Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 6
daga garuruwa wallahi Yusuf na sonkio kamar me tun karfe bakwai yake gidan nan ake ta faman shirye shiryen gashi yanzu karfe hudu na yamma. 35 Na ce mu je ki ji abin da Hajara ra vi mana, meya faru lawmila ta dafa kirjinta Uhum akiji ai muje don Allah dun na gajn da tsaiwar kafinna ghiga sai da na saka tabarauna. Da ganina Mukhtar ya ce munyi fushi Wahiddahh Karfe yanzu don Alllah? Ban nuna masu alamar komaiba na cekasan halin shirinmu na mat ad akalli Yusuf d ayahade cikin wasu lallasunkot masu ruwan to ka sunyi bala'in karbarsa gashin nan ya yi kwanciyarsa a baya sai faman murmushi yake. Na kalli abokanansa masu fada aji duk da matansu na gaishesu sannan na ce don Allah muna zuwa. Suka ce ba komai. Na kuma kallon Yusuf na ga yana ta faman kallo na cike da kauna na ce za ka sha mamaki yau na huce. Jamila ta Kama ni ta ce me ya faru da Jakara ? ra yi aure kamar yaya Nan n akwashe labari bna fada mat ba karamar razana ta yıba ta ce don Allah Hajara kuwa tasan shi ne Mustafan naki? Ta sani mana tunda ya gaya mata. Jamila lta ce amma bata kyauta ba, to yaya zancen Yusif? Na kalli Jamila na ce ba wai son Yusuf ne banayi ba a'a illah halins akuma na riga nayi rantsuwa sai na rama tsiyar da yake ma mata ko don gaba. Ran Jamila ya sosu ta ce haba Wahiddahh kamar ba musulma ba don Alllah ki sha ruwan sanyi Allah Yusuf na matukar sonki za ki iya sashi ckin wani hali Muddin kika wulakanta Jamila ta rasa bakin magana to bazan nuna naasan filan din ki ba Allah ya kiyaye bacin rana amin na ce mata. Mukhtar ya leko ya ce to amarya ke fa muke jira lokaci na tafiya muka biyo bayan Mukhtar ni da Jamila. Da ganina Yusuf yatarin I kna kuwa saki fuskata kamar gaske ya shiga gabatar da ni ga abokansa kamar haka: Dukka kun san in an ce maku a da zan yi aure yanzu ba za ku musa ba? Dukka suka ce kwarai kuwa don banu sanka d asha'awar auren ba hasalima baka da yarinyar. To yanzu na samu in jii shi ya kallan mukayiwa juna murmushi yaci gaba yau Allah ya ahdani da taurariyar taurari masoyiyar zuciyata Wahiddahh kun ganta sai daya za ruguzan tunanina d amafarkina ta kuma tsayen a rai kamar dutse. 36 Yau Allah yakawomu ranar d azamu kulla baikon auren mu a gabanku kafin a yi mai gaba daya nan da wata daya ko biyu masu zuwa. Dukka dakin aka fashe da shewa. Jamila dai na kula yake take amma ranta a dagule yake. Dukka ku matso ku gani. Yusuf ya gaya masu kafin kace kwabo dukka suka matso suka zuba mana ido. Yusuf ya ce "Rufe idon ki Wahiddah" na ce saboda me? Ya ce saboda so da kauna. Na murje na ce “Ka yi hakuri ka yi abin da za ka yi kai dai, ina da tsoron duhu. Allah tilsas ya hakura ya zura hannunsa a aljuh u ya fito d awani zobe mai kyau da kyallli ni kaina nayi mamakin zoben ya nunnunawa abokansa suka dau tafi ya ce "Wahiddah milko hannunki” na ce "Bani nasa da kaina kasan kunya nake ji? Nan Jamila ta fara 6uya a bayan mijinta. Mukhtar ya ce meye haka ne? ta ce ba komai ina tuna sanda akayi na mune, ya yi murmushi yac eai namu ya wuce sai na 'yan baya. Yusuf ya shiga yi min magiya na milka masa hannun ya ce Wahiddah gani masoyinki na gaskiya nazo da kokon barata na so da kuana ina rokon ko zaki auren kamar yadda nake sonki? Na ce masa "a'a" gabansa ya fadı ya kalli jama'ar gun yaga duk sun zuba mana ido ya ce me ki ka ce? Na ce masa kai me kace na tambaya cikin gatsali? Ya ce "canayi ko zaki auren?" na ce masa “a'a ba zan aure ka ba. Fuskar Yusuf ta canza ya ce "Me ki ke nufi Wahiddah? Na ce ka gane abin da nake nufi ai dama ba muyi alkawearin aure da kaiba ko mun yi? Idanunsa suka kaďa suka yi jawur ya ce "Wahiddah na sha duk abin da ya faru tsakaninmu wasane?" agun kaba bana son mayaudari irinka wanda bai san darajar so ba bai kuma mutunta mata ba balle yadsan halin da ita kanta soyayyar take. Jamila ta kamo ni nasa hannuna na ture mata hannu na ce tsaya Jamila ke da Mukhtar zai aure ki d asanin ki ko a'a? Jamila ta girgida kai na ce to nima bansan d amaganra soyayya ba balle wani baiko batare da sanin iyayenmu ba kamar wat akaruwa kawai sai atara mutaune ace za ayi mana baiko to waye shakikina a cikin ku 37 ko nasa? Ko ku haka mazan kuka auri matanku? Ko ku haka matan ku auri mazanku? Dukka dakin suka yi saurin sunkuyar da kat nan va daga ban haduri ya ce na yarda daga baya zai zo gidanmu na doka masa harara na ce baka isaba na jefamasa zoben sa na dau jakata zan fita. Yusuf ya riko ni da karfin ya ce "Ke wacece ne ki ke faman wahalar da ni don kinga ina sonki eye? Na ce "Ni ba komai bace kamar yadda kaek ba kowaba a guna ice ko shi kenan sai yanzu ka daina wahalar da kanka. Ya ja tsaki wallahi Wahidda nasa nkin asona muskilanciki ne dai yafi karfin ki. Na ce amma kuwa kayi kuskure ko kankani banji ina sonka ba balle nayi nadama me yane kai a.... ya zabga mani mari ya ce Wahiddah kin cuceni kin gama dani ina sonki da zuciya daya ke kuma kin awulakanta ni kan wani dalili mara amfani za ki zo ki so ni nan da dan lokaci kankani. Na ce "Allah shi kiyaye sai kai in maza sun kare na fada a gadarance" ya kuma yunkurowa da nufin wani marin abokansa suka tare shi suna bashi baki "Take it small mana baka san mace bace?" Na ce ku kyale shi ma ya kasha ni mana da yake bani da gata ko kuma c ayake nan ma irin garin sune na mahaukata na fice. Jamila ta biyoni tana rarrashina na dakatar da ita balaifinki bane laifinane da na zo gidanki aka hada baki da ku a ka ci min mutuci har da duka, Jamila na gode ke da Hajara kun cucen bani baku na wuce ina kuka. Ita ma kukan take tana ban hakuri amma ian ko kallonta banyi ba nayi sa'a na samui mai tasi na fada ko gaya masa inda za nii ban yi ba. Sai da ya gaji ya ce in amuka nufa ne 'yan mata? cikiin sarkewar murya nac ekofar yaki zaka kaini... kofar yaki fa ki ka ce? Don Alllah kaini kofar gidan Sarki ta fada a fusace direban ya karaema fuskata kallo ya tabbatar bana cikin hankalina bai kuma magana ba har muka isa na fito na muka masa kudin sa na shiga gidanmu. 38 Sai me Yususf na hango tsaye a kofar shiga falon gidan mu ya hare hannayensa kan kirjinsa dole ya fita hayyacinsa kamar yadda ni ma na rasa nawa hankalon. Na murtuke fuskata babu alamun fara'a bare dariya na ce me ya kawoka gidanmu? Ya ce so da kaunarki ne ya kawoni ban yi fushiba duk da kin wulakantani gaban abo;kai na hakan bai hanani kara son kiba a zuciya ta. Na yi ajiy;ar zuciya na ce Yusuf anya kuwa a garin nan ka ta so? Me ki ka gani? Ya tambayan. Na ce inda a garin nan ka taso to hakika da ka gane kalmar ba na sonka. a Na san kina sona Wahiddah illa haushi da kishi shiya sa ki ke ji n haushina nariga na gaya maki walllahi ke kadai na ke so rayuwata ban I da wataa bayan ke believe me bazan iya rayuwa ba batae da keba dazun ma nayi haka ne a wautata ko zaki hakura mu shirya amma banayi bane don na bata maki. Na gode Mr Right sai anjima na wuce abina bansan iya lokacin da Yususf ya dauka a wajeba illah in ashiga nayi sa`a ba kowa a falo dakina na shige. Ta taga na hango Yusuf na bawa mai gadi sallahu ya koma da de a gun kafin ya tafi. Na maida labulenan na kuma na zauna kan kujera na shiga wassagf yadda zan kwatanta Yusuf a raina hakika na yarda Yussuf na sona kuma ni ma ina sonsa illah alkawari ne sai na ga iyakar son da Yusuf ya ke min. Azababben ciwon kai ne da zazzabi suka rufe ni, duk akan kucin da na shiga dalilin Hajara da Mustafa ga uwa uba son Yusuf dake faman kwazzabata. Nań da nan na shiga rawar dari jikin akamar ana kada min gangi ga shi na kasa motsi kuma babu wanda ya san dawowa ta balle a zo aga lafiya har magariba ra yi Isha'i shiru ban ji motsin ko waba. Maganar Inna naji da mai gadi, Tanan gidan ga mutumin can kofar gida yana jiranta Buzu Wahiidah bata gida bata dawoba. Tana ciki Hajiya tun wajen Shida da rabi ta dawo Wahiddan kuwa ka gani Buzu? Itac emana ian wajen ta shigo. Inna ta ce da Salima daure ki dubanmin dakinta ko tana nan? Maza Buzu leka kicin ka kira mana Hanne. Ya runtuma don shi kam ya tabbata Wahiddah ya gani ba awanaba tan atsamar fan wake ya ce fito Hajiya na kira maza 39 maza kai Buzu baka ganin abin da nake yi ne ganin nan fitowa ba rana gama tsame na cikintukunya mana. Kayya Habanyi tsammanin dan waken nan yafi aike n da za'yi maki mahimammanci ba. Lafiya ta dafa kirji.? Ai Wahiddah ce ta bata. Ra yi me ta bazama da gudu falo da ludayin tsamar dan wake a hannunta Hajiya wai Wahddah ce ta bata? Inji wa? Ta kalli Buzu ga shi nan. Ke rabu da shi leka shashin ta ki gani ko tanan nan da wani shirme Buzu baka d akirki wà ya gaya maka ta baata.? Yi hakuri Salima ai abunne da tsoro. Ganin Hanne nayi hamdaala na ce Hanne kiramin Inna zan Mutu, la'ila ha illallahu Muhammadur rasulillahi lafiya Wahiddah? Hanne bani da lafiya na kasa atshi kiramin Inna da gudu ta bazama falo da sallallami ai Hajiya ba lafiya Wahidddah na kwanc erai hannun Allah Wahiddah ba lafiya. ta Inna ke kan gba sai Yaya Salima sannan Hanne Inna kun na fitila nan ta gano yadda jikina ke kadawa take Inna ta hau salaati tana kiran Sunana. Nan da nan kuwa na sume habawa nan fa gida ya dauki koke koke Abba ya dawo daga masallaci ya tsinci labari gurin buzu fadin ba`a tambaye kaba ana ta faman yayyafan ruwan na dawo hayyacina Abba a rude yasa Hanne da Inna suka fito dani tun I Manu ya gyara mota sai asibiti. Sai me duka abin daakeyi a idon Mukhtar don shima yazo ganina ya kuma gyan an rasa kan Yususf da gindinsa shi ne Hajiyars ata sashi yazo ya rarrasheni kar ta rasa tilon dannata. Babu laka a jikin sa ya koma yana wasafa me ke faruea haka ya samu Yususf ana ta faman yi da shi yaci abinci ya kiya kamar karaminyaro shi lallai sai na bashi amsar wasikar da ya aiko Buzu. Da gani na Hajiya Fanna mahaifiyar Yususf ta tare ni d aya yia a kayi Mukhtari? Yac eHajiya suma ba lafiya gidan. Me ya faru Mukhtari? Ta tambaye shi a razane, Hajiya itama yarintar ba yadda take a gabana aka dauek ta ranga ranga zuwa asibiti. 