yayi yadad'a hugging nata,......................
*I love you more* *unique*
*We love you to* *fans* 💋😍😘❤
M&Z
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: 🌑🌑 *AUREN* *RABA GARDAMA* 🌑🌑
🌲® *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITERS FORUM* 🐄
Na
MAMUH GEE
And
ZINNIEE SMART
303
Yau ce ranar da suka shirya domin dira 'kasar Nigeria,
Dan haka dawuri sukayi shiri domin zuwa airport, Laila banda d'oki ba abunda takeyi,
Duk da zazza'bin da ke damunta, amma Sai faman'boyewa take dan tasan Dear d'inta naganewa to fa tafiya Sai wani lokacin,
Tsaraba sossai Mami tayimata dan takawai mutan gidan,
Har airport Mami tayimusu rakiya, itada saleem da Sai faman tsokanar Laila yake wai tacika zumud'i
Itadai batace komai ba Sai murmushi da tayi,
Yaseer ne ma yabashi amsa eh d'in ina ruwanka,
Uhmm su masu mata manya to autana ma dai yakusa yin aurenan balle amai rashin kara,
Dariya sukayi su duka,
Haka suka rika fira Wanda Laila kam 'karfin hali kawai takeyi,
Har akafara kiran fasinja, suka nufi cikin jirgin sunayiwa su Mami bye bye,
******************
'Karfin hali kawai takeyi acikin jirgin dan sossai takejin zazza'bi, lura da ita yaseer yayi,
Unique" what's wrong,naga kin wani yi shiru ko bacci kikeji?
Murmushin 'karfin hali tayi tace a a,
Janyota jikinsa yayi, yaru'kun'kumeta,
Shafa fuskarta yayi yaji zafi zau,
Sub'hanallah,
Dama bakida lfya?meyasa baki fad'amun ba? Me ma yake damunki? Uhmm?
Haka yari'ka jero mata tambayoyi,
Rasa mai zata cemasa tayi dan sossai takejin amai,
Kuma ko wani lokaci zai iya tahomata hakan yatilasta mata yin shiru,
'Kara janyota jikinsa yayi yana shafa bayanta a hankali,
Sannu a hankali ta daina jin aman saima wani bacci da tafara yi,shikuwa duk yabi yadamu Alla alla yake su sauka ya kaita hospital dn aduba masa ita dn jin yake inama ace ciwon ajikinsa yake,
******************
Sun isa Nigeria lafy qlu,wani iskan dad'ine ke hura Laila dan sossai take farincikin xuwa 'kasar tata,mai cike da albarka,
Dga office dinsu yaseer akazo d'aukar su kai tsaye yace kawai suje hospital,
Laila kam bataso ba dn so tayi suyi gidansu direct,amma yata iya da d'an rigimarta,
Sunazuwa sukayi nasarar ganin likita,
Gwajin farko yatabbatar da tana da ciki, na sati4,
Wai! Zokuga farinciki gurin wad'annan ma'aurata, yaseer kam d'agata yayi yana juyawa,
Sossai yake farinciki, nan likita ya rubuta musu magani, had'i da basu shawarwari, nan sukaje suka siya maganin,
A mota ma tsabar zumud'i hankad'a rigar ta yayi yashafa cikin,
Hello"my baby ykk inafata ba abunda ke damunka uhmm?
Haka yayita zuba surutu shida'aya,
Laila kam sai dariya take,
A haka suka isa gidan, zokuga murna a gun family d'in dan sossai sukai missing Laila yr rigima,
Sunyi farincikin ganinta sossai dn zuwan bazata tayimusu dn da Yaseer yace zaikira dady,
Hanawa tayi wai tafi son tayi surprising, d'insa,
Aikuwa tayi dn bakin Dady kasa rufuwa yayi,yau gashi ga shalelensa,
Bayan sunci abinci sun huta ne tsoho yasa aka kira kowwa family bayan kowwa ya hallara ne,
Tsoho ya fayyace musu komai dayafaru tundaga dangantakarsa da kakan yaseer harzuwa turo yaseer bincike da akayi,
Nan fa kowa yashiga mamaki,
Aysha ma tsohon ciki ne da ita yayin da akayi auren Siyama, matar jabeer,da zaid, kam tuni suka haihu yara harsunyi wayo,
Satin su biyu a Nigeria suna zagaya yn Uwa da abokan arzi'ki,
Sannan suka juya Miami cike da kewar Nigeria da mutan cikinta,
Sossai Mami tyi farincikin jin cikine da Laila, sundawo da watanni akayi auren saleem da wata yr yayan Mami fake matu'kar sonsa, mai suna Lubayya,
******************
Bayan shekara goma da auren yaseer da Laila,
Sunsamu nasarori sossai a rayuwa, yayansu ukku, Affan, Ummu aymana, sai,mai sunan Mami wacce Duke cewa, Ummu abiha,
Zaune yake yana dannan laptop d'insa, tashigo tana sanye da doguwar Riga wacce ta kamata tsam,
Bazakace itace tahaifi yaya ukku ba dn sossai takeda jiki mai kyau,
Dear"yes my unique "
Yadai?kofin hannunta tafara mi'kamasa Wanda ta zuba masa lemon da yafi so,
Kar'ba yayi ya kur'ba yaja wata sassanyar ajiyat zuciya had'i da fad'in I love u my unique,
Murmushi tyi masa I love u more,
Uhmmmm nidai ba wannan ba Dear yazancen tafiyarmu London da kace idan anyi hutu,
Ai bnmantaba yr rigima zamuje insha'Allah next week, wani hug tasakarmasa,
Tana 'ko'karin mi'kewa yadam'keta inakuma zakije alhalin kinsakani duniyar........saurin had'e bakinta da nasa tayi tana wani irin rud'asa,
Kasa jurewa yayi yad'auketa cak kamar wata Baby,
'Dakinsa yanufa da ita, itakuwa sai wani gantsarewa take tana dad'a rud'asa musamman da hannunta dake faman motsi a jikinsa,
******************
ALHAMDULILAH🙏🏻
M&Z💋❤💃😍😘
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels