Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 6
kamfaninsa, to mahaifinsa ma ya turo masa ko kuma na ce yana kan turo masa wasu kudaden, shi ya sa ta nan bangaren ba shi da matsala. Wani abin kayatarwa, tun sauran sati biyu bikin odar kayan amarya da Alhaji Atiku ya yi daga Dubai suka iso, don ya ce yana da halin da zai tallafa wa iyayen matar da da daya tilo da ya ke da shi a duniya zai aura, bayan Alhaji Umar ya bayyana masa iyayen Fadima masu karamin karfi ne. Tsallen badakaren da a ke yi ke nan da Malam Abdullahi mai almajirai, wanda ya ke rokon Allah-Annabi a taimaka a barshi ya yi 105 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah wa 'yarsa aure da abin da ya ke da shi, inyaso can idan an gama bikin lafiya abin da ya kasa da shi na amfanin yau da kullum sai a yi. Yayin da shi kuma Hafiz ya ke ta magiya a yi hakuri a yi amfani da kayan da a ka siyo din. Har yanzu ba a tsayar da matsaya a kan haka ba, amma dai an shirya gidan amarya da ke Muwinti, Gamji street, duk wanda ya ga gidan sai ya burge shi, musamman Larabawan da suka kawo kayan su suka shirya komai a gidan. Ko a nan kudade ne masu yawa a ka narka, wannan kadai ya isa gamsar da mutum bikin dan gata a ke yi. Saura kwanaki goma bikin, Hafiz yana gidan nasa shi da Habib suna kara kallon yadda a ka shirya gidan tsaf, waya kare a kunnensa yana magana da Abbansa. Ya dafa hangar sarkafe kaya da ke cikin dakin da a ka ware musamman domin ajiye suturu, ya ce. "Wallahi komai ya yi daidai Abba, sai mutanen nan karshe ne". Ya dan saurara sannan ya yi murmushi, ya ce. 106 a SADAUKARWA-2 ya ce. Mummyn Faanah Yana dan sosa keya kamar yana gabansa, "A'a, kawai dai na yi kewarka ne... Allah da gaske... to Allah ya lamunce Ya kai mu juma'ar rai da lafiya" Ya sauke wayar daga kunnensa tare da sauke idonsa ga Habib ya ce. "Yauwa abokina, tafiya Katsina ta tashi gobe idan Allah ya kai mu, Abba sai ranar juma'a zai dawo". Cikin dariyar zolaya Habib ya ce. "Misali idan mun je: Katsinar sai Rufa'atu ta burkuce lallai sai ka aure ta. ya za ka vi? Ya ce, "Da ma can a burkucenta ta ke..." Habib ya tare shi. "To me zai sa mu je?" Ya ce, "Kawai ina son na ganta. Wallahi Habib ban taba yin soyayya mai tsayawa a rai kamar ta Rufa'atu ba, ka ga dai a zahiri na hakura da auenta tunda Abba ya hana ni, amma ina jin kaunarta har yanzu a zuciyata" Habib ya mirgina kai ya ce. 107 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah "Yanzu goben za mu tafi ke nan?" Ya gyada kai. "Insha Allah". "To amma kafin mu tafi ya kamata yau mu leka Fadima. mu ji yadda za mu yi da 'yammatan ko?" Hafiz ya girgiza kai, ya се. "Ba dole sai mun je ba. zan wakilta Sultan ya ba wa 'yammatan dubu hamsin". Tun kafin ya Karasa Habib ya ke girgiza kai, ya cc. "Gaskiya idan ka yi haka ba ka kyauta ba. domin sai ta ga kamar ka raina matsayin Raway enta shi va sa ka ti Karlin ka gaa da u sai ab akinka Iden dai son samu no'ke je ko yanzu ne zai fi girma da mutunci. Hafiz ya vi shiru. kafin ya ce. "Shi ke nan. bari na kira Sultan din sai ya zo mu je tare ko". "Ya kamata Larab