wannan ba abin da mai hankali da
basira zai ji ya yarda da shi ba ne, gwanda ka sake tunani" Ya yi ajiyar
zuciya domin ta bude masa wuta.
Ya dan yi jim sannan ya koma da kallonsa ga Uzaifat.
To mun ji amma ko zaki iya fadawa kotu a inda kike awannan
lokaci da har yan sanda suka je basu same ki ba?".
Uzaifat ta ce 'Wannan ba abin da ya shafi kotu bane yanzu sai nan
gaba ta ji".
Lauya ya kalleta ya yi murmuslri sannan ya kalli alkali. 'Wannan
ya nuna cewar kitsa miki a ka yi kamar yadda na fada da farko'. Ya
karasa a daidai lokaci da ya mai da kallonsa gareni. Uzaifat ta kalle shi
ta ce. "To, idan kotu bata yarda da shaidar da na bayar ba zan iya bada
wata'.
Lauya ya ce "To bayar'.
Uzaifat ta yi wa Nafisa umarni da ta bata kaset.
Nafisa ta tura hannu a cikin jakarta ta dauko kaset. Uzaifat ta
mikawa lauya kaset shi kuma ya mikawa alkali.
Alkali ya yi umarnin da a dauko talabijin da bidiyo bayan an
dauko su sai aka jona su sanan aka sa kaset.
Kaset ya fara aiki, duk abin da ya faru a gidan tun kafin zuwansu
sai da kaset ya nuna. A takaice dai abin mamaki su T.J ne suka kashe
mahaifiyar Uzaifat sakamako karya mata wuya da suka yi kafm su yi
mata yankan rago kuma suka dauke Uzaifat a lokaci da na fada kogin
tunani.
43
Bayan an gama kallon kaset wanda ya dauki sa'a daya kacal sai
Alkali ya yi gyaran murya sannan ya ce, 'wannan shi ne karshen
wannan shari'a, kotu ta saki Uzaif tun da bashi yayi kisan ba kamar
yadda kowa idonsa ya gane masa, saboda haka Uzaif you may go.
kuma wadada suka yi kisa za a nemosu nan ba da dadewa ba'. Alkaliya
mike ya shiga wani daki, sannan kowa ya mike.
Muhutin alkali ya mika wa Nafisa kaset 'din sannan muka fito
harabar kotu. mutane suka dinga yi min sannu suna yi min barka, mun
bude motarmu za mu shiga ke nan sai wadannan lauyoyi suka dinga yi
mana kallon banza daga nan jikina ya bani cewa mai yiwuwa ba dangin
Uzaifat bane suka dauke su.
Muna shiga bamu tsaya a ko ina ba sai a gida, muna zuwa Hajiya
tasa aka dauko mana abinci bayan mun ci mun koshi sai na ce da
Nafisa ta bawa Hajiya kaset din domin ta gani.
Hajiya ta karfikaset ta yi cikin dakinta bayan mun dan yi hira sai
kowa ya kama gabansa domin lokacin sallah ya yi.
Bayan na gama sallah na yiwa Allah godiya da ya fitar da ni daga
wannan kangi sai na zauna gefen gadona ina tunanin yadda zan
6ullowa lamarin da zai kasance da daddare domin na kama azzalumai
marasa mutunci, masu hana ruwa gudu.
Dana tuno da maganar da na ji daga bakin yayana sai na ji bakin ciki ya dunkule min a makogwaro wai a ce kamar yayana kamili amma
a zuciyarsa ko kafiri albarka don tsananin rashin imåni. Yayana ya се
da su.
'Kai ku fa yi a hankali domin kada ku yi wasa ku bari ta kubuce,
domin ganinta hatsari ne a garemu. Kun san ita kadai ce za ta iya fitar da shi daga wannan bala'in, tun da na burma masa tofa bana bukatar. ya
haure ya fita daga wannan bala'in".
T.J. ya ce "Babu komai ba zata tsere ba domin 'we are take good
care of her' babu yadda zata yi ta yi escape". Yayana ya ce "Idan kuma kuka bari ta gudu to fa abakin ranku". Sussy tayi dariya ta ce. "Boss for bid yaya za a yi ta yi escape? Impossible". Yayana ya ce "Sussy ai na yarda da ke baki wasa domin na san ke ba karamar arniya ba ce idan kin sako wani a gaba".
Ire-ren wannan hira suke ta yi har suka yi sallama suka yi mishi alkawarin cewa za su dawo yau da misalin karfe goma sha biyu.
44
h жа пи ke tnkota Wane 3h
Skreys rts bard
Укуж . Mауа cs atto haue h na e
KNflie Ka a e jura kayao da ra
he Vallse s ha awe da cewe na lues dи
Tkall ao doake
Habe ka a ar kkak
Wedadras e dkade alono deg
kale ya muledras elk
M в сe wre ska
Tire euch ther о xadlaks a
VAry Vw l a d
e d kwа но кока но karaci juce kadan suys an
lm cowa a kada alaa ke n at th
i le ys Eryr
1о, кобно y ae h teke sh ne ryaysta ska
, р виedayde kawo
o. Kо kokacio da akatse yoke krme baye welakante soane sh
yo kawe yake om k
To, da yke Alade o kan hawan ne Y a makaя
d Vryakorwene mdsddsks a lkaci daya yke
Vadon akon haleyyaorte, du ryayexa saka yi thekara goma he
Wews da awe be ou foesockara ta gonea tha tara
rYa be ou yaya
Bayon kalbuwar yajana dawn tekaa oma Allda Yabe
Waokenan ou bryu ne awgen ma
Heyan yeyana yu guna er si ya ka ci gala da ka
sya aui Haya Maryam ama hazewara ce dnn re rats z
wo an kafin ta ri yyone a da rn inta Allaa Ya bea
'ys Wafine
Ton da yoyna yo awi Hapya Maryam har yat Allah Bai ban
ra . Na tasi ckm n dari da gaa a wajen eha da uwa h
yoyon Alha, Yuout. Da yake ni ne ata sai din da na ce ake й.
45
!
Dan tsananin gata a lokacin da na sauke Alkur'ani" Mai. girma, mahaifina yannka min shanu guda shida da raguna biyu. Haka ya yi min dinkuna masu tsadar gaske. Mahaifiyata kuma ta siya min sabon agogo da takalmi na zamani. Haka yayana ya siya min keke irin na yara.
Kai! Uzaifat an hin gata, a lokacin ina firamari biyar. Bayan na shigajai shida sai na yi jarrabawar fita daga firamari dan haka sai na zauna a gida don jiran sakamako, ba a dade ba sakamakonmu ya fito. Na yi kokari sosai a jarrabawar, don haka sai mahaifana suka ji dadi kwarai da gaske da na tashi cin makaranta sai na cita kwana amma sai mahaifina ya ce sai dai in je makarantar jeka ka dawo, saboda baya son
na yi nisa da shi, haka itama mahaifiyata tace don haka sai na yarda da abin da suka ce.
Baya an samar min jekaka dawo saina fara zuwa a nan ma sai da ha nuna masu halin nawa wato kokari da hazaka.
Ba zan manta lokacin da aka bani shugaban dukkan daliban rukunin aji daya ba. Haka dai na ci gaba da karatuna ba-ji-ba-gani. Ina aji uku a sakandare wani bakin ciki ya kasance a gareni, wanda ba zan taba mantawa ba a rayuwata. Har ila yau shi ne daliln da ya kawo sauyi
a rauwata. Na yi shiru saboda hawayen da ya cikamin ido. Na share da hannuna sannan na yi aniyar ci gaba amma ina! Zuciyata ta riga ta yi kunci. Duk da Uzaifat bata san abin da za a fada ba sai da ta yi hawaye don tausayi. Da zuciyata ta yi sanyi sannan sai na ci gaba. Ba zan taba mantawa daranar litinin hudu ga watan Afrilu ba, a safiyar ranar ina zaune a falon mahaifina, sai mahaifina ya fito laga bandaki yana taje kansa.
