Reading FATALWA by MRS JAY Chapter 6 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

HAUSA NOVELS WORLD

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"Anaya ta ce ""Ikon Allah! yanzu saboda wannan dalili ne take neman rayuwarsa banda mugunta, ai ba"

"shine ya jefa ta asa ta faWo ba, wurin guduwa ne, laifinsa Waya da ya hana a binne ta, kuma lokacin Sarki Arjit ai ba musulmi bane, Wan addinin Hindi ne,"

"itama haka ona gawa sukeyi, wasu kuma na binnewa, saboda haka in sha Allah, baza ta samu galaba"

"akan Arman ba."" Amrita ta ce ""Amin lokacin sallah ya gabato."" suka je zuwa Sallah,"

"Sangaren Arman kuwa basu bayyana ko ina ba sai bayan gari cikin wani aton jeje, mai girman gaske,"

"Muguwar fatalwa kuwa da jama'arta har sun hallara, a wurin, kallon kallo suka shiga aikawa juna, kafin ta fashe da muguwar dariya, cikin murya mai amo ta ce ""kai yanzu a tunanin ka,"

"saboda ka janyo wannan shaiWaniyar yarinya bazan iya gamawa da kai ba, to bari kaji, dole ne na kawar"

"da kai, yau ba sai gobe ba, saboda kaine sanadiyar zama na haka."" Arman ya ce ""Yanzu Gimbiya Sangita duk wannan kyau niki da zubin haliltar da Allah ya baki, fansa kawai ki ke son Wauka akai na?"

soyayya ta ya kamata ki nema muyi rayuwa me kyau yadda ya kamata amma ke zo kina neman kasheni

"to ke miye ribarki.?"" Muguwar fatalwa kuwa da jin wannan zance sai kawai taji zuciyarta ta karye, ita fa idan har zai zauna da ita haka da gaske ya na sonta, to komai zata iya yi akansa,"

"ganin tayi shiru ya ce ""Haba Sarauniyar matan India, wannan fushin fa na miye.?"" Muryar Sarki Raka"

"suka ji ya na faWin ""Karki yarda da wannan yaudarar ki yake son yi, saboda ya na masifar son matarsa, babu abinda zaiyi da ke, yanzu ke fatlwa ce shi kuma mutum ne, ta ya zaki yarda da wannan magana.?"""

"Muguwar fatalwa kuwa da jin wannan zance, tayi mutuar fusata, kawai ta ce ""Ka barni da shi kawai"

"Raka kayi tafiyarka bana son ganinka a nan."" Tana gama faWar haka ta ja dagar yai, sauran an Uwanta"

"suka gyara, Sarki Raka kuwa, ya bar wurin, Shahida ta ce ""YallaSai, wannan sha sha ya lalata komai,"

"dole dai yaarsu zamuyi ko ta halin aa."" ARMAN ya ce ""sosai kuwa ki gyara kawai, gama faWar haka ke"

"da wuya fatalwoyin suka afko musu cikin mugunta, nan fa bala'i ya rikice, suka fara azababben yai duk fatalwar da Arman ya sara da wannan takobi, kamar tokar wuta haka take komawa ta zube asa,"

"Shikenan an gama da babinta, Shahida ma haka duk wacce ta halba da kibiya, haka nan take zubewa,"

"Muguwar fatalwa kuwa ta gefe tana kallonsu, sai da taga duk yawansu Arman da Shahida sun kawar da su, wani Ihu mai firgitarwa tayi kana tayo kansu kamar zata sare kan Arman tayi wurin Shahida,"

"ta chaka mata yua a gefen ciki, take ta zube wurin tana jan lumfashi, Arman ya ce ""Shahida karki"

"mutum jirani ina zuwa. kafin ya rufe bakinsa, Muguwar fatalwa, ta chaka mai yua a bayansa ta koma"

"chaka mai a kafaWa, wani ihun azaba Arman ya saki tare da banare bayansa,"

"koma kai mai suka tayi a gefen ciki, sai da kai dur ushe, koma Waka yuar tayi, zata cire mai kai, cikin"

"zafin nama ta goce tare da yanka mata takobinsa, irji, Ihu ta saki, saboda yan kan ya shige ta, nan fa"

"suka kacemi da masifa, gaba Waya sun raunata juna, sai tan gaWi sukeyi kamar an maye,"

"har suka kai asa kana suka koma ta shi, suka ci-gaba da rigima, tsalle tayi zuwa kan Arman sai da ta kusa"

"zuwa kansa ya janye ta re da cire mata kai ta baya, sai gangara jiki kawai lokacin ya zube wurin a sume,"

Anaya kuwa haka kawai taji zuciyarta na dukan uku uku ganin Amrita bata paroln ta shiga kitchen ta

"haWa mata abinci, bedroom ta shiga ta re da sauya kaya ta fito takiyar gida wurin dawakai ta nufa ta janyo wani farin doki ta hau kai tsaye sai jejen da su Arman suke,"

"tana isa Sarki Raka na isowa wurin da dakarunsa, Amrita kuwa jin motsi a waje ya sa ta fito amma har"

Anaya ta bar gidan itama doki ta hau ta bi bayanta

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY

*FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD



*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

Wannan shafi sadaukarwa ne a gareku my lovely friends jama'ar channel Winta masoyana abin aunata

ina alfahari da ku over

BOOK PAGE

Sarki Raka kuwa ya na hango Anaya tafe ya saka dakaronsa suka hai sama suka sakoma Anaya wata

"atuwar raga irin ta kamun kifi, suka rufeta da ita suka zagayeta, kana suka Waureta, haka sukayiwa Arman shi ma suka Wauresa yadda bazai iya kwatar kansa ba, har lokacin a some ya ke, Shahida kuwa ta"

"jima da barin duniya, sai da muce Allah ya jian musulmi, da suka rigamu gidan gaskiya,"

"akan dawaki aka Wora Anaya da Arman suka tafi da su zuwa cikin Masarauta, ko da Amrita ta iso ba ta"

"samu kowa ba gawar Shahida kawai ta gani, a yashe, rufe idanunta tayi nan taga duk abinda ya faru, ta"

"girgiza sosai, dole tana buatar zuwa inda aka ajiye Arman saboda ya na cikin haWari,"

"idan har ba'ayi mai magani ba ya farfaWo nan da awa biyu ba, komai zai iya faruwa, Sarki na iya amfani"

"da wannan damar don ganin cewa ya shee sa, bayan ya yi amfani da arfin tsafi, ya Wauke duk arfin iko da Arman ya ke da shi, kana ya kashe Anaya, a fali ta furta ""Dole saina taimake su ko ta halin aa, Sarki Raka na rantse da Ubangijin da raina ya ke hannunsa , yau sai kabar duniya kai da duk wani"

"azzalumi.""Tana gama faWar haka ta girgiza zuwa Siffar Arman ta tunkari Masarauta,"

"angaren Zuhura kuwa ta fara fita shagon gyaran jiki, tana gudanar da komai cikin farin ciki, watarana,"

"da yamma tana zaune shago, sai ga wata atuwar Mota irar CMC, ta yi parking a ofar shagonta, wani kyakkyawan matshi ne ajin farko, ya fito, cikin motar hannnunsa rie da wata ar aramar yarinya, mai"

"tsananin kama da shi,"

"hannunta rie da teddy pink colour, rigar jikinta ma pink colour, suka nife cikin shagon, securityn da"

"Abbanta ya ajiye ne suka sha gaban gayen ""Kai Malam ina zaka je ne nuna wurin mata ne maza ba.?"""

