ga kawai dabarar da zamu yi masa ba ta
wuce in cire sauran Meat-pie din nan da ke cikin ledar
in saka jakata a ledar ka dauka ka kai masa, ai dole' ya
bude kofar. sai ka yi wuf ka fuzgo sa, mu kuma sai mu
kai maka dauki tare da su Inspeetor Kabir.
Take na amince da shawararta. Da isa ta Gate
din na dago ledar na ee da shi "Wannan sako ne daga
kakarta ita ta ce a kawo mata, domin Hajiyar ce ta bada
sautin a sivo mata sakon."
Ya kalle ni kamar bai yarda da maganata ba, yà
ce "Ai tsammanina yar takarda ce ko wasika zaka
bayar wacce zata iya shigowa ta 'yar wannan kafar sai
ga shi unfotunately ka sani sakon ba zan iya karba ba."
Na marairaice na ce "Haba, yanzun ka hana mu
shiga sannan karkasa karbar sako? Don Allah ka daure
ka karba ka ba ta."
Komai ya tuno oho, sai ya mayar da 'yar kafar
ya rufe, sannan na ji alamar bude sakatar karamar kofar
da ke jikin Gate din. Na karasa, yana turo kai háde da
miko hannu na danki hannun na fizgo sa waje. Habawa
kafin ka će me tuni su Uzaifat sun fito sun yi kanmu
34
ganin abinda ke faruwa ya sanya su Inspector Kabir fitowa daga tasu motar, daya daga cikin mutanen Inspector ne ya rike wannan mutum da ya bufe mini Gate hade da danna masa ankwa. Da shigarmu harabar
gidan, sauran masu gadin da ke zaune suna karta da
ganin mu suka yi cikin gidan a guje, su Inspector suka
bi bayansu. Daman na san takan gidan, dan haka sai na
nufi falon kai tsaye, su Nafisa na mara mini baya. Da
shigowata falon na ci karo da manyan arnan a falon
yana zarya kamar ya san abinda ke faruwa. Muna hada
ido ya tsaya cak! Cike da mamakin ganinmu, sannan
fuskarsa fal fargaba. Can ya dake ya kalle mu daya
bayan daya hannunsa a baya yayi goyo da su ya ce "Mе
kuka zo nema nan?"
Nayi murmushi na ce."Haba yaya, yanzu dan na
zo gidanka har sai kayi mini tambaya? Ciki daya ai ta fi
gaban wasa."
Yayi tsaki ya ce "Na ce me kuke nema a nan?"
Muryarsa a firgice take.
Nayi dariya na ce "To ni dai abinda kake gudu
ne ya kawo ni, wato karbar hakkina wanda a dalilin
hakan ne kake ta wahalar da ni har izuwa wannan
lokaci, in kuwa har aka ba ni shikenan sai ka fuskanci
hukuma da laifi biyu na kisan kan mahaifinmu, da na
mahaifiyar masoyiyata wanda duk ina da hujja mai
karfi akan su."
Duk maganar nan da nake yí jikinsa banda rawa
babu abinda yake yi.
Nafisa ta karba da "Ni kuma 'yar bola ina
bukatar ka sanar da ni a bolar da kuka tsince ni, ko
35
Allah ya sa ina yi bangaren wajen na ci karo da
iyayena." Tana fadi cikin takaici, wanda na san bakin
ciki ne ya sanya ta fadin wadannan kalamai wanda ita
kanta ta san ba za su yi mata amfaní ba.
Ita ma Uzaifat ba a barta a baya ba, ta kalle shi
ta ce "To ko ka san labarin 'yan kanzagin naka sun zo
hannu, har daya ta mace a cikinsu? Ka ga kenan karyar
kasa ta kare, saboda haka fuskanta hukunci ya tabbata a
gare ka, amma kafin sannan ina son ka sanar da ní inda
ka boye mahaifina, domin yaranka sun yi maka halacci
tunda sun ki fadin inda yake duk kuwa bakar wahalar
da suke ci,"
Uzaífat na idarwa yayi murmushi mai cike da
rashin mutunci ya ce "Wato dai rashin kunya ne ya
kawo ku ko? To ku sani duk cikinku babu wanda ya isa
yayi mini tambaya yayi tsammanin zai samu amsa,
sannan ina tabbatar muku da cewa kun kawo kanku
inda zaku dade kuna nadama a rayuwarku in har ma
kuna da sauranta."
Take ya nufi kujerarsa Two Seater ya faga
filonta da hannu da ke ajíyc a kai ya dauko ta uwa
sabuwa fil tana shekl, ya auno mu da ita kan ka ce me,
Uzaifat uwar taurin kai ta fito da tata Pistol din wanda
ko ni da nake kusa da ita ba na ce ga yadda aka yi ta
fidda ta ba,
"Sai daí a yi mutuwar kasko." Ta fada.
Aiko kan ta rufe baki tuni ya saki kunamar. Ihun
da na ji shi ne ya shaída mini muryar wacce ta yi íhun.
Shi da kansa jin ihun ne ya sanya ya kalli inda yayi
harbin, sai lokaci guda ya saki Pistol din hade da
36
zubewa kasa. Moda kuwa tuni ta fada kan mahaifiyarta
tana ihu tana jiujjigata. Saboda tsananin razana da nake
ciki, dukkan jikina rawa yake yi a haka na nufi inda
Hajiya take zube a kasa na kalli inda harsashin ya samu
matsuguni a kirjinta, banda hayaki da bakin jini babu
abinda yake fita daga kafar. Inspector Kabir ya fafa
falon kamar an ingizo shi, da shigowarsa ya tsaya yayi
turus yana kallon mace kwańce da ciki. "Uzaifat wa
yayi harbi? Ai ba tsayawa za a yi bata lokaci ba asibiti
za a kaita."
Hawaye na zuba a kuncina na kalli yayana
wanda yake a durkushe yana kukan nadama yana
sambatun da ba za su fisshe shi ba har abada. "Mijinta
ne ya harbe ta, shi ne ya harbe ta." Na fada ina kuka.
Inspector ya kalle sa kallon Allah wadai ya
girgiza kai sannan ya nufe shi ya ce "Ahaji Yusuf you
are under arrest."
Gabaki dayanmu muka dauki Hajiya muka yi
waje da ita, kowa na sharbar kuka zuciyoyinmu kuwa
cike da addu'a ubangiji ya sa kar wani abu ya same ta
ita da bebenta, domin in a yadda Nafisat ta sanar da ni
watannin cikin Hajiya ne to wata na bakwai kenan take
ciki. Inspector Kabir yayi min sallama hade da fatan
Allah ya ba ta lafiya, domin a cewarsa za su tafi da
Alhaji kar lokaci ya kure masu dare yayi. Na amsa da
babu komai, a yayin da na shiga mota na ja. Duk
wannan abu da ake yi babu wanda ya fito waje
ballantana ya san abinda ke faruwa kasancewar
unguwar G.R.A. ce.
37
sangilistian IRANAR KARSHE
dа ub waannaverahrda ta ame mini ranar bakin
loikintuka ataguwara. Ni da kaina'na tabbata cewa ba
pizata 6karubiBilylidtshnanein wahala -da muka yi
rkafinmugand bubbiiyasibirind jihar Abuja! ASibitin da
olyal fikowannedsinid jihardkwurartüni likitocil Cikin
ikon Allat, mukrogirldade ikr babban likitan asibitin
Wandaina ginin abNigerid naai iya zanta na biyu
Gangarlohrdwa iwajen Rirke tiki fare da bá đa
magani ga duk wata cutar da ke addabar dan adam?
606752 1NGHaln drinukd riskoshi ia ya gama signing
kenan dablmmae dlabya bardasibitin zai núfi Air Pört
domn bubndkasut diddriakarWa HoHand/ Babu Shakka
ganin hiwiwurjanjan Hafeda ganin condition din da
Hajiyavkelidiki vallfireiea shiokwarai háfe da ba shi
aušayi Cikih hanzari ukadakintiyata da ita, Dr.
Aimana na tsaye a yayin da wata Sister (Nas) ta muna
miteshis citkin hanzaritana fadin Ga babban likitan
scan! karizhanzori kana adudda Shi. domin ba shi da
Avanisaufan lokter nal yawa alnan.nn sakamakon tafiyar
ulalzaryba yatíl/ rbb m nnob aepep a
a
As nn Daigi kaatsai bákthtad bai taya Batad tokači ba
nahufi wujhsantdhkalatashe Bay an musabalar da
müka yi ne miarSh ili da müke ciki. Su
Uzaifat íkdIso vdjer iu Koviece idaniwanta sun
kada sun yibjidur: Modi ta kalli Dr. Ainmaná ta 'ee da
shi Please Dderor 1 4sted your horatty help "please
Pánagana fainhakan saiuie fashe da kuka! lokаст
guda kuma ta fadi Kasa tana dukan Kasa da hannayenta
Τε 38
Ni da kaina ban san lokacin da hawaye ya fara gangaro
mini ba.
Dr. Aimana da kansa ya nuna tausayawarsa a
gare mu. Ba tare da Bata lokaci ba ya cire kwot din da
ke sanye a jikinsa ya saura shat mai ruwan forawa. Ba
tare da ya ce da mu uffan ba. ya juya ya shiga ofis
dinsa. Cikin 'yan dakiku ya fito sanye da korayen kaya
na Operation. "Be patient" Ya ce da mu yana mai
kallon Moda wacce su Uzaifat ke kokarin ta da ita daga
faduwar da ta yi, "Ba komai InshaAllahu zamu yi
kokari." Idonsa kur akan Moda 'a yayin da yake wannan
magana. Take ya nufi kofar da tayi hagu ya shiga. Sai
da na ga shigarsa sannan na daga idona sama na kalli
rubutun da ke jikin bangon da aka rubuta da manyan
haruffa "(Theater)" zuciyata ta karanta mini sannan
nayi wani bagwarin ajiyar zuciya.
Dukanmu muna tsaye babu wanda ya dora
duwawunsa akan kujera da sunan zama tun sa'adda Dr.
Aimana ya shiga tiyata Ward, kusan awa daya da minti
talatin da bakwai kenan. Da a zatona ina kyautata
tsammanin cewa za a samu nasara, sai ya zamanto gashi
har na fara fidda rai da ita, da yake dama masu iya
magana na cewa maso rai wawa, ai ko da ganin Hajiya
ka san sai abinda Allah yayi kawai.
"Rabbana takabbal minna innaka antassami'ul
alim, watubu alaina innaka antattawabu rahim, bi
rahamatuka ya arhamar rahimin, ya rabbal alameen."
Moda ta fada a cikin matsanancin hali wanda ya kunshi
matsanancin kuka kai ai ya zama dole ka tausaya mata.
idan har kana da zuciyar Musulunci.
39
Gabaki dayanmu muka doshe shi yayin da ya
fito daga fakin tiyata, awa biyu da minti goma sha tara
kenan da shigarsa fakin. Na fauke idona daga kallon
agogon a daidai lokacin da muka Karasa gare shi. Ya sa
hannu ya yarfar da gumin da ke tsattsafowa daga
goshinsa zuwa fuskarsa, yayi kokarin ya ga yayi mana
murmuashi amma hakan ya faskara. Da ganin haka
Moda ta sa hannunta na dama ta rufe bakinta a yayin da
wasu hawaye ke gangaro mata. Ta fara kuka à cikin
sauti sanyayye. Ni da kaina jikina yayi sanyi matuka
wanda hakan ya sa su Uzaifat karaya.
Dr. Aimana yayi shiru gaba daya ya kasa fadin
ma abinda yake shirin fadi.
"Dr..... Me ya faru ne....? don Allah kayi mana
magana mana." Na daure na fafa a yayin da nake hada
titi.
Yayi ajiyar zuciya hade da kallon Moda kamar
ya san cewa ita ce zuciyar hajiyar, cikin karfin hali ya
kale mu daya bayan daya sannan ya ce "Mu je Ofis
dina tukunna."
"Haba Dr. ka sananr da mu mana, ka sanar da
mu ta mutu ko?" Moda ta fada cikin sanyayyar murya
tana mai sanya hannayenta duka biyun wajen rufe
fuskarta.
"A'a ba haka ba ne, kada ku karaya mana, shin
me ya gagari ubangijinmu ne?"
Shakka babu wannan kalamai nasa sun sa
zuciyarmu ta dan yi sanyi Kalilan. Don haka sai yayi gaba muna biye da shi har cikin ofishin na shi. Bayan
zamanmu na 'yan dakiku, sai ya nisa ya ce da mu "A
40
gaskiva ban taßa aikin da ya wahalar-da ni matuka
kamar wanaan ba A duk duniya ban taba tunani daidai
da rana faya cewa akwai wani aikin da zai wahalar da
ni ba, sat ga shi cikin ikon ubangiji na sadu da shi a
wannan rana wacce a duk duniya na sa rai da in taimaka
taimako na hakika, amma sai ga shi hakan ya kuskure
mini, sai dai a yi operating dinta.
a
Na fahimci hankalinsa a tashe yake gaba daya
idan har zaka yi la'akari da jijiyoyin.da suka yi sahu
goshinsa. Shisshikar kukan da Moda ke yi ne ya zama
sanadiyyar bugun zuciyata gaf-gaf ba ko sassautawa.
"Wayyo Allahna na shiga uku." Ne kalaman da ke
fitowa daga bakinta. "Dr. kawa Allah ka, fada mini a
halin da take ciki." Tana dadin haka tana, mai zubar da
hawaye.
Tsam Uzaifat ta mike ta nufi bango ta kafa
kanta ga bangon ofis din tana mai fadin wasu
maganganu wanda babu mai jin abin da take fadi.
"Eh babu sakka domin kuwa dama jira nake yi a
ba ta daki tunda har yanzun numfashinta na kai-komo,
kasancewar cikin bai isa haihuwa ba sai an bi a
hankali."
Yana gama fadin haka aka murda mabudin ofis
fin aka shigo. Wata Nas ce wacce bą na ya fasalta
kamanninta, fuskarta da dan annuri. "Doctor, bavan
fitowarka daga dakin, tiyata, Dr. Emma ya iso, ina
kyautata zaton cewa ya sami labarin marar lafiyar tun daga Risefshan. to yanzu haka daj yayi nasa kokarin,"
Ta dan yi jim kadan sannan ta ci gaba "An samu ya mace.
41
"What." Muka hada baki gaba daya. sannan
muka fara kallon junanmu muna murmushi.
"Ita kuma ya condition dinta?" Na tambaya ina
mai fatan jin amsa ta gari.
Nas din ta dan bata rai sannan ta ce "Ba ta san
inda take ba, amma heart dinta na beating."
Muna ganin Doctor Aimana ya mike sai mu ma
muka mike.
Mun ga beben din ba ka ce bakwaini ba ce
domin su da kan su Doctors din sun yi mamakin
girmanta.
Dakin yayi shiru banda Dr. Emma da wasu Nas
babu kowa a dakin. Mun tarar da shi yana gyara mata
gurin allurar da za a saka mata a hannu domin Kara
mata jini. Ya gyara ya fi sau nawa amma kumburin sai
dada habaka yake yi. Jinin da ake kara mata ma gaba
daya ya ki diga bare ya shiga cikin jikin nata. Hankalin
likitocin ya tashi kwarai ganin wannan hali da ke
faruwa. Cikin sauri Uzaifat ta matsa kusa da su sannan
ta ce da su "Ya kamata a cire domin kar ya cutar da ita.
in ya so sai a nemi wata jijiyar.
Ba tare da yin musu ba aka zare allurar daga
jijiyar. Ai kuwa da faruwar hakan sai suka nemi jijiyar
sama da kasa suka rasa. take gangar jikinta ya fara
karkarwa kaf-kaf babu sassautawa. Cikin ikon Allah
bakinta ya fara motsi. banda addu'a babu abinda ke
kwarara a birnin zuciyata. Addu'a ta ta katse a daidai
lokacin da Moda ta matsa kusa da mahaifiyarta ta rike
hannunta gam! Kamar ba zata sake ta ba "Mama bude
ido mana, ga ni na zo ganinki. Mama ni ce Nafisa....
42
Mama dan Alah ki yi mini magana......" Ba ta Karasa ba ta fashe da kuka ciki sauti mai ban tausayi.
Da kyar su Nafisa suka Banbare hannunta daga
na mahaifiyarta. Sona masu bata hakuri a yayin da
suma suke kuza kuka. Ita kuwa Hajiya ba ta ma san
halin da take ciki ba. Ni da kaina nayi matukar mamaki
ganın yadda har yanzun Hajiya ke numfashi, domin a
sanina ba za a taba harbar mutum a kirji ya kai daidai
da minti goma a raye ba. Tunanina ya yanke a daidai
lokacin da na ga kamar aamafarki bakinta ya fara motsi
ba tare da ta bude ido ba. Cikin hanzari na nufi ta a yayi
da likitocin suke tsaye kamar mutum-mutumi suka bi ni
da kallo idanuwansu cike da tausayi. Da isa ta wajen
ban. san lokacin da na rike hannunta ba ina fadin
"Hajiya-mene ne? Me kike so? Yi magana mana.
Idona yayi rau-rau sai hawaye.
Ru..wa. ru...wa .ruwa." Wannan ne
kadai abin da ke fitowa daga bakinta.
ruwan.
Da jin haka Moda ta nufi kofa domin samo mata
Dr. Aimana yayi saurin dakatar da ita "Kada a
ba ta ruwa, domin yana iya hafar mata da wani azabar
tunda Operate dinta aka yi yayin ganin 'yarta ta rayu.
Moda ta kalle shi hade da ban hakuri "Haba Dr.
da Allah ka bari a ba ta koda kadan ne mana.
Duk idonta sun kada sunyi jawur. Kafin ya ce
wani abu tuni Uzaifat ta dauka "A'a Moda kiyi hakuri
mana, in an wa mutum tiyata da farkawarsa ba a ba shi
ruwa
Sannan Moda ta hakura.
43
"Sal Na Da ta dnn Wit,)e
ba da Modit tr ke ba da Shabeat tike, doe d
take kirantt da n kenan A daidat wamnan fokacr
Natisa ta mate ta ta tsaya a banparen pannnta na lcapo
"Hajiya pani nan." Hawaye na kwaranyn daga idonh
Wannan Joknei ne wata Nas ta slugo dakm
hannunta rike da jinjirar. Ban yi zaton akwai wanda
yayi marmarin daukar jinjirar cikinmu ba, a sakamakon
ganin da nayi babu wanda yayi Kokarin karbarta.
Amana.
"Doctor ana nemanka Emargeney" Ta ce da Dr.
Manmakon ya je sai yayi wa Dr. Emma magana
a turançe. Take ya fita cikin sauri, ita ma Nas din ta
juva da jinjirar ta bi sa a baya. Nayi mamakin kwaras
ganin yadda Dr. Aimana yayi ruwa yayi tsaki akan
matsalar. da kuma yadda ya ja ya tsaya ba ya ko san
motsawa zuwa nan da can, sa'annan duk jikinsa yayi
sanyi gaba daya kamar wasu "yan'uwansa. Nishín da na
ji mai karfi wanda ban taba jin irińsarba a rayuwata shi
ya yanke mini tunanina. Take nayi kanta a sakamakon
yanda ta tashi, muka fita cikin kamanninmu gaba daya.
Tuni Dr. Aimana ya hanzarta fito da abin ma auninsa
ya karasa wajenta. Yana dorawa a kirjinta ta bude baki
"Na...fi forowar daki...bakar leda... a cikin...." Ba ta
Karasa ba sannan komai na jikinta yayi lakwas!!
Uzaifat na ganin haka tayi salati ta sannar da
ubangiji, sannan kuka ya biyo baya. Da ganin haka mu
ma ba tare da raba faya biyu ba muka tabbatar wa da
kanmu cewa ta cika. Dr. Aimana bai tsaya Bata lokaci
ba yayi waje yana share fuskarsa, a zahiri na san kuka
44
yake yi. Tabbas na ji tausayin Moda, sannan na
tansayawa Hajiya ganin yadda ta amsa kiran ubangiji ba
tare da ta koda ga jinjirar da ta haifa na sakon daya ba.
Kadan daga lamarin ubangiji kenan, Allah ya jikanta.
Da kyar muka fitar da su Moda daga dakin. Dr. Aimana
yayi mana kokari sosai, domin gidansu ma ya sa mota
da gawar Hajiya muka nufa. Da zuwanmu ya sa aka yi
ciki da gawa, kuma ya umarei sti Nafisat da su shiga
ciki wajen kakarsa. Kasancewar mun isa unguwar tasu
ana sallar La'asar sai ya umarce ni da mu je muyi
sallah, in ya so da an idar sai ya sanar da limamin
masallacin domin a kai gawar kushewarta, haka kuwa
aka yi, bayan an sanar da limamin ne shi ma liman din
ya sanar a cikin lasifika ya kuma umarci jama'ar
Annabi da cewa duk wanda ya sami iko to ya ziyarci
jana'izar. Da shigar mu gidan muka tarar an fara yiwa
gawar wanka, kakar Dr. Aimana tayi mini gaisuwa tare
da yiwa Hajiya addu'ar samun rahamar ubangiji. Dr.
Aimana ya koma masallaci ya karbo. likkafani cikin
wanda ake siya a ajiye saboda karba in anyi mutuwa.
Aka hada Hajiya muka dauketa sai kushewarta. An ciką
- sosai wajen jana izar domin zaka yi tsammanin limanin
garin ne ya mutu saboda yawan jama'a. Babu wanda ya
sake bi ta kan Beby sai da daddare muka je asibiti muka
dauko ta. Dr. Aimana kuwa adalilinmu ya fasa tafiyarsa a ranar, ina jin yana yiwa kamfanin jirgin da
zai bi waya cewar ya faga tafiyarsa sai washegari, suka
amsa masa da jirginsu ba zai tashi ba washegari sai bayan kwana biyu, ya amince, bayan kuma karin kudi
45
da suka yi masa na daga tafiyarsa, shi ma ya amince zai
biya.
Washegari tunda safe muka shirya muka je
gidan yayana muka bincike dakunansa kaf domin
neman sakon Hajiya. Daga karshe dai a cikin kabar da
ke jikin bango a manne muka dauko sakon a cikin
durowar da ke saman kwabar. Kasancewar tafiyar da
zamu yi ba ta wuce minti arba'in zuwa awa daya ba. ya
sanya muka zauna muka ci gaba da karbar ta'aziyyar
Hajiya, saboda duk yawancin jama'a idan, suka ji cewa
gidansu Doctor ne aka yi rasuwa to sai su shigo suyi
ta'aziyya. Dan wannan zama da muka yi a gidan na dan
wannan lokaci muka fuskanci cewa gidansu Dr.
Aimana gidan mutunci ne da karamci, domin sun
karrama mu yadda ba mu yi tsammani ba, sai dai mu yi
masu fatan Allah ya saka da alheri.
Misalin karfe uku muka gama kintsawa bayan
mun yi sallama da lya kamar yadda Dr. Aimana ke
kiran kakarsa, muka fito waje Dr.. Aimana ya karbi
address dinmu hade da dau kar mana alkawarin cewa
in har ya dawo daga tafiyarsa ta Holland zai ziyarce
mu. Muka yi masa sallama muka shiga motarmu
fuskarsa cike da nuna so da Kaunar Moda.
A gaskiya na ji dadi kwarai da bebi tayi kama
da Hajiya, domin a ganina ma rinka tuna wa da ita a
duk sanda muka kalli bebi. Muna hawa kan Express
tunanina ya zo daidai da yadda zamu riski yayana. Shi
da kansa ya san cewa ba zata rayu ba, dan haka yayi
kokarin harbin kansa a yayin da ya ga al'amarin ya
afku. Tabbas na san cewa yana can a cikin mummunan
46
tsaro. Ina tunanin ina mai kallon bebin da ke rike а
hannun Moda wacce ta kafa mata ido kamar zata
hadiye ta. Bebin tayi wata budurwar dariya wacce ta kara fito då kamanninta a daidai lokacin da muka sha
kwana.
8
Kwananmu biyu kenan da ziyartar kotu, a inda
kotu ta karbi hujjojina tayi masu nazari a tsanake. Bayan hakan ne ta tambayi yayana wanda a halin yanzu ba zaka taba gane shi ba in ba har an tabbatar maka da
cewa shi ne ba, ta yi amsa tambaya ne kan shin ya amsa laifukansa? Shakka babu bai yi musu ba a yayin da ya
amsa laifukansa. Bayan gajeren nazari da alkalin yayi
ya yanke hukunci akansa wanda bai kunshi komai ba
sai kisa (Hanging), tare da su T.j. da Chico.
Duk da irin halin kuntata da wahala da yayana
ya jefa ni sai da nayi masa kuka ba na wasa ba, kai ba
ma ni kafai ba har su Nafisat ma ba a bar su a baya ba
tun ba ma da ya bukaci ganin bebinsa ba. Take alkali ya
bukaci ya ji ko ina ya 6oye mahaifin Uzaifat? Ba tare
da bata lokaci ba ya sanar da su maßoyar. Daga nan kotu ta watse.
Take na fara tunanin yadda al'amura za su
kasance gobe, domin gobe za a rada sunan bebin ta mu.
Ina cikin tunanin ne na ji kukanta hade da takun sawu a
bangaren su Nafisat.
47
An Moda geidaukerdulita hanmuntadantkl
Pamper zaif kai kadaine a:falow.i Da fada a didin
lokacin da tzaub
ade Audiikagaing wallahin Naramsamaya aidard
lokacin da na muskuta ina mai kallon bebinmu.02
"Ina su Nafisan? Ta tambava a yayin da take
Rokarin sanyawa bebin Pampers.
"Eh to ita Uzaifat ta tafi wajen aiki dazu. sannan
Nafisa ta riga ta fita zn gidan mahaifiyar Hajiya
domin dauko ta." Na ja nayi shiru sannan na ci gaba
Kin sanmuikinigabe sdi danoani bábbánd kílsá domn
kusuy aasmai mmuka ismiNalRare maganata dá
taumboyaild в аба воуаy ivор st on naksp !
al nasilkaranidan takasthishmius Babban Bri Kutta ta
yarnıkyautakeihaltarkuvdritet eis ig ead on ile hwos
Bysh dNamika hanmrmikrbsbin alokacinr da H
Fadin iA guskiyanumunedaina on yalddce rda td
tsaya ina nafgyárai nh anto rshawarefhi daruka nann
a ciki. "Allahoiga thya laryab satlayiwo halin mai
sunauta. ib.cledew nb st lad mu s клD
d indAmin Modal taltakfa daidai lokieni aa tik
sharg hawayemadskartasn tss nалd ad isbsl in ыт
ilnikinsbastaiHakurinsa Nafsat saka sigo
de Hajiya, ita naJdaikaninsbebjrå fasherilá kukTAs
9) 18vods Best and d islot sal sta
Da yamma ranar ná shirya kenan da nüYKB
siyo ragunanmsitnanillar naifitousaiaji Rararvaya,
nutes and gumn wayar da zawana dau Kan War
"Helkwabaanagaiall Nanambayau en oitann slaro s
48
Take na gane muryar mai magana, don haka sai
na hanzarta tambayarsa "Lafiya kuwa Inspector?"
"Lafiyar kenan." Ya fada a gaggauce, sannan ya
ci gaba "yanzun nan muka dawo daga maboyar tasu,
don haka sai ku hanzarta zuwa domin mun zarce da А.
Sule izuwa NAGARTA HOSPITAL, amma an sanar da
mu cewa Uzaifat ta dade da barin asibitin. Ya tsava.
"Eh ta dawo tana nan ciki, in kira ta ko?" Na
tambaye sa.
"Eh ba sai ka kirawo mini ita ba, amma ku
hanzarta zuwa asibitin domin ta duba lafiyarsa, bayan
haka ku zarce kirikiri domin yayanka yana nân rai a
hannun Allah, kuma ya bukaci ganinka maza-maza.
Ba muyi wata kwakkwarar sallama ba na ajiye
kan wayar hade da zabgawa su Uzaifat kira. Bayan sun
fito a gigice na sanar da su sakon Inspector, take Moda
ta mikawa Hajiya Inna Bebi, sannan muka yi waje baki
daya.
* ** *
Mun fara isa NAGARTA HOSPITAL a inda
wata Nas tayi mana jagora zuwa dakin da aka bawa
mahaifin Uzaifat. Muna shiga muka ja muka tsaya
turus, domin ba zaka taßa tsammanin mutum ne aka
shimfide akan gadon asibitin ba. Banda uban kasusuwa
babu abinda kake gani a jikinsa. Uzaifat ta fada kan
mahaifinta hade da kuka mai cike da ban tausayi."
Bayan mun shawo kanta da kyar ne muka yi
mata sallama da zummar zamu dawo idan mun baro
wajen yayana. Anan muka barta müka nufi farfajiyar
49
asibitin. Muna shiga motarmu KORALI Y muka nuti
Kıri-kıri.
Mun riske shi a dandanvar Kasa a kwaneyaa
nishi dar-dat. Da ganm zuwanmu yayı Kokarın tashuP
zauna amma abun ya gagara. Idan ka tuna da halın
yayana a da zaka ga cewa lallat ba abinda zaka ji
tausayinsa ba ne. sabanin yanzun don kuwa na tabbata
da zaka gan-hi zaka tausaya masa matuka. Gaskivar
masu iya magana da suka ce ba a raba hanta da nm
de-min kuwa ina ganinsa a cikin wannan hali na j ga
daya duk duniya kamar bai taba aikata mini komara
sharri ba. Ba don Kofar Karfen da ke tsakamnmu ba, 1:d
ga da na taimaka masa ya mike ya zauna. Amma duk а
haka shi da kansa sai da ya ja ciki ya zo har wajen Kofar
Karfen sannan ya daga idonsa sama lokac gudaa
maido shi kasa. bayan ya kalle mu daya bayan da
kawai sai hawaye ya fara kwaranyo masd Ya a
hanmunsa na dama ya rike karten gam, sannan va baca
Karfi wajen mikewa ya zauna. Dukkan ma muna tsaye
muna kallonša ba tare da munce da shi kala ba
Ya bude baki da kyar ya ee"t/!
Na fauke kaina nayi kamar ban ji kiran da ya-i
mini ba. Yayi murmushin bakin cikı hade da hawayen
nadama, ya sake maimaita kirana. Gaba dava na ji cewa
ba zan iya share shi ba, don haka sat na marda fuskata
gare shi nayi kuri ina mai kallon hawaven da ke
bakuntar kumatunsa.
"Uzaif hakika na san cewa nayi maka abında ba
4
záka taba mantawa ba, amma duk da haka ina son ka
daure ka yafe mini domin kuwa rashin y hakan azaba
50
ne a gare ni ka tuna ccwa zuciya shegiyat aba c.
Wacce zata ya canja maka shawara da tunani a duk
jokacin da kayr sake Yayi ajiyar zuciya mai nauvi
sannan va ci zaba "Idan baka manta ba Allah kan Kyate
ad avi ta vin duk abin da va ga dama a duk
loxds ttt da yas to fa idan ya tashi kama sa ne ba kyau,
fa ga sht yatu na ea Karshena kuma kun gani, saboda
hhak ake von ka daure dan Mlah ka yafe mini duk
abinda naysika hat da wanda nayi wa masoyiyarka ta
hakika. dature ema mini gafara