40 Hajiya ra yi salati tac eoh ni Fatima me yasamu wadannan yarane ai ga irin abin da nake gaya masa tuntuni ke nank ya nutsu ya yi aure yaki to gashi abin daya jawowa kansa wallahi da na sani da Uabnsa yazo wancan satin dana barsi ya tafi da dansa. Ba haka bane Hajiya komai ai na Alllah ne nasan Yusuf yanzu ya kintsu kuma na tabbaat itama Wahiddah tana sonsa illah latsina mata. Yana ina yanzu ? na samu ya shiga wanka bara ya fito muji yadda za'ayi ni Fatima meye haka ne? Mukhtar ya samu kujera ya zauna yac eba komai Hajiya komai zai zam dai dai. Allah ya sa dan nan ka ga ubansa ya zo kan maganar hada shi aure da 'yar abokinsa Minat amma dannan yaki ya ce waishi sai walida take ko wa? Wahiddah sunan ta. TO ita kuma gashi yarinyar ma ba wabni son sa ta ke ba. Hajiya ba son sa ne Wahiddah ba ra yi ba a'a igta gaini take tacde amanar kawarta da yaso da. To ba ya ce ra yi aure ba? Eh to shi ne kuma magana. Ni sai na je gun yarinyar na roket amuddin dai zat asauraraw shi asamo kansa. Ba sai kinje ba insha Allahu-komai zai zama dai dai Yusuf ya fito har ya dan rame ya mikawa Mukhtar hannu su ka gaisa ya ce yaya akayi? Yussuf Wahiddah ma ba lafiya tana asibiti. Ya zame da ga kan kujera yac eme kace? Bata da lafya, me ya faru da ita ne? ban sani ba mai gadin gidansu ne ke gayan ina zuwa motarsu na bari a gun don kaita asibiti. Wanne asibitin ne? wallahi ban sani ba, muje mu tambayimai gadin sai ya gaya mana ka bari mabna gobe kwaje a tsaneake. Uhum Momi ba zan iya jira ba ki na jifa ance bata d alafiya so sai ya kamata na je na gan ta ko zan iya yin wani abu tuntda ni ma aikin nane. Ka ga kwantar da hankalinka insha Allahu asibitin ka ak akaita in abun ya wu cce sanin su za'a.... karar wayar falon ce ta shiga ruri d agudu Yusuf ya rarumi kan wayar ya ce Hello Dr Yusuf kan layi? Alhamdu lillahi, Dr an kwawo wata mara lafiya 41 asibitin mu munyi kokarin mu ganin zazabin ya sauka amma mnu kasa We need you fast Dr Yusuf. Okey ganin nan zuwa kuyi mata Anajin guda daya gani nan nan d aminti goma yaya suna mara lafiyar? Sunanta Wahiddah Maddo. Gani nan zsuwa ya kife wayar. Ita ce Momi sun rasa yadda zasu shawo matsalar ciwon dole sai ni ta shi muje Mukhtar. Kayi a hankali karka nuna masu damuwarka har su gane ka jiko ka nutsu. Kawai dai ya amsa mata ne. Mukhtar ke jan motar shi kuam uban gayyar sai dada azalzzalars ayake suyi sauri ya raina ma sauran nasa. Rashida ta Wahidddah ta ceto ke yaya akayi kika san abin da ya faru ga Yusuf? Wahiddah ra yi murmushi kamar yadda ki ka tambaye ni labarinahaka ni ma na tambayi Yusuf, kin ji yadda akayi na fahimta don da yawa da ga cikinmasu rubuta irin Littafin nan na hausa makaranta na yawan tambayar wai mutum na bada laabrijn kansa yana kuma komawa na wani to rashin fahimta ne amma ni gashi yanzu na gaya maki yadda naji laarin Yusuf da halin da ya shiga. Na gane kin san ni kamar lauya nake. Ai naga alama gashi to na zama Justice. To bauan su Yusuf sun isa asibitin mai suna SAHEED MEMORIAL HOSPITAL kai tsaye ya wuce room Number din ima jansin tun daga ne sa Mukhtar ke gayama Yusuf ga iyaye na nan. Take ya kuma nutsuwa ya yi ma Mukhtar inkiyar ya koma ofishin sa ya yi jiransa baya so su gane ma tare suke. Wata siririyar Nos ce ta tare shi ta ce Dr Yusuf kai muke jira suman yarinyar biyu. Ya ce maz adaukon abin awona a ofis ta ruga ya kalli kаi Abban aya tare shi a rude ya ce don Alllah likita ka taimakan kar na rasa Wahiddah. 42 Yusuf ya cemn jiya yi kamar zuciyarsa shima zata fito don tsorron don ca ya yi yafi Abba jjin ciwo na a kansa. Ya yi murmushi yac eba komai Abba insa Allahu zany kokari duk amma ina so ka kwantar da hankalinka ka sani mutuw ad alafiya duk na Allah ne shi ya bayar kuma shi ne kadai zai iya dauke wa insha Allahu zanyi iyaka r kodari nag ata samu lafiya ku dai kuyi ra yi mata Addu'a ya shige dakin da nake. Su Yaya Salima dai d alnna duk sunyi jugun - jugun har sunyi kukan sun gaji Baba yaci gaba da basu bvaki. Haka Yusuf da ragowa r nos din sa suka rufar min ahr ya shawao kanmatsalar na kuma yin kyakykyawan bacci munfashi na ya koma dai dai ya dai na sarkafewa. Yusuf ya yi ajiyar zuciya ganin na dawo hayyacina at last shima zai samu ‘yar nutsuwa Yusuf ya gano abin da ya haddasan ciown yawan tunani ne mai zafi ya hargitsan kaina kuma an samu zazzi9n ya sauka aka fito da ni zuwa dakin d aka bani gani na su Inna suka yo kaia gaba daya. Yusuf ya ce ku kwantar da hankalinku mun shawo kan matsalar tana bacci yanzu ya kamata ku barta ta hta kuma kuje gıd aku huta ba'a bukatar kowa a gunta a yau. Inna ta sharae hawayenta ta shiga godema Yusuf tacf e bazan iya tafiya na barta ba kar ta faka tan bukatar wani abu kuma ba bu kowa a gunta. Yusuf yac eMamam ki kwantar da hankalinki ki koma gida kinga kema kina Bukatar hutu za'a kula d Wahidddah kuma allurar baccin da akai mata ba zata saketa ba sai safiya mun riga mun samata ruwa kuma zan rilke mata ciki baza ta Bukaci komaiba. Abba ya ce mun godae samari Allah ya yi maka albarka yabaka zur'a masu amfani da albarka Salima muje kinga ke halın da ki ke ciki mai hafari ne muje ki huta tund aan samu kanta Safiya ki Hakura Insha Allahu taji sauki. Haka Yusuf ya lallaba su Inna suka tafi kan sharadin da sassafe za su zo Yusuf ya ce ba komai Allah ya nuna mana salen 43 Manu yaja motar sai da yusuf yag atafiyar su sannan ya koma ofishinsa ya samu Mukhtar shima ya gaji da jira ya tafi sai sako ya bar masa kan ya tafi saboda jamila sai gobe zaasu hadu. Yusyf ya yi haka ne don yafi son ya yi jinyar gudar jinin tasa da kansa ya kishingida akan kujerar ya lumshi idon saboda tsabara galabaita da shim aya yi. Nan salularsa ta shiiga zayyana masa nan son magana da shi ikiin alamar gajiya wa ya dauak ya kara kunnensa ya ce Hello; kai yaya jikin nata? Yusuf ya yi saurin amsaw amahaifiyar tasa da sauki illah mun sha wahalar shawo matsala tata yanbzun tana bacci. Alham lillahi me ya same ta ne? Momo kawi tsabar tunani