Bayan ya taje sai ya ajiye matsefin a kan dirowa kannan ya zana a
kusa da ni ya yi min murmushi irin wandabai taba yi min ba. Abin yayi matukar bani mamaki kwarai da gaske, ya kalle ni ya ce 'Uzaifa saura shekarà nawa ka kammala karatu?".'Nace "Saura shekara uku idan Alląh Ya yarda! Ya sunkuyar da kai kamar mai jimami ya ce "To Allah Ya kaimu'. Na ce 'Amin'. Ba tare da na cire idona daga kallonsa ba. "Sai a mai da hakali a bada himma, duk da dai na san kai ba mai wasa ba ne". Ya kara da cewa ai kasan hausawa sun ce idanka a da kyau toka kara da yvanka, na ceto, ya tausasa muryarsa ya ci gaba 'Uzaif ya kamata, ka raba kaka.da abin yara yan iska wadanda zasu kai ka ga shiga wani hal na daban, kaga dai duniya ba gidan zama ba ce, kasuwa
46
e ka zo ci kowa zai koma gidansa na gaskiya, babu irin gatan da bana
una maka to fa kada wannan ya tsokane maka ido ka sangarce haka
uma ka guji abin hannun mutane domin yin hakan zai sa su so ka,
uma nan gaba ko da Allah Ya azurta ka kada ka wulakanta bayinSa.
Duk halin rikicin da ka shiga ina son halin kirkin da ka ke da shi ko na
mutu ka ci gaba da shi, tun da mutuwa dole ce akan kowa, zaniyatuno
watakarin magana ta banasare da ya ce "Ifwe are to day, to Wallahi
tomorrow we are not'. Na ce haka ne,ya kurbi sauran lemon da nasha
na rage sannan ya ci gaba 'Ka rike yayan da karfi kada ka bari ya
kubuce maka domin yau idan akà ce babu ni to shi ne ubanka kuma ko
ya cuceka kai bishi da alheri za ka ga yadda Ubangiji Zai yi da shi.
Allah Ya shi maka albarka duniya da lahira".
Ban san lokacin da hawaye ya gangaro min ba don tsananin
tausayin maganganun dakunuwana suka ji,na yi mamakin yadda
mahaifina ya zaunar da ni yana'yi min nasiha irin wacce bai taba yi mi
irinta ba, ya mike ya ce da ni zai je gidan amininsa Alhaji Salihu, ña се
a dawo lafiya.
Ya fita kenan sai mahaifiyata ta fito daga daki ta ce na yi sauri na
kirawo shi. Don haka ban tsaya 6ata lokaci ba na yi sauri nanufi waje
ina zuwa na tarar da shi yana yi wa mai gadi magana don haka sai na
tsaya sai da ya kamala sannan na idar da sakon babata, muka juya tare
muka nufi cikin gida.
Hajiya na ganinsa ta yi masa murmushi kana ta ce "Dama na
manta ban gaya maka ba cewa Saude mai aiki za ta tafi garinsu gobe
shi ya sa don Allah'Idan ka je ka ce da Hajiya Yadisa ta samar min
wata ma'aikaciya, da zan buga waya sai na tuna an katse musu layi'.
Abbana yace 'To ba komai yanzu ina Saudat take?".
Na yi sauri na kirawota. Alhaji ya bata kudin aikinta kana ya kara
mata wadansu kudi don ta yi kudin mota kannan yabata bandir din
shadda. Murna wajen Saude ba a cewa komai domin har hawaye ta yitana godiya. Alhji Ya juya ya sauka daga kan bene Hajiya ta ce, А
dawo lafiya. Amma bai amsa ba ko bai ji bane, Allahu Ya'alamu.
Bayan fitar Mahaifina da kamar minti hudu sai na ce da Hajiya za
ni gidan abokinə Abdullah, ta ce in dawo lafiya amma kada in dade.
Ina fitowa waje na tarad da mutane makil a kofar gidanmu sun
zagaye wani abu wanda ban san ko mene ne hba. Na fara ratsa mutane
cikin fargaba, ina karasawa na ci karo da mahaifina kwance a a kasa
47
cikin jini. Kaina ya sara keyata ta yi wani kara kas! Kamar an murda
min wuya na yi sauri na rufe idona sannan na sake budewa.
Jini sai gangarowa yake yi daga goslhinsa, da wuyansa, na yi kara
mairazanar wa wadda ta firgitar da mutanen dake wajen. Ban san
lokacin da na fada kansa ba ina ta birgima a cikin jini. Mutane suka
dago ni da kyar ina fizge-fizge kamar wanda ake zarewa rai. Babu ko
takalmí a kafarta, tana fitowa sai ta ci karo da gawar Alhaji nan take ta
fadi kasa sumammiya aka dauke ta sai asibiti ni kuma karti biyar
majiya karfi.suka dauke ni suka kaini sama suka kulle a wani daki.
Kisan da aka yi wa mahaifina zan iya 'yi mishi lakani da suna
*RASHIN MUTUMCHI* domin ya li dacewa da hakan wato wuka aka
caka masa a kahon zuciya bayan haka aka dara masa kai sai jini ne ke
shatata, ban da kuma keta masa kumatu da aka yi da wuka. Dan Rashin
Mutumchi har rigar sa aka cire sai wando kawai aka bari a jikinsa.
Kana arba da kirjinsa zaka ci karo da alamar harbi har guda uku. Sai
kuma ga shi duk da irin wannan-kisan da aka yi mishi da murmushinsa
ya cika, kai!.
Da Uzaifat ta share hawayenta sai ta ce 'Wai shin ya aka yi haka ta faru?".
Na ce 'Allahu Ya'alamu' kana na ci gaba ita kuwa Hajiya sai da ta
yi sati biyu a asibiti tana sambatu kamar taba6biya don tsananin son da
take yi wa mahaifinmu haka shi ma yayana sai da ya yi zazzabi yini
*daya a asibíti bayan an sallami Hajiya sai ta koma gida ta ci gaba da
takaba. Sai da na yi wata daya da kwanaki ban je makaranta ba har
malaman makarantar mu sai da suka zo suka yi mana ta'aziyya. Da
kyar yayana ya tilasta min na koama makaranta ba dan na so ba.
*** ***
Rasuwar mahaifinmu da wata uku amininsa Alhaji Salihu ya zo gidan bayan an yi masa sallama da Hajiya sai ya ce muma mu, zauna
muka nemi guri muka zauna dama ya zo da wata bakar jaka sai ya turo
mana ita ya ce mu duba. Muna dubawa sai idonmu ya ci karo da takardun wa-zo-biyoyi cike da jakar. Alhaji Salihu ya yi gyaran murya
hade da tari ya ce "Wannan su ne kudin marigayi na wajena shi ya sa
ną kawo muku domin kada na ci haram har da kudin da muka bada za
mu yi kanfani duka ya tashi naira niliyan goma sha takwas dai-dai
48
2
0
Γ
saboda haka sai a Rara hakuri, Zan tafi sai kuma na kara zagayowa. llaka duk wanda mahaifinmu yake bi kudi suka dinga kawowa har suka gama.
Kamar rasuwar mahailina da wata bakwai sai ciwo ya tayarwa da mahaifiyarmu gadan-gadan. Ba mu tsaya bata lokaci ba sai asibiti,
muna zuwa likita ya tabbatar da cewar hawan jini ne ke damunta
saboda yawan tunane tumanen da take yi. Haka muka dinga jinyar mahaifiyarmu har na tsawon wata faya ranar Asabar da misalin karfe
bakwai na safe tace ga garinku nan wato rai ya yi halinsa. 'Kaico!"
Wannan kalma ita ce ta fito daga bakina a ranar da abun ya kasance.
Bakin ciki'kan bakin ciki kenan ba mu gama jin radadin mutuwar
mahaifinmu ba sai ga na mahaifiyarmu ya faru. A takaice mun zama
marayu gaba da bayanmu. Bayan mahaifiyarmu ta yi wata biyu da
rasuwa sai aminin mahaifinmu ya zo gidanmu. Ya ce da mu tunda ba
muda dangin uwa balle na uba to zai gwammace malamai su raba mana
gadonmu bayan. Bayan kamar sati biyu sai aka raba mana gadonmu
kowa aka danka masa nasa. To da yake a lokacin ban kammala karatu
ba sai na yi shawarar na kai kudina banki kafin na bukace su. A ranar
da zan kai yayana ya kirawo ni ya ce da ni bai dace na kai kudina banki
ba domin ko na bukace su ba za su bani ba sai dai su yi ta min wasa da
hankali. Saboda haka sai ya bani shawara kan cewa mu hada kudinmu
sai ya dinga juyawa kafin na kammala makaranta, sai na dauki kudina
miliyan ashirin da daya na danka mishi, har da kadarorina, daga nan na
ci gaba da karatu. Bayan shekaru biyu sun cika sai na kammala karatun
sakandare dina to sai na yi tunani gwanda na ci gaba da karatu a
maimakon na fara kasuwanci tun da kudina suna nan a ajiye. Na ja na
tsaya domin kiran sallah da na ji an yi. Uzaifat ta mike fuskarta cike da
jimami, ni ma na mike na shiga bandaki. Bayan kamar minti ashirin
aka sake haduwa karo na biyu. Da muka zauna sai Uzaifat ta ce da ni
"Uzaif sai ka ci'gaba na ce "Ai nan zan tsaya sai-kema ki bani naki ża
ki ji yadda na hadu da T.J da kuma irin wuya da wahal-halun da ya sa
ni shi da abokin shi Chico". Uzajfat za ta fara bada labari kenan Nafisa
ta shigo ita ma ta nemi guri ta zauna ta kasa kunne domin ta ji.
"Uzaif kamar yadda ka nemi ka ji dalilin yawo da bindigar da na
ke yi to za ka ji yanzun nan. Mutumin da ya 6ata lokacinsa wajen
karatu ya zama babban lauya wato 'JUDGE' kuma ya-kasance babban
likita a asibitinsa haka zalika cin hanci da rashawa bai tsokane masa
49
5
cikin jini. Kaina ya sara keyata ta ýi wani kara kas! Kamar an murda
min wuya na yi sauri na rufe idona sannan na sake budewa.
Jini sai gangarowa yake yi daga goshinsa, da wuyansa, na yi kara
mairazanar wa wadda ta firgitar da mutanen dake wajen. Ban san
lokacin da na fada kansa ba ina ta birgima a cikin jini. Mutane suka
dago ni da kyar ina fizge-lizge kamar wanda ake zarewa rai. Babu ko
takalmi a kafarta, tana fitowa sai ta ci karo da gawar Alhaji nan take ta
fadi kasa sumammiya aka dauke ta sai asibiti ni kuma karti hiyar
majiya karfi.suka dauke ni suka kaini sama suka kulle a wani daki.
Kisan da aka yi wa mahaifina zan iya 'yi mishi lakani da suna
*RASHIN MUTUMCHI* domin ya li dacewa da hakan wato wuka aka
caka masa a kahon zuciya bayan haka aka dara masa kai sai jini ne ke
shatata, ban da kuma keta masa kumatu da aka yi da wuka. Dan Rashin
Mutumchi har rigar sa aka cire sai wando kawai aka bari a jikinsa.
Kana arba da kirjinsa zaka ci karo da alamar harbi har guda uku. Sai
kuma ga shi duk da irin wannan-kisan da aka yi mishi da murmushinsa
ya cika, kai!.
Da Uzaifat ta share hawayenta sai ta ce 'Wai shin ya aka yi haka ta faru?". :
Na ce 'Allahu Ya'alamu' kana na ci gaba ita kuwa Hajiya sai da ta yi sati biyu a asibiti tana sambatu kamar taba66iya don tsananin son da
take yi wa mahaifinmu haka shi ma yayana sai da ya yi zazzabi yini "daya a asibiti bayan an sallami Hajiya sai ta koma gida ta ci gaba da
takaba. Sai da na yi wata daya da kwanaki ban je makaranta ba har
malaman makarantar mu sai da suka zo suka yi mana ta'aziyya. Da
kyar yayana ya tilasta min na koama makaranta ba dan na so ba.
*** ***
Rasuwar mahaifinmu da wata uku amininsa Alhaji Salihu ya zo
gidar bayan an yi masa sallama da Hajiya sai ya ce muma mu, zauna
muka nemi guri muka zauna dama ya zo da wata bakar jaka sai ya turo
mana ita ya ce mu duba. Muna dubawa sai idonmu ya ci karo da
takardun wa-zo-biyoyi cike da jakar. Alhaji Salihu ya yi gyaran murya
hade da tari ya ce "Wannan su ne kudin marigayi na wajena shi ya sa
ną kawo muku domin kada na ci haram har da kudin da muka hada za
mu yi kanfani duka ya tashi naira niliyan goma sha takwas dai-dai
48
1
1
saboda haka sai a Kara hakuri. Zan tafi sai kuma na kara zagayowa. Ilaka duk wanda mahaifinmu yake bi kudi suka dinga kawowa har suka gama.
Kamar rasuwar mahaifina da wata bakwai sai ciwo ya tayarwa da mahaifiyarmu gadan-gadan. Ba mu tsaya 6ata lokaci ba sai asibiti,
muna zuwa likita ya tabbatar da cewar hawan jini ne ke damunta
saboda yawan tunane tunanen da take yi. Haka muka dinga jinyar mahaifiyarimu har na tsawon wata daya ranar Asabar da misalin karfe
bakwai na safe tace ga garinku nan wato rai ya yi halinsa. 'Kaico!"
Wannan kalma ita ce ta fito daga bakina a ranar da abun ya kasance.
Bakin ciki'kan bakin ciki kenan ba mu gama jin radadin mutuwar mahaifinmu ba sai ga na maliaifiyarmu ya faru. A takaice mun zama
marayu gaba da bayanmu. Bayan mahaifiyarmu ta yi wata biyu da
rasuwa sai aminin mahaifinmu ya zo gidanmu. Ya ce da mu tunda ba
muda dangin uwa balle na uba to zai gwammace malamai su raba mana gadonmu bayan. Bayan kamar sati biyu sải aka raba mana gadonmu
kowa aka danka masa nasa. To da yake a lokacin ban kammala karatu
ba sai na yi shawarar na kai kudina banki kafin na bukace su. A ranar
da zan kai yayana ya kirawo ni ya ce da ni bai dace na kai kudina banki
ba domin ko na bukace su ba za su bani ba sai dai su yi ta min wasa da
hankali. Saboda haka sai ya bani shawara kan cewa mu hada kudinmu
sai ya dinga juyawa kafin na kammala makaranta, sai na dauki kudina
miliyan ashirin da daya na danka mishi, har da kadarorina, daga nan na
ci gaba da karatu. Bayan shekaru biyu sun cika sai na kammala karatun
sakandare dina to sai na yi tunani gwanda na ci gaba da karatu a
maimakon na fara kasuwanci tun da kudina suna nan a ajiye. Na ja na
tsaya domin kiran sallah da na ji an yi. Uzaifat ta mike fuskarta cike da
jimami, ni ma na mike na shiga bandaki. Bayan kamar minti ashirin
aka sake haduwa karo na biyu. Da muka zauna sai Uzaifat ta ce da ni
"Uzaif sai ka ci'gaba na ce "Ai nan zan tsaya sai-kema ki bani naki za
ki ji yadda na hadu da T.J da kuma irin wuya da wahal-halun da ya sa
ni shi da abokin shi Chico". Uzaifat za ta fara bada labari kenan Nafisa
ta shigo ita ma tanemi guri ta zauna ta kasa kunne domin ta ji.
"Uzaif kamar yadda ka nemi ka ji dalilin yawo da bindigar da na
ke yi to za ka ji yanzun nan. Mutumin da ya 6ata lokacinsa wajen
karatu ya zama babban lauya wato 'JUDGE' kuma ya- kasance babban
likita a asibitinsa haka zalika cin hanci da rashawa bai tsokane masa
49
ido ba a kan yanke hukunci, shi ne mahaifina lauya a Saleh. Na kasance tilo a wajen iyayena domin daga ni babu wanda suka kara haifa a duniyar nan. Saboda haka suka ſauki duk wata kauna suka dota
mini hatta kuda ba'a son ransu yake sauka a kaína ba balle uwa uba
sauro. Shi ya sa mahaifina ya sanya na'ura da take kawo wuta da zarar
an dauke 'GENERATOR'.
Na samu labari tun auren iyayena Allah Bai Basu haihuwa ba sai
da suka shekara goma šha shida sannan Allah Ya yi musu kyauta da ní,
Mahaifiyata asalinta mutuniyar Nijar ce shi kuma mahaifina bako ne.
Na tashi cikin kwanciyar hankali da jin dadi yadda.ba kwa zato domin
tun ina yarinya mahaifina ya siya mini mota. Ban li 'yar shekara goma
sha uku a duniya ba na fara tukin mota da kaina. Bayan na gama
karatun firamari da na sakandari sai mahailina ya tura ni. Tunusia gurin
wani abokinsa babban likita domin na karo ilimi. Bayan kamar shekara
biyar na dawo Najeriya da cikakken ilimin likita wanna shi ne dalilin
da mahaifina ya gina mini 'Nagarta Hospital'.
Da yake mahaifina babban lauya ne kullum kaga mutane cike a
kofar gidanmu da daddare kowanne da bukatarsa, to akwai wata shari'a
da mahaifina zai yanke a kan wasu abokai biyu ko kuma in ce aminai.
Shari'ar ta kasance ne a kan kudi zunzurutu har naira miliyan-tara daya
ne ya ari kudin aminin nasa ya nuna ya cinye shi ne mamallakin kucfin
ya kai kara. Mahaifina shi ne zai yanke wannan shari'ar. Da Alhajin
nan butulu ya ga cewa asirinsa zai tonu domin shi cewa ya yi bai ari-ko
sisi ba, sai ya biyo dare ya zo gurin mahaifina ya kawo masa kudi dubu
hamsin ya ce kada ya yanke shari'ar a kan gaskiya, sai mahaifina ya ki
karba ya ce shi ba zai ci amanar shari'a ba, saboda haka ya bar kudinsa.
Da Alhajin ya yi ya yi ya shawo kan mahaifina,ya kasa sai ya ce da shi
tun da ya ki ya biya masa bukatarsa to fa sai dai ya je lahira ya yanke
hukuncin ba dai anan duniya ba, ya tashi ko sallama bai yi ba ya tali.
Dama mahaifina yana da wani dan littafi da yake rubuta duk
abinda ya faru a gareshi wato diary, sai ya rubuta dukkan yadda suka yi
da wannan Alhajin da kuma irin alkawarin da Alhajin ya fauka kита
ya kara da cewa duk abin da ya same shi kada a tuhumi kowa sai
Alhajin. Bayan kamar kwana biyar da yin jayayya a tsakaninsu rannan
da daddare musalin karfe biyu na ji motsi ta wajen fakina, kafin na
tashi na kunna fitila tuni an dako kofar an, bude, sannan wanda ya
shigo da lalube ya sa hannu ya kunna fitila. Na yi sauri na mike Isaye.
50
1
"Kc koma ki zauna". Baki dogo kakkaura mai Katon kai da hanci
shi ne T.J da ka sani da kuma wani fari dogo mai bille daya suka shigo
mi ni daki. Jikina na rawa na koma kan gado na zauna, Ba komai ne ya
sani tsoro ba illa bindigar da na gani a hannunsu". Ina ne dakin
babakinki? Na fara inda-inda, ya sake daka mini tsawa da muryarsa
kamar aradu. "Ko ba kya ji ne? cikin sauri na ce "yana daki". To wuce
ki kaimu". Na fita suna bina a baya har kofar fakin babana. Suna zuwa
T.J- bai tsaya bata lokaci ba ya daki kofar du kafa ya Kara dukanta bai
yi mata duka na uku ha ta balle. Tuni iyayena sun mike su ga ko me ke
faruwa? Suna ganinsu T.J. tuni suka fara karkarwa. "Saka rigarka mu
je". T.J ya umarce shi. Babu gardama ya bude kwabarshi ya dauko
jallabiya ya sa kannan T.J ya tasa keyarsa suka tita waje, kalin su fita
sai