Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 7
gidanku har 'karamar jinya nayi dn ina 'kaunarki Laila, Bayan namarigada na manta da duk wani hala'ka da yashiga tsakanina da ke dn nasancewar ke d'in matar wanice, sai ranar nasamu waya dga yaya na yanafad'amun cewar yayi aure nanuna bacin raina akan yayi aure bai sanar daniba, Nan yake bani ha'kuri kancewa shima a bazata abun yazo mai, nan dai ya rarrasheni nacemasa ba komai, Bayan kwana biyu namatsa masa yaturon pic d'in matarsa,hmmmmm,yaja numfashi sannan yacigaba u no what Laila? Itadai batace komai ba dn tunda yafara mgana kallonsa kawai take, Hummm hotonki yaturomun, nashiga rud'ani sossai ba'kad'anba yayana danafi so ya auri budurwarda na so tamkar raina dole nashiga tashin hnkali amma bnfad'amasa ba, Haka naita jinyar zuciyata cikin ikon Allah nacire komai a raina namaida hnkali akan karatuna, After that ranar saiga yaya yakirani yake tambayata dama nasanki?sossai tambayar tazomun a bazata, Rasa mai zancemasa nayi shine yace infad'amasa gskya dole nafad'amasa komai, Nad'ora da cewa amma ni wlh ynzun nama manta dake dn nasamu labarin kinyi aure, tun kafun insan shi kika aura, amsamun yayi da yayarda da duk abunda nasanar dashi, To kinji........... Nannauyar ajiyar zuciya tasauke batace komai ba, Dariya yayi yace matar yaya matsoraciya dariya tayi a hnkali, had'i da mi'kewa tace to nikam zanshiga ciki to yayi kyau, nima gun Mami zani, Tana wucewa taji anrufe mata ido tabaya a d'an razane tace waye, 'Kamshinsa yasa taganesa, d'an murmushi tyi, Anfito zance ne? Yafad'a da tsokana turo bakinta gaba tayi, 'Dan yatsansa yasa yazagaye bakinnata ya juyo da fuskarta tana fuskantarsa,idanuwanta a lumshe eye clashes d'inta gazar gazar dasu sunkwanta gasu dogaye gwannin sha'awa ga hancinta dogo ga d'an 'karamun bakinta masha'Allah dashi wooww she is beautiful, 'kuramata idanuwansa yayi yana 'karewa hallitar ta kallo tundaga fuskarta har zuwa sassan jikinta ba abunda ke tsone masa idanu a hallitarta sama da Boob's d'inta masu tsini, Acikin rigama kenan, woow he wish ace yagansu a waje, cije labbansa yayi baisani ba aikuwa yasaka yr 'kara, Bud'e lumsassun idanuwanta tayi, Wanda babu komai acikinsu face masifaffen son yaseer, Hannunta yar'ke yace shine bazaki cemun sannu ba? Yafad'a yana wani shagwa'be fuska kamar 'karamun yaro, itakuwa 'kara burgeta yayi taji wutan sonsa nadad'a ruruwa a zuciyarta,uhmmm , to ni ai bansan meyasameka ba, Au hakama zakice? to muje infad'amiki abunda yasameni yafad'a yana wani kanne ido d'aya, Guduwa tayi zuwa part d'in su, Dariya yayi yabita, _Tofa fan's Kodai_ _yaseer yakamune_ ๐Ÿค” _shida yace he_ _can't fall in love_ _with her_ โ˜น _Kubiyomu muji_ ๐Ÿ˜ *Love u all sossai* *sossai*โค๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ M&Z [3/4, 20:52] Fareeda Abbas: ๐ŸŒ•๐ŸŒ• *AUREN* *RABA GARDAMA* ๐ŸŒ•๐ŸŒ• *ยฎ๐ŸŒฒREAL HAUSA* *FULANI WRITER'S* *FORUM* ๐Ÿ„ Na MAMUH GEE And ZINNIEE SMART 206~300 Samunta yayi a kwance kan gadon tayi rub da ciki, Sunkuyawa yayi daidai wuyanta yana shin shinarta kamar wani mage, shikuwa kamshinta ne kedad'a fisgarsa, Wata irin kasalace takama Laila jinta a irin yanayin