Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 5
bai so makara ba. Bayan ya fito, ya ɗaura towel a kugunsa, yana gaban mirror yana goge gashin kansa da towel ɗin. A hankali yake magana da kansa: “Hmm… yau dai sai na gama da wannan aikin. Allah ya sa babu wahala ga meeting…” Ya fesa body spray, ya sanya white shirt mai kamshi, navy blue trouser, da brown shoe da ke haske kamar sabo. Ya ɗaura tie ɗin sa daidai, ya ɗauki car key ya fito. Wani kamshi mai sanyi na fita daga jikin sa — irin wanda ke ɗaga kai ko da a cikin jama’a. Ya shiga mota, engine ya kunna vroom! sai glass ya rufe glass nasa tana sheƙi kamar wadda aka wanke yanzu yana tafiya cikin nutsuwa har sai da ya zo kusa da layin da ke kaiwa hanyar gidan su Indo. Kamar wasa, sai kawai motar ta fara bada wani irin sound kamar tana gajiya — grrrrgrrr! — nan take ya tsaya gefen hanya. “Oh no, not now…” ya furta cikin ƙasa da murya. Ya buɗe bonnet, yana dubawa, yana gani kamar overheating ne sai ya ɗauki bottle water daga bayan mota, ya zuba ruwa a radiator. Zafin iska da tururi suka tashi — shhhhhh! — yana mai jan numfashi. Cikin wannan lokacin sai yaji hayaniya daga nesa. Wm, wasu mutane na tafiya suna cewa: “Ƴan sanda sun zo gidan Talatu! Indo ta dake ta jiya, yau sai sun kaita station!” Ya ɗago kansa da mamaki. Sai kuma yaji wata murya daga nesa, mai ƙarfi, mai cike da tashin hankali — murya da ba zai taɓa manta ba a duniya: “don Allah kar ki tafe dani ba dangangan na mata ba " . Ya tsaya cak. Hannunsa a cikin bonnet. Sai zuciyarsa ta fara dukan boom boom boom ya furta cikin harshen turanci “Oh no… not this girl again. The village perfume herself.” ya jingina da motar, yana murmushi da mamaki “Of all places, I must see her again? Maybe she’s cursed or something…” Sai ya ɗan jinjina kai yana dariya, amma zuciyarsa tana cewa wani abu daban: “She’s trouble, but… something about her makes me curious.” “Should I just mind my business… or should I help?”ya tuna lokacin da Indo ta ce da shi a kasuwa: “Kana zuwan layin mai makaranta, idan ka tambaya gidan su Indo, za’a kaika har dakin kwana na.” Sai murmushi ya kwace masa, yana tunanin irin confidence ɗin da take da shi. Ya shiga motarsa, ya juya cikin layin, yana ganin yara suna ta ihu suna gudu da motar Sai ya tsagaita tafiyar ya bude glass nasa " kai come here zo ina ne gidan su Indo " yaron yace ai yanzu ƴan sanda suka tafe da ita muje mukaika gidan su Indo mai ƙamshin wari Yana dariya a zuciyarsa, yana cewa: “Kai, even these kids know her as Indo mai wari. What a title…” Sai yara suka fara gudu suna ja gaba, shi kuma yana binsu da mota a hankali har suka shiga cikin unguwar “Oh, what a nickname. Indo mai wari. This girl will never change.” $$$$$$$$$$$$ Motar ‘yan sanda ta riga ta tafi da Indo, amma har yanzu kofar gidan cike take da jama’a. Mata na ta kuka, maza na ta tsaye da hannu a kugu, yara na ta kurma ihu suna cewa: “Wallahi Indo aka tafi da ita! Indo ta buge Talatu! Indo mai turaren wari ta shiga hannun ƴan sanda!” Mama kuwa, tana tsaye a tsakiyar kofar gida da zani ɗaya daure da rigar bacci, ta dafe kai tana kuka: “Ya Allah! Wannan fitinar Indo ta wuce kima! Ai wallahi duk da haukata, Indo ba mai cutarwa bace! Indo ce Indo fa!” Wani makwabci ya yi ƙara da muryar ƙwaro yana cewa: “Haba Mama! Ke ki ce haka? Ta fasa wa mutum kai mana!” a haka mai unguwa ya iso, yana tuƙa keken sa yana cewa: “Ku rabu! Ku rabu! Ku gyara hanya, mu je Police Station yanzu! wannan yarinyar ƴar ƙaraama a hukuma !” A lokacin ne aka ji wani irin gyaran murya daga nesa — muryar da ta cika da iko da nutsuwa “Excuse me…” Duk suka waigo a lokaci guda. Nan suka hangi mutum ɗaya tsaye — Dogon mutum mai kyakkyawar fuska, cikin farin rigar doctor mai tsabta, da tabarau a idanu, da car key a hannu. Wani ƙamshi mai daɗin gaske ya cika wajen — ƙamshin turaren da ke haɗa “class” da tsabta, wanda maza da mata suka juya suka kalla. Yaran unguwa suka yi ihu “Ga Dr mai mota! Ga wanda Indo ke ce wa Balarabe!” Mama ta kalleshi sosai, sannan tace da murya mai ɗan rawa: “Kai ne likitan da Indo ke ta ambata? " Yes " Dr. Sadeeq ya ɗan yi murmushi, ya ɗaga hannunsa cikin girmamawa. Ya ce da Hausa mai ɗan rauni “Ki ce… ke ce Mama ta? Okay… please, tell me, what exactly happened?” Mama ta ɗan yi shiru tana kallon sa, duk da bata fahimci maganar ba Amman tagane yana son sanin me yafaru ne “Ai wallahi likita… ba laifin ta bane. Talatu kishiyar maman wata yarinya ce, sun fara gardama ne jiya, daga nan Indo ta ɗauki dutse ta jefa mata… kai kuwa yaji rauni. Sai ta kira ƴan sanda, sun zo suka kama Indo, suka tafi da ita. Amma wallahi da ka ga yadda Indo ta ke kuka, da ka tausaya mata. Ai duk saboda soyayyar yarinyar nan ta Mairo ce da aka tura birni aikatau!” Dr. Sadeeq ya tsaya yana kallonta cikin hankali, yana son fahimtar komai, amma ba komai yake gane ba. ya ɗan juya kai, ya ce a hankali cikin Turanci: “So… someone called the police because Indo… threw a stone?” Mai unguwa ya shigo cikin hirar, yana kallonsa da murmushi: “Ai hakane Doctor. Indo ta buge kishiyar matar ɗan gidan nan. Amma wallahi duk saboda tsiya ce, ba da niyya ba.” Ya ɗan sosa kansa, yana fesar da iska daga hanci. Zuciyarsa ta ce “Why am I not surprised? Indo… always in trouble.” Sai ya kalli Mama da nutsuwa yace: “Okay, ku zauna. Zan je station yanzu, zam dawo da ita ". Mama ta ɗago da sauri, tana cewa: “Kai ne kawai zai iya cetonta, Doctor. Kai Indo ke cewa mutum mai imani ne. Allah ya saka maka da alkhairi.” Mai unguwa kuma ya ƙaraso, yana dafe cikinsa yana murmushi: “Allah maka albarka, ranka ya daɗe. Ni ma zan bika, mu tafi tare, in tabbatar babu matsala.” Dr. Sadeeq ya jinjina kai, ya ce: “Alright, let’s go.” ############### Motar sa ta tsaya a gaban station ɗin, ya fito yana tafiya da mai unguwa a gefensa. Mutane suka rufe baki da mamaki, suna kallonsa kamar an aiko musu da angel daga sama. A lokacin Indo na zaune a bayan ofishin, an daure hannunta da igiyar jeka ka dawo. Fuskar ta ja kamar wuta, ga hawaye da majina sun haɗu, tana sharɓa tana ihu: “Na ce ba ni ce ba! Wallahi ba ni ce! Ku kira Mama ta ku tambaye ta!” Cikin kuka da gajiya, ta ƙara da cewa: “Ku bari in tafi gida… zan wanke ma ofishin nan! Don Allah ku bari in tafi gida!” Ƴan sanda biyu suna gefe suna dariya, ɗayan ya ce “Wannan yarinyar ai abin dariya ce. Tun ɗazun ba ta tsaya shiru ba.” Cikin wannan yanayi ne Dr. Sadeeq da mai unguwa suka shigo ofishin. Da zarar Indo ta hangoshi, ta ɗago kai cikin sauri ta ce da muryar da ta haɗa kuka da murna: “ Laaa Balarabe! Na sani… Allah ya kawo min kai! Ka gaya musu ni ba mai laifi bace!” Duk ofishin suka juyu Dr. Sadeeq ya tsaya yana kallon ta kamar ba zai iya magana ba — a fili yake ganin wannan yarinya ta haɗa hauka, a kanta , kawai ya girgiza kai, yana murmushi cikin sirri, ya ce “Let her go. I’ll handle the rest.” Ofishin yayi tsit. Kowa ya ɗago da mamaki Indo ta tsaya da baki a buɗe, tana kallonsa kamar ta ga mala’ika Mai unguwa ya ce cikin nishaɗi: “Wallahi Doctor, Allah ya saka da alkhairi. Indo ta tsira yau!” Cikin zuciyarsa kuwa Dr. Sadeeq ya ce: “What a girl. She’s a full story on her own…” Yanzu aka fara drama a police station naga ruwan comments........ Zan haɗa document from page one to ten saboda masu tambaya daga farko Narnah ƙanwar soja ✍️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 5 of 5