Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 5
sani wato mom ฦดar asalin garin kano ce marainiyace ahannun kawunta tatashi dakawunta da baba doctor aminaine sosai sani yaje gaidashi lokacin dasuka je Nigeria shine yaganta anan dai suka daidaita harya aurota mamee tayi farin ciki sosai da sani yayi aure , Bayan shekara shida itama mommy tashare shida zuwa bakwai haryau balabarin ciki bale haihuwar sutun suna damuwa har suka fwwa lawa Allah daga karshe suka yanke shawarar zuwa gidan marayu suyi addoting na ya mace tunda Allah ya bazu mazan har biyu Nigeria sukaxo gidan maratyu uka nemi Alfarma Kuma alhamdu lilah sun samu Haka suka rika renon yayan su uku cikin so da kauna da kulawa da MUSAMMAN .. # Dawowa labari๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ Cikin tashin hankali yake kaikawo , bayanda ba'a yida dady ba akan yzauna amma yakasa, kusan two hour sannan wani doctor yafito yana sharce gumin dake gishinsa . Dasauri dady yanufesa yana Tambayar ya jikin boy ษ—in? Cikin kilawa doctor yace sir kabiyoni office yana.faษ—in haka yayi gaba Bayan sunshiga office ne doctor yace sir wai ita wannan yarinyar batarayene daharyau ankasa samun koda labarintane? Yanzu duk bawannanba yajikin boy ษ—in? Coll down your mind Sir yasamu barci yanzuhaka amma maganar yarinyarfa? "Bansaniba doctor nikaina abin yagirmi tuna nina boy bai iya sanya abu araiba tunda naษ—auko yrinyae nan gidan marayu yaฦ™wallafa ransa akanta ada ina ษ—aukar abin kamar wasa saida yatabbatarmin ita yakeson aura dafari, taฦ™iyarda bansan dalilin ta na amincewa dabayaba ashe danta haukatar min da yarone nakasa yarda guduwa tayi doctor duk irin nanda mukeyi mata sam bawandayazo mana dabayanin komai kama da ita abinda kebani mamaki doctor duk photunan tabakoษ—aya abaya boy yace idan yazana photo ษ—in fuskarta saiya goge to kwanaki yacemi wai kwaran kwalma photo yakoma , narasa samun solution nawannan ฦ™addararren so {sunan sabon book ษ—ina dazafito amma nakiษ—ine } Nisawa dady yayi cikeda shakku yace sir koza'ayi malamarin nan duban tsanke , nisainake gani kamr da sihiri awannan lamarin .. Nayi yunฦ™urin yin hakan amma nakasa narasa dalilin amma insha Allah zanyi iya ฦ™oฦ™arina ,, # Maryam Tunda suke tafiya amotar takasa sakin jikinta, sosai tsoro yakamata ganin sun ฦ™araso wani ฦ™aya taccen hotel dama yariga dayayi boking ษ—aki kaitsaye sukanufi ษ—akin jikin ta ko'ina yayi sanyi gatsoronan yabayyana ฦ™arara atareda ita bayan sunshiga ษ—akin yacemata tazauna shi zaishiga bathroom yawatsa ruwa yafito Abin mamaki kusa 1 hour dashigarsa amma yaฦ™i fitowa gajiya tayida jira hakan yasa tanifi ledojinda yasa akayomusu odaring abinci harta kammala cin abincin baifitoba 1 hour tasake shuษ—ewa nufar bathroom ษ—in tayi jikinta duk amace taษ—an kwankwasa taji shiru kusan minyuna biyar tana bugun ฦ™ofar bathroom ษ—in amma shiru hakan ysan taษ—an tura tare daleฦ™awa jikinta narawa tashiga rarraba ido taga ta inda zata hangoshi Tashin hankali! Wani irin faaษ—uwa gabanta yayi rasss rasss ganinsa kwance cikin jini babu alamar rai atare dashi , ฦ™arar buษ—e ฦ™ofa taji dasauri tajuya danganin kowaye police tagani kisan guda biyar , kaitsaye suka tunkareta da bindiga tsabar tsoro daruษ—u batasan tasaki fitsari atsayeba Koya Maryam zatayi dagawar alhajin manya oho? toma waya kasheshine? Kozata samu taฦ™uษ“uta kokuwa alhakin kisan alhj surajo yahau kantane ?๐Ÿ˜ข Kukasanceda Da F๐ŸŒนA๐ŸŒนK ๐ŸŒน BATOOL KAMBA๐ŸŒน Kibiyoni dan samun waษ—annan amsoshin naku a https://chat.whatsapp.com/Gn6wOkxz4N6KBN3JbMkPi Z?mode=ems_copy_c ๐ŸŒน๐™Ž๐™Š๐™‰ ๐™†๐™„๐™‰๐™€ ๐™†๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ฟ๐˜ผ๐™๐˜ผ๐™๐˜ผ๐ŸŒน ๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ง๐™ฎ & ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™ž๐™ฃ๐™œ ๐˜ฝ๐™ฎ ๐™๐™–๐™ฉ๐™ž๐™ข๐™– ๐˜ผ๐™—๐™™๐™ช๐™ก๐™ก๐™–๐™๐™ž ๐˜ฝ๐™–๐™ฉ๐™ค๐™ค๐™ก ๐™†๐™–๐™ข๐™—๐™– Page 27&28 Ganin yanda ta tso race yasa plolice din daka tawa da yun kurin isa inda take macen cikin sauce tafara magana tasigar da zata fa hinta, all ready an kama kmaashin, amm a Zaki biyomu office Zaki amsa wasu tamba yoyi , tana gama faษ—in haka ta tasa ke yarta suka tafi.. ๐Ÿ’๐Ÿ’*BAYN KWANA BIYAR *๐Ÿ’๐Ÿ’ Qutty !! "Kitashi mana wanna wane irin barci nekike haka bayan kinsan kinada baki " Mika tayi tare da hamma tamike zaune tana cewa "hajiya wai har takwas din tayine "?Eh mana harta gota dubi agogo kiga. "Allah anty haryau idan nakwanta sainayi mafarkin kama ninda akayi" Kyaji dashi cewar hajiyar tanayin gaba Shirye tafito cikin rigada wando, wandon tait ne sosai ,sairiga iya gwuiwa . Taciwata uwar kwalliya tamkar wacce zataje gasar kyau, kaitsye gofar gidan tanufa . Wata dalle liyar mota fake agofar gidan kaitsye taahige ciki batare da bata lokaci ba matukin motar yafizgeta dakarfi suka hau titi waini Baki bani labari yanda kika tsiraba ahan nun yansanda , kinsan yan sandan Niger bakamar Nigeria ba Bakama saniba waifa sun san banida laifi Amma Saida nakwana acan Kumafa Saida suka nemo hajiya wai tayi belina itako tace lalalala "Ban bido mata kudiba bazata kashe minba In ta Kai ce maka Saida Wani allajin yayi belina da sharadin zantayasa kwana daganan har ranarda zai koma dan bakone ". Uhhhmmm kasan Yana gudu daga hanun sa ? harmunje hotel room dinda Yana shiga toilet nadudu Lallai Maryam Amma kinsan yauda gone tafi garfin wasa dole wata rana asamu akasi "Uhumm shiyasa nabiyoka ai , sonake kasa mamin jirgi Dan bazan bi motaba Dagas ke kike ko wasa ? dagas ke mana toyaza kiyi dani ? "Kamar yaya kenan ? haba mana Maryam kinsanfa ina matukar sonki yaki keson nayi ? audama dagas ke kake ? Hara rarta yayi kafin yace a a wasane Allah sarki ni duk soyayyar da zanyi tadan Loka cice Dan Allah Maryam kifahimta . Uhumm narasa mezan cema nasandai yau Kwa nanmu biyu da haduwa ya kakeson nadau wan nan nakasa gane me Nene ainahin gas kiyarka , bayan haka taya zamuyi soyayya ? Kaman tane bansan kowa nawaba, banida dangi, banida ahali, banida kowa taya zanyi wan nan gan gancin. Wani raza nan nen kallo yayi mata kafin yace me kike nufi ne waya gayaiki bakida dangi bakida ahali kowa ne Dan adam danasa Kalar kaddara danhaka kidaina cewa haka kinsan bawa baya wuce zanen kadda rarsa Dan Allah Maryam kifahimta kibani damar shiga rayu warki "Kayi hakuri Fu'ad bawai nakika bane a a Duba kaga kalar rayuwar danake , sanin kankane daba cewa kayi zan taya kwana bane hajiya bazata barni nafito ba please kafahimta mana kaima Haka zakace kana Sona kalli rayuwar danake " Kinga basai kinmin Wani kwana kwana ba kawai kice kinfi karfina nahakura . "Nagode dawan nan cin mutun cin Allah yasaka maka da Mafi ficon alkairi" Bawai cimutunci bane Maryam kifahimta mana ina sonki ne tsakani da Allah kinsako dole naji badadi tunda kin nuna bakya bukata ta Shiru tayi nadan Wani lokaci kafin tace" kasanme ? A a sankin fada iya yenka zasu bari ka auri wace batada asali, batasan kowa nataba , Batada tabbaci ita wa Cece Kuma tayi zaman gidan karuwai, ? bakowa zai yarda bantaba aikata zinaba saboda Nazauna gidan karuwai , kayi tunani sosai kafin kayanke hukun ci please kajii". Shiru yayi nadan lokaci kafin yace "Banida matsala da dady na saidai mom zataji abin Wani iri so Zan fahim tarda ita insha Allah Parking din motar yayi bakin Wani kata faren botic na sayayyar kayan makulashe Bismillah my qutty Mumushi tayi San nan tafito daga motar " Mezan muyi anan please banaso hajiya fa tasan zan gudune, kasan bazata rasa wa yanda ke San yamata Ido akaina, nalura tana shakku akaina . "Muje " Kafin tace komai yayi gaba abinsa batada zabi haka tabi bayansa dukda yanda gaban ta ke Wani irin faduwa ๐ŸŒนAbuja Nigeria ๐ŸŒน Marwan kasamu Kaci abinci ko yaya ne sai kasha magani please mana my friend. daddy ketayiwa Marwan wan nan magiya tun bayan Farka warsa yaki cin komai , yaki magana , yaki kallon kowa Bakaramar damuwa yashiga ba ganin yanda tilon Dan nasa yakoma saboda mace Sosai yake tausayawa Dan nasa Dan yanada tabbacin duk inda Maryam take batadarai Bakalar cigiyar da Bai bayarba tun daga gidan tv radio gidan jaridu mujallai dasau ransu yasanya makudan kudi gaduk Wanda yasami Koda labarin ta amma shiru malam yaci shirwa bawanda yace ko Mai kama da ita ya taba Gani balle ita. Kaga my son kayi hakuri kasan bawa baya wuce kadda rarsa Wan nan abinda kake ba mafi tabace zaka iya rasa rayuwar kafa kamanta abinda doctor yace kana matakin karshe nefa Dan Allah kasas sautawa kanka idan darabon aganta za aganta kasan matar mutum kabarin sa dan Allah Marwan mana.. Sassanya num fashi yasauke tun alokacin da dady yafara magana yaji yasami Sa i da dakyar sannan yace "daddy bakasan kalar azabarda nakeji anan dina bane" yafara Yana nuna saitin zuciyar sa. Karika nanata hasbanallahu Wani imall waqill Allhuma ajirni fimusi bati waaqqilni kairan minnhaa Kaji kyada Kai yayi alamar Eh yaji Bayan sati daya aka sallamesu tun lokacinda aka kawoshi mommy bata sake taka kafarta asi bitin dasunan dubashi ba abin yayiwa daddy ciyo amma bai nuna mataba, kasan cewarsa mai hakuri . Cikin tsananinso da kauna yake nunawa Marwa kulawa ,hakan yadan taemaka masa sosai amma dukda haka radadin zuciya da kincinta bai barsaba . Tafiya takama daddy ta gaggawa bayanda baiyi da Marwan ba yazo sutafi kozaisha iska yadan huta amma yaki saima cewada yayi hala shi yarone da duk inda yaje sai yabishi "dan Allah daddy kayi tafiyarka zan iya kula dakaina ". "My son kayi hakuri muje ina fargabar barinka anan ". "Hadai daddy kamarwani jaririne ni katafi kawai idan naga bazan iya zamaba zan je wata kasar nahuta insha Allah " kayi alkawali ? Insha Allah daddy" "Shikenan Allah ya rufa asiri my son" amin daddy " Muje karakani air port kaji , kyada Kai yayi alamar to San nan yamike jalla biya kawai yasauya daga ash dake jikinsa zuwa fara, atare suka fito dama shi daddy nashirinsa tana hakimce parlor kan one siter, tadora kafa daya kan daya , han nunta rike da robar dabino tanaci ganinsu, baisa ta motsaba balle tayi wani yun kurin kallaonsuba balle susanu arzikin magana . "Mommy zanraka daddy air port nadawo" Allah yakiya yeminkai my son " wani lokaci mommy nabashi mamaki saitayi abu kabar batadamuba saikuma yaga kamar tadamu dashi abin na dauer masakai . Kadawo dawuri kaji my son ,to mommy insha Allah. Kokallon daddy batayiba Shima baice komai ba ya fice Wata ran tsats tsiyar mota suka shiga securities natake musu baya , motocine na alfarma uku gaba uku baya sune atsakiya Cije le'bensa nakasa yayi dasauri daddy yakallesa lafiya kuwa my son kayi ahankali fa dan Allah karage tunani sosai kasan condition dinkafa ba____ "daddy bafa wata matsala bace dan Allah ka kwantarda hanka lilnka " "My son Allah ma shaidane inajin tsoron tashin ciyon ka wallahi " Insha Allah bazai tashiba daddy Zaitashi inhar baka rage sawa kanka damuwaba .. Maryam sannu ahan kali take saukowa daga matat takalar jigi sai wani uamutsa fiska take alamar agajiye take taxi ta tare tare dashigewa tana zama wani zazzafan hawaye ya kufce mata tasani sarai bawajen kowa tazo a Abuja ba batasan mayanzu inda zata nufaba .. Hajiya inazamuje Saida tadanyi shiru kafin tace restaurant zaka kaini mai kyau, tafadi hakane saboda wata aza babbiyar yunwa takeji Hajiya Zara'u special restaurant abinda ta iya karantawa kenan bayan mai taxi yayi parking Saida tasalla meshi sannan tashiga cikin, zama tayi kan daya daga cikin kujerun wajen wayanda suka zagaye table, daya daga cikin ma aikatanne ya iso wajeta yatambayeta Meza a kawo hajiya? Faten doya nakeso akwai ko babu? Akwai " to kawomin Ruwaza akawo ko "Exotic " okay ma Bayan tacika cikin tane tafara tunanin inda zata dosa, ma aikacin wajen ne ysake da wowa zai dauke pleat , wata dabarace ta fado mata dasauri ta kalleshi , " ammm naceba " Inajinki " Dan Allah mai wurin nan fa "? Meza zata yi miki ? Dan Allah kahadani da itamana Bari nayi mata magana " to nagode Bayan minti biyar yadawo taso muje , mikewa tayi tabi bayanshi wata yar mata shiyar mata hakimce kan kujera , saida suka gaisa sannan Maryam tafara magana " Dan Allah hajiya kidaukeni aiki Koda wanke wankene dan Allah kite makamin kamar yadda Allah yate makeki, kirufamin asiri kamar yadda Allah ya rufa miki " Kallon tsaf hajiyar tayi mata kafin tadan numfasa tace Ina iya yenki ? "Banida kowa iyayena duk sun mutu ina hannu wani kawuna ne , shine yaturoni aikatau " Tazabi yimata wan nan karyarne saboda bakowa zata fadawa ainahin ita wacece ba Meyasa shi kawun nakibai kawoki da kansaba ? Nima bansani ba dan Allah karkice bazaki daukeniba hajiya Dan Allah Shikenan Zaki fara aiki yanzu dafatar kin shirya ? "Insha Allah " Zaki rika tarbar masu shigowa kiji " naji hajiya" Bari na fada miki dokokina idan kin kiyaye zamu zauna ply dake. Banason kazanta, banason bata lokaci, banazama da maci amana, bana zamada 'barawoIdan kin kiyaye banada matsala . "Zan kiyaye da izinin Allah" Yafara aikin kamar yadda hajiyar ta Umar ceta Marwan Son muje restuarant naci wani abu inajin yunwa sosai wllh cewar dadi cikin yamu tsa fiska To daddy muje amma bari akai mu inda nake zuwa ta iya abinci sosai wllh okay Bayan sun shiga wajen sun zauna securities zagaye dasu sukayi oder Tunda suka shigo yakejin Wani rin fillings dabai taba jiba yakasa fassara yanayin ga wani irin mugun bugawa da zuciyar sa keyi wanda ya wuce kima Maryam ce dauke da ture zata Kai VIP tunda ta tunkari wajen gabanta ke faduwa har jikin ta na rawa ๐Ÿ’ƒ ๐•ž๐• ๐•ฃ๐•– ๐•”๐• ๐•ž๐•ž๐•–๐•Ÿ๐•ฅ ๐•ž๐• ๐•ฃ๐•– ๐•ฅ๐•ช๐•ก๐•š๐•Ÿ๐•˜ ๐”ธ๐•๐•œ๐•’๐•๐•’๐•ž๐•šโœ๏ธ ๐•ช๐•’๐•—๐•š ๐•ฅ๐•’๐•œ๐• ๐•“๐•š๐Ÿ—ก๏ธ *๐Ÿ’‹SONKI NE ฦ˜ADDARTA*๐Ÿ’‹ ส‚ฦšฯƒษพแƒง&ษฏษพฮนฦšฮนษณษ  แ‚ฆแƒง Fateemah Abdullahi /แ‚ฆฮฑฦšฯƒฯƒส… ฦ™ฮฑษฑแ‚ฆฮฑ/ Page 2๏ธโƒฃ9๏ธโƒฃโžก๏ธ3๏ธโƒฃ0๏ธโƒฃ Meyasa shi kawun nakibai kawoki da kansaba ? Nima bansani ba dan Allah karkice bazaki daukeniba hajiya Dan Allah Shikenan Zaki fara aiki yanzu dafatar kin shirya ? "Insha Allah " Zaki rika tarbar masu shigowa kiji " naji hajiya" Bari na fada miki dokokina idan kin kiyaye zamu zauna ply dake. Banason kazanta, banason bata lokaci, banazama da maci amana, bana zamada 'barawo Idan kin kiyaye banada matsala . "Zan kiyaye da izinin Allah" Yafara aikin kamar yadda hajiyar ta Umar ceta Marwan Ajikin daddy barci ya sacesa amota Son muje restuarant naci wani abu inajin yunwa sosai wallhi cewar dadi cikin yamu tsa fiska To daddy muje amma bari akai mu inda nake zuwa ta iya abinci sosai wllh okay Bayan sun shiga wajen sun zauna securities zagaye dasu sukayi oder Tunda suka shigo yakejin Wani rin fillings dabai taba jiba yakasa fassara yanayin ga wani irin mugun bugawa da zuciyar sa keyi wanda ya wuce kima Maryam ce dauke da ture zata Kai VIP tunda ta tunkari wajen gabanta ke faduwa har jikin ta na rawa , addu a tashiga yi ba kakkau tawa assalamu alaikum tayi sallama cikin mutuwar jiki da sanyin murya Wani irin mikewa yayi yana kallonta, kanta aduke batasan meke faruwaba Saida taji yakirata cikin wani yanayi dabazata tan tanceba Dagokanta tayi cikin sauri Wani wawan jirine ya kwaceta nan take tasilale kasa su mam miya , Maryammm!!!! "Dan Allah karkiyimin haka please kitashi my sould inada bukatarki arayuwa ta" Magana yake tamkar zau tacce yakasa karasawa inda ta kuma yakasa daina magana , daddy datun lokacin da Marwan yafara magana ya kame yakasa motsi Saida yayi tamaza San nan ya mike yanufi inda Maryam take a kwance , Dasauri Marwan yakarasa yatallafota zuwa jikinsa Yana jijjiga ta Please my son could dawn mana abi komai ahan kali please Baimasan daddy na maganaba daukanta yayi yanufi kofar fita da ita dasauri securities suka bi bayansa suna fitowa hajiya na Kara sowa dan taji yar haya niya na tashi Lafiya kuwa Sir lafiya balauba bari muje dake yarin yar ta suma zan miki bayani acan ba time yanzu Bamusu tabi bayansu , ko acikin motar ajikinsa ya Kwan tarda ita sai jijjiga ta yake daddy please kace ta tashi dan Allah itace rayuwata daddy itace munfashina. Specialis hospital suka kaita nan take aka shiga emergency room da ita, sunshaya kusan 1 hour kafin sufito da ita dasauri Marwan yasaha gaban likitan "Yajikin nata,Tafarfado ? " Aa amma nanda 30 minutes zatafarka Wani sanyin dadi yaji kamar wanda aka bawa kujerar makah . Firgigit yafarka daga guntun barcinda ya kwashe shi amota ๐Ÿ˜ƒ Har sun iso airport bai saniba "Muje mana " daddy yayi maganar cikeda kulawa . "Daddy wai mafarki nayi kodai da gaskene ? "Anga my soul ne ? "Aushe , munafa tare dakai , kodai mafarki kayi ne " ? "Wata kila ". "Bakama tabbatar ba kenan " ? "To mafarki kayi My son ni na tabba tarmaka fito muje " Maryam Yau kimanin sati d'aya dafara aiki a restuarant na hajiya Zara'u, matar akwai Karam ci da mutunta jama'a, lafiya kalau suke zauneda Maryam idan sun tashi daga aiki gidan hajiyar take zuwa takwana bakyara ba tsan gwama hajiya Zara'u akwai zuciyar tausayin mutun ko kadan batada wula kanci Duk lokacinda tatunada Papa saitayi masa addu'ar alkairi, itakuwa baba hadiza takan yimata addu'ar shiriya. Yama kamar ko yaushe idan sun dawo daga restuarant sukanyi zaman Hira itada hajiya Zara'u , sunahira kawai taji kantana juyawa wasa wasa abu yazama babba don kan kaceme tarikice bashiri hajiya Zara'u ta nemi temako sukayi hospital da ita Koda doctor yadubata yake cewa hajiyar Inaganin ciyon nan nata bana asibiti bane, kugwada kaita gidan malaminda ke rukiyya zaifi Baki ahangame hajiya Zara'u ke kallonsa "doctor kodai tanada Aljanune ? To gaskiya bansani ba amma kugwada kaita inda nace , Marwan yau kimanin sati d'aya daya raka daddy air port tuda yadawo yarasa sukuni, duk yanda mommy sa taso kwantar Masada hankali abin yafas kara, ta bala in shiga damuwa. Yau tun safe yake son zuwa spicial restuarant yaci wa ni abin acan amma yakasa fita, dayayi yun kurin fita zaiji wata mummu nar faduwar gaba da tsin kewar zuciya. damisalin 12:00am "Mommy zanje gidan mama, na jima ban leka taba " okay kagai sarmi ita" Motoci ukune ke sharara gudu kan babban titin garin Abuja kafin suyi slow down suka yanka ta cikin kudafi esstate, Marwa na ko Karin fitowa daga corridor din parlon gidan yahangi shigo warsu, cikeda mamaki yake binsu da kallo "Daddy! lafiya kuwa kadawo?" Lafiya kalau my boy turfune fuska yayi "haba daddy saunawa zance adaina cemin boy ina laifin my son ai yafi " Sorry zan kiyaye "Lafiya daddy" bakomai ina kewar kane " Ina zuwa haka My son? "gidan mama dagacan zan biya restaurant nayi kewar abincin matar nan". Uhumm My son kenen mufara zuwa restuarant din nisai nadawo gida kaiko kaje inda zaka "Okay daddy amma kafarta shiga gida mom taganka saikafito " Muje bazan jimaba ai Suna bayan mota driver na tukasu suna hira har suka karaso restaurant din abin mamaki sun tararda restaurant din akulle dayake Marwan nada number Wani ma aikacin su nan takwe ykirashi cikin gir mamawa suka gaisa , "Mus'ab yanaga wajen naku arufe lafiya kuwa " Sir madance kejinyar daya daga cikin ma aikatanda ke gidan ta . "Okay" "Daddy Mai restaurant din tana jinyar wata ma aikaciyane dake zaune agidanta , bara musaukeka gida , zamuje mudubata ". A'a my son muje ainima zan samu ladan duba mara lafiya, kakirashi yabamu location inda suke sai muje "To daddy" Maryam !! Bayan sunje wajen Wani malamin addini yayi mamaki ace karamar yarinya da irn wan nan sihiri kallo daya yayi mata yagano haka , addu'o yayi mata sosai sannan yabada magun guna, natura, dana Sha, dana shafawa uabasu kwana uku idan basuga canjiba sudawo alhamdu lilah sauki yasami sosai,Saida bata magana . Yau tun safe take kuka lamarin yadgawa hajiya Zara'u hankali sosai , dakyar da sidin goshi tasamu tatsa gaita dakukane Abuna farko data fara tambaya bayan taji bakinta ya bude shine inaa my soul hajiya dagskene abinda nahani ko mafarkine ? Bansan me kika ganiba Maryam Amma inaso kibani labarinki Dan jikinna nabani bagaskiya kika gayamin ba kiji tsoron Allah . Cikin kuka tafara da cewa "Kamar yanda kika sani hajiya sunana Maryam ni yar asalin garin Nance nimarai niyace allhaji sani Mai Dala shine yadaukoni gidan marayu tare da matar shi hajiya mommy mace Mai karamci , " "'Dan allhaji sani Mai dala daya tall aduniya, shine Marwan, kikisa ko alam. basafifitashi akanmu ko ko amafarki nida haroun bamusan basubane iya yenma shi haroun yanamin kallon yar riko agidan, batare dayasan Shima ba asalinn dan gidan bane, Niko dukkan su ina musu kallon Yan uwana uwa daya uba daya, sunrenemu ciki so dakaina , muntashi cikin gata da soyayya " "Bayan na kammala secondry yaya Marwan ya bijiro da maganar aurena, matsalarda aka samu Shima yaya haroun Ashe Yana Sona" "Kasan cewar yaya Marwan shiya fara furtawa daddy yasa aka bawa yaya haroun hakuri, yanuna yahakura amma azuciyar sa ba haka bane domin takanas yazo dakaina yashedamin halindake cikin, nasha mamaki hankali na yatashi Jin ba daddy da mommy bane iya yena , domin Ayanda Yaya haroun yagayamin cewa tsintoni sukayi Kuma daddy yaje waje Wani boka yace ahada aure tsakanina da Yaya Marwan shine daddy zai samu mukaminda yakeso , kasan cewar Yana neman amber Sardou Nigeria akasar UK anawa gekanajeren tunanin hakane saboda dalilanda yasanar Dani harna kawnkwa da tunanin meyasa daddy zaimin haka , nayanke shawararr zan auriYayaMarwan kodan halaccin iyayen shi , " # Bayan sati daya "Kamar kowan cen karon har dakaina Yaya haroun ya rutsani , nagaya masa zan aure Yaya Marwan, ranar naga asalin tashankali kali dankuwa yafitomin da asalin Manu farsa harda bara zanar inhar na amince da auren sainsga abinda zaiyi kuba wan nan auren inhar Yana raye to ba wan zajjen al'amari bane, ban fahicesaba amma nakasa fada kowa kamar dawasa ranar wata Monday daddy yakirani parlon sa yayimin cikakken nayanin asalina Wanda yasami yayi mamaki da ban nuna komaina , Daga karshe yace "Maryam Dan uwan ki yanuna Yana muradin aurenki to azahirin gaskiya banaso nayi Miki dole kije kiyi tunani inhar kin ji Zaki iya aure sa to alhamdu lilah ๐Ÿฅฐ idanko baki ra ayinsa zan gaya masa yayi hakuri ." "Daddy insha Allah zan zamemaka yar halak kawai kazar tarda hukunci insha Allah zanyi maka biyayya daidai gwargwado". "Yaji dadin wannan maganar tawa danhaka yace najee zai ne Meni sati biyu tsakani yasake kirana yasanarmin an aza ranar aure na da Yaya Marwan nanda sati uku masu zuwa. Ranar juma'a kenan" "Ana gobe daurin aurenmu, Yaya haroun yakirani, nadaisan nashaki Wani bakin hakyaki Mai azabar wari Loka cinda na Isa inda yace nasa meshi, nantake nakasa tan tance a Ina Nike sai farkawa nayi naganni a Niger gidan Wani bawan Allah yatambaini daga ina nakasa tuna komai ,har hospital yakaimi aka tabba tarmai lafiyar Kwaakwal wata , yazaunar Dani yagayamin shi agefen kasuwa ya tsin ceni , bana umm bana um um, hakan yasa ya kawonigi gidansa, yau kwana uku kenan " Tadora mata da labarin irin rayuwar da tayi agidan harkawo yanzun Sosai hajiya Zara'u ke kuka Allah yabimiki kadinki, Kuma insha Allah zan kaiki har gidan allahji sani Mai dala , "a'a hajiya bayanzuba . Bata Wani mtakurataji da lilin ba tamike ta shige kuryar dakinta Marwan da taimakon location dinda aka basu suka iso gidan haji Zara'u bawani Bata lokaci suka ran gada sallama..... ๐•ž๐• ๐•ฃ๐•– ๐•”๐• ๐•ž๐•ž๐•–๐•Ÿ๐•ฅ ๐•ž๐• ๐•ฃ๐•– ๐•ฅ๐•ช๐•ก๐•š๐•Ÿ๐•˜ ๐”ธ๐•๐•œ๐•’๐•๐•’๐•ž๐•šโœ๏ธ ๐•ช๐•’๐•—๐•š ๐•ฅ๐•’๐•œ๐• ๐•“๐•š๐Ÿ—ก๏ธ ๐Ÿ’‹*SON KI NE ฦ˜ADDARTA*๐Ÿ’‹ ส‚ฦšฯƒษพแƒง&ษฏษพฮนฦšฮนษณษ  แ‚ฆแƒง Fateemah Abdullahi /แ‚ฆฮฑฦšฯƒฯƒส… ฦ™ฮฑษฑแ‚ฆฮฑ/ *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ยฎ_* โœ๏ธ โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€ ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ษ—amfare da bin ฦ™a'idar Adabin Hausa.}``` โœ๏ธ ____________(โœช)______________ โ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยท No editing KUYI malejii ๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š Hajiya Zara'u dake kuryar daki tafito tare da amsa sallamar dayake tana sanye da hijab yasa yanufi kofar gidan ganin motoci manya manya

Chapter 4 of 5