakani d aALlah
da kuma zuciya daya.
Alhamdu Lillahi Allah yayi maki albarka
hadaminkawunan ku.n
Ubangijiiya
56
Faruk yace Amin, Na cigaba da sunkuyar da kai sabhoda
kunyar ta na ke ji da ta kula da haka sai tace Faruk zo ka kaini gida
na fauko carbina na manta don Allah Wahiddah ki jira na dawo.?
Nace to Momi zan jira suka fita nace gaba da zama ina mai kulawa da shi duk motsin da yayi in akula naga yana neman
cire abin da ake masa karin ruwa cikin sauri na sa hannuna na dafe
hannun nasa dayan ma haka dole ke nan fuskata na kallon tasa
kirjina na saman nasa amma basu hadu ba, Yusuf ya buDe idanun
sa hadl da korafin an dame shi ganina ya sashe mamaki hade da
boyayyen murmushi a fuskarsa na so na d a kauna, ya kuran ido kunya ta kamani abin haushi mayuafi na ya subale da ya ke mai
santsi ne Yusuf ya kuma kawllo na nayi niyyar sakinsa ya fuskance
ni haka yace haba Wahiddah ina son jin hucinki kusa da ni please karki matsa Wahiddah ilove you with all my heart.
Na kalle shi na tabbatar da gaskiyar maganardsa illah kawai miskilanci na da ikona da kuma latsin mu na 'ya'ayamataya
sani adgawa nace a fusace me kake nufi d ahakan?
Ya dan muskuta yace Wahiddah kin cika fushi d ayawa
me yasa na kike mani haka? Because bana son ka kaji ko.?
Ya runtse idon sa kamar mintin abiyuya bude su ya ce
Wahiddah ni kuma sonn kin ake kamar raina yaya za'ayi ke nan?
Ka manta wasikar ka gareni baca kayi baka soona ba ko kamanta
na tuna maka cewa r ka hakura da ni? Don Allah ki bar maganar
nan. TO ka fita hanya ta.
Bazata sabuba ya fada a fusace ko kina so ko kina kI ni ne
mujinki sai kiyi yaya ke nan? Anaw aure dole ne na galla masa
harara? Yace za'a fara takan mu. Ashe kana da aiki? Kuma ke zkai
tayani.
Na mike kaga tafiya ta kayi'da bango. Ya marairaice
donAllah yui hakuri da gangan nake maki please na koma na
zawuan aina kallon wani gun shi ko ya zuban ido ko kiftawa.
Wata siririyar nos ta shiga tace DR za'a cirri maka ruwan
ya kare mmuka kalli ruwan har jinni ya fara shigaa d asauri ta zare
masa tace Allah kara saukl
Yace Amin Tarisa.
57
Y'a yunkura zawi tasi ya kasa duk inakalonsa cikiin sauri
naje gunsa na taiakasa ya zauan deai dai yace na gode hakama
alamar so ce na gode Wahiddah.
Naw ja tsaki na juya zan koma guna sai kawai ji nayi ay
zaunar da ni bisa cinyarsa na shiga kici - kicin kwacewa arpma na
kasa nace masa fme ye haka? Ya lumshe idonsa ya bude su yace
"Muhabbat ke nan?" Wato sonki ke damuna.
Na sunkuyar da kaina sabod asigar maganarsa ce tasani
jan wani numfashi yace nasan kina sona kamar yadda nake sonki
kawai dai ikonae irin na ku na mata ina so ki sani Wahiddah ban
taba furta inason jmace ba sai akan ki wallahi sonki ya kusan
zamemin ibada Just I want your answer? To me yas akake kula
`yan mata barkatai na fada cikinalamar shagwaba.
Ya dan shafi kumatuna yaceWahiddah ninma ba a'ason
raina bane lomsam amce wi;aBmco na sjo da daďo ko?
Na sani to wallahi sune ba nii ba. Na dan kalle shi ian
murmushi shima murmushin yake yi yacde yaya nayi winning?
Nace ba yanzuba tukunna, yace why?
Nace saboda ban shirya ba. ya danyi fushi yace shi ke nan
kije idan kin ji ance maki na mutu ko burinki ya cika/
Na mike ya finci koni yace Allah zan maki abida ba kyа
so in yaso k i8 harbe ni muddin baki ban amsata ba.
Ai Nace don Allah ka saken kar a shigo a gammu.
nafisoma a ganmu kinga afi saurin daura ana aure, To Yusuf nima
ina sonka ice ko she ke nan? Yace bad azuciya daya ki ke fada
ba?: awallahi da zuciya daya na fada. To inda gaske ne dan yimin
kiss? Nasha kunu nace ba al'adarmu bace. Ya nisa yac eto ni nayi
maki? Nace maka ba al'adar mu bace>
Okey naji to bani zoban nan na hannunkii shinr kawai zai
tabbatarmin you love me.
Na zare zoben na mika masa yace fafur sai dai nas amasa
a hannunsa.
Tace don Allah kasa d akanka basai na wani sa ma kaba
to ashe bakya sona meye s azobe n? Dole na karba na saka masa d
akyarma ya shiga hannuna s adon azaba ya sumbaci habnun nawa
da nasa tare.
58
Nayı saurin mikEwa na koma inda nake. Ya kallen yace
matsoracrya wa zai kamaki? Nace kaine don kai ba kunyar ce ta
isheka ba. Ashe zakiyi fama d ani ke nan don ni gaskiya rayuwar
turawa zamuyi ba matsi ba kuma baki.
Nace lallai zanyi kallo? Zakiyi kam. Well a ina zamu yi
honey moon din mu? Don Allah Yusuf ka kyaleni na fada cikin
dariya? Allah da gaske nake ba zamuyio anan garin ba. Saboda me
na tambaye shi?
Sawboda bana so a dame mu ki zaba India ko Jafan, Faris,
Togo, Yogoslabiya, U.S.A, ko mkuma Engila?
Duk inda ka zabar mana amma banda India. Saboda me
garin mne afa? Shi ya sa bana so. Oh my God Wahiddah you are
so Funny. Okey ina kike so? Ina son muje birinin Alkahira. Nan ki
ke so? Cannake so banasonduk inda ka lisswafamin As you say my
queen.
Mukayi murmushi, baki sani ba Wahiddah,? Uhm sai ka
fada. Yunwa nake ji. Yunwa? Eh yunwa.
TO me zaka ci in hada maka? A'aa ni abincin hannunkii
bna ke so. Ga abinci Hakiya t akawo makia iin zsuba maka mana?
Bana so abincin gidan ku nake so in ci. Okey bara nayi waya a
kawo maka ko? Ko kuwa ni da kaina ka ke so naba ka naje da
kaina na kawo maka? A'a yi ayar dai yaya zaki tafi ki barni?.
TO yaya kake so nayi ne Yusuf?koma yaya ne kiyi.
To ban wayar ka na buga lokaci na kurewa'ya mika mata
wayar ta karba yace kin san abin danake so naci ne? ki dokki ke ga
mai masoyi ko?
Nayi dariya nace nama fasa tunda dai gwale ni kake, na
koma na nayi zamana Yusuf ya shiga ban Hakuri da lallallami sai
da