Reading AUREN SHA'AWA complete book 2 END by OUMAPHNAN Chapter 5 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

to amma geme² dasune zasu zauna suna shirnen begensa??? Sallaman da aka fara ƙwallawa ne yasa islamiyya shiru bayan tasa su da tsiya da tayi kamar ƴaƴanta...Baba miƙewa yayi ya saka hulansa yina amsawa ya suri takalmarsa ya nufi hanyar waje

Shiru islamiyya tayi ta kama wanke allonta tana waƙe²nta masu cike da habaici ,Tsiiiiiit ta ɗanyi jin anɓkira sunan Akram ,kafin ta zabura sai hanyar soro ,inna lami na "Ke...ke...ki dawo " Amma ina! Gaban mutunin dake tareda baba taje ta zube tana gaishesa ,sosai ta ganeshi malam Mahadine daya zo yayi mata yankan ƙauna ya rabata da farincikinta Ya Akram

Gaisheshi ta farayi sannan ta ɗaura da tambayar dake cin ranta "Malam ɗan boko ina ya Akram ɗinto ,na ganka kai ɗaya?"

Murmushi yayi"Akram yau ɗinnan zaizo yanzu haka ma daga nan makarantarsu zanje inje taho dashi...."

Ai bata jira sauran zancensa ba ta ƙwalla ihun "Yeeeehhhhhhhh inna Albishiri Albishiri?"

Inna ta tsorata ainun da ihun da ta kwaso ta shigo mata dashi cikin gida
"Lafiya?"
"ya Akram zai dawo?!"
Ɗan murmushin farincikine ya ƙwace mata ,sannan tafara tafa hannu "Ah ah barka ...barka yau kunnuwanmu zasu huta da bala'i" dariya ta tuntsure dashi ta kwasa waje da gudu.


Shikenan fa Tunda akazo masu da labarin Akram zai dawo ta gaza ma kanta zaune da tsaye ,itace nemo goruba ajiye masa nemo guava ,mangoro su ɗanya da magarya dasauransu ,gari kam kaf ta gama terera masu yayan ta Akram zai dawo



Ya za'a ƙare Akram zai jure zama ba zungura 🍌da ƙwaƙula👅???
Muje zuwa Akram A ƙauyensu,ga Islamiyya an zage ana jiran zuwan Akram ko da wanne ze je mata??




_Daku nike ƴan *V.i.p comments group 1* ɗina,wallahi in baku mun comments zan maidashi only Admin Can send msg, gabaɗaya zaku lalata gida da hiran link ɗin kuɗi da sauransu mutane na tambayan ya suka jini shiru to me zance tunda dalilin buɗe gidan bashi kuke ba,gaskiya in baa mun sharhi zan rufe gidan kawai🤗_


#Team ☆☆☆Taurari 3 A.k.a
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅


Kibiya kuɗinki ta wannan acc. Ɗin don cigaban karatunki cikin sauƙi ba tareda kinci haƙƙin kowa ba

0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular ɗaya ₦300
" " Biyu ₦500
" " Uku ₦800

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦1000
" " Biyu ₦1500
" " Uku ₦2000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number

09065990265
Oum Apnan✍🏽
Ina kuke manyan mata,Ina uwargida me mararin murmuro da martabarki na mahabar ƴa mace ,Ina amarya ƴar lalle masu shirin shiga gidajen Aure,To ya Ga damarku Hajiya Nafeesa Oum Irfaan Ta taho maku da cankwaɗa cankwaɗan magungunan mata gredi ƴan gaske,Kama daga Emergency,Gakuma garukan magunguna Na gargajiya ƴan Niger, Sudan da ƴan zamfara...Gumban Riɗi,Gumbar Dabino...kai gasunan birjik👌
Zumar ƴar gata gasunan guarantee aiki bayan Awa uku
Tabaje hmmm wowow
Haɗin kazan amarya,Haɗin kazan me jego,Haɗin kaza me rubutun Mallaka..hm hm iya kuɗinki iya shagalinki💃
Cicciɓi Dahuwar shalele ,kiji kinacin naman nan tamkar kinacin sadin yasha magani na musamnan😋Ɗanɗanon da Aikin na musamman ne,Ga Matsi ,ga virgine....ga..ga
Kai Abubuwan Bazasu ƙidayuba ,saidai Albishir ɗin da kawai zan baki shine ,Ana kawo mana Amarya mu gyarata tsaf daga nan sai ɗakin Ango no faɗa akan bed Inshallh,saidai da sharaɗi ban fara baki magani sai nayi maki maganin infection don gudun cin karo...
Hajiya Nafisa Tana zaune a zaria ,kuma tana delivering kayanta a koina a ƙasarnan ,Ga masu buƙatar ɗaya ko sari ku tuntuɓi wannan Number 08065850941
Sai kunxo🥰

35_36
A gidan Alhaji Buba kuwa zeena ,sauya kaya tayi zuwa Atamfa na riga da siket ,tayi saurin shiga kicin ɗin dake manne da falon hajiya zainab ta fara haɗa mata simple girki .

Tanaji Suka shigo ƴan aikin suna ta didiman zuwa mata barka da zuwa ,duk bata fito ba ,har sai da duk maids ɗin suka watse kafin hajiya Zainab ta kalli Alhaji Buba dake ƙame akan kujera yina girgiza ƙafa ɗaya kan ɗaya sai faman hura hanci yike with full of pretending

"Alhaji na,me kasa Ake girka mun naji gidan ya kaure da ƙamshin girki"

Caɓe baki yayi ,sannan ya ɗan tsura mata ido kamar zai tankata kuma sai ya basar,a dole an ƙona mun rai ɗinnan.

"Husbyyy...." wani tsawa ya doka mata da yasata yin shiru ,kuma da sauri ta miƙe ta nufi kicin ɗinta tana bin inda hancinta ke ɗosano mata ƙamshin girkin

Gabanta ne ya bada sautin dam! Tayi matsanancin firgita da ta ga mace tsaye ,ta juyawa ƙofar kicin ɗin baya,tana a gaban sink tana ɗauraye kitchen utensils ɗin da ta ɓata heart free.

Ɗan jim tayi,wasu tunanika Negatives da positives suka shiga ƙwalwarta a lokaci guda,Tana bin hip ɗinta da ya baje a cikin siket ɗin dake saye dashi ,amma jiki kamar na ƙyanƙyaso

"Kodai karuwa ce?...A'ah kodai Alhaji Aure yayi?"

A take ta tsayarwa ranta da zargin zuciyarta ,tabbas Alhaji ne yayi aure

A sanyaye ta tako Bayanta ta tsaya daf da ita ,sarai taji ta tun shigowarta amma ta maze ,A galabaice ta fuzgo ƴan kalmomin da sukayi saura a maƙoshinta tace "Who be rat?" abunda salon harshen turancinta ya furta kennan A ƙoƙarinta na cewa "Who be that?"

Fuskarta ɗauke da fara'a amma duk wata cikakkiyar mace ita da ta kalla tasan na kissa ne da haɗa waje...Karaf ko ta sauke ƙwaran idonta akan Alhaji buba da ya dafo ma Hajiya zainab baya don son ganin yanda zata kwashe.

Raba ƙofan biyu yayi da hannuwarsa suddenly ta jiyo sautinsa cikin gazar gazar ɗin turancinsa yace "Na your father be rat"

"Haba Alajin Allah meye haka ne mata kana kallonta da tsirgegen ciki ,kalmomi masu kaushi basu dace da ita ba...yahaƙuri kinji hajiya Ni ki ɗaukeni kamar ƴar uwarki ,kin ganni laifina ne da banzo na maki sannu da zuwa ba ,on my willing inga nayi entertaining ɗinki da girkin da zai suiting bakinku na masu ciki..." Da sauri taje ta kama bubbuɗe warmers ɗin da ta gama juye girkin da tayi a ciki

Hajiya zainab da tun zagin da Alhaji yayi mata a gaban yarinyar da batasan ko wacece ba amma kallon farko tasan ta fita komai tundaga jikin mata,Ilmi kyau da sauransu,Taji gabaɗaya komai na duniya ya sire mata a rai .
Amma saboda tai welcoming ɗinta ,ta ɗan washe mata baki

"wow Thank you sister"

"Ina buƙatar jin fiyen fiye da haka daga wajenki madam " tayi sauri ta janyo hannunta ta saka mata madaidaicin spoon a hannu

"plz teste them in basuyi ba ,ki faɗa mun yanzun nan in sake maki wani"

Sosai taji duk damuwar ta ya kwaranye tabbas wannan yarinyar Arziƙi ne ,with courageous Action ta ɗan ɗiba takai baki,sannnan da sauri tayi rolling eyes ɗinta ,tareda jan Numfashi sama which depeat full of Excitement

"Hmmmm Tantalizing😋"

Waro ido zeenan Tayi kafin tace "Anty?👂"

"I mean very very delicious thank you dear"

Da sauri Zeenan ta jinjina kai kamar kutun ƙadangare,"Is my pleasure anty😊 Allah ya raba lafiya"

Bubbuga ƙafaɗarta kawai tayi,sannan ta juya ta nufi ƙofar inda yike kakare tace "Zan wuce "

Da sauri ya jirga cike da kunyatuwa ,haƙurin zainab na bashi takaici shiyasa ko yaso sakinta bata bashi ƙofar hakan .

Itakam da ƙyar taja ƙafarta ta fice a kicin ɗin ta barshi da zeenan tsaye suna kallon Kallo
Waigawa yayi saida yaga ta ɓace sannan ya ƙarasa cikin kicin ɗin da sauri kamar munafuki ya wani turo mata fuskarsa "Ke kin iya zamba cikin Aminci"

Hararar wasa ta banka masa ,ta sungumi tray ɗin dishes ɗin ta raɓasa ta fice

Soke hannu yayi a kumatu kafin ya tafa hannu tareda sakin dariya "Wai😁Wallahi kinci bashi ,wannan harara haka me kama da fari...wayyo ni" kawai sai yabi bayanta da sauri.

****

Akram Cikin Hawaye ya rabu da Abokansa suka ɗauki Hanyar Ƙauyen Na'Isa ,Sai da ya ga sun shigo garin soba sannan ya fara tuno gida yina tuno memories ɗin da ciki harda shalelensa Islamiyya wanda shigarshi makaranta har ya fara mantawa da ita,saboda ya zuba rayuwarsa a sabgar Hajiya Suwaiba,A babbar tashan soba suka sauka anan ya siyawa Islamiyya tsarabar ƴar tsanar da yayi mata Alƙawari cikin 5k ɗin da hajiya Suwaiba ta bashi 2 dayz back .

Yamma liƙis suka shigo gida ,aikuwa A dakalin ƙofar gida Islamiyya ta yada zango da ƙawayenta tun hantsi tana dakun zuwarsa ,saidai in wa'innan batch ɗin sun gaji da zama sun tafi wasu su zo su tayata zama ,Lokacin da ya iso tana zaune ta miƙe ƙafa ta rafka tagumi da kofin kununta a gefe sai gyangyaɗi takeyi...Da sanɗa yazo ya janye mata tagumin ,ai kuwa firgigit ta farka ,tareda watsa masa lulun Eyes ɗinta da suka jirkita kaɗan saboda Azaban barci da takeji amma taƙiyi .

"Wayyyiyhuhu Daɗi kasheni Ya Akram kaine??" wani sufa tayi ta ɗane a wuyarsa ,tana jijjigasa ,shikuma yina faman tuntsuran dariya.

Ihunta ya fiddo su baba daga cikin gida ,Baba faɗi yike "Ke!..ke ,cikashi du Allah"

Amma ina batamasan yinayi ba,da ƙyar ya ɓanɓareta a jikinshi tayi masa wuju² tamkar zata ɓaɓɓallasa duk cikin zumuɗin Akram ya dawo ne

Da ƙyar ta cicciɓi jakansa ta shige masa dashi gida ,ta barshi anan da ƴan barka da zuwa ,ƴan tsegumi na mamakin kyawun da Akram yayi kamar ba karatu yaje ba.

****
Bayan Sallar Ishah

Zaune suke ɗukkansu a faffaɗan taburma a shayin dake gidan ,inna Lami ta kwasa tuwo a gaban kowa da miya da manshanu yaji tantaƙwashi da Daddawa Irin dai Dahuwar mutan da ,sosai Akram yike cin Abincin cike da santi ,don sosai yayi kewar girkin Inna lami

Islamiyya kam tana zaune ta rafka tagumi sai tuttular da hawayen Iska take ita lallai fa bazataci Tuwo ba saidai A bata kuɗi taje ta siyo ɗan wake.

"Don Allah Don Annabi kici tuwon nan ,ta dawane fa akwao daɗi ki ƙyalemu muji kunne"

Ƙanƙance ido tayi kafin ta hau bala'i tana buga ƙasa
"Ya Akram ,Ina da yardana ka tafi birnin nan karatu ko? To Kwarankwatsa tallatsa baka komawa ,saidai mu cigaba da zuwa Allon Malam Zakari tare don na lura ,wannan binnin bai ƙareka da komai ba sai rashin imani,...Ace kana kallo bancin Abinci Amma mai makon kayi zuciya kace bakace sai faman zura loma kake,waima harda cemun in ƙyaleku kuji kunne ko...to Anƙi ɗin" ta daɗa tsaga ihu da ƙaran gaske.

Rumtse ido yayi ,jijiyoyin Kansa yana ɗaɗɗagawa ,da sauri ya tsame hannunsa a Abincin yaje ya wanko Hannunsa ya dawo inda take. Batayi Aune ba saidai taji ya sureta yayi hanyar Soro da ita.

"Ina zaka da ita? Zoka Ajiyeta ina ban hanaka wannan Halin banzan ba ? Inakai ina ɗaukan Islamiyya?"

Murmushi yayi,din yanzu ya fahimci dalilin da ya sanya bayison close Alaƙarsu da Islamiyya

"Baba kayi haƙuri ɗanwaken zan kaita ta siyo sai mu dawo " tanajin Hakan ta leƙo kai tace "Ya to zamu ba kwano ne? Ajeni inje in ɗakko kwano...godiya nike nawajena Ashe dai har yanzu kanaji dani ,Ƴan baƙin ciki saidai su mace...Ehee" ta wuce hanyar madafi ,ta bar su inna lami zuru da ido don tana tsoron ta cika zurfafawa Malam yaga baƙinta.

Zuwa yayi taburman ya dawo ya zauna "Baba wai don Allah haka Islamiyya zata dawwama rayuwa irin na jahilci haka...Yaci a sata makarantar Primary ɗin hanyar garin nan ko ta kori jahilci "

"Iyyeh ,har kainan to kaima yaushe ka fara bokon ,kuma da yaya na amince bare inkai ƴata mace?"

"Inna Karatu daɗi gareshi inason gidan nan mu kasance mutane na farko da zasu kawo ma ƙauyan mu cigaba...Catalist ce Me kyau Islamiyya amma mun barta da baiwar bakinta yina ƙarewa wajen roron tsiwa...Baba A duba lamarin Primary kaɗai zatayi wallahi ina tsananin cin wuya a makaranta,wanda duk ya samo usuline sakamakon rashin gurbin karatu me kyau da ban samu ba..." Shiru Malam yayi ba tareda yace komai ba ,kafin ya miƙe ya suri takalmarsa ya nufi hanyar turakarsa ,Saida yakai bakin ƙofa ya ɗaga Asabari xai shiga ya juyo yace "Ku I maza ka je ka siyo mata ɗan waken dare na yi"

"to " ya Amsa masa dashi ,daidai nan Islamiyya ta fito da kwanonta ,bayan duk ta gama jin zancensu ,tana zuwa ta lanƙwashe ƙafa a gabanta

"Inna don Allah nidai ki kaini bokon nan wallahi nima inaso ,kalli fa yanda Ya Akram ya fini fari yanzu ya fini kyau,nima in na fara zuwa makarantar sai na fishi kyau"

"Yawwa Inna don Allah ki Amince A nemarwa Islamiyya Makaranta ,wallahi Akwai Alheri a karatun boko ba kamar yanda kuka ɗauki Al'amarinba"

"Shikennan Zan yi ma Babanku magana kunsan shiɗin hutsune ,baka masa gwaninta amma nikaina na daɗe inason insa yarinyar nan a makaranta amma inna nuna ina so to shi kuma turjewa zaiyi ,amma kaga yanda na nuna banso ɗinnan sai kaga ya yarda ,nidai kawai kuja vakimku kuyi musamman ke me bakin Aku"

Da sauri ta damƙe bakinta tana raba idanuwa "Nayi shiru ma...Ya zo muje" ta ɗauki kwanon tayi gaba taje soro ta jirasa ya fito suka tafi.


*****
Abdul Neman Aiki mashaAllah yakai takardunsa Office ɗin su Neghbour har yau ma sunje Interview yanzu saura jiran ɗaukan Aiki in Allah ya tsaga da rabonsu.

Shikam yanzu Neighbour Baya baƙin cikin neman aikin Abokinsa ,shi yanzu yafison ya samu aikin ma,Ko ya samu su tattara su bar masa gidan ya samu fili ya huta da furgici....Don yanzu ko wuni a gidan be son yi saboda zeena da ta kankane ko ina kamar gidan ta ,gashi bala'in tsoronta yike saidai abun takaici haryau ya kasa faɗawa kowa Abunda zeena ta masa .

Itakam bayan Abdul ya dawo ta shirya cikin Jallabiyya baƙa ta yi rolling da mayafinsa sai ɗan clutch bag ɗinta mai ɗauke da wani mini envelope sai wayarta rakani toilet da ba karen da ke nemanta a ta wayan

Tambayarta Abdul yayi inda zata amma tace masa shidai ya jirata bazata daɗe ba,haka ta fice ta barsa nan cikin tunani ,yanzu ya soma gajiywa da yawan yawon Zeenat ,kardai ruwa take neman komawa??

Ma'aikatar da Abdul yaje neman Aiki ta nufa direct ,ta nemi security da ta gani cikin uniform ,da yayi directing ɗinta ziwa office ɗin Shugaban ɗaukan Ma'aikatan gabaɗaya, ba tareda yayi wani dogon tunani ba,kasantuwar yasan yau anyi didimar interview ya nuna mata office ɗin dake up ,sannan ya wuce


Knock tayi sau biyu ,sannan cikin rashin tsoro ta murɗa handle ɗin ta shiga ba tareda ta jira an bata umurni ba.

Zaune yike akan kujeran dake tsakiyar office ɗin ,mai ƙafar taya dake ɗan juyasa side to side a hankali, gabansa faffaɗan tebur ne ,barbaje da takadu da files a gefe da gefe sai Tab. A hannunsa yina shafawa majestically yina tura sunayen qualified Applicant wanda ya dace a ɗeba aiki zuwa Head Office ta Gmail ɗin Ogan.,Daka kallesa kasan babbane ,amma he look very Busy And restless ,kamar ma yina aikin ne Relunctantly,hakan yasa har turo ƙofar da shigowarta ma baijiba.

Cikin siririyar muryarta ta rangaɗa masa sallama gamida cuno kanta da gangar jikinta baki ɗaya cikin office ɗin,ba tareda ta jira an bata Izini ba.

Ɗago idonsa yayi ya kalleta up and down,cikin wani irin kallo mai cikeda ƙasƙantarwa ,sannan a fusace yace "Out from my Office" ya ƙare yina nuna mata ƙofa tareda tsaida Ƙwarar Idonsa akan face ɗinta

Lumshe idonta tayi sannan ta sake buɗewa kamar me jin barci,batareda nuna ko ɗar ba ta ƙara matsawa gaban teburinsa

"Barka da Aiki yallaɓai"

Ƙufula ya ƙarayi da rainin wayon watannan matashiyar
"Who dare you zance ki fita kina mun tsayayya?...go the hell out of here!"

Caɓe baki tayi ,sanna ta ɗage kafaɗa

"While any way...Shikenan, I will, zan fita kamar yanda ka umurceni ,Amma Ranka shi daɗe a taimaka ko na fita Ai amfani da wannan flash ɗin da nazo dashi...in kaga Abunda nazo maka dashi tourch ur heart and felt interested Zaka iya contacting ɗina ,here is my Phone number" ta ƙare tana nuna masa Numberta jikin wani ɗan madaidaicin farin Envelope mai ɗauke da flash a ciki,sannan ta ajiye a kan tebur ɗinsa ba tareda ta kuma kallonsa ba ta juya cikin taku me cike da gadara.

Mamaki ne Ya ishesa ,wannan wata kalar yarinyace ƙarama amma take taƙama da jiji da kai?

Bai aune ba saidai yaga hannunsa na farke envelope ɗin da yike stepplized,A hankali ya fiddo flash ɗin ya janyo laptop ɗinsa ya maƙala a jiki bayan ya kunnata,ya ɗan kurɓi Ruwan C way dake gefensa ya maida murfin ya rufe ya ɗan kishingiɗa yaɗan yi tagumi da hannunsa ta karkace yina jiran Abunda ke loading...✍🏽


#Team Taurari
A.K.A

☆☆☆Taurari 3 Ƙarshen shekara😘😘😎
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅


Kibiya kuɗinki ta wannan acc. Ɗin don cigaban karatunki cikin sauƙi ba tareda kinci haƙƙin kowa ba

0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular ɗaya ₦300
" " Biyu ₦500
" " Uku ₦800

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦1000
" " Biyu ₦1500
" " Uku ₦2000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number

09065990265


OUM APHNAN✍🏽
43_44.
....Me ya kawo ku kuma wai nifa na daina zubar da ciki"
Dakewa Meenah tayi kafin ta Shigo ɗakin likitan gabaɗaya ,suma su Alhaji Buba suka ɗafe mata baya.
Saida ta samu kujera opposite to Nurse Ruƙayya kafin taja Numfashi gamida yin balance akan kujeran "Dr.Ba zubar da cikivnazo yiba nima kamar yanda na sabar maka,wank ɗan kokwanto ne muke ciki can you plz elaborate?..."(A hankali ta fara koro masa abinda ke tafe dasu har kawo guduwar na Alhaji buba da tayi da cikinshi)
Ai kafin taja fasali Nurse Roƙayya ta karɓe da cewa "Wai watannan yarinyar da muka zubarwa ciki last kafin jinyanka suke nufi likita?"
Ashraf da jikinsa ke rawa ya kasa magana Sai jinjina mata kai yike kamar namijn ƙadangare.
"Then sai kuma ace tanada cikin wani Alhaji...kai lets cut the story short,Dani akai evacuating bby ɗin gawar a waccan lokacin kuma tun kafin mu gama kintsata ta rasu,And nice nan na cike takardan mutuary, kuma inajin gawarta ma yanzun haka yina can ,so for more verification can meet motuary's M. "
Zumbur Dr. Ashraf yayi tareda buga tebur ,wanda ya dawo da Attention ɗun kowa na office ɗin kansa
"yes Nars kinada gaskiya suje gurin Adana gawawwakin Su nemo gangar jikin nata a can amma ni bazanjeba ,ke ma kuma iyalina to be, bazakije ba ..."
Abdul da ransa ya idasa ɓaci fushi ne ya shakesa baisan sanda ya hau bala'i ba
"Ha'ah ko me yasa? Baku keda hannu a cikin case ɗin ba? Must tackle the issues ,don ni a jikina nikejin masoyiyana Zeenah ba itace wacce kuke magana ba"
Murmushin yaƙe Dr. Yayi

"Baba ka rufawa kanka asiri daga sharrin fatalwa,Kasan wuyar da ta bani a rayuwa don kawai na nemeta kafin ta mutu? To daƙyar ta dawo mun da lafiyata don haka kuyiwa girman Allsh in watannan matar ba ƴar uwanku bane ku bar taɗinta ku koma harkokin ku tunda ba Abunda tai maku..."
Tsidik Neghbour yace "Ni kuwa tayi mun ,da gidana haka na bar masu suna sha'sninsu na zama ɗan karo Alhaji gwara kaxo mu tafi ni dana na daɗe da sanin yarinyar nan wata jinsi ce ta daban amma badai mutum sak ba "

Shaƙosa Abdul yayi gamida fashe masu da kuka shi lallai zeenan sa zata dawo
A hankali Ashraf ya raɓa ya fice harda ƙarawa da gudu ya nufi parking lots ɗin asibitin ya shiga motarsa ya gudu

A cikin office ɗin kuwa Ballara masa harara Alhaji buba yayi kafin yace "Kai gaula ana taɗin gawa da mutuwa kana mana taɗin wani banza soyayya...Hajja meena ,tashi muje motuary ɗin a bincika gaskiyar batun don na fara jin kiyashi² suna mun yawo a jikna ƙwalwata bazata iya shanyewa ba in ta kasance da gawa nayi ta mu'amala tsawon satuttuka"

Tafa hannu meena tayi gamida dafe baki "A'ah ga mutanen da sukayi aiki sunbtabbatar ta mace???...kaga Alaji Allah ya sani ni na yarda don bani zuwa ganin gawar da zai hana mun kwanciyar hankali ina tsaka dacin duniya na ,haka kawai a sauka lpy sai kun dawo me rabom ganin baɗi ya gani....likiciya mun fa gode" tana kai aya ta miƙe ta gyara zaman veil ɗinta a kafaɗa ta fice itama.

Cikin husata ,Alhaji buba ya fice huuu ,shima kuwa Abdul yabi bayansa.

A bakin motuary ɗin sukayi Arba da me gadin wajen ,gashinan dai wani basa² dashi kamar motsatse,shi sukayiwa bayanin binciken gawar da sukazo yi ,Ba wani gautsi ,ya Nuna masu ɗakin dama garesu yace nan zasu shiga .

Oh Allah !Gaban Alhaji buba ne ya bada wani daskararren Bugu ganin wasu irin munanan gawawaki na Hatsari da wa'inda suka daɗe da mutuwa kwakwkwance a ƙasa tsabagen yawa wasu ma Basu samu Na'uran sanyaya gawan ba suna ƙasa tsube cikin wasu a kumbure sai buga wari sukeyi.
Wasu kuma duk sun sandare sun zama wasu halittu masu firgitarwa na Arna da Musulmai ,Don haka Alhaji buba ja yayi ya dogare a tsakiyar gawawwakin jikinsa na wani irin rawa ,ya kasa gaba ya kasa baya ,tsoronsa ɗaya me ya shigo dashi wannan bataliyar,Rumtse ido yayi ya kasa ciɓa ƙafarsa .

Shikam Abdul cigaba da kukkutsawa cikin gawawakin yake yina buncikar gawar zeenah

Cikin gajiyawa yaje ya buɗe Wani tafkeken Na'urar gawawwaki ,oh shittt ,yina janyo Abun me kamar loka saiga zeena kwance lamɓas ,cikin wani irin tururin Ƙanƙara idonta a rufe ruf cikin kayanta da taje dasu asibitin .

Ƙara Abdul ya saki wanda yasa Alhaji buba da ke tsaye cikin tsananin kiɗima sakin fitsari a wando ,Cikin rawar murya yike kiran "Sun riƙe maka Hannu ko?? Wayyo Allah rayuwa Malam Audu zo riƙe Hannuna kai mun jagora "
Buga Kansa Abdul yikeyi a jikin ƙarfen Ma'adanin gawan yina kuka yina kiran "zeena me yasa Za kiyi mun haka...zeena me yasa kin san how long na ɗauka ina mana tsimayin rayuwa mai cike da farin ciki dake ? Kin ɓata mun mafarkaina da hangen ƴan dugui²n yara matsayin yaranmu...meyasa...meyasa zeena" Shaƙewa muryarsa yayi ,yina dukan kansa a jikin ƙarfen .

Neighbour wani tsautsayi ya aikesa shi da yike tsaye tareda me gadi yina jiran su fito jin kuka da sambatun Abokinsa ya sashi yin zumbut ya shigo ɗakin ,Aikuwa sai Arba da tsibin gawawwaki yayi wanda ya sashi ja da baya zai gudu saidai kafin yayi yunƙurin gudu yaji an cacibosa ta baya ,Aikuwa da ƙarfi ya ƙwalla ihu ya ɗauka wata gawan ne ta shaƙosa ,Alhaji Buba cikn rawar baki yike kiran "Nine bawan Allah fita dani"

Da ƙyar suka ƙarasa inda Abdil yike suna ƙoƙarin janyesa yina ƙanƙame container ɗin dake ɗauke da dead body ɗin zeena ,Sun tsorata gaya ganin Zeena cikin wannan tururin ,Ai kuwa da gudu Neighbour da suka taɓa samun matsala da zeena ya fyalla hanyar ƙofa, shima Alhaji buba Ya dafe masa baya yinajin Ƙyanƙyanin kansa da kansa ,shikenan na kwanta da matacciya ba sau ɗaya ba ,ba sai biyu ba ,na shiga ukuna,ko me zai biyo bayan lafiyata?!"

Garin ficewa sukayi karo da gawar wata Arniya irin maguzawan nan na da can ,tasha Kayan matan zumunta kanta da buzu²n Gashin Attachments wani burwai kamar saƙago Haƙoranta a kakkafe sabida daɗewa ga ƙumbar roba zaƙo zaƙo masu ruwan madara...Wani banzama suka sakeyi suka danna kawonansu waje wani na tunkuɗe wani ,hakan kuwa ya ɗimantar dasu asalin hanyar sukaje suka faɗa wani hanya ,aikuwa ta wani siririn hanya sukabi mai duhu ,wanda a tsorace suka afka ɗakin dama dasu ,me zasu gani ......??

Abdul cikin ɓacin rai da raɗaɗin zuciya ya fito bai tsaya nemansu ba ya miƙi hanyar fita Asibitin Hotunan Zeenah tun daga ranar da suka fara haɗuwa ,Barkwancinta ,zaman da take tayi zuruuuu sai ya ɗan taɓata da wani abu sai yaga tayi firgit ta dawo duniyarsa ,har zuwa ganin ƙarshe da yau yayi mata a wannen wajen yasashi jin mutuwarsa Tafi

Please Login or Register in order to submit comment