"Wani malalacin murmushi gayen ya yi wanda ya ara awata fuskarsa kana ya buWe baki kamar wanda aka yiwa doke,"

"ya ce ""Kaga ja ye bani wuri sauri nikeyi."" ""Kamar ya na ja ye kasan shagon arw gidan waye zaka shiga, to"

"wallahi babu inda zaka je idan anwarka za'ayiwa gyaran kai, ita kawai zata shiga."" Tas tas! ka ke ji"

"wannan gayen ya Wauke security mari, ai kuwa saura suka ta so, zuwa kan wannan mata shi,"

"Zuhura da tsoron Allah ya kamata sai lokacin ta fito ta sha gabansu, cikin Sacin rai, ta ce ""Ki dakata"

"wannan abin ya isa haka, uban waye ya baku damar zama a nan har kike hana Mutane shiga ciki, na gaya"

"muku ina buatar masu gadi, ne.?"" aya daga cikin su ne ya ce ""Kiyi hauri Madam"

YallaSai ne ya ce mu zauna a nan kar mu yarda wani Namiji ya shiga cikin wannan shago kuma ko a waje

"kar mu bari wani ya zo inda kike."" Mari ta wanka mai, kana ta ce ""Shi Abban ne ya baku wannan umarni,"

"to maza ku bar gurin nan kafin raina ya Saci, aikin banza."" Ton da ta fito shagon ta fara magana gayen ke"

"kallonta,"

"har ta juyo kansa kawar da kansa ya yi muryarta ya ji tana faWin""Please kayi hauri, wallahi ban san da"

"zamansu a wurin nan ba me kake buata.?"" ""Hamm kawai ya ce yarinyar ce ""Ta ce ""Gyaran gashi nike buata Aunty."" Murmushi Zuhura tayi saboda yarinyar ta burgeta, hannun yarinyar ta ja suka shiga ciki ko takan wannan gayen bata bi ba,"

"don ta fahimci zafin kai da miskilanci yake fama da su, Arman ta tuno da shi, lokacin da suka fara"

"haWuwa wurin shan coffee ta zuba mai shi a hannu, bata kula ya na jiran a bashi abinda ya zo siya, amma saboda miskilanci ya kasa yi ma ta magana sai masu kula da wurin ne ya gani ya yi mata magana tayi bashi hauri,"

"amma bai kulata ya karSar kayansa ya bar wurin, zauner da yarinyar tayi, kana ta ce ""Yauwa wane kalar"

"gyaran gashi ki ke so.?"" Yarinyar ta ce ""Bari na kira Abbeyna ya gaya miki, irin wanda Mommy keyi min"

"kafin ta mutu."" irjin Zuhura ne ya buga yanzu wancen shine Mahaifin yarinyar, Mahaifiyarta rasuwa tayi"

ne?

"take tambayar kanta, yarinyar kuwa tana fita, Abbey ya koma cikin Mota, shiga tayi ciki kana ta ce"

"""Abbey muje ka gayama Aunty kalar gyaran gashin da zatayi min."" Wayarsa ya bata kana ya ce ""Bazan iya tafiya ba ki nuna mata a waya."" Ai kuwa yarinyar ta hau birgima a jikinsa ita sam babu inda zata je,"

"sai sun tafi tare, kansa ya dafe ya ce ""Pinky wai me haka me ya sa bazaki je ba.?"" ""Abbey Kai nikeso ka"

"nuna mata da kanka."" Ta faWa tana janyo hannunsa."" Dole ya fito suka shiga ciki, Zuhura na zaune ta faWa duniyar tunani, ko sallamar da ya yi bata ji ba, sai da Pinky ta rio hannunta, kana ta dawo cikin"

"hayyacinta,"

"""Aunty ga Abbey nan zai nuna miki."" ""To."" Kawai Zuhura ta ce, kana ta zaunar da ita kan kujera, ta haWa"

"ruwan wankin kai ta soma wanke ma ta shi tas kana ta tsane ruwan ta saka mata rolax ta shiga diraya,"

"bayan minti goma ta fito da ita, ta shafa mata mai mayuka masu kyau, cikin turanci ta ce ma Pinky Abbey"

"ya zo ya gwadi kalar,"

"da za'ayi mata, Pinky ta ce ""Abbey com on."" Ta shi ya yi tare da baiwa Zuhura wayar ya koma ya zauna"

"tana duba wayar ta miawa Pinky ta ce "" pretty, ai and dena yayin wannan bara nayi miki kalaba."" Tsinke ta Wauke ta fara yima Pinky kalabar nan 3in one mai masifar kyau z ta saka mata bet masu kyau, pink colour da milk, Yarinyar na da gashi sosai ya zubo mata har tsakiyar bayanta,"

"rabi kuma a gefen fuska suka sauko, gaban mirror pinky ta duba kanta, kana Zuhura tayi mata kwalliya,"

"duk abinda sukeyi, Abbey hankalinsa na kan wayarsa, har suka kammala Zuhura tayiwa Pinky hotona masu kyau, Pinky ta ce ""Abbey Zo ka Wauke mu nida Aunty sai lokacin ya Wago ya kalle ta ""Wow my love keyi kyau sosai fa."" Abbey ya faWa,"

"dariya Pinky tayi kana ta ce ""Thank you Abbey kaga yanzu daga yau Aunty zata dinga yimin gyaran gashi"

"ai zakiyi min ko.?"" Ta faWa tana kallon Zuhura murmushi tayi kana ta ce ""Me zai hana."" Abbey kuwa mamaki Pinky ta bashi bata da saurin sabo ko kaWan amma har ta mayar da Zuhura Aunty, katse mai"

"tunani tayi da faWin,"

"""Abbey zo ka Wauke mu hoto."" Dole ya ciro wayarsa irar iPhone 14 ya fara Waukar su, hotona, sunyi"

"kyau, sosai, pinky ta karSe wayar Abbey ta ce ""Aunty ki saka min number ki zamu rina gaisawa kafin na dawo."" Haka Zuhura ta saka mata number suka fita, Abbey ya baiwa Pinky chak ta ba Zuhura Amma ta i"

"karSa, haka suka tafi, pinky na Waga mata hannu, har suka bar wurin,"

"Sosai yarinyar ta shiga ran Zuhur, suna barin wurin Abbanta na isowa, lokacin ta fara gyaran wurin ta"

"koma gida, taji muryarsa ""Ke Zuhura haka mukayi da ke to idan har bazaki be dokar abinda na tsara ba sai dai ki bar wannan harkar banda kega ina sonki ke kaWai Allah ya bani duk tarin dukiyata ace ata na"

"sana'ar gyaran jiki."""

"Zuhura kuwa idanunta ne suka ciko da hawaye ta ce ""Haba Abba wannan wane irin abune haka bafa"

"wurina ya zo ba arsa ya kawo nayi ma ta gyaran gashi, a motarsa ya zauna har na kammala suka tafi"

"shine fa abinda ya faru amma kazo kana ta yimin masifa, Allah na fara gajiya, da wannan abin.zan yi"

"tafiyata, inda har abada baza'a sake ganina ba."""

"Abban kuwa jin abinda ta faWa, dole ya Soye Sancin ransa ya ce ""Kiyi hauri My dear Kesan abida ya na yi"

"miki haka saboda bana buatar wani Wa namiji ya koma cutar da ke kamar yadda Arman ya yi miki bazan iya jura ba, amma tun da ba kyaso shikenan."" Tausayin Mahaifinta ne ya kamata har ya fita jin zafin abinda Arman ya yi ma ta kenan,"

"cikin sanyin murya ta ce ""Ai nida Aure har abada Abba balle wata soyayya, a haka zan arasa sauran"

"rayuwata, ka kwantar da hankalinka."" Wani daWi ya ji a ransa amma ya Soye ya ce ""haba Mamana ayi haka.?"" Ta ce ""Sosai kuwa idan ba'ayi za'a fara kaina muje gida kawai."" Tare suka fita sai da ya tabbatar ta shiga mota kana ya ce ma ,"

"yaransa da ga yau karsu koma hana kowa shiga wurin, da zarar sun ga alamar son Zuhura Namiji keyi"

"subi bayan fage su aikasa lahira kawai batare da ta sani ba, kana suka wuce gida,"

"angaren Arman kuwa Aljana Amrita, ko da je shiga masarautar, tsaro ya yi yawa, kawai ta koma zuwa"

"siffa mage, ta shiga ciki nan ta fara neman inda aka aje Arman da yar ta gano wurin da ya ke, tana shiga ta soma bashi taimakon gaggawa, ganin bai farfaWo ba dole ta sumur da dakarun da ke tsaronsa, ta hanyar wani hayai,"

"Ta fita da Arman gida ta kaishi, ta soma bashi magani, da yar lumfashinsa ya fara dawowa, ganin haka"

"ta rubuta mai wata takarda ta ajiye, kana ta koma cikin Masarauta, ta shiga wuri da aka ajiye Arman ta koma siffarsa, ta kwanta kamar gawa, lokacin kuma dakarun suka farfaWo, amma basu gane komai ba,"

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comments more typing please share my lovely friends

*FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"Leawa sukayi ciki ganin har lokacin Arman a some ya ke suka fito, Waya daga cikin su ya ce ""Ni fa sai nike"

"jin kamar akwai abinda ba dai dai ba, kamar wani abu ya faru da mu a nan wurin."" Wayan ya ce ""Nima haka nike ji amma ai kaga komai dai dai yake tafiya saboda haka mu bar wannan magana idan Sarki ya ji,"

"kasan yau mutuwa zamuyi."" ""Haka ne fa muyi shiru kawai koma menen ya faru ai wanda aka bamu"

"tsaronsa ya na nan a sume har yanzu, kaga ai mun tsira."" Duk abinda suke magana akai Amrita na jinsu,"

"fatanta, Allah ya sa Arman ya yi saurin ta shi, ya zo ceton jama'arsa da Anaya ita Sangaren ta zata iya yin komai,"

"wata dabara ce ta faWo mata amma abin bazai yuwa dole sai Arman ya farfaWo, angaren Sarki Raka"

"kuwa, jikin wani atuwar bishiya ya saka aka Waure Anaya, da wasu manyan saroi, yadda ko motsin"

"kirki bazata iya ba, itace ya saka aka tara mai aka zagaye Anaya da su kana aka kunna musu wuta,"

"wutar ta kama sosai, da zaren ta ga zagaye Anaya onata zatayi, ko zafin wutar kaWai ya isa ya kashe"

"mutum, jama'ar gari kuwa gaba Waya, sun hallara a wurin, Sarki ya sa an tattara su wuri Waya, duk wanda baya tare da shi, yau kashin sa ya bushe, saboda kashe sa zai yi,"

"Waziri ne ya ce ""Ran kai daWe, ya kamata a fito da Arman fa saboda idan, ya farfaWo akwai matsala,"

"babba."" Sarki ya ce ""Matsalar banza babu abinda zai iya yi, idan ya ga Matarsa cikin wannan halin, dole"

"ya yi biyayya saboda ita ce rauninsa, da ita zamuyi amfani wurin kawar da shi, itama mu gama da ita."" Waziri ya ce ""Haka ne fa to shikenan."""

"angaren Arman kuwa ya jima kwance ya na wani bacci, cikin baccin ya yi mafalkin abinda ke faruwa,"

"har Anaya da ke Waure ga Amrita da ke cikin maalgama a matsayinsa, ta shi, ya yi ya na duba raunin da"

"ya samu amma ba komai duk sun warke kamar babu abinda ya same shi,"

"saboda cikin sauri ya yi wanka ya shiga wani Waki kayan yai ne kawai aciki masu masifar hatsari, ga duk"

"wanda aka sara da su to sai dai lahira, tayi bao, wata akwati ya buWe kayan yain Mahaifinsa ne a ciki Wauki su ya yi kana ya saka ya shirya tsaf ya kwashe abubuwan da ya ke buata,"

"kana ya fito, tsakiyar gidan ya Waga hannunsa sama takobinsa ta zo da gudu ya rie ta, launin idanunsa"

"ne suka sauya zuwa blue, yacce kallar takobin take, ya na yin jikinsa ya fara sauyawa, wani atun tsuntsu"

"ne ya bayyana a gabansa mai kama da ako, Arman ya hau kansa suka lula sama,"

"Sangaren Sarki Raka babu abinda ya Waure mai kai, ganin wutar tayi kusan kama jikin Anaya amma"

"batayi komai ba, ga alama kamar jin daWin zafin wutar takeyi, ya ce a kira mai Boka, a hanya suka haWo"

"da Bokan ya fito a rikice, suka yo wurin Sarki, da isowar sa, ya ce a sauri, a kashe wannan wutar da aka kunna,"

"Sarki Raka ya ce ""Saboda me za'a kashe ta, baza'a kashe ba, saboda da wannan wutar nikeson onata."""

"Boka ya ce ""Ko dai ita ta ona ka ba."" ""Me kake nufi wacce a Waure haka kamar kara, ko motsin kirki bazata iya ba, babu abinda zata iya aikatawa, kai ku fito min da Arman yanzu."""

"Boka ya ce ""Ka tsaya ka saurare abinda zan gayama karka yi wannan kuskure, a kashe wannan wutar kai"

"banda rashin tunani, wutar fa ta kai ga jikinta duba ka gani babu abinda ya sameta, bakayi mamakin"

"abinda ya hana wutar onata ba.?"" sai lokacin Sarki Raka ya kula da wutar ta kai ga jikinta,"

"maida kallonsa ya yi ga Boka ya na son arin bayani, Boka ya ce ""Na gayama ka saka a kashe wannan"

"wutar, ita wannan yarinyar ta na Wauke da cikin Arman ne kasan babban kuskuren da ka tafka, saboda"

"cikin jikinta wuta bata onata wannan wuta da ka saka mata arfi ne ka ara ma ta, ba komai,"

"ta kai matakin da babu wanda ya isa ya taka ta, shi ya sa na ce kashe tun kafin ta kai ga jikinta, amma"

"kayi banza da magana ta, yanzu haka Arman ya tunkaro wannan Masarautar, kasan waye Mahaufinsa"

"waye Kakansa, suna da alaa mai arfi da Aljanu, saboda kakar Arman wacce ta haife Ubansa Aljana, ce,"

"A halin yanzu Arman ya kasance ruwa biyu ne, shi, shi ba mutum ba shi ba aljan ba, yana samu matuar"

"arfin iko irin na Sarkin Aljanu, shi ya sa cikin jikinta ya kasance mai matuar arfin gaske, yanzu abu Waya ya rage ma, wanda zaka gama da su shine ka yanka, kan anka, ka shinye wannan jini, ka wanke"

"fuskarka da shi,"

"idan kayi haka ko aljani bazai iya karawa da kai ba."" Sarki Raka ya ce ""Ba Wana ba kowa zan iya kashewa"

"in dai zan tabbata akan wannan kujerar mulikin."" Ya fashe da wata mahaukaciyar dariya dai dai lokacin, Arman ya bayyana, wurin da aka Waure Anaya kwance mata saroin ya yi, kana ya bata wasu ruwa cikin"

"wata kalba, ta shanye tas,"

"waziri ne ya ahamo da zuwan Arman gashi an fito da Amrita, da siffar Arman, dai dai lokacin sandar dake"

"hannun Boka ta kama da wuta, nan fa wata guguwa ta taso daga sama wani bain hadari ya kama,"

"kamar ruwan sama zasu sauko,"

To ka ya zata kaya tsakanin Sarki Raka da Arman ?

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY

kuyi hauri da rashin Update kwana biyu bana jin arfin jikina wallahi kuyi hauri da wannan

*FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD



*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"Amrita na tozali da Arman tayi wata irin girgiza, kawai ta Sace sai barin dakarun tayi rie da sarar da"

"suka Waureta, nan masarautar ta fara girgiza kamar ginin zai rushe, Waya daga cikin kuyangen da ke yiwa Matar Sarki hidima, ta bar filin masarauta da gudu ta shiga ciki,"

"part Win Sarauniya ta shiga a bakin ofa suka ci karo, wannan lokaci ko durusawa batayi ba ta ce ""Ranki"

"ya daWe, kiyi gaugswar Soye Yarima Charam, domin Boka ya baiwa Sarki izanin yanka kan Yarima saboda ya samu arfin yaar su Arman, saboda haka yanzu zaSi ya rage naki."" Sarauniya kuwa itjinta ne ya yi dukan uku uku,"

"girgiza kai tayi bakinta na rawa ta ce ""Ina hakan bazai taSa yuwa ba, Wan nawa guda Waya dana mallka,"

"nafison sa fiye da komai."" Ta juya da sauri ta shiga part Win Yarima ya na gaban mirror ya na fesa turare saboda fita kallon gwabzar da za'ayi da su Arman, ganin Mahaifiyarsa ta shigo,"

"hankali a tashe ya ce ""Mom lafiya meke faruwa ne.?"" Cikin da firgici ta ce ""Charam ma za ka bi hanyar"

"baya ka fita cikin garin nan gaba Waya, saboda Boka ya gayawa Sarki ya zo ya yanka kanka ya sha jinin idan har ya yi haka to zai samu nasara akansu Arman, kuma ya amince zai kwar da kai, akan mulki,"

"saboda haka kayi saurin barin cikin Masarauta, zan sanar da Sarki, Rusman, ya turo manyan dakarunsa"

"su tafi da kai chan masarauta nima zan biyoka daga baya."" ""Mom yanzu ""Daddy ya amince zai kasheni"

"akan mulki kema bazai barki ba kizo kawai mu gudu."" Ya ja hannun Sarauniya, suka bi wata ofa,"

"suka fita, kai tsaye bayan Masarauta ofar ta fito da su, suka nausa cikin daji, fitarsu keda wuya Sarki"

"Raka ya shigo part Win Yarima amma bai gansa, fita ya yi zuwa part Win Sarauniya, nan ma shiru har ita bata nan masu gidan part Winta ne ya tambaya, ko sunga fitarta, Waya daga cikin su ya ce ""Sunga lokacin da ta shiga part Win Yarima,"

"amma basu ga dawowarta ba, nan fa Sarki ta fahimci ta samu labarin abinda ke shirin faruwa shine ta"

"gudu ita da yaronta, a fusace ya fito, tare da ba dakarunsa dama su fita a nemo mai Sarauniya da Yarima"

"duk inda suke, Arman kuwa yai ne ya kacame tsakaninsa da dakarun Sarki,"

"saiga Amrita ta bayyana ita da wasu dakarun Aljanu, cikin shigar ya iya shigar da sukayi kaWai ta isa"

"firgita Mutane, nan fa yai ya dawo sabo Boka ya ce ma Sarki babu makawa sai ya shiga wannan yain"

"zai yi galaba akansu Arman, ya sadaukar da sandarsa, a madaWin kan Yarima Charam,"

"aikuwa nan rigima ta kacame tsakaninsu, duk inda Sarki Raka ya shiga cikin dakarun Aljanu sai dai kaga"

"kanunsu a asa, Sangaren Arman kuwa kaWan ya rage ya kawar da dakarun Sarki Raka, duk yawan da suke da shi,"

Najeriya Sangaren ZUHURA

"bayan Zuhura sun koma gida, wanka tayi ta kwanta, ta re da janyo wayarta ta hau WhatsApp Wanda"

"rabun da ta shiga cikin sa tun tana Pakistan, message ta gani da sabuwar number dpn number ta duba"

"nan ta ga hoton pinky ne akai, murmushi tayi tare da duba saon voice ne ta kunna muyar Pinky ce,"

"""Aunty barka da yamma ya kike fatan ke koma gida lafiya Abbey

Please Login or Register in order to submit comment