yasa takarasa fitowa ,
Daddy ganin babbar mace yasa shi fitowa, Shima Marwan ganin daddy yafito yasa shi fitowa Saida suka gaisa kafin Marwan yace
"Hajiya munje restuarant muntararr arufe shine nakira ma'aikacinki yace kina jinyar wata ma'aikaciyar kine .
Eh wallahi, Allah sarki nagode sosai amma kushigo daga cikin mana ai mararr lafiyar na kusa shidai Marwan tun tsayiwarsa kofar gidan yakejin jikinsa kamar banada ba ,gawata iriyar faduwar gaba data sameshi , sallamarda daddy yafara yice tamakale Saka makon Ido hudu dasu kayi da Maryam,
wata wawuyar ajiyar zuciya yasauke asirran ce,
Marwan daya daskare atsaye dakyar ya fizzo maganar
My sould!!!,yafada da karfin
dagaske kece, Kodai gizone, please don't forget me , don't touch me yafada ganin ta taso da biyar tabashin
Ganin yanda yake kokari faduwa yasa daddy taryosa Shima, daddy jikinsa rawa yake kamar mazari
Saida suka kare mata kallon tsaf San nan hajiya Zara'u tanemisu karaso ciki su zauna Saida suka natsu San nan daddy yace
Hajiya Zara'u ina kikasamu Maryam dan kaffa tanin faΙin garin Abuja da kewaye ba inda labarin batan Maryam bai jeba .
Allhaji dafari ban ganetaba Saida baya Kuma dasio tambaya ta Allah bai nufaba tafara wan nan rashin lafiyar
Nan ta kwashe komai da fada masa tun farko har yau da Maryam ta Bata labarin yanda tayi rayuwa a Niamey har kawo yau din nan
Daddy yayi bakin cikin sosai
Jin wai haroun ne Silar komai , shine silayashiga Wani hali da Marwan yashiga .
Ba yanjajan tawa juna daddy yadubi hajiya Zara'u yace "hakika kincika uwa wan nan abu dakikayi bako wace mace bace zata yi saboda lala cewar mutanen , kinyi babban jahadi ubangiji yasaka Miki da jannatul fiddaus"
Ameen yarabbi allhaji, aishi da nako wane danhaka kidaina yimin godiya.
Shidai Marwan kallon Maryam kawai yake, ji yake kamar ama farki,yakasa nutsuwa harsaida yamatso ya tabata, daddy ne yakatse su ta hanyar cewa Maryam kigo dewa Allah domin shine abin godiya ako wanne hali
Alhamdu lilah ya Allah
Alhamdu lilahi ala kulli halin
Hajiya ina neman alfarmar Maryam taci gaba da zama agurinki nan da wata daya zuwa biyu kafin auren su "a a dan Allah daddy kaman auren Yau " cewar Marwan cikin mmagiya
Nima nayi wan nan tunanin, cewar hajiya Zara'u
Saida daddy yayi Dan tunani San nan yace ba matsala insha Allah zan kira Ameen namata bayani
(kakar Marwan tawajen uwa kunsafa tanada ranta ) hakan ma kayi tunani Mai kyau Allah ya rufa asiri
Ameen yabbi
"Daddy kakirata kamanta bayani awaya mana"
Mumushi daddy yayi maganar yabashi dariya haryau idan Marwa n yayi abutamkar Dan shekaru goma alhalin yanzu shekarunsa ashirin da bakwai cif aduniya ,Kuma
Banda abinka Marwan uwata cefa kayi hakuri mana zuwa gobe idan Allah ya kaimu sai mubi plait muje mudawo
Dakyar ya amince dasha radin anan zai zauna bayanda daddy ya iya haka ya hakura yakoma gida cike tunanin mezai cewa mommy
Baita rarda kowa a falon gidanba ,danhaka Kai tsaye bedroom yanufa harya watsa ruwa maiji motsinta ba kasan cewar Saida ya tsaya yayi sallar la a sar yasa shi zama a bedroom
Mommy na Jin shigo warsa ta share shi
After magrib mamee ta iso gidan daddy, cike da mamaki daddy ya tarbeta, komin tuna biyu bata yi da zuwa ba saiga Marwan
Yauwa Dan al barka shigo ina maryamu n take mommy cike da mamaki tace Maryam Kuma yaushi aka ganta, tayi tambayar tana Mai ysare daddy da ido
Mamee ya akai kika ji labarin nan? Wan nan Dan al barkar shiya kirani kuma yabiya min jirgi nazo gobe idan Allah ya kaimu sani ka daura musu aure s, shiko dan bazan ya ron nan ina yashiga ?
Ko rufe baki bata yiba gate man yazo dasauri ko sallama babu, Yana faΙin alhaji Haruna!
Haruna haka kawai yake Fadi yakasa magana
Hakan yasa daddy cewa bari yaje yagani
Lamarin ba dadin kallo Dan yanda haroun ke fizgar jikin sa Yana dariya da kuka lokaci daya Yana faΙin
Bawanda ya isa ya auri Maryam matukar inada Rai Marwan bazai taba auren taba Saidai ciyon zuciyar ya kashe shi
Daddy baice komai ba yajuya ya kalli securities
Kukira ma ai katan gidan mahau kata suzo su tafi dashi , Yana ganmafaΙin haka yabar wajen zuci yarsa na suya, koma warsa falo yayi dai dai da Loka cinda mamee ke cewa mommy ki Kara hakuri kinsan lamarin sani wani zubin kamar ba bab ban mutum ba,
Ba komai mamee ni ai ya nuna min bani na haifi Marwan ba, tun loka cin da yadawo yake Wani sharewa shiyasa nima na Sha re shi
Zo sani mamee ta fada ganin yayi tsaye Yana kallon su fatda tayi masa sosa, kiyi hakuri mamee insha Allah zan kiyaye Allah yasa Ameen yabbi mamee nagode da nasiha
Washe gari da misalinn karfe 1 na Rana aka daura auren Maryam da Marwa a Sentral masjid na garin Abuja, daurin aurwa da en da tasamu halartar manyan mutanen , kamadaga Yan shiyasa Kai hair goernor na Abuja, bayan daurin auren jamil da sauran abokan sa suka shiga yimasa tsiyar
Bai kulasuba yanufi gidan hajiya Zara'u, Yana shiga yanufi dakin , can ya hangota tana Shan Wani abu a cup, da aza mar sa ya nufeta ya run gume atare suka sauke ajiyar zuciya hajiya Zara'u ce tashigo
La lala la lala me zan gani,dasauri yasa keta Yana juyawa Yana Sosa Kai
Fita kabani waje mara kunyan yaro
Baice kalaba yafice
Da misalin 8:30 nadare moto cine man ya man ya sunkai ashirin akofar gidan hajiya Zara'u , Maryam ce wasu manyan mata suka bito da ita acen gefe na hango mommy ana fitowa da Maryam Kai tsaye farar motar dake tsakiya suka ksanyata
Loko esstate
Anguwar da aka Kai Maryam
Gidane na Gani nafada nakere sa a bayan kowa ya watse ango yashigo, gefen gado ya samu amar yarsa jiran sa , zama yayi kusa da ita yace
"my sould, nagode Allah daya nuna min wan nan rana Mai dumbin tarihi hakika Allah shine abin godiya yau San raya daran nan da na fil filu Dan nunawa uban jigiji irin farin cikinda nake ciki"
Kallon sa tayi cike daso da kauna tace "alhamdu lilah ya Allah"
# Bayan shekaru goma
Yarana guda uku ke wasa a tsakiyar wani kata faren gida, wata mata shiyar matace tafito tare da kwala musukira, hakjya Maryam kena nan
Khadija, Abdallah, Ameena kuzo mutafi, wacce aka kira da Khadija da alama itace babbar a cikin su tace mama gidan grammar zamuje ? "Eh koba zaki jeba?". Batakai ga Bata amsa ba Marwan yafito
Daddy suka fada atare suna yi kansa, kuzo muyi hoto, maman yara zokema nala baki zun bura baki tayi "bana so kuyi abinku"
"Sorry my sould". Mur mushi tayi San nan ta isa suka fara hotu na cikin farin ciki da kau nar juna., bayan sun kam mala suka nufi gidan mommy
Mommy na kan 1 siter mamee Kuma nakan Three siter suka shigo Khadija dagu ta nufi mommy ta hahe kan cin yarta ita kuwa Amina mamee ta nufa s, Saida yagaishe su ga Baki daya, san nan tace ina Mai ran kwano, ko gama maga nar Bata yiba sai ga daddy ya sauki Yana ganin su yace
A a amaren nawane agidan ba notice
Amina ce tafara magana " kafin kace haka kayi mana kyay kyawar tarbar Kuma kabamu chocolate , cake , chips da kan ta karasa Maryam tab kateta kewai ance Miki dadady na irin nakine so please ki shafa masa lafiya gabaki daya paeror alasa dariya kallon su daddy yayi cikin farin cciki yac alhamdu lilah ya Allah nagode maka DAKA nunamin wan nan Rana Allah shine abin godiya......
Tammat biham dallah
Alhamdu lilahi
Alhamdu lilahi
Nan nakawo kar shen wan nan Gajeren labari
Allah kaya femin kus kurenda nayi acikin sa abinda na rubuta dai dai Allah kabani ladar sa
Godiya Lodi lodi ga Khadija sabu'u yahaya nainarh Kd's,hakika ke kawace ta gari, Kuma yar uwa, bazan taba manta wa da ha laccin ki aga re niba, uban jigiji ya Kara tsawon rai da Nisan kwana Allah ya raya Muna Ahmad π₯°π₯°π₯°
Ina godiya Fatima Yusuf Alaramma Allah yabar zumun ci
Saimun hadu asabon littafi na
Mai suna
WATA KADDARAR pind book
Akan farashi Mai rahusaaa
labari Mai cike da da russa, rudani ban dariya.. sai mun hade ku kasan ce da
Fatima Abdullahi
FπΉAπΉK
Batoool kamba π₯° πΉ
πΈπππππππβοΈ πͺπππ π₯πππ πππ‘οΈ
. o please ki shafa masa lafiya gabaki daya paeror alasa dariya kallon su daddy yayi cikin farin cciki yac alhamdu lilah ya Allah nagode maka DAKA nunamin wan nan Rana Allah shine abin godiya......
Tammat biham dallah
Alhamdu lilahi
Alhamdu lilahi
Nan nakawo kar shen wan nan Gajeren labari
Allah kaya femin kus kurenda nayi acikin sa abinda na rubuta dai dai Allah kabani ladar sa
Godiya Lodi lodi ga Khadija sabu'u yahaya nainarh Kd's,hakika ke kawace ta gari, Kuma yar uwa, bazan taba manta wa da ha laccin ki aga re niba, uban jigiji ya Kara tsawon rai da Nisan kwana Allah ya raya Muna Ahmad π₯°π₯°π₯°
Ina godiya Fatima Yusuf Alaramma Allah yabar zumun ci
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels