Reading FATALWA by MRS JAY Chapter 8 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ki dawo gidan Abbanki ya mutu saboda rashinki wayyo Allah na wannan masifar dame

"tayi kama Allah mun tuba."" Haka take ta maganganu, kamar zautatciya,sai hauri ake bata, Alhaji ILIYA"

"kuwa jami'an tsaro sun tafi da shi, kana aka Wauko gawar Abban Zuhura zuwa gida, a motarsa Hajiya Balkisu ta Wauke Key Win Waya daga cikin gidajensa aka wuce da gawarsa chan,"

"angaren Zuhura kuwa sai arfe goma na safe ta falka da sauri ta zabura tana kiran ""Wayyo Allah na"

"shiga uku, za..... Ta zube asa a sume saboda tunowa da abinda ta gani cikin Wakin Abbanta, lokacin Abbey ya shigo paroln, saboda ihun ta da yaji,"

"ruwan sanyi ya Wauko a firij, ya zuba mata ajiyar zuciya ta sauke! tare da buWe idanunta, dishi-dishi take"

"gani saboda yunwa takeji zaune ya tayar da ita, yana faWin ""Ki kwatar da hankalinki, babu abinda zai sameki ina tare dake."" Kitchen ya shiga ya haWa mata shayi mai kauri ya kawo mata"

da kansa yake bata tas ta shanye kana ta zuba mai idanu saboda yanzu ta ganesa Abbeeyn Pinky ne

"ganin kallon da takeyi mai mai cike da ayar tambaya, ya ce ""Nasan keyi mamaki sosai ya akayi nike tare da ke dalili kuwa shine Mahaifinki abokin Mahaifin Matata Khadijah ne,"

"Mahaifiyarta da Mahaifiyata uwarsu Waya Ubansu Waya Ummana ce Babba, Umman Khadijah arama"

"ranar da aka haife Khadijah Ummanta tace ta bani ita a matsayin Mata lokacin ma dawo London wurin karatu haka rainon Khadijah ya dawo Hannuna, ni na yayeta da kaina,"

"wata soyayya mai arfi ta shiga tsakanin mu, ana haka har na kaita makarnta lokacin na koma asar US"

"domin aro karatu, tun tafiyata sau Waya na dawo Najeriya lokacin Mahaifin Khadijah ya Wan fara samun"

"arziki saboda bashi da hali sosai ya buace Khadijah ta koma gida har zuwa lokacin da zan dawo,"

"satina Waya na koma lokacin tana gaf da kammala makarantar piramare, ban sake dawowa ba sai lokacin"

"da ta kammala sakandare, saboda bayan na kammala karatun da naje arowa kasuwanci na fara har na buWe babban Company, chan muna waya da juna har video Call mukeyi bayan na dawo gida aka fara shirye-shiryen bikinmu,"

"Zuwa wannan lokaci arziki ya tasowa Abban Khadijah, har ya sauya gida ya siyi manyan gidaje da motoci,"

"ya buWe manyan shaguna, a kasuwa, haka akayi bikinmu lafiya muka tare a sabon gidanmu, haka muka"

"fara rayuwa cikin farin ciki da aunar juna bayan wata biyar da aurenmu,"

"Khadijah fara laulayi mai matukar wahala, haka mukayi ta rainon cikin har yayi wari, tafiya ta kamani"

"zuwa Ingila naso tafiya da ita amma Umma tace na barta a nan zatafi samun kulawa kafin na dawo, bayan tafiyata Khadijah taje gidansu tayi kwana biyu ta dawo gidanmu tun ranar ta soma rashin lafiyar"

"da ba'a gane ma kanta ba,"

"sunyita yawon Hospital ba'a gane komai, har na dawo natafi da ita wani babban hospital dake asar"

"Dubai, nan ma babu wani ci gaba, haka muka dawo gidan kullum abin cigaba yakeyi har cikinta ya kai watan haihuwa, a ranar kunga tashin hankali Khadijah na haihuwa Allah ya karSe abarsa,"

"muna Hospital aka kira Umma Mahaifiyar Khadijah ta haukace, ranar da akayi addu'ar kwana uku na"

"mutuwar Khadijah ranar Mahaifiyarta ta rasu, nayi rashin lafiya kamar bazan tashi ba bayan wata biyar da rasuwar Khadijah ina zaune bedroom Winta ina duba wasu abubuwan ta,naga wani liltafi"

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY....

*FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)



Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"Tayi rubutu Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un shekaran jiya naje gidanmu nayi kwana biyu, ranar da zan"

"dawo kunnuwana sunyi min mummunan ji wanda ko a mafalki banyi tsammani ba ashe abinda wasu mutane ke faWa akan dukiyar Mahaifina gaskiya ne bata hanyar Allah ya sameta ba,"

shida abokinsa Alhaji Haruna sun bayarda aan su ne saboda abin duniya ina matuar aunar

"Mahaifina bazan iya tona masa asiri inason na sanar da kai Mijina da kunnena naji Abbana na waya da Abokinsa cewa ya bayar dani dana haihuwa zasu shanye jinina, shi kuma Alhaji Haruna ya bayarda auren"

"arsa ga dodon kuWi,"

"wannan ya sa na tattara kayana na koma wurin Umma saboda kar Mahaifiyata gano halinda nike ciki, ka"

duba dirowata ma ajiye wayata a cikin akwai Audion maganar su dana Wauka inason ko bayan raina ka

"samu wannan saon la dakatar da su da abinda suke aikatawa, ka taimake wannan yarinya, daga mugun"

halin da Mahaifinta zai jefata

tun daga wannan lokaci nike bibiyar Surukina da Abbanki dake kanki sai gashi tafiya ta kama ni ina

"dawowa na tarar keyi aure ba kya asar nan kina Pakistan, haka na cigaba da bibiyarsu, har zuwa lokacin da kika dawo, asar nan, Mahaifinki shine ya kashe miki aure saboda yasan duk kina tare da Arman bazai taSa cin galaba akanki ba,"

Wannan shine dalilin da yasa bayason kiyi alaa da kowane namiji lokacin da kika shiga wannan Waki yaji

"alamar haka."" Nan ya kwashe komai ya gayama Zuhura har yadda akayi ya taimaketa saboda Dr da suke zuwa wurinsa abokinsa ne shine suka hada kai yayi mata allurar bacci matsyin ta hauka,"

"Tun da ya fara bata labari hawaye ke zuba a kan fuskarta har ya arasa, sai yanzu take tuna wasu"

"abubuwa da suka faru, lokacin da ta haWu da Arman asa mai tsalki har suka ulla soyayya mai arfi arshe ya biyota Najeriya, babu kalar walaacin da Abbanta bai yi mai ba Mommy ce kawai ke sakar mai"

"fuska,"

"itama haka kawai ta dinga yi mai walaanci lokaci Waya kuma ta dena, da yar dai akayi auren nan Abuja"

"suka fara zama bayan wata biyu suka wuce Pakistan, share hawayen tayi kana tace""Na gode sosai Allah"

"ya saka da alkhayri, Allah ya jiin Aunty Khadija ya raya muna Pinky."" ""Amin."" Kawai ya faWa,"

"shiru ya biyo baya kafin ya ce ""kiyi wanka kizo na maida ki gida."" ""To kawai ta ce kana ta shiga ciki wanka"

"tayi kana tayi sallar asuba ta fito, suka fita, kai tsaye Unguwar Area 11 suka nufa ta ce ""Ai ba nan Unguwarmu ba."" ""Eh na sani yanzu dai nan ku ka dawo, saboda gobara ta cinye wancen gidan!."""

"""Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Wayyo Allah Mommyna fa.?"" Ya ce ""kega karki cika min kunne idan"

"munje ai zaki ganta."" Shiru tayi ganin lokaci Waya ya sauya kamar ba shi ba, suna isa bakin Get suka tarar"

"da jama'a suna alwala, da gudu ta shiga gidan parlo ta tarar da. Mommy sanye da hijab duk fuskarta ta kumbure saboda kuka,"

"rungumeta Mommy tayi, suka fashe da kuka, Mommy ta ce ""saboda rashinki Mahaifinki ya zauce gaba"

"Waya ya fita hayyacinsa shine mota ta kaWe sa Allah ya karSe abinsa."" Girgiza kai Zuhura ta shiga yi tana"

"wani iri. Kuka haka aka fito da gawarsa waje sallah akayi mai kana suka wuce maabarta,"

Da yamma bayan jama'a sun rage Zuhura taja Mommy bedroom take sanar da ita duk abinda ya faru har

"labarin da Abbeey ya bata, Mommy ta ce ""duk da ina zarginsa amma ban taSa tunanin sonda yake miki"

"zai bar Zuciyarsa ta cutar dake ba, ai kuwa dai yaga sakayya saboda Motar data kaWesa saida kansa ya"

"cire,"

"jama'an tsaro sun tafi da Alhaji ILIYA, ashe wannan ne dalili, to Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu."""

"Zuhura ta ce ""Amin Mommy."" Washegari Umman Abbeey da Pinky sunzo gidan wurin ta'aziya, sai yamma suka tafi a nan aka bar pinky saboda har kwanciya tayi asa tana birgima anan zata zauna bazata bisu ba,"

"dole suka barta akan direba zaizo ya kawo kayanta na makaranta, bayan addu'ar uku Abbeey yazo don"

"tafiya da Pinky, da yar ta yarda ya tafi da ita, bayan wata uku da shauwa ta ara shiga tsakanin Pinky"

"da Zuhura Abbeey ya Wan saki jiki da ita idan ya kawo pinky yana Wan tsayawa su hira,"

"nan fa Abbansa ya tasa shi gaba akan neman Auren Zuhura, da yar ya yi ma Zuhura magana yana son ya"

"aureta, batayi musu ba aka tsaida lokacin aure wata biyu, nan fa Mommy ta kira awarta ar Maiduguri"

"tazo aka fara gyaran Zuhura ciki da waje, koda akayi sati Waya idan kaga Zuhura bazaka ganeta ba,"

India Sangaren Arman da Sarki Raka

"Arman ya samu nasarar yankan sarki Raka a gadon bayansa Anaya kuwa a kafaWa ta yanke sa, masifa ta"

"kai masifa Anaya da Amrita sun koma gefe suna kallon yadda Arman ke gabzar Sarki Raka, wannan karon falfalowa sukayi da guda cikin mugun nufi aikuwa Arman charaf ya sarewa Sarki Raka kai,"

"sai ganin gangar jikinsa akayi asa, wani fito Amrita tayi ita Anaya Wannan bawan Allah kuwa sujada ya"

"yiwa Allah kana ya rungume Arman, nan fa gari ya Wauka Arman ya kawo arshen Sarki Raka, jama'ar"

"gari kowa ta cika da murna, bayan sati Waya aka fara ginin sabuwar masarauta ta zamani,"

"koda akwayi wata biyu an kammala an gyra gari komai ya dawo yadda akeso, kana aka fara hidimar"

"naWin Sarki Arman, lokacin Kakansa ya dawo aka sha shagali na ban mamaki, sarakunan asashen duniya"

"babu wanda bai hallaci wannan biki ba, anyi komai lafiya"

"lokacin cikin Anaya ya girma, sosai ta ara wani kyau soyayya kawai suke zubawa ita da Arman akwana a"

"tashi ba wuya a wurin Allah cikin Anaya ya shiga watan haihuwa ta santalo atun Wanta Namiji mai kama da Arman, ranar suna aka sakawa yaron Muhammad suna kiransa da Arif,"

"haka suka ci-gaba da gudanar da mulki cikin kwanciyar hankali, jama'a na farin ciki da zaman Arman"

"matsayin Sarki Anaya Gimbiya ga Yarima Arif, ya yi wayo sosai ga wasu abubuwan ban al'ajabi a tare da shi,"

"Gida Najeriya Sangare su Zuhura,"

"ranar shagalin buki yazo an Waura auren Zuhura da Muhammad Abbeey, akan sadaki miliyan biyar, anci"

"an sha anyi walima ta gani ta faWa, idan ku kaga Zuhura zaku Wauka balarabiya ce akan tsabar gyaran jikin da ta sha, bayan sallar isha'i aka Wauki Amarya zuwa gidan Mijinta Abbeey,"

ranar bai Wagawa Zuhura afa ba saida ya lallasa kayansa yadda yake so kunsan anjima ba haWu da kayan

"marmari ba, ranar Zuhura ta gane Allah Waya ne, bayan wata uku ta fara laulayin ciki ya Wauke abarsa suka wuce London wurin rainon ciki aka bar pinky wurin Umma,"

"chan Zuhura ta haihu, ta samu an biyu mace da Namiji kana suka dawo gida aka sha shagalin suna"

"yarinyar taci suna Nana Khadijah, Namijin kuma Abdullahi suna kiransa da Abulkhairy"

Story and Writer Bey Zainab Abdullah Usman Ubandoma Elharm PINKY DARLING MRS JAY

Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!

"anan na kawo arshen wannan Liltafi mai Suna Muguwar fatalwa, fatan kun ilmantu kun waza'ntu da"

"wannan labari kuma ya baku nishaWi fatan zaku Wauke halaye masu kyau ki zubar da na banza Allah ya sa mudace Amin! Abinda nayi kuskure Allah ya yafe muna nida duk wanda ya karanta wannan Liltafi,"

"Ina mika sakon Godiya ta ga daukacin masoyana a duk inda suke a faWin duniya, ina godiya sosai da"

addu'oin ku a gareni Allah ya bar auna Much love All my lovely fans

Ina yi muka albishir da sabon Liltafin da zan fara sakar muku bayan sallah mai Suna

1 MIJIN KARUWA

2 BA AYA BANE

3 SARKI NE SHI

4 BARIKI DA KUD'I

5 SA'ADATU

6 NAYHA

WaWannan Liltafai zasu baku citta kai har sa sugar duk wanda ke karanta Liltafi na ya san waWannan

"Books zasu tashe kanku,"

Bey.................


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment