An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
KWASHE KWASHEN MIJIRUFAIDAH M. UMAR
na lume a cikin kujerá na shagala da kallon fim din indiya, sai
na jiyo muryar da a wajena ta fi kowacce murya dadi. Ban kula
da cewa inda zaren kaset din ya ke a halin yanzu yana da
muhimmamnci ba, sai kawai na yo waje da gudu da duk iya fara'ar
da fuska ta za ta iya yi.
Ina isa gare shi na kewaya hannayena a wuyansa. Sannan na
fara yi masa sannu da zuwa da wata muryar da na surkata da
dariya. Shima na sa hannayen ya kewayo da su har gadon bayana
yana kuma hadawa da wani abu mai kamar duka-duka, da haka ya
amsa min sannu da zuwan, daga bisani sai ya sake ni. Sai dai har
yanzu ina jikinsa ya yin da hannunsa na dama ya bi tsahon baya na,
wanda hakan ya ba shi damar rike damtsena na hagu.
A haka muka shiga har falo da shi, nice na jagoranci zaunar
da shi a kan doguwar kujera, daga bisani sai na sa hannu na dauke
hularsa mu-hadu-a-banki, da ya kafe ta a goshi, kan mudubi na je
na daurata. Ban dawo inda ya ke ba sai da na dauko yagout mai
sanyi a firij.
Yanda kasan mage, a kwaini da son kwanciya a jikin mijina,
yanzun ma haka nayi kafin ya 6alle murfin yagout din. Ya yi
murmushi sa'ar da yake karbar Yagout din da na ke mika
masa."Ke dai Karimah kullum akwai ki da son ki sangartani"
Na yi far da idanu gami da dan rausaya kai "ai dole ne na
sangarta ka Abdul, idan ba kai ba wa na ke da shi da zan sangarta
Kurba daya ya yi wa Yogout din ya ajjiye, sai na ji ya jawo
ni yana kokarin sanya bakinsa a kunne na "banda ni akwai wanda
za ki sangarta Karimah, bebi din mu da ki ka ki fito mana da shi."
Na rufe idona cikin jin kunya, a haka na mayar da bayani a
kan zancen da ya yi "Abdul wacce mace ka taßa ganin ta haihu
lokacinta bai yi ba ?"
"Ta kan ki za'a fara" ya maido min da amsa.
Cikin sauri na bude ido "Abdul cikin na wa kwatą-kwata.wata
nawa ne?"
"watanni rututu Karimah, kin san dai ya baiwa bąkwai baya."
3
"To kuma a wata bakwai ka ga ana haihuwa?"
Ya lakace min hanci "ni na gaji da jira Karimah ko bakwaini
ne ni dai dan Allah ki daure ki haife min, so na ke ni ma na d rinka
saba dana ina fita waje "
Na zura masa ido kafin daga bisani na bushe da dariya " dubi
yanda ka hakikance yi min magiya Abdul. Haihuwar sai kace tofar
da yawu? To gara ma ka daina azalzalata, ni dana taranni ne idan
kuma ka matsaminzai koma shekarau*
Hararata ya yi "ke kin ma isa. Ai da sai na kai ki kara abi min
hakkina"
"Ina zaka kai ni kara Abdul?"
"Wajen su Abba za ni, in ce su yi miki fada ki haihu"
Na zare ido "dan dai kai ne sarkin marassa ta ido"
Mhm! Kar ki haihurn mana ki gani. Rana zan ware na ki fita
kasuwa. In saka ki a daki in kulle, ko nan da can ba za ki matsa ba
sai kin haife min dana"
Dariya da ta kama ni ba ta bar ni na iya zama ba, sai na fada
kan mijina, na kwantar da kai na a kirjinsa. Na ci gaba da dariyar
ba ko kakkautawa. Shima dariyar ya fara taya ni, bayan da ya rike
ni kam a kirjinsa. Ba kuma tare da na shirya ba sai na ji bakinsa a
kumatuna.
Na dago idona ya zuwa kallonsa cikin tsabar kauna, shima
sai na ga wani irin kallo ya ke yi min cikin karkace kai." Karimah
abar batun wasa, yaushe za ki haifar min dana?"
Na lumshe ido "Ranar da Allah ya yi Abdul"
"To Allah ya sauke min ke lafiya, kin ji ko?"
Na amsa da "Amin"
Ya kara gyara kwanciyata a jikinsa, daga bisani sai ya dora
kunnensa akan cikina "bari na ji barci ya ke yi ko kuma wasa"
Hakan da ya yi, ya ya bani dariya. Na dan ja gashin kansa.
"kai dai Abdul wallahi da shiririta ka ke, wa ya fada maka yaro
yana wasa a ciki?"
4
Ya dago da sauri ya dubeni "au dama yaro ba ya wasa a ciki?
To kin ma ja yanzu za ki haife min kayana. Dole ne yazo inda zai
yi wasa "
Cikin dabara na zame daga jikinsa, ba tare da na bata lokaci
ba na yi daki da gudu. "Ni na tashi na barka, sai kuma kayi ta
surutunka kai kadai "
"Au hakama za kice?" sai ya taso ya biyo ni. A dakin muka fara
"yar zulliya, da kyar ya samu ya kamani. Sai kokawa ni da shi,
kica-kica muka fada kan gado.
Na kwantar da hakarkarina akan gado sakamakon gajiya
da na yi, bayan da na kusan shafe awa uku ina wanki. Ko rigar
mama babu tawa a cikin kayan, duk kayan mai gidana ne. Kama
daga kan singileti, har zuwa manyan riguguna, dai-dai da hankici
ba na zaton na manta a kayansa.
Bayan da na huta sai na daura girkin yamma, sannan na
dawo daki na yi shimfida, ba komai zan yi ba illa guga. Túd
sa'adda aka daura min aure da Abdul haka ce ke faruwa, ban tabá
barinsa ya kai kaya wajen wanki ba, da zarar naga sun dan taru sai kawai na diba na wanke.
Da farko dai guga ce ta dan bayar da ni, to amma da naci
sai da na takura shi ya koya min, gashi nan yanzu idan na goge
masa kaya ke kin ce wani aiki ne na sarkin mawanka. Aiki biyu na
hada a wannan lokacin, idan na taba guga sai kuma na leka girki.
Girkin ne ya fara kammaluwa sai ya zama gaba ki daya hankalina
ya tattaru akan guga, nai ta yi babu ji babu gani. Faifan mawakiya Tony Braxton na makala a C. D tana yi ina binta, wanda hakan ya kara taimakamin wajen yin sauri. Ina goge wata singileti ne wadda daga ita sai shafa fatiha, Abdul ya shigo, da sauri na tashi na nufi wajensa. A yau hannunsa kawai na kama na yi masa sannu da
zuwa.
Ya kalle ni saroro " ba zan amsa sannu da zuwanki ba"
"me ya sa?" na nemi jin dalili..
5
"saboda yau ba ki yi min yadda ki ka saba ba, ko dai kin fara gajiya da ni ne?"
Na dafe kirji " ya ya za'a yi na gaji da kai Abdul?"
"To me ne ne dalilin ki na kin yi min yadda ki ka saba?"
Na yi murmushi gami da sunkuyar da kai kasa "in ka kula za
ka ga banyi wanka ba ne tukunna, ba na so ka ji ina warin hayaki"
Wani dan karamin tsaki ya yi "lalle Karimah kin cika
hayaniya, ko cikin toka kika shi ga ni babu abin da zan damu da
shi. Ko dai ki yi min yadda ki ka saba ko kuma na koma "
Na kalleshi cikin wasa har yanzu murmushi ne a makale
fuskata "To koma mana Abdul"
a
Sai naga yana shirin juyawa, da sauri na bi kayana na
rukunkume kafin ya ankara nayi masa kiss biyu a kumatu "sannu
da zuwa mai gida"
Ya kale ni ya fashe da dariya "Allah ya taimake ki da yau ba
a gidan nan zan kwana ba"
Da ina za ka kwana?"
"Ni na san inda zan kwana, sai ranar da kika ki tara ta da kima"
Anan na tsaya kikam na bata rai yayi-yayi ya ja ni daki na
ki tafiya. Kafaduna ya dafa guda biyu "wai ke Karimah me ne ne
haka?"
Na kalle shi har yanzu fuskata babu fara'a " ba ka ma san
ko me ne ne ba ?"
"Ban san komai ba Karimah dan Allah taimaka ki warware min
Yanzu Abdul da matarka sai ka tafi wani waje ka kwana"
"
Ya bude baki " au! Ashe serious ki ka dauki maganata?. To ai
Karimah ke kan ki kin san dagangan na ke"
11 ba wani da gangan Abdul, amma dai ka san duk randa haka ta
faru sai mun kwashi "yan kallo ni da kai "
"Abadan hakan ba za ta faru ba Karimah, ke ma kin san ba bu
yadda za a yi na kwatanta"
Na lankwaße kai " a to aj daman dan karkace ban fada maka
ba ne"
Ya sake kama hannu na "to zo mu tafi"
d ayanzu ban motsa ba, ya san dai abin da na ke nafi nan da
nan ya fara lallashina, bai bar ni ba hat sai da ya ba ni dariyar da na
date iha yi. Ni đa kai na ha kama hannunsa zuwa daki ina shiga na
zaunar da shi na yi masa irin saukar da na saba, sai dai yau ba
Zama ha yr a kujera ba komawa na ylyf domin kammala gugata. A
sannan ne na ji muryar Abdul "gaskiya Karimah kin cancanci
kowanne irin yabo daga gare ni, ina mamakin yadda duk da tsohon
Eik! KPke Bkin wahala irin wannan amma Allah ya bani ikon saka Yedag naa udred eU S2 OA miki gwargwadon iyawa.
Us Na kalle shi na yi munmushi "babu komai Abdul ka tuna fa
kai mijina ne, dole ne a ko da yaushe na yi duk abin da na san zai lubdAOT faranta maka rai, wanda hakan zai ci gaba da daurewar zamanmu
Kamar yadda mu ka fatanse ssanki nowB1 BLRY 2 192
sgirdz v karkace kai To af Karimah duk wani abu da nake nema
na farantawa kina yi mini, shi yá sa na ke yiwa Allah godiya da ya
zabo min ke tabbas ba karamin taimakona ya yi ba, wanda ina
ganin yadda wasu matan ke wahalar da mazajensu su na yin iya
bakin kokarinsu domin ganin sun kyautata amma kullum su komai
a rene suke kallonsa, To na godewa Allah da ya sa ke ba irinsu ba
ce Karimahw dob sti sb swaγBy si ex likd sn eytst m
Nel BrA sannan ne na kammala guga na tattare duk kayayyakin,
sannan na dubi mijina "tua zuwa dan Allak Abdul62
neXodKishi gidewa ya yi akan doguwar kujera "dan Allah kar ki
dafe Karimalidisen sievinims sb 1ap ewuy kic e
16 UNa bishikda "To" na dauki kwando na nufi dakin wanka. Daம்
zuwe na ha bude shower hena the wanké ne fes, sannan na dawo na
shigas"ýan "shafe-shafe. Har na gama kwalliyata idon Abdul na
khina Najuyo ha dube shi ta yi maka haka Abdsu потв
акик ! daga ya kale hi
Sel daga Kasa zuwa sama ey" on neansa
karimelniaza kita sóab idesi st awaa 9 L92 ek sq nats
BOUBSNS ayar da kayah Kwalliyar sannan na nuto mijina cikin rangwada, tun kafin na iso ya mike zaune, Ind iWa kuwa na fada
jiRmsapy Bay"nedle an ind isb in ,obi nimaws y kasai va leko da sdub an iy sa sb nsx syab ibblol inaw nayad isе во ВвлВ Пeв!
kansa ta gefen kafada ta. "Karimah yaushe za ki haifa mana bebi din mu?"
Na dan kanne ido "Ina ganin nan da lahadi ta sama, ya yi maka haka ko kuma na kara?"
Ya kwantar da kansa a kafadata "sai dai ki rage Karimah
lokacin ya yi tsaho da yawa"
Na dan musguda kadan, hakan ya ba ni damar kewaya
hannuna akan kafadarsa "To debi da kanka Abdul kwana nawa ka
ke so na haihu nan gaba?"
Ya kamo ragowar hannuna da ya ragu ya rike ana sa "sati guda na diba miki Karimah"
"To Abdul ka roki Allah ya amince da hakan"
Sai ya kara jawoni jikinsa, a sannan ne ya shiga kokarin hada fuskarsa da tawa sai na bashi hadin kai, muka shiga
farantawa junanmu rai.
Kwana shida na kara akan kwanakin Abdul, Allah ya
sauke ni lafiya na haifi "ya ta kyakkyawa da ita duk wanda ya ga
yarinyar ya kan yi santi. Sai dai ko shakka babu kamanni na ta yi.
Tsakanin ni da Abdul ban san wanda ya fi murna ba. Da
sati ya kewayo aka radawa yarinya Hamidah, "yan'uwa da abokan
arziki suka taru, ciki kuwa har da aminiyata Nusaibah. Leshi dan
dubu goma sha biyar Abdul ya dinka min a matsayin zanin fitar
suna, baya ga wata atamfa da sauran tarkace abin dai gwanin dadi.
Muna zaune a falo ni da shi, sati guda kawai da gama
taron suna, hira muke yi akan yadda abubuwa suka gudana, a
sannan ne "yarmu da ke kwance cikin gadon jarirai ta fara kuka
alamun da ke sanar da nì cewa ta tashi daga barci. Da duk iya
hanzarina na tashi na dauko ta na dawo kusa da mijina na zauna,
sai na fara bata mama.
Abdul ya zuramin ido, ni dai kai na akan "yata ya ke ban
tashi ankara ba sai bayan wani lokaci, daga kan da na yi na dube
8
shi sai ya sani jin kunya, na mayar da kaina kasa da sauri ina
murmushi. Ya yi dariya "Karimah wai me yasa a "yan
kwanakinnan ba kya iya hada ido da ni?"
"kunyarka na ke ji Abdul" na ba shi amsa ba tare da na daga kaina
ba.
"kunyata ki ke ji Karimah?, to me ya sa ki ke jin kunyata?"
Har yanzu ban dago kai ba " ni ma ban sani ba Abdul"
"to gaskiya ki daina jin kunyata Karimah, domin hakan yana tauye
min hakki ba na samun irin soyayyar da na ke samu daga gareki
ada, alhali kuma a halin yanzu kinfi shiga raina"
Ni dai na yi shiru, a sannan ne na gama ba yarinyar, sai na
kara gyara kwanciyarta akan cinya ta
"Mikota na gani Karimah" Abdul ya bukata, na mika ta amma
maimakon ya miko hannu sai ya zuramin ido yana dariya.
Kunya ta dada kama ni na kawar da fuskata gefe, ina wani
dan murmushi. Na dauki lokaci a haka ba tare da ya karbe ta ba.
Na dan waiwayo gare shi, har yanzu fuskata makale ta ke da
alamyn kunya "kar be ta mana Abdul"
daya"
"ba zan karbe ta ba har sai kin kura min ido tsahon minti
Na girgiza kai "ba zan iya ba Abdul sai dai kayimin hakuri"
sai na sake kwantar da ita a cinnyata.
Babu zato sai naji hannayen Abdul a fuskata, juyo ta ya yi
inda ya ke " Karimah dan Allah ki daure ki kale ni, ki sani a halin
yanzu babu abin da ke kayatar da ni sama da kallon fuskaki"
Na runtse ido "sai dai ka yi hakuri Abdul kunyarka da na ke
ji ta wuce yanda ka ke zato "
Sai ya sakar min fuska, sannan ya sa hannu ya dauki
jinjinniyar da ke kwance a cinyata " Karimah yarinyar nan da ke
take kama, kuma gaskiya na yi kishin haka. Saboda haka yanzu
zan bincika har sai na samo ko da abu daya ne irin nawa a jikinta"
Sai ya fara bincike-bincike, ni idan yana irin wadannan
abubuwan har dariya ya ke ba ni, na san kuma dama yana yi ne
domin ya ba ni dariya.
9
Ya bude hannun yarinya "la! Naga na ki hannun Karimah"
sai ya kamo hannuna. Dubawa ya yi ta yi daga bisani sai ya saki "Babu shakka irin na ki ne"
Ya dan tallabi kanta, daga bisani ya juyo gare ni "daga wuyanki na gani Karimah"
Na bushe da dariya "kai Abdul abinka ya yi yawa, ba wani
wuya na da zan daga."
"ba ki isa ba Karimah ai sai na duba ko ina "
Sanin cewa zai iya ya sanya ni ta shi na gudu. Daki na
shiga na zauna a gefen gado, ba'a fi minti biyu ba sai ga shi shima
ya shigo, duk yanda aka yi ya mayar da yarinyar makoncinta ne.
Ya zauna a kusa da ni, a hankali ya biyo da hannunsa takan
kafadata, ya fara magana da wata murya mara kara "Karimah don
Allah ki rage jin kunya, na fada miki hakan na matukar tauye min
hakki. Kin dai na nuna min irin kaunar da ki ke nuna min da, taho
dan Allah"
Sai ya kara jana jikinsa binsa kawai na yi a haka ya yi ta
sarrafani yadda ya ga dama.
Ranar wata lahadi da yamma Abdul ya dawo gida, a ranar
ina bandaki ya shigo, saboda haka a falo na same shi. Na yi masa
sannu da zuwa ya ki amsawa, nan na 6ata rai, "wai dan Allah
Abdul kana ji na sai ka yi min shiru ina ta sannu da zuwa, sannu da
zuwa amma ka kyale ni, ai sai ka sa na yi zaton wani abu ne ya
faru"
Ya yi min wani kakkaifan kallo har sai da gaba na ya fadi
dan tsoro, sannan ya fara da cewa"ke Karimah ba fa na son
wulakanci abin da ki ke yi ya ishe ni haka. Yanzu a kullum sai
ace...." sai ya yi kwafa gami da girgiza kai ba tare da ya karasa
maganar ba. Na dafe kirji gami da zazzare ido "me kuma na yi
Abdul?"
10
Ya sake dago kai ya dube ni, kallon yanzu ya fi na dazu
tsoratarwa ba tare da ya ce komai ba kuma sai ya mayar da kai
Kasa. Hannayensa biyu ya gicciye a gwiwoyinsa daga bisani sai ya
kifa kansa a kai, alamun da suke nuna yana cikin matsananciyar
damuwa. Sai na ji kamar na fashe da kuka, duk da cewa daga
wanka na fito towel ne kawai daure a jikina sai na nufo wajensa da
sauri. Ina zuwa nima na zauna akan kujera daga gefensa na kwanta
a jikinsa gami da kokarin dago kansa "dan Allah Abdul ka fada
min ko me ne ne ya faru" Ina magana ne cikin wata irin murya
kamar na yi kuka. Ga mamaki na sai ya ture ni gefe guda ya kuma
mike tsaye, gami da zura hannayensa aljihu.
Ya kara daure fuska gami da zurawa rufin dakin ido,
wannan kuwa wani ma'auni ne da ke auna min irin cajin kan da ya
shiga, daga bisani sai ya fara kokarin nufar waje a hankula.
Zuciyata ce ta karaya na fashe da kuka, cikin sauri na yi mazana
sha gabansa rirrikeshi na yi gami da hada shi da Allah da Annabi
akan ya fada min abinda ya faru. Ko kallona bai yi ba sai kawai n
rukunkume shi gaba daya ina kuka "yanzu Abdul har akwai laifin
da zan yi maka ka kasa gaya min?"
A sannan ne ya kalleni "Karimah in har kina so na gaya
miki to mu koma daki"
Ban yi masa musu ba da kai na na ja shi dakin muna zuwa
na zaunar da shi a gefen gado, sannan ni ma na zauna ina sauraran
ya fadi laifin da na yi
"matso kusa mana" ya fada cikin 6ata rai, na kara matsawa
jikinsa sosai ni dai burina ya fada min laifin da na yi. Ya sa
hannayensa biyu ya kewaye ni da su, daga bisani sai ya kai bakinsa
ga kunnena
"Karimah laifinki shi ne yau ba ki kasance a tsakar gida ba
sa'ar da na dawo, bisa wannan dalilin na rasa irin farin cikin da na
ke samu sakamakon sannu da zuwan da ki ke yi min, saboda haka
yanzu sai ki biya bashi idan har kina so na kula ki"
Na kalli Abdul cike da zargi "yanzu dama dan haka ne ka yi
kicin-kicin haka har ka sani kuka? To tun da haka ne babu wani
11
bashin da zan bıya" sai na fara kokarin kwacewa, na yi iya yi na
amma ina ! Na ruku dole na hakura na kasance a jikinsa.
Ya yi dariya "Karimah babu inda zaki je sai kin biya ni
bashi, maza-maza na ji bakinki a kumatuna"
Babu yanda na iya dole ne na yi yanda ya ke so, sannan ne
ya umarce ni da na yi sauri na shirya za mu je unguwa. Na yi ta
bata lokaci kafin na shirya, daga karshe shiya zo da karfin tsiya ya
Karasa saka min kayan, sannan ya tsantsarawa Hamidah kwalliya.
Shi ya sabata a kafada muka nufi waje. Muna fita muka kulle gidan motarsa muka hau kirar Toyota, ni dai ban san ko'ina zamu
je ba. Ya tuka muka dauki hanya, a lokacin Hamidah na sabe a
kafada ta sai bayan da muka yi nisa a titi ya dube ni "kin san inda
za mu je kuwa Karimah ?"
Na girgiza kai "sai đai idan ka fada"
"To zuwa za mu yi a yiwa Hamidah sayayya kama daga sitiru har
zuwa kayan wasa, kin san ko nawa na yi shirin kashewa Karimah?"
Na sake girgiza kai
"To Karimah Naira dubu talatin zan kashe"
Sai da na girgiza da jin yawan kudin na dauka cewa
zolayata Abdul ya ke "ko dai dubu uku kake nufi Abdul?"
Ya dubeni " ba ki yarda ba ke nan "
Sai ya zura hannu a aljihu, rafa uku ya zaro "yan naira dari-dari ya
ajjiye a kan cinyata."Karimah gashi nan ki rike a wajenki ko sule
ban yarda ki bari a rage ba"
Nan na fara tunanin anya kuwa ba zautuwa Abdul ya yi ba? Kamar
Hamidah ya ya za a yi a kashe mata naira dubu talatin? Ni dai iya
tunani na banga abubuwan da za'a siyo ba.
Kamar ya shiga zuciya ta sai ya fara magana "Karimah na san za ki
yi mamakin wannan shirin da na yi, to ba ko mai ne ya kawo haka
ba illa tsabar kaunar da na ke yi wa "yar nan tawa, duk wata
soyayyata na dade da tattarata akan, Hamidah rokona Allah ya kai
mu lokacin da zan ga girmanta. Da yardar Allah za ta ga gatan da
ina shakkar wata tsaranta ta taba samu"
12
Ya dan sassaula murya "Karimah ki gafarce ni bisa abin da zan
fada, kin sani ina mutukar son ki kamar na kashe kaina"
Na gyada kai ya ci gaba " to amma ki sani ina yiwa Hamidah
kaunar da ta lunka ta ki uku ko hudu"
Na yi murmushi "na godewa Allah da ya sanya haka kaga
zan rinka cin arzikinta kenan, na san zaka faranta min rai saboda
ita"
Ya gyada kai "kwarai kuwa Karimah kuma ki sani ranki zai
iya baci saboda ita
-
Ba zan manta ba ranar wata Asabar ne gab da kamawar watan
babbar sallah .Abdul ya shigo gida rike da wani dan akwati. Ada
na dauka cewa baki mu kayi. To amma sai na ga ya zauna a kan
kujera ya fara kokarin budewa." Karimah matso nan ki gani"
Na nufo inda yake da sauri ina zuwa na zauna a jikinsa, na
dan kwanta a gadon bayansa gami da leko da kaina ta kafadarsa.
Ya gama bude akwatin wani leshi ne da wata atamfa a ciki.
Sai kuma wasu "yan tarkace da ba'a rasa ba. Na sa hannu na
birbirkita kayan, daga bisani na shaida masa, yabawa ta akan
tsarinsu. " to kin gan su nan duk ná ki ne"
Na kale shi fuska da alamar tambaya "Ya ya haka kuma
Abdul kai da ka ce kasuwar za mu je na dauki wanda na ke so?"
Ya girgiza kai "ba wai dinkin sallah ba ne wannan wani
abun ne daban"
Na kwantar da murya " to shi kuma na