kwalla ya dubi shadilat wacce itama jikinta yayi sanyi gaba daya ta kamu da nadamar tunowa da Sarki dan uwansa, yace “yake Shadilat kyi sani cewa kin famawa Mahafina tshon ciwon da har abada bazai taba warkewa acikin zuciyarsa face ya tafi inda dan uwansa ya tafi. Tabbas a yanzu Sarki bazai iya baki amsar akan alfarmar da kika nema amma wata kila nan gaba idana zuciyarsa tayi sanyi yayi bayani. Yanzu sai ku koma
**ABDUL’AZIZ SANI M/GINI**
---
**TURBAR GASKIYA**
uzuwa unguwarku, idan Sarki izinin ganinki zai turo a kirawo ki, Koda jin haka sai Shadilat ta dubi Yarima ta dan yi masa wani murmushi wamda ya kasa fassara ma’anarsa a cikin zuciyarsa, Ta ce nagode Allah da yazama Sarki yana da dakamarka kuma ina fatan zaka taimaka min akan alfarmar da nake nema ka janyo ra ayin Sarki akan bukatata.
Hakika jini jinine kamar yadda aka siffantamin kamanim marigayi Sadauki Hizanu sai naga babu mai kama dashi a birmin gaba daya face kai, ina maiyi maka fatan ka zamo gawurtatteen jarumi kamarsa, na barku lafiya.
Koda gama fadin hakan sai Shadilat tayiva sarki sallama cikin biyayya ta juya ta flee dafa fadar gaba daya ‘yn gudun hijira na take mata baya ba tare data sake rufe fuskarta. Nan fa jama’a suka rinka binta da kallo hart a fito daga cikin gidan sarauta suka shiga gari , duk inda suka gifta kallinta kawai akeyi maza da mata, nan da nan labaninta ya bazu a ko ina acikin birmin Baitul Haural harda kauyika.
Lokacin da Lushmaira taji labarin ai ga wata kyakywar budurwa ‘yar wani mahsahurin attajiri wacce ta fifta kyau ta bayyana acikin
**ABDUL’AZIZ SANI M/GINI**
---
birnin Baitul haural sai ta cika da tsannan
mamaki kuma ta kamu da tsananin kishi bata san
sa’adda tta mike tsaye ba zumbur ta kira wani
hadimin gidansu tace yaje ya ya dauko mata
doki,
Nan take ta shiga turakarta ta kama shiri
tana mai ca6a ado da nufin taje unguwar ‘yan
gudun hijira tana cikin yin adone mahalifyarta ta
shigo dakin nata ta dubeta cikin mamaki tace
yake “yata ina zaki je da yammaciman haka
alhalin magariba ta kusa?
Lushmaira ta juyo ta dube mahafiyattata
cikin murmushi tace “Ina sone naje naga ikon
Allah wato naga kyakkyawar fukar da tafi tawa
wacce a halin yanzu zancenta kawai akeyi a
birnin nan da kauyikan kasar nan,
Koda jin wannan batu sai Karimat
mahalfiyar Lushwaira tayi murmushi saman tace
“yake ‘yata kiyi sani cewa zuwanki wajen
wannan ‘yar attajiri bashi da wani amfani domin
bazai haifar miki da komai ba face kishi, ban
son a samu wani sabani tsakaninki da wannan
bakuwar budurwasaboda musulunci yaharamta
gaba da hassada, kada kiyi kiyayya ko hassada
gareta saboda ta fiki kyau.
**ABDUL‘AZIZ SANI M/GINI**
---
Lokacin da Lashmaira taji haka sai tayi
murmushi tace yake Ummina na rantse da
girman Allah babu wani abu a gabana face cika
umanin mahaifina ba wani abu bane yasa nake
son naje naga wannan ‘yar attajiri face gudun
kada zuwanta garinnan ya hanani cika wasiyar
mahaifina”.
Da jin wannan sai karimat ta dubi
Lushmaira cikin alamun damuwa t ace “tayaya
Shadilar zata hanaki cika wasiyar mahaifinki?
Lushmaira tace “baza ki fahinta ba sai anan gaba
idan lokaci yayi amma dai yana da kyau yanzu
naje nazawa al’amaain rigakafi, gama fadin
hakan ke dawuya sai Lusmaira ta fita daga dakin
da isa harabar gidan inda tai ski hadimen gidan
nasu ruke da doki yana jiranta, da zuwa sai ta
karbi dokin ta hau ta fice daga cikin gidan
Kai tsaye Lushmaira ta nufi gidan ‘yan
gudun hijara, tana isa ta tambaya gidan da
Shadilat take take.aka nuna mata. Lushmaira ta
kunna kai izuwa cikin gidan tana mai yin
sallama, wata kuyanga e eta amsa mata sallamar
wacce ta isketa zaune a fallo tana hidima,
Lashmaira ta dubi kuyangar tace “je ki ki
gayawa uwar gidanki tayi bakuwa, ba tare da
---
**TÜRBAR GASKIYA**
sarda ma komai ba kuyangar ta mike tsaye ta
shiga cikin turakar saman ta sake fitowa tace
“shugabata t ace ki baiyana kanki, Lushmaira
tace “Kije ki gaya mata cewa gimbiya Lushmaira
ce ‘yar marigayi Sarki yaki Hizanu, nan take
kuyangar ta koma ta isar da Safo da jin haka sai
Shadilat ta mike zumbur ta fito falo cikin farin
ciki, Koda suka yi arba da juna ita da da
Lushmaira sai kowannensu ya kurawa junansu
idanu ko kiftawa basa yi,tsawaan ‘yan dakiku
suna tsaye kifam kamar gumaka saman Shdilat
tayi murmushi ga Lushmaira tace “lale
marhabun da ‘yar Namijin duniya dodon
macijiya Burukul karsum, ga kujera ki zauna mu
gaisa hakika yau ina da babbar bakuwa,
Lushmaira da Shadilat suka zauna a tare
akan kujeru da suke fuskantar juna a lokacin
Shadilat ta umarci kuyangarta da ta kawo musu
abin sha ta tafi cikin umarni, Shadilat ta dubi
Lsubmara cikin nutsuwa tace “hakika kina kama
da mahaifnki a fuska, cikin alamun mamaki
Lushwmaira tace “taya akai kika san mahaifina
hard a kamaninsa alhalin baki sanshi ba kuma
baki taba ganinsa ba, Asalima ni kaina da nake
‘yarsa ban taba ganin sa batunda aranar da ka
**ABDUL’AZIZ SANI M/GINI**
---
haifeni ya mutu?
Shadilat ta gyara zama tana mai yin murmushi tace “yake Lushmaira kiyi sani cewa a rayuwata babu abinda yake burgeni sama da japuni don haka sa’adda na sami labarin mahalfinki bisa jarumtakar da yayi sai na aiko manzo musamman izuwa ga nan birnin yazo yayi mini bincike akan tarihimsa hard a kamaninsa ma sai da aka sa wani masanin zanen ya yazana min taswinarsa aka kawo min, domin ki gasgata zancena yana da kyau kiga zahiri.
Nan take Shadilat ta mike tsaye ta shiga cikin turakarta, jin kadan sai ta fito da rike da wani allo a hanunta na karfen zinare ta mikawa Luswairat,
Koda Lushmaira ta dubi kan allon sai tayi arba da hoton mahalfinta yana yaki da macijiyar Burukul Karsum a albkacin day a sami nasarar suka mata takobi aokin idonta, hakika kamannin fuskarsa sak irin ta sarki ce banbamci kawat shi yana da dogon saje wanda ya zagaye fuskarsa, nan take Lushmaira ta furawa fuskar mahalfinta idanu aikuwa sai kwallah ta cika mata idanu har hawaye ya zubo daga idanunta tad ago kai ta dubi Shadilatta ce Nawa zaki siyar min da
**ABDUL’AZIZ SANI M/GINI**
---
wannan hoton?
- Koda jin haka sai Shadilat tayi sauri wuf ta kar6c hoton daga hamun Lushmaira t ace "ai idan kika ga na siyar da wannan hoton sai idan nima nayi irin jarumtakar da mahalfinki yayi na soke daya idon na Macijiyar Burkul karsum an zana taswi rata kamar yanda aka zana wannan. KOda jin haka sai Lushmaira ta tuntsire da dariya, al'amarin da yai mutuKar baiva Shadilat mamaki kenan ta dubeta tace menene dalilin yin wannan dariya taki?
Lushmaira ta hade rai tace "gani nayi iska na yawo da mai kayan kara domin kuwa kina mafarki ne wanda bazai taba zama gaskiyaba, yaya abin day a gagari duk jaruman mazajen nahiyar nan gaba daya za kice ke zakiyishi? Ina son ki farka daga dogon mafarkin da kike ki fuskanci abin da zaiyiyo na zahiri yanzu ki gaya mini dinari dubu nawa zaki siyar mini da wannan hoton?
Koda jin wannan batu sai ran Shadilat ya 6aci ta mike tsaye ta zero takubi daga cikin kufensu guda biyu dake rataye ajikin bangon da cillawa Lushmaira guda daya ta café saman ta ajye wannan hoto a tsakayar falon ta dubi
---
Lushmaira ta ce "kuďi baza su iya baki wannan hotan ba amma idan zaki iya karbarshi ta kalfin takobi ko kanfin damtsenki ya zamana ki na samu labara ke ma kin kuyi yaki a sirranci ba tare da mutane sun sani ba kama yadda nima na koya tun ina yarinya. Na sani cewa mayi miki fin tin kau a fagen kyau amma a fagen bangaren jarumta ban sani ban a dade ina jiran wannan rana kuma gashi tazo, idan har kin cika 'yar marigayi Sarkin yaki Hizanu ki dauki wannan hoton ki fita dashi dagacikin gidannan.
Koda jin wannan batu sai mannaki ya kama Lushmaira bisa yadda akayi Shadilat tayi wannan bincike akanta da mahaifuta haka kuma sai zuciyarta ta kama tafarfasa bisa jin tace idan ta cika 'yar marigayi ta dauki wannan hoto da kanfin damtse, nan take Lushmaira ta daga takobipta sama tana mai gyara tsayuwarta kawai sai ta fallala da gudu izawa inda Shadilat ta ajive wannan hotn ta sunkaya tana kai hamu domin ta dauki hoton.
Koda ganin hakasai Shadilat tad aka tsalle daga inda take ta doki kafadar Shadilat da kafarta guda ta hantsaila can bayakarin tad au hoton, cikin zafinnama Lushmaira ta mike tsaye
---
zumbur ta tareta suka ruguntsume da azababban
yaki tamkar kafiri da musulmi na Kokarin
hallaka juna ya zamana ccwa suna kaiva junansu
sara da suka juriya da bajinta, nan fa suka tashi
hankalin barori da kuyangi dake cikin gidan,
Kuyangar ma da taho kawo musu kayan abinci
taga ana im wannan tashin hankalin sai ta saki
faranti dake hannunta komai ya tsiyaye akasa ita
kowa ta sulale Kasa sumamiya.
Said a Lahsmairat da Shamdilat suka shafe
kusan rabin sa 'a suna kaiva juna sara da suka
amma dayamsu bata sami nasarar koda 'fakutar
jikin dayaba. Al'amarin daya fusatasu kenan
sukayi watsi dad a takubbansu sukka ja da baya,
kowacce ta duhRule hannayenta kuma suka sake
rugowa da gudu da nufin su kacame da sabon
fadan hamu kwatsam ba zato ba tsammani sai
suka ga Yarima Zaiyan ya dako tsallae ya shiga
tsakaninsu bisa dole kowacce ta ja da baya suka
jifa da takobban dake hannayensu kuma suka
kama murmushi kamar ma babu abin ya faru,
Lusmaira ta dubi Yarima cikin alamun
mamaki t ace mene ya kawo nan wajen a
awannan lokacin, yarima ya daka mata tsawa
yace " aike ya kamata ki gaya min dalliin da
**ABDUL'AZIZ SANI M/GINI**
---
yasa kika zo nan kike son ki hallaka daya daga
cikin bakimnu mai daraja? Kafin Lushmaira t
ace wani abu sai idanun Yarima suka kai kan
wannan allon hoton na Sadauki Hizanu wanda
aka ajiyac a tsakiyar falon, cikin tsananin
mamaki yarima ya furawa hoton idanu ya
karaso wajen ya dauki hoton, koda yaci gaba da
kallon hoton sai nan take idanuwansa suka fara
zubar da hawaye, kawai sai ya dago kai ya kale.
Shadilat yace "yaya akai kika samu wannan
hoton kanin mahaifina?
Shadilat ta num,fasa tace "nice nasa aka
zanashi saboda bani da burin da yafi na zamo
kamarshi akan wannan hoton muke wannan yaki
kuma nici na bahwa Lushmaira dammar ta
yakeni domin na jarraba karfin jarrumtakata
akan tata saboda nasan cewa itama ta koyi yaki a
sirrance tun tana yarinya, Tabbas na na sha
gabanta afagen kyau amma afagen Jarunta
yarzu na tabbata cewa munyi kunnen doki bazan
taba wuce tab a face Sanki ya amsa zai min
alfanmar da na nema awajens.
Lokacin Shadilat tazo nan aazanceta sai
kan yarima ya daure ya cika da tsanamm
mamaki kawai sai ya dubi Shadilat yace "to ke
**ABDUL'AZIZ SANI M/GINI**
---
**TURBAR GASKIYA**
metlene dallilin da yasá ba kyason Lushmaira tafi ki karfi ko jarumtaka?” Koda jihwannan tanbaya sai shadilat tayi ajiyar zuciya sannan tace saboda na fuskanci cewar zata iya lalata mini babban burina na duniya na son nd zama jarumar da babu kamata, a tunda ita kunna babban burinta shi ne ta aurijarumin da babu kamarsa a jarumtaka idan har yazamaria cewa ba n lee jarumar da tafi kowa jarumtaka ba lallai wahda zata aurane, babu wanda zairin kowa jarunka a wannan zamanı face wanda ya soke dayabidon na Macijiya Burkul Karsum da izinin Allah n lee zam samu wannan nasarar sa’adda Sahadilan tazo nan a zancenta sai ta milkawa Yarima hamunta tace bani hotona na jarumin jaruman batare da gardama ba ya mika mata ta kiroa yarima ya dubi Lushmaira sannan ya dubi shadrilat sariyayi mumhushi ya ce “Hakika duk ko biyum akwa wani doua Karkashin zuciyarku dakiké oeyeva amma koma menene imyanuna yakabe za muri wari, abin da hake so ku fahinta sinh e ryanizu abin dako gabarınlı yakine runda dar Sarkıya aika wad a Sarakunan can uku takardar raddita yaki babu makwa sar anyi wannan yaki saboda haka ma mat shawartarku
**MIDIM MAZ SISA JUQABDUL AZIZ SANI M/GINI**
---
ku bi yun nan daku ajiye duk wani bure burenku
sai bayan wannan yaki yanu ke Shadilar nawa
zan biya na fita da wannan hoton na Sarkin yaki
na kaiwa Sarki shi domin ba kara min farin ciki
zai yi ba idan ya mallakeshi don na tabbatar da
cewa zai debe masa kewar marigayi, sa adda
Shadilat taji wannan sai tayi murmushi tace
“wannan hoton nawa ban a siyarwa bane da
kuGi sai dai siyeshi da jarumtaka idan har kana
son na sai maka shi sai dai ka koyi mini yadda
akeyin hawa dogowar ganuwar nan waece ke
tsakiyar garinan har ka isa karshenta aranar da
kai da mahaiinka kka hau kan ganuwar har kuka
rasa yadda zaki yi ku sauko kasa sai raga aka sa
muku ku ka fido kanta.
Loakcin da Shadilat tazo nan azancenta sai
yarima ya cika da tsananin mamakin adda akayi
tasan wannanai’ amarin alhalin ba agabanta akayi
ba asalima awanan lokacin tana can tinguwar su
ta ‘yan gudun hijira basu san abinda ke wakana
ba tunda acan karshen gari unguwar take,
Yarima Y ace Da ina “Zanyi tunani tukunna idan
naga ya dace na koya miki hawa kan ganuwar sai
na koya miki, Dajin haka sai Lushmaira tatari
numfashinta sa. Ta ce “aikuwa sai dai ka koya
**ABDUL AZIZ SANI M/GINI**
---
**TURBAR GASKIYA**
mana tare”
Kafin yarima yabude bakinsa yayi Magana sai ya ga wani badakarc ya shigo cikin gidan da sauri, da zuwansa sai ya risina ga Yarima yace “ya shugabana Sarki yace kazoo yanzu da sauri fada ana gabatar da taron gaggawa, Koda jin haka sai yarima ya dubi shadilat yace “kuyi hakuri sai kuma mun fara samun lokaci saman zamu warware wannan matsala, nan take Yarima ya jnya ya flee daga cikin gidan da sauri yabi wannan badakare abaya suka nufi fada,
Da isarsu fada suka iske sarki tare da dukkanin ‘yanmajalisa da kuma gaba dayan dattijan garin wannan jama’a sai jikinsa ya bashi cewa lallai yaki ya tsao domin duk sa’adda akayi irin wannan taro a afada in ba batun wata anno bad a ta shigo gari sai dai ko batun yaki, kai tsaye yarima ya nufi inda Karagar sarki take ya zauna daf da Sarki
A lokacinne Sarki ya dubi gaba dayan Jama’ar dake fadar y ace “yaku kjama’ata kuyi sani cewa labara ya zo mana daga bakin ‘yan lekken asiri mu cewr kasar birinin Hizuba da birmin, Dakful da Birnin, Karsum sun tara
**ABDUL'AZIZ SANI M/GINI**
---
**TURBAR GASKIYA**
dakarun yaki sama dana mutun Miliyan goma acikin birnin Hizuba domin su zo su yakemu tun kafın amsar wasikar da suka aiko mana ta samesu, wannan yana nun da cewr dua so suke su baje kasarmu su kawar da addininmu a awannan nahiya gaba daya, lallai ba zamu zauna muna jiran so iso ba har nan bas u cimu da yaki, bazamu ji tsaronsu ba koda yawansu ya kaiyawan gaba dayan mutanen duniyar nan saboda munsan cewa muna kan TURBAR GASKIYA su kuwa suna kan turbar karya
Koda Sarkiyazo nan a zancensa sai fadar baki daya ta kauri da kabbara saman Sarki yaci gaba da bayaninyace " kun sani cewa tunda na hau kan wannan karaga ta mulki ban taba yin yaki ba azamanina sai yanzu, rabon da ayi yaki awannan kasa tun mulkin mahalfima sa adda Dan uwana ya rike garautar sarkin yakin a garinnan tun daga wannan alokaci kawo I yanzu amu da Sarkin yaki a garinnan saboda haka ni yanzu na nada yarima Zaiyan akan matsayin sabodan sarki yaki wanda zai iya jagoranciwannan yaki da zamuyiu saboda na gamsu da januntakarsa juriyarsa da hikimarsa da Allah ya bashi, uwa uba kuma ya kasance mutun
**ABDUL'AZIZ SANI M/GINI**
---
mai mutukar Sa'a bisa duk abin da yasa
agabansa.
Lokacin da sarki yazo nan ab batunsa sai
fadar tayi tsit 'yan Majalisar suka kama fus, fus
kowa na fadin albarkacun bakinsa alamar cewar
da yawansu suna, da shakka akan jagoranci da
yarima zaiyi na wannan yafi, Koda Sarki ya
fuskanci abinda ke faruwa sai yai gyaran murya
kowa ya nutsu saman yace duk wanda yake da
forafi akan wannan bayini nawa. bisa hukuncin
da na yanke ya fito yayi hawabi tunda amfamin
taruwarmu anan kenan domin mu zartar da
hukunci da muke ganin cewu shi ne zaifishemu.
Koda jin wannan batu sai waziri ya mife
tsaye ya fuskanci jama'a y ace ni forafina guda
dayane a tunanina bai kamata ace mutumin da
bai taba fi.a yafi ba kuna bai taba fita filin daga
ba ac yazamana cewa shi zai jagoranci mayaka
sama da millyan daya saboda bai san yadda ake
yafi ba baisan irin debarun da ake vi ba domin a
yaudari abokan gaba asami nasara yafi akansu.
Koda jin wannan batu sai Sarki yayi
murmushi y ace ai ba yurima kade ne zai
jagoranci wannan mayaka ba domin hard a ni za
ayi wannan yafi duk wani abu day a shige masa
**ABDUL'AZIZ SANI M/GINI**
---
**TURBAR GASKIYA**
duhu ni zai taimaka masa, Koda jin haka sai hankalin kowa ya tashi ya dugunzuma, waziri ya dubi Sarki cikin alamun tsananin damuwa yacc “ya shugabana abune mai tsananin hadari ka shiga wannan yakin domin jiya bay au b ace tabbas yanzu girma ya fara kamaka jaurmtakar da kayi a ada yanzu bazaka iya taba da zarar abokan gaba sun kyaila ido sun ganka acikin mayaka Kofarin za su yi suyi maka rubdugu har sai sunga cewa sun gama da kai sannan hankalinsu zai kwantakasani cewa kaine mayakin da babu kamarsa awannan fasa tamu gaba daya idan gaba daya dakarun mu suka ga ka faofi zasu iya samun karayar zuciya su kasa ci gaba da wannan yafki yadda ya kamata idan kuwa haka ta raru cikin fanfanin lokaci za amurkushernu tunda dama barnu da yawa.
Sa adda sarki yaji wannan Korafi na na Waziri sai ya sake yin murmushi yace “yakai Waziri kayi sani cewa kafin na yake hukunci fita wannan yafi said a nayi la’akarı da duk wadannan matsalolikuma nayi tunanim mafita akan su saboda haka ina mai tabbatar muku da cewa nasan abin da zanyi domin na kare kaina daga wadannan matsaloli a bin da nake bufata
**ABDUL’AZIZ SANI M/GINI**
---
daga gareku kawa' shi ne ku tayi ni da addu'a.
idan kunna akwa mai sauran korafi ya tashi yayi Magana.
Fadar ta sake yin tsit har izuwa tsawan 'yan dakiku baa sake samun wanda ya sake yin wani Korafin ba, Asannane Sarki ya dubi Yarima yace "kaje ka fara shirya dakarumnu gobe da Asuba bayan muhyi Sallah zamu fita daga cikin birnimnu muje" mu tari abokan gaba lallai Ashirya guziri'duk da abini dake bukata sayau kafin ya raba.
Yarima yarifissina yace an gama ya shigabana, Nan take Yarima ya miketsaye ya fice daga cikin fadar ya tafi izuwa can fadar inda ya tura akirawo masa gaba dayan dakarunsa da zasu fita waman yaki.
Nan da nan kuwa labara ya bazu ko ina acikin birnin da kauyeka, Nanfa jama'a suka dukufa wyvajen yin addu'a suna tarrokon Allah akan ya bayar da nasara akan waman yaki da za afita.
Al'amarin Gimbiya bushmaira kuwa lokacini da taji za afita wamaniyaki amma banda mata face mata da mazajensu zasu fita domin ju taimakamusu vajen dafa musu abinci da kula
**ABDUL AZIZ SANI M/GINI**
---
da lafiyarsu alokacin da suka sami raunika sai
hankalinta ya dugunzuina cewar komai rintsi da
tsanani sai taji wannnah yaki domin ta bayar da
gudummawarta ga addainin Allah kuma ta
jarraba jarumtakarta da horon da ta samu na
yaki nan fat a kasa zaune ta kasa tsaye ta dinga
kai kawo tana tunanim mafita, said a ta shafe
lokaci mai tsawo sannan dabara ta fado mata
Nan take Lashmaira ta shirya ta tafi izuwa gidan
shugaban likitocin birnin wanda ake kira da
Zauwad ibini hanifa.
- Da isar gimbiya Lushmaira gidan likitan
sai ta iskeshi tare da likitoci da yawa yaransa
wadanda yake kintsasu domin su bi rundunar
mayaka lokacin da gimbiya tai so tana sanye ta
bakaken kayane kuma ta rufe fuskarta idanunta
kadai ake gani da yake tare da wani hadiminta
tazo wanda yake rike da dokinta sai ta umarci
hadiman nata akan yaje ya radawa Zuwwad
zuwanta batare da kowa yaji ba kuma ya sanar
dashi cewa tana son su gana dashi a sirrance, nan
take kuwa Bawan na yaje ya cika umarnin.
Lokacin da likita Zuwad yaji cewar
Lashmaira tazo har har tsoro ya darsu acikin
zuciyarsa amma sai ya tura wani
**ABDUL'AZIZ SANI M/GINJ**
---
hadimansayayiwa gimbiya jagora har izuwa
cikin turakarsa.
Da isar gimbiya cikin Turakar Zuwad sai
tayi arba da abin da yasa zuciyarta ta harba da
sauri da kuma buga.
Auazan dakata alittafina na daya sai mu shiga
cikin littafi na biu don son ci ganan wannan
labarin da kuma yanda zata kasance mai
Lushmara ta gani haka har yasa gabanta faduwa
shin wace bukata tazo da ita girin likita zauwad
ina labarin Shadilar shin-zata iya cika burinta na
soki idanuwan Macijiya butiku! Jearsam duk
wannan amsashi suna cikin littai mabiyu wanda
a tare suka fito da na daya.
Daga marubucinku mudakin gin!
Hira tsakanin madakin gini da A ubature akan
littafin Hikayoyin abi nari karanta.
Abudul aziz madakin gini yana mai
yabawa matashin maruo! Abudul salam adam
shitu bature da cowar "agaskiya mayumutukar
larin ciki alokacin da na kasance mari karanta
wannan littafin mai suna hikayiyin abu shajjara
musammam hikayar kanina kuma dan uwa na
Abudulsalam adamu shitu ya fara gabatarwa.
Ban yi tsammani haka daga gareshi laila! na
---
**TURBAR GASKIYA**
_jinjina masa mutukar jinjinawa,_
_shi wannan matashin maruci shi ne_
_wanda ya kirkiri wannan labara kuma yazo min_
_da batu alokacin azumi, nayi farin cki sosai gami_
_da wanmatunanin da yayi kuma na yabawa_
_kwanyarsa ta dalilin kawo min wannan bayanin_
_cewar sa “Ina ganin ogana kamar yadda yake_
_cewa dani ya kamata ace mun tsaya mun fitar da_
_littafi guri guda ma’ana tare dakai” lokacin da_
_naji haka sai nayi manakin batunsa atunanina ya_
_za ayi ace muyi lattafi tare kuma guri guda._
_Bature ya ce da ni “ba ina nutin yazamana_
_munyi labari daya tare da kai ba a’a ina nufin_
_zamu zamo masu yin hikayoyin daya da daya_
_acikin kowane littafi kuma zai kasance lattafin_
_ya dinga fita aduk kan vata biyu biyu. Anan na_
_fahinceshi na kuma sanar dashi eewa wannan ba_
_matsala bace dukkanimnu sai mu dau damara_
_yin dan muga inda zamu kama bakin zaren_
_ayinni biyu kacal na kamala labarin kuma nayi_
_mamakin yanda shima y agama nashi labarin_
_ayini guda daga nan na tabbata lallani bature ya_
_diana danba nan take na tambayeshi wane suna_
_za asawa littafin, batare da fata lokaci ba ya_
_sunar_ _dani_ _cewar_ _HIKAYOYIN_ _ABU_
---
SHAJJARA. Koda muka rabu dashi na jima ina nazarinsa da akan wannan labari wanda duk jimawata a harka littafi ban tabayi yin wannan tuanniba na hada kaina da wani marubucin da mukayi zamani dasu kamarsu marigayi yaron malan da Shehu usman mohd dan haka sai na fara duban hikayarsa day'a kawomin,
Akwai rubuce rubuce da yawa agabana na so ne na dan duba labarinsa amma bisa mamakina ban tsahirta ba sai da yazamana ina ta faman bude faijika ina ganin faran takarda agaskiya na yaba masa mutuka dan haka ne yasa na barshi ya karasa wannan hikaya tashi har zuwa littafi na hudu sai ku saurareni da karashen tawa hikayar gami da sabowar d azan dasa a sabon labarina mai taken ARTABUN GUMURZU.
Kadan Daga
FARMAKIN ABOKAN GAMA
Ya ku iyayena ni na tafi kuma bazan taba dawowa ba tunda na yarda da mutuwa Lallasi nayi da na sani zuwane Birnin Basara kunia nayi danasani abinda na aikata badan tsoron yawan laifina ba said an kawai na so nayi tsawan rai
**ABDUL'AZIZ SANI M/GINI**
---
**TURBAR GASKIYA**
don in dauki fansar ran kakata da aka rataya tun
a baya bisa laaifin kisan mahalifiyar Sarkin dan
uwanka kuma makiyaki agare ka a yauzu tunda
ayau nima na gurfana agaban inda suke rataye
wanda suke aikaya laife a gazesu sun rataye ni
duk da cewar na kasance da ga dan uwansa
Lallai mahaifin ka dauki dan uwanka
abokin gabarka kuma kada ka taba yafe masa
laifinsa ka dauki fansa akan daukacin
al’ummarsa kada ka raga musu wamma shi
kadaine zai nuna kai masoyinane acikin kuma
shine zai nunawa masoyanka cewar
mahalifiyarka ta haifeka a matsayin da mai
faunarta.
Koda Sarki yazo nan a karatun sai ya sake
fashewa da kuka mai tayar da hanakalin mai
saurare ya kuma kwarara ihu mara dadin ji ya ce
cikin kakkausar murya
“Dana Kuhiaf zan dau fansa ko taw ace
hanya zan dau fansar ranka akan Ulaisat Yar
sarki Abulbashara,
Sannan zan dau fansa bakan ta min zuciya
da akayi akan duk wani raid a ke wanzuwa A
Birnin BASARA
Zan kuma dau fansar ran mahalifiyata a
**ABDUL/AZIZ SANI M/GINI**
---
akan Dan’una Sarki Abulbashara.
Koda yazo nan kashedinsa sai ya zare takobi daga jikin Zairul ya nufi Dakaru gami da kuyangun da Sarki yayi masa kyauta dasu Kuyangu da Bayi ya fara Sarcewa kai
Gaba daya hankalin jama’ar dake gurin hankalinsu ya tashi.
WANNAN KENAN DAGA LITTAFIN MATSHIN MARABUCINKU AA BATUREGADON KAYA
YANA NAN TAFE NAN BDA JIMAWA BA 08162707231, 07041591141,08124173211
Kadan Daga
GASAR GWARZON KARNI
Kurdawa yake cikin kataren gidan sarauta sarautar hannunsa rike da muggan makai mai masu barazana ga rayuwar bil’dama,
Duk yawan dakarun da aka zuba domin yimasa Katanga ga shiga cikin gidan, sunata kewaye kewaye yayin dashi kuma yake sadadawa a hankali cikin hikima irin tasa ta babban jarumi kuma gwarzon shekara a wanna lokaci duk badakaren da yayi rashin nasarar yin
**ABDUL’AZIZ SANI M/GINI**
---
**TURBAR GASKIYA**
ido hudo dashi to wannan ya zama tarihi karshe na rayuwarsa da haka har ya isa cikin turakar maharifyarsa,
Lokacin daya isa ya sameta akwance amma bisa mamakinsa idanuwanta abude tarwai kuma kamar bata tarc da wata cuta,
Cikin ladabi ya ajiye makamansa yayi tattaki zuwa gareta a yayin da ita kanta ta zuba masa ido kuma batare da mamakin zuwan nasa ba awanan lokaci,
Koda karasuwarta zuwa kasaitaccan gadon sai ya duka ya gaidata, cikin