Reading AUREN SHA'AWA complete book 2 END by OUMAPHNAN Chapter 6 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

masa Rayuwa daɗi.

"Zeenah ta Wai ina kike ne ? Kuma ne zan maki inji na biyaki taimakona da kikayi a rayuwa?"

Kewayayyen Fuskarta ne ya bayyana masa a cikin jido ,tana masa wani irin murmushi ,haka yayi ta kallonta har ya kai bakin hanya kafin ta ɓace masa shi kuma ya ɗau ɗan sahu zuwa gida

Birkita ɗakin ya cigaba dayi saidai ba ko tsinkenta a ɗakin sai kayayyakin Auransu da ya fara tarawa ....komawa yayi kan katifa yai jugum yina wassfawa Ransa fara da baƙa yina sauke wasu zafafan Ajiyar zuciya yanzu tsaf zuciyarsa ta bushe .A haka barci ɓarawo ya suresa

Minti ƙalilan da fara barcinsa sai gata ta zo masa A mafarki ,yina ganinta ya miƙe cikin farinciki ga hawaye yaje zai riƙeta saidai ya kasa kamata ta zame masa tamkar Inuwa....tsayawa yayi yina kallonta kafin yace "Me yasa kika gudu ? Da gaske kin mutu?" murmushi tayi masa gamida ɗaga masa kai .
"To me yasa kika shigo rayuwata bayan kinsan ke ba wanzajjiya baceba"
"Saboda in samu wanda zai mun Addu'a,kuma in anfani da damar da ubangiji ya bani in samar maka da Abunyi..."

"Mtseww bani farin ciki da Aikina ni ke nikeso ,don Albashina bazai ƙareki da komai ba ,me zan da aikin ? Resig...."
"Dakata Abdul zeena tana son ka saidai Allah ya raba soyayyar mu bayan namu ,kayi haƙuri Abdul inna tafi yau bazan sake dawo ma kowa ba,taimako ɗaya zan nema a wajenka ka fitar da gawata cikin wancan wajen ka suturtani ka nemo mun ƴan uwana musulmai suyi mun sallah A birneni a gidana na gaskiya...."

Buɗe ido yayi kawai sai wasu hawaye masu ɗumo sika cigaba da sunturi a kuncinsa
"Allah ya jiƙanki Zeenatu!"

*✨TAURARI 3✨*


*🥳HAPPY NEW YEAR*
*PROMO🧑‍🎄*
_(Garaɓasan Sabon Shekara)_


_🗣️Ina Masoyan Oum Hairan ✍🏽,ina Na Oum Aphnan🥰 ,Ina kuma Na maman teddy😍INA MASU SON BIYAN LITTAFAN SAIDAI DAMAN SARARIN KUƊI BASU SAMU BA??? TO GA GARAƁASA🗣️_

_Yes😎Nasan Kuna sane Daga Ranar 15/12/2021 ,suka baje kolin sayar maku da littafansu da sukeyi a matsayin Taurarinku Kamar Haka ko...?_
*WATA KARUWA*
*AURAN SHA'AWA*
*SIYASATA*


_To A kuma daga yaune suka sake dagargaza farashin littafan Nasu domin kawai farin cikinku makaranta ,mutanenmu🥰yanda suka Haska fitulunsu daku a ƙarshen shekara sai su Haska maku Hanyar Sabuwar shekaran da cankwaɗa²n Littafan Nasu🥴_

_Kun dai san Ada muna Siyar da Littafi ɗaya Regular ₦300 ne to zai dawo ₦200 kacal👌Inkuma special ne daga 1k ya sauka zuwa ₦500💃_

_Ada muna siyar da Littafan Biyu a matsayin Regular ₦500 ne to yanzu Ya komo ₦300....in kuma biyu special ne daga ₦1500 ya dawo ₦700💃💃_

_Ada Muna siyar da Duka ukun ₦800 ne Matsayin Regular payments to yanzu sun koma ₦500 duka🤗...Inkuma special ne daga 2k sun koma 1k_

*_Wowhoho Kaji Arha kayan Baƙo,Saidai wannan Bononzan zai farane daga Yau 26/12/2021👇zuwa 7/1/ 2022👆,In baki biya cikin wa'innan Ranakun ba ,farashinsu zai koma kamar Nada yanda suke👈_*


_Waywoooo🤦‍♀️Ina Masu jin Comments Na littafan Nasu na Ratsa su ,suna takaici kuɗinsu bai kaiba....To maza ku Harraƙo kusa ku kwashi rabonku cikin sauƙaƙƙan Farashin Gaske_

*⭐🌟⭐TAURARIN NAKU NE...*
*😘SU KUKA ZAƁA...?😘*
*EH LALLAI NAKUNE🥰*

*KARKI SAKE,KARKU SAKE A BAKU LABARI...💃*

#Team Taurari
A.K.A
Kin shirya biya ???? To ga hanyar biyanki don A tsundumaki A group cikin Sauƙi

☆☆☆Taurari 3 Ƙarshen shekara😘😘😎
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅


0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular ɗaya ₦200
" " Biyu ₦300
" " Uku ₦500

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦500
" " Biyu ₦700
" " Uku ₦1000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number

09065990265


*PLZ IN BA BIYA ZAKIYI BA BANDA DAMUN CHART DA KIRA,,SERIOUS MASU SIYA KAWAI 👏🏽*


🧏🏻‍♀️DONT FORGET EXPIRY DATE 07/01/2022
*Inajina some how idan Na sha Ɗanyen ƙwai da lukewarm lipton,Amma mijina yina Gode mun Gamida shimun Albarka saboda yanda nike zama tsindim cikin Ni'ima ,sulɓi wajen🍌👅hakan yasa na danne tashin zuciyata ,Inasha duk bayan kwana uku...don jin daɗin mijina shine farin cikina*

39_40
........Cillata kan bed yayi,ya koma ya danne ta yina shinshinar wuyarta zuwa sauran lokon jikinta da suke fidda wani irin Ni'imtaccen sihirtaccen ƙamshi irin dai na isassun matan nan,da sukasan martaban ƙamshi.

Rungumo kansa tayi sannan tayi juyi ya koma ƙasa ta hauro samansa ,ta ɗan ɗaura fuskarta a can saman ƙirjinsa ,fuskarta na kallon nasa,hannuwarta suna Manne akan Nonuwarsa tana ɗan dannawa gamida ɗan bubbuga saman kan nononsa....

Nishi kawai yike furzowa da ƙyar daga ƙasan ƙirjinsa ,amma fuskarsa kamar Kunu.


A hankali ya ɗaga hannunsa ya cusa cikin bujenta yina shafa ɗuwawukanta masu tsananin sulɓi sai kufce masa suke a hannu ,yina daɗa dadumarsu yina shafasu kamar ya samu cincinbos ,Halshenta takai saman fatan idonsa ta ɗan yi masa flash lasa,gamida kissing na ɓangaren damansa ,da sauri ya rumtse ido ya buɗe ,tsikar jikinsa ya wani tashi yarrrr.

"Zeena"
"Alajin Allah me kake so"
"Komai zeena..."
"Ka samu rabin rai na"

Ta kai hannunta saman kunnensa tana ɗan shafawa ,ta zura yatsarta a cikin kunnensa tana kewayawa ,kafin a hankali ta kai bakinta saman leɓan kunnensa ta ɗan shiga tsotso ,tana sakin murning "Huhhuhhh hahhh...uhhhhh Ahhhh" zura Halshenta a hujin kunnen tayi ta fara caccakar hujin tana zaro halshen a hankali ,tana sakin iskan bakinta a cikin kunnen...Ƙanƙameta yayi saboda yanda jikinsa ya ɗauki rawa ,Yina mammanne kunnensa saboda yanda take masa waiwai kamar zata susutashi

Hannunsa ya ɗaura a saman t-shirt ɗin jikinta daidai kan Cikakkun Breast ɗinta ya hau matsasu ,cikeda gwanancewa,Gantsarewa ta shigayi tana daɗa tokaro masa ƙirjin ,saboda farkon weak point ɗinta shine breast ɗinta wani zazzafan Nishi take saki "Uhshhhh Wayyyyy"

Sun kwashe dogayen mintoci kafin ya birkitata ƙasansa ya ɗaga hannunsa ya cusa a cikin bujen siket Ɗinta

Bakinsa yi na kan bakinta a hankali yaKe jujjuya leɓɓansa akan laɓɓanta,da sauri ta saki laɓɓanta ,sanda taji yatsarsa ya caki vagina ɗinsa ,sannan ta saki wani marayar ƙara "Uhhh Ahhhh"

Ɗan murmushi yayi mai sauti sannan ya janyo leɓan ƙasanta ya ɗan tsotsa in brief sannan ya cika ta .

Ƙara jefe yatsarsa ɗaya ya ƙarayi a ƙasanta a take ya daɗe lumewa ,mului ta nitse tsamtsar cikin fadamar madaranta ,ya fara fingering ɗinta yina ƙwaƙuleta gamida cinta da yatsa ,zunzunzun haka kanta ya fara ɗaukan caji da sauri ta dafe hannunsa da hannunta gamida riƙe idon Hannunsa ,hakan yasa A galabaice ya ɗago jajayen Idonsa ya sauke a kan fuskarta cikin sigar tambayar Me ya faru?

Ɗan matse fuska tayi cikin sigar jin pain ,ta ɗakko hannunsa ta ɗaura a ƙasan mararta,sama da mons pubis ɗinta.

"Alajina Akwai abu anan fa,A bini A hankali karya ɓare..."

Ɗauke wuta yayi na daƙiƙan agogo ƙyas ƙyas biyu kafin ya ajiye gwauron Numfashi

"Badai ciki ba zeena? Ke kenan Da an taɓa ki ,kamar me jiran ɓurum kice ciki..Anya cikin ne kuwa??"

Murmushi tayi gamida jan kumatunsa ,Ba wani tsoronsa a ranta "Alaji tunda naxo gidan nan kaga nayi Al'ada? Be wise alhaji,Ni kasan ma menene? Walley tunda nike ciki ban taɓa ciki irin wannan ba ,wanda duk hasashena ya tabbatar mun da cikin Namiji gareni"

Waro ido yayi "Da gaske kike zeenatu?" jinjina masa kai tayi

"Tabbas Rabin rai,saidai aikin banza ne dole aje a zubar dashi"

Cikin rawar murya yace "Kai haba ,Dole inso abin cikinki,ke daga yanzu ma zan soma ɗaga maki ƙafa har sai cikin yayi ƙwari gudun kar cikin ya ɓare"

Rungumesa tayi da sauri,sai ga wasu hawayen murna kamar gaske "Alaji Da gaske kake kanason yaron cikina??"

"Na taɓa maki wasane...? Tabbas a wannan lokacin dole in aureki kamae yanda zainab tayi mun tayi kinga sai ki haifamun ɗa cikin lemar aure ko ya kikace?"

Buɗe baki tayi saidai ,batakai ga maganar ba ta tsaida bakinta a buɗe saboda bugun ƙofarsu da Akeyi,cikin kuka wata mace take ƙwalla masa kira ya fito hajiya ba lafiya

Wani tambul yayi kamar ɗan rasilin sai gashi ,a gaban rigarsa da hanzari ya zura ya nufi ƙofar ya buɗe ya fita sai ɗakin Hajiya zainab

Jinine kaca² tamkar na yankakken akuya ,itakuma tana kwance a some ne yayane oho ,idonta duk sunyi sama sun kakkafe sun wani irin ɗashe alamun ba jini sosai a jikinta.

Da sauri ya sunkuceta ,taran² ya fita compound yina ƙwallawa drivee kira,da sauri ya shimfuɗa wani leda mai tauri a seat ɗin bayan motar gudun kar ta ɓata motar da jini ,yina ziwa ya cusa ta,ya shige gaban motar driver yaja suka tafi cikin high speed,Asibitin Da File ɗinsu yike suka nufa ,kuma tun kafin yaje ya kira likita ya sanar dashi,don haka suna zuwa Nurses suka zo da gadon marar lafiya shimfuɗe da long machintosh ,aka ɗaurata akai aka wuce da ita A-septic waje aka fara bata kular gaggawa.

***
Zeena tana ganin An fita da zainab taran² jini na malala,ta cire tsinken jikinta ta ɗauki duk wani abu da zaisa a tuna da ita a gidan ta silala ta fice,sai gidan Abdul.

Abdul kamar korarriya ya ganta a wannan daren ,tun yina farincikin samun aikinsa har Abun ya zamar masa lami sabida ba zeenan da ta sashi ya nema aikin ,on conditions in ya samu zata auresa...Zuru yayi mata da ido ganin ta shigo Tsidik kamar korarriya sai sauke Numfarfashi take.

"Daga ina?"
"ka gode Allah ya dawo dani lapiya kawai"

"Hummm ,zo kiga Albishir "ya nuna mata kan Darduman dake gabansa,A hankali ta kwance igiyoyin dogon Takalminta sannan ta tako gabansa

"Shafa mun da wurwuri kafin ya huce "

Wayarsa ya buɗe ya nuna mata Notification ɗin samun aikinsa.

Wani tsalle tayi taje kamar zata rungumesa sai kuma tayi cak ta tsaya,kafin ta furta "congratulations Abdul"

Murmushi yayi sannan yace "A zahiri Abdul ne da neman Aikin,amma a baɗini aikin nakine my queen"

Dawowa tayi ta Lanƙwashe ƙafarta tana shafa wayar a hankali tana ƙara ganin Notification ɗin kamar yanzu taji labarin da gaske

"Shikenan doka ya kammala Saura maganan Shan biki ko?"

Dagowa tayi ta kallesa ,kafin ta miƙa masa wayar sa "In ka fara kama Albashinka kenan ko?" ta wuce ta ɗauki buta tayi waje.

Dafe kai yayi "Ooops Zeena Case🤦‍♂️"

****
"Yallaɓai,Bayan Scan da ƴan bincike da team doctors suka gudanar,Bincike was poorly assessable,amma dai an samu nasaran tsaida jinin dake zuba ba bisa ƙa'ida ba kuma an ɗaurata akan therapyn da ya dace ,Amma we are sorry Alhaji Cikin jikinta ya lalace yanzu haka mun bar Doctor james yina Evacuating retain product ɗin ,daganan za'a buƙaci 3pints (Ledan jini 3)na jini wanda za'a sa mata...so Idan akwai wanda zai donating (Bayar da jinin) yazo a gwadasa in kuma babu to akwai na saidawa A laboratory ɗinmu"

Tafa hannu dangin Hajiya zainab suak ɗauka tareda rafsa salati ,cikin jimami da tausayin ƴar uwarsu.

Saidai shi Alhaji Buba Bai wani damu da mummunar labarin fitar cikinta ba ,saboda yasan zeena na ɗauke da wani cikin da zata bashi namiji ma ba mace ba,shi yanzu babbar damuwarsa shine rashin lafiyar Hajiya zainab ya ƙosa a fito da ita yaga jikinta.

"Inajin Muje a siya jinin kawai ,Allah dai ya tashi kafaɗunta....✍🏽


Team Taurari🌟
A.K.A

☆☆☆Taurari 3 Ƙarshen shekara😘😘😎
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅


Kibiya kuɗinki ta wannan acc. Ɗin don cigaban karatunki cikin sauƙi ba tareda kinci haƙƙin kowa ba

0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular ɗaya ₦300
" " Biyu ₦500
" " Uku ₦800

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦1000
" " Biyu ₦1500
" " Uku ₦2000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number

09065990265


OUM APHNAN✍🏽
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ
الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي أَنْزَلَ عَلَى عَبْدِهِ الْكِتَابَ وَلَمْ يَجْعَلْ لَهُ عِوَجًا (١) قَيِّمًا لِيُنْذِرَ بَأْسًا شَدِيدًا مِنْ لَدُنْهُ وَيُبَشِّرَ الْمُؤْمِنِينَ الَّذِينَ يَعْمَلُونَ الصَّالِحَاتِ أَنَّ لَهُمْ أَجْرًا حَسَنًا (٢) مَاكِثِينَ فِيهِ أَبَدًا(٣)وَيُنْذِرَ الَّذِينَ قَالُوا اتَّخَذَ اللَّهُ وَلَدًا
(٤) مَا لَهُمْ بِهِ مِنْ عِلْمٍ وَلَا لِآَبَائِهِمْ كَبُرَتْ كَلِمَةً تَخْرُجُ مِنْ أَفْوَاهِهِمْ إِنْ يَقُولُونَ إِلَّا كَذِبًا (٥) فَلَعَلَّكَ بَاخِعٌ نَفْسَكَ عَلَى آَثَارِهِمْ إِنْ لَمْ يُؤْمِنُوا بِهَذَا الْحَدِيثِ أَسَفًا(٦)
First six verses of suratul kahf to recite....Jumu'ah kareem📿🕌

BONUS PAGE 41_42
Singleton Room aka kai hajiya zainab ,Bayan sun gama aikinsu akanta ,aka saita mata ruwa da jini yana shiga lokaci ɗaya. Iyayenta da ƴan uwanta sun kewaye gadon da take sai kuka suke itakuwa sai mabuga take da kanta cikin fitar hayyaci take sambatu

"Alhaji Buba ka cutar dani ,ka fifita karuwa akaina,ka kawo mun karuwa har gidana muna sharing ɗinka kamar zaman kishiyoyi,silar haka ka jefa rayuwata cikin garari Allah bazai barka ba..." A unconcious stage amma haka take tuttulo da hawaye,wannan ya sa zafin jikinta ya ƙaru ,sauƙi sai na Allah ,hakan yasa likitoci gaggawan ɗauko monitor suka mammanna masa tsakanin Axxilar (Armpit) da Sternum(Ƙirji) dukdai aka mammaƙala mata ,wayoyin Na'uran,sannan an elevating bed ɗin (An ɗaga gadon kaɗan) kuma an manna mata Oxygen A hanci ,sai hohhorniya takeyi

Atake dai Na'urorin Suka fara reading suna ƙara mai ban tsoro,suna rurrubuta sakamakon Lafiyarta, tundaga Hawan jininta ,ƙarfin Numfashinta ,Pulse da Oxygen saturation Level ɗinta.

Mahaifiyarta Raɓewa tayi a kona tana kuka tana mata Addu'a Allah ya sada ta da manzannin Sauƙi.

Ƙanwarta ce ta kira Babansu ta waya ,ta shaida masa yanda gabaɗaya aka lulluɓe masu ƴar uwa cikin Na'urori da Wayoyin Lantarki (Abunka da mutanenmu...lolz) Tana kuka tana kiransa yazo yayi mata kallon Ƙarshe sunsan mutuwa zatayi.


Five dayz later (Bayan kwana Biyar)

Jikin Hajiya zainab Alhamdulillah,ta samu sauƙi ta dawo Hayyacin ta saidai she's Anemic ,kuma Jininta ya hau,hakan yasa aka ɗaurata akan magungunan Ƙarin jini da na hawan jinin ,Gabaɗaya ta zama Anxious taji ta tsani rayuwarta da zama da Alhaji buba ,gashi tunda aka kwantar da ita yayi tafiya sai yau da ake saka ran basu sallama sannan ya dawo.


Da sallamarsa ya shigo ɗakin ,Anan ya riski rankatakaf danginta ,sun mayar da Asibiti kamar gidansu ,harda uwan da uban,ransa ne ya sosu yasan sun gama zubar masa da mutunci a idon likitocin asibitin da suke ganin kimarsa.

Bai kalli kowa ba ,don haka shima ba wanda ya kalleshi ,haka yaje gaban bed ɗinta ya riƙe ƙarfen gadon sannan ya ranƙwafa kanta kamar wanda zai mata kiss,sannan yace "Ya jikinki Hajiya zainab" kauda kai tayi ɗaya sashen ,ba tareda tace komai ba ,haka yaja kujera ya zauna a gefenta hannunta na kan cinyarsa ,ya wani maze sai faman kiraye kirayen waya yike a dole ga Attajiri .

Shidai baban sai sa ƙannenta yikeyi suna harhaɗa masu kayansu cikin wata jaka ,ya adana Talaucinsa da tsufansa bai gigin kallon inda suke ba,haka har likitan da zai basu sallama ya shigo,bayan sun gama mata gwaji da tambayoyi sai sannan ta buɗe baki tana basu Amsa.

Haka likitan ya rubuta masu magunguna ya basu shawarin Abincin da zatana ci da zai ƙara mata jini da wanda zata daina ci saboda daidaituwar Blood pressure ɗinta ,Girma da Arziƙi suka rabu

Sai sannan baban yace "Habiba kamota mu tafi gida " Aikuwa cikin rawar jikin Mamanta ta kama Hajiya zainab ta sakko da ita a gadon ta duƙa tana gyara mata zaman takalmi a ƙafarta

Buɗe wagagegen muryarsa yayi "Ina zaku mun da Mata?"

Banza sukayi dashi ,hakan kuwavya ƙona masa rai ,da sauri ya tashi yaje bakin ƙofa ya kange ƙofan da jikinsa .

"Bame fita mun da mata"

Cikin fututtukewan fuska irin na balaƙyaƙƙun tsoffin nan ,yaje gaban Alhaji buban ya hau tsiya "Matuwa ne ba mata ba...Nace matuwa ne ba mata ba ,ka jirga ko sai mun maka taron dangi mun ɓarar dakai...ai ka sallami auranka daga ranar da ka kawo Abu nan Asibitin"


saɓe kafaɗa yayi,cikin rashin damuwa "Aikin banza ke suka Azabtar yanda bakida jininnan da a gida kike da riritaki zanyi da cima me kyau amma bisu sata banbara maki tuwo miyar kuka da shuwaka,ƙarshenta in wuya ta isheku ku da kanku zaku kirani sulhu nikuma nan ne zan ja ku a ƙasa...sai na nuna maku Akwai Tazara mai tsayin gaske tsakanin talaka da Attajiri"

Sudai haka suka raɓe suka fita shikam ,babanta sai jan masa Allah ya isa yike da Azabtar masa da yarinya Mai tsananin haƙuri da yayi

****
Daga Asibitin gidansa ya koma

Amma haka ya gamayin Up and down cikin gidansa ba zeena ba labarinta dukda ya lura zeena bata ciki bai wani ɗaga hankalinsa ba a tunaninsa zai yiwu tana gidan Hajja Meena ,don haka ,hakan ma da tayi ya sasa jin farin ciki.

A nutse yayi wanka ya canja shiga ya tafi meeting da Agents ɗin Dubai Gold sminth ,masu ƙera gwalagwalai da suka buƙaci haɗin gwuiwar kasuwanci dashi ,kuma yaune zai je ya zuba kaso sittin bisa ɗari na kakaf Arziƙin da ya mallaka ,don sun kwaɗaitar dashi akwai riba na ninkin ba ninkin Kuɗin da ya zuba a cikin watanni uku kacal.

A gidan Saukan baƙinsa na wajen gari suka sauka bayan Harƙalla ya kammala suka rubuta masa risitin shaidar kuɗin da yayi depositing suka haye shelicoftan da suka zo a ciki suka ware ,cikin farin cikin damfaran da sukayi mai tsokan gaske.

Shikuma daga Nan ne ya wuce gidan Hajiya Meena ,ya kirata ba adadi taƙi ɗagawa.,,ƙarshe yasa me gadinta ya shiga ya shiga ya kira masa ita.

"Alhaji Ai ba matsala ku na gidane ka shiga kawai bata daɗe da shigowa gidan ba ma"

A falon Hajja meena kuwa kuɗine ta bazashi a saman carpet ɗin tsakiyar ɗakin suna suna,daga 20k sai 50k duk na sallaman yaranta ne da aka bata kafin Alƙalami ta watsasu wajen Alhazai karuwanci

Anutse take haɗa lissafin , ta ƙure sautin kiɗan Barmani Choge a Mp tana rangaji dakai ta turo kallabi gaba tana aikin ƙidaya kuɗi.

Tana kallon wayarta yina ringing amma ta kasa ɗagawa ta rasa dalilin da yasa ta tsani Alhaji buba gidan kuɗi .

Ba zato taji an turo ƙofar ,ai kuwa da gudu ta ɗage ƙasan carpet ɗin tana watsa kuɗaɗen a ciki ta maida ta zauna. Tana gyara fuska irin na marasa gaskiya ɗinnan.

Dariya ya saki "Hajja meena kinaji ina kiranki kinƙi ɗaga wayata,to ina Amanata ?"

Duru² da ido ta shigayi kafin tace "Wa kenan?"

Kujera ya samu ya zauna sannan ya furta kalmar "Washhh" yayi wata wawuyar Hamma,gamida miƙa.

"Zeena mana ,Tunda hajiya zainab batada lafiya ban samu zamabane shiyasa ,to shine na dawo naga bata gida,Nasan tana nan kuma kin ɓoyeta ne saboda ban kawo la'ada,wallahi ina sane , tun ranar da kika haɗamu ban baki komai ba,amma ai kece daga kin leƙo mota kin ga muna harka a ciki kika waske da gudu kamar wata sabuwar Hannu...Hehehe" ya ƙare yina dariya gamida sauke hulan kansa yina shafa tallelen kansa dake faman sheƙi.

Zaro ido tayo waje ,tana tuna ranar da ta gansa yina making love da ƙadduwa a mota tana "Emmmeeehhh" yina faman zumbuɗa mata gwatso

Murtsuke ido tayi da kyau kamar wawiya

"Alhaji Ƙadduwar ce ta zama zeenatu?...Ni yaushe rabona da zeenatu tun ranar da ka bamu sallamar ƙarshe ban kuma ganinta ba ,ina ta jiranta ma tazo ta karɓi sallamarta saidai naji labarin an ganta da wani Tsohon direbanka nan da kwanaki yayi nacin sonta,Wai naji ana raɗe raɗin aure zasuyi kuma a gidaɓsa take kwana,amma ni ba ruwana da ita duk yarinyar da ta gujenk barikine saita ga alawaɗan ta ina nan,Ni warkine daidai ƙugun kowa,sai ya gama mata wayo ya kwashe Arziƙinta da Albarkan jikinta zai yasar da ita ai"

Tunanin Alhaji buba Hutu ya tafi na wucin gadi,Sosai ya ɗauki Hajja meena me motsuwar ƙwakwalwa ,inba haka ba sai wani soki burutsu take zubawa wai shine kecin Ƴar Akuya a mota yaushe akayi hakan??

Cikin tsokana yace "Ai tooooohhhh...yanzu tana gidan Abdul ɗin kennan?"

Gyaɗa masa kai tayi tana cigaba da bin waƙarta " ♪♪♪ Yaro sha ruwa ka kunna sigari. ♪♪♪...sama ruwa ƙasa ruwa.♪♪♪...Ahayye sama ruwa ƙasa kuɗi...♪♪♪"

Ajiyar zuciya ya sauke"To ko zamuje ki rakani inda aka ce take,saboda ta tafi mun da cikina kuma yanzu shi ƙaɗai ne fatana,ni auranta ma zanyi"

****
A ɗakin Abdul zeena na zaune ranta sosai yike a ɓace ,shikuwa abdul sai rawan jiki yike da Ita ,yau yaje ya siyo set ɗin Akwatu an bashi Resit ,ga kayan turaruka masu tsadan gaske wai zai fara tara lefe....yina duƙe a gabanta yina nunnuna mata kayan yina shaida mata irin bajintar da zai mata in aka fara biyansa Albashinsa,Tunda Karon farko kuɗinsa yafi dubu ɗari da Hamsin ,Murmushi ta ɗanyi tana dakace bata mutu ba ta riski Abdil a matsayin Masoyi da babu Abunda zai hana ta Aureshi amma yanzu😭 saidai in da rabon suyi wani rayuwar bayan shima ya mutu.

Sosai take yabawa ƙwazonsa tana ƙara basa ƙwarin gwuiwa gamida Nuna masa kuskuren da yike aikatawa akan soyayya da mace da yanda zai gyara

Yaji daɗin zamansu na yau fiyeda ko yaushe din haka suka barrarraje suna ta zuba hira da ,dararraku gamida barkwanci


A ƙofar gida kuwa Neghbour Suka fara haɗuwa dashi suka tambayesa ko nan ne gidan da zeena da Abdul suke???

Tamkar wanda aka sakar masa halshe kawai ya fashe masu da kuka

"Eh nan ne gidan da tayi mun ƙarfa ƙarfa dashi,itama ta kwanto maku kuran ko?"

Murmushi Alhaji buba yayi "Ko ɗaya, cikina take ɗauke dashi"

Dafe ƙirji yayi "Ciki kuma?" sannan ya wuce suka bishi a baya yina mamakin yanda Alhaji buba yayiwa Aljana ciki tunda shi baisan Fatalwa bace.

Daga ɗaki Knocking duka shiga ji anayi ,zurrrrr idon Zeena yakai mata har ƙofa ,ta gansu tsatsaye suna dakon a buɗe masu ƙofa ,a sarari tace "Done die from now⚰️"

"Waye" yayi tambayar A mamakance

"Buɗe ka gani" Neghbour ya bashi amsa ,A Hankali ya miƙe zai tafi ƙofar,saidai da sauri zeenah ta kamo hannunsa.

A take yaji wani shock me kama da vibration don zai iya cewa sassan jikinsu bai taɓa gugan na junansu ba...dakatawa yayi yina kallon hannunsu a jone waje guda kafin yace "Menene?"

"Karka buɗe"

Mamakine ya kamasa "Ko meyasa ?🤔Abdul nefa ki bari a buɗe mashi"

A hankali ta fara sauke yatsanta da ɗaya da biyu a kansa har ta zame hannunta ."To jeka"

Take zucitarsa yaji ta tsinke meye haka kenan

Da sassarfa ya nufi hanyar ƙofar da sauri ta ƙara ƙwalla masa kira "ABDUL!!" Dassss! Gabansa ya faɗi

Da gudu ta tako gabansa ta rungumesa sai hawaye shau shau shau!
"Ina sonka Abdul banson In rasaka...ka tsare Addininka kaji Abdul..." daidai nan Alhaji Buba ya girgiza ƙofar cikin hushin zuciya a tunaninsa suna can suna Iskanci ne .

"Zaka buɗe masu ko?" a sanyaye ya ɗaga mata kai ,lamarinta ya kashe masa jiki

Sakinshi tayi har ya ƙarasa bakin ƙofa ya kama handle ɗin ƙofar "Abdul muna tare har muddan rai mafarkinaaaa"

"wai meye haka zeena?" miƙewa tayi ta buɗe net ɗin katifarsa ta shige

"Bye My😢Na barka ...Na barka kenan ai kuma" kawai ta haye katifar ta kwanta ,Sam ya kasa inda zai ɗaura maganganunta kawai ,shi kuma ya buɗe masu ƙofar suka shugo dukkansu

"Ina zeena?"

Nuna masu katifa ɗin yayi da hannu ba tareda yace komai ba. Da sauri Alhaji buba Ya je ya yaye Net ɗin "Ke zeena wani cin Amana kenan ? Sai ki taho wajen yarona da cikina da nike azaban so?"

Wayam baiga kowa ba,juyowa yayi ya kallesa "To ina take kuma?" mamaki shima kamashi yayi nan suka fara birkite ɗakin har boxes🧳 ɗin auran da ya siyo saida ya bubbuɗe bata ba dalilinta

Wani ƙwalla ƙara Abdul yayi ya dafe kai,tareda zubewa a gwuiwarsa "Zeenata kina ina?"

Waigowa Alhaji buba yayi ya kalli Neghbour "Akwai hanyar fitane bayan wannan ƙofar da muka shigo?" girgiza masa kai yayi kafin ya ɗaura da cewa

"wannan zeenan fa ba mutum bace ni nan kunji abunda ya haɗamu....(A take ya basu labarin nemanta da yayi da yanda tayi masa siddabaru,kuma ta hanasa barin gidan kuma ya kasa faɗa ma kowa )


Da sauri hajiya meena ta dafe kai,kafin ta tuno abunda ya faru a office ɗin Likita Ashraf

"Af Alaji Biri yayi kama da mutum zeena Ba Aljana bane kamar yanda wannan bawan Allahn yike tunani ba fatalwa ce, kuma soyayyar Da Abdul yike

Please Login or Register in order to submit comment