Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
ƙanwa kuma wallahi ko da sunce zasuje da ita ni bazan yardaba, dan yanzu Allah yamana sutura yabamu baba doctor , danhaka aduba mana. Alƙali yagamsu da baya nan Sani yabuƙaci ganin Khadijah dan ya tabbatar shin tanason auren ko bataso, bawani ja inja ta amsa da tanaso anan alƙali ya umarci wakilan da sufito, alƙayayiwa Umar wakilci yayinda doctor yayiwa Khadijah anan cikin kotun aka ɗaura aure Wannan auren shiya ƙarasa yanke alaƙa tsakaninsu da ƴan uwan babansu hatta ɗangi danda suka bar musu ada yanzun sun kwace acewarsu babansu baida wani gida Wannan gidan baba Salisu ne yake zama dan haka yakarɓi abinsa . Baba salisu ƙanin malam Muhammad ne uwa ɗaya uba ɗaya sai baba Isyaku wanda suke uba ɗaya. Doctor yaso yayi magana amma yashare Sani ko ajinsa , tunda sunyine dan su cusa musu baƙin ciki ,sai suka nuna ko'a takalmin ƙafa bale akwalar riga. Umar da amar yarsa Khadijah suntare a babban gidansu dake rijiyar zaki agarin kano # AGUR GUJE Bayan shekara bakwai haryau khadija bata taɓa ko ɓatan wataba, lamarin na damunta amma Umar yana nuna mata itafa hai huwa Allah ke basheta alokacinda yaso, akuma inda yaso , gawanda yaso, danhaka lokacin samun tasu haihuwar baiyi bane, Ikon Allah sai kallo Khadijah tasamu ciki haryakai wata Uku bata ganeba shima Umar baiwani luraba saida sukaje Birnin Kebbi babbar Sallah doctor yake cewa Umar dafatan kana kula da jikan nawa, nagama baya wahalda maman tasa unbon Chile ɗin naku ɗan baiwane. Cikin rashin fahimta Umar yace "baba doctor mekake nufi? " Kasancewar haka suke Kiransa ina nufin cikin da khadija ke ɗauke dashi. "Ciki Kuma? Khadijah ce keda ciki? " Ganin kamarma raina masa hankali zaiyi , saiya share maganar shima Umar baisake maganaba. Zaune suke a farlour gabaki ɗayansu Haruna nakan ƙafafun khadija, fira suke cike da nishaɗi "Baba doctor Allah kwana biyun nan banajin ƙarfin jikina kuma inajin marata tayimin nauhi sosai. Duk kallota sukayi, baba doctor ne yafara magana " Wai dagaske bakusan kina cikiba? Waro idanu tayi cikin jin kunya tace "Ciki kuma baba doctor? " "To idanma kunsani kuke raina mana hankali abar maganar ranarda kuka shirya faɗamana saiku faɗa " "A'a baba doctor wallahi bansan khadija nada cikiba saida kafaɗa " Mamee dai kallon ikon Allah kawai take Haruna ne "yace anti khadee zaki haifa mana baby ko " Cikin kuka tace "Eh harun " Mamee ce ta kallesu dukkan su "Waiku kuna nufin dukka ninku bawanda yasan dacikin? Amma khadija kinbani mamaki kamar ba maceba? yaushe rabon kiga piriod ɗinkin" " Cikin kuka tace wata uku da sati daya " "Amma kika kasa fahimtar komai " Faɗa ammee tayi musu sosai akan rashin kula da lafiya, dan da suna kula da sun fahimta Baba doctor ma bakunya tsakaninsa da Umar dan haka yabashi sha war warin yanda zasu kula da cikin. Kwanci tashi asarar mairai cikin khadija yashiga watan haihuwa sundawo birnin Kebbi mamee tace saita haihu tayi arba'in sannan sukoma satinsu ɗaya da dawowa tahaifi ƴarta mace, Ana gobe suna da dare misali 1:20 nadare, hayaniyace tafara tashi kaɗan kaɗan baba doctor nakan sallaya yaji an banki ƙofar ɗakinda suke ciki baiyi auneba yaji bindiga akan maƙo garonsa bazoto bare tsammani ɗaya daga cikin ƴan fashin yaharbesa a'hannu ƙarar harbin ita ta tayarda duk wani maha luki dake gidan. Tarasu sukayi a parlour gaba ɗaya, Sani ɗaya daga cikin ƴan fashin yaƙira, cikin wani ma ɗau kakin mamaki yace na'am kasan me mukeso? " A'a" wannan mutumin mukeson ka kashe mana. Arazane yaɗaga kai yakalli baba doctor "Me!" Yafaɗa arazane yana kallon kowa dake perlourn Eh so muke ka kashe manashi saimu tafiyarmu batareda munta ɓi kowaba, idan kuma kasan ya mana taurinkai zamu kashekune gabaki ɗaya muyi tafiyarmu, Babban cikinsu ne ya ƙurawa hajara ido don kayan barcinda ke jikinta sunlafe sosai sun fidda duk wata sura tajikinta. ke babban ɗan fashin yadakawa Hajara wata raza nanniyar tsawa tashi muje narage zafi yafaɗa yana lasar leɓe Cikin wani aza babben tashin hankali Sani ya kalleshi "Mekake nufi? yafaɗa yana kafesa da ido Tambaya makake kubashi amsa faɗin hake keda wuya wani ya harbi baba doctor a ka, ko shurawa baiyiba, ihunda yasoyine yamaƙale saboda wani harbin dayaji tare da ihun khadija, baigama tan tan cemeke faruwaba yaji wani ihun , sun harbi Umar kanyasake wani yunƙuri yaji ihun Hajara yadda wannan ɗanfashin yake keta mata rigar mutunci batausayi bare imani 😢😢😢 MUHAƊU A PAGE NAGABA DAN JIN YANDA ZATAKAYAAA ............. SON KI NE ƘADDARA TA 🌹Your love is my destiny🌹 STORRY & AND WRITING BY F🌹 A🌹K 🌹 BATOOL KAMBA ________________________________________________________________________________________________________✍️ Page *2️⃣1️⃣ & 2️⃣2️⃣* Numfashin Sani ne ke bara zanar fita daka gangar jikinsa wani kalar abu yakeji dabazai misaltuba, ahan kali ida nunsa suke lumshewa wani irin kalar jiri jiri ke ɗibansa adurƙu shenda yake, baigama Sanin yanda zai faraba yazube aƙasa su mamme. Saida sukagama komai daya kawosu sannan suka juya da nufin fita daka gidan sukaji kukan jinjiri, da sunso tafiyar su saikuma ogansu ya umarci ɗaya daga cikinsu yaje yadubo, Shigarsa ɗakin kedawuya yahangi jinjira kwance kan bad ɗin jarirai, sam basu lura da itaba lokacinda suka shigo, ɗaukan yarinyar yayi, bawani dogon bata lokaci yasakai yafice daga ɗakin. Oga jinjirace kuma inaganin baƴar wannan bace yayi maganar yana nuna hajiya Habiba. Eh baƴarta bace ƴar wannan ce kuma munrigada munkasheta so kawaimuje daƴar wannan hajiyar itakaɗai tarage bamu kasheba sai muna fukinnan yayi maganar yana nuna Sani, A'a oga kamanta har wannan ɗantayin yanadarai sumane sukayi dukkansu. Juyawa ogan yayi yanufi inda Haroun yake baiyi wata Wata ba ya harbeshi "Mujeko " Bawanda yasake magana acikinsu sukafice daka gidan. Washe gari damisalin 8 :00 nasafe dandazon mutane nafara gani tundaga gate har babban farlourn gida kukane ketaahi ba ɗaɗɗaukawa, mamee nahanga cen daga gefe, Zaune take saibin mutane takeyi da ido ba imm ba im im, Tun farkawarta take ahaka haryanzu , kusan hawa ɗaya kenan . Wani farin dattijo ne yashigo yana tambayar sauran mutanen ina Haroun da jin jirarda akahaifa. Bawanda yayi alamar tankawa cikin mamaki kowa ke kallon Mamee dake magana. "Kosuma sunkashe sune dan Allah kugayamin inaɗana Haroun da jikata." Saikuma tafashe da wani azababben kuka mai cinrai, saurin taushe bakinta tayi da hannayenta tana kallon dattijon tace sunkashe kowa ko? "Har da doctor basu barminba,? sunkashemin khadija, sun kashemin Umar ɗina ɗan albarka sunkashemin Haroun waimeyasa nisuka barni darai? " "Meyasa nima basu kasheniba sukabarnida ciyon zuci har ƴar jinjirar sunkashe ko? " "Memuka yimusu"? Duk wani mahaluki dake parlourn bawanda bai zubadda kwallar tausayintaba Kasa bata amsa akayi lokacin datake tambayar ina Hajara dan ita taganta anfita da ita tamkar wata matacciya tagansa anfita dashi saɓani suda sauran da'aka rufawa ƙaton bargo Fita dattijon yayi dan yakasa magana, shima zuciyarsa akarye take dan bazai iya cema uwa anyiwa ƴarta fyaɗe tana hospital yanzu haka batasan wake kantaba Haka akayimusu wanka akakira mamee tayi musu addu'a ganin kawar wakin har uku tarasa yazatai kawai akaga tafaɗi ƙasa sumammiya. Haka mamee tashare sati ɗaya batasake maganaba anyi sadakar bakwai kowa ya watse akabarta da ƙunar zuci, dama batada wasu ƴan uwa nakusa shiyasa abin yaƙara yimata yawa. Yauma kamar kullum tana zaune a parlour Sani yashigo riƙeda Hajara hannun sa tamkar wata jinjira takuwata lafe tamkar tasamu katifa Zumbur mamee ta miƙe sai alokacin tasamu ƙarfin magana Hajara! Sani! Dama kuna nan ina jinjirar khadija da Haroun? Sauke Hajara yafarayi sannan ya zauna cikin rashin kwarin jiki yace "Mamee dan Allah kikwantar da hankalin ki komai dakikaga yasami bawa dasanin uban giji Haroun ma yabbi Yan uwa jinjirar itama Allah ya amshi abarsa, tunranar da suka dauka tafi da ita" Ajiyar zuciya mamee tasauke koba komai zata godewa Allah da wannan jara bawar Allah shine abin kodiya akowane halie, akowane lokaci. "Sani ina kasamu wannan labarin" mamee tajefa masa tambaya. "Mamee bincikene ya nuna haka yanzuma anason karɓo kamasunr Dan anganosu , daya daga cikin su na hannu DSS , anbin cikeshi ya tabbatar musu danginmune suka turosu, tunda tun farko sun nuna babsa son aren kadija da Umar, shinefa wallahi mamee Dan adam abin tsoron ne." Sun jimanta Al amarin kafin takai kallonta Kallon Hajara tayi ita muma meya sameta? Kasancewar tunda aka harbe doctor ta sume awajen "Mamee firtatace kawai saikuma ɗan zazzaɓi " Zazzabi? Mamee ta maimaita tana kallon sa haryaso ruɗewa kodai wani nuna fikin yagaya mata komaine "Eh Mamee" Kyara zamansa yayi ya kalli mamee sosai yace "Mamee dan Allah alfarma nake nema agunki" Kallon mamaki tayi masa alfarma kuma Sani? "Eh mamee" "Kuma ina fatan samunta agunki dan Allah mamee " Faɗi maganarka inajinka matuƙar baifi ƙarfinaba zanyi maka koma menene "Mamee inason yau aɗaura min aure da Hajara dan Allah" "Wannan ce alfarmar "? "Inhar nina haifi Hajara sani nabaka aurenta kariƙeta amana kazamar mata uwa , uba, dangi, daduk wani abu data rasa " "Kekuma takalli Hajara kiyi masa biyayya dan Allah kizamar masa mace ta gari abar alfahari ako ina " Kasan batada dangin mahaifi kona mahai fiya dan haka kakiramin malam liman na gidannan yazo ayi muku jagora, "Bansan dalilin ka nason auren Hajara ba kuma ayau bazan tambayekaba amma kasani kai marayane itama ahalin yanzu tazama marainiya kaine uba, yaya,Kani ,Kuma miji agareta, kaine bangonta ayanzu, kareeƙe alƙawari dan Allah sani karka canza da gayanda nasanka kaji " "Namiki wannan alƙawarin insha Allah zakisameni mai cika alƙawari " "Ya Sani dan Allah karka aureni baka sona Please indai ƙaddararda tasame nice yasa zaka aureni wallahi nayafe kuma nagode da kulawarka agaremu amma ni bazan aurekaba " Hajara ce ke wannan maganae cikin kuka mai ban tausayi Mamee ce ta kallesu cikin rashin fahimta, kantasamu damar magana Sani yarigata dacewa "Ƙaddarar maraici ai bake kaɗai ce marai niyaba kawai inasonkine tunkafi zuwan wannan abin dan Allah karki sake cewa komai Hajara wallahi harcikin raina nake sonki..." Ababban masallacin anguwar aka ɗaura auren Sani Muhammad Kebbi da amaryarsa hajara Abubakar Kamba akan sadaki naira dubu hamsin lakan ba ajalamba. Bayan ɗaurin auren da kwana biyu sani yasamu kiran gaggawa daga London, hakan yasa yashirya yatafi yabar mamee da Hajara. Tafiyar sa da kwana biyar Mai Hadi yaysin vci yar akofar gida tare da wasika,bansan me wasikar ta kunsaba Amma sun rike yarone ,suna kiranshi da Haroun Aikin da sani yajeyi yasamu nasara hakan yasa suka riƙesa tunyana tunani nadan lokacine haeya gaji. Nan yaƙira mamee yashaida mata garanar dawowa dan haka yaturo musu da komai su shirya zuwa jibi za'a kaisu Legos sushiga jiri suzo. Mamee kan tace ita ba inda zataje matarsa dai nanan zuwa kasan cewar sun sanar masa da yaron hardashi zuwa "Mamee Haroun fa dan Allah kibari suzo tare koya samu ingan taccen karatu ..." Dakyar dai ta amince Haroun yabi hajara amma itakan ba inda zata.. Kamar yanda rayuwa ke gudu tana juyawa tamkar juyawar gudun agogo haka rayuwarsu tajuya Sani yasamu ƙarin girma a wajen aiki koda. Yabiyawa mamee kujerar haji dashi kanshi . Hakan baƙaramin daɗi yayiwa Mamee da Hajara ba yakoya mata sonshi da ƙaunarshi duk wani abu datake gudun faruwarsa akan rasa budurcinta datayi yakau domin tunranarda taje London sani ke bata wata riyar kulawa tamu samman wadda bata taɓa mafarkin samuba.. basu Wani jimaba yabiwawa mamee kujerar hajji F🌹 A 🌹K BATOOOL KAMBA ✍️Alƙalami yafi takobi 🗡️ Typing 📲 https://chat.whatsapp.com/Gn6wOkxz4N6KBN3JbMkPiZ?mode=ems_copy_c SON KI NE ƘADDARA TA 🌹Your love is My destiny 🌹 STORRY & WRITING BY FATIMA ABDULLAHI BATOOL KAMBA 2️⃣3️⃣&2️⃣4️⃣ ____________________________✍️ Sunje aikin haji sundawo lafiya sosai Mamee ta roƙawa Hajara samun ƴaƴa masu albarda , Dasamun ɗaukakar Sani. Allah kuwa ya amshi addu'ar ta domin cikin ƙan ƙanin lokaci sani yazama masha hurin maikuɗi wanda duk faɗin Nigeria bawanda baisan daza mansaba... Matsalar ɗayace haryau dasuke shekara uku da aure Hajara bata taɓa ko ɓatan wataba.... Tun abinna damunsu har suka fauwalawa Allah komai kullum Hajara nakukan rashin haihuwa, haka Sani zaita rarrashinta , yana kwantar mata da hankali,.... Yauma zaune take kan dining table ta tasa abinci agaba sai kuka take shigo warsa kenan yahangeta hakan ysa yanufeta cikin rarrashi yafara magana ... "Please kidaina sawa ranki damuwa my hajar kinsan aure, arziƙi,mutuwa,haihuwa duk lokaci garesu kinmanta ko Mamee tadaɗe batasamu hai huwaba saidagabaya Allah yabata kisawa ranki salama mana uhmm ..." Idonta ciketab da hawaye takalleshi harzatayi magana yagairgi zamata ka alamar tayi shiru nan yashiga ciyar daita dakansa harta ƙoshi yakalletà kokefa tawan, kinsanme? Yayi tambayar yana kallonta a'a kemafa inaganin wannan shekarar dake za'ayi aikin hajji. Wani irin ihun murna tayi tareda ƙan ƙameshi tanazuba masa godiya, ɓata fuska yayi Kafin yace "Mena godiya banason hakafa Please kidaina, komai nawa ai nakine " Hakarayuwa tacigaba da gun gurawa akwana atashi bawuya awajen maiduka. Barina leƙo muku ya Sani da Hajara suke Zaune suke parlour yanayi mata matsar ƙafa , waro manyan idanuwana nayi waje ganin ta zaune kan two seater sani na durkushe agabanta yana mata tausa cikeda so dakuma ƙauna haɗida tsan tsar kulawa Kallonta yayi cikeda so da ƙauna yace my hajara baki faɗamin wane suna ne za'a sanyawa baby ba. Ɗago dakai tayi tasauke idanunta anasa kafin tace idan Mace Habibah nakeso Dasauri yatari numfashinta dacewa "inkuwa namijine sunan baba doctor ko? " "A'a marwan nakeso, cos inason sunan sosai." Murmushi yayi " kamar kimce wani abufa domin sunan yayi sweet sosaifa ririn sosai ɗinnan " yafadi yana kanne mata ido ɗaya. " Yauwa kinsan zamuje Nigeria jibi cos mamee tadameni wainakawoki kihaihu gida to Allah ƙafata ƙafarki tare zamuje ko my hajar? " Ehmana my sani kosokake naje nakasa samun natsuwa, amma mufara bi ta kano muhuta ko yakagani? "Waike menene haɗinki da kano?" "Kawai inason zuwane Please my Sani" "Ok zamuje ammafa two days zamuyi saimuwuce kebbi " "Bakomai saimubarshi gidan dady sadeeq koya kagani? "Eh hakanma za'ayi" # Aminu kano International airport# Tuda suka sauko hajara kecemasa yanema musu motar haya amma yaƙi datagaji dole taja bakinta tayi shiru Wata dalleliyar motace tayi parking agabansu kafin hjara tace komai yabuɗemata gidan baya bamusu tàshige shima zagayawa yayi yashiga Rigiyar lemo awani kata faren gida motar tayi parking kasancewar ba gateman agidan driver neyafito yaboɗe gate ɗin kana yakoma yashiga motar saida yayi parking kafin sufito mamaki takeyi " wannan gidan waye kokasan wanine a kano ?" Murmushi yayi baice mata ƙalaba sanda suka ƙarasa tukun yace "kifara hutawa, kiwatsa ruwa, kici abinci zanmiki bayani yanakai nan yashiga wani ɗakin. Saida tayi duk abinda yace tadawo perlou tazauna jim kaɗan shima yafito "Tinkan tayi magana yace gidankine kenasiyama, kuma zakiga ƴan aiki zuwa gobe cos nasan kina son zama a kano bansan dalilinba shiyasa nasiya miki gida.. Cike da mamaki take kallonsa harta buɗe baki domin yimasa godiya yayi saurin katseta dacewa " Banason godiya idan nayi miki abu tamkar nayiwa kainane so Please banaso . Fashewa tayi da kuka "taya zanrama maka wannan alkairan dakake yimin" Kuma fa sake katseta yayi nace miki banaso Please kidaina kinji kukan name nene uhumm Rarrashinta yayi tukun suka fara fira cikin so daƙauna ... *********Wayace a han nunta sai faman kiran layin sani takeya ama baiyi picking ba agala baice tamayar da akalar kiranta ga P.A ɗinsa shima saida tayi masa five miss call kafin yayi picking Assalamu alaikum yayi mata sallama, bata samu damar amsa masa sallamarba sabida gala baitarda tayi, saima ƙoƙarin magana take amma takasa buɗe bakinta, nishinda yaji tanayine yaɗansa yatsagaita, jinhar kusan minti Uku batayi maga naba saima salatinda yaji tanayi yaruɗashi "hello hello mada kina jina hello" dakyar tace Please dady help me zanmutu ina shi maigidan naka, dan Allah kuzo karna mutuuuu" dif yaji bataƙara maganaba ai awani irin ruɗe yafaɗa hool ɗin direct yanufi sani dake yin jawabi kasancewar shi baƙo aewan, Tunda yahangi P.A ɗin sa afujajan yasan balafiya, tinkan yaƙaraso yanemi excuse . Sir madance takirani tana nishi inajin balafiya saboda naji tanacewa natai maketa zata mu Tinkan yaƙarasa yayi saurin barin waje direct motarsa yanufa securiti's ukune agefen motar suna hangosa suka buɗemasa yanashiga driver yaja suko sukashiga motarda kebayansu, dagudun gaske sukabar wajen, koda suka isagidan baijira angama parking ɗin motarba yaɓalle murfin yafito dagu yashiga gidan yana kwala mata kira tamkar maƙogaronsa zaiɓalle "Hajar! Hajar !! Hajar!!! Kina inane? " Dagudun gaske yake haura matattakalar benen cikin hatsamnacin tashin hankali yakebin jininda yagani da kallo rarraba idanuwansa yafarayi,canyahangota kwance sharkaf kamar gawa, dasauri yaƙarasa wajen baitsaya wani ɓata lokaciba yasa hannu ya cicciɓota yafito yana kwalawa P.A ɗinsa kira harya sakko yanufi compound ɗin gidan, securiti's naganinsa sukabuɗemasa gidan baya nasanyata shima yashiga a 360 sukabar gidan Kyakkyawar hospital ce privet nan take akakarɓesu akawuce da'ita labour room. dukyanda doctor's sukaso cetan rayuwarta abin yafaskara bayan tahaifi santalelen ɗanta kyakkawa jini ya ɓalle mata dasauri ɗaya daga cikin doctor's ɗin wani yafito yana neman Sani, jiki narawa sani yashiga ɗakin, ganin halinda takecikine yasa yafashe dawani matsanancin kuka kamar wani yaro ƙarami Kallonsa takeyi agalabaice yace "Dan Allah kayafemin karoƙarmain mamee tayafemin nasan bazan rayuba kakulamin da abinda nahaifa . Cikin kuka Mai hade da shash sheƙa yace "bazaki mutuba Please karkimanta namiki alƙawalin zanrayu dake nahar abada" Murmushi tayi kafain tace "bazan rayuba naji hakan ajikina". fatana kasamawa abinda nahaifa uwa tagari wacece zata nashi tar biyyaaa tanakainan tafarayin malmar shahada yanajin haka yashiga girgizamata kai hannunsa dake cikin natane yaji yasake alamar rai yayi halinsa sandarewa yayi kukanma yatsaya cak Wata iriyar ƙara yasaki yana kiran doctor's gabaki ɗaya yafita hayyacin sa haƙuri doctor's ɗin suka shiga bashi P.A ne yayi ƙarfin halin kiran mamee yace tazo kano balafiya kasan cewar tasan suna kano nan tashiga kiran driver domin itama bata Kebbi tana kd wajen auren ƴar wata ƙawarta nan take sanar da ita P.A ɗin Sani yakira kuma dadukkan alamu balafiya Nan hajiya nana tasanya driver yakaita kano , koda taisa har sunkoma gida sani natakuka kamar maxe duk yafice hayyacin sa tundaga bakin gare taga mutana sosai tacika da mamaki domin satinsu ɗaya ne a kano kodai hajara ce tahaihu tinda yaukusan kwana uku da wucewar edd ɗinta a compaund ɗin gidan motar tayi parking dasauri tafito tindaga shigarta parlour taga mutum an lulluɓe da fari ƙalle sosai tashiga firgici yayinda tahangi sani zaune gefen yana sharɓar kuka ga jinjiri riƙe ahannunsa shima sai callara ihu yake ..... Taku harkullum F🌹 A🌹 K 🌹 BATOOL kamba *SON KI NE ƘADDARA TA* 🌹Your love is my destiny 🌹 STORY & WRITING BY FATIMA ABDULLAHI {Batool kamba} _________________________________________________________________________________________________________✍️ 25& 26 _________________________________________________________________________________________________________ Ƙarasawa tayi gaban gawar nanta durƙushe cikin matsa nancin tashin hankali take ƙoƙarin buɗe fuskar wasu siraran hawayene ke gangaro mata lokacinda tayi arbada Hajara matsayin gawa share hawayen tayi tanamai kwara rowa ƴar tata addu'o'i saida kamma yimata addu'a sanan wasu mutane suka shigo aka kamata akafita dan asallaceta. Bayan ankaita makwancinta sundawo anan akashiga ƙarɓar gaisuwa gashi bawani jimawa sukayiba amma hajara tasami mutane sosai . Ranar sadakar bakwai aranar akasawa yaro muna Marwan. Bayan sadakar arba'in Sani yashirya don komawa London wajen aikinsa amma mamee tace saodai yaje shikaɗai bazata bashi jinjiriba yatafi uwa duniya dashi bayanda yaiya haka yakoma . Bayan shekaru Uku Haryau sani baisake yunƙurin wani aurenba yadai samu ya rarrashi mamee tabashi marwan suntafi London yasanyashi a school, shima Haroun yaji daɗin zuwan Marwan cos inhar sani yaje gun aiki sai magrib yake dawowa gida, shiko Haroun mutunne maison hayaniya, gashi dagashi sai nany dinda aka Samar masa Marwan yarone marajin magana sosai kuma gashi da ɗanbabzan surutu hakan yasa suka ƙulle da Dan uwan nasaɗinnasa . Mamee naƙoƙari wajen ganin sani yasake aure amma fur yace shi yagama aure . Abin mamakin kosati ɗaya baiyi da maganarba marwan yafara takura masa ina momeensa . Sometimes idan yadameshi saiyace tana Nigeria awane garinee dady a kano ko abuja hakazaita tambayarsa Watarana sani bayanan shiko Haroun baidawo daga school ba marwan na dawowa nany ɗinsa tamai wanka yaci abinci, saida yabari takoma khiching yasuɗaɗa yafita securiti's sam basu lora dashiba harya fice daka gidan Tashin hankali. Lokacin da Haroun yadawo yake tambayar nany ɗin tasu ina marwan dan yaduba badroom ɗansa bayanan kuma yadoba toilet nanma baigan shiba Wasa wasafa ba'aga Marwan ba nan akakira sani ana shaidamasa baimajira Haroun yaƙarasaba yakatse wayar yanufo gida yana kan hanyar ne doctor sadeeq yakirashi yana faɗamasa marwan na inane ," please doctor kodai yana hannunka? " Kamarya daga tambayr yaro saikatuhu meni sani najin haka yajuya akaral matarsa zuwa gidan doctor sadeeq nan yatardda marwan zau ga kayan sweet nan agabansa saiwasa yake hankalinsa kwance Doctor neyafito yana kallon yanda sani ke kallon Marwan . "Dadyn boy yane" doctor sadeeq yatambayi sani cikin shaƙi yanci irin na abokai Ƙaraso ciki mana kawani tsaya daga bakin ƙofa Ƙarasa shiga cikin perloun yayi bakinsa ɗause da sallama Follow this link to join my WhatApp group 👎 https://chat.whatsapp.com/CJPOk88Ckuw8zFUcXRbuoN "Assalamu alaikum " "Wa'alaikas salam " Doctor sadeeq ya amsamasa "Doctor please dan Allah a’ina kaga boy ? " "Kabari kasha ruwamana doctor" Saida yazauna shima doctor sadeeq yazauna kafin doctor yafara magana "Doctor sani ksan meke damun boy harafito dakà gida? " Girgiza kai sani yayi alamar A'a Doctor sadeeq neyaɗaura dacew Uhumm Sani wanna yaron nabuƙatar mahaifiya akusa dashi nany bakamar uwa bace musamman wadda baƴar Africa ba nahaɗuda boy anesa daginka kaɗa yazauna saikuka yake yana kiran momee, nayi rarrashinsa amma yaƙi shi adole akaishi Nigeria gun momeensa doctor kai kanka kana buƙatar mace akusa dakai , Hajara tarigada tatafi kuma bazata sake dawowaba , ldan da Allah bai kaini anguwar takuba harna boy mekake tunanin zaifaru? Shiru yayi saican yace doctor banaƙi aure bane banason boy yatashi cikin tsan gwama kamar yanda muka tashi shiyasa kaga nahaƙura da Aure amma insha Allah zanyi tinda shi yanaso zaiyi masa momai danyasami farin ciki . # Bayan wata shida Doctor sani yashigo parlourn gidan hannunsa riƙeda na marwan, wata farar macece ke zaune a parlourn tinda tahangesu take zabga Murmushi . Sam marwan bailura da idaba juyowarda zaiyi sukayi four eyes dagudun yaƙarasa yana faman zabga mur mushi, itama rungumeshi tayi tana cewa "oyoyo my boy" harkun dawo kyaɗamata kai yayi alamar eh shima sani ƙarasowa yayi nanacewa kinga boy ɗin ki koki kulani yayi maganar cike da zolaya ahaka rayuwa tacigaba da gun gurawa cikin farin ciki hajiya Ruƙayya matar

Chapter 3 of 5