ne kuma da rashin hutu ga yunwa shaura kadan fa jinin ta ya hau amma na shawo kan matsalar. To kazo gida mana ka hut? A'a Momi bazan taho ba sai da safe don duk nas aiyayenta sun tafi don sun wahala ga yayarta ma naganta da tsohon ciki shi ne nayi masu dabara suka tafi wallahi Momi baki ga iayyen nata mutanen kir ki sai ma dada hımın albarka sukae. Ka gaya masu kan kane? A'a bana so su sani ta fuskata sai dai ko ita in Allah ya bata lafiya ta gaya masu. To dama nima so nake naji halin d atake tund akace komai ya dai dai ta kudahafis Yusuf ya yi murmushi ya сe "Kudahafis" Momi yana ajeye wayar dakina ya nufo har lokacin ina ta sharara bacci nana Yusuf yasamup damar janyo kujera ya auna ya zuban ido ya karema halittata kallo gashi ba dan kwali kaina iska sai faman daukarsa take bisa matashin kai. Yusuf yaa doguwar ajiyar zuciya har na dan bude idon akadan kadan naga Yusuf kamar a mafarki sai dai baccin da ya kom adaukata bai barrni nayi magana ba. \nan Yusuf aya kwana kan kujera kusa dani ciki n ida fargaba na bude idona tangaran nayi salati na sanar da ubrnahi navi kokarin tashi amma na kas amamaki nake aydda akayı Yusuf yaz o guna me ya kawoni ani kaina nan kuma ga Yusuf ko ya sato nı ne? nan na shiga kuka. a 44 Jin kuka na yasa Yusuf saurın tashi ya ce ke lafiya kike kuka yi a hankali ba'a son mara lafiya na yawan damuwa kiyi hakuri. Na kallleshi a razane na ce ian Inna ta? Ya ce "Cold downsunje gid ayanzu zaki gansu yazu kwantar da hankalinki a asibiti ki ke ba sato ki nayi ba yi fada cikin sigar dariya. Naji kunya ta dan kamani na ce to kai me ya kawo ka nan guna? Ya kalle ni ya ce ni ne likitan da kike hannuna. Likita! Dama kai likita ne? ya lumshe min idanunsa ya bude a hankali ya ce ni likitane amma ba likitan 'yan mata ba. Na kau da kaina, ya ce yaya jikin naki? Na ce ya yi minnauyi kuma kaina yana sarawa kadan'- kadan ya nufoni da niyyar taba kaina na matsa can jikn garu na makur e ya ce ba abin da zanyi maki zanji yaya ki ke ne? Na dan saki raina kadan ya karaso ya tattaba kaina ya budan idanuwa naji wani sihirtaccen snayi da so da kaunar Yusuf ta ziyarci zuciyat ahaka kawai na samu kaina da jin kunyar mutumin da na tsana fiye da kowa a duniya. Ya ce "Well bara na turo Nos ta baki abinci kasha magunguna da allura ko kina tsoron allaur a ne? ya tambayeni fuskar sa cike da murmushi ni dai ban tamka amsa ba illah kawai cuciya ta dake ta faman wassafan irin soyayyare d azan nunama Yusuf da zarar aya kuma firtamin zancen zso to zan amince msa. Kamar ya karanci zuciiyata kawai ya yi gyaran murya ya ce tunanin ya isa haka ki kuma rage yins and shi ne yake sa mutum cuta kamar yadda kika zafa fama kanki har rya kwantar da ke anan. Ban tan kamas aab ya ganma 'yan aune - aunen sa ya dauki wata takar da dake jikin fayel ya yi 'yan rubuce rubucensasyaxce to Wahiddah zani gida na huta sai da yamma ko d adaddare ya fada cikin nnuna alamun bai damu ba. Banyi mamaki ba mace masa Allah ya kaimu nima na share dan halin namiji mai zara wauyane da shi muddin na nuna mas azuciya ta to na shiga uku. 45 Ya gyara kwalar rigarsa ayce na tafi sai ganai na biyu na ce Allah ya nuna mana an god e ban kuma cewa komaina nai kwanciya shima bai kuma maganaba ya yi ta fiyarsa. Nan na shiga wasi wasin ko ya gane manufata shiyasa ya ke wani ciccira kai? To meye ma in ya gane ai ban fada amsa zuciya ta ab balle ya wulakantani. Aka turo kofar ka shigoa na na waiwaya a dan tsorace don a zatona ko Yusuf din ne ya kuam dawowa sabanin haka Inna ce da Baba da Yaya Salima nan na danyi kokarin tashi Inna ta karaso da sauri cikn nuna yanayin damuwa tacde bari karki fadi ta kama ni gyatta zamana ta fada tokaran filo a bayana dan naji dadin kwanciya ta ai kuwa sai naji dadi. SsAbba na kira sunansa a sanyaye cike da shagwaba ya ajjiye carbinsa da yake ja kus ada kafata yac eyaya ki ka kara ji Hindatu?. Na ce da sauki Aba sai dai kaina nae yafi matsamin. Ya ce karki damu shima zsan daina mun gamuda likita n yanzu shi yake gaya mana komai ya fara zawm alafiya illah kanki shima ya ce da zarar jiniki ya gama sauka zaki daina jin ciwon. Na kalli Yaya Salima na ce yaya ina kwana? Ta karaso ta kama hannuna ta ce lafiya kalau Wawhiddah yaya jikin naki? Na ce d asauki yaya ai da kin sani kinyi zamaniki hawa benen ne bashi d adadi. Ta ce ai nafi son na ringa dan zagaye saboda kafafuna kuma a jiyan ma in d ajikin ki ya n na banu iya bacci ba yaya Saafiyanu na gaisheki kifan yfa karaso. Wa ya gaya masa? Shi yayo waya jiya yana son dama zaizo yau to shi ne ma ake gaya mas arashin lafiyar taki. Nos din ta turo kofar ta shigo ta gaidasu Abba sannan ta ce ga abincin nan kici zan yi maki allura likitane ay aiko ya cе akawo maki daga gidansu. Nayi shiru kawai iankallonta Inna ta ce Allah sarki kai madallah an gode kiyi masa godiya da baima wahalar da kansa ba haka kinga abincin ma mn taho da shi kiyi masa godiya yaron kırki wallahi tun da Allah yasa yazo tun jiyan nan bai hutaba. 46 Nos dinra yi dariya ta ce alla nima mamaki nake da har ya kwana a gunta don mu banu taba gani ba gaskiya ra yi sa'a babba akuma ainsha Allahu in ya dawo Mama zan shida masa sakon naki. Na gode 'yan nan yaya sunan ki ne Inna ta tambaya Redio with out waya don ni banga dalilin da zaisa ra yi ta wannawn tambayaba donwallahi zuciya har bugawa take in ana zance n Yusuf to Saratu tazo t akuma tayarmin da hankali wai anan Yusuf ya kwana... Suanana Saratu ta fada. Inna ta ce Saratu ki ke ashe ma tsohuwace kaomai ki ka yimin baki afdi ba sharanki rankwashi. Nos din ta da Abba suka yi dari ya sannan ta yimin allura ta dauki dan farantin ta ra yi waje. Nan yaya salima ta shiga zubamin abinci na ce tabarshi zanci na wajen likitan kar ya ce an raina masa. Duk suka yarda d ayake absu gane ko waye shiba hadadden breaf Fast ne dankali n turawane ka soyashi d akwai a jikin sa sannnan da wainar kwai tajihanta a ciki aka yanyanka hantar kna kan ada tumatur da albasa. Sai dan farfesun kaza yasha kayan akamshi kuma yai bai yi yawaba sai Custard powder an damashi ya yi kyau da madaraa da suakr I yaya Salima ta dibarmin a filat ta kuma zabu min custard din a kof nasha nayi dam sannan Inan ta mikomin maganina nasha. Abba ya ce ni zan koma don ina jiran Alhaji lado mun yi cinikin shanu ka ryazo karbar kudinbana gida ko kuma bukatar wanu abu ne? Inna

Chapter 4 of 6