na wana shi sannan na karbi wayar.
Bayan Numbar gidan namu ta shiga najimaganar yay
aNajir dadl ya kamanni nace Yaya yaushe ku ka zo? Ke kina ina
duk min hallar a mu munzo dubiy a babu ke babu daliliki na runtse
idona nace yaya gani nan zuwa donALlah kace ma Inna wia tasa
Lurwanu ya kawamani abincin nan.
Zan gaya maat amma fa k isani you are wanted? Yes Sir.
na fada cikin dariya.
59
Da suari na jefama Yusuf wayar sa nace yayana yazo
sabodahaka I have to go.
Look Madam ba ind azawki sai kinzauna kin ciyar da fni
tukunna ko na biki.
Hwaba Yusuf kacika rigima wallahi nace maki ya zama
do.... kofar ce ta bude muka waiwaya Hajiya ce da Faruk hade da
mahaifin Yusuf da watw aIndiya budurwa mai matukar kyau ra yi
shiga irinta garin su ra yi bala'inkyau ganin ta bai firgitaniba ilah
kallon fuskar Yusuf danayi.
Shema kallona wa yayi yace Daddy well come. Ya shiga
tambayar dan nasa da yarnsu yana bashi ams awani na fahimta
wani kuma oho.
Haka ma yarinyar ta karaso ta shiga gaida Yusuf na ga
yana daure mata.
Na gaida su suka amsa a yatsine ni ko na koma suka da
Faauk a tsaya nan fa koa yayi shiru haushi da ki shi suka
kaqmani yaushe zan tsaya ina kallonk wata kusa d a Yusuf.
Ya kalle ni ya kula d ayanayin da na shiga nan da nan
hankalins aya tashi ya taso d aga kan gadonya wuce iyayen nasa da
kuma wacce ini bansan matsayin taba gun Yusuf ya nufo ni.
Gabana ya fadI ganin abinda yake shirin faruwa ya karaso
kus ada ni yatsaya sannanya riO hannuna ana shig akokarin
zamewa ya damke nhannuna da karfi ba shiri na saduda.
Ya kaini kusa da mahaifın nasä yac eAbba ga yarinyar da
neke gaya maka ina so kuma ita zan aure sunata Wahiddah, Ummi
ta riga ta santa, saboda haka gataku gaisa ya jiyo gareni yace
Wahiddah ga mahaifina nan ku gaisa.:
Na durkusa har kasa na gaida shi ya amsa sannan yace
Yusuf amma kasan ga Mira na kawot aka aure ko? Abba na riga
na gama zabi Wahiddah na ke so. To yaya za'ayi da Mira? Abba ra
yi hakuri, ba hali dole ka auri Mira.
Abba kasan bana aure biyu ko? Ada ke nan banda yanzu.
Abba bana son Mira ian Anas bashi da zata auraba?
lasam Amas ua rasa kafar sa, to ba sai ta zabi wani ba acikin ma'ne
manta" Fatima kinji danki ko?. Hajiya Fatima tace na gaya maka
Abba kasanna gajamaka ba zanyi aure biyuba wahidda kawai nakeso,
daga da itamaai anas zato aure ko? To yanzun ba sai ta zabi wani ba
cikin makemanta Fatima kinji danki ko? Hajiya Fatima tace na gayamaka
60
Saheed danak ayariga ya zabni mace kakI ji kaga yanzu da ka gani
d aidon ka ai dole kak hakura.
ta
Fatima kina bayan Yusuf ya aure yaren da bana saba? Me
yasa ni ka aure ne? maaganar ta ratsa A Saheed ya rasa bakin
magana dakarshe yace aure kam sai anyi muddn kuma so mu
zauna lafiya, Shawar ata rage gare ku don na riga na karbi sadakin
saboda haka da ga nan ka kaita gidanka ban hana ka auren
Wahıddah ba amma a halinyanzu Mira ta zamataka Fatima ga
surukar ki nan ina hotel dindana sauka middin kana sonnamaida
mahaıfaiyarka gida na to kabi abinda nace ya bude kofa ya fita.