da bata ta'ba tsintar kanta aciki ba, Shikuwa, mirgino da ita yayi yazamana suna kallon juna, Ido suka zubawa juna kowwa najin felling d'an uwansa har 'kar'kashin zuciyarsa, Hannunsa yasaka yana shafa idanuwanta, itakuwa jin hannunsa a fuskarta yasakata lumshe idanuwanta, Ur eyes, ur nose ur lips, Yana fad'a yana taba duk inda yafad'a, hakan bai masa ba harsaida yakai bakinsa kan, idon ta uhmm, Ur eyes, Sai yasumbaci idon, ur nose, yakama karan kyakyawan hancinta shima yasumbata ur lips, Anufinsa nanma d'in yasumbata yawuce, ina ai jin lips d'in nata wasu so soft, tuni ya cafke su ya hau tsutsa like yasamu sweet, Laila kam suman kwance tayi jinta a wata irin nahiya, Kara gigicewa tayi jin harshensa a acikin bakinta, nan yakamo nata harshen yahau tsutsa in romantic way, Wani dad'i ne ke rasa kwakwalwar yaseer, dn ba kad'an yakejin dad'in abunda yake ba, Same thing agun Laila dn kusan shid'ewa take dn jinta take tamkar babu Wanda ya morewa duniyar sama da ita, Shikam gogan naku rungume ta yadad'a yi had'ida janye gashinta da yarufe mata fuska, dan tuni Vail d'in kanta yayi gunsa daban, Ido ya zuba mata sonta nadad'a ratsa shi, idanuwanta a rufe, Can idonsa ya kyallaro masa Boob's d'inta da saifaman tashi suke acikin rigarta sabida numfashi da take d'auka da saukewa, Hannunsa yakai a hankali kamar mai tsoron sumai shocking, Ai jin laushinsu a tafin hannunsa tuni yakai musu wawura murzasu yake son ransa, ba karamun dad'in ta'basu yake ba, yayin da numfashinsa kekai kawo, Laila kam jitayi batason abunda zai fitar da ita a wannan moment d'in cox she is really in join it, Tuni sun Lula har yazame mata rigar Pakistan d'in datake jikinta yasauko da ita zuwa cibiyarta yadda zai rika ganin mutanen nasa,, Jikin yaseer har rawa yake, Wata zuciyar Laila ce take cemata, haba laila saikace ba macce ba, sabida Allah barinsa zakiyi ya kwashi banzanki alhalin bai San darajarki ba?no this is not the Right time da zaki sakarwa yaseer jiki, Yakamata yafara sonki kar ki amince da yaseer har Sai ya so ki kwatan kwacin yadda kike sonsa.................. Tunaninta ne yatsaya jin Boob's d'inta a bakinsa haryafara aikamata da sucking, Ganin zata iya biyemasa idan tabari yacigaba ne yasa ta tattaro d'an sauran 'karfin da yaragemata ta hankad'asa, Mi'kewa tayi tagyara rigarta, Yaseer kam jin yayi kamar an keceshi da mugun mari jin anhanasa, wannan duniyar dad'in, 'Dago jajayen idanuwansa yayi yazuba mata Wanda kallo d'aya zaka musu kasan bakomai acikin su sai tsabar bu'katuwa da muradin kasancewa tare da iyalinsa, Lailahhh yafad'a da wata irin dashashiyar murya tamkar batasa ba, Har a ranta taji yadda yakira sunanta, d'agowa tayi karaf idonta yasauka cikin nasa, Hanzarin sauke nata idon tayi cox itakad'ai tasan me takeji, Laila meyasa kika tashi?? Kyalesa tayi, Laila.......no yaseer dn Allah sauraramun haka meyasa kake rambayata akan abunda kasan amsar sa, Atunanina ai ba a ra'bar Wanda ba aso, so stay a way from me OK? Tana fad'ar haka ta tashi tanufi toilet d'in d'akin, Saida takama handle d'in toilet d'in, Eheeen one more thing yakamata kasani zamana na wucin gadi a gidan ka yazo 'karshe so kafara preparation nabani takardata, Daga haka tashige abunta, Hannunsa yadaka da d'ayan hannun yadafe Kansa, Dama duk tunanin danake 'karyane dama ba sona takeba? Idanunsa suka sake rinewa, maiyasa zata mun haka bayan nafara sonta , how can I tell u Laila I'm in love with u?? Uhhhhh god of mercy, Kiran sallar da yajine yasakashi mi'kewa a kasalance yana Jan 'kafa yafita dga d'akin, Jin fitarsa yasa ta fito tagabatar da sallah, anan inda tagama sallar taci gaba da zama tana tunanin karfa yaseer yasaketa garin neman aji tarasa shi kai ina rasa yaseer agurinta ba 'karamun Abu bane she can't take it anymore, Haka tari'ka sa'kawa da kwancewa har akai isha ta tashi tagabatar da isha, Tagama axkar d'inta ta tashi tayi shirin kwanciya bawai dn tanajin bacci ba sai dan tasamu rest of mine, Kwantawa tayi tanata faman tunaninsa dn duk ta rintse idonta tofa duk abunda yafaru d'azune yake dawo mata, I really really love u yaseer for the all of my heart, .............................. Haka tarika sambatu ita kad'ai had'i da mirgine mirgine tana 'kan'kame pillow she wish ace yaseer ne, A haka har bacci 'barawo yasace ta .............................. ~Not yet~ ๐Ÿ˜ M&Z [3/4, 20:52] Fareeda Abbas: ๐ŸŒ•๐ŸŒ• *AUREN* *RABA GARDAMA* ๐ŸŒ•๐ŸŒ• ยฎ๐ŸŒฒ *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITER'S FORUM*๐Ÿ„ Na MAMUH GEE And ZINNIEE SMART 301 Farkawa tayi cikin dare taji ta ajikin mutum, da hanzari ta'karasa bud'e idanuwanta, Ai kuwa tasaukesu akan kyakyawar fuskarsa,mai cike da annuri, Zamewa tayi a hankali ta'kura masa ido tanajin sonsa nadad'a hudata, Ji take tamkar su dawwama a haka, Hannunta takai kan kyakyawar fuskarsa tana shafawa a hankali, dn bataso yafarka yaganta, Laushin dataji na fuskar yasa taci gaba da bin ko ina na fuskar tana shafawa kamar tasamu jikin mage, Ba ma abunda yafi d'aukar hankalinta a fuskarsa kamar sajen fuskarsa da yakwanta luf luf dashi gwanin burge, Laila๐Ÿ˜ Fitsarin datakeji ne taji yna shirin zubo mata idan batayiba, hakan yasa tayi 'ko'karin tashi, Hannunta yari'ko Wanda tajen ye akan fuskarsa, da sauri tajuyo tadubeshi gani tayi still har lokacin idonsa a rufe alamun bacci yake, Hannunta tajanye a hankali sake ri'ke hannun yayi, ina zakije?? Saurin maida dubanta gunsa tayi, har lokacin bai bud'e idon ba, Rasa mai zata cemasa tayi bata Ankara ba taji yajawota jikinsa ta fad'a kan faffad'an 'kirjinsa, Ture shi takeyi tana dad'a 'ko'karin tashi, 'kan'kameta yayi a 'kirjinsa hakan yatilasta mata nutsuwa, Lailah"ina zakije cikin darennan, Banza taimasa kamar batajiba, Murmushi yayi kafun yabud'e idonsa karaf kuwa acikin nata, Saurin sauke nata idon tayi, Kinyi shiru uhmm? Yafad'a yana shafa gashin kanta, Wanda ke tayar da tsigar jikinta, Ganin fitsarin zai iya zubamata idan yaseer yaci gaba da mata wad'annan abubuwa masu tyarda hankalinta ne yasa tace, Fitsari zanyi, Ayyah *unique* shine baki fad'amun ba to muje inrakaki, No kabarshi kawai tana cewa haka tasauka daga kan gadon binta yayi da kallo musamman mazaunanta da koya ta taka sai sun juya tamkar dagangan, Iska ya furzar yace With time, Had'i da sakin murmushin da shikad'ai yasan manufarsa, Fitowa tayi had'i da kallon agogo taga still akwai sauran time kafun ayi sallah, Komawa tayi kan gadon a d'arare, ta kwanta can 'karshen gado, Mirginawa yayi har ya isa inda take janyota jikinsa yayi ya mata wata irin runguma itakuwa jinta a 'kirjinsa ba 'karamun natsuwa yasakamata ba, Kwanciya tayi luf abunta tanajin yadda zuciyarsa ke bugawa, Yayinda itama nata take bugawar, A haka har bacci yayi a won gaba da su, *Asuba ta gari*, *Yaslaih*๐Ÿ˜ ****************** Asubar farko yfarka yayi alwala yatada Lailai yanufi masallaci, Saida tayi wanka tad'aura alwala tayi raka'atanil fijir, sannan tagabatar, da salla bayan tagama tayi tasbihi, Tad'auko al'qur'an tayi karatu har lokacin yaseer bai dawo ba hakan yasa tayi tunanin yatafi d'akinsa da 7:ta mi'ke tashafa mai tayi soft make up tagyara gashinta tayi parking d'insa, Wardrobe d'in kayanta tanufa, tarasa kayan da zata saka idonta ne yasauka kan wata atamfa ba'ka mai flowers green Riga da Sickert, Atamfa bata wani dameta ba wannan ma Daddynsu Aisha ne yad'inka musu, Kuma bata ta'basakata ba ynxun ma bata lura da ita tazo ba,janyo su tayi tasaka a near wears d'inta sannan tasaka, kayan, Gaban mirror d'in d'akin ta tsaya tana'karewa kanta kallo gskya ba'karya tayi kyau, inji MAMUH nace anya kuwa nisainaga kamar 'kanan kayanta sunfi mata kyau, Ke xinnee d'ankwali Laila Zata d'aura fa wai dama ta iya?, kai MAMUH kya tambayeni tunda dai tare muke๐Ÿค” 'Ko'karin d'aura d'ankwalin take amma ta gagara hakan yasa ta ajesa a gefe tasaka wani d'ankunnenta fashion kalar green, Ta d'auko wani black Vail tad'an yafasa a kanta ruwan perp's tayiwa jikinta sannan ta saka wasu hills masu tsawo, Suma kalar black woow, fans Ku hango mun Laila cikin wannan kwalliyar, Da sauri2 take tafiya dn tasan Mami nacan na duban hanyarta,kicibis sukayi daidai lokacin da shima yafito dga d'akinsa d'akinta da zai nufa ganinta yasa ya wadata murmushinsa, Nufar ta yayi yayinda itakuma tayi tsaye tana 'karemasa kallo 'kanann kayane ajikinsa rigar ja mai ratsin ba'ki yayin da wandon sa ba'ki takalmin 'kafarsa jajaye sai agogon hannunsa ba'ki, Gashin kannan yasha gyara as usual, fuskarsa sai walwali take ,yaseer kyakyawane ajin 'karshe, Hure mata idanuwanta yayi da iskar bakinsa, *Unique* what are u looking ?? Basarwa tayi taci gaba da tafiyarta, Numfashin yaseer ne yakusa Barin jikin sa,dn sossai Laila ta tafi da imaninsa, Takunta kawai abun burgewa ne a gunsa,ganin tana 'ko'karin fita ta barsa ne yasa yayi hanzarin, Bin bayanta dayake da sauri take tafiya shiyasa yasameta,yana zuwa yadafa kafad'arta, wai tafiya da zakiyi kibarni ??bata kulasa ba taci gaba da tafiyarta, Hannunsa yasaka cikin nata, har suka isa part d'in mami, Ganin Mami na parlour yasa tajanye hannunta, Gaida Mami sukayi dganan suka nufi dining nan kowa yafara karyawa, Ko anan sai faman jifanta da kallo yake ,itakuwa sai wani basarwa take, ****************** Bayan ta kammala komai da take kanta kwanta, tana shirin kwanciya yaturo 'kofar yashigo,shima cikin shirin baccin sa, Lumshe eyes dinta tayi sabida jin 'kamshinsa mai sanyata kasala da sanyaya mata zuciya, Zama yayi a kusa da ita yana 'ko'karin janyota jikinsa, matsawa tayi had'i da d'aure fuska, Wai meye kedamunki ne? 'Kala batace masa ba 'kara matsawa yayi zai janyo ta, No" yaseer don't touch me, Laila wai me kike nufi dani ne? Nagadai I'm ur husband so maiyasa zaki ri'ka guduna?uhmm ko kinason ki had'u da fushin Allah ne? A a yaseer karkahad'ani da Allah kacuceni nidai kawai like u said zamanmu is for sometimes so I thing munkawo, inda ykamata musada'ke,kawai kabani takardata in.............Lailah! Mind ur tongue with touch me, Yafad'a a zafafe,tuni eyes d'insa suka canza kala, Laila kam tunda yakira sunanta ta tsure,dn sossai ya tsorata ta ganin yadda duk yawani canza lokaci d'aya, Tashi yayi yaje gundatake yari'kohannunta, Look Laila maikike son inyi dan ki tabbatar d 'kaunarki da nake yi,d'ago da kanta tayi jin abunda yafad'a, Gyad'amata kai yayi, Eh Laila nima bansan da yaushe bane nafarajin feelings d'ina na canzawa akanki ba, What I know is I'm in love of my wife&I can do anything for u just because of love I hv fr u, Believed me Laila" Ido kawai tazuba masa wasu irin hawayen dad'i d farinciki na zubo mata, Hannunta ya sumbata a hankali, Rungumeta yayi had'i da fad'in let's sleep dare yayi sossai, Ya gyara mata kwanciyarta shima ya kwanta a gefenta,ya kashe wutan d'akin yabarmusu dump light, Janyota jikinsa yayi yahau shinshina dan sossai 'kamshinta,ke motsa sa, Dad'a narkewa jikinsa tayi, Shafata yari'ka yi in a romantic way , Bakinsa yakai kan nata nan yahau kissing d'inta baji ba gani , Tun tana jin kunya harta biyemasa, Haka suka ri'ka sumbatar junansu har wani jujuya kai suke, Babu inda hannunsa baya kaiwa a jikinta especially ma Boob's d'inta da suka wani kumbura aikuwa yahau matsarsu,kamar me, Laila kam tuni tamanta da duniyar da take, Sai faman sakin numfashi take dn bakaramun dad'in abunda yakemata takeji ba, Tuni yarabata da komai na jikinta haka shima, 'Ko'karin jefa 'kwallo raga yake yayinda yafara addu'ar saduwa d iyali, Laila kam jin labari yasauya yasata kwallara gigitaciyar 'kara, Xinnee !Kodai ran laila yafita ne kinsanta fa da mugun tsoro,cewar,MAMUH wacce duk tawani rud'e?c๐Ÿคฃnace kai MAMUH waya kashe balle ya kashe Laila,nidai zo muje kafun su dawo duniyar mutane๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€, M&Z [3/4, 20:52] Fareeda Abbas: ๐ŸŒ•๐ŸŒ• *AUREN* *RABA GARDAMA*๐ŸŒ•๐ŸŒ• ยฎ๐ŸŒฒ *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITER'S FORUM*๐Ÿ„ Na MAMUH GEE And ZINNIEE SMART 302 Yaseer kam baisan wainar da take toyawa ba dn budirinsa kawai yake sha, Jinsa yake tamkar wanda ake lilo dashi tsabar dad'in da ke kwasar sa, Sai da yagamsu iya gamsuwa, kafun yasararamata mirginawa yayi gefe yana maida numfashi dn sossai yakejinsa ango, Janyo ta jikinsa yayi, nan yafahimci tuni Laila tasome masa hakan yasa yayimatu'kar razana, wandonsa yajanyo yasaka kafun yadauke ta cak kamarwata Baby, Toilet yanufa da ita ruwan d'umi yahad'amata yasakata ciki had'i da ri'keta dn batasanma meyakeyi ba, Ruwanda taji a 'kasanta ne yasa tasaki ajiyar zuciya da d'an marayan kuka, I'm sorry sorry my *unique* dozing mean to hurt u uhmm, Abunda yaketa maimaitawa kenan, Haka yari'ka canza mata ruwa hartagama zaman sannan yayimata wanka, Yace sauran wankan tsarki ai zaki 'iya ko? Banza taimasa dn sossai takejin haushinsa nayadda tari'ka ro'konsa amma yayi biris da ita, Jin tayi shiru ne yasa yace answer me please, Kafita" Haka kawai tacemasa, d'an murmushi yayi sannan yafita, Yana fita tayi wankan sannan tad'aura towel d'inda ko laps d'inta bai rufe ba tsayawa tayi takasa fita, Shikuwa yana fita yacire zanin gadon yanufi d'akinsa dashi yadawo yashimfid'a wani, Ganin har lokacin bata fitobane yasa yanufi toilet d'in dn yaga ko lafiya, Tanajin yaturo 'kofar takoma bayan 'kofar taraku'be, Ganinta takure a bayan 'kofa ba'karamun dariya yabashi ba, kifito mana" To kafita Sai infito, unique kunyata kuma akeji? Yana fad'ar haka y'karasa shiga ciki, Ba zato Laila taji anyi sama da ita, 'Daukar abarsa yayi tamkar baby ynad'eta da towel d'in,itakuwa dad'a nanu'kesa tayi musamman faffad'an 'kirjinsa, Tawani kwanta luf da ita, Kan gado yadireta, lotion d'inta yad'auko yashafeta dashi ko gun shafan jiyake kamar yakoma ruwa Sai dai idn yatuna rakin Laila Sai yatausaya mata, Wasu kayan baccin yad'auko mata yasaka mata, Sannan ya kwantar da ita,yanufi room d'insa shima yayi wnkan yacanxa pyjamas, Hawa kan gadon yayi, yajanyota jikinsa, *My Leh* "yafad'a da wani husky voice, Itadai bata amsa masa ba Sai dad'a kwantar da kanta da tayi a jikinsa, U no what? U are so sweet to me, naji dad'i sossai da Allah ymallakamun mata mai mutumci, ked'in abar alfaharinace, I so much love u Baby ina fata Allah ydawwamar dani asonki, sossai nake jindad'in kasancewar ki mata agareni, Allah ysanya alkhairee a tsakaninmu yabani ikon kyautatamiki, har 'karshen rayuwata, Dad'a rungumeta yayi yace baki ce komai ba, Bakaji nace amin ba? Ni banji kince ba" Yafad'a kamar yadda tafad'a, Dariya sukai dukansu yaja musu bargo had'i da dad'a rungume juna kamar za arabasu,................ ****************** A kwanakin sunyi wata irin sha'kuwa tayyada kowannesu yakejin bazai iya rayuwa babu d'an uwansa ba, a fagen love kam kowwa jarumine Laila kam tuni tayarda ragwanci, Ganin cewa mijinta ba ragobane a fagen aurataya kuma tayi tunanin cewa matu'kar taci gaba da nuna ragwanta da kasala zata iya cutar zaman aurensu hakan yasa tazage damtse ita ma takenunamasa yes ita jarumar macece wacce zata iya da lalurar mijinta, ko ba komai itad'inma tana enjoying xx dashi sabida yasan tayadda zaibida mace, Ko wacece dn haka fore sure tanajin dad'in zama da mijinta, A 'bangaren yaseer ma hakane sossai yake ganin 'ko'karinta irin yadda take nuna masa, rashin gajiyawarta duk da yasancewa yana matukar wahalar d ita da lalurarsa dan Sam bashida ha'kuri a wannan fannin, he is just like a lion, Yaji yunwa ba sau'ki kenan, *Wannan kenan* ****************** Yauma zaune yake akan d'aya dgacikin kujerun parlour d'insu, Wando tree quarter ne ajikinsa Sai farar singlet kasancewar garin ana d'an zafi, ri'ke yakeda Newspaper a hannunsa yana dubawa yayinda idn yayi yad'an kur'bi lemo, Kasancewar yau suna hutu gun aiki, Shigowa parlour d'in tayi daga ita Sai wani mini Sickert black Wanda yawani kamata sossai ya'kara fiddo dirin jikinta, Sai wata yr ficiciyar riga red da rubutu black jikinta rigar nadatsawo amma sai ta rage tsawon ta d'aure ta'kasan yazamana cibiyarta a waje barima ne a kunnenta red,da wasu takalmi masu tsawo suma red colour sai akai musu ratsin black colour sai uban gashinta data baza a baya tazubo da wani a gaba, ba wani make up bane a fuskarta powder kawai tashafa dai eyeliner data d'an zizara, sai lipstick red data shafa a lips d'inta sossai tayi kyau, Diddira 'kafarta takeyi cike da shagwa'ba tana wani d'an kukan kissa, Saurin d'ago da kansa yayi daga newspaper d'in, Ya"illahi, abunda yafad'a kenan yana 'karewa shigarta kallo dn sossai ta fizgesa, numfashinsa harwani hard'ewa yake, Ganin yadda yake kallonta ne yasa tayi wani shu'umin murmushi tace a ranta kazo hannu, dn yau so nake ka amince muje final, A madadin yadda take diddira 'kafa wannan karon canza salon nata tayi,cike da karairaya, Da wata irin tafiya ta burgewa wanda duk yadda ta motsa mazaunanta, Boob's d'inta sai sun motsa cike da kissa ta'karasa ,gunsa, Kan cinyarsa tayiwa kanta masauki Wanda kafun tazauna ma saida ta wani juya yadda zaiga hip's d'in nata dakyau, Sannan tazauna hips d'inta na gugar sa, a 'kasa, Shikam tuni yayi suman zaune, Dn sossai salon nata keta'basa, Sa'kalo da hannuwanta tayi ta bayan kansa tad'aura bakinta daidai nasa, Bud'e bakinsa tayi da harshenta tafara masa wani irin romantic kises, Tanayi tana adding da sexes sound, Numfashinsa sai sama yakeyi, Ganintana 'ko'karin cin game d'in ita d'aya ne yasa, Yasaka hannunsa ya gyaramata zama a jikinsa, yaci gaba da shashafata son ransa, nan yayi wurgi da yr rigarta yafara aikawa na shanunta da wani irin rikitaccen sa'ko, Laila fa tafara fita hayyacinta, sai numfashi take saki tana dad'a 'kan'kame hannunsa, Daya ga abun bazai masa bane yasaka yad'auketa cak sai bed room ya ajiyeta yad'ora daga inda yatsaya, Lalia ganin wasan natane banashiba kuma yanaso ya'bata mata shiri, Hakan yasa ta mirgino dashi yazamana yana 'kasa nan fa tashiga gigitashi, Dn sossai yake d'aukar charge tuni tayi wurgi da komai na jikinsu, Mamakine yakama yaseer lokacin da yajita kansa d'alod'alo, Bai'kara rikicewa ba yaji sa a wata d'umamamiyar duniya mai cike da alatu nanfa yahau numfashi d sambatun nice, Ganin sun Lula garin maji dad'i mukam muka ja musu 'kofaโ˜น Bayan sunyi wanka sun kimtsa ne tazauna kan 'kafarsa tace *my*ya zancen maganarmu? Wace maganar kuma *unique* yafad'a yana shafa gashin kanta, Au kama manta? No"d'an tuna mun mana, Sai data turo baki tace tazuwa Nigeria mana, kai unique kincika rigima,why? 'Bata rai tayi had'i da mi'kewa, Oh no Baby zozozo,janyota jikinsa yayi itakuwa harta fara tsiyayar hawaye, A gigice yafara Kiran sorry I'm very sorry my unique uhmm nine ko yi ha'kuri, Yaushe kikeso muje,??ar u serious? Tafad'a cike da d'oki , Gyad'a mata kai yayi yana smile, Tsalle tayi ta'kan'kamesa,ngode sossai I love u so very much, had'i da peaking d'insa a kunci shikuwa dariya yayi, Idan nima ban farantamikiba kamar yadda kikayi mun yau ai zuciyata bazata hutaba , Nagode sossai Baby kinsha yardani zumarki wacce bnajin zanta'ba mantawa,rufe fuskarta tayi cike da kunya,shikuwa dariya

Chapter 6 of 7