Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zunburo baki tareda daga kai. yace."good to inna zauna me za'a bani......" ta kanne ido cikin kissa."Za'a saka ka a honey pot......." rufe fuska tayi saboda kunya ya rungumota..."dagaske....."? fuskanta na rufe ta daga kai yace."dama kwana biyu an hanani shiga aserderm inyi iyo...." katseshi tayi cikin shagwaba."ba.....ba....kai...bane...." yace."menayi....."? ta nuna cikinta."babyn daka ajiye anan shike bani wahala...." yayi saurin kissing cikin yana fadin."sorry wifey...baby kana wahalar da mummy da yawa amma kiyi hakuri....baby kace a temaka aba daddy clit yaci........" rufe fuska tayi da sauri."kada ka koyama babyna rashin kunya.." dubanta yayi."Iye ji wannan babyn se kace kedin ba baby bace..." bubbuga kafa tayi cikin shagwaba."uhmmm...uhmmm.ni ba baby bace tunda harna samu baby." ya rikota yana dariya."ke babyce mana amma babyna wallahi wifey ko tsufa kikayi u are still my baby..." shiru tayi tana murza ido. Ya kamota."Oya zo a bani twins nasha...." kamota yayi yamata goho yayi kasa da yar yololuwar rigar dake jikinta ya duka ta karkashinta ya cafki nononta, yanasha kaman yasamu sweet yafi 20mints sannan ya dago yana tande baki kaman wanda yasha zuma murmushi yayi ya dagota yana murza fatan jikinta yana lumlumshe eyes yace."I like ur softness ina san jikinki...." tayi murmushi yaci gaba."U have soft body too swampy I love yhu." ta kanne ido."Like urs...." yayi murmushi yace."Sure.."? ta kuma kanne ido tareda daga kai."yeah.everythings in ur body is soft badda one thing." da sauri ya kamo hannunta."taba kiji it's soft now." hannunta ya dora a penis dinshi da take a mike dan mikewanta abun har tsoro yabawa rumana jin yanda take zillo kaman zata fasa wando ta fito da sauri ta kauce hannun tana fadin."Na ji nika rabu dani....." yana mata wani kallo yace."In rabu da kefa kikace? bazan rabu dakeba sekin tsotsa kinsha abinki...." Cakulkuli ya fara mata tana dariya pillow ta dauka ta buga mishi cikin wasa wani filon ya janyo me shape din heart cikin wasa ya buga mata ta janyo katon pink teddynta ta buga mishi. Haka suka dingi wasa da pillow da teddy cikin annashuwa da farin ciki data gaji kawai seta baje a gadon tana fadin."na sadakar zan sha...." kanta ya fada ya sakar mata nauyi yana tsotsan wuyanta kara ta saki."Wayyo ka dannemin babyna." da sauri ya dagata ya janyota jikinshi yayi kasa da wandon jikinshi tabi abinshi da kallo hannu takai ta rikota ta bude baki ta turata tana lunlumshe ido, tana wasa da twins dinshi da dogayen yatsunta nishi yake yana kara danna kanta yana matsa boobs dinta, dagowa tayi da sauri hakan yasa yayi saurin fadin."me kuma ya faru nisful hayatee.." tace."ba kaji ana danna door bell bane a kasa may be baki mukayi.." yayi kwafa"In ma bakinne baga sajna banan zata bude musu kofa ta kula dasu." tace."No ya kamata naje na duba." yace."bari dai naje na duba ki jirani.." ta make kafada."Noo ai nice matar gidan dan haka bari naje na dawo." ta zura riga ya rikota."kiyi sauri ki dawo am in needed I want to see me flying in the ocean, amaryarki na bukatanki honey queen u are the most cutie and honey queen in the world I love yhu my lip soft loly pop." ta damki penis dinshi da take a waje mike tayi murmushi."don't be worry yanzu zan dawo I luv you more my champ..." ta tsotsi lips dinshi na kasa sannan ta fice. Se bayan ta nufi downstairs ne tafara tunanin wasu bakine itadai tunda tazo gidan ba bakin da suka taba zuwa gunta sedai ko bakin maheer ne. Gaban tane yayi mummunan faduwa tana gama saukowa haj. Asma'u da suketa bin gidan da kallo basu lura da rumanaba a firgice suka juyo, idansu gaba daya ya sauka akan rumana cikin jikinta daya fara bayyana kaf suke kallo harda Alh sadeeq khan dasu Aknan. A firgice zeeza tace."Utumar uba...uban me kikeyi a nan......."? Toh fah. Wata sabuwa. Nidai ba ruwana ina tareda sojana bansan chakwakiyar da ake yiba. Kada tashin hankali yasa ku manta da alkawarin da kukayiwa rumana na zaku hada mata mayan baby to pah lokacin yazo..... Taku. Ummu ramlat. ✍️ 8/20/21, 8:22 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€ *LABARINA* πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€ Alkalamin. ✍️ *Mimi.πŸ‘Έ* Haleemart Iserh *(ummu ramlat)* *🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ* *M. W. A* Bismillahir Rahmanir Raheem. Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–. 49&50 Kasa furta komai rumana tayi se jikinta da ya hau rawa hajiya ta zabura ta murxa ido ta sake budewa ta saukesu kan rumana."me zan gani haka Alhaji kaga karuwar daka jima kana nema ashe tana tareda kaninka suna karuwanci......." Alhaji kam kasa furta komai yayi, ya kasa gasgata maganan haj. fata yake ace mafarki yake amma dan uwanshi baze ci amananshiba, itako rumana hawayene kawai ke bin kuncinta tanajin maganganun da Aknan ke fada mata, zeeza da tayi kukan kura ta shake rumana."dan ubanki me kikeyi tareda mijina se kin fadamin."? wani mugun shaka tayi mata idanun rumana suka fiffito waje, diyam kuka kawai takeyi. Maheer jin shiru yasa ya saka jallabiya ya fito, dai dai ze sauko daga stairs yake fadin."Wifey...kina ina kinsan ke nake jira am in needed....I want to see me flying in the cloud....." Magananne ta makale mishi ganin duka sun zubo mishi ido wani faduwan gabane yazo mishi amma duk da hakan be hana yayi karfin halin karisawa ya ture zeeza dake shake da rumana ba, Rungumeshi tayi tana kuka sosai hajiyane ke fadin."Lallai MK wuyanka ya isa yanka har zaka ture zeeza akan karuwarka, ashe dama karuwar na tare dakai shine ka boyema dan uwanka duk da kasan irin neman da yake mata." Alhaji daya kasa gasgata abinda idanshi ya gane mishi rumananshi rungume da maheer da yaji abunda maheer ke fadi da bakinshi da ze sauko, Ya dubi maheer da ya runtse ido yanajin kukan rumana dake daga mishi hankali da kuma maganganun da hajiya ke fadi, abu dayane ya tsayamai kalman karuwa da ake jifan matanshi ta sunna dashi. Alhaji ya daure yace."ba da kai ake maganaba ya kayi shiru kabamu amsa me kuke aikatawa? kabani mamaki maheer ka watsamin kasa a ido yanzu mun shirya mun kawo maka ziyarar bazata ashe kaine zaka mana bazata muzo mu kamaka da karuwa a cikin gidan ka..........." dago da kai rumana tayi jin Alhaji ya kirata da karuwa yasa ta kara fashewa da kuka ta kankame MK kenan shima Alhaji ya yarda, Da sauri MK yace."ya isa...nagaji....nagaji....nagaji da jin kuna jifan matata ta sunna da siffa mafi muni domin rumana matata ce halak malak wacce ke dauke da cikina......" maganan shi ba wanda be dakaba a gurin sedai badda diyam dake kukan fitan rai, zeeza ihu tasa."na shiga uku...wallahi seka saketa..ni zaka aura nice azalinki wallahi sena kashe......" da sauri Alhaji ya katseta daga haukan da takeyi."Maheer kasan abinda kake fadi kuwa matar nawa kake kira naka anya kana cikin hayyacinka...."? maheer ya daga kai."tabbas ina cikin hankalina yayah, rumana matatace wacce zan bugi kirji akanta nayi ikirari da cikin da ke jikinta cewa nawane...." ya hade hannayenshi."Afuwan yaya kayi hakuri nasan nayi maka laifi na yanke hukunci ba tareda sanin kaba kasani banyi hakan da ganganba illah soyayyar rumana tausayinta da shaukinta daya rufemin ido kuma ina fargaban inzo kace bazaka bani itaba domin matar kace wacce kake ikirarin kanaso............"."ya isa maheer....nace ya isa kabani kunya maheer yanzu har akwai abunda zaka aikata ba tareda sani naba kuma kasan wacece rumana a guna kasan irin cutar da rashinta ya jamin amma......" maheer ya matsa kusa dashi yana kuka abinda yakara daga musu hankali be wuce ganin Alhaji shima kukan yakeba maheer ma haka jikin kowa yayi sanyi, MK ya bude baki zeyi magana yaji saukan mari a kuncinshi, be sakeshiba yaji Alhaji yakara mai wasu har guda uku."na tsaneka maheer duk da kai dan uwana ne wanda nafiso fiyeda komai a rayuwata to daga yau bani baka kaje ka zauna da macen daka fifita fiyeda kowa a rayuwarka......" ya juya ya dubi su hajiya."ku kuma ku wuce muje...." zeeza cikin matsanancin kuka tace."yanzu tafiya zamuyi mu barshi da karuwan dan Allah kada mu barshi da ita......" Alhaji ya daka mata tsawa."rufe min baki daga yau baki bashi an fasa auren mun yanke duk wata alaka dashi daga yau dan haka wuce mubar mishi gidanshi...." Cikin kuka diyam ta tsugunna ta riko kafafun Alhaji tana fadin."daddy kayi hakuri ka tsaya ka saurari uncle wallahi bada wani manufa yayi hakaba dan Allah kada ka tsinke zumuncin dake tsakaninku hakan ze........." wani tsawa ya daka mata da yasa yan hanjinta kadawa."ke.......yimin shiru ki tashi mutafi in kuma zaki zauna tareda sune kema sena yanke zumuncin dake tsakanina dake......" tashi diyam tayi tana dubansu maheer, Ganin zasu tafi yasa rumana karisawa kusa da MK tana jijjigashi cikin kuka take fadin."zasu tafi kada ka bari su tafi kaje kabashi hakuri zasu tafi....." a hankali yace."ki kyalesu su tafi....." ganin sun fice yasata fashewa da kuka ta zube bisa tyles din dakin tana buga kanta a kasa."banida amfani ba amfanina a duniya yanzu wa da kani suna rayuwa shekaru da dama amma yau saboda ni, saboda mace sun rabu kai gaskiya mace masiface........." Haka ta dingi sumbatunta tana kuka tana buga kanta da kasa MK ganin zata yiwa kanta rauni yasa ya rikota da sauri."Wifey ki dena fadin haka bake bace Allahne ya rubuta hakan kuma yaya yayi fushi baze saurare niba yanzu inya huce zanje in bashi hakuri, yanzu kiyi shiru na riga na shirya mana biza zamu wuce Istanbul acan zaki haihu insha Allah." Itadai kuka taci gaba dayi. Zuciyoyin kowa a jagu le suka isa gida zeeza se faman kuka take, suna isa diyam ta shige daki tana kuka ta daga waya ta kira rumana, Itama har lokacin kuka take nan tayi picking dukkansu sunata kuka, da kyar diyam tace."kiyi hakuri Aunty nanemi wayanku nafada muku muna hanya amma daga wayanki harna uncle ba wanda na samu a rufe sannan banda landline number house dinku dana kira na fada muku, kuma nayi duk wani abu dan afasa tafiyan nan yau amma daddy yaki kuyi hakuri ba laifina bane...." ta fashe da kuka, Maheer da yakejin komai kasancewar wayan a free take yace."ki dena kuka diyam dama Allah ya rubuta se hakan yafaru dan haka mubamu isa mu canza ba, yanzu abinda nakeso dake ki lallashi rumana tadena kuka taci abinci domin tunda abu nan yafaru takicin abinci se kuka take kuma hakan ze iya taba lafiyan abinda ke cikinta, to dan Allah taya hankalina ze kwanta bayan tasa damuwa a ranta....." Diyam ta share hawaye."Aunty dan Allah kidena kuka kici abinci ki kwantar da hankalinki hakan ne zesa hankalin mijinki ya kwanta kuma kinsan manzan Allah Ψ΅Ω„Ψ§Ω‡ ΨΉΩ„ΩŠΩ‡) ΩˆΨ³Ω„Ω…) yanasan macen da take kwantarwa da mijinta da hankali wacce zata kasance farin ciki a gareshi, amma kiyi hakuri abune ya faru bayanda muka iya domin dama wata rana munsan se hakan ya faru ΩˆΩ…Ψ§Ψ©Ψ΄Ψ§Ψ§ΩˆΩ† Ψ§Ω„ΩŠ ايشاؑ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ±Ψ¨ Ψ§Ω„Ω…ΩŠΩ† komai kikaga ya faru rubutaccene tun daga mahalicci dan haka ki kasance cikin Ψ§Ω„Ω…Ψ±Ψ‘Ψ© Ψ§Ω„Ψ΅Ω„Ψ­ a gurin mijinki domin manzan Allah(SAW) yace:mafi jin dadin duniya itace Al mar'atus saliha wato mace ta gari:, kuma nasan insha Allah kina daga ciki..." Ijiyar zuciya rumana ta sauke cikeda gamsuwa da nasihan diyam, ta gyada kai bayan sunyi sallama da diyam ta dubi MK da yake jinjina hankalin diyam kunnuwanta ta kama da hannunta."Sorry baby boo boo bazan kara daga maka hankaliba insha Allahu..." rungumota yayi yanajin Allah yagama mishi komai daya bashi rumana yayi kissing dinta."Inasanki wifey....zan iya rayuwa dake kadai a cikin duniyan nan kece rayuwata, kece numfashina inasanki sugar pie." murmushi me ciwo tayi tanajin itama Allah yagama mata komai daya mallaka mata maheer domin shine rayuwarta itama zata iya rayuwa dashi kadai a duniya, Maheer daurewa kadai yake danyaga hankalin matanshi farin cikinshi ya kwanta amma yanajin zafin hukuncin da yayanshi ya yanke......... Toh fah....... Alhaji yayi fushi sosai ya dau zafi... Matar sojace....... ✍️ 8/20/21, 8:22 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€ *LABARINA* πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€ Alkalamin. ✍️ *Mimi.πŸ‘Έ* Haleemart Iserh *(ummu ramlat)* *🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ* *M. W. A* Bismillahir Rahmanir Raheem. Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–. 51&52 ."Baby wai meye haka kinsa rigima a gaba nafada miki goban nan zamu wuce Istanbul amma kinsa rigima rigama, ko Istanbul dinne bakisan zuwa."? daga kai tayi yace."alright to wani kasa kikeso muje...." share hawaye tayi cikin rigima tace."Kano nakeso kuje....." "Kano kuma...."? ya tambaya ta daga kai."Eh Abbana nakeso na gani nayi kewanshi..." shiru yayi yana jinjina kai, ta marairaice."please baby booboo don't say no...."."alright baby indai hakan ze faranta miki ai ba damuwa gobe insha Allah semu wuce kanon......" Kakalo murmushi tayi ta rungumeshi."nagode sosai husby...." kiss ya manna mata a kumatu yanajin kaunarta na circulation a cikin jinin jikinshi yace."alright yanzu muje muyi dinner..." Rikoshi tayi suka tashi suka nufi dinning room, Akan cinyanshi yamata mazauni yazuba abincin ya fara bata kadan taci ta juyar da kai, domin tunda abun nan ya faru ta kasa samun nutsuwa balle ta saki jiki kaman da har yanzu ta kasa daina daurawa kanta laifi. Kashe kari sukayi sammako zuwa kano, a Marriott hotel suka sauka, Shiri tayi tsaf cikin atamfarta golden kirar dubai, duban maheer tayi daya zuba mata eyes tayi murmushi."na shirya husby zo muje." yayi murmushi."naga se rawan jiki kikeyi......" da sauri tace."to ba doleba inata dauki yau zanje naga Abbana...duk da bansan irin tarban da zan samuba."? ta karishe maganan cikin damuwa, cikeda kara karfafa mata gwiwwa yace."Insha Allah zaki samu sauka me kyau daga gurin Abba dama kowa kinji..taso muje" suna manne da juna suka fito. Basu jimaba suka isa nasarawa G.R.A inda tunda suka doshi gidan gabanta ke fadi, horn yayi a wagegen gate din gidan inda me gadi yayi sauri ya bude mishi ya shiga yayi parking. Hannunshi na hagu yasa ya daura akan hannunta dake cinyarshi ta dago kai da har tafara kwalla ta kalleshi, lumshe ido yayi yace."ki kwantar da hankalinki kinji wifey......" Kofan motan ya bude ya zagaya ya bude gefenta ya fito da ita, jikintane keta rawa se kuka take handkerchief ya ciro yana goge mata hawayen da kyar yasamu ta daina kukan ta daidai ta kanta sannan suka nufi cikin gidan. Tun daga kofar falon take ssallama, jin shiru yasa ta dubi maheer ya lumshe ido."mu shiga kawai..." shiga sukayi tanaci gaba da sallama, daiΒ² lokacin mairo me aiki ta fito daga kitchen kallon rumana take domin bata gane taba dan tayi girma kuma takara kiba da kyau da haske uwa uba kuma ganin ciki da tayi yafara bayyana bayan sunada labarin rumana ta gudu daga gidan Alhaji, rumana data ganeta tace."Aunty mairo...." still har lokacin kallon rumana take ta kasa ganeta, rumana tace."baki gane niba."? ta daga kai tace."ummu rumanace.." bata rufe bakiba taga mairo ta rungumeta tana kuka fadi take."kece kika zama haka kaman wata baturiya.."? dukkansu kuka suke kafin mairo ta saketa se lokacin ta lura da MK wanda yake balarabe sak."waye wannan rumana."? a hankali tace."Miji nane." mairo ta fashe da kuka."Allah sarki rayuwa kenan ummu Rumana yau kece kika zama haka dama duk abunda Allah yace zaka zama ba wanda ya isa ya hana." rumana tayi saurin cewa."Inasu mummy suke dasu aunty raudah da ya faheed naji kaman gidan ba kowa...." kuka mairo tasa."Faheed ya rasu umaima kuma na gadon asibiti tana daukeda HIV...." Itama wani kukan rumana tasa na tausayin yan uwanta cikin kuka tace."Allah jikanka ya faheed, aunty mairo ina Abbana....shikuma meya faru dashi..."? bata rufe baki ba taga mairo taja hannunta Kiiiiiii....luuuuu tabi bayan mairo se dakin Abba. Yana kwance baya iya komai se kuka yakeyi da gudu rumana ta karisa ta riko hannunshi kuka take tana fadin."meya faru da Abbana....Abba katashi.." shiko ganin rumana da yayi kaman a mafarki yasa ya kara tsananta kuka ya kasa furta komai balle ya motsa, cikin kuka mairo ke fadin."kinga yanda suka maida mahaifinki rumana bakin ciki shiya maidashi haka kuma ko a jikinsu basu damu dashiba burinsu daya suga ba Alhaji a duniya." Maheer dake tsaye yayi saurin fadin."ai be kamata a barshi a gidaba asibiti ya kamata akaishi." karisawa yayi da kyar ya tayar da Abba ya daurashi a kan wool chair duban mairo yayi."dauko mayafinki mu wuce asibiti." tace."A'a ni zan zauna kada mutan gidan su dawo suga ba kowa......" rumana tayi saurin fadin."A'a aunty kizo mu tafi tare." Mayafi ta dauko suka fice, maheer yasa Abba a baya shida mairo shi kuma shida rumana suna gaba. nan yayi horn me gadi daya cika da mamaki ganin baki sunzo sun dauki me gida dame aiki sun fice, se ya fara tunanin ko kidnappers ne amma haka nan ya bude musu suka fice. Babban Asibitin dake kano na Aminu kano ya nufa da Abbah. Tun daga bakin gate me gadi ya tareta da tsegumin wai wasu sun tafi da Alhaji da mairo, a firgice ta shiga gidan tana kwalawa mairo kira ta tambayi duk masu aikin gidan sunce batanan haka ta duba bataga Alhaji ba, a firgice ta fito bakin gate tana tambayan me gadi"wasu irin mutane ne..."? me gadi yace."mace ne da namiji da alama larabawane ko indiyawa dan da alama ba'a kasar nan sukeba......." shiru hajiya tayi ta kasa ganewa, hannu ta daga ta kife me gadi da mari."sakarai kawai shashasha duk laifin kane daka barsu suka fita a gidan nan mtsssssswwwwww." taja dogon tsaki takoma ciki, Raudah tace."lafiya mummy meya faru..."? Haj. tace."mairo me aiki ta sace mahaifinku....." kuka raudah tasa tana fadin."shikenan mun shiga uku......" Shiru hajiya tayi ita ba tafiya da Alhajin bane ya dameta manufan mairo nayin hakan ne take tunani da kuma tunanin wasu mutanene wannan kenan seda Alhaji tayi ko ya?, rumana ne ta fado mata gabanta yayi mugun fadi domin haj. Asma'u tafada mata batun auren MK da rumana wanda bata soba dan taso ace raudah ko umaima ya aura. "Inko hakane dole na dau mataki akan yarinyar nan tun wuri tunkan ita ta gama dani". Mayafi ta dauka raudah na tambayan inda zata bata bata amsaba ta fice, A haukace take jan motan firgici karara akan fuskarta, dajin da bokanta yake ta nufa kan wani dutse, Wani uban ashar ta rafka nan da nan wani bakin mutum ya bayyana kato baki wulik badda fentin da yayiwa jikinshi, bokan gunin ban tsoro ba kyan gani a firgice ta karisa gaban bokan tayi mishi sujjada (wa'iyazu billah, Allah tsarkake mana zuciyoyinmu ka kara mana tsoronka). ta dago."boka ina cikin tashin hankali.........." wani uban tsawa ya daka mata."ba'a kiran mana tashin hankali anan domin mu masu magance tane...." cikin muryarshi me firgitarwa yayi maganan jiki na rawa tace."Amin hakuri bokan halakakku boka me duniya kutukku kutukk mugun iri, tsafi ya dafa maka shirka da la'ana su tabbata a gareka bokan yan wuta, tabewa da halaka su tabbata a gareka......" shiko yasaki kunni a dole anamai kirari (Allah ka tsaremu ka karemu, wa'innan sunyi nisa basajin kira). Hannu ya daga mata."nasan meke tafe dake batune akan yar mijinki rumana....." jiki na rawa tace."Eh hakane...hakane" yace"a yanzu komai ya canza shiyasa ban dau mataki akan taba tuntuni domin tana tareda namijj tsayayye a bayan ta kuma itama yarinyar a tsaye take domin sun dage da bautan Allah mu kuma bama iya zuwa ko kusa da bayin Allah masu tsoronshi dan haka yanzu ba abinda zamu iya...." (To fa kunji yan uwa mudage da addu'oi mu rike bautan ubangiji ba dare ba rana mu yawaita ambatonshi hakan zesa muyi nesa da Aljanu dama duk wasu mugayen hakittu da mugayen mutane, Allahsa mu dace), da sauri tace."a temaka kaman yanda tsafi ya dafa maka a cikin basiranka aga me za'a iya akanta....." cikin tsawa yace."ba abinda zamu iya suma kansu Aljanun tsoron zuwa kusa dasu suke dan haka kema ki hakura." Shiru tayi tana tunanin rumana nema take tafi karfinta tunda tafi karfin boka tsatsuba kutukku kutukku mugun iri me duniya, Tashi tayi zata tafi ya daka mata tsawa bashiri ta dawo ta kwanta kaman yanda ta saba koda yaushe nan ya shiga amfani da ita (wa'iyazu billah), bayan ya gama ta tashi tanajin haushi ta fito lallai dole ta canza sheka domin taga gazawan boka me duniya anan gurin duk da bata taba zuwa mishi da bukata be mataba amma rumana ta gagareshi dan haka dole ta canza boka dan intafi karfin wani batafi na waniba, harshi kanshi mijin rumanan takeso a hallakar dan yanzu fadan da mutum biyu take........ Tofah fans waime rumana tama hajiyane wannan tsana haka, gashi yanzu ya shafi MK..... Tofah..... Nidai ba ruwana ina bargo....😷😷 Alkalamin leeymart bintu eirser bn edress bakori........πŸ–ŠοΈ 8/20/21, 8:22 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€ *LABARINA* πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€ Alkalamin. ✍️ *Mimi.πŸ‘Έ* Haleemart Iserh *(ummu ramlat)* *🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ* *M. W. A* Bismillahir Rahmanir Raheem. Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–. Allah ubangiji ka kara mana lafiya ka yaye mana abinda ke damunmu.. Please πŸ™ fans kutayani da Addua Allah yayemin abinda ke damuna domin kwana biyu wallahi banajin dadi sosai kuma wani abu na damuna please πŸ™. 53&54 Bayan yan gwaje gwaje doctor ya nemi ganin maheer, Bayan sun gaisa dr yace."ranka shi dade gaskiya ka kyauta daka hanzarta kawo mahaifinka asibiti domin daka jira wani lokaci u gonna miss him but............" maheer yace."Inajinka doct...." yace."don't be worry ba wani abu bane but yanxuma haka he's under comma he's under life and dead......" da sauri maheer yatashi a firgice, doctor ganin ya firgita yasa yace."yanada manyan cututtuka irinsu olser, siga,da ciwan zuciya me tsanani ga mutuwan barin jiki daya samu wato paralyze, the things that course the pains wounded is ansan yana dauke da irin wa'innan cututtukan amma ba'a kiyaye kalan abincin da ake bashi...." maheer yace."yanzu doctor please me za'ayi dan ceto rayuwarshi....."? doctor yace."akwai kwararran doctor a kasar Paris ba damuwa idan zaku kaishi can...." maheer yace."thank you doctor inba damuwa ko gobane zamu iya tafiya...." doctor yace."badamuwa." maheer yace."can we see him now...."? doctor ya girgiza kai."Nooo...har yanzu bamu samu kanshiba..." Maheer ya kara mishi godia harze fice doctor taraba yace."please one minutes." juyowa MK yayi, dr yace."Inata kallonka tuntuni kaman wannan shahararran mawakin Maheer khan assist name MK..."? maheer yace."uhmmm..nine..." dr cikin farinciki yace."gaskiya naji dadi da zuwanka asibitin nan ni fans din kane sosai inasan wakokinka duk Albums dinka daze fito sena samu ko ringing tone dina wakan kane, kuma ina following dinka a social media, please zamu iya daukan selfie."? maheer yayi murmushi."yeah...we can." doctor ya dafashi yayi murmushi shima MK murmushin yayi nan yadaga waya ya dauka godiya yama maheer daganan ya fice. Rumana da mairo da suke zaune bisa resting chairs suka tashi da sauri kowa na tambayan lafiyan Abbah, lumshe ido yayi ya dubi mairo."gobe zaku wuce Paris keda Abba dan nema mishi lafiya... " da sauri

Chapter 9 of 14