An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
READER PUBLISHERS FAGGE
Rashin Mutuaci
NA
Binta Rabiu Ali
Laraba) Agegе
ΜΑΙ ΚAUΝARKU
Nice Binta Rabi'u Ali. Ina zaune a gida mai lamba 55
a Moricass Road Agege. Kuma ni haifaffiyar cikin Zango
ce domin a cikinta aka haife ni kuma na girma a cikinta.
Wanda hakan ya nuna cewa mahaifata a nan take. Alhaji
Tahir Maude shi ne mahaifina. Wanda a kalla akasara ya
haili ya ya goma sha daya, na kasance 'ya ta hudu a
wajensa. Kuma nice babbar yarsa mace. Na samu
cikakken karatun Islamiyya da na boko. Na yi karatun
Prumary fina a St. Salious primary School. Daga nan na
samu ci gaba a Qucen's Private school. Haka zalika na yi
saukar alkur'ani mai girma a makarantar Faisaliyya wanda
take a Kwa kwa uku a shekara ta 1997 Fcb. Haka kuma na
vi aure na a shekara ta 1997 cikin watan May da mijina
Alhaji Rabi`u Alh. Na kasance makaranciyar littattafan
Hausa wanda hakan nima yasa na yi sha'awar zama
mawallafiya a saboda yadda naga rayuwar duniya na
sauyawa da kuma inda ta sa gaba. Da basirar da Allah ya
bar mini as a gift na rubuta wanann dan littali nawa mai
suna "RASIIN MULUNCI!" Da fatan duk wanda ya karanta
wannan littafi nawa zai bani cikakken goyon baya a kan
cigaba da wallafa littafi. Allah yasa hakan ameen summa
- amcen.
Nice mai kaunarku
Binta A. Rabi`u Ali (Agege)
LITTATTAFAN MARUBUCTYAR SUNE:-
1. Rashin Mutunci 1 & 2
2. Sirri Na
3. Ummul Kussum
4. Soyayya Abin Yi Ga Wasu
5. Allah Ne Ya San Nufin Jaki
6. Maso Duniya
7. Kishiya Ta!!!
X. Wa Ya Yi Kisan?
9. Idan An Raina Kaza...
Who is the murderer).
GODIYA
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah mai rahama, mai
jinkai, mai kowa mai komai wanda ya halicceni Ya kuma
halicci sauran mutane. Ya halicci duniya da kuma abin da
ke cikinta. Ya aiko shugabanmu Annabi Muhammad
(S.A.W.) da littafinsa mai bayani domin ya shriyar da mu
mutane da aljanu zuwa ga hanya madaidaiciya. Wanda duk
ya karbi kiransa da kun abinda ya zo mana da shi to shi
ne mai rabo a duniya da lahira. Kuma wanda ya kafirce
masa don bin ransa to fa shi ne tabаббс.
Inna mika godiya ta musamman ga Shchu Mohd.
Gidado Zango Agege.
Haka kuma inna mika godiya ga mahaifiyata Hajiya
Asabe Tahir, da amaryarta lajiya Rabi'atu (Madam) da
Hauwa'u Bashir (Naira) da Aminatu Bashir tare da kanwar
mijina Ilajiya Uwani Hassan Baba.
Kuma inna mika godiya ga mahaifina Alhaji Tahir
Maude da kuma yayyensa kamar: Alhaji Bashir Maude,
Alhaji Habib Maude, Alhaji Kabir Maude da marigayi
Alhaji Sagir Maude Allah ya jikansa, amcen.
Bazan manta da kawayena ba saboda haka ya cancanta
in mika gaisuwa gare su kamar su; A'ishat Sa'idu (Kalabo)da Sadiya A. Tijjani da Aishat Bala Yadiko
(Momy) da Jamilatu Ibrahim da Sha'awanatu Sani
Shu'aibu da Zainab Al. Abayo da Rukayya Alhassan da
Maryam M. Isma'il. Sannan sai Hauwa Ali Fagge Kano.
Haka inna mika gaisuwa ga duk family din MAUDE kamar su: Auwal Tahir Maude da Salisu Tahir maude da
Maryam Tahir Maude da Maryam Bashir Maude da Hadiza
Bashir Maude da Zainab Tahin Maude da Aishat Bashir Maude da Hadiza Bashir Maude da Rabi'atu Kabir Maude
da Rahamat Kabir Maude da Sadiya Kabir Maude da
Habibatu Sagir Maude da Aishat Sagir Maude da Ilamisu Sagir Maude da kuma kannen mijina kamar su Abdullahi
M. Ali (Audu) da Abubakar Aliyu (Sabo). Haka kuma da
Π
yayana Sama'ila IIARA da kuma Abdulkadir (Baban
I.arai). Allah Ya raya mana su amin summa amin.
A karshe sai godiya ta musamman ga Bashir
Abubakar lFagge marubucin littafin "ZAHRAH" saboda
mihimmin kokarin da ya yi don ganin ingantuwar littafin.
Binta Tahir (Laraba)
Mrs. A. Rabi'u Ali Agege
Copyright (c) Binta R.A. Agage
Mallaka (M) Binta R.A. Agage
Shiryawa, Tacewa da Bugawa:
READER PUBLISHERS & FILM PRODUCTION
Fagge D' No. 166 Kabobo Ave.
Kano.
TEL.064-644547
ΙΠ
SADAUKARWA:
Wannan littali na sadaukar da shi ga mijina Alha
Rabi'u Ali, Allah yabar mini shi (Amin).
TUKUI1:
Wannan littafi tukuici ne ga sirikina wato mahailin
mijina Alhaji da kuma Malam Ali sarkin malamai da kuma
mahaifiyata Hajiya Asabe Tahir da mahaifina Alhaji Taur
Maude da kuma wana Auwal Tahir Maude.
FADAKARWA.
Jahiltar wannan littafi nawa zai iva sa ntai Karamu
hankali a wani hali na daban. Wannan juwi bat yi-sh!
don wani ko wata ba haka zalika bal yI aky mon nia cima
wan: ko wata zarali ba. Na Kago wimmang khali ne don
nishadi da kuma jin dadi ga duk akuruoar Annabı
(S.A.W.). Saboda haka idan mai karatu WiM wani abu ya
yi daidai da abin da yake yi ya yi zaton akansa aka yi.
Idan kuma ani abu ya zo daya da halin mai karatu to ya
gafartce ni domin masu iya mapana sun e rashin sani ya
çi dare duhu:
GARGAK
Ba'a yarda, wani ya iuya wanan lttafi ko want
Bangare daga ciki ba tare da izinin mawallaliya ba
T'sara Rubutu Da Na'ura Mai Kwakwalwa:
CITY BUSINESS CENTRE (С.B.С.)
No. 193 Daneji Qtrs. Kano.
Box 1235 Kano.
IV
1
ani irin gumi mai dumi ya karyo mini a daidai W
lokacin da aka dokoni daga kan babur dina. Ban
san lokacin da na vi wata irin Kara ba wacce ni
da kaina ta toshe mini kunne. Nan take na fara gangarawa
kamar gare-gare. Ban fi minti uku da fara gangarawa ha
naji na tsaya cak, cikin zali da rudani na daga kai domin
na ga abin da ya tsayar da ni, tun kalin na Karasa daga
kaina naji an cakumo kwalar rigata aka daga ni sama aka
dokani da Kasa "Wayyo Allah" wannan shi ne abin da yа
fito daga bakina. Ina rufe baki aka Kara cakumoni aka
doka da Kasa, kaina ya bada wani sauti a dalilin wani
dutse da ya buga. Kai! I allai duk wanda ya yi mini irin
wannan bugu Kwararre ne domin na iya cewa sai da ya je
ya koya tukunna. Aka mikar da ni sama. Ga mamakina sai
na ga ashe mace ce. Abin ya yi matukar bani al'ajahi
Kwarai da gaske wanda har na so na Karyata idanuwana.
Ta va mini wani murmushi mai cike da alamun ba sani ba
sabo
Dana ga macece sai na raya a zuciyata bai kamata in
Isaya mace ta cuce ni a banza ba. "laba sai ka ce ha
namiji ba? Ka tsaya mace ta dinga dukan ka kamar wani
jaki"" wannan ita ee tambayar da zuciyata ta yi mini
wanda nasan tambayar tana da amsa amma a yanzu bani da
lokacin amsata. Sai dana bari ta saki jiki ta sakankance saj
kawat na sakar mata naushi a kan hanci katin ta ankага na
Kara hada mata a makoshinta. Nan da nan ta sakar mini
ruga ta rike hancinta banda jini babu abin da ke zuba.
Na juya ke nan zanci kafar zomo sai na ci karo da
wani gabjejen mutum wanda ya yi ni hudu da rabi a Isayi
kuma zai yi ni biyu da kwata, gashi da katon-kai da hanci
'ebensa kuwa zagada-zagada kariar ganda, gashi
bakik kirin murdadde. Kirjinsa kuwa a ciccike yake,da
ganin shi kasan yana daga wannan karfen mai bude kirji
wato (weight). Muka tsaya muna kallon juna kamar
zakaru. Duk da yake ba yau muka saba haduwa da 1J b.,
wannan bai sa tsoronsa ya fita daga zuciyata ba Saboda
haka sai na fara tunanin mafita da kuma abin da zan v
mishi, kafin nina aikata masa wani abu tuni ya dunkule
zabga-zabgan yatsunsa ya sakar mini naushi a fuska. Na y
sauri na rike fuskata a zatona zata zazzago ne domin irın
dukan da ya yi mini ba na wasa ba ne. Kaina a sunkuye
hannuwana rike da fuska ta sar na ji an daga mini kar
muka yi ido hudu da FJ fuskat shu ko alamar mutunc,
babu ya Kara naushi na a fuska, na yi ihu kamar wani
gardi don tsananin zali. Ya juya mini fuska zuwa ga umda
wannan mace take, muka hada ido da ita a lokacin da take
share jinin dake diga daga hancinta, da muka kalli jana sai
ta dokan wata irin harara amma m ban damu ba domin
kuwa na san itama ta doku. T.J. ya hankada ni gurim la
kalin na Karasa tuni ta daga Kafarta sama inna zuwa ta
dokeni da takalmin kafarta mai bala in tsini, na yi saurı na
rike cikina ban san lokacin dana fadi Kasa ba dón tsananin
radadi. "Zaka san ka yi karanbanin dukanta, nan paba ba
zaka kara wannan ganganci ba". Ya ce da ni yana mai hura
wannan katon hancin nasa kamar buta. Nan fa wadannan
mutane suka ce da wa Allah ya hada su ba da ni ba Suka
dinga dukana kota ina tun ina ihu har na kasa na koma
nishi. Shi ma nishin sai da ya gagare ni Domin irin dukan
da suka yi mini numfashina ya dauke cak. Sai bude ido na
yi na ga fanka na juyawa sannu-sannu à sman kaina.
Da idona ya washe sannan na fahmci cewa asibiti
nake don haka sai na kalli bangaren hannun haguna naga gadajc a gefe mutane kwance a kai, na sake kallon daya geſen nara gadaje a jere amma mutum ſaya ne kawai a
kwance,na fara tunanin yadda aka yi na zo asibiti.
Inna cikin tunqnin yadda aka yi na kasance a asibiti sai na ji karar gyarq kujera ta bangaren hannun hagu. Na yi sauri
na juyar da Kaina inda na ji wannan sauti, inna kallo. wajen muka hada ido da wata zukckiyar mace fara zaune akan kujera tana sanye da farin doguwar riga kanta babu
2
Jankwait ta tubke gashin kanta mai sheki da bakin ribon
(kwan kwado)
Kai Allah ya yi halitta ga wannan budurwa, ta kalle ni
ta vi mini dan murmushi mai sanyaya zuciya, kumatunta
suka dan latsa a sakamakon wannan murmushi da ta yi,
mama na yi karfin hali na mayar mata da murmushin amma
kaına sai sarawa yake yi, "Ilar ka farka?" Ta tambaye ni.
"Uhm" na amsa. Ta sosa tsakiyar kanta da danyatsanta
sttirt mat ban sha awa sannan ta ce "Tashi kasha dan tea
ko ka ji dama na dan yamutse fuska "A koshe nake ba
zan iya ci ko shan komai ba" "laba ka daure ka sha Ica
din domin zaka sha magani" nan ma na nuna ban yarda ba,
amma sai da wannan budurwa ta tilasta mini akan sai na
sha waunan shayi, saboda haka sai na yarda a kan zan sha
shayın amma ba da yawa ba. Ba komai ne ya sa naki yarda
da na sha shayi ba sat don kawai jina nake yi akoshe,
Haba' Aiko dukan da su TJ. suka yi mini ya isa ya kosar
da Bayan ta mike ta nufi gindin wata loka wadda ake
dora kayan shayi a kai. Ta bude lilas da ke ajiye a kan
wannan 'yar karamar loka sannan ta dauki kofi ta hada tea
din a cikı ta miko mıni, na karba na fara sha. "Kona yanko
maka dan burodi nc?" ta bukata "A'a wannan ma is o.k."
ta ce "To shi ke nan amma ka daure ka shanye".
Bayan na kammala shan shayi sai na kalli wannan
budurwa na ce "shin don allah ko zan iya sanin koke
wacece?" ta kalle i ba tare da ta yi mamakin tambaya ta
ba "Why not" ta ce d. murmushin nan nata mai dafada
rai ya bayyana a fuskarta. "Suna ni Uzaifat a. Sallch.
Kuma ni yar mai wannan asibiti ce amma duk da haka
nima ma aikaciyar wannan asibiti ce wato inna daya daga
cikin manyan likitocn wannan asibitin na NAGARTA
HOSPITAL.. Kuma inna zaune ne a DAUIA" Ta gyara kofin
dake kokarin faduwa daga hannun ta "da fatan ka gamsu
"ch to, na gamsu amma il you don't mind zan so in san
yadda na zo nan". Muka kalli juna, ta sunkuyar da kanta
zan sanar da kai" ta ce da ni sannan ta ci gaba "amma da
3
sharadin idan na gama zan yi maka tambaya kuma da fatan
zaka bani gamsashiyar amsa" na cc "In Allah ya yarda zan
baki amsa amma Allah ya sa na sani". Ta yi murmushi
hade da tari ta ce "zaka sani mana it's all about you" na ce
"To shi ke nan" sannan ta fara ba ni labarin yadda na zo
NAGARTA HOSPITAL.
"Kamar yadda na saba kullum idan zan je wajen aiki
na kan tsaya a wani kantin siyar da kayan ciyc-ciye dake
bakin titin FOLABI EXP. WAY domin na yi siyayya, kamar
su biskiti da cakulet da dai sauransu. Domin idan na zo
asibiti nakan bawa yara mara lafiya wani sa'in kuma
abokan aikina suci. To kamar kullum a wannan rana bayan
na gama siyayya sai na shipa motata na hau kan titi na
nufi asibiti. Ban yi nisa da tara tafiya ba sai na hangi
babur a tsakiyar titi. Sai na rage gudun da nake yi na fara
tafiya a hankali a zatona 'yan fashi ne suka dana tarko.
Saboda haka sai na bude wani guri a jikin kofar motata na
dauko 'yar karamar bindiga ta (pistol) da bana rabo da ita
sakamakon wani dalili. Ban karasa wajen da babur fin
yake ba sai na hangi wadansu mutane biyu suna ta jibgar
wani bawan Allah daga can gefen titi. Da dai naga
wadannan mutane ba su da niyyar barin dukan wannan bawan Allah kuma na fuskanci cewa shi ne ke da wannan
babur din dake tsakiyar titi, saboda haka sai tausayin shi
ya kama ni, don haka sai na yi niyyar taimaka masa duk da kuwa ban san abin da ya hada su ba. Na fito daga cikin
mota na tura bindigata a cikin aljihun doguwar rigar da nasa, na saurara domin wata mota kirar JEEP ta wucc.
Na yi mamaki da bakin ciki kwarai da gaske dana ga
motoci sai wucewa suke yi babu wanda ya yi tunánin Isayawa ballanta ya taimakawa wanda ake shirin Thallakarwa. Ban an kara ba sai na ga tuni wadannan mutanc sun shiga motarsu kirar marsandi sun tafi. Na yi
sauri na dauko bindigata na yi saitin tayar motarso
harba amma kuma na makara domin sun riga sun yi
saboda haka sai na yi sauri na dauki lambar motarso
rubuta. Bayan na tsallaka titi sai na nufi wajen da aka
wannan bawan Allah cikin jini, inna zuwa na larar da
kana fitar da numfashi sama-sama.
Na daga ka ke nan sai wadansu mutane suka b
shagonsu suka fito. Sai daya daga cikinsu ya kalle ni yг
a cikin yaren turanci "Madam just take him to the hospi
Good will..... for him” na kalle shi na buga mishi hare
sannan na ce "please keep short, do you help when
want to be killed? Sai ya yi shiru su kuma sauran sai su
yi saroro suna kallona to ba su da ta cewa domin a lokac
da ake dukanka shigewa suka yi shagonsu suka ku
domin kada ta shafe su. To dana daga ka har wani da
cikin wadannan mutane ya taimaka mini muka shigar
kai mota ban zame ko ina ba sai asibitį. Ina zuwa
dudduba ka har wani mataimakina Dr. Idris ya taimab
mini har muka ga numfashinka ya dawo daidai daga n
na baka gado. Ka ji yadda aka yi ka zo nan".
Naja wani irin dogon numfashi na kalleta na
"Madalla Dr. Uzaifat kin yi mini kokari matuka domin ki
ceto mni raina. Amma ga tambaya don Allah mene
dalilinki na yawo da bindiga? Ta yi murmushi wanda ni d
kaina na san bai kai ciki ba ta ce "saboda inna wanted di
wafansu mugayen 'yan fashi kamar yadda na fada d
farko" na kara kallonta sannan na ce "shin wane ir
wanted kike yi musu har da kike yawo da bindiga? Kin
ganin hukuma ba zata kama ki ba idan har ta riskęki d
bindiga? Kin san fa yawo da bindiga hatsari ne babba. b
dai har kai ba ma'aikacin hukuma ba ne kuma don Alla
ina son ki sanar da ni dalilin neman wadannan 'yan fashi
da kike yi".
Ta mike tsaye ranta a bace wanda yin hakan nata у
ba ni tsoro matuka. “Ta kalle ni fuskarta hade ta ce "Don
Allah ka yi hakuri domin ba zan iya fada maka abin da
5
suka yi mini har nake neman su da wannan gidauniyar
mutuwar ba, amma kai ma inna son in san ko kai wanene
domin kada na yi shuka a idon makwarwa. Kaga idan na
san ka zan iya sanar da kai dalilin neman su" ta ja ta tsaya
ko dubana bata yi.
Dana ji haka sai na yi mata murmushin karfin hali
sannan na ce "Ni sunana Uzaif... ban gama ba ta dakatar
da ni da hannunta ta ce "Haba don Allah be serious mana
ya zaka ce sunanka Uzaif don ka ji na ce sunana Uzaifat?
Na kalleta na ce "To don sunanki Uzaifat ni sunana ba zai
iya kasancewa Uzaif ba? Ta ce "Zai iya kasancewa amma
don Allah tsaya serious Na kara kallonta sannan na ci
gaba da Sunana na Uzaif A. Mubarak ina zaune ne a wajen
yayana wanda muke uwa daya uba daya da shi mai suna
Alhaji Yusuf wanda aka fi sani da Double chief.
Mahaifinmu ya rasu ba da dadewa ba "Na tsaya
domin na tuno da babana da kuma abin da ya faru a kaina
bayan rasuwarsa. Hawaye suka cika mini ido na yi sauri
na share don kada Uzaifat ta fahimci abin da nake ciki.
Amma kuma na makara domin ta riga ta ga hawayen da ya
taru a idona. "Lafiya? Me ya same ka?" Ta nemi sani. Naja gwauron numfashi na ce "Uzafat ba wani abu ba ne
illa kawai abin da ya faru a baya da kuma irin kisan gillar
da aka yiwa mahaifina shine kawai da na tuno ya sani
zubda hawaye" ta ce "Shin ko zaka iya bani labari? Na ce "ai labari ne mai tsawo sai an samu nutsuwa" "Haba Uzaif
sai dai kawai idan ba zaka fada mini ba” пa се "Haba don
Allah kada ki kara fadin haka domin kuwa banga abin da
zan boye miki ba tunda har kika ceto rayuwata daga halaka" ta kalleni kallo mai cike da alamun gamsuwa
sannan ta ce "To shike nan na ji nan gaba"
"Amma tun farko ka san mun yi alkawari akan zan yi maka tambaya ko? Na ce "Haka ne amma before that nima in na gama saikin fada mini dalilinki na neman wadannan
'yanfashi". "babu laifi" ta amsa. Na gyara zama domin na ji irin tambayar da zata yi mini. Ta kura mini ido babu ko
6
kibtawa "Uzaif mai ka yi wa wadannan mutane suke nema
su kai ka ga halaka Na kalli kwayar idonta na ce "Uzaifat ki yi mini hakuri tare da afuwa domin duk yana cikin labarin da zan baki kuma yana da tsawo" sai ta се "Тo babu laifi". Na dauki robar ruwan yankari na zuba a cikin kofi na kurba na sake kurba sannan na ce "To bisimillah
sai ki fara ba ni labari" ga mamakina sai na ga ko tanka
mini bata yi ba, don haka sai na sake maimaitawa, sai ta
ce "Ka yi hakuri domin sai na fara jin naka labarin" ina jin haka sai nima na share kawai na bar zancen. Bayan na kwana biyu a asibiti Uzaifat ta yi mini dawainiyar nemo yayana ranar asabar da misalin karfe
goma saura ya zo tare da matarsa Hajiya Maryam. Bayan
sun yi mini sannu sai muka kama hirar yadda abu ya kasance, dana kammala fada musu Hajiya har hawaye sai da ta yi don tausaya mini. Yayana kuma cewa ya yi duk
inda suke sai ya sa an nemo su.
Hajiya ta ce wai su wadannan mutane ba za su rabu da kai ba ne? yanzu kusan shekara biyu kenan suna binka?
Ko so suke yi su raba ka da duniya ne?" na ce "Haba
Hajiya ai ba su isa su kashe ni ba domin sai kwanana ya kare zan mutu sai dai kuma idan ranar karshe ta zo mini,
kin san hausawa sun ce "Wuya bata kisa". "Haka dai muka
ci gaba da hirar mu har Uzaifat ta shigo. Bayan sun gaisa
da su Hajiya sai yayana Alhaji Yusuf ya kara yi mata godiya kan irin taimakawar da take yi mini, daga nan suka yi mana sallama suka tafi.
* *
Satina biyu na samu sauki na koma garau kamar ban
taba yin ciwo ba sai Uzaifat ta fara shawarar sallamata
domin duk ciwukan jikina sun warke. Bayan ta dada tabbatarwa na warke sai ta rubuta mini takardar sallama,
na yi farin ciki kwarai da gaske. Na yi mamaki da naga Uzaifat bata bukaci ko mai da sunan kudin magani ko
7
suka yi mini har nake neman su da wannan gidauniyar
mutuwar ba, amma kai ma inna son in san ko kai wanene
domin kada na yi shuka a idon makwarwa. Kaga idan na
san ka zan iya sanar da kai dalilin neman su" ta ja ta tsaya
ko dubana bata yi.
Dana ji haka sai na yi mata murmushin karfin hali
sannan na ce "Ni sunana Uzaif... ban gama ba ta dakatar
da ni da hannunta ta ce "Haba don Allah be serious mana
ya zaka ce sunanka Uzaif don ka ji na ce sunana Uzaifat?
Na kalleta na ce "To don sunanki Uzaifat ni sunana ba zai
iya kasancewa Uzaif ba? Ta ce "Zai iya kasancewa amma
don Allah tsaya serious Na kara kallonta sannan na ci
gaba da Sunana na Uzaif A. Mubarak ina zaune ne a wajen
yayana wanda muke uwa daya uba daya da shi mai suna
Alhaji Yusuf wanda aka fi sani da Double chief.
Mahaifinmu ya rasu ba da dadewa ba "Na tsaya
domin na tuno da babana da kuma abin da ya faru a kaina
bayan rasuwarsa. Hawaye suka cika mini ido na yi sauri
na share don kada Uzaifat ta fahimci abin da nake ciki.
Amma kuma na makara domin ta riga ta ga hawayen da ya
taru a idona. "Lafiya? Me ya same ka?" Ta nemi sani.
Naja gwauron numfashi na ce "Uzafat ba wani abu ba ne
illa kawai abin da ya faru a baya da kuma irin kisan gillar
da aka yiwa mahaifina shine kawai da na tuno ya sani zubda hawaye" ta ce "Shin ko zaka iya bani labari? Na ce "ai labari ne mai tsawo sai an samu nutsuwa" "Haba Uzaif sai dai kawai idan ba zaka fada mini ba” na ce "Haba don
Allah kada ki kara fadin haka domin kuwa banga abin da
zan boye miki ba tunda har kika ceto rayuwata daga halaka" ta kalleni kallo mai cike da alamun gamsuwa
sannan ta ce "To shike nan na ji nan gaba"
"Amma tun farko ka san mun yi alkawari akan zan yi -maka tambaya ko? Na ce "Haka ne amma before that nima
in na gama saikin fada mini dalilinki na neman wadannan 'yanfashi". "babu laifi" ta amsa. Na gyara zama domin na ji irin tambayar da zata yi mini. Ta kura mini ido babu ko
6
kibtawa "Uzaif mai ka yi wa wadannan mutane suke nema
su kai ka ga halaka Na kalli kwayar idonta na ce "Uzaifat
ki yi mini hakuri tare da afuwa domin duk yana cikin
labarin da zan baki kuma yana da tsawo" sai ta ce "Тo
babu laifi". Na dauki róbar ruwan yankari na zuba a cikin
kofi