ma ka kira shi. ko ba ya gari ne na ga duk hidimar da a ke yi ban da shi?" Nan da nan walwalar Hafiz ta gushe, ya се. 108 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah "Rabu da shi, mun dan samu rashin fahinta ne”. Cikin yanayin mamaki Habib ya сe. "Ban gane ba?" Nan Hafiz ya kwashe duk abin ya faru ya fada wa Habib, shi ma ya yi mamaki, ya ce. "Tofa! Kai mutane suna da wuyar sha'ani, yadda na ke ganin Larab kamar mai dogon tsinkaye bai kamata in wani abu ka yi masa ya kasa sanar da kai ba". Hafiz ya ce, "Ni ma dai abin da na gani ke nan... Mu je" Suka fice daga gidan, a hanya Hafiz ya kira Sultan ya tambaye shi inda ya ke, ya sanar masa, ya ce to ya jira su za su tarar da shi. 109 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah : B KATSINA abu wanda ya san da tafiyar Hafiz birnin na Katsina, daga shi sai Habib gudun kada a samu wani ya kwarmata wa Abbansa ko Hajiya Asiya bai sanarwa ba, domin ya san ransa ba zai so ba, don zai ga kamar ya ki bin umarninsa ne. Suna tafe suna hira har suka iso Kano, a nan suka yada zango wajen wani abokin Habib din suka yi karin kumallo. sannan suka dau hanyar Katsina. Karfe dayan rana a Goruba Road unguwar su Rufa'atu ta yi musu. Sun tsayar da motarsu nesa kadan da gidan, sun fi kusa da gidan su Zubaida kawarta. Suna zaune cikin motar kowanne ya yi shiru, da alama akwai abin da suke zantawa a zukatansu. Zuwa can Habib ya се. "Hafiz, ka ce mun iso unguwarsu, amma ka barmu a nan, kuma kana sane sarai yau za mu juya". 110 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Hafiz ya sauke ajiyar zuciya, ya се. "Ka san wani abu Habib? Duk lokacin da zan zo gidan su Rufa'atu sai gabana ya dinga faduwa, na dinga jin wani irin tsoro mai tsanani na shiga ta". Habib ya ce, "Dalilin ya wuce sanar da kai da Abba ya yi mahaifinta ba shi da nagartar da za a haďa jini da shi?" Sam Hafiz bai ji dadin amsar da Habib ya ba shi ba, amma ya mazance ganin shi ya ja Habib din ya samu damar furta abin da ya furta. Ya dan ja tsaki ya bude murfin motar ya fita, ya nemi wani yaro ya tura ya yi masa kiran Zubaida. Yaron ya shiga jim kadan ya lito tare da kanwar Zubaidan mai suna Sadiya 'yar shekaru goma. Ta risina ta gaida shi ya amsa yana tambayarta. waye". "Zubaida kuwa na nan?" Ta ce, "E, ita ce ma ta ce na zo na tambayi Ya yi murmushi, ya се. "Ki je ki ce mata Hafiz ne daga Bauchi". Sadiya ta koma cikin gidan. Cikin dan gajeren lokaci Zubaida ta fito fuskarta kunshe da tsananin mamaki. Tun daga bakin kofar ta ke 111 SADAUKARWA-2 fadin. Mummyn Faanah "Hafiz? Yau kai ne a garinmu?" Shi ma ya tare ta da murmushin, Habib ya fito suka jera shi da Hafiz suka isa inda ta ke, har lokacin bakinta a bude. Ta gaishe su, suka amsa sannan Hafiz ya dora da fadin. "Kin yi mamakin zuwana ko?" Ta gyaďa kai tana fadin. "Sosai kuwa, don lokacin da na tsammaci zuwanka ba ka zo ba". Ya ce, "Haka lamarin Ubangiji ya ke. Ki taimaka ki kira mana Rufa'atu cikin hikima, na san idan na aika gidansu ba za'a barta ta fito ba". ba Ta ce, "Yanzu ına ba zai barta ta fito din Ya ce, "Shi wa?" Kai tsaye ta amsa masa. "Mijinta maná... ai tuni a ka yi wa Rufa'atu aure, a yanzu haka tana Abuja, ko jiya mun yi waya da ita na yi mata sannu da jiki saboda tana fama da laulayi" Ta karashe maganar cikin yalwata fuskarta da murmushi. Kallon-kallo a ka shiga yi tsakanin Hafiz da Habib, kowane yanayinsa ya nuna 112 SADAUKARWA-2 mamaki. Hafiz ya ce. Mummyn Faanah "Wai kina nufin tana gidan mijinta ta ke turo min sakonnin soyayya?" Walwalar Zubaida ta gushe, ta се. "Rufa'atun? Kai amma kuwa da ta bata wayonta. Matar aure da soyayya da wani ba mijinta ba?" Da sauri Hafiz ya ciro wayarsa daga aljihu, ya lalubo ire-iren sakonnin Rufa'atu ya mika wa Zubaida, ya сe. "Duba ki gani. Hannunta har kyarma ya ke ta karba, ta karanta sakonnin, sannan ta sake karanta lambar da a ka turo sakonnin. Ta dago kai ta dubi Haliz ta ce. "A bayanan cikin sakonnin sam babu maraba da Rufa'atu, saboda bayan an fasa aurenka da ita ta jima tana jin radadin rashinka, ko bayan tsayar da maganar aurenta da Shureim sai da mahaifanta suka hada da yi mata rokon Allah. Da kyar a ka samu ta hakura da kai, ta kai ta kawo ma gabadaya ta maida akalarta ga Shureim. Wallahi ba ka bi na ba shi rantsuwa Hafiz, ka ga dai Rufa'atu ba ta da kawar da ta fi 113 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah ni ko? To wallahi Allah har a ka yi bikinta wata uku da suka shude kai har kawo wa yanzu ba ta Rara ambata min sunanka ba. Don lokacin da muke hidimar bikinta ma akwai wata kawarmu Wasila Aminu da ta san soyayyarku, ta ke tambayar Rufa'atun ya ta ga haka za ta auri wani ba kai ba? Idan ka ga yadda ta yi kicin-kicin har ta fada mata magana mara dadi sai ka tsammaci da dai duniya ba ta taßa saninka ba. To amma ka san shi so kamar hawainiya ya ke, yanzu ne zai juyo. Sai dai ka san wani abu? Wallahi ban taba sanin Rufaatu da wannan layin ba, layukanta daga Glo sai Etisalat" се. Hafiz ya dauke wuta, yayin da Habib ya "Babu mamaki ko shi wannan layin daban ta ajiye shi... Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, kai jama'a ina za mu da duniya ne?" Zubaida ta girgiza kai tana fadin. "Har yanzu ina shakkar Rufa'atu za ta iya ha'intar mijinta ta yi soyayya da wani bayan ta san'da auren wani a kantabamma ina zuwa". Tamika wa Hafiz wayarsa, sannan ta shiga cikin gidansu. Jim kadan ta dawo rike da 114 SADAUKARWA-2 Mummyn Faunah Ta mika wa Hafiz wayarsa, sannan ta shiga cikin gidansu. Jim kadan ta dawo rike da wayarta, ta ce. "Karanto min lambar na kirata da tawa, ka ga sai mu fita shakku ko?" Bai musa ba ya karanto mata lambar ta shigar a tata, ta kira. Sai dai wayar a kashe ta ke, ya ce. "Ai tun bayan turo min sakonta na karshe ban kara samunta a wayar ba". Та се, "To bari na kirata da wancan layukan nata". Nan da nan ta kamo Rufa'atu, ta fitar da maganar yadda za su ji (handsfree), suka gaisa, sannan ta dora cikin sigar bugun ciki. "Ashe kin sake yin layin MTN amma ba labari?" Rufa'atu ta ce, "Ke kuma matsalarki tada zaune tsaye. Mijina ya ce ba ya son MTN don tsabar taurin kai sai na yi amfani da shi?" Zubaida ta ce, "A'ah to ke dai fadi gaskiya yarinya, ko wannan ba lambarki ba ce?" Ta karanto mata wancan layin da a ke tura wa Hafiz sakonni da shi. 115 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Dariya kawai Rufa'atu ta ke yi, har Zubaida ta gama karanto lambar. "Wai shin na tambaye ki, a mafarki wani ya ce miki ina amfani da wannan layin ne?" Zubaida ta ce, "Don Allah ki cire batun wasa, wannan ba layinki ba ne?" ne?" Cikin mayar da nutsuwa Rufa'atu ta ce. "Wallahi ba tawa ba ce, me ke faruwa Sanin idan ta ambaci sunan Hafiz ba za su wanye kalau ba ya sa ta ce. "Ba komai, zan sake kiranki an jima Ba ta jira cewar Rufa'atun ba ta kashe wayar, tare da sauke ajiyar zuciya tana duban Hafiz ta се. s0"To kun dai ji abin da ta ce, wallahi ni da ma na zargi ba ita ba ce, saboda Rufa'atu tana da hankali da ilimin addini, ta san hakan keta dokar Ubangiji ne". Hafiz ya gyada kai ya ce. "Tabbas al'amarin da ban mamaki... kuma na yarda ba ita din ba ce" Habib ya ce, "To wace ce?" Hafiz ya ce, "Wannan kuma aikin nutsuwa 116 SADAUKARWA-2 ne. Mummyn Faanah Zubaida ta ce, "Ahaf! Don Allah ku yi hakuri na bar ku a tsaye, bari na kawo muku abin zama Su duka suka yi murmushi, Habib ya ce. "Ai zama bai ganmu ba tunda yau muke son komawa, kuma mun gama abin da ya kawo mu. Та се, "Тofa! Amma ko ruwa ai kwa bari na kawo muku ko" Ba ta jira wani ya yi magana ba ta fada cikin gida. Ta shiga ke nan sai ga Mustapha kanin Rufa'atu ya fito daga gidansu. Hafiz na hango shi ya kira shi, Mustapha ya iso da sauri yana fadın. "Yaya Hafizm barka da rana Hafiz ya amsa. "Lafiya lau Musty, ya su Ummanmu?" Ya ce, "Tana lafiya, ko na koma na sanar da ita ka zo?" Sai da ya dubi Habib wanda ya girgiza masa kai alamar a'a, sannan ya dawo da dubansa ga Mustaphan ya ce. "Yanzu ba aikenka a ka yi ba?" 117 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Ya ce, "E, kati zan karbo mata can shagon". "To je ka dawo tukunna". Zubaida ta fito musu da ruwan, suna sha Mustapha ya wuce su, don haka da sauri Hafiz ya ce. "Zubaida mun wuce, sai wani lokacin" Suka shiga mota tana yi musu godiya. Suna gab da fita layin Mustapha ya dawo daga cikin gidan don ya shaida musu Umman ta ce su shiga a gaisa, ya tarar da wayam, sai hango motarsu ya yi tana ficewa daga layin. Hafiz ya hango shi ta cikin madubin motar, ya yi dariya, ya ce. "Ga shi can ya fito, na san cewa za ta yi mu shiga ciki". Habib ya ce, "Da kuwa ka yi babban ganganci, dön na tabbata idan muka shiga sai ta fada wa mijinta, shi kuma zai iya kalubalantar mun shiga gidansa ba da izini ba, ka ga komai zai iya faruwa”. Hafiz ya ce, "E to, ban ki ta taka ba, halayya na juyawa a koyaushe, amma dai sanin soyayyar da Umman Rufa'atu ke min ba na 118 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Habib ya ce. "Maganim dai kar a yi, tơ kada a fara BAUCНІ. Ihaji Atiku yana zaune a falonsa, A Hajiya Asiya a gefe ta cada ado da dandasheshen leshi, wannan a sabon salon da ta koyo ne bayan kawayenta sun nuna mata mafita don dakusar da auren da maigidan nata ke yunkurin yi. Sun ce tunda babban Kalubalen da ya ke kokawa game da zamansu rashin tsafta ne, to ta dage ta cike wadanman guraban don su samu ko ya ya ne su dauke hankalinsa daga kan wasu matan. Saboda haka kafin ya iso garin jiya da daren juma'a ta kimtsa gidan bisa jagorancin Kannenta da ta gayyato.5e ei Matuka Alhaji Atiku ya yi mamakin sauyin da a ka samu, kuma ya ji dadi kwarai da gaske a ransa, domin yana son zama da Asiya, matsalar da ma ita ce rashin tsaftarta, idan kuwa ta gyara ai shi ke nän. 119 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah S N C n gi fa m iy ha SO Kudade ne a gabansa masu yawan gaske, yana ta kasafi, ita kuma tana binsa da ido, ta san dole dai ta tashi da nata kason ko da na wucin gadi ne da za a samu a rarar cefane ko wani abun na daban. Alhaji Umar ya yi sallama da fara'a ya ke amsa sallamar, yana fadin. "Yauwa karaso". Hajiya Asiya ta mike tana yi masa sannu da zuwa. Ya karasa yana amsa gaisuwar Hajiya Asiyan. Bayan ya zauna suka sake gaisawa, sannan Alhaji Atiku ya cc. "Da ma yanzu na ke ware kudaden, wancan (ya nuna gurin), dubu dari da hamsin ne وو kudin sadaki, wancan... din". Alhaji Umar ya katse shi. "Ai dubu ashirin suka ce za a bayar". Ya ce, "Na sani, amma a ba su wannan Girgiza kai Alhaji Umar ya yi, ya сe. "Ba a haka Alhaji, ya kamata ka dinga nazari, zamanin nan fa ba irin na da ba ne, an bar kiwon dabba sai na mutane... 120 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah nazari, zamanin nan fa ba irin na da ba ne, an bar kiwon dabba sai na mutane..." Shi ma ya tare shi da cewa. "Mene ne a ciki don na biya sadakin Hafiz dubu dari da hamsin?" a Alhaji Umar ya ce, "Babu wani aibu, sai dai ka lura, mutumin nan malami ne, kuma ya zo da yakana bai kamata a nuna masa iyakarsa ba, nuna masa auren kudi za a yi da 'yarsa ba. Ka ga yanzu ma da kyar muka shawo kansa game da kayan dakin yarinyar, kuma sai a je masa da linkin balinkin sadakin da ya yanka wa 'yarsa? Gaskiya hakan bai dace ba, ai sai ya ga kamar sayen 'yar za mu yi". Alhaji Atiku ya yi shiru na wani lokaci yana nazari, kafin daga bisani ya се. "Shi ke nan, za a cire dubu ashirin din sadaki, sauran kuma sai a ba shi kyauta ya kara a hidima". Alhaji Umar ya yi takaitaccen murmushi, "Alhaji ke nan, duk inda a ka 6illo maka دو sai ka zame Shi ma yana murmushin ya ke cewa. "To saboda Allah bayan Hafiz wa na ke da 121 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah shi? Shi fa kaďai ne kwallin kwal dana a duniya, don haka duk abin da na mallaka ,י SADAUKARWA ne ga rayuwarsa Alhaji Umar ya mirgina kai. "Da wannan kam, amma dai wasu abubuwan sai a dinga tsagaitawa saboda akwai sauran masu hakki a kanka" Ya karashe maganar yana duban Hajiya Asiya da ta yi zugum tana jin tsantsar takaicin rashin haihuwa, har maigidan nata ya ke kasaftar da dukiyarsa don ya nuna mata iyakarta. Alhaji Atiku ba tare da ya dube ta ba, ya сe. "Kada ka damu, duk wanda ke da hakki a kaina ina sane da shi (ya nuna wani daurin kudin), wancan dubu dari ne na Asiya ne ta yi hidimar biki (ya sake nuna wani daurin), can kuma dubu dari biyu da hamsin ne na abinci da abin sha da za a ci. (Ya nuna na gabansa), nan kuma dubu dari biyu ne kai da su Yaya Aliyu, kowa dubu hamsin-hamsin". Alhaji Umar ya ce. "To mun gode, Allah ya kara arziki, Ya jikan tsaffi da rahama". 122 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Su duka suka amsa da, "Amin". Ya ce, "An jima zan aiko muku da naku katin gayyatar". "Ba laifi, idan ka shirya muna iya tafiya gidan surukan namu". Ya ce, "A shirye na ke, Asiya ki dauki kasonki da kudin cefanen ku je kasuwa da direba da su Hajiya Rabi ku sayo duk abin da a ke bukata". Ta ji dadin wannan umarnin, ko banza nan ma za ta kara cika jakar tata da 'yan ragowar kudin siyayyar. Suka fito daga gidan suka nufi unguwar su Fadima. Suna tafe suna labari, Alhaji Umar na koda yakana da cikar haibar mahaifin Fadima. Gaban Alhaji Atiku ya dinga faduwa sakamakon tunawa da tasa Fadimar da ya yi wadda wani ya kasa shi lokacin da Alhaji Abubakar ke bayyana masa sun iso unguwar surukan Hafiz, wadda ita ce unguwar da Alhaji Mande abokinsa ya ke. Kofar gidan damkan da almajirai, duk da cewa sun tashi daga karaţu, sai dai wasu na nan cikin rumfar kofar gidan da ke jibge da alluna Tun a nan farin ciki ya kama Alhaji Atiku, 123 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah AXUADAR saboda yana ganin da alama Hafiz zai dace da 'yar kwarai, ba irin matan da ya aura ba. 5 Har cikin soron gidan dattijo mai cikar kamala Malam Abdullahi ya sauki su AlhajiR Atiku, sai haba-haba ya ke da su, da alama mutum ne shi mai son mutane da sanin darajarsu. Ya zauna a ka gaisa a mutunce, ya tura almajirai cikin gida suka kawo musu ruwa mai sanyi, sukak sha babu nuna kyama. Abin da ya burge Malam Abdullahi ke nan. stud re0 Bayan sun dan taba hira, Alhaji Umar ya ce.swogST HSY "Malam Abdullahi, wannanshi ne mahaifin Hafizu, ya zo ku gaisa, sannan mụn kawo kudin sadakin Fadima"e ets suuesmios Malam Abdullahi ya ce, "Masha Allah, na ji dadin sada zumunci da ku ka yi, Allah ya yi albarka a cikin lamarin". Se Su duka suka amsa da, "Amin". Sanna suka gabatar da sadaki da kuma kyautar da Alhaji Atiku ya yi masa, wanda sai da suka kai ruwa rana kafin yа катба, skneh nebig OK ប Suna zaune suna dada zantawa ke nan Fadima ta shigo soron ita da kawayenta guda ulia is A B ay ills Rit Den T 24 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Wani irin tashin hankali Alhaji Atiku ya tsinci kansa a ciki lokacin da idanunsa suka yi arba da na Fadima, kada dai a ce ita ce matar da dansa Hafiz zaj aura? Malam Abdullahi ya zo masa da amsar tambayar da ya yi wa kansa. "Yauwa, ai ga ma surukar taku nan. Batula wannan shi ya haifi Hafiz". Wata irin kunya ta lullube Fadima, har ta kasa motsin kirki, muryarta Kasa-Kasa ta sake gaishe da su. Rudanin da Alhaji Atiku ke ciki ya hana shi amsa gaisuwar, idanunsa kyam a kan Fadima, ya aksa kawar då dubansa daga gare ta. Damuwa da fargaba suka dinga dabaibaye shi kamar huhun goro. Fadima suka tashi don shiga cikin gidan, Malam Abdullahi ya dan dubi Alhaji Atiku, haka nan sai ya tsargu da irin kallon da ya ga yana yi wa 'yar tasa, ko yana nazartar ba ta dace ta shiga cikin zuri'arsa ba ne? Ya dan muskuta da fadin. "Ai Alhaji ba zan iya fasalta muku tsananin farin cikina ba. Kun yi mana dukkan halacci, a wannan zamanin duk mutumin da zai so hada jini da naka ai ba ka da kamarsa". 125 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Alhaji Umar shi ya ke amsa masa, yayin da uban gayyar ya tafi kololuwar nazari, ta tabbata Hafiz shi ne jarumin da ya ba shi kaye ga wadda ya kwallafa rai da ita. Fadar ma ya shiga tasku bai taso ba, domin abu ne da ya zo masa a bazata. Ko a mafarki bai taba tunanin yarinyar da ya gani yana so ba ita ce talliron dansa zai aura ba. Ya dan muskuta kaďan ya kalli Malam Abdullahi, amma kallo daya za ka yi masa ka fahinci rudanin da ya ke ciki, sai dai da ya ke jarumin gaske ne da ya dade yana gwagwarmaya a duniya, sai ya sakaye damuwarsa a iya fuskarsa, muryarsa ba ta nuna damuwar ba, ya ce. "Ni kaina na ji dadin yadda Hafizu ya yi dogon nazari yayin fidda matar aure. Allah ya jagoranci lamarin". Su duka suka amsa da, "Amin". Sannan suka yi yunkurin tafiya. Hår wajen mota Malam Abdullahi ya rako su, suka tafi Alhaji Atiku ya yi tsam da ransa yana nazarin hanyar da zai 6illo wa lamarin. *** 126 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah Duk yadda Alhaji Atiku ya dauki lamarin ya, wuce nan, domin tun a ranar da suka dawo daga gidan su Fadima ya tsinci kansa dumudumu cikin sabunta soyayyarta, bacci sam ya kaurace wa idaniyarsa. Tun yana 6oyon damuwarsa shi kadai, har sai da ta kai ta kawo Hajiya Asiya ta fahinci akwai abin dá ke damunsa, ta shiga damuwa sosai saboda ta san damuwarsa ba za ta rasa nasaba da auren da ya ke son yi ba, domin har yanzu ba ta yarda ya janye maganar auren ba, tunda ba ta ji daga bakinsa ba. Saboda haka, funda ta fuskanci yanayin da ya ke ciki ta ke ayyana auren ne ya ke son vi shi ya sa ya ke ta yi mata kunci, wannan dalilin ne ya kassara zaman lafiyarsu, duk da da farko ta kwantar da kai da bin yarima don shan kida ta yashi rabonta a dalilin auren Hafiz din. Ya yi biris da atisayen da ta ke masa na bakaken maganganu, don ba damuwarta ce a gabansa ba. Hafiz kuwa, hidimar aurensa ce ta dauke hankalinsa, ba wai bai fahinci akwai abin da ke damunsa ba, a'a yana ganin kamar duk hidimar bikin ce ta sauya shi haka. 127 1 1 1 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah A bangare daya har ana gobe daurin aure bai rabu da tunanin wace mace ce ta dinga yawo da hankalinsa ta hanyar zarge zuciyarsa da sakonnin soyayya ba. Abin yana. shayar da shi dumbin mamaki, shi dai ba tarkacen 'yammata gare shi ba ballantana ya ce a cikinsu ne wata ta kasa shanye dafin sonsa ta ke masa wannan makauniyar soyayyar ba. Haka ya yi nazari a cikin 'ya'yan dangin Abbansa babu wadda ya canko da za ta iya yi masa wannan basajar soyayyar, ciki kuwa har da Nusaiba yar Alhaji Aliyu, don haka ya zubar da lamarin a kwandon shara bisa hujjar tunda dai ya samu tabbacin ba Rufa'atu ce ke cikin matsatsi ba da sauki, koma wace mace ce ita ta ji za ta-iya dora wa kanta dala ba gamə tunda ta ki bayyana kanta. Dadin da ya ke jin ma bai wuce idan ya tuna sakonta na karshe ba, da ta yi alkawarin 2 Gacewa a duniyarsa, hakan na nufin ya kwashi f matacciyar soyayyar da ba ta zo gare shi da n numfashi ba ya kai ta kushewa. P h Tabbas ya tausaya wa kowace ce, amma bai kai ya tausayin kansa na rabuwa da lissafin dokin ranonsa ba. S 128 SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah bai kai ya tausayin kansa na rabuwa da lissafin dokin ranonsa ba. Da ya ke Fadima da shi kansa ustazai ne, sai ba su shirya wani abin ku zo ku gani na bidi'a ba, kamu kawai a ka yi, sai wa'azi da saukar Fadima, amma dai duk wanda ya halacci bikin .sai abin ya kayatar da shi, saboda zamani ya wuce na auren matashi mai abin hannunsa kamar Hafiz da a ka yi aurensa ba tare da bidi'o'i ba. Wannan kam ya kafa tarihi a duk fadin jihar Bauchin,Yakubu, abin koyi ma ga sauran matasa. Misalin karfe biyu da rabi na ranar asabar a ka daura auren Hafiz Atiku Bauchi, da amaryarsa Fadima Abdullahi Mai almajirai, daurin auren da ya samu halartar manyan mutane daga Gangaren Alhaji Atiku zuwa ga ango shakurukundum! Ana ta hada-hadar arziki, kowa na taya Hafiz murnar ganin wannan rana ta aurensa. Amarya Fadima na cikin kawayenta bayan sallar la'asar ke nan a gidan makotansu, inda suke zaman amarci, wayar da tuni Isma'il ya 129 SADAUKARWA-2 Mummyn Faangh -АТЛАНИAGAZ sallama mata ita duk da Hafizya so-mallaka mata waya a Ra auJT FRFidansa tukunna ce ya bari wayar ta soma 6urari alamar ana kira. Ko ba ta duba ba ta sansenel ine eb u BY B wanda ya kira, wato angonta, farin Alainia sa insg ul os is mids insW BYTO ve bo the yi murmushi tana satar kallon. Kawayenta da sukabawம் üba mata idanu, kunya ta 165, காமகா ebodez ide, eb E x os t2 hana ta daga wayar a gabansu, dole ta fice zuwa dakin dayarud matar don ba za ta sake a gaban nide isra idastsm дзз вD СCПM kawayen nata ba. Suka bi ta da kallo suna dariyar tsantsar kunya irin ta "Fadima kamar ba yar zamanı ba. 287L δς ως κολι spτ Sκρπ' X BRnCμI! "Haba Zuhuriyyah, duk kin daga min hankali, ina ta kira ba ki daga ba?" 160a€ikin sanyin muryarta gilsaiM da ke kassara duk wani tanadi nasa ta ce susH EULGO ii idelubdA. soibe SLUSD BZISVISNIS "Ka yr hakuri. Ina pai cikin 23 mutane AS GS neLCD shi ya சார் பிசி sa kaca ga ban daga ba ognn yaceu syeh Krce kawai za a jigatar min da ke 18bed-sha BI SIழாமிde yadda idan n 6ki iya moro ba? 8818BH BVI Kunyaubeta, a yt shiru. 80 BRIDIUS Ya ce, "Allah ina girmama wannan ranar, saboda ta zamo min daya daga cikin ranakun farin cikina. Yanzu haka ba ki ji yadda na ke i AT li'amel imn ab RVEW JOIems nernBs Sue חבז SADAUKARWA-2 Mummyn Faanah ba, wallahi ban ki na bude idanuna na ga an kawo min ke ba yanzu... don Allah me zai hana a sassauta lokacin maimakon bayan isha'i a kawo ki karfe shida?"rut Ta daure cikin jin nauyi, ta ce. VAa Kila ma sai gobe" Da sauri ya се. "Haba dai! Na yi ya ya ke nan da zuciyata da ta kasa hutawa a kanki?" tenTa ce,"Sai ka yi yadda ka ke yi da". ngida Ya ce, "Ke ma wasa ki ke, ba ki san dumbin tanadin da na

Chapter 5 of 6