Na kasa motsi anya zan avdda na zauna da Mira
matsayin kishiya don kam Hakıka ina sonmkjYusuf bazan
iyarabuwa da shi ba. Mira na matsain matar Yusuf ya zma dole na
auri Yusuf fuskata da idanuna cike da kwallah haka naga idanun
Yusuf sunyi jajur yace Wahiddah yaya za'ayi?
Nace duk yadda kayı haka za'ayi.
a
Wahidddah ke nake so kuma dole dake szan zauna dole
Mira ta koma garun mu bazan iya hada son ki da wata ba.
Na sani Yusuf akaina zak aso auren mahaifanka yak rabu
bazi ayiwuba hakq aASllah ya shirya kuma dole kayi adalci
tsakanin mu.
Kin yadda zaki auren? Na yarda Yusuf.
a
Murna ta kamashi hatamahaifiyar. sa ta yaba d ahankalina
taita yimin godiya.
Nan Hafiya Fatima ke gayama Mira da yaren su ta yi
tsalle ta dire tace sam ba zata sabuba.
Hajiya Fatima tace ai ko ya zama dole. Mira tace an riga
an daura masu aure dea Yusuf saboda haka Yusuf nata ne bada
wata ba.
Yusuf ya ce ke saurareni kiji da Indiya nan garin ba daya
bane da da garinku ba al'adar mu daya ba ko mata nawa nuke so
zan iya aura sabodahaka in kinga zakii zauna da Wahiddah final in
kinga bazaki zauna da ita ab to consider your self out me.
T afirfito da ido tace Yusuf kai nake so kuma dole kai
zan aure bazan rbarai wata 'yar talakawa ba ta kwacen miji, saboda
haka nu zuba da ni d aita.
61
Raina ya baci na kare mata kallo sama da ksa nace ke
baki isa nayi kishi da ke ba Yusuf ni yake so kuma shi nake so
auren mu ba fashi duk kudin ybanki d akike tunkaho da shi bai
tsinana miki komai ba tunda yabarki zaki auri mijin da baya sonki.
Magana ta ta karshe da ke shine na barmaki Yusuf don
bazan zauan amuna fada ba akan da nimiji gashi nan ki jika kasha.
Na dauki jakata na fice dka sauri ina jiwao muryar Yusuf
na kirana amma ina, ina fita yana bina ni ko nayi masa banza da
naga jama'a na kallon mu nayi karfin hali na tsaya nace meyenwe
kake kirana na fada a fusace? Yace Wahiddah dani zaki zauna ko
ko daMira? Nace kadai zauna da ita masu auren zobe ai dama
tsautsayi ne yasa sauro fadawa wuta iannni in azma da indiyawa
inba tsokana ba.
Me ki ke nufi Mira? Oh sunana ya koma Mira ai dama
nasan ba sona kake ba yaudara ta akayi daonm aci mutunci na to
kayi kaji dadi amma bari na gayamaka inna sake na ganka а
gidan ko ai kenka ka kade.
Yusuf ya riko hannuna ya na rokona jiwowata ke da
wuyana zabga masa mari ni kaina na firgita saboda yadda naji
Karar marin da kuka nabar wajen.
Rasheeda mu tsaya nan sai gobe kuma. Kai Wahiddah
don Allah ci gabamana ba hali lokacn aiki na yayi sai goben ma
Karasa.
To ni ma nace sai goben ma hadu ana biyu da ga shi ba na
uku. Taku a kullum.
Maman Ummi,
'yar mutan Yakasai.
Asha labari lafiya.
Meye ra'ayin ku akan na ringa hade maku labari na, na
daya da na biyu zaku iya siye ko kuwa? Duk sako ku aiko ta
hannun Yaron Malam BOOK SHOP, Ko kuma gun Mallam Ali na
bakin Umma Bayaro duk zan samu bayani ta hannunsu. Ko masu
sai da Litattafai na bakin tashar rimi.
SADIYA GARBA,
YAKASAI.
62
YARON MALAM BOOKSHOP
PRI
Dealer on lypes of hausa, English and Arabic Book
HEAD OFFICE: BRANCHL
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels