rayuwata dangane da halin da zan shiga,
habamasoyina abin begen. Ko yaushe dare da rana.
Muhammad ya kalli A'isha kallon wulakanci ya ce abin da
zan gaya miki shi ne ni bana sonki. Ko ana soyayya dole ne
to yanzu sonki ya tashi daga kanki ya koma kan wata, don
ko zan rasa raywuata sai na bi HADIZA duk inda ta shiga
na bar mahaifiyata maballe ke. Kira rabu da ni ki nemi wani
44
ni Muhammad sai HADIŻA. kadan kenan daga cikin littafi
mai fitowa nan gaba, ma HAUWA A. BASHIR AYAGI.
BAHAJA SANYIN RAI
Hakika Nusaiba ina sonki kumaa koda yaushe ina begenki,
wanda hakan yanuna cewar na sami kaina a cikin wani
sashi na shiga wani kunci,a cikin tsarin soyayyarmu domin
a gaskiya su kanin babanki MUDI sun bani kashi matuka
lokacind a na zo don ina son ganinki, hakan ya sa jikina ya
ta yi tsami domin shi da Alhaji BAKAKI cewa ya yr su jefa
nia ruwa nan dai Allahya sa su SALISU mai ta Annabi suka
zo hucew, amma da tuni vannan ta'asa ta kammala.
Nusaiba ta ce wayyo! BAHAJA bar tuna min lalle
yanzu za ka sa na...don jin yadda za ta kasance nemi hittafin
BAHAJI SANYIN RAL NA TIJJANI ADO DISO. Yana
nan kan hanyar fitowa, da zarar ya fito to kada a barku a
baya. Domin yana dauke da soyaya da jarimta kar da
masoya kan nuna don neman cimma buri.
RAYUWAR SOYAYYA
Ta leka ta gan shi a wani hali ta ce lafiya me ya same
ka ABALKASIM ko baka da lafiya neya ce baba wallahi
tunanin Safiya nake, ta ce wace ce SAFIYA ya ce yarinyar
'yan gidan Kwamishina JAFAR CE, Asiya ta ce me ya
dada ka da ita. Ya ce ai ita nake so. ASIYA ta yi salati ta ce
kada ka jawo mana masifa muna zamanmu lafiyacikin
kwanciyar hankali ina kai ina 'yar shugabanni to wallahi ka
fit daga hrkarta idan ba so kake a ci mana mutuncı ba.
Wannna littafi yana fitowa nan ba da dadewa ba. NA
HAUWA A. BASHIR AYAGI KANO STATE